Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
9 / 9
kuba nasan zai zauna daku, sbd ahmad yarone me biyayye, abban rumana yace wannan hakane tabbas yarone me biyayya, yauwa, kuma kaine zaka aurar da ahmad. Abu kuma me daure kai shine wacece ya kamata ya aura acikin mama da rumana, sai akafara kallo kallo ana kallon mama da rumana, wanda suka suka sunkuyar da kai kasa sai sake sake sukeyi, ubandawaki yace mami cikin yaran naki waza kiba mawa ahmad, su mama suka juyo suna kallon ta, tayi saurin cewa a'a nikam bazan iyaba, sai dai ummi inaganin, ummi ma tace a'a badani ba, umma ma tace bada itaba, aka dawo kan abban ahmad yace badashiba za ayi wannan abun, akazo kan abban rumana, akace ya xabarma danshi mata yace to nidai nazaba mawa dana mama taxama matarshi, rumana tayi saurin daga ido tana kallon abban nata yayi mata murmushi, amma azuciyarshi yana tausayinta, ta sunkuyar da kanta tana hawaye, uban dawaki yace ni aganina rumana yadace ta auri ahmad mama kuma ta auri aliyu shukenan, manga yace baza ayi haka ba ai wanna kuna tauyewa yara hakin sune ya kamata ace abari ahmad ya farfado sannan yaxaba mata da kanshi, doctor adnan yace wannan haka yake, abari kawai yaxaba da kanshi kawai kar amishi ba daidai ba. To shikenan kowa ya watse su mama suka wuce dakin su baraka tace ba kwanciya zakuyi ba kuxo nan mutattana akan wannan maganar taku, tace gaskiya yakamata daya tabar daya ta auri ahmad tunkafin ayanke hukunci da bayyi ba rumana ta kalli baraka da jajayen idonta tace, baraka ni bani da abun cewa duk yadda aka yanke dai dai ne na hakura da ahmad nabar mawa mama, sunfi dacewa da mama bani ba, gashi yadawo hankalinshi, inya farfado mama kadai yasani, bani ba kinga ko dole nabar ahmad na rungumi kaddara ko da zan mutune, takareshe maganarta cikin kuka, mama tace rumana bazan so inganki cikin wannan yabayin ba karki manta nace miki nabar miki ahmad, koda yadawo hankalin shi, ni me iyasawa ahmad ya sokine. TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM)(08064481931)SHADEE SE HUR MUHABBAT HAI🌺💘 [10:50AM, 1/24/2017] ‪+234 806 448 1931‬: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒4⃣7⃣&4⃣8⃣ Rumana tace mama kenan bazan taba auren ahmad ba wlh. Washegari sukaje asibiti likita yace asami mutum daya wanda yashaku da ahmad yazauna kusa dashi, akace mama tazauna awajenshi nan da awa biyu zai farfado, rumana bahaka taso ba, taso ace itace awajan amma bayadda zatayi, mama bata so haka ba amma yazama dole ne sai ita zata tsaya. Rumana tasamu gefe waje daya tazauna abunta tayi tagumi abdulrahman ya hangota, ya kira baraka yace baraka me rumana takeyi acan, tace allah sarki rumana soyayyar ahmad ne ke damunta, kuma tace ita tahakura da ahmad ta barmawa mama,kaga dole tashiga damuwa, abdulrahman yace allah sarki yar kanwata da dayadda zanyi dana cire mata damuwar ta shima aliyu yana can yashiga damuwa yace ya barmawa ahmad mama ya hakura. Baraka tace yaya abdulrahman me zai hana muhada rumana da yaya aliyu don naga sundace da juna wlh gafatar su kala daya, amma matsala dayace kawai shi aliyu bashi da kudi, ita kuma rumana gdan kudi ta tashi da jin dadi, kar ki damu idai wannan ne za'a sami solution, fatarmu su amincewa juna kawai hakane, rumana sai subda hawaye take tayi abinta, mama tana kusa da yafara motsi idonshi arufe, yana kiran ni'ima ni'ima ahankali, hawayen dake idonta wanda ta makale saida yazobo, tace ahmad ganinan ni'imarka ce akusa dakai. Aiko yabude ido yaga ni'imar tashi yayi mata murmushi, itama ta maida mai, sai kalle kalle yakeyi, yace aina nake ne, a asibiti mana, to meya kawoni asibiti tace baka da lfy ne har natsawon shekara tara ya waro ido waje, shekara tara wannan wani irin ciwone haka, tayi murmushi me hade da hawaye, tafara bashi lbri kamar haka, ahmad inbaka mantaba lokacin da aka turaku india, yace eh nagane har jirginmu yafara rawa ya bigi wani abu,to tunda ga lokacin kukayi hatsari, anyi zaton ka mutune,ashe kana raye a india amma kasamu tabin hankali, takwashe lbrin komai ta fada mishi, harda halin da tashiga, yayi kuka sosai, tabashi lbrin soyayyar shi da rumana yayi kuka sosai. Yace mama dama haka rayuwata takasance, tab di ya iyayena sukayi, allah akbar, yanzu kunxama cikakkun likitoci bansani ba, tace sosaima saima inmaka aiki, yayi dariya yana share hawayenshi. Duk abunda sukeyi rumana na kallon su, tana kuka, mama tacewa ahmad dan allah ka auri rumana ni na hakura yazuba mata ido, mama kin san abunda nakike cewa kuwa, eh nasani, to inke kina iya sadakar da soyayyarki, to ni bani iyawa, karki manta ke kika cemin rumana tace ta hakura, eh amma ina tauaayinta ne bana son tashiga damuwa, kar kidamu zanne mamata miji kamar ni, tunda ai kanwatace ita, sai dariya sukeyi cikin nishadi kowa na kallon su amma su basu sani ba sunshiga duniyar masoya, rumana tana kallon su sunbata sha'awa yadda suke soyayyar su, ita ko sai kuka takeyi, tarike zuciyarta dake buga mata kamar zai fito, me zai faru sai tarin jini takeyi idonta yana kokarin rufewa jirine ke daukanta ta dafe wani glass dake wajan don karta fade kuma bawanda ya dora da halin da take ciki, aiko wannan glass din ya goce tafadi akanshi ji kake tas daidai nan aliyu yazu yasaka kara ganin jini ajikin rumana kowa yayi saurin juyowa don ganin meke faruwa, aiko baraka najuyowa ganin rumana cikin jini ko ina tasa ihu, akayo kanta da gudu mama da gudu tafito, tana ganin rumana tafara kuka, rumana tana kiran mama da hannu, takaraso ta dagota tana mama kiyafe min mutuwa zanyi nawa ta kare mama. Tana kara sawa sai kawai numfashinta ya dauke, tuni aliyu ya sungumeta sai emergency room don ceto rayuwan rumana, sai koke koke ake tayi, mama da baraka kamar zasuyi hauka saida aka rirri keso, taje wajan ahmad pls ahmad jeka ceto rayuwan rumana, zata mutu pls ahmad don soyayyar mu, kowa sai kallonshi yakeyi mami tace son go pls jeka ceto rayuwarta kaduba irin halaccin da iyayenta suka maka, aiko yafara tuno lbrin da mama tabashi, da irin shakuwar da sukayi da rumana, uban dawaki yadafa kafadunshi yace jeka, aikinkane aiko da gudu abdulrahman ne yanuna mishi dakin da take, su doctor adnan najanta ana buga kirjinta amma haryanxu shiru yafara ja da baya yana, no pls dont go rumana, aliyu wanda idonshi yayi jajir yafado dakin ya cakumu ahmad pls do something broz. TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) WAYYO RUMANA TA😭 (08064481931)lay marjayengi rumana🌺💘 [10:50AM, 1/24/2017] ‪+234 806 448 1931‬: 🍒🍒🍒LABARIN NI'MAH🍒🍒🍒4⃣9⃣ahmad sai safa da marwa yake yarasa me zaiyi, can sai ga yatsarta daya na mutsi computer tafa din din da gudu suka yo kanta aka bata taimakon gaggawa sai ga numfashinta ya dawo normal amma bata bude ido ba akayi mata allurai tare da hotonan hrt din yasami matsala ne, sakamakon yawan damuwa. Aliyu yakaraso kusa da gadonta yana kuka pls rumana wake up, nagane kece wacce kikafi dacewa dani, pls kibide idonki ki amince min rumana, haka yaci gaba da surutu, aiko sai gashi tabude idonta tana kallon sama duk fuskarta ya kumbura su mama sun zagaye gadonta, har da su abdulrahman kowa da kowa ma, aliyu ne akusa da ita, tana bin kowa da kallo tana murmushi hawaye nazuba age fenta, mama da baraka suja karaso suna goge mata hawaye, rumana tayi masu murnushi, baraka tace meyasa kike son ki tafi ki barmu, mungodewa allah dayasa kina raye, tace mama ahmad naki ne nasamu wanda yadace dani, alokacin dana ke kakari nafara aman jini, alokacin na hango masoyina ya karaso kusa dani, tunda muke dashi bantaba kallonshiba sosai sai yau, a sannan ne naji zuciyata ta aminta dashi shine zabina, shi zan aura kowa yayi shiru yana kallonta, aliyu shiru yayi, yace shikenan rumanan ma barabonsa bace, shi yayi magana axuci amma baisan yafito ba, sai yaji tace ya aliyu ni rabonkane kai ne mijina inallah y yarda dafatan za muso juna sosai, cikin jin dadi mama da baraka suka rungumeta suna murna, kowa nadakin yayi murna sosai. Sai ga ahmad yatsaya abakin kofa, uban dawaki yace karaso mana ahmad ai mungodewa allah tadarfado, kuma muna kara godema da ka ceto rayuwar kanwar ka, rumana ta juyo tana kallonshi, tamishi murmushi, ta mishi alamu da hannu da yazo mami tace y karasa ya kalli mama tace yaxo da ido,yazo daidai kusa da gadonta yayi mata murmushi, yaji kanwata, tace da sauki yayana, cikin jindadi tace ahmad dan allah ina so daga yau kazama yayana kamar ya ahmad dinmu daya rasu, yace insha allahu daga yau kinxama kanwata kuma ni zan aurar dake, tace yauwa big broz yanzu dai ga miji na kawo maka, yace waye ta nuna mai aliyu, a'a kice abun yar gdane, to amma wanna sirikin nawa bashi da kunya nazo ko irin girmamawan yabani wajan zama na zauna, baiyi ba yawani hakince, to bama zanbaka kanwar tawaba sai inga yaxakayi, aiko da sauri ya sauka daga kujerenan yace zauna babban yaya, akwa kwashe da dariya, harda su abba, har mara lafiyan ma, cikin dariya abdulrahman ya kecewa wato bakaso karasa mata ko, kai ai dole inafa zanso inkara zama tuzuru, nan ma su mama suka kwashe da dariya, ahmad yace abba yanzu na amince zan zauna wajan su ummina da abbana a india, sai mami ta kwashi yan matan ta uku shikenan, mami tace ai ba sai kafada ba ni nadison yarana, uban dawaki yayi gyaran murya yace tunda yanxu kun hada kanku shikenan sai atsaida bikin ku ko, yacewa abban ahmad koya ku ka gani m, yayi dai dai kuwa abban rumana ya sai asa nanda wata biyu shikenan, manga yace hakan yayi dadi allah ya nuna mana bikin likitoci ameen, abban ahmad yace naba mawa aliyu aiki a campany na a matsayin manager din wajan, sai murna sukeyi suna ta barkwanci abunsu, ahmad ya rungume abikinshi doctor adnan sai ga doctor hibba tace ya kamata zanshirya bikin doctors dinnan namu, sai ga cool tace hakane ai wannan biki namu ne zamu kayatashi sosai. TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM)(08064481931)MERA YAR KI SHADE HAI🌺💘 [10:50AM, 1/24/2017] ‪+234 806 448 1931‬: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒5⃣0⃣An sallami rumana sun koma gida wanda soyayya ya wanxu sosai tsakanin rumana da aliyu, harji take kamar soyayyan da tayi da ahmad ba soyayya bane, kawai shafan fejine, shima haka aliyu ji yake kamar bataba fada soyayya ba sai wannan, bai san haka soyayya yake da dadi ba sai wannan karon, rumana ta kalli aliyu, tace ya aliyu banta ba tsammanin zan so wani da namiji ba bayan yaya ahmad, sai gashi ka canxa min rayuwata tazama abun kwatance tsananin sonka ne ke yawo azuciyata duk ya riga ya mamaye jikina munxa ma hanta da jini. Yayi murmushin jin dadin kalamanta, hakane kanwata, nima kincanxa min rayuwata yanxu taxama abun kwatance, rumana bana fata narasaki don yanxu ina jinki a jikina kece jinin dake sarrafa jijiyoyin jikina, suka kwashe da dariya yanzu munzama hanta da jini ko, ya daga mata gira. Sai gasu baraka da abdulrahman da mama da ahmad, mama tace wato ku kuna nan kuna shan soyayya, baza kuzo muje mu dauki hoton bikin ba ko, ahmad yace a kyale min kanwata tasha soyayyarta rumana tace yauwa big broz, shiyasa nake son yaya na, baraka tace eyye masu yaya aliyu yace karku takura min mata. Lokaci sai zuwa yakeyi yau sauran sati daya biki, su mami andage ana shirya amare, komai a india mami tasa agyara mata jikin yaranta, abban rumana shi ya dauki nauyin yin akwatinanan aure, inda kuma uban dawaki ya dauki nauyin biyan sadaki, shi kuma abban ahmad ya dauki nauyin duk wani party da za suyi, kai wayannan ma auratan sun more komai yi musu za ayi. Su mama sunyi fes da su kamar basu ba, sbd dilkar da suka sha na india, za suyi indian night, da kuma pertyn su na likitoci, a nan kasar india, sannan sai su wuce kasar su, yau ne ranar da takasance za ayi india night, su baraka sunsha ankon kayan indian nan riga da siket lemon green, mazan kuma goldeen ne nasu, sunyi masifan haduwa, sun gayyace su sharukhan shahiq kapoor, salmankhan, kajol, rani, madhuri, preety zinta, sannan sai amita bacan wanda shi da sharukhan zasuyi wakan, RACK IN ROLL SORIYE, ankawata wajan da folawoyi masu wuta, wajan ya hadu, ban san yazan kwatanta muku ba, amma kubari su doctor hibba da khadycool in sunje zasu baka labarin wajan, mami da ta gansu tace masha allah tsarki ya tabbata dayayi wayannan halittu, sukayi murmushi anya mazajenku zasu gane ku kuwa, kai mami kidaina sa kanmu yana kato fa, oya to kufito kar kuyi latti, suna can waje suna ta jiranku, sunfito falo umma tace kai mami anya yaranki ne wayannan kuwa, kodai yaran indiyawa ne kika dauko ummi tace aikuwa, mami tayi dariya kubari in sunda wo sai ku tantance kuga sune ko basu bane, yanzu dai maza jensu najiran su. Ta jasu suka fita suka jiyo sukawa su umma gwalo, eyye zaku dawo ai, suna fita kowacce tayi ido hudu da saurayinta suna musu murmushi, aiko sandarewa sukayi wannan ya kalli wancan wannan ya kalli wancan, mami tace abdulrahman ahmad aliyu to ga amaran naku kutafi, suka kasa magana, wai bada ku nake magana ba, abdulrahman ne yayi karfin hali yace mami ai basu kika kawo mana inga yaran indiyawan makobtan mune, shiyasa kikaji munyi shiru, aliyu yace hala mami suma aure zasuyi ne, inaga lokacin da kikaje dauko su rumana, sai kikayi batan hanya kika shiga gidansu, kika jawosu, ahmad yace hakane mami, dan allah ki koma ki dauko mana su ni'ima, mami inbanda dariya ba abunda takeyi, to shikenan tunda kunce basu bane, tace mama rumana baraka kuxo mukoma ciki sukace to mami, anan suka gane muryarsu, aiki suna juyawa sai ga su ahmad da gudu a'a mami munyarda sune, su rumana suka kwashe da dariya, aliyu yace mami kece ai kika sa aka musu kwalliyar da bamu gane su ba, sai da mukaji muryar su muka gane, sai dariya suke mungansune kaman bebin roba, kowanne yaja amaryarshi sai mota, sun isa wajan duk su ake jira sai wakan muse shadi karogi aha aha muse karoge yake tashi a hall din su doctor hibba da khadycool sai rawa ake tayi, sunyi shagali awajan rawa kam mama baraka rumana sunyi rawa sosai amma rumana duk tafisu iyawa, hakadai partyn ya kasance cikin nishadantar wa, sai 12 suka dawo gda agajiye, washe garima haka akayi partyn likitoci, baraka tace mawa mama kintuna ranar da kuka hadu da ahmad, nashi insaha allahu zaki aureshi ayi bikin likitoci, nace PANADOL SHINE TAKE AWAY DINMU ANTI BIOTIC KUWA, SUNE KOWA ZAI SHA yau ga ranar taxo, haka ne kuwa baraka. Sun kare partyn su a india sundawo gida nigeria inda za adaura aure ayi walima kowacce akaita, ayaune aka daura auren ni'ima da ahmad rumana da aliyu baraka da abdulrahman, mazajen don murna harda hawaye kowa burinshi ya cika, dare nayi aka tara su aka masu fada da nasiha, abban ahmada yayi musu gidaje a minna kusa da su kuma duk waje daya, tsakanin gidan baraka da mama da rumana banisa sai kaje ma akafa, amma ita mama za su koma india da ahmad can sai dai kawai in sun zo ziyara su sauka gidan su, rumana ne da baraka suke tare, daza akai su da kyar aka mammare su daga jikin iyayen nasu, uban dawaki yace bafa auren dole aka mukuba daza ku ishe mutane da kuka banxa idan baku wuce ba sai na dauko bulala naraka ku dashi, abban ahmad yace habadai, ai dole suyi kuka mana da kyar akasa kowacce cikin mota, uban dawaki yace babu rakiya kowani ango ya dauki matarsa ya wuce su mami ba haka suka soba, bayan sun isa gida jen su, ahmad ya nunawa mama dakinta inda sai sheshshe kan kuka take tayi, suka karasa ta zauna bakin gado, yace haba ni'ima kidaina kuka mana yaufa ranace mafi soyuwa azukatan mu, mundade muna jiran wannan rana sai gashi allah y nuna mana, kodai yanxu baki sonane, tayi saurin daga fuska haba saheebina ina sonka mana, kukan farin ciki nake yi, ya kamo hannunta yana murmushi itama tayi murmushi yasa dan yatsanshi a wajan beauty point dinta ta sunkuyar da kai ya rungumeta tare da ajuyen numfashi, tashi muje muyi sallah mugodewa allah, ba musu ta tashi, bayan sun idar ya juyo ya dora hannunshi akanta yayi addu'a sannan yayi mata tambayoyi, ta amsa mishi, yadauko kaza da milk ya kawo musu sukaci suna hirar soyayya bayan sungama, yace ina zuwa bara naje na watsa ruwa nagaji kona ji dadi, bayan fitanshi haka itama taje tahada ruwan wanjanta ta sa turaren wanka, bayan tafito ta shirya cikin kayan baccinta ta kwanta abinta, har tafara bacci cikin bacci saitaji ana shafata taji hannun mutum akan dukiyar fulaninta, tayi sauri bude ido taga ahmad ne yace pls my love kibani hadin kai muraya wannan daren namu,tayi murmushi tace my love do what ever u like, ni takace sai yashiga kissing dinta ta ko ina tun bata biye mishi saboda kunya harta fara biye mishi sai da yarabata da komai najikinta ya kara kanka mita, ya kai bakinshi kan dukiyan fulaninta, ai ina ganin haka na tsandare kawai naji anjani waje anrufe dakin ashe hibbace, itama tazo kallo ta ga abun ya gir mama😁, dani da ita muka ce bara mu leka baraka da rumana, aiko muna lekawa sai da hibba ta suma awajan sa kamakon ganin au rumana ana🙊 . Rayuwa medadi sukeyi cikin gidan auren su mami take aiko musu da abinci, sai gogan amarci suke tayi, satin su daya suma suka koma india acan xatayi aikinta ita da mijinta agidan su ummi suke zaune,aliyu ma yafara aikinshi shida abdulrahman rumana da baraka kuma suma sun fara aikinsu abba ya bude musu asibita nakashin kansu, anaji dasu, sbd kwarewan su, bayan shekaran su daya dayin aure mama ta haihu tasa mu yan biyu mace dana miji, macen akasa sunan mami, na mijin akasa sunan abban rumana, bayan sati daya da haihuwar mama kamar an hada baki rumana ta haifi yan biyu kuma murna wajan yan uwa ba a magana, na mijin akasa sunan manga mahifin aliyu kenan na macen kuma akasa sunan ummi, baraka kuma tasha wahala, aiki aka mata ita, saka makon haihuwan yan uku mace daya maxa biyu, akasa sunan uban dawaki da sunan abban ahmad sai kuma sunab inna mero, mama ta dawo nigeria da zama inda mazajen su sukayi musu gida babba suhada kan family dinsu, yanxu gidan su daya, mama ce tace yarana to kunji tarihin rayuwanmu ko, wani kyakkyawan saurayi dake kusa da ita me kama da ahmad wanda ba zai wuce shekara 25 ba yace mumy kun dana so yayya fa sa ya juyo ya kalli maryam wato yarinyar baraka yace sweatynah muma haka zamuyi soyayyan mu ko, sai ta rufe fuskarta. NAGODEWA ALLAH DA YA BANI IKON GAMA WANNAN NOVEL DIN NAWA. TO ANAN NE NAKAWO KARSHEN LABARIN NI'IMA DA AHMAD. GODIYA GARE KU MASOYANA DA KUKA BANI GOYON BAYA, GODIYA GAREKU MEMBERS DIN GROUP DINA, DA DUKKAN GROUPS, JIN JINA GAREKI MASOYIYATA NI'IMAH TA AHMAD WATO CUTE LADY, ALLAH YABARKU TARE DA AHMAD DINKI, WANNAN NOVEL NAWA KU NA MALLAKA MAWA. sai kuma hibba, cool, aunty rabi, asma'u, sai ummi, sumayya, ummu arfat, allah y barmu tare, BAZAN MANTA DAKU BA GRP DIN LADIES WITH CLASS ALLAH YA KARA KAUNA. MISS YOU NI'IMA TA AHMAD CUTE LADY, SAI NI MARUBUCIYAR LABARIN NI'IMAH NUSAIBA SULAIMAN ( NUSNIML💋💘🌺 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 9 of 9