taci gaba da magana, allah yayi mishi rasuwa, abba yace innalillahi wa inna ilaihi raji'un, baraka taci gaba bayan rasuwanshi shine iyayenshi, suka dan allah abasu mama surike don sucika ma dan su burin shi, don shima yana matukar son mama tayi karatun likita, shine suka hada dani suka turo munan karatu a india, dama mama ce tazabi india.
Bayan da muka zo india gidan da muka kama muna shiga mama tafara jin kamshin turaran ahmad, awannan daki, abban rumana yace wani block kenan baraka tace block 26, yace block 26 dama ku kuka kama block 26, da mamaki tace eh abba, kasan block din ne,, kedai kici gaba da bani lbarin tukunnan,haka muka cigaba da rayuwar mu awannan gdan mama kullum cikin tunani, har allah ya hadamu da rumana , haduwan mu da rumana munshiga tashin hankali sosai, sbd kullum muna ganinta ana kawota makaranta amota kuma motan irin na ahmad din mamane, ana haka hardai allah yasa muka dawo gidan ka, dama rumana tana bamu lbrin mijin daza ta aura kuma yayanta, kuma allah baisa muntaba haduwa dashi ba. sai ra nan nan taya mu murnanan kananan likitoci, da aka mana a skull dinmu, wajan karban gift mama ta hadu da ahmad din rumana da lilin dayasa mama ta suma har aka kaita asibiti, nima dalilin ganinshi ba kwanta ciwo, hakama doctor adnan shima ya gigice sakamakon ganin ahmad din rumana.
Abba wanda yake sauraron baraka yarasa dalilin suman su, to baraka abunnan ya daure mun kai abba kenan ai dole ya daure maka kai, kasan menene yasa muke suma yace a'a, to abba bakomai bane sai ahmad din rumana shine ahmad din mama,yace WHAT kina nufin ahmad din gidannan YES abba, rumana dake labe tana jin abunda ake fada wanda kanta ya daure sosai, kukane yakubuce mata ta toshe bakinta don kar ajita, baraka tace kaga dole ko musu ma, yaza ayi matacce ya dawo, shine duk muka gigice, kuma muka kasa sanar da kowa bare ma yan gda can, don ba musan ya za su dauki maganar ba, abba yatashi yana zaga falon cike da tunani mama sai hawaye take tayi, baraka tace abba, kuma muntabbatar wannan shine ahmad din maman, yace kuna da hoton sa ku kawo min nagani baraka tace eh abba, to tashi kikawo min, rumana tana jin za'a fito tayi saurin barin wajan ta koma dakin su nawwarat da gudu, sai kuka take tayi wai meke shirin faruwa da soyayyar tane, anya zata iya rabuwa da ahmad dinta kuwa, baraka ta dawo tare da hoton a hannunta ta mikawa abba, yana dubawa ya zaro ido tare da cire gls din idon shi, innalillahi kar abunda nake gudu shiyake shirin faruwa.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM)sap hai dil hai, acca dil hai, muke dil hai tum ni'imah💘🌺
[10:49AM, 1/24/2017] +234 806 448 1931: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒3⃣5⃣ Abba yace abba baraka, wannan hoton tsab fuakar ahmad dinane, duk suka juyo suna kallonshi, rumana ta dawo ta kara labewa tana jin abunda abba yake fadi.
Takara fashewa da kuka sai yanxu mama tayi magana tana cewa abba, abba kana nufin kai ka haifa wannan ahmad din yajuyo yana kallonta, mama bani na haifi ahmad ba, asalima bansan iyayen ahmad na gaskiya ba, suka kara bude idanuwansu, rumana da take labe tana cewa dama ba ahmad ba jikan kaka na ghana bane, to waye shi meyasa abba ya boye mana.
Baraka cike da mamaki tace abba aina kasamo ahmad, abba ya nunfasa , yace lokacin danaje can wajajan kauyen india akwai wani gogin su da suke bauta mishi , nayi tafi nagaji sai naje gefen kogin don in debi ruwa in wanke kafata, nasaka hannu nana sai naji na tabo wani abu, naka ra saka hannu na, sai naji mutum nayi salati dama akwai wani mutum akusa dani bakin fatane shima kuma dan kasar mune sunanshi alhaji hafiz, sai nafada mishi ga abun da nagani, ya tayani muka fito da shi, to dama likitane shi alhaji hafiz din, ya dubashi yace bai mutuba amma yana bukatar tai makon gaggawa.
Yace min shi likitane yace kamashi mukaishi motana sai muje asibiti, haka muka kaishi asibiti cikin taimakon allah akayi nasara ya farfado, amma da matsala yarasa mmry dinshi nada, amma sai ahankali zaidawo, hakanan nayi ta jinyar ahmad , dama yasamu karaya akafa, alhaji hafiz shiyake taima kamin, har yasamu sauki ranar da ahmad yafara maga yace min abba tundaga ranar abbana yake ce min ba ya yarda da kowa sai ni, alhaji hafix yace yanxu ya zakayi dashi kenan, sai nace mishi zanyi shawara da matata don naji, sai yake cemin inda zanji shawaranshi, ni ya can canta inrike ahmad har lokacin da kwakwal warshi zai dawo.
Nace to shikenan alhaji naji zan rikeshi in allah y yarda, har aka sallame mu shine nakama wannan block 26 din da kuke anan nabar ahmad nasamu me kulamin dashi ina biyanshi kudi, abinda yasa bankawo shi gidana ba saboda iyalaina basu san komai ba, kuma alokacin ne ake sadakar bakwai din yarona wanda yarasu, mama tace abba dama kana da wani yarone wanda ya rasu, eh mama ina dashi sunan ahmad shima,, mata ta tashiga damuwa sakamakon rashin ahmad, haka su rumana ma, sai bayan kowa ranshi yasamu ya kwanta, sai nake sanarwa da ummi ga abunda ke faruwa fa, tace abban rumana kana ganin babu matsala,insha allah babu karki damu da ita mukaje wajan ahmad yana ganina yafara murmushi, yace abba har kazo eh dan abba nazo, na taho da ummin kane,y gaida ummi, ummi sai hawaye tafarayi, tana ganinshi kamar ahmaf dintane, sai,abba yace kidaina haka mana yanzu dai wani suna kike so mukirashi dashi tace ahmad nake so mukirashi dashi.
To yanzu idan muka kaishi gidan mu me zamu cewa su rumana, ba sai,muce jikan kaka na ghana bane, ehe hakane kinkawo shawara, haka ko akayi ranar da muka kaishi gidan sukayi ido hudu da rumana tundaga wannan lokacin soyayya ta wanzu a zuciyoyin su, satin ahmad daya yafara abun ban mamaki, inda yasa meni dacewan abba ina son nakoma aikina, abba yace wani aiki kake nufi ahmad, kai abba ka manta ni likitane, sai abba yayi shiru yana tunani, yacewa ahmad ina xuwa dan jirani, nashige dakina nakira alhaji hafiz nasanar mai, shine yake cemin inturoshi asibitin shi, wato na makarantar ku kenan, bayan munje akai tambayoyi, ya amsa har yayi pratical, aka gane da gske likitane shi kuma mai hazaka ma, haka yasamu aiki anan yacigaba, har aka bashi babban matsayi.
Hakanan muke ta rayuwa da ahmad a matsayin danmu, kullum suna kara son junansu shida rumana, kuma muna matukar son ahmad dinmu, abba ya goge hawayen da ya zubo mai, yace har bana son randa ahmad zai tuna shi wanene don rabuwa dashi babban illace ga rayuwar yata rumana, sai gashi yanxu kunzo min da abin danake gudu, duk da haka abba na hawaye, baraka tabbas wannan shine ahmad dinku mama ta tsinke da kuka, to wanene iyayen nashi acan gda, baraka tace su mamine da abba, cikin mamaki yace dama sune iyayenshi, eh abba shi kadai allah ya basu, sunshiga damuwa yayin da ya rasu shine ma suka rikemu don basu da wasu yayan, falon yayi tsit kowa sai tunani yakeyi, rumana dake labe dok idon ta yacanxa kamanni, xuciyarta ya cun kushe tarasa awani duniya take, sbd jin lbrin da mahaifinta yabada, ta ruga daki da sauri ta dauko wannan kundin lbrin da ta dauko a motan ahmad.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) dore saman khal ho na ho 💘🌺
[10:49AM, 1/24/2017] +234 806 448 1931: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒3⃣6⃣Tana bude wannan kundin hoton mama tafara gani dana ahmad suna murmuhi, takurawa hoton ahmad din ido sai kuka takeyi, tabbas wannan ahmad dinane kuma ahmad din mama, tafara karanta labarin dake ciki, taga irin son da ahmad yakeyiwa mama.
Sone sosai wanda ko kwatanshi basuyi da ahmad dinta ba, tana budewa tana karantawa, kuma kowani page da hoto aciki har tazo kan wani hoto daya dauke mata hankali wani, hoton ahmad ne hannunshi tagani da zobe, wanda zoben shine ahannun shi har yau, takara tarbata tarwa wannan ahmad din mamane, sai kuka takeyi kamar ranta zai fita, wayyo allah na nashiga uku, ahmad bazan iya rayuwa babu kaiba, ba zanso kabkubuce min ba, nikadaice taka wayyo mama karki rabani da ahmad, sai sunbatu take tayi, can kuma tafara dariya hade da kuka, KHAHA JAYENGE AHMAD SAP CAT NAHI HAI MUJKO PHYAR HAI AHMAD, DILSE HAI MUHABBAT HAI, ACCE SHADEE HAI, kar ka tafi kabarni ahmad,bazan barka ba kai kadai nakeyiwa soyayyata ahmad, da zuciyata da soyayyata duk na mallaka maka, kaxo muyi aure, tacigaba da kuka, taga dai wannan kukan nata ba abun da zai tsinana mata.
Sai ta tashi zataje ta same su, ta fito kenan taci karo da ummin su, ke kuma lafiya rumana naganki haka, sai kace wacce aka aiko mata da mutuwa, rumana tace ummi da ma mutuwar ce da sauki, tafada jikin ummin tana ummi za arabumu da yaya ahmad, me kike nufi rumana, wani abune yasamu ahmad din fada mun naji takasa magana sai kuka take tayi, tunda bazakiyi magana ba oya muje falon abbanku, tajata suna shiga ummi tayi turus ganin su baraka da mama sai kuka sukeyi, suma suka juya suna kallonta ita da rumana, kowannen su zuciyarshi cike da sonyin tambaya, ummi ta juya tana kallon abba, tace abban rumana meke faruwa hakane, naga rumana tana kuka, tana cewa kuma ahmad, su mama suka zaro ido waje kuma yanxu naga su baraka suna share hawaye, wai shin lfy kodai wani abu ya faru ne ban sani ba.
Abba yace shigo kisamu waje ki zauna, rumana da mama sai kallon junansu suke tayi, suna jin tausayin junansu, abba yace rumana zauna anan, ta zauna kusa da baraka,abba yace rumana meyasaki kuka haka mama da baraka suka jiyo sunan kallon ta, tace abba naji duk abunda kuka cene, ummi wai meke faruwa ne haka, abba yace barakiji abunda ya faru, ya kwashe komai yafada mata abunda su mama suka ce mishi, ummi itama tayi kuka sosai kuma ta tausayawa yaran, yanxu basu san ya zasuyi ba, gashi ahmad haryanxu hankalinshi bai dawo ba, ummi tace wa rumana, dole kiyi hakuri ki rabu da ahmad, rumana tayi sauri tajuyo tana kallon ummin su hakama su baraka, rumana tafashe da kuka, tace ummi rabuwa da ahmad kamar rabuwa da rai bane mama ma tace ummi bazan iya aure aduniyar nan ba inba da ahmad ba itama tafashe da kuka baraka sai lallashin su take tayi, itama kukan takeyi suka rungume juna, abba yace wannan kukan da kukeyi bashi bane mafita yakamata kuyi shiru hakanan wanda ake abun danshi bai masan kunayi ba, kutashi kuje dakin ku.
Zan san abunda zanyi kowacce ta tashe suna rungume da baraka sukawa wuce kowaccen su tafada kan gado sai wani sabon kuka, baraka dake tsakiya tarasa me xatayi wa kawayan taba, gashi tarasa wacece tafison ahmad acikin su, amma wanna wace irin gaddara ce ke son rusa rayuwan yan uwanta, menene mafita . abba da ummi sun rasa abunyi gashi suna tausayin yayan nasu. ummi tace abban rumana yakamata kafadawa babban yaya fa don ceto rayuwan yarannan don ina gudun abun da zai samesu, haka amma kinsan basu san ahmad yana raye ba ganinshi zai iya ta damasu da hankali, kai wannan abu bantaba shiga tashin hankali ba irin wannan, ga rumana da shegen kishin tsiya don zata iyayin komai akan ahmad, to idan kuma hankalin ahmad yadawo yace baisan da wata rumana ba fa, shima tashin hankali, ga yarannan suna son junan su, fatana dai kar da allah yasa kiyayya tashiga tsakanin mama da rumana.
TOFA BA KANTA MASU KARATU AGANINKU CIKIN NI'IMA DA RUMANA WAYA FI SON AHMAD, GARE KU, TAKU UMMU RUMAN( NUSNIM)Mohabbatain💘🌺
[10:49AM, 1/24/2017] +234 806 448 1931: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒🗜3⃣7⃣Ameen, yamzu dai abinyi shine abirne maganar nan har sai sunkare karatu tunda dama sun kusan gamawa, sannan sai ayi maganar, to shikenan ki ce musu anjima su zo ina son ganin su, to, ummi tashiga dakin su sunanan akwance yadda suke baraka kuma tana taune abunta tayi tagumi.
Ummi tace lfy baraka naganki kinyi tagumi, hmm ummi ba dole inyi ba yan uwana hankalin su atashe, narasa abunyi, ummi takara so kusa da ita kidaina tunanin in allah ya yarda za asamu maslaha, to ummi allah ya kawo karahen wannan abu, nicewa ma nayi kawai yahada su duka ya aura, ina baraka ba ayin auren yaya da kanwa babu sam dama ace kamar keda rumana ne to za aiya, amma mama da rumana tsam bazai yuba, sai dai dole mutum daya zai aura, baraka tace tab di jam akwai aiki, aiko dole mama ta hakura ta barmawa rumana, ummi tace baraka kenan ba'a nan gixo ke tsaka ba, idan mama ta hakura tabarma rumana to shi kuma ahmad yayi yaya kenan, kinsan ko akwai rikici hakane,, to allah dai ya kawo mafita ameen.
Duk su mama suna jin abunda suke fada, ummi tace duk kutashi kuji sakon abbanku, sukatashi jiki a sanyaye, idanuwan su duk ya raune sbd kuka, abban ku yace dan allah ku manta da maganar nan yanxu har ku gama karatun ku gashi saura kiris ku gama, baya son ku sami matsala kunji dan allah 4get about ahmad kawai, kuma kar kusake kuce zaku fada mishi , ummi, kuma dan allah karkuce zaku dauki gaba tsakanin ku, mama tayi murmushi, haba ummi tayaya za mu dauki gaba muna yan uwa, rumana tace aikuwa mama, suka rungume juna, ummi taji dadi sosai baraka tace ko kufa ammada kunsani nayi zamana kamar mai amsa gaisuwar mutuwa, suka kwashe da dariya, yauwa yan matan mami, haka nake son ganinku cikin anna shuwa.
Yau sun shirya za suje skul suka hadu da ahmad yafito shima zashi asibiti suka gaishe shi yace to kuxu muje yan kannai na ba musu suka bishi, ya ajye su yadaga musu hannu tare da kallon mama ta dauke kanta, karatun su sai tafiya yake gadan gadan, har antura su pratical a cikin asibitin makarantar su, ahmad yaji dadin ganinsu sosai, shike kara assisting din su da doctor adnan baraka ta fayyace mishi abunda ya faru da suka dawo yayi, shiru, yace allah dai ya kawo mafita, ameen, doctor ahmad suna yawan gaisawa da doctor adnan amatsayin ta dalilin su mama yasan shi, wanda ya manta abokinshi ne kudda kud, haka dai doctor adnan yabishi, yace muje ahaka watarana zaka gane waye ni.
Doctor ahmad yana yabawa da kokarin su mama sosai doctor ahmad yana office dinshi yasa wata yar pratical takira mashi mama, don yasata wani aiki, tare suka taho da maman ita tawuce office din nashi tashiga da sallama cikin, zazzakar muryarta sai kawai yaji gabanshi yafadi karo nafarko kenan dayaji muryarta ta raxanashi,ya zoba mata ido itama shi take kallo tace gani doctor, yace dama aikin dana baki zaki bani oh to bara na karbo maka, ok to tsaya muwuce tare tunda hanyar zanbi, amma meke damunki ne naga kinramene kodai aikin ne da wahala cikin mamaki n jinya tambaye ta wadda bai taba yimata irin wannan tambayar ba, a'a wlh kawai banjin dadin jiki nane, to kinsha magani, sai tace magani bazai min aiki ba, sai yayi shiru yana tunanai, ok to muje, sun fito tare ajere sai ga abokiyar aikinshi doctor hibbatullah, a'a doctor ahmad sai ina kaida matar takace gashi ko wlh kundace ka iya zabar mata, don zaku haifa yara kyawawa, dukan su da mamaki suka juya suna kallon junan su ko kyafta ido basayi wani iskane yazo ya sharbe dan gyalen da mama ta yafa akanta gashin kanta yabaje, iska sai hurashi yake yana tabo fuskar ahmad wanda ya lumshe ido, doctor hibba taga ikon allah daga magana kawai sai afada soyayya, kowa sai kallonsu sukeyi don sun burge mutane.
TAKU UMMU RUMAN (NUSNIM) PHYAR ZINDAGI HAI🌺💘
[10:49AM, 1/24/2017] +234 806 448 1931: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒3⃣8⃣Doctor hibbace ta taba mama tayi firgigit da juya tayi mata murmushi, shikam gogon naku yafara kame kamen abunda zai cewa doctor hibb, sai itace ta doctorn mu kadawo daga yau MR LOVER-LOVER yayi saurin jiyowa yana kallonta sai yaji kamar yataba jin wannan kalman, mama itama tunanin maganar tayi tana kara nana tawa azuciyarta, ai wanna kalman doctor adnan ne ke kiranshi dashi da, mama tayi murmushi ta wuce ta gefen doctor hibba,sai tacewa ahmad wai yaushe zamusha bikin likitocine, yayi dariya yace very soon, to ubangiji allah ya nuna mana ameen, zaka je up ne eh, ya wuce yana tunani magarnar doctor hibba da tace sundace da mama, bayan ba ita yake so ba rumana ce, tab amma nikam gara min rumana ta wlh to amma meyasa nadamu da ramewar mamane, to kuma wanna kalmar da doctor hibba tace kamar antaba fada min, haka dai yayi ta tafiya yana ta tunani kala kala.
Mama ma haka tana can tana ta tunanin abunda ya faru sai tayi murmushi ji tayi antaba ta tajuya taga baraka ce, ke kuma lfy ina ta miki magana amma kintafi tunani baki ji ba, meke faruwa ne, mama tayi murmushi hmm kawas aidole intafi tunani, kece da lbari kawas hmm aikuwa me ban al ajabi ai ingaya miki danaje wajan doctor ahmad, duk ta kwashe tafadawa baraka komai baraka tayi mamaki tare da dariya, tace da alamu yakusan dawowa hankalin shi mama tace tabbas kuwa amma a gsky ina tausayin ruman, rumana tana cikin damuwa sosai kawai taki ta bari musani, kuma nasan duk akan son ahmad ne, baraka tace haka ne, to ya zatayi ai dole tabar miki shi, mama tayi saurin cewa a'a baza ayi hakaba, donni nariga nayenke shawarata, akan ko da ahmad hankalinshi ya dawo zansa ya auri rumana, baraka tabude baki da ido tana kallon mama, taci gaba dacewa ni zan iya hakura in auri aliyu, sbd ina tausayin rumana sosai, maman cikin zubar da hawaye tace baraka nasan zafin rasa masoyi ko makiyina bana fata yasa meshi bantala kuma rumana yar uwata, ko abbana cewa zaiyi in hakura inbar mata, baraka tace tab lallai mama zaki iya kuwa, hmm zamu gani kam, tashi muje wld din su rumana, suna zuwa kuwa suka sameta ta tana tunani, baraka tace rumana ya dai, tayi saurin wayaan cewa wlh duk nabii nagaji ne shiyasa, aidole ai naganku kunyi all round yau, ai munkusa gama pratical din mu, muhuta suka tafa abinsu haka suka cigaba da rayuwar su mai dadi tsakanin mama da rumana basa nunawa junansu wani mugun hali sai mutuntawa, ahmad kuwa komai ya jagule masa yarasa meke damunsa, haka kawai yaji yana son xuwa nigeria, aiko yaje yasa mu abba da zancan abba yayi shiru yana kallonshi kace kana son zuwa eh abba to aiba wanda kasani acan abba ba yan uwanka acan suke ba, yace eh to kaga dama wancan zuwan da kukayi banje ba shine yanxu nake son zuwa ingaishe su, abba yayi murmushi jin dadi, amma kabari muje kaba daya tunda saura wata daya su rumana sugama karatun cika likitoci, to abba naji,allah ya nuna mana suna dai pratical da kyau ko, abba sosai kuwa, wlh suna da kwakwal wa sosai har manager asibitin mu yace zai daukeso aiki, abba yace tab, wannan yaran ai baza su zauna a india ba, ahmad yace kai abba ni'ima ma baza ta zauna ba, abba ya kalleshi axuciyar shi yace me makon yace rumana a'a sai yace kuma ni'ima, da alamu yana so yatuno shi wayene, eh harda ita, zatayi aure acan ne, yace abba waye mijin yace aliyu ne dan yayana, ahmad yasake tambaya to abba amma dai tana sonshi de ko cikin mamaki abba yace ahmad lfyarka kuwa naga kadamu da zancen ni'ima, sai ya sunkuyar da kanshi kasa abba wlh nima na tsinci kaina ne da maka wannan tambayoyin, to shikenan shirya muje wajan doctor hafix zansa aduba min lfyarka, to abba bayan sunje asibiti abba yake sanarwa da doctor hafix abunda yake faruwa aiko aka duba kwakwal warshi akaga yana kan hanyar da wowane, abba yayi murna, amma kuma inya tuno zai rabu da ahmad dinshi, da kuma halin da rumana zata shiga sai ya zubda hawaye.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM)OH JAANA KERA HA HE DIL💘🌺
[10:49AM, 1/24/2017] +234 806 448 1931: 🍒🍒🍒LABARIN NI'IMAH🍒🍒🍒3⃣9⃣Allah sarki rayuwa kenan, ahmad dina allah ya jikanka, bayan yadawo gda yasami ummi yake fada mata abunda ahmad yace nasan zuwa wajan danginsa sannan yace mata hankalin saura kadan ya dawo.
Don yana wasu abubuwa daban daban har hirar mama yanayi, kinga ko da alamu komai yakusan warwarewa, hakane abban rumana tashare yar kwallarta, a gasky bana son rabuwa da ahmad ina jinshi kamar ahmad dina da ya rasu, amma bayadda zamuyi tunda iyayenshi sunfi sonsa sbd shikadai suka mallaka, nasan duk randa suka ganshi araye, za suyi mamaki bana wasa ba, kuma zasuyi farin ciki sosai.
Yau su mama sungama pratical din su, za suwuce duk cikin yan class dinsu bawanda ya kaisu yin aiki mai kyau, shiyasa yan asibitin ke son su bare ma doctor hibba, dasu aunty rabi, da khadycool da doctor adnan da doctor ahmad, kuma sunbasu kyauta. Su rumana sunyi murna sosai kasan cewar yadda ake ya bamusu, bayan sunkoma skull za su rubuta exam din karshe nafita jami'an BAJE BACCAN, kuma nazama manyan likitoci,kullu sai suntashi tsakar dare karatu don su samu suhaye ahmad ma yana taimaka musa, cikin sa'a suka yi exam din su,saura jiran result dinsu sun kosa ya fito, wata yar class mate dinsu zatayi aure aka gayyace su mama, sunan amaryan sumayya, su mama ko sukace za suje taji dadin haka ranar sati suka shirya suka fadawa ummi sai ga doctor ahmad da doctor adnan sun shigo.
A'a NEW DOCTORS din mu sai ina zuwa haka an wani sha kyau, baraka tace wlh bikin doctor sumayya zamu, a lallai kam, akwai ku dason zuwa biki amma ku kunkiyin,auren rumana tabamawa doctor adnan amsa kar kaji komai ai anxo wajan, allah ko eh mana, kwai yanxu mana jirane kubamu result din mu, to shu kenan allah ya nuna mana, shiko ahmad tum shigowarsu yake ta kallon mama yana tuno abunda doctor hibba tace mishi.sai sannan yayi magana yace rumana kuzo muje musauke ku ko, to shikenan yaya ahmad, mama bataso haka ba, sumayya tayi murnan ganinsu sosai, bikine akayi na yan cikakkaun yanmata kyawawa masu aji kuma cikakkun likitoci, inda sharukhan yawake amarya sumayya da angonta.
Bayan angama biki suka dawo gida bayan sati biyu