zan sake ganinsa .... wannan mugun zatu ne me yasa kike wa kanki fata? ta kada ba fata bane, sauya ra'ayin abba shine fargaba na, tabbas babu abinda zai hana shi dakatar da Ahmad, tunda ya iya dakatar da Ya'Yan yan'uwan sa na jini daya.
TOFA SOYAYYAA RUWAN ZUMA, WANNSN SHINE HANTA DA JINI DIN
kubiyoni agaba don muji me zai faru
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) MERA DIL HAI TO ALL MY MEMBERS
[15:41, 1/21/2016] nusnim: πππLABARIN NI'IMAHπππ7β£
Kiyi ta addu'u mama idan allah yasa shine mijin bayadda za'ayi sai kin aure shi,, in kuma bashi bane mijin ki, sai ki dauki dangana, hakane nagode baraka gi gaida umma sai nazo,,,to duk yadda ake ciki zaki ji.
Bayan ta koma gda duk jikinta ba kwari ta mikawa umma ledar dinkin tashige dakinta ta kwanta,, sai tunanin Ahmad takeyi sonshi ya mamaye jikinta,, ta tunanin har ta hango su tare sunsha fararan kaya ni likito ci wayaga Doctor Ahmad da Doctor Ni'ima,, sai tayi murmushi.
Ke mama ina ta kiranki tun dazu kin ki amsani, wai meke damunki ne tunda kika shigo gidan nan naganki wani iri baki cikin walwala,, wlh umma kaina ke min ciwo ne shiyasa,, ayya allah y kara sauki tashi kisha magani kije kiyi sallah to umma.
Washe gari akayi sallama sassan su mama akace ana sallama da uban dawaki,, yace suwaye ne ke nemana sai yaron yace bikine daga minna sunce suna son ganinka, toh ka kaisu falon baki ga ninan zuwa,, suka shiga uban dawaki yayi sallama yazo suka fara gaisawa.
Sai yace banwaye kuba,Eh dama baza kasanmu ba,, yarane suka hadamu wato dai danmu Ahmad yaxu garinnan yaga yarka Ni'ima yace shi yana sonta da aure,, ita kuma tafada mishi komai game da'ita,, ita karatu zatayi koma anhana kowa zuwa wajenta,, shine muka zo neman alfarma abamu aurenta,, intagama secondry in yaso sai taciga ba adakinta.
Uban dawaki ya nunfasa naji bayanin ku kuma na gamsu,,, a gsky inason Ni'ima tafara jami'a kafin tayi aure koma fannin likita nakeso ta karanta,, amma idan shi Ahmad din zai iya jira idan tafara sai ayi auren sai ta karashe adakinta. sukace to shikenan babu matsala allah yasa shine mafi alkhairi suka amsa da ameen.
Ina Ni'iman take mugaisa,, inga wacce ta rikita min dana,, uban dawaki yayi murmushin jin dadi ya tashi yaje kiran mama,, yace mama tashi kishirya kinyi baki saitazaro ido gabanta yafadi tace azuciyar ta kar ace Ahmad ne ya turu iyayensa,, mama tunanin me kikeyi kiyi sauri mana to Abba.
Ya dawo falon sai ga mama tashigo ta tsugunna ta gaishe su,, suka amsa cikin jindadi,, sai baban Ahmad yace Ni'ima dama ke kika rikita min yarona ko kikasa yana ta sunbatu ko,, sai dayan yace ai dole ya rude,, gaskiya surukar mu tayi dan mu ya'iya zabe,, ta kara boye fuskarta. Ahmad yace ingaishe ki.
yaciro kudi yabata,,, suka kama hanya suka wuce uban dawaki yata ka musu, yana dawo wa yashige cikin gida yasa mu umma,, ya fayyace mata koma ya kira maman,, wato ke mama haka zakimin ko,, wlh abba ba hakabane tayi kaman zatayi kuka tafada mishi yadda sukayi dashi Ahmad din,,,yace to allah ya zaba mana abunda yafi alkhairi.
Shiko ahmad da jin yadda sukayi yana ta mura, washe gari kuwa sai ga Ahmad y taso daga minna yazo wajen maman sa,, yayi sallama sai uban dawaki ya fito ya gaishe shi cikin jin kunya,, uban dawaki cikin murmushi yace ko kai ne Ahmada di Eh abba,, a lallai kam na yaba da kai,, ya kabaro mutan gidan duk suna lfy sunce agaishe ku,, to madallah,, bara akirata. yacewa umma kicewa mama Ahmad yaxo.
Su Ni'ima akafara tsantsara kwalliya masoyinta yazo tasaka wani indian yad red colour ga wani takarmi ma wanda zai tafi da kayan, fuskar nan tasha ado,, hannu wannan yasha abun hannu,, tayi matukar kyau sai kace yar indian nan KAJAL,, tana dumfaro inda Ahmada yake saida yaji gabanshi yafadi.
yana cewa tsarki ya tabbata ga wanda yayi wannan halittan,, takara so cikin kasaisaitar tafiya yarta,, shiko ya zuba mata ido baya kiftawa tazo dab dashi ta hura mai ido,, sai dayayi wani ajiyar zuciya, ta danyi murmushi ta koma taje tazauna. wanderful love phyar, phyar, phyar hai muhabbat.
TO KU BIYONI DON MUJI WANI WAINAR ZA ATOYA AWAJAN.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) SAJAN SAJANπΊπ
[15:41, 1/21/2016] nusnim: πππLABARIN NI'IMAπππ5β£
Ya goge zufar goshin sa da hankicif, don dai in jure ki kare secondry, zan iya jira mana. idan ma kina so cigaba ne, bayan munyi aure ni zan dauki nauyin ki karanta duk fannin da kike sha'awa. don allah ki taimakeni kiyiwa abba wannan bayanin.
Ta dafe goshi, wani bayani zan masa ya gane? ya fada aransa yace nada me ki ko?yes nima nasan nafiye naci, ga dukkan abinda nakeso. tunda baki da abunyi, ni inadashi, a bunda nake bukata gareki yanxu kawai ki tabbatar min tsakaninki da allah har cikin zuciyar ki, kin ameen ce kina sona? ki fada kanki tsaye, kar mutsaya nuku-nuku. mamana tana gab da fitowa tafiya zamuyi.
Ta ce Ahmad na ameen ce, karkaji wani shakku aranka, amma... ya dan daga mata hannu, Don't say it please! kin faranta min rai Ni'ima, na tabbatar zansamu inci abinci , yanxu me zaki bani na rikeshi alkhawari? Ahmad fa na bata mamaki yadda gaba daya ya sallama kansa gare ta, ko shiya sa itama ya mamaye mata ko'ina? tayi dan murmushi, me zan baka kuwa.
Ya nuna ya tsanta, wannan rindin yayi min kyau, shi zaki bani. ai bazai yi maka ba inji wa? miko shi nan ki gani, Ba musu ta zaro ta mika masa, ya turawa karamin ya tsan sa. zobe yayi zaman sa daram kamar daman can nasa ne.
Ya dubeta da kyau, yana murmushi, you see? mu biyu akayiwa zobennan, ki ka kama ke kadai kika rike. Tayi yar dariya, haka naji, Nima kuwa hakan naji, amma matsalar ni bani da jan azurfa dana baki, wannan kuma sai dai kiyi warwaru dashi ba dai zobe ba.
Ta zubawa zoben yana ta daukan ido. ko inbaki shi haka? kawo, yayi miki yawa gimbiya. ayi min hakuri abiyoni bashi Insha allahu zan biya, To allah ya baka iko. ya kara zuba mata ido yace, ameen gimbiyata , yaciga ba da kallonta, sannan ya sauke nunfashi, wai yanxu zamu tafi, gashi bangaji da ganinki ba, yadda kika san inje faki aljihu in tafi dake, tace kasa ce ni kenan?
Yayi yar dariya mai karawa fuskarsa kyau da kwar jini, kamar yadda kika sace ni ba. ji sukaji ana tambaya, ina Ahmad din ya nufa ? yace ga mamana nan. Ta fada zaure da saurin ta, tafara dariya, Ganinan mama! Zo ki ganta mama, don allah.
Ta kama baki, oh ni hafsatu! Goggo fito kiga ikon allah, itama yar tsohowar ta fito,ina kishiyar tawa? duk ta susu tamin miji, mama ta manne da bango, ta rufe fuskarta ruf da mayafi.
Ta sulale kasa tun kafin su karaso. goggo zo kisha kallo, tar baby ba irinki ba, bude fuskar su ganki, maman da kanta ta bude fuskar, yayin da take gaishesu,ta amsa cike da fara'a, Ah masha allahu. Ahmad kayi zabe. allah yasa albarka, Goggo tace, ameen dai. ai ka kwantar da hankalin ja nan gida ne babu abinda zai gagara insha Allahu.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) DOSTIKAROGI ALLπΊπ
[15:41, 1/21/2016] nusnim: πππLABRIN NI'IMAπππ8β£
Ya juyo ya kalleta haba my luv duk kinbi kin rikita min kwakwal wata wlh,, ko ai soman tabi kenan ka gani,,, ka iso lfy ya su mum da dad da fatan suna lfy. duk suna lfy sunce in gaisheki, Ni'ima nayi matukar farin ciki da abba ya amsa min allah yasa shine mafi alkhairi.
Ameen saheebina,, ina alkhawari na,, gashi nan ban manta ba ya ciro wani dan karamin zobe a kwalinshi sai kyalli yake mai kyau,, ya mika mata ta amsa cike da murna tasaka a dan yatsanta,, yayi matukar yi mata kyau.
Woow kedai komai yana miki kyau ni'imaty nah,, tayi fari da ido ba dole yayi min kyau ba,, tunda saheebina ne yakawo min ba,, yayi murmushi,, suka cigaba da hirar soyayyan su da zai tafi tarakashi waje har wajan motarsa gasu gwanin ban sha'awa in ka gansu sai sun burge ka.
Yace my luv zan juya wajen aiki sai yaushe kenan ta marairaice fuska kamar zatayi kuka har zaka tafi kabar ni,, shima ya kwaikwa yeta,, eh mana zantafi suka kwashe da dariya duk abunda sukeyi akan idon abbanta,, yayi murmushin jin dadi kasance war yarshi cikin jin dadi,,, tace mishi ranar sunday zata koma school yace amma ni zan kaiki,,,a'a ni baxa ka kaini ba abbana zai min fada.
To shikenan zan zo nima ranar da zaki koma tace to, allah ya kiyaye hanya, ya tafi ita kuma ta dawo gida,, tana shigowa zata wuce sasan su,, sai taji muryar innarsu salis tana yada habaici,, anga mai kudi ai dole adau yarinya abashi,,, nan yaran mu suka nuna suna so aka ce musu karatu zatayi,, to yanxu munga kara tun ai. ran mama bace sosai tashige wajen ummanta.
ta fadamata abunda taji,, tace kiyi hakuri dama dole ne za su mana zargi,, allah dai ya shige mana gaba ameen,, amma kar ki fadawa abbanki komai, don ban son hankalin shi ya tashi,, to umma. umma gobe zanje wajan baraka muyi sallama don zankoma to mamana allah ya kaimu, duba kiga abbanki ya dawo ki kai mishi abin cinshi to.
Tayi sallama baraka tazo da gudu ta rungu meta wayyo kawata ina taso inzo inji lbrin likitanki,, tayi urmushi ainima nazo na baki labarine, to mushigaciki in gaida inna mairo,, to kawalli ta gaishar da inna suka shige daki suka fada kan gado,,hmm kawa bari kiji abba ya amince da Ahmad.
Amma abba yace sai nafara jami'a zamuyi aure, suka tafa allah kawata amma natayaki farin ciki, bari kawai ina matukar son Ahmad kawata wlh nayi missing dinshi sosai dama ranar yazo in ganni amatsayin matar saheebina kuma mijina angonah,,, kai mama abar zumudi haka,, kisha kuru minki Insha allahu by next year, za musha bikin Likitoci, ranar duk wani mai ciwo a fanta gori zai warke.
Tafara dariya, dariya na ba ki? kin ga dai PANADOL shine ( Take-away) din mu. Anti Biotic kuwa su kowa zai sha wajen (Dinner), ina cuta zata zauna? ta buge kafadanta tana dariya allah ko kawata,, allah ya nuna mana, ameen.
TAKU UMMU RUMAN( NUSNIM) πΊπ
[15:41, 1/21/2016] nusnim: πππLABARIN NI'IMAHπππ9β£
Yau ya kasance lahadi ranar da mama zata koma makaranta,, abba yace tashirya da wuri zai mai data,, umma a ina kika ijye min kanxo na da yaji,, tace ya na nan waja gefen gadonki har da kwakwar manjanki ma ya nanan,, tana cikin hada kayanta sai ga yayanta abdul rahman yaxo da gudu tazo ta rungumeshi.
Oyoyo yayana allah yayi zamuhadu kafin intafi nayi missing dinka allah ko lovelly sister,, jiya da mukayi waya da abba yake cemin zaki koma yau, shine nace bari sai nazo naga kanwata,, har abba ya bani lbrin saurayinki sai taboye fuskarta abayanshi kai abba har ya baka lbri,, to baki so yafa da minne ai har ya abdulkareem da abdul kadeer ya fada musu ,, kuma munyi murna don kanwar mu tayi dace da miji mai kyan hali.
Kai yaya,eh mana kanwata suka kwashe da dariya kina tashirin koma wane,, Eh to ni xan mai daki makarantar to yaya Abdul-rahman suna cikin hirar su,, sukaji ana sallama abdulrahman ya fito ya duba sai yaga wani saurayi hadadde ne fari dogo, ga dogon hanci ya karaso yayi mai sallama,, sai Ahmad ya durkusa yana cewa ina yini yaya Abdulrahman.
Dai dai zaiyi magana sai ga abba,, a'a Ahmad kai ne agarin namu,,eh abb ina yini lfy lau ya mutan gidan lfy, to madallah abdulrahman shine fa Ahmad din kanwarka,sai yayi dariya abba kace siriki nane ashe,, kashi gar dashi ciki.
Suna tafe suna kara gaisawa bayan ya kaishi falo suka tsike da hira tunda duk kusan sa'anni ne, kuma sun kulla abota, yace bara naki ramaka ita kasan yau zata koma makaranta tana can tana ta shirye shirye,, haba yayan mu ita kadai take shirya kayan meyasa baka taya taba,, to ai tunda kazo sai katayata ko surikina su ka kwashe da dariya ina xuwa.
Bayan yafita yaje gun mama ya sameta tana tashiri,to kanwata Ahmad din naki yazofa. kai haba yaya harda zolaya,, allah yana falo a zaune,, kanwata gsky Ahmad na matukar sonki don idan yarasa ki. to rayuwarshi zata shiga garari danxaman damukayi dashi afalo mukayi hira nagane,, wlh ya ban tausayi dan allah kice mishi ya rage sonki haka,, don zai iya xama mishi matsala kinga ba wanda yasan gaibu,, bamu sani ba ke matarsa ce ko ba matarsa ba kar yazo watarana ya rasaki yashiga damuwa. tagoge hawayenta hakane yaya nasan Ahmad yana sona dayawa amma zan fada mishi ya kiyaye, yawwa yar kanwata allah ya bar mana autar mu, takara goge hawayenta.
Ta tura kofar tashiga tare da sallama. ya amsa yana kallonta, ta wuce ta zauna rai bace. Da sauri ya matso gunta ya tsugunna, Da inga irin wannan fuskar ta ki, gara na kwanta gadon asibiti Ni'ima. gaya min waye ya taba min rayuwata? Gaba daya tsigar jikinta ta tashi, ta dan numfasa tace kai da kanka ka tabani Doctor. Ni? me nayi?
Tace ni nasan kana sona Doctor, ni kaina zan iya dafa qur'ani in rantse. wlh yadda kakeji nima haka nake ji, bana son ka tsananta damuwa cikin son da kake min, domin ina jin tsoro kar wani abu ya illa tamin kai.
Kar kamance makaranta zan koma inda bawaya, sai fa kazo visiting. kana nufin bazakayi sukuni ba tsawon wannan lokacin? Rashin sukuni bashi zai tara maka damuwa ba? kai Likita ne, ka gaya min me yan sa damuwa a rai ya ke haifarwa.
Yayi zuru yana kallon yadda idanuwan ta suka kawo kwalla. Ta kara fadin, Tambayarka nake ka gaya min? cikin sanyin murya yace, Abubuwa masu dama da kan iya nakasa lfyar mutum. Amma kar kiga laifi na Ni'ima, sonki nakeyi. kwalla suka malalo bisa kuncinta,, labe narawa tace yayi yawa Doctor! karage don allah, bana son narasa lafiyar ka.
Tasa hannayen ta ta rufe fuska,taja numfashi mai tsarke da kuka mai tsuma rai. wani kululu ya tokare mashi wuya, kansa ya dau zafi, zuciyar sa na zugi tare da tashin hankali. da kyar ya kalato miyau bakinsa sa, ya iya fadin Ni".....
Ni'ima ta dago ido jajur! ya mika mata hankicif , Don girman allah ki goge hawayen nan Ni'ima. kin kuwa san ciwon da kika dasa min yanxu? komai zai iya faruwa dani muddin hawayenki ya ci gaba da zuba.
Tasa hannu ta karba ta goge kwallan, ta nunfasa ta dubeshi a hankali, Alkhawarin da mukayi wa juna.allah zai tabbatar mana dashi, nima ina sonka Doctor. ya koma dirshan , ya zauna farin ciki ya mamaye zuciyarsa, yace duk jawabin ki na yarda dasu Ni'ima.
Kuma zankiyaye shawarwarin da kika bani tare dayin addu'ar allah ya san yaya min zuciyata, duk lokacin da ciwon son ganinki ya kamani, rokona gareki shi ne ki taimakeni kidaina zubar da hawayenki, ko alama bana son ganinsu.
Tace daga yau ba zan sake ba. muddin ina ganinka cikin natsuwa. yayi dan murmushi, an gama my princess. tace to yanxu ka tashi na raka ka, ka kama hanya ka isa wajen aiki da wuri.
Yace a'a kar kiyi min haka, kije kishirya ku fito, kina gaba amotar abdulrahman, ni kuma ina take miki baya. kash! sai dai babu jiniya dana dana makala kowa yaji ya kauce hanya, Gimbiyata zata koma school. ko bahaka ba?
Ta dan shagwabe, gsky ba haka akeyi ba Doctor ai dai zakasa yaya ya min fada. ya zura mata ido yana dariya, to shi kenan, bari inyi gaba, tunda kin amince min... kazama prince ba. Ta tari numfashinsa, ya kara rausaya kai Ah Lallai na gode. ya mike to muje ki rakani.
TO KU BIYONI AGABA KUNA GANIN N'IMA ZATA AURI AHMAD
TAKU UMMU RUMAN ( NUSNIM) πΊπ
[19:13, 1/21/2016] nusnim: πππLABARIN NI'IMAHπππ1β£4β£
Yau kwana uku da rasuwan Ahmad ayaune kuma mama ta farfado tana bude idonta duk ga yan uwanta anan ,tana motsi da bakinta Ahmad take ambato,, sai ta tuno abunda yafaru tafasa ihu tana bugege,abdulrahman ne yarike ta dakyar,uban dawaki yazo yana lallashinta, haba mama nah sai kace ba musulma ba kina tafaman ihu, memakon kiyi mishi addu'a dafatan rahmah sannan tasassauta hawayenta.
Ta kalleshi tana hawaye abba yazanyi da rayuwata babu ahmad,, abb kana ganin zan iya rayuwa mai dadi kuwa,, no abba tafashe da kuka tabbas yasan yar shi tana cikin tashin hankali bayadda zaiyi sai dai suyi ta mata addu'a.
Uban dawaki yasami likita yayi mishi bayani akan rashin lafiyata kuma yace jininta ne yayi kasa yarinyar tana cikin matsala akula. bakomai likita nagode insha allahu zanyi. haryanxu tana kwance akan gadon asibiti tarasa me ke mata dadi tana tunani saheebin ta, tana hawaye tana tuna rayuwar soyayyar da sukayi abaya,, amma lokaci daya ace babu likitan ta,, kullum cikin tunani take damma Abdulrahman yana bata baki.
Don shima mutuwar ta tabeshi sosai,,,yaune kuma aka sallame mahaifiyar Ahmad,, duk tabi ta rame kamar wadda tayi ciwon wata daya,, tace akaita gun Ni'ima ta ganta ko taji sanyi aranta tunda tarasa Ahmad, zata rike amanar daya bata da son kuma tazama likita itama.
Mahaifin ahmad yace mata tabari ayi sadakan bakwai, to alhaji allah y kaimu. barakane ke zaune da mama tana shere mata hawaye. pls mama kidaina kukan haka kina so kisawa kanki wani ciwon ne kuma,, kinsanda ahmad bai son kukanki,, ko kinmanta ne,, tayi sauri ta goge hawayenta. yanxu baraka yazanyi rayuwa suka rungume juna suna hawaye.
Satin mama daya a asibiti aka sallamota aranan ne mamain ahmad tazo anyi musu tarba na sosai,, aka gaggaisa tare da bawa juna hakurin abunda yafaru, anan wajanma sai da suka zubda hawaye, sbd tuna no rasuwar Ahmad umm da mami suka shiga ciki suka bar uban dawaki da abban Ahmad a falo, mami ta tambayi umma ina Ni'ima take tana daki,, ai yanxu mama bata shiga mutane.
mami ta tashi tashiga dakin mama wanda bata san da zuwan suba haryan xu tana tunanin nata da tasaba, mami ta tabata, tayi firgigit ta tashi tana ganin mami ne, tafada jikinta tana kuka, mami ahmad ya tafi ya barmu da kewar sa, mami ta goge hawayen dake zubo mata kiyi hakuri mama ba yadda zamuyi allah ya karba abunsa,, mami ban san ya zanyi da rayuwata ba son ahmad zai kashe ni,, kiyi hakuri mama allah zai musanya miki da wanda yafishi, a'a mami bazan iya rayuwa da kowa ba inba Ahmad ba. mami ta tausaya mata sosai.
Ni'ima yanxu ina so ki kwantar da hankalinki kifara karatu don kema kixa ma likita,, saboda ahmad yana so kixa likita kuma kinga ma mahai fin ki ma haka, pls kicika mana burin mu, ina so kuma in rokeki alfarma dan allah, amma dan allah kidawa wajena dazama zan zame miki gata arayuwarki, inaso kidawa kamar ahmad dina bani dawani.dan yanxu sai ke kadai.
Mama ta sunkoyar da kanta kasa tana tunani take anan taji tausayin mami,, ta dago ido ta kalli mami, kiyi hakuri mami bana jin abba zai badani karki damu indai wannan ne zansa alhaji yayiwa abba magana kawai nidai amincewar ki nake so,, na amince mami zan zauna dake zan zame miki kamar ahmad dina, yauwa babynah nagode. umma tashigo tasa mesu tace wa mami kinganta haryanxu taki daina kuka duk tabi tahana kanta sukuni, mami tace ai sai ahankali, anan ne mami kefawa umma abun da tacewa mama.
Itama tajin dadin haka kuma ta amince saboda mutunci da karanci, amma basu san me abbanta zai yanke ba, mahaifin ahmad yasamu uban dawaki yayi mishi bayani, sai yakira sauran yan'uwanta yafada musu sun amince, abdulrahman yaje wajan mama, my little sister zaki tafi kibarni, haba yayana bayan bamu danisa dawajan da kake aiki gari dayane fa, hakane mami tashigo ta karbe hirar aikaima zaka dinga zuwa mana ko tunda muna kosa,, sosaima mami tunda sister na na nanh, suka kwashe da dariya,, wai yaushe zaka fitar da mata musha bikine, ya sunkuyar da kai yana sosa keya, mami tare za ahada dana mama.
Mama tace ashe ko zaka dade bakayi aure ba, ko ai shikenan nikam sai nakai kanwata gidan miji, mami kingnshi ko kyaleshi baby,, mama taje tayiwa baraka sallama har suna kukan rabuwa da juna.sunkama hanyar minna suntafi tayi kewar iyayenta sosai, bayan sun sauka mai aikin mami tazo takwashe musunkaya,, mami ta janyo hannun mama ta nuna mata dakinta, tashiga dakin