Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karama ka auri wadda ta girma...
Tabbas dole cikin 2 d'in nan ayi d'aya.....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:23 PM] Kausar~Luv: [8/8, 8:26 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((39))

```©Kausar M Hassan```

Dr din yacigaba da cewa
"Ynxn dea zamu diba kwakwalwanshi ne tukun, kapin ayi maganar mata, amma yna buqatar kulawa sosai dga gurinmu da ma Ku yan uwanshi.
Ummi ta jinjina
"Bkomai likita mungode"
Fitowa tai jiki a sanyaye, ta matsa kusa da dije dake ta faman hawaye, hannu ummi tasa ta dafa kafad'anta, waigowa dije tai da idanunta da suka rikid'a zuwa jaa
Ummi ta narkewa da wani irin kuka mai ban tausayi, rungumeta ummi ta karayi, tare da shafa bayanta
"Deana kuka hka khadeejah addu'ah zaki yimasa kinji"?
Kai ta d'aga mata tare da kara duban inda aka kwantar dashi.
Karfe ukku na rana, ummi ce zaune a harabar hamdala hospital, tare da dije. Kan dije yana akan cinyar ummi, tana sharar hawaye, yayinda har lokacin aliyu bai farka ba.
Haka suka wuni a asibitin hankalinsu gaba d'aya a tashe, musamman ma dije saboda duk kanta take daurawa laipie, haka har dare yay, yayinda ake jigilar kawomasu abunci, nafisa da shafi'u ma duk suna gurin. Bayan sallar isha, ummi ta dubie dije
"Dije y kamata ki tafie gidah ki d'an huta ki kwanta saboda ni a nan zan kwana"
Idanunta ta d'ago da suka cika da kwallah cikin siririyan muryanta
"Ummi ni gskya nan zan kwana, bazan bar yaa aliyu a nan shikadea ba"
Ummi zatai magana abbi yace
"Ya isa hka ki barta ta zaunah, mu zamu koma sea da safenku"
Shafi'u yace
"To abbi sea da safe ni ina nan"
Sallama sukai masu, tukunna suka koma babban d'akin da aka maida aliyu a ciki, ummi kan tabarma ta kwanta, yayinda shafi'u ya kwanta kan dogowan kujeran dake dkin, ita kuma dije ta janyou kujeran roba ta zaunah kusa da aliyu ta kafeshi da idanunta sea hawaye sharr a fuskanta....
[8/8, 8:42 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((40))

```©Kausar M Hassan```

Kusan a wannan daren batai bacci ba, addu'ah ta kwana yi, a hka har safiya ta waye, aliyu dake kwance hannayenshi suka fara motsi da sauri dije ta rike hannunshi tare da shafa gashin kanshi.
"Yaa aliyuu"
Jin muryan yay har a cikin kwakwalwanshi,
"A hnkli y bud'e idanunshi, murmushi tai masa, cikin karfin hali ya mayar matah, ummi da shafi'u duk sukayi kanshi suna yi masa sannu a hnkli yake amsawa.
Rayuwa kenan! Haka dea aka cigaba da jinyar aliyu har na tsawon sati 2,dije ce ke bashi duk wata kulawa duk da karancin shekarunta amma tayi matuqar kokari, itake yi masa fira, karanta masa jaridar hausa, ta bashi labari yay ta daria.
Yau ranar ta kama monday, aliyu ne zaune akan gado kasancewar ya samu sauki sosai, dije na kan kujerah tana yi masa sosan kafah tana matsa masa itah, shi kuwa ita kadea yake kallo babu abunda ke ranshi inba lokacin da take cire rigan jikinta da lokacin data rrungumeshi tana yarfie da hannayenta, matsowa yay da hannunshi charaf y kama hannunta, ido 2 sukai wanda yasa dije saukar da nata idanun a kasa, cikin muryan rad'a yake rad'amata
"Dije zaki barni in...??
Kapin ya karasa tai maza ta janye hannuntah, dea2 lokacin likita yazo ya basu takardan sallama.
D'unguma sukai zuwa gidah, a falo suka zazzaunah dea2 lokacin misalin karfe 8pm, shafi'u sallama yay masu y zarce gidah, ita kuma ummi ta tashi tai d'aki tana tunanin ynda zata furta wannan magana, aliyu tashi yay ya kallie dije
"Muje ko"?
Babu gardama ta tashi ta bi bayanshi tana shiga y maida d'akin ya kulle ya shiga toilet ya watsa ruwan d'umi ya fitoh d'aure da towel iya kugunshi, da ruwan duk dake jikinshi ya rungumeta ta bayah.
Idanunta ta lumshe tana jin lokacin dayake bin duk wata kusurwa ta jikinta yana latsawa, wuyanta ya rika kaiwa sumba.
"Ah yaa..
Bata karasa ba taji y dauketa ya dora akan gado yana kokarin rabata da kayan jikinta, hannunshi ta rike tare da girgizah masa kai alaman a'ah, chaan kuma mai ta tuna sea tai shiru, wani irin kallon buqata y rik'a aikamata, idanunta ta d'ago ta kalleshi shima d'in ita yake kallo.
A cikin zuciyanta take furta
"Nikam yau komai yaa aliyu xaimin hakuri zanyi sbd kada y kara yin irin wannan rashin lpyr, znyi hkuri da koma meye...

®Kausar Luv💞
[11/15, 5:23 PM] Kausar~Luv: [8/9, 10:21 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Paga ((41))

```©Kausar M Hassan```

Kara shigar da ita yay a cikin kirjinshi yana mai shakar kamshin jikinta, riganta y cire ya wurgar a gefen gado, ya shiga duniyar dayafi buqata da kuma kauna a jikinta. Hawayenta da yaji suna zuba masa a jiki ne yasa y dan dakata ya dubieta, cikin dakusasshiyar murya mai d'auke da desire ya furta
"Deejah ya kai ne"?
Da hawayen dake zuba a fuskanta ta kalleshi tasa hannunta ta d'an share hawayen
"Yaa aliyu wannan abun babu kyau fa amma bkomai tunda hka kakeso ni koma meye kayi bzan fadawa kowa ba"
Ta karasa maganar da kauda kanta gefenta tana mai ajiyan zuciya, ga yan madaidaitan na shanunta a tsaye suna kallonshi...
Gabad'aya tausayinta ya kamashi, a zuciyanshi yake furta
"Ba zan iya yin komai ba a ynxn saboda dije daukana d'an air zatayi, so I have to control my desire, and my feelings"
Tashi yay ko kallon inda take baiba, ya koma kan kujera ya zaunah tare da dafe kanshi, dije riganta ta janyou da sauri2 ta maida ta daukie hijab d'inta ta saka, ta tashi a hnkli ta lalla6a ta bud'e d'akin a guje tai d'akin ummi, tana shiga ajiyan zuciya ta sauke ta kwanta kan kujerah tasa hijab dinta ta kudundune akai, take bacci ya karbie amanarta.
Kasancewar ummi tana zaune ne akan gado, kaman wadda aka tsakura ta tashi tayou falo, mutum ta gani a kudundune cikin hijab, hannu tasa ta bubbugata, firgigit dije tai ta mike zauneh, tasa hannu ta shafa fuskanta ta d'aga idanunta sukai ido 2 dana ummi...
Ummi ta dubeita
"Ke dije mai kikeyi a nan? A ina kika barou aliyu kuma"?
Kai ta sauke kasa
"Ummi dama....
"Dama mi? Tashi ki koma gurin mijinki"

Sim2 tai ta tashi ta bar d'akin
Ummi ke cewa
"Na shiga 3 yarinya zata kashemana yaro ai gskya kam dole ayi wannan maganar gobe idan Allah y kaimana rai".
Dije kuwa tsaye tai a kopan d'akin, chaan dea tasa hannu a hankli ta bud'e dakin, koda ta bud'e kwance ta tarar da aliyu akan gado, yasa d'an 3 quarter din wando da singlet, d'akin sea kamshin white diamond yakeyi, ita kuwa tana shiga tai kwancenta kan kujera tai add'uah ta k'ara kudundunewa a cikin hijab d'inta ta kwanta abunta....
Asuba ta gari Mrs Aliyu Haydar...
[8/9, 10:21 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((42))

```©Kausar M Hassan```

Washe garin ranar ba ita ta farka dga bacci ba sea 7am, da sauri ta miqe tsaye, dubawan da zatai sukayi ido 2 da aliyu, murmushi ya sakar mata tare da cewa
"Heyy hr kin tashi"?
Kai ta d'aga mashi alamar eh
"To tashi kiyi sallah ko?"
"To" shine amsar data bashi cikin takunta ta kama hanyar fitah dga dkin.
Da sauri ya tari numfashinta
"Ga toilet mana ki shiga kiyi alwalan ko so kike ace kinyi latin sallah"?
Murmushi kawea tai masa ta wuce toilet din tai duk abunda zatayi ta fitoh.
Koda ta fitoh ta tarar da darduma a kasah, hawa kawea tai tayi sallanta ta kammala tai addu'ah.
Bayan ta kammala ta dudduba babu aliyu a d'kin, hakan yasa ta fitoh, akan dinning duk ta hangesu dga saman d'akinshi, ummi, abbi, nana, da kuma shi gwarzon nata wato ```aliyu haydar```.
Jiki a sanyaye ta sauko ta gaisheshu, duk suka amsa cikin far'ah, idan aka cire nana, kujera taja ta zaunah yayinda ummi ta had'a mata breakfast dinta, kad'an ta tsakurie abuncin ta shaa drinks da kuma ruwa kad'an.
Bayan sun kammala nana tashi tai tayi d'akinta yayinda ya rage aka bar dije, aliyu, ummi da kuma abbi zaune a tangamemien falon.
Aliyu yay d'an gyaran murya kad'an yace
"Abbi dama tafiya ta kama mu nida shafi'u zuwa dubai, kuma a kalla zamuyi shekera d'aya"
Kallonshi abbi yay cike da mamaki
"Wace irin shekara kuma? wannan wace irin tafiya ce"?
Aliyu y gyara zamanshi
"Abbi akan business dinmu ne, saboda muna so mu samu sabuwar hanyan kawo kaya sannan kuma mu kara fahimtar business d'in, dan wnda muke harkar dashi ya sanar damu akuy workshop din da za'ayi kuma yanada matuqar muhimmanci"
Ummi tai jim kad'an
"To a ina zaka bar ita khadeejah"?
Kallonta yay koda ya duba ta saukar da kanta kasa kallo d'aya yay mata ya gane ranta a 6ace yake.
"Ummi nan zan barta a gidah"
Da sauri ta d'ago idanunta ta dubieshi, a cikin ranta take furta
"Ynzn haka zakamin"?

😏To meye amfaninki uwar tsoro😚..

Ummi cike da zuciya ta kalleshi
"Tayi maka me a nan d'in to kaji shashancin banza da wofi to halan wa ka aurowa matan"?
Aliyu ya d'an murmusa kad'an
"Haba ummi ki d'an jira kiji mana, dama makaranta za'a sata tunda bana nan, kinga ta rage zama kuma zata samu ilimi, gashi ynxn nxt week tafiyanmu"
Abbi ya nisa ya dubiesu dukansu
"To yayi aliyu ba damuwa Allah ubangiji ya tsare ku, ya bud'a maka harkan kasauwancinka"
"Amin"
suka amsa dashi dukansu

Ummi tai ajiyan zuciya tare da maida dubanta ga dije
"To dije tashi ki shirya kizo ya kaiki gidah kiga su mamanki dan idan ya tafie ba zuwa chaan zakiyiba"

Tashi tai jiki a sanyaye ta fara takawa zuwa saman har ta shiga dakin ummin
Tana shiga ummi ta maida kallonta ga abbi, cike da 6acin rai ta hau yin magana
"Alhj yaron nan yana da buqatar matarsa a tare dashi, hka Dr ya fadamin, Dr ya shaidamin babu wata alaka ta aure data shiga tsakaninshi da matarshi, dama an fadamashi cewan tayi karama ya dage ya aurota to ynzn dea gashi ga ka kuma a cikin 2 dole ayi d'aya".
Ummi ta maida dubanta ga Aliyu
"Aliyu wajibine gareka ka k'ara aure ko kuma ka rabu da wannan yarinyar ka auro wata daban wadda ta girma, dole cikin 2 din ayi d'aya wallahi, ina jinka aure zaka kara ko kuwa sakin dijen zakayi"???

Tashin hankali....
Aliyu haydar ya zakayi???

®Kausar Luv💞
[11/15, 5:23 PM] Kausar~Luv: [8/10, 8:58 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((43))

```©Kausar M Hassan ```
Kallonta yay ido cike da kwallah, cikin tausassar murya ya furta
"Ummi dan Allah kiyi hakuri amma gskya bazan iya yin ko d'ayah ba, saboda nidea ina son matata kuma banda ra'ayin zama da mata 2, abbi pls kasa baki mana".
Ummi kallonshi tai dkyau dan aliyu bai ta6a musa mata magana ba
"Ynxn ya kakeso? kaji na rantse ai"
Abbi ya girgizah kai tare da gyara zamanshi
"Ya isa hka, duk ku dakata, ynxn kai aliyu kace kana son matarka, kuma baka son rabuwa da ita, to abunda ya kamata shine ka samawa kanka lpy ina fatan ka gane"?
Kai y d'agawa abbi, ummi ta juya bayanta
"To wlh idan wani abu ya sameka babu ruwana"
Kusa da ita ya matsa y dora hannunshi akan kafad'anta
"Ummi relax zanyi maganin komai in shaa Allah, ynxn dea bara a kira zubairu a fitar maki da kono, murmushi tai masa tare da cewa
"D'ana na kaina kenan, dga nan idan kun dawo sea ku zarce gidah, ranar da zaka tafie sea dijen ta dawo nan"
Murmushi sukai dukansu
"Chabb d'i! Anya kuwa za'a samu kishiyar uwa mai irin wannan halin a ynxn? Anya kuwa ummi batada sa hannu a cikin abunda y faru tskanin mame da abbi kuwa"?
Muje zuwa dea...
Bayan yan mintina kad'an sea ga dije ta fitoh da dogowar riganta jaa da kuma farin hijab, tayi d'an simple make up d'inta tai kyau, sallama sukai wa su abbi suka kama hanya sea kauyen su dije...

A dea2 kopan gidan mame sukai parking suka fitah, gidan suka shiga tare, da murna da d'okin ganin d'anta aliyu ta tarbesu, kan kujera duk suka zazzaunah, bayn d'an lokaci kad'an ta fahimci cewa akuy abunda ke damunsu, take ta hau tmbynsu.
Aliyu ya sanar da ita batun tafiyarshi ne, bayan d'an lokaci mame tai ta bashi baki har ya sauko ta juya ga dije
"To "yata ke kuma fa mai ke damunki"?
Idanunta ta d'ago ta dubie aliyu ta sadda kanta kasa
"Am dama....
Zatai magana aka kira aliyu a waya ya tashi ya fice dga gidan ma gaba d"ayah.
Hakan ya baiwa dije kwarin guiwa akan ta furta duk abunda take so.
"Mame dama yaa aliyu ne...
Ta kwashe duk labarin ta baiwa mame gameda abunda aliyu ke mata😂
Kujini da wannan yarinya😏

Mame shiru tai tana kallon dije dan zancen tajieshi wani iri, amma y zatayi? Matsayinta na uwa ga mijinta hka ya baiwa dije lasisin zama 'yrta.
Mame ta gyara zama ta matsa kusa da ita ta dubie dije.
"Dije wato shi aure da kike gani ibadane, ginshikin aure kuwa shine kauna da hakuri,
kauna kaman zuciya take, hakuri kuwa kaman rayuwa ne, aure baya cika sea da shigar da wani abu a cikin wani abu, ma'ana tarawa tsakanin namiji da mace, wannan shi yake tabbatar da aure, ko wacce mace da kikagani haka akai matah, domin ba iskanci bane, iskanci shine kije ki samu namiji wanda ba mijinki ba, kiyi mu'amala dashi to haka ya zama 6arna, anyi zina kenan, kuma saboda zina batada kyau Allah mai girma da kanshi ya fad'a a cikin al_qurninshi mai girma cewan
"Kada ku kusance zinah"....

Hka dea mame tai ta fahimtar da dije menene aure da kuma ma'anonishi. Jikinta duk yay sanyi ta fahimta sosai matuqa.
Dea2 tym d'in da suka kammala aliyu ya dawo gidan, kallon kauna dije take masa sosai sbd ya matuqar bata tausayi, ta kuma duban kanta a cikin ranta tke furta
"To ni ynxn ai komai ma zan iya, zan jure da yardar Allah".
Hka sukai wa mame sallama suka nupie gidansu dije.
[8/10, 8:58 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((44))


```©Kausar M Hassan```

Suna isa kuwa kan tabarma suka tarar da inna tana tsintar shinkafah, a kai suka zauna, inna ta ajiye farantin shinkafan ta rungume 'yarta sosai tana mai jin dadin ganintah, sun jima suna fira a gidan tukunna baba ya dawo dga gonah, shima d'in nan ya tarar dasu, dije ta shaidamasu tafiyan aliyu, da kuma makarantar da za'a sakata. Sunyi murna da farin ciki sosai, aliyu ya dauki abin arziki ya basu y fitah zuwa waje zaman jiran dije.
Yana fita inna ta dubie dije
"Hakika mijinki mutum ne mai kirki ki bishi sau da kafah, ki kula masa da hakkinki dake kanshi, da yana nan da kuma baya nan, kinji ko"?
Kai ta d'aga mata alamar to, basu wani jimawa ba ta fitoh saboda inna ce ta koruta.
Hka suka koma motah, suna fitah dea2 lokacin misalin karfe 1pm. Kai tsaye dga nan gidansu shafi'u suka zarce, nan fa maman shafi'u taja hannunta zuwa d'akinta ta kara koyar da ita rayuwan zaman aure.
Lallai a wannan rana ta fahimci menene aure.
Hka suka wuni a gidan har yamma tukkuna suka karasa gidah gurin ummi kayanshi ya tattara tare da nata dea2 lokacin ana sallar maghrib, bayan sunyi sallan maghirb sukai dinner, akai isha sukaitah tukkuna suka zarce zuwa nasu gidan.
Bayan sun isa kowanne a cikinsu b'an d'aki ya nupah ya watsah ruwah, dije na fitowah ta bad'e jikinta da turareh, ta kwance towel d'in jikinta ta dudduba
"Yo ai ni nacika mace" murmushi tai ta cigaba da gyaran kanta a gabn madubi ta kammala ta bud'e kayan lefenta wasu matsattsun kayah riga da wando ta dauko red in colour, wandon iya cinyoyinta da rigan iya cibiyantah ta k'ara shafa turare mai dad'in kamshi, ta bazo gashin kanta a bayah ta saka d'an karamin d'an kunne white.
Ta dubie kanta a cikin zuciyanta take furta
"Wow nayi kyau sosai"....

Juyuwan da zatai suksi ido 2 da aliyu haydar, sanye cikin dan 3 quarter milk, da riga mai d'an karamin hannu black, ashe duk wannan juye_juyen da take yana nan yana kallonta yana murmushi, kanta ta sauke kasa kad'an. Matsawa yay kusa da ita yasa hannayenshi 2 ya dafa kafad'antah, kamshin turarenshi da nata y had'e ya gauraye ya bada wani daddad'an kamshi...
[8/10, 8:59 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((45))


```©Kausar M Hassan```

Kanshi y dora akan nata, numfashinta ya rika had'uwa da nashi, shiru sukai basu ce komai ba, a hnkli ya rad'amata a kunne
"Khadeejah ina buqatanki"
Jikinta taji ya hau rawah, bata ankara ba taji y dauketa chack ya dorata akan gado, a hnkli yasa hannunshi ya fara shafa gashin kantah, kanta ta juyar gefe guda, ya hade bakinshi da natah ya fara tsotsa, cikin salo na buqata ya cigaba da aikamata sumba, hannunshi ya sakala a cikin riganta yana mai had'uwa da abunda yafi so, yar rigar ya cire ya yarda ya cigaba da shigar da ita a cikin jikinshi.
Da azama ya hau kokarin rabarta da d'an wandon dake jikinta, gadan2 ya hau nuna mata irin buqatar daya jima yana matah, ta ko ina lalabarta yakeyi, tun dije na kuka harta deana.
Aliyu ba sararamata ba sea da ya tabbatar daya samu natsuwa tukkuna, shi kanshi mamakin dije yakeyi, ynda ta iya d'aukanshi.
Da sauri y maida dubanshi gareta, idanu kwea ta kafeshi dasu saboda tsabar wahala
Hannu yasa ya dafa kanta da duk y barbajeshi, hawaye shima yakeyi, cikin sanyin murya ya fara mata magana
"Oh yh Dije ngd"! Ina sonki sosai ngd! Allah yay maki albarka, tnk u!!!!.... Bla.. Blaaaaaa....

Hawaye ke biyowa akan kumatunta sirrr sbd zafin da takeji kaman zata mutu. Ganin hka yasa aliyu y d'an dakata da surutun da yake mata ya shafa fuskanta cike da tausayi
"Mine mai zan maki? Dan Allah ki fad'amin"?
Bata iya ce dashi komai ba, sea ta nuna mashi kasantah.
Cikin tausayi yace
"Sorry mine pls kiyi hkuri nine ko"?
Kai ta girgizah mashi alaman a'ah, da sauri ya d'auketa ya kaita toilet yasa mata ruwan zafi kad'an zai fara sakamata ta buge masa hannu tare da nuna masa alaman y fitah, kai y girgizah kawea ya wuce d'ayan toilet din yay wnka, itama din ruwan zafin ta d'auka ta fara zubawah.
"Waiyyo ni Allah"
Ta furta a fili, haka ta daure ta gasa kanta tukkuna ta dauro towel ta tattako a hnkli ta fitoh, tana fitowa taji an suretah sea d'ayan d'akinsu dake da gado, akan gadon ya ajiyeta ya bud'e loca ya dauko rigan sanyi ya saka matah, tukunna ya kalleta

"Mine zakisa wani abune"?
Kai kawea ta d'aga masa, hannu yasa ya dauketa zuwa inda kayanta suke, bakinta ta turo
"To ni ka fita"
Kalma d'aya bai furta ba ya juya bayanshi, a hnkli ta bud'e loca ta daukie pant dinta ta saka, tukkuna ta juya taga gadon, ido ta zaro ynda taga anyiwa gadon.

Aliyu juyuwa yay
"Kin gama"?
"Eh" ta furta jiki a sanyaye
Daukanta ya karayi zuwa d'ayan d'akin kan gadon ya direta, shima y kwanta akn gadon ya rungumeta a cikin fadadden kirjinshi, ita kuwa ajiyan zuciya ta sauke ta kara shigiewa a kirjinshi tare da shakar kamshin jikinshi...
"Oh yh finally dea su dije an zama cikakkiyar mace, dama ai duk wayoun amarya sea ansha manta...


®Kausar Luv💞
[11/15, 5:24 PM] Kausar~Luv: [8/11, 12:15 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((46))

```©Kausar M Hassan```

Hka sukai bacci kanta na akan kirjinshi, shi kuwa farin ciki yakejie wnda bai ta6a jin irinshi a rayuwarsa ba, sarauniya dije ta kammala mashi komai a yau.
Washe garin ranar ba dije ta farka ba sea karfe bakwai da rabi na safe, a hnkli ta fara bud'e idonta har ta kammala tare da furta addu'an tashi dga bacci
"Alhmdlh lazy ahyana ba'ada ma amatana wa ilahin nushur"
Kafafunta ta fara saukarwa dga gadon, wani irin zafi taji wnda yasa ta ajiyesu kasa ta tada kanta sama tana kallon d'akin.
"Hey, mine har kin tashi"?
Taji muryan aliyu yana fad'a

Kai ta d'aga masa, y matsa kusa da ita ya rage tsayenshi dea2 nata, ya dora hancinshi akan natah
"My deeja kin tashi lpy"?
"Kai ta d'aga masa again, murmushi yay
"Baza'min magana ba"?
Cikin siriryan muryanta data shaa kuka ta furta
"Ni sallah zanyi"
"Ba damuwa matana, ya kama hannunta ya tashi tsaye
"Muje kiyi sallan ko, kamar mai koyoun tafiya haka ta bishi, suka isa gurin yin alwala tai alwala a falo tai sallah ta kammala ta jingina bayanta akan dogowan kujeran d'akin, tare da cije le6en bakinta na kasa.
Dea2 lokacin aliyu y fitoh dga kitchen d'auke da katon faranti a hannunshi, a gabanta ya direshi ya kalleta, cikin sexy voice ya furta
"Mine kideana cizon le6en nan pls ina son abina fa".
Kallonshi tai kawea tai murmushi
"Yauwa ga tea nan, ga kwai ga bread, sea kici ko"
ya yago bread d'in ya hadeshi ya mika matah a baki, a hnkli ta bud'e bakinta yasa mata a ciki, murmushi tai masa ta had'eyi, hka y dinga bata abunci kaman wata er baby har ta koshi tukkuna ya janye plate din gefe, ya janyouta y dorata akan kirjinshi ya rungumeta sosai..

Dije tasa hannunta akan kirjinshi
"My lion wanka nakeso inyi"
"Tohm mine, muje in maki"
Ido ta zaro cikin shagwa6a ta furta
"A'a my lion gaskiya bazan yarda ba ka kalleni"
Daria aliyu yy kad'an a kunne ya rad'amata
"Nafa ga komai mine kawea ki bari in maki, bazan maki komai ba"
Bai jira amsar da zata bashi ya dauketa zuwa toilet.
Lokacin ni kuma na jaaa wayana🏃🏿 muka kara giyah dan muma ni da ita jiya bamu samu munyi barci ba...
[8/11, 12:22 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((47))

```©Kausar M Hassan```

A kwana 4 d'in nan da suka rage a cikin wannan satin wanda zai kama daga shi saura kwana 2 tafiyan aliyu zuwa dubai, dije taga kauna da soyayya rarrashi, kai komai ma tagani.
Tun first nyt har yau ba'a sake second nyt ba. Lol..
Yau ranar ta kama friday, misalin karfe 9pm, dije ce zaune a falo sea faman rubuce2 takeyi a takardu, idan ta rubuta sea tasa day 1 haka har takai kusan 100, tanayi tana murmushi abuntah.
Kasancewar aliyu yana sallan nafila ne, bayan ya kammala ya dawo falon kusa da ita ya zaunah ya dora hannushi a bayanta
"Mine wea tun d'azun rubutun mai kikeyi hka"?
Murmushi tai ta kalleshi
"My lion wannan naka ne amma bana so kagani ynxn sea ka tafie"
Janyouta yay ta fad'a jikinshi
"Khadeejah zakiyi missing d'ina kuwah"?
"Sosai kuwa yaa aliyu"
Hannunshi yasa ya fara lalubar

Please Login or Register in order to submit comment