Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels 'YAR HANNU Aiki dana zari domin farincikin makaranta (readers) story and written by shamsiyya Adam MATAR YAYA Shekarar :2021 BISMILLAHI YA ALLAH Mallakin SHAMSIYYA ADAM Dasunan Allah........ Gudu take iya kar karfinta tana nishi harta karasa ga dan madaidacin gidan danaga tanufa jikin wata tsohuwa tafada tana sakin wani marayan kuka xuciyar ta nawani tukuki da wani lallausan muryanta mai cike da rauni naji tafara magana duk da har yanxu tsohuwar nan bata ce mata kala ba binta kawai take da ido tana shafa kanta dahannunta daya alamun rarrashi Dada banga mami ba har yanxu naduba kaf gidan babu ita kuma tunsafe tataho nan gidan nakira bahba yace bataxo ba dan Allah dada kitaimaka min dama tunjiya mamina batada lfya shiyasa naso narakota amma taki tace naxauna nayi abincin gida, Wacce ake kira da dada naga tafara sharar kwalla tana yunkurin tashi saita yanke jiki tafadi kwallah kara budurwar tayi tana rumgumar ta Wayyo Allah dada kitashi karki mutu kitashi muje munemo mami kune kadai gatanmu dada pls pls dada open yur eys pls dada Amma shuru kofar gidan tafita tamkar wata mahaukaciya dan kwalinta ahannu hawaye kuwa tamkar anbude famfo batasanma takamai mai ina xata dosaba hango baba datayi yasa ta ruga garesa tana ehu ruko hannunta yayi suka shigo gidan sbda takasa gayamasa abin datake faruwa sbda tsagwaron kuka Da sauri baba yakarasa yana yayyafawa dada ruwa aikuwa dakuka ta farfado tana dafe gefen xuciyar ta Malam har yanxu ba aga Jamilar ba Dada tajefawa bahba tambaya kasa yayi dakansa yana gyara xamansa Yaxa ayi abin sai addu ah kulu wlh tunda fujjilat takirani tafadamun nabaxama nemanta cikin gari kinganni nine har gangare akafa naje gidan maigari naba da cigiyanta in ansamota yanxuma dawowar danayi naji yaya ake ciki anganta kokwa nakai gidan redio nibabban tashin hankali na da batajin dadin jikinta da mutum ma klau yake toh dasauki fargabar Allah dai yabayyana mana ita Amin suka amsa kowacce na sharar kwallah Ke yanxu fujjilat ki koma gidan naku kisanarwa alhajin don balailai yasaniba kikafara yonan Tarausayar dakai tana share kwalla Tohm bahba amma kome ne ne yasami mami wlh dakamason Abba aciki sbda inajinta jiya dasafe tanafadamasa bata jin dadi tanakuma jin ciwon mara sosai yabata kudi taje asibiti suduba ko cikin badai dai yake ba amma Abba yayimata banza yace taxauna in haihuwa ce agidama ai xata iya haihuwa haka ta hakura kuma ranar kwanatayi juyi tana hawaye naje nafadawa abban yakoroni saiyau dasafe tace min xataxo gida kugaisa tunda tasamu sauki dakyar nabarta tataho ita daya amma duk dahaka jikina bai yadda da lfyn nataba haba dan Allah baba yanxu mu haka rayuwa xaicigaba datafi acikin macutanmu shikenan bari naje Dada tace Fujjilat wannan kaddarar muce muduka bakeda mamanki kawai ba karfa kimanta taku kika sani bakisan tamuba kowacece rayuwa dakike gani sai anyi hakuri da hakuri ne kadai ake cin nasarar rayuwa xa aga mamanki insha Allahu Tohm dada SOME WEEKS LETAR Yau kusan wata guda kenan ba aga mami ba ankai cigiyanta gurare dadama amma jikake shuru yanxu addu ah muka dage da ita kawai game da Abba kuwa kamar baida muba da batan nata dik da ba abin mamaki bane hakan sbda kosanda take gidan ba agabansa takeba da ita ko ba ita duk daya ne awurin sa haka abokiyar xaman mami itama ko Allah yakyauta baitaba hadamu da itaba tunda mami tabata saima wani sabon farinciki da jindadi data bude acikin gidan maganar aikin gida kuwa tuni yadawo wuyana nikadai domin kuwa kubrah sa ar haihuwa na tasaki yin komi dai dai dashara wannan kubrah baxatayi ba saidai taci takoshi tatafi school ko ta kwanta inyakasance ranar batada lacter nikuwa ummansu tuni tasa Abba yatsaidani daga xuwa makaranta sbda bakin sharrin datayimun nacewa inabin maxa atakaice rayuwa ta nacikin wani hali kowanne kuma dan adam nason farinciki arayuwarsa amma ni narasa ga rashin mami na wanda nadora xargina akan umma Wannan KUCI GABA DA KASANCEWA TARE DANI SHAMSIYYA ADAM Matar yaya IN SHA ALLAHU XAKU KARU XAKU FAHIMTU XAKU GAMSU XAKU JIDADIN WANNAN LABARI NAWA MAI SUNA 'YAR HANNU Kiran da umma ke kwala min ne yafuto dani daga dakin mami na wanda nake kwana aciki nikadai Natsaya gabanta ina cewa umma gani Kinga yau Muneeb xaidawo kishiga kitchin tunyanxu kifaramasa abinci dasauran 'yan kayan tande tande wadanda xa atareshi dasu, karfe biyar na yamma xai sauka kuma sannan kuma kidai shiga kitchin din xaki samu kubrah ababban falo saitamiki bayanin sauran abubuwan dayakamata ayimasa dafarko dai kifara xuwa kishare masa dakin nasa Tohm umma angama Tajuya kenan umma tasake kiranta tadawo tana kuma tsayawa inda tabari daxu Sannan fujjilat kikula da dokokin danakafa miki agidan nan tunjiya wadanda nasanar miki idan Muneeb yadawo dafatan kinji dakyau kuma xaki kiyaye duk danasan ki dajin magana Tana dan murmushi takalli umman tanacewa Karki damu ummanmu insha Allahu mutkar kinga nafuto dagadaki wlh kekikayi kirana nai miki alkawarin xankiyayewa haduwar mu tunda baki aminta dahakan ba Shikenan xanji dadin hakan indagaske kike yadameni dawani tambayar yaya kike yaya kike yanxu kungirma banaso yaxo kuma yasauya sheka yabar kubrah bayan tagama gina rayuwarta akan sonshi maxa basu da tabbs Hakne umma sai anjima na tafi abuna babban falo ina tunanin wannan hali na umma ita kanta kawai tasani kanta kawai takeso yaji dadi batadamu da rayuwar kowaba da yayi farinciki mutkar ita tana ciki da 'ya'yanta tadauki rayuwa wata tsiya tadauki hassada da mugunta da xalinchi aikin yinta cutar dani take amma cikin rayuwan sanyi ba tsawa ba kuma wanda xaigane saitaso sbda batarageni da abinci ba kosa tufafi maitsada aa saidai tagama batani a idan mahaifina duk dadama bansan soyayyar saba nidashi tun ina yarinya kyarace da hantara tsakanin mu dagani har mamina jin nataka wani abune yasa na juyo ina dago kaina da idanuna wadanda ke cike da hawaye nakallesa, gamamakina haisam ne dan wajen yayar umma dayake bamu da nisa dasu kusan kullum saiyaxo gidan mu yay tajana dahira tun bana kulasa harsai dana saki jiki dashi muka saba sosai dayake shi din irin mutanen nan ne masu fara ah basa gajiya da barkwanci kuma baya kunchi koda yaushe xakasameshi cikin walwalar fuska sannan ga nutsuwa idan yasani agaba muna hira saikunga yadda nake shan dariya har darike ciki watarana in labari yakai labari abudayane yashiga tsakanin mu yasa kuma nadaina kulashi da watarana yaxo min dabatun soyayya tun daga lokacin nafita aharkar sa najanye jikina daga gunsa nafara kuma wasan buya washi sbda nasan baxaitaba yuwuwa ba aure na da Haisam sbda umma bazata taba bari ba ko magana abindayasa takyale ni mukeyi shine Haisam dan hayaniya ne yanxu yabirkice mata kuma baida kunya wajen fadar kowanne magana shiyasa bata taba tanka min ba dontaganmu atare Dasauri na wuce ina sharar kwallar kan karamar kujera nasamu naxauna ina hadakaina da gwiwa nafara risgar kuka tamkar an aikomin da mutuwar mami bansan dalilin kukan nawa ba amma nasan bairasa nasaba da tuna mami na danayi dakuma tausayin irin rayuwar danakeyi agidanmu ni da abba na amma ba abindayake hadamu bayan gaisuwa itama dakyar tamkar bayaso ko yakashe ya huta haka nake gani afuskar sa narasa matsalata da Abba na Fujjilat Haisam wanda yadawo daga baya kenan yatsaya asaman kanta yakira sunanta Ban amsa ba bankuma dagoba nafara kokarin mikewa domin barin falon gabaki daya ina jan majina alamun naci kukan nakoshi Dan Allah fujjilat ki saurareni wai miyasa kike takura rayuwarki dakuka ne ke koyaushe at enytime kuka kike dan Allah kisawa xuciyarki salama ko kifadamun menene yake damunki wlh nai miki alkawarin kawo karshen damuwar ki mutkar xan iya Bata tsayaba sai afarfajiyar gidan shima yaja yatsaya Bakomai wlh Haisam kawai natuna da mami nane ganin yadda kowa ya manta da labarin ta tamkar wacce ta mutu haba wai memukayine aka tsanemu har haka duniya tai hannun baya damu Haisam? Aa karkice haka fujjilat saikiyi Sabo wannan kaddara ce kuma kowa da irin tasa kuma waye yace miki kowa ya manta da mami toh bari kiji shi mutumin kirki aiba amantawa dashi amutum ci irin na mami wlh ba a isa amanta taba sbd tanada kirki da girmama dan adam batada wulakanta mutum tun ina yaro mami take bani alawa tai min wanka idan naxo mami takyautata min sosai har nagirma mami indai naxo gidan nan xatai tadawainiya dani harna tafi donhaka nima insha Allahu nixanxama silar gani mami ako inane take aduniya karki damu akullum inaba da bincike gurare daban daban xa aganta albarkar annabi s a w. S a w, amin nagode Haisam Allah yasaka da alkhairi irin kulawar dakake bani Allah ne kadai xai iya biyanka Kinga godiyar me kike min shiiiiiiiiiiiiii Yadora hannu abakinsa yana kallonta Dan murmushi ne yasubuce mata tana kasa dakanta Haisam nabirgeta sosai ga kyau da siffa ta cikakken namiji bugu dakari yanada ilimi Toh kokefa kinga kwa yadda murmushi ke muki kyau kuwa? Yadace dakyakkyawar fuskarki kuma dakin sani dabaki bari yana yankewa daga fuskarki ba Tayi dariya Dadina dakai kenan abukadan raxanaka yake shin kai baka kula dakanka ne toh dakasan yadda kake dabaka dangantani da kyau nakomai ba, domin kuwa mata akasani dakyau axahirin xance na kuma idan akaxo gurinka har matan sai sun sara ma donhaka kaje kaduba mudubi kayi murmushi kaga me xakagani pls Ta kai maganar harda hade hannu gu daya Yayi dariya Humm kinji ki fa kina wani tsarani tamkar kema kina gani natabbata da ina da duk abun dakika fada da tuni nayi nasarar chafke xuciyar ki tashin farko nafuri cina akanki sbda karfa kimanta fujjilat su fa irin masu suffar dakike fada hakanan ma sace xuciyar mata suke basai sun sha wahalar fadamusu suna sonsu ba amma dayake nidin bayan muni ni ragon maxane ai nakasa katamis gareki kuma mutkar narasa soyayyar ki natabbata duniya xatamin dariya. Hum tace kawai tana cemasa Sai anjima Haisam inada aiki acikin gida Yakalleta idanunsa tamkar yasaki kuka cike da rauni Nasan abinda xai futo daga bakinki kenan fujjilat sbda kullum amsata hakane baki mataba budabaki kinfadamun kinji ba kodasau dayane miyasa sbda me? Sbda ni bakamar kowacce 'ya bace Tafada tana dawowa gabansa tamkar tamaresa ranta amugun bace Kana dagata kasamu soyayyar dukkan mahaifanka kana da iliminka da arxikin ka bakimar kabace neman mara gata irina amatsayin matar aure, karka manta wannan fa ita wacce ubanta ke daukar ta 'YAR HANNU sbda a i dansa ni lalatacciya ce. Dan Allah kajanye batun soyayya atsakanin mu sbda baxamutaba xama dai dai dajuna ba Haisam babu batun aure arayuwata wlh baxance banasonka sbda kai mutum ne ko acikin mutanen irin ku daban ne, Taruga da gudu cikin gidan tana kuka kai tsaye dakin mamin tafada tana kuka mai ciwo sai wajen karfe shida darabi tafarka daga nannauyan baccin dayadauke ta bayan tagama shan kukanta ga xaxxabin daya rufeta hakan yasa takuma cikwikwiyewa acikin blnkt tana rawar sanyi jikinta yadau xafi sosai Kubrah ce tadauko Muneeb a eapot sai wani uban rawar kai take sai surutu take masa taki shuru shikuwa bakidaya tadameshi daxa tai shuru ma dabakaramin taimakon sa tayi ba, can ya numfasa yace ya 'yar uwarki kuwa fujjilat Tsit tayi tana jefomasa harara aikwa karaf yaganta Dasauri tadauke idaninta ganin yadda yatamke fuska yana tsareta da ido Ba tambayarki nakeyiba kinmin shuru ko ta mutu ne? Aranta tace Toh ai daduk ba hakan ba da ta mutun Axahiri kuwa cewa tai Umm umm tana nan lfy Ok Daganan kowa yayi shuru bawanda yasake cewa wani komai har suka karasa gidan Mahmud da usman suka rumgume sa suna murna tare da oyoyo kubrah saifaman xabga murmushi datakeyi haka umma sai barka akemasa datambayarsa yakaratu bakaramin mamaki yayi ba sbda umma da batayinsa ko kallo bai isheta ba balle har taxauna dashi tana masa sannu da hanya shidai yanaganin ikon Allah gasabon wani fi ili yadda kubrah ke shishshigemasa kamar tasauyamasa halitta, Can umma takalli kubrah Aa yanaga kan table din bakomi sai jog ina girkinan danasa ayimasa kubrah? Cike da iyayi da salo tafara magana kubrahn Wlh Umma kinga dai kosuna kitchin batadauko takawo nandin ba bari naduba Tamike tana wani taku Ahankali tamkar maijin tausayin kasa tafuce Tabe baki shiko Muneeb yayi yana mikewa yabude firij din dake falon yadauko robar faro da glass cop yakoma yaxauna tare dafara shan ruwan sa Dasauri kubrah tadawo tanarike baki wanda lebe ya mamaye Umma Umma ai batayi komai ba Kamar yayi batayi komaiba kina nufin bata girka masa komai ba balle taikokarin yin nagidan duka? Umma ta tambaya ranta abace Wlh Umma kitchin din ba alamun ma anyi aiki aciki Ok kirawo min ita Takalli Muneeb Kaji fa wulakancin yannan ko tun karfe biyu nafadamata duk abin daya kamata ace antanada maka amma batayi komai ba bari tasameni kwa don ubanta Aa dakin kyaleta umma ni naci abin ci ajirgi kafin musauka banajin yunwa don yanxu ni da cin abinci ma sainan da wajen 8,insha Allah Yamike tare da daukar wayansa yafuce inda dakinsa yake cikin falon Kubrah ce tadawo fujjilat abayanta sai rawar sanyi take tana kyarma sabda yadda takejin xaxxabin nashishshiga dukkan sassan jikinta datsokar jikinta don haka tsaiwarma gagarar ta take gaban umma taxube tana kyarma da rawar sanyi Kafin takarasa xama kwa umma tafalleta da mari mai gigitarwa da rudarwa domin ta karya mata shiri akaron farko, Kuma boka yatabbatar mata dacewa mutkar har yafara cin wani abu ba tare dawannan maganin dayabata ba tohm lallai fa baxai ce yanason kubrah ba Dan Allah umma kiyi hakuri bada gayya nakiyiba wlh bani da lfy xaxxabi kedamuna ku.. Ke dalla rufe min baki wlh yau mairabani dake sai Allah kuma xakisan nikikayiwa haka ke baki isa ki layance min ba nasan abundake damunki bakinciki ne kawai da hassada sbd kinga yadda alkhairi yatunkaro mu toh ta Allah bataki ba wlh koke mayya ce haka xaki hakuri ayi abun Tana sharar kwalla tace Dan Allah umma kiyi hakuri Nace karfa kisake bani hakuri agurin nan fujjilat inba haka ba wlh sainayi miki mugun dukan dakafar ki baxaki iya motsa taba wlh tashi fuce min dagani kije kitchin kinema mana abincin dare Tohm umma Ta tashi dasauri jikin ta narawa idaninta naruf rufewa tamkar wacce tasha wani abu bakidaya kafarta takasa daukarta ganin kowa take uku uku kanta nasarawa kamar yafashe tafara takawa baifi taku daya biyu taiba kafarta tai rauni tagaxa daukar nauyin jikinta bakidaya tayobaya luuuuuuuuuuuuuuuuuu Caraf Muneeb dake tsaye tundaxu yanajin dik abun dake faruwa yatareta baitsaya jin wani abuba yasabe akafadar sa sai waje da motoci apaking space amma ba wacce yake da keyn ta ganin shugowar mota gidan yasa yaruga yana masa nuni da fujjilat Haisam dake kokarin shigowa dasauri yabude motar yashigo gidan Aaa Muneeb lfy kuwa yaushe kadawo menene yasameta Muje mukaita hospital tukunna mundawo katambaye ni xaxxabine ajikin ta maixafi Gidan baya yasata ga mamakin Haisam maimakon yadawo gaba shima yaxauna ai saiyaxauna abayan gefenta fuskarsa cike da damuwar ta yaji kishi bakadan ba don kuwa kamar yakashe Muneeb haka yarinka ji yajamotar shima ransa acukude ga rashin lfyr fujjilat ga kishin Muneeb dayake ganin yadda yake ta shishigewa fujjilat Game da umma tsaye tayi suroro tana kallon yadda su biyun duka suka rude akan fujjilat kowa yadamu da cutar ta lallai akwai wata akasa yaran nan duka son fujjilat suke yi tab aikuwa baxaitaba sabuwa ba Muneeb kaina kubrah ne kaiko Haisam baka isa ka aurar mana wannan jinin tsiyar baba Game da fujjilat kuwa farkawarta ke dawuya tafara duban inda take ganin hospital yasa tafara xare ido tana bin hannunta da kallo ganin allura ajikin ta alamun karin ruwa ake mata Haisam da Muneeb dasauri suduka sukayo kanta domin dubata ganin tafarka harta fara duban indatake Sannu Haisam yace kafin Muneeb shima yakaita sa sannun tare da kokarin cire mata karin ruwan daya kare Binsu tayi da idanu tare da daga kai alamun yawwa Haisam ne yamai da hankali wajen dr domin jin abundaya ke fada game da rashin lfyar ita fujjilat din. Bayan yagama musu bayani yabasu takardar datake dauke da list din magungunan dayakamata tasha Muneeb yakai hannu ya amsa Haisam ma yakai saikowa yarike takardar saikuma kallon kallo Dr kam yafice abinsa Bari na amso magungunan ko Muneeb yay maganar Haisam yayi murmushi Aa bakomi kabari xanje nasiya mata Aa kakashe kudi dadama tunda muka shigo hospital dinan ban saya komiba yakamata kaima kahuta bari naje kawai Yakai maganar yana xare takardar daga hannun Haisam yawuce kawai Gabanta Haisam yakarasa fuskarsa akan tata yafara magana Sannu da jiki my fujji dama bakya jin dadin jikinne Takallesa idaninta tamkar mai shirin yin kuka Haisam yanxu ni ba wannan ne damuwata umma bansan me kuma xatamin ba tace min xangane kure na dan Allah ka roketa tunda kana da damar hakan karta hadani da Abba Bakaramin tausayin ta yajiba dasoyayyar ta yanajin kamar daganan adaura masu aure yatafi da ita gidansa Ki kwantar da hankalin ki yanxu kinga baki da lfy sosai xanmata bayani karki damu Toh Muneeb ne yashigo hannun rike da ledan maganin Tashi tayi tana gyara xaman hijab din jikinta suka wuce gaba bawanda yace dawani kala tana binsu abaya har suka karasa gurin motar Haisam suka shiga Umma ce da kubrah gaban Alhaji Adamu karbu bayan tagama kitsamasa sharrin datayiwa fujjilat kaf yayin dashi kuma yacika yay fom tamkar yafashe har xuciyar sa yanajin tsanar fujjilat kasancewar ta 'yarsa kuwa bakaramin tada masahankali yake ba daxarar yatina baisan daliln hakan ba amma baya kaunarta musamman datakasance karuwar gida ''YAR HANNU Duk da farincikin dake tattare dashi ayau na dawowar dan wajen yayansa marigayi daga kasan india sakamakon yakammala digree insa karo nabiyu kuma yasamu kwarewa akan kasuwanci kala kala gashi har anxo matakin daxai sauke hakkin maraya yabasa dukiyarsa kamar yadda mahaifin sa yabarmasa wasiyya amma shi fujjilat xata wulakanta yadawo baisamu ko dan wani abinci daxai sa acikinsa ba lallai ko xaidau mataki akanta domin kuwa baxaitaba barin wata baraka agidansa bai tosheta ba. Muneeb ne yafara bude falon yashigo Haisam kam gida yawuce yana ajesu Abba ne yamika masa hannu shima cike da murna yaje garesa tare da dan kwantawa jikinsa Abba ya nasameku lfy Lfy kalau Muneeb yakaratun naka dafatan dai komai lfy ai ummanku ce takirani take sanar min harka sauka nace toh bari nadawo naga dan nawa anjima ba atare sai kuma nasamu bakanan inakaje Wlh Abba allahamdulillahi saidai kuma inta godiya yadda akabani kulawa dakuma gagarumar gudun mawa baxance dakai komi ba Abba karike amanar mahaifina kacika masa barinsa da mafarkinsa akaina haka mama na donhaka saidai intamaka addu ah na alkhairi Bakomi Muneeb aikaidin inakallon ka ne tamkar dan danahaifa acikina kai bakada banbanci da kubrah agurina danhaka katkadamu yanxu tashi shiga ciki kayi wanka saika fito ga abinci ankammala maka ai naxatama kana daki kana baccin gajiya Fujjilat ce batada lfy sai muka kaita hospital nida Haisam Abba ne ya da ga kai yakalli fujjilat tare da wani mummunan kallo wanda itakadai take gani take kuma iya kissifa yadda yake jin tsanarta aransa Ok shikenan amma karka sake sauraron wani banxan xancen wannan 'yar iskar kai mai hankali ne Muneeb kuma nasan hakan don haka baxan taba lamunta kaima ta lalataka ba wannan dakake gani karuwace ''YAR HANNU Nabarta agidanane sbda wani dalili kar duniya taxageni amma badon haka dani dakaina xan korata duniya kona sa ta tsakiyar titi nata da mota nabi takanta kowa ya huta sbda natsani munafunci da ma abocin yinsa Wannan kenan kashiga ciki kahuta Bakidaya jikin Muneeb yayi sanyi har yafara hadiye tambayarsa dayake sonyi akan ina mami kallonsa yakai kan fuskar fujjilat wacce ketafaman gursheken kuka Dasauri takau dakanta tana kokarin barin falon dasauri Abba yadakatar da ita Ki kokarin saita kanki tunkan naxo nasameki xan miki wani lahanin akan wanda kikayiwa kanki shashasha kawai bace min dagani Tafice da gudu tana kara tsinkewa dakuka mai tafasa xuciya Xuciyar Muneeb cike da tambayoyi yamike shima yabar falon ransa adan bace shikansa baisan dalili ba amma yaji sam bajidadin abin da Abba yayiwa fujjilat ba, Bayan sati uku Cikin doguwar riga nake blu mai duhu da hijabi fari takalmina ma farine simple make up ne afuska ta balaifi nayi kyau Shamsiyya kawata tayi gaskiya datace narinka kwalliya ko kadance tanamin kyau hakane dan sai yau nagani donhaka gidansu xanfara xuwa daganan munwuce gidan dadan tare Umma ce xaune afalo taimata sallama tafita tana kiran lamban Shamsiyya Muneeb dake kokarin faka motarsa ya hangota ta glass tana kara gyara sa hijabinta da hannu daya agaban windown falo wacce take xallan ta glass kana kallon kanka tas har xuwa gwiwanka dayan hannun kuma tarike waya kunnenta da eyafis alamun tana waya Ahankali take magana kamar baxata motsa bakin nataba Kallonta yake sosai yadda take komi nata anutse kamar takusa birgesa amma baijin hakan sosai Yakau datunanin yana bude motar yafito tare da rataya jakarsa akafada yanufi falon itakuma tajuyo xata nufi get Duk dataji mutum ya giftata amma batai kokarin dubansa ba kuma batai kokarin gaidashi ba sbda tasan Muneeb ne itakuma babu bukatar karfafa alakarta dashi musamman duba da yadda umma ke kara gargadinta akullum akansa alhalin ita yanxu ko wuka xa asamata awuya baxata iya fadan kama daya tashiba saidai tasan yana daga cikin wadanda take gani da mutumci sbda baxata taba mantawa da taimakon dayayi mata ba ranar farko daya diro nigeria Keeee Bata tsayaba duk datasan da ita

Chapter 1 of 12