harda kuka adam yayi, gani yake ya sake rabuwa da da uwan nashi, yayi musu tsaraba sosai ya kashe musu kudi. yace yana son su mama da baraka su dawo gidanshi kawai har sugama makaranta abban ahmad yace dama nima nayi tunanin hakan bakomai duk yadda kayi daidai ne.
Yace shima ya nanan zuwa idan yasa mu hutu wajan aiki harda iylanshiga badaya to allah ya kawo ko lafiya, su mama da baraka anata kukan rabuwa da iyaye ummi ne ke lallashin su, me kuke kuka ai kuma kun kusa zuwa gdan ai,har airport suka kaisu suna daga musu hannu.
Bayan sundawo abban rumana yace suje su kwaso kayan s, su tafi da masu aiki sutaya ku to abba, rayuwa ta canxa musu suna ta kara tunsu har sukayi exam , sunzama abun kallo a skull din su sosai bare ma mama lecture ras sun sonta sbd haza kanta, duk pratical ita take cinyewa, samari sai kawo mata hari sukeyi amma sam taki bada fuska, sbd har yanxu son ahmad dinta yananan azuciyar ta. baza ta iya yi mai kishiya ba, ta gwammace itama ta mutu ahakan batayi aure ba.
Kullum baraka tana mata fada akan yawan tunanin nan amma taki ji, suna yawan haduwa da doctor adnan yana kara koya mata wasu abubuwan, anshirya taron kananan likitoci inda zasuyi fadakarwa, su mama kenan, kuma angayyaco manyan likitoci don su musu kyauta.
Ranar su mama rumana baraka anata murna za'ayi jawabi tunda sune kanan likito cin, harda doctor adnan awajan, rumana tazo tayi nata akan stage din itama baraka tayi nata sai mama itama haka sai tafa matabakeyi, anxo bada kyau tuttuka, dama su goma ne student din wayanda sukayi, amma mamace tazo na daya, kuma manyan likitocin su suke bada kyauta, bayan kowa ya karba kyautar shi, sai mama ta karshe"wanda zai bata kyautar aka kira sunan shi DOCTOR AHMAD ADAM rumana tana ta murna dama yaya ahmad yazo wajan hardashi dama, baraka tace kina nufin na nagida Eh, sai gashi yafuto cikin kasassaitar tafiyanshi,, dai dai nan kuma aka kira baraka awaya tafita amsawa.
Bayan ya karaso, sai aka kira NI'IMAH UBAN DAWAKI itama tafito itama cikin kasassai tar tafiyanta, tana karasawa taji gabanta yafadi yajiyo tare da GIFT dinta yana juyowa.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM)HAMKO PHYARI HUWA πΊπ
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHπππ2β£4β£
Yana juyowa sukayi ido hudu dashi ya mika mata gift din ta tare dace mata BAHAT BAHAT KUCHI NI'IMAH, MERI SAP SA HAI NI'IMAH hannunta narawa amma bata daina kallonshiba shiko abun yabashi mamaki irin wannan kallo haka, sai yabasar cikin in ina tana cewa saheebina shiko baima sake kallonta ba har yabar wajan tajuyo tafara tafiya.
Rumana sai murna take masoyinta ya bamawa kawarta gift, takaraso daidai da rumana ta yanke jiki tafadi kasa sumammiya, rumana tasaka ihu dai dai kunnan ahmad ya taho da sauri, yana lfy rumana tana nuna mishi da hannu yaga mama akwance akasa bata motsi.
Me yasa meta rumana kawai na ganta tafadi ne, i thing something is wrong with her, taimaka mukaita hospital dina, duk wannan abunda ke faruwa baraka bata sani ba,anbata gado" ya duddubata tare dayi mata allurai, baraka da ta koma ciki taga bata gansu ba, tashiga kiran layin rumana, kuna inane rumana bangan ku ba, sai taji ta tana shesh shekan kuka. lafiya rumana, sai tace mamane, bata karasa ba tafashe da kuka,cikin dimaucewa tace me yafaru da maman kuna inane muna hospital,, tayi mata kwatan cen hospital din tana zuwa taci karo da rumana tazo da gudu ta rungume ta.
Ta na ina tajata sukaje dakin da aka kwantar da ita, baraka tana ganin ta ta fashe da kuka don mama kam tacanxa kamar wadda tayi shekaru tana ciwo, rumana meyasa me mama ta koma haka wlh nima ban sani ba tabata iya lbarin abunda tasani. yan zu yaya ne yake kula da ita, pls baraka jeki gida ki gayawa ummi na nemi layinta ban samu ba.
Ok bara naje nafada mata ta fita ba da dadewa ba sai ga ahmad yazo dubata, ruma ta tashi kuwa a'a wlh kinci abinci a'a nafadawa dai baraka taje tafadawa ummi agida ok, nima ban samu zuwa gidan bane nashiga dakin opretion ne shiyasa, inaga nan da awa biyu zata bude idon ta, ok yaya ahmad bara naje gida anjima zan dawo to .
Baraka na isa tafada falon da kuka lfy baraka meke faruwa daga ina ummi mamace ba lfy tana kwance a asibiti, cikin tashin hankali tace meke damun maman wani asibiti ne muje, bayan baraka ta kim tsa, ahmad yashigo gidan yaga ummi hankalinta atashe lfy ummi mamace ba lfy, ki kwantar da hankalinki, nabata kulawa sosai, bakomai ummi zata tashi nanda awa biyu tayi ajiyar xuciya to shikenan rumana nacan kenan eh ita take kula da ita. to bara nahada musu abin ci mukai, yana wuce wa daki sai ga baraka ta sauko.
ummi naji kamar kina magana eh yayan kune ya dawo shine yake cemin nanda awa biyu zata farfado, ok bayan sunkammala girkin nasu suka wuce asibiti, suna isa daidai nan rumana tafito daga dakin taga ummi ta rugometa da gudu tana kuka, ummi zo kiga yadda mama ta dawo kamar mai ciwon kanjamau, suna isa dakin daidai nan ta bude ido tana kalle kalle ummi tace me zan gani haka, me yasa mi Ni'imata haka wani ciwo ke damunta faraddaya ta koma haka, wlh ummi muma bamu sani ba kuma yaya yaki fada min.
Mama duk tana binsu da ido takasa cewa komai sai hawaye baraka ta karasa da sauri wajanta, tana mama meke damunki, tayi mata alamu tasukuyo da kynnenta taji , cikin inina tana cewa naga saheebina baraka, baraka ta bita da ido mama kodai kinfara tabun hankali da alamu ba lfy kike ba, mutumin da yariga da ya rasu tun da dadewa, kice kuma kin ganshi, dan allah kibar wannan maganan.
Mama azuciyanta tace dama.ba yarda za'ayi da itaba, baza ta fadawa baraka inda yake ba ko bajima ko bada de dole zata ganshi tunda gida daya suke,, amma kuma abunda ya dore mata kai dama yana raye me yakeyi, a gidan su rumana tayaya yaza ma yayanta, me yahana shi zuwa gd, kuma meyasa yanuna bai sanniba, akwai wani abu akasa wanda ya kamata nasani,, waye zai bani amasana ina cikin tsaka mai wuya.
Kuma gashi shine ruma zata aura tajuya taga suna kallonta suna mata sannu, ya allah awani duniya nake, allah kasa mafarki nake. ta rufe ido ta bude taga dai ba mafarki take ba, sai tasaka kuka ummi tazo kusa da ita lfy mama meke da munki, baraka dai tayi jugum tana tunanin maganar mama, shin anya mama bata samu tabin hankali ba, taya mutum ya rasu ace kuma yadawo, kai impossible. mama tasa mi tabin hankali, shiko ahmad yana can yana tunanin mama daga lokacin da zai bata gift dinta, yaga ta birki ce ko meta gani oho.
DAN ALLAH KUMIN HAKURI BANA ZAMANE KWANA BIYU, HAR YANXU BAN ZAUNA BA.
TAKU UMMU RUMAM ( NUSNIM)nusfima sap hai dil πΊπ
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHπππ2β£5β£
Koma menene ita ya shafa kilama aljanu ta gani saboda gata da bala'in kyau kamar aljanar ni ban ma taba ganin mutum irin haka ba, bayan yagama tunanin shi yatashi ya watsa ruwa yayi shirin asibiti, yana isa baraka kuma tana fitowa daga dakin tana hawaye tawuce bata ganshi ba amma shi ya ganta, yace azuciyar shi kwade ji dashi sai kace me ciwon mutuwa, ya tura kofar yashiga.
Lokacin mama idonta biyu tana ta tunanin ta rumana ce tace ya ahmad sannu da zuwa yauwa rumana, ummi tace har kazo eh ya me jikin ummi, da sauki gata tabude ido sai faman hawaye take tayi, tunda ya shigo dakin ta runtse idonta tare da jin haushin shi, tace axuciyarta ya allah kafiddani cikin wannan halin dana shiga, shin a lahira nake ko aduniya, nasan dai Ahmad dina ya rasu, to mai ya dawo dashi.
Hayenta suka kara yawa taji ance mata ya jiki sai ta bude ido sukayi ido hudu dashi, yana kallon ta tana kallonshi tana hawaye, yace yakama ta kibar wannan hawayen naki, saboda jininki yahau ga kuma ciwon xuciya yana son kamaki,rumana ta fashe da kuka. yaya pls kataimaka bana son wani abu yafaru da ni'imata, bakomai sis kar ki damu i will do my best, ita ko mama takara fashewa da kuka, rumana takaraso wajanta da sauri kiyi hakuri mama kidaina kuka pls kifada mana meke saki yawan kukan nan, gashi zaki janyo wa kanki wani ciwon.
Ido kawai ta zubawa rumana tana ayyana wani abu aranta, sai tayi mata murmushi alamun ta daina kukan kenan, bayan ummi ta tafi gd tabar rumana kadai wajen mama, sai ga baraka ita da doctor adnan sun shigo dama tafada mishi mama bata da lfy kuma tafada mashi abunda mama tace mata game da Ahmad, shi kuma yace lallai kam tasamu tabin hankali,, shine yanzu yaxo ya ga maman.
Mama tana ganin shi tafara hawaye ya matso kusa da ita sannu mama tace yauwa tafara fada mishi kamar yadda ta fadawa baraka shima bai yarda ba, yace dole agwada kwakwal warki ko lfyarsa kalau, bara nayiwa doctor faisal magana tunda su suke kula da section din nan, yakirashi yazo yayi mishi bayani, kuma ya gamsu akaje aka gwada aka ga bakomai, normal yake abun ya dore musu kai, yau satin mama biyu a asibiti su baraka suna kula da ita sosai hakama Ahmad, mama taki jinin taga yashigo asibitin don haushin shi take ji sosai, shiko haryan zu tana bashi mamaki yana lura da yana yinta kamar bata son ganin shi, yarasa menene matsalarta. ranan nan ummi tasa baraka ta dafa mata abinci ta kawo mata asibitin, bayan baraka taje gida tagama komai, ta kamo hanyar zuwa asibiti, tana shiga reception suna cin karo da ahmad sukayi idi hudu, ta daburce sai tafasa ihu tasuma zata fadi kasa
yasa hannu ya tar beta.πΊπ
TAKU UMM RUMAN( NUSNIM) meni phyar huwa ni'ima
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHππ?2β£6β£ Da sauri aka kawo gado aka sata yace akaita ciki, abin yafara damun shi da alamu ni suke gani suna suma to me nayi musu haka ne, gsky dole in tambaye su sun sani aduhu, yayi mata allurai ya bar daki ya koma wajan su rumana.
Yaga ummi ce da abba ya gai shesu sannan yafa da musu abunda ke faruwa mama ta zazzaro ido tare da fashewa da kuka, ummi da abba suka ce wai lafiya kuwa. to ummi nikam ban sani ba narasa dalili kuma ciwon su daya da mama, amma na mama yafi sosai. wayyo muje dakin suka bar mama tana ta kuka, dama tasan za'a arina nafada musu ita da doctor adnan amm sunce nasami, tabin hankali" itama gatanan ta ganshi munzama mubiyu masu tabin hankalin, saura doctor adnan, shima yazaiyi idan yaga Ahmad.
sai ga rumana ta dawo taga ni'ima da alamu kuka tayi wai lfy ni'ima kike kuka haka kinsan da ciwon dake jikin ki, tunda kin ki kifada mana damuwar ki ba sai ki kwantar da hankalin ki ba.baraka ba lfy ta suma itama anbata gado, rumana cikin tashin hankali tace WHAT dagaske kike ta gyada mata kai, ina su ummi suna wajenta tace ina zuwa tafita, mama tayi murmushi tace hmm rumana baza ki gane bane idan da kin san abun da ke da mun mu da kinfimu shiga wani hali, rumana ta sa mesu akan baraka bata far fado ba , sai ga yayan nata yashigo yauwa ruma dama ina son magana dake zu muje office dina.
Suna shiga yasa mi waje ya zauna itama ta zauna yacire gls din idon shi yana kallonta, shin intambaye ki mana rumana, ina jinka mijina yayi murmushi, akwai abun tsorone afuskata, da mamaki tace mai wannan wani irin tambayace, to naga kawayenki ni suke gani suna suma. kuma narasa waye zan tambaya shine nace bara na tambayeki, tayi shiru na dan wani lokaci, ina zuwa yayana" ta tashi taje tasami mama tace mata wai shin lfyarku kalau kuwa inajin ajikina akwai abunda kuke boye wa ne, yaya ahmad yace min shi kuke gani kuna suma da alamu akwai abunda kuke gani.
Gaban mama yafadi duuuum, ko kadan baza taso tafawa ruma abunda ke ranta ba, don batasan yaza ta dau zancen ba, gara su bar abun acikin su har ranar da gsky zatayi halinta, rumana tace kinyi shiru, gsky ba haka bane, ni kaina ban san meke damuna ba, ta gaggaya mata maganganu sa zasu kawar mata dawancan tunanin, haka bara tasamu kwana biyu kafin ta bude idonta ranar da tabude idonta , mama taje dubata itama, baraka suka hada ido da baraka sai baraka taji tausayin mama tafara hawaye, mama ta girgiza mata kai alamun ta daina kar ayi mata zargi don ruma na son dagosu, azuciyar ta tana tunanin abunda mama ace mata ita da doctor adnan suka karya tata, har suka kirata da mai tabin hankali, wanda kuma ba haka bane, tunda itama gashi ta ganshi, da idonta saura doctor adnan. amma shin da gaske ahmad ne ko ko dai mai kama dashine.
TAKU UMMU RUMAN(NUSNIM) πΊπ
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHπππ2β£7β£
Baraka itama fara samun sauki yau aka sallame mama amma taki tafiya gida ita sai ta tsaya da baraka, abba yace to shikenan, rumana tace to bara nakai wa yannan kayan gida indawo ko,, to shikenan sai kin dawo dama allah allah suke ta tafi don suyi magana.
Mama ta gyara zama ta kalli baraka, tace yanxu dai kunyarda dana cemuku ahmad nanan ko, ai da dana fada muku kun daukeni me tababbiyar hankali sai gashi kin ganshi da ida nunki ai. baraka tace hakane mama, ko ni nan bayi mamaki matuka amma kuma abun tambaya meyasa bai gane mu ba, meyasa zai shereki na tsawon shekara 1 da watanni, yakamata ace yadawo gida ai.
Kema dai ai kya fada shiyasa abun ke cimun rai, gashi shi rumana zata aura idan muka gama, kuma suna matukar son junan su, yanxu menene abunyi mama, kina ganin mufada mata komai ne? koko kina ganin mufawa ummi ne? koko kina gani mufada acan gida ne, mukira yaya abdul rahman, don asami mafita don wannan abun akwai rudu.
Mama tace a'a duk wannan bai taso ba mubar komai acikin mu, kai mama idan muka bari zaki iya samun matsala, sbd nasan halinki tun ba yauba, ga ciwon xuciya yana son kamaki, yauwa ya kamata musanar da doctor adnan fa, a'a mukyaleshi kar mufada mishi, amma musan yadda zamuyi muhada su suga juna, shima sai ya tabbatar.
Eh hakane kin kawo shawara mai kyau, ok yanxu bara naje up stair nagani ko zan ganshi, bayan mama ta fita sai ga Ahmad yazo duba baraka, sannu ya jikin da sauki, dan allah inba zaki damu ba ina son intambayeki wani abu, ok ina jinka ba damuwa. dan allah meye na muku keda ni'ima kuke suma ko namuku kama da wani ne ko ko yayane abun yana daure min kai narasa dalili kun sani cikin tunani.
Ta gyara kwanciyar takalleshi da kyau tace doctor ahmad ba abin da kamana kuma muma ba musan meke damun mu ba, ka kwantar da hankalinka matsalar mu bata shafe ka ba, ya kara zuba mata ido amma bai yarda da abun da tafada mishi ba, kowai akwai abunda suke boye mishi ne wanda basa so kowa yasani, amma zai bin ciki, karan bude kofa ne yasa suka juyo mamace tashigo tare da hada rai,sai koma doctor adnan ya biyo bayanta. suka karaso amma baiga ahmad baraka cikin murmushi ta gaidashi, oh baraka yau meke damunku hakane amma ta warke ke kuma kin kwanta anya lafiya kuwa, sai yaji wani murya abayanshi kamar yata bajin muryan, ya furta yace ai kaima kafada musu nima narasa dalili doctor adnan najiyowa sukayi ido hudu da ahmad ya zazzare idanuwa, saura kadan yafadi yama kasa magana yana nuna shi da yatsa.
TAKU UMMU RUMAN ( NUSNIM)πΊπoh ajnabi mera ajnabi najane tum kaha cale ka hai se ni'ima&ahmad
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHπππ2β£8β£
Yakasa furta komai da mamaki ahmad ya kamashi don saura kadan ya fadi yaga yana kokarin fita hayyacinshi ya bashi taimakon gaggawa, mama ta dumfaroshi, bayan ahmad ya fita tace munshiga uku yazamuyi mama, karki damu komai zaizama normal, wannan kuma inaga su mami da abba sunganshi ya zasuyi, ahmad ya dawo da drip a hannunshi, ya kalli su mama cikin tuhuma.
Cikin daure fuska yace musu wlh sai kunfada min abunda koke boyewa game dani, haka kawai me namuku kowaye ya gani sai ya zauce, sai kace kunga aljani, to bazai yuba ko kufada min ko kuma in hadaku da abba abun ya ishene, mama sai hawaye takeyi, yaji anrike hannunshi ahmad ya jiyo yaga doctor adnan ne har ya farka, yana hawaye. yace taya idan muka ganka baza mushiga damuwa ba, yau wajan kana neman shekara biyu da mutuwa, sannan kuma mungan ka araye kace baza mu shiga wani yanayi ba,, mun godewa allah ma dayasa ba mutuwa ma mukayi ba saka makon.ganin.
Lokacin da ni'ima tace mana ta ganka bamu yarda ba har muke mata kallon ta babbiya, ashe da gske ne kuma kuna gida daya bata sani ba, yaciga ba da gaya masa maganganu masu dore kai, wannan baiwar allan sakama kon rashinka tashiga wani hali wanda ba mai iya fitar da ita sai allah, a rasa farin cikinta adalilin rasaka, mama sai kuka takeyi, baraka ta amshe maganan, kuma kazo kuna soyayya da rumana kabar ni'ima, menene halakar ka da yan gidan bayan iyayen ka suna can gda, katare a india mai muka maka kaki dawowa gurin masoyanka, ahmad"abun yakara daure mishi kai yace nifa kunsani aduhu ban san me kuke nufi ba.
Ni ban sanku ba sai ta dalilin rumana cikin jan saki yace ya isa haka inaga wanda kuke magana bani bane sai dai mai kama dani kuke magan, doctor adnan zaiyi magana mama ta dakatar dashi ya isa haka ku kyaleshi.
kuma ina so dan allah kada kowa yaji wannan maganan koda rumana ne,, kayi hakuri ahmad munyi zaton ahmad din da muka sani ne am srry, yaja tsaki yabar dakin. mama ta durkusa kasa tana ta kuka baraka tayi karfin hali ta lallashe ta hakama doctor adnan abun ya bata mishi rai sosai. kiyi hakuri mama komai lokaci ne ina ganin mukyaleshi kawai, bakomai naji na hakura amma soyayyarshi tana raina haryanxu.
Doctor adnan yace bara nawuce naje na hoto ko xuciyata xata min sanyi, ok doctor mun gode sosai, bayan ya tafi suga cigaba da tattaunawa , har rumana ta dawo lalle baraka jiki yayi sauki shiyasa yaya ahmad yace ince miki ya sallame ki, au dama an sallameta bai fada mana ba lallai kam, sai muyi haraman zuwa gda.
Hakadai rayuwa ta cigaba da wakana sun koma skul suna karatun su amma har yau mama tana tuna nin ahmad, da ita da baraka sam ba saso su hadu da ahmad ko ahanya ce, saboda suna jin haushin shi rumana, taga sun rage walwal sam tarasa gane musu, sunyi exam dinsu,, dama zasuje gda harda su abba don yaje yaga danginshi. suna murna sun.kosa ahmad dai yace ba inda zashi abba yayi yayi yaje amma yaki, mama ko dadi taji don yace bazai jeba, don zuwanshima bala'ine da damuwa don zasaka mutane cikin hadari, rumana ko bahaka taso ba. can gida ko su mami ana ta murnar zuwan yayanta bangaren ko fantagori aliyu yafi kowa murnar zuwan su daon yaga masoyiyar shi, abdulrahman ma haka ba abashshi abaya ba.abba yayi wa yan uwanshi tsaraba sosai. ubandawaki ma yasa sai murna yake da zuwan dan uwannashi, abban ahmad ne yasa aka gyara gidan su uban dawaki saboda zuwan abban rumana.
TAKU UMMU RUMAN (NUSNIM)ππΊnajane tum kha ha cale ka hai se itna phyar AHMAD
[10:49AM, 1/24/2017] βͺ+234 806 448 1931β¬: πππLABARIN NI'IMAHπππ2β£9β£
An gyara ko ina waje yayi tsaf kamar wani sabon gini ne akayi, uban dawaki yayi murna sosai tare dayiwa abban ahmad godiya sosai, yace bakomai ai duk munzama daya, allah da ya kara donkon zumunci ameen.
Sauran yan uwan ubandawaki suma sunyi murna sosai, matayan su sunbawa mami hakuri da umma kuma sun hade kawunan su, kawai yanxu suna jiran bakin sune, mami tasa telenta yayi wa su mama dinki su uku iri daya shaddace pink anmata aikin sama sai daukan ido take yi, har ta karma ma duk ta musu saboda ta shirya musu liyafa da kuma taya su murnan gift din da aka basu na haxa kan kananan likitoci.
Hakama su umma ba abarsu abaya ba suma dinki sukayi anko har dasu abba uban dawaki da sauran kannan sa, su mazan ankon yadi sukayi, matan kuma lace ce sukayi, abdulrahman da su aliyu da kuma su salis suma ankon shaddace blue, abunka da masu kama da india wa yayi musu kyau sosai.