Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafie gidan mijinta bane ko yaya🤔 ko ita batayi auren bane.
Ganinta da nai ta shiga d'aki yasa na tabbatar da har ynxn batayi aure ba, ko mai take jirane oho? Kodayake aure kuma lokacine dashi.
Muma Allah ya kaimu lokacin namu, amin.. Duk wadda/wanda batace amin ba to banda ita. lol😜

Aliyu d'akinshi ya nufa wanda aka chnzawa tsari da komai, ga babban photonshi yana yaro da kuma wanda yake yanxn duk da pic din ya shekara 3, dan lokacin daya kammala degree dinshi in computer ya dawo gida yin service yayi shi, to bayan y gama service din ya koma yay masters dinshi duk dai a 6angaren na'ura mai kwakwalwa.
Kwance yay kan gado chan kuma ya tashi ya shiga toilet y watsa ruwa tare dayin alwala, ya chnza kayan jikinshi zuwa wando 3 quarter, ya maida gabanshi gabas yay sallolin dare, har kusan 11pm tukkuna ya kammala yay addu'ah sosai, ya tashi ya hau gado tare dayin addu'an bacci ya kwanta ruf abunshi.
Nima d'in 😲hamma nai na fita dga dkin na koma tsohon d'akin nafisa na kwanta abina saboda tsaro😉...

Washe garin ranar, aliyu bayan ya tashi shida abbi suka tafie masallaci sukai sallah, suka koma kai tsaye d'akin ummi y nufah ya gaisheta, ya d'an zauna suka tab'a firan yaushe gamo tukkuna yay nashi d'akin, yana shiga ya dauki wayanshi ya kira waya wnda wannan ba kowa bane y kira face shafi'u
"Ka shirya kazo muje xuwa 10am"
Shine kawea abunda ya fadamsa yayinda shafi'uh ya amsa da to
"zakin duniyah"

Aliyu ya maida wayan ya kashe, ya juya kenan xai kwanta sea ga nana ta shigo a d'akin, kallonta yay tukkuna ya basar ya juya, cike da izzah da gadara ta fara masa magana
"Kai kana ganina bazaka gaisheni ba, kasan bana wasa dakai dea ko".
Aliyu tashi yay ya sakko dga kan gadon ya tsaya dea2 inda take tsaye
"Nana"
Aliyu y kira sunanta, cikin kakkausar murya ya fara yimata magana, irinta mazan da basa tsoro
"Daa ba ynxn bace, idan kinmin chaan daa na d'auka to kisani ynxn bazan d'auka ba, kada ki kuskura kice zaki shiga gabana, get out of my sight".
Ido nana ta zaro ta kalleshi
"Aliyu ne ke fadamata irin wad'an nan maganganun, lallai tana buqatar tashi tsaye gamedashi"
Fuu ta wuce ta bar d'akin yayinda aliyu ya koma ya kwanta, kusan karfe 9am ya tashi, a gurgujie yay wanka y chnza kayah zuwa kana nan kaya, ya daukie wayanshi yay kasah tare da saka brown din glass, breakfast ummi ta hada mashi da kanta, kad'an yaci tukkuna yasha ruwah....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:20 PM] Kausar~Luv: [8/1, 9:02 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((19))

©Kausar M Hassan

Ba'a dau wani lokaci mai tsawo ba sea ga shafi'u yay sallama, amsawa sukai a gurgujie suka fitah gidan, tare dayiwa abbi da ummi sallama.
Suna fita kai tsaye wata hanya suka mik'a, sun jima akan titi tukkuna suka yanka ta wata hanyar suka isa a wani d'an kauye, gidajen kauyen duk aksarinsu ginin bulun kasa ne, gidan cement bai wuce 5 zuwa 6 ba. Kopan wani gidah shafi'u yay parking, gidan matsakaicine mai kyau da haske a wajenshi.
Bayan shaf'u yayi parking duk suka bud'e motan suka fitah, dea2 kopan gidan suka same yaro, aliyu yace
"Kajie kace wea ana kiran mame"
Yaron dayake bazai wuce shekara 10 ba, ya kuwa dushie kopan gidan ya shiga tare da sallamanshi.
Mame dake zaune kan tabarma ta amsa masa sallaman.
"Wea ance ana kiran mame"
Jin sunan da aka ambata yasa mame hawaye take, ciki da zumud'ie ta amsa masa da
"Kace nace ya shigo"
Yaron fita yay ya koma inda su aliyu, ya fadamasu sakon mame tukkuna ya wuce abinshi.
Glass din dake fuskanshi ya cire ya maida aljihu, tukkuna ya d'ago idanunshi ya dubie shafi'u
"Shafi'u ka bari in shiga in fito"
Shafi'u kai y d'aga masa alamar "to".
Taku y fara kaman wnda babu laka a jikinshi tare da goge hawayen da keta faman yimai zarya dga ido zuwa fuska...
A hka ya shiga gidan dauke da sallama, mame ta amsa, dukansu suka kasa magana, sea chaan ya rage tsayenshi
"Mame I miss you su much"
Mame rungumo d'anta tai da duk idanunsu sun cika da kwallah.
Kusan minti 3 suka d'auka a hka tukkuna aliyu ya zaunah kan tabarmar da mame take zaune akai, ya kama hannunta ya rike gam.
Cikin muryan kuka aliyu y fara magana
"Mame shekara nawa rabona dake, har ynxn idanuna na kallon rabani dake da abbi yay, wannan abun yana cikin zuciyata mame, shine mummunan abu da bazan ta6a mantawa dashi ba a rayuwana, ina ganin hawayenki akaina mame".
Hawayenta ta share tukkuna ta fara magana
"Allah yayi dare aliyu gari ya waye, komai lokacine d'ana! Nayi bakin cikin rabuwa dakai da nai aliyu, tun bayan rabuwana dakai rayuwata take cikin kunci da tashin hankli, bansan yaya kake ba a wanne hali kake ba, ni har na yanke kauna da ganinka aliyu"
Aliyu yay murmushin takaici
"Mame kinsan kuwa ko bayan na kammala degree dina lokacin ina service nata nemanki ban sameki ba, haka har na kare na koma nayou masters dinah, na dawo gidah na koma, sea a wannan karon abokina Shafi'u ya gano inda kike mame, mame mai yasa baki neman ba".

Mame tai shiru na d'an lokaci tukunna ta kalleshi
"Aliyu y zanyi da rayuwar dana tsinci kaina a ciki kuwa, abbinka yace kada in koma shigar masa gida shiyasa"
Aliyu y nisa ya dubieta
"Mame kinyi aure ne"?
Kai ta girgizah mashi alaman a'a, hannunta y qara rikewa
"Mame mai yasa"?
Kallonshi tai duba na tausayi
"Aliyu bbu komai , kaga bani labarin ka, kukan nan ya isa hka kaji ko"? Tasa hannu ta share masa hawayen.
Murmushi yay tukkuna ya kara duban mame😊😄...
Humm Life is some how *KABHI KUSH KABHI GHAM*😉...
sun dea jima tana jin labarin rayuwanshi da yanda yay karatu, wani lokacin tai daria wani lokacin ta girgiza kai, haka sukai sallama tare da bata tabbacin zea rika zuwa akai2, kaman kada su rabu da juna..

😭soyayyan uwa da "ya "ya kenan... Ya Allah ka sakawa iyayenmu da alkhairi, wad'anda suka rigamu gidan gskya a cikinsu ya Allah kai masu gafara, ka yafemasu, ka sasu a aljanna firdaus... Aminnnnnnnnnnnnnnn👏🏽

Fitowa yay ya tarar da shafi'u zaune a cikin mota har y fara gyangyadie.
Hannu yasa y fara bubbuga kafanshi, firgigit yay ya tashi, basu tsaya dogon zance ba suka karasa gidah, kai tsaye aliyu ya nupie d'akinshi, a kopar d'akin yaci karo da nana😚
Kallonshi tai, zatai wata magana, aliyu ya dga mata hannu tare da cewa
"Shhhh! Y isa hka nana, bana tsoronki dama chaan bana tsoronki kada ki kuskura ki shiga harkata, kingane ko? Matsa ki bani hanya in wuce".
Ido ta bishi dashi yyinda yake shirin bankad'arta ya fice, a cikin zuciyanta take cewa
"Ina buqatar in chnza taku"
Ta kama hanya tai d'akinta.

"Oh su nana anki aure dai🤔

Washe garin ranar aliyu ya tashi da safe ya shirya yay wnka kai tsaye ya fitoh, yana fitowa kasa ya tarar da ummi, ummi da murna ta tarbieshi
"D'ana sauko ga abunci na dafa maka"
Da sauri y karasa ya zauna kan dinning d'in ta zuba masa soyayyen kwai da farfesun naman rago, sunan Allah y ambata tukkuna ya fara cin abuncin, kad'an y tsakura, ya yunkura zai tashi sea ga abbi.
Aliyu y koma ya zauna, suka kara gaisawa da abbi, abbi y ciro key a aljihunshi ya mikawa aliyu, aliyu y kar6a ya jujjya key din
"Abbi wannan ai key din motane ko"?
"Eh shine aliyu, motan na nan waje farace, anyi mata duk abunda take buqata, sbd hka na baka wannan mota d'ana".
Gdya Aliyu yay wa abbi tukkuna ya maida dubanshi ga ummi
"Ummi kimin gdya ni zan tafie gidansu shafi'u sea na dawo"
Fita yay dga gidan dea2 lokacin misalin karfe 9am.
Kai tsaye gidan mame ya nupah.
[8/1, 9:08 PM] Kausar Luv💞: *ALIYU_HAYDAR*
Page ((20))

©Kausar M Hassan

Dea2 kopan gidan yay parking motanshi ya fito ya shiga, koda y shiga ya tarar da ita tana sharah, tsintsiyar hannunta y kar6a ya karasa sharan tukkuna suka koma d'aki, kan kafafun mame y d'ora kanshi sunata fira abunsu bayan d'an lokaci aliyu yay mata sallama dga nan ya zarce gidansu shafi'uh.

Bayan kwana 2!
Aliyu ne ya fito dga motanshi dauke da ledojie guda hudu, ya shiga dasu, ya baiwa mame.
Amsa tai tare dayimasa addu'ah, shikuma yay mata sallama y kama hanyar fitah.
Akan hanyarshi ta fitah, ya hangi wata kyakyawar halittan Allah, tana tafiya sanye cikin hijab iya guiwantah, yarinyr black beauty ce, gata da tsayi dea2 misali, ga tsinin hanci, son kowa kin wanda ya rasah, shekarunta bazasu zarce 14 ba.
Aliyu bai san sanda y taka birki ba, ya kura mata idanu har ta kusa giftawa ta gabanshi, a hnkli yace "Malama sannu"!
Fararen idanunta ta d'ago
"Malam zaka siya goro ne"?
Cikin rawar murya ya amsa da
"E... Eh... Zan siya nawa nawa ne"
Kasancewar goron kashie2 ne, yasa ta zaro siraran yatsunta ta fara nuna masa.

"Wannan goma, wannan manyan kuma ashirin, kullin kuma naira hamsin ne"
"Juyemin shi duka, gaba d'aya zan siyah"

Ido ta zaro
"Malam na dari biyar nefa"
Kapin ta kara wata maganar ya ciro naira dubu a aljihunshi y mika matah.
Ido ta zaro, sea hawaye shar a fuskanta
"Ni gaskya ka dau kudinka bazan siyar maka ba"
Kapin aliyu bud'e baki yay wata magana yaji ana kiran
*DIJE*. da hanzari ta amsa da "Na'am! Ina zuwa", da gudu2 ta bar gurin zuwa inda ake kiranta.

"Dije" aliyu ya jinjina sunan, kawea y gyad'ah kai tare da juya starin motan.

Dad'ina da mota aiki, maza irinsu Aliyu kuwa akuy yawu amma fa akuy jan aji, hka y wuni yana zaga gari shida shafi'uh.

Misalin 10pm!
Aliyu ne kwance akan gado, ya kasa bacci kalma d'aya rak kemasa yawou a cikin zuciyanshi watou Dije, shin mai yake faruwane ya tambayi kanshi

Humm *KUCH KUCH HOTA HAI* Aliyu.😉
Tunani ya hau yi chaan kuma ya yanke shawaran komawa gobe dmn ganin dije...

Wa yaga dije 14 years da aliyu😂 wea rigima da aiki...

WACECE DIJE??
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:20 PM] Kausar~Luv: [8/3, 9:12 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((21))

©Kausar M Hassan

Khadeejah Muhammad, wannan shine ainahin sunanta wadda aka fisani da dije a kauyen su dake chaan yamma da garin sokoto, a kauyen da suke zaune, suna rayuwa ne kmn sauran al'umma shekarunta 14 a duniya, tayi karatun islamiyya dan har ta sauke al_qur'ani mai girma, a 6angaren karatun zamani kuwa ta kammala primary school dinta a nan wata makaranta dake cikin kauyen.
Washe garin ranar aliyu y shirya cikin manyan kaya, bowel ne a jikinshi fari tas ya saka takalminshi farare da farin agogo, da sauri2 ya fara sakkowa dga d'akin nashi, a falo y tarar da kafatarin ilahirin iyalin gidan Alhj shuraihu isah zaune kan dinning table, kusa da ummi yaje ya tsaya ya gaisheta ya gaida abbi tukkuna yaja kujera ya zauna.
Addu'ah sukayi tukkuna suka fara breakfast din, bayan sun kammala, abbi ya dubie aliyu y kira sunanshi
"Aliyu"
"Na'am abbi"
Abbi yay shiru kapin ya d'ago idanunshi ya dubie aliyu
"Aliyu kaga dea Allah ya horemin a matsayina na mahaipinka na baka suna mai kyau da ma'ana, nasaka a makaranta kayi karatu, na maka tarbiyya, ynxn abu 2 ya rage mani, kuma kaima ya rage maka, wannan abun kuwa ba komai bane face ka fara aiki, idan kana buqatar aiki a tare dani sea a baka manager na company dinmu idan kuma baka so to sea ka nema wani, ynxn kai nake jira mai kace"?
"Am gskya ni abbi inasone in fara business, dama munyi magana nida shafi'u akan hakan"
Abbi ya nisa kad'an
"To aliyu Allah y tabbatar da alkhairi sea kuma magana ta 2 wato maganar aure, ykamata kayi aure dmn aure shine cikar addninka kuma shine zai nuna cewa gashi yau aliyu y zama babba"
Kai ya sosa tukkuna ya amsa da to abbi a bani lokaci zan fito da matar da nakeso in shaa Allah.
Ummi tai daria kad'an
"Oh wea su aliyu sea zama ango, Allah ya nuna mana"
Duk suka amsa da "amin"
Nana itama ba abarta a baya ba, nan take ta fara samun daman had'a wani sabon makircinta..
Aliyu tashi yay, yayinda abbi ya dubieshi cike da mamaki, ya fara tambyrshi
"Aliyu kwana 2 d'in nan fa na rasa ina kake zuwa fa"
Cikin rawar murya ya amsa da
"Abbi ina d'an zaga garine"
Abbi yace
"A dawo lpy aliyu haydar"
Sallama yay masu dea2 lokacin misalin karfe 10am y kama hanya bai tsaya ko inaba sea kauyensu dije, dea2 kopan gidan mame yayi parking tukkuna ya shiga gidan, bayan y shiga sun gaisa, ya zaunah kan kujera kanshi akan kafafun mame.
"Mame"
Aliyu y kira sunanta
"Aliyu ya akai ne"?
"Mame wea dan Allah mai kikaiwa abbi ne a rayuwa daya tsaneki haka"?

Ajiyan zuciya mame tai tukkuna ta amsa da
"Aliyu wannan Allah ne kad'ai yasani, nidea nasan lpy nake zaune dashi, har kawo ranar daya sakeni, bazan iya cewa komai akai ba sea dea ince Allah yay mana maganin abunda ke damun mu"
Aliyu ya tashi xaune
"Mame to mai yasa kika dawo kauyen nan da zama"?

"Wato aliyu wannan kauyen da kake gani, akuy zaman lpy a cikinshi, bayan rasuwar mahaipiyata yan uwan Babana suka matsamin akan sea nayi aure, nikuma banaso, shine fa inada yan kudina nazo nan na siya wannan gidan, aikin ma daa na d'an fara kuma sea na watsar, ynxn hka dea business akemin na acahaba da kuma keke napep"
Aliyu y nisa tukkuna yace
"Allah y sheigiemana gaba mame"
Duk suka amsa da "amin"

Har karfe 11am tai suna zaune suna firah kapin aliyu yay wa mame sallama ya kama hanya y fitoh waje yana duddubawa ko zaiga dije...
[8/3, 9:14 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((22))

```©Kausar M Hassan```

Kaman dga sama y hangota tana tafiya rike da faranti a hannunta, da alama inda yake zata biyou ta wuce, wani d'an dakali ya samu y zaunah kapin ta karaso.
Hka take takunta kaamar d'awisu har ta karaso inda yake zata wuce ya kira sunanta
"Dije" chack taja ta tsaya tare da waigowa ta dubieshi, ta gane fuskanshi sarai

Fuska ta had'e ta dubieshi
"Gani"
"Kizo zan siya goro"
A cikin ranta ta furta
"Wannan d'an gayun mai zai da goro ne nikam"
Matsawa tai kusa dashi, cikin shagwa6a ta fara magana
"Gani"
Murmushi aliyu yay
"Am dije sunana Aliyu, kefa"?

"Sunana Khadeejah amma ana kirana da dije, dijen inna"
Aliyu ya jinjina tukkuna ya cigaba da cewa
"Dije ina ne gidanku"
Kallonshi tai da idanunta
"Mai sa zan fadamaka gidanmu? Kuma da alama kai d'an birni ne, nasan ko mai zakamana a gidan"
Aliyu baisan sanda yay daria ba
"Dije ni bazan cutar dake ba hasalima ni wlh sonki nake, kina sona"?
"Kai! Chabb ai mu bama soyayya a gidanmu kawea dea aure ake mana, ynxn haka duk kawayena sunyi aure ni d'ayace banba, shima sbd wanda zamuyi aure dashi watanshi d'aya da rasuwa ynxn".

Aliyu baisan sanda y furta
"Kina sonshi to kapin ya mutu"?
Kallonshi tai sea hawaye sharr a fuskanta

Da sauri aliyu y furta
"No!!! Kada kiyi kuka pls dije bana son kina kuka kinji"

Cikin muryan shagwa6a ta maida
"To ba kaine kake min wata tmbya ba"

Kai aliyu y girgiza tukkuna ya furta
"Kinga dije zaki zama kawata"?
Kallonshi tai ta yatsine baki
"To amma fa, banda min abinda banaso, na amince"

Aliyu yy murmushi ya dubieta
"An gama dije, to amma inane gidanku"?
Wani gidah ta nuna masa, gidan na bulu da cement ne.
Aliyu y nisa
"Zan iya binki muje naga kaman gidah zakijie ko"?
Kai ta d'aga masa alamar eh.
Tashi sukai suka jera suna tafiya, mutanen kauyen sea kallonsu sukeyi har suka karasa kopan gidan.
Tsaye sukayi dea2 kopan gidan.
Aliyu ya kalleta
"To zan iya zuwa muna gaisawa da kawata ko"?
Hannu tasa a baki tare da d'aga masa kai.
Aliyu yay mata sallama har zai juyo sea y juyah yaga tana nan kuma shi take kallo, kusa da ita yje y tsaya
"Dije kinada wayan hannu"?
Kai ta girgizah masa.
"Idan na kawomaki xaki kar6a"?
"A"a" ta bashi amsa a takaice..

Murmushi aliyu yay
"To ni zan komah dije sea na dawo gobe ko"?
"To" shine kawea amsar data bashi, ya juya ya kama hnya y shiga motanshi ita kuma ta shigah gidah.
[8/3, 9:17 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((23))

```©Kausar M Hassan```

Tana shiga tai sallama tare da ajiye farantin da take tallan goron dashi, yar matashiyar matar dake tsaye ta dubeta da alama mamanta ce dan suna kama
"Dije har kin dawo"?
"Eh inna na dawo wlh nagajie bbu abunci a gidan"?
Inna ta dauko wani kwanon ta'sa dake kusa da ita ta mika mata
"Ga shinkafa nan dazun nan na siyeta gurin idi"
Kwanon ta kar6a ta tashi ta wanke hannunta ta dawo ta zauna, ta lankwashe kafafunta tasa kwanon a gabanta ta fara cin abuncin.
Tana cin abuncin tana tunano kyakyawar fuskan aliyu, da murmushin shi da lokacin da take kuka yake bata hkuri, kawea sea ta tsincin kanta a cikin nishad'i mara misaltuwah, wnda hkan bata iya boyeshi a cikin zuciyanta ba yakai ga har fuskanta ta nuna.
Inna dake kusa da ita kan tabarma tasa hannu ta d'an bubbuga cinyarta, a firgice ta dawo dga duniyar tunanin data lula.
"dije lpynki kuwa irin wannan murmushin haka"?
Dije ta nisa ta dubie inna
"Inna kindea san bana boye maki komai ko, to wlh wani d'an birni ne na had'u dashi yace yana sona, to nikuma nasan bama za'a bashi ni ba shiyasa kawea nace masa bama soyayya".
Inna ta nisa ta kallie yarta
"Kada ki damu kedea kiyata addu'ah kinji ko"?
Gyaran muryan da sukajie anayine ya katsie musu zancen
"Dije har kin dawo"?
"Eh baba na dawo"
Dattijon daya zauna kan kujera ya dubiesu
"Wace wainar kuma ake toyawa bada niba maman dije"?
Inna ta nisa ta dubieshi
"Yarka ce ta had'u da wani d'an birni shine fa take fad'amin"
Da sauri baba ya kalleta, cikin kakkausar murya ya fara magana
"Ko alama dije "yan birni mafi aksarinsu yan iskane, haka suke zuwa kauye su same yara k'anana irinku su lalata masu tarbiyya dga karshe su gudu sukie aurensu, ko kusa kada a fara wannan maganar kinji mai na fad'a ko"?
Yana karasa fadar hka ya tashi kai tsaye ya wuce dakinshi.
Dije tsintar kanta tai cikin rashin jin dadin da batasan dalilinshi ba, ita dea aliyu y burgeta matuqa.
Fashewa da kuka tai na hawaye, wnda yasa inna tashi
"To malam gata nan kasata kuka sea kazo ka rarrashieta daman kasan halin kayanka ai da an ta6ata sea kuka"
Ta wuce daki, yayinda dije ta tashi ta ture kwanon abuncin, ta wuce dakinta, ta fada kan katifar dakin ta cigaba da hawayenta..
[11/15, 5:21 PM] Kausar~Luv: [8/3, 9:21 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((24))

©Kausar M Hassan

Aliyu kuwa daga nan kai tsaye gidansu shafi'u ya nupa, a kopar gidan suka hadu suka d'unguma suka karasa gidan, a d'akin shafi'u aliyu y kwanta kan gado, yayinda shafi'u ke zaune akan gadon shima.
Shiru sukai kaman wasu strangers, chaan shafi'u y fara magana
"Abokina wea lpy ne dan Allah, naganka so silent, kmn ba lion ba"
"Humm! Kadea ka bari kawea abokina wlh na kamu, wata yarinya ce chaan d'an kauyen nan nasu mame, na rikice a kanta wlh, kuma kasan me"?

Shafi'u ya girgizah kai
"Sea ka fad'a lion"🦁
Aliyu ya tashi zaune
"Shekaranta 14 fa"
Daria Shafi'u yay sosai tukkuna yace
"Hba aliyu ina kai ina "yar 14yrs, nafa san halin kayana yo ai sea ka 6allata"
Hararanshi aliyu yay
"Tunda ka maidani har...ji ko?
Murmushi Shafi'u yay
"Aliyu kafa san gskya, kada ka aure yarinyr mutane wlh ka halakata nidea na fadamaka, inama laipien ka samu yr shaa takwas hka"?
Aliyu ya dubieshi
"Man! Ni ita nakeso, zan iya hakura har ta kai girmanta indea za'a yarda a auramin ita"
"Hhhh! Kai wlh aliyu kana bani daria nidea, kasan ynda Allah yay maka desire dayawa fa, ynxn dea tashi muje yunwa nakejie wlh, dan ko breakfast banyi ba".
Tashi sukai suka runtuma cikin gidan, kai tsaye gurin ammi (Maman shafi'u) suka nupa dama ta had'a mashi breakfast, suka dauko suka dawo dakin, Shafi'u nacin abuncin yana faman ketawa aliyu daria...

```Bayan sati 2.```
Aliyu ne kwance a d'akinshi, tunanin dije kawea ykeyi, yanda take murmushi, tafiyanta, kurciyanta, yar siririyar muryanta, kai komai na dije burgeshi yakeyi, amma mi? Shi kanshi yasan dije bazata iya daukan lalurarshi ba, amma hak'uri zayyi koda ya aureta har ta girma.
"yes hka za'ayi"
Nan y tashi y shirya ya kamo hanya lokacin misalin dea2 karfie 12pm.
Yana isa gidan mame ya zarce ya ajiye motanshi ya shiga suka gaisah. Hannunta ya kama
"Mame inasone in fad'amaki wata magana"
Mame ta gyara zamanta
"Ina jinka d'ana menene"
Aliyu ya nisa
"Mame naga wata yarinya a garin nan sunanta dije yar gidan malam mamman, kuma nidea ina sonta da aure wlh".
Mame tai ajiyan zuciya
"Aliyu kai ynxn ya zakayi ka aure dije? Naga kaman tai karama ai"
Aliyu yace "mame nidea ina sonta pls, ya kikaga halayenta"?
Mame tai murmushi
"Ai dije yarinya ce mai kirki wlh, batada matsala, gata da son addini, halayetna kam sea dea muce Allah sam barka".
Aliyu yace
"To mame ngd, ni zan tafie gidansu dga chaan zan wuce, ko akuy wani abunda kike buqata"?
Mame ta amsa da
"A'a, komai da nake buqata ka bani shi, Allah dea yay maka albarka"
aliyu ya amsa da
"amin"

Hka ya kama hanya ya fitah bai tsaya ko inaba sea kopar gidansu dije, ya samu yaro ya aika yace ya kira masa itah, haka kuwa akayi yaron ya shiga y kirata, ta bashi amsa da ga tana zuwa....
[8/3, 9:28 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((25))

©```Kausar M Hassan```

Hijab d`inta ta saka kaman ynda ta saba tasa takalminta ta fitoh, a natse ta gaisheshi ya amsa tare da kallon kyakyawan fuskanta.

A hnkli ya fara furta
"Dije nifa ina tunanin ykamata in sanar a gida saboda azo ayi maganar aurenmu ko"?
Kallonshi tai take idanunta suka cika da kwallah
"Yaa aliyu babana yace "bazai aura min d'an birini ba saboda yan birini bakuda amana"
Kallonta yay ido cike da mamaki
"Dije mai yasah? Ni ba haka nake ba dije, ga gidan mahaipiyata chaan za'a iya tmbyawa aji yaya halayena suke idanma ba'a yarda ba zan iya bada address din unguwarmu sea a tafe chaan a duba, amma mai yasa kike kuka"?
Hawayenta ta share ta kalleshi
"Yaa aliyu haka nake da saurin kuka, bansan daliliba"
Kallonta ya k'ara yi, cikin muryan rad'a yace da ita
"Sona ne yasa kike kuka, idan ba haka ba mai zaisa ki kuka dan ance bazaki auri d'an birni ba"
Idanunta ta d'ago ta kalleshi ta k'ara saukar da kanta kasa.
"Nifa....
Kapin ta karasa sea ga baba ya karaso gurin, take jikinta ya hau rawah. Hawaye suka dinga zarya akan kumatunta.
Baba a zuciye ya karaso inda suke, gadan2 yay kanta
"Ke dan kina mutuniyar bnza ban hanaki tsayuwa da wad'an nan yaran yan birni ba, bakisan cewa basuda kirki ba"
Aliyu ido yabi baba dashi sbd ynda yaga ya dage yanata faman zuba fada.
Hannu y d'aga zai mareta, aliyu da karfe y rik'e baba
"Baba dan Allah kai hkuri kada ka mareta, laipiena ne kuma bazan kara zuwa gurinta ba"
Jin haka da dije tai yasa ta ruga da gudu ta shiga d'akin inna, kan kafafunta tai ta kuka.
Sun jima tsakanin aliyu da baba suna tattaunawa tukkuna, aliyu ya wuce baba ya shigo cikin gidan.
Har y shigo kukan takeyi, kusa da

Please Login or Register in order to submit comment