Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 11
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BARIKI IYAWA Complet Hauwa Damari & feenat ja'afar Ebook creator: Shuraih Usman Daga:- http://fb.com/hausaebooks [9/12, 8:25 PM] ๐Ÿ’๐Ÿ›๐ŸฌSalma๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’: [6/2, 5:38 PM] Feenat Ja'afar: Feenat Ja'afarSalma๐ŸฌSalma๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’: [6/2, 5:38 PM] Feenat Ja'afar: Feenat Ja'afar๐Ÿ›๐Ÿ’: [6/2, 5:38 PM] Feenat Ja'afar: Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 1_Tafe take cikin tukun ta na masu isa,da takama,tamkar mai gudun taka kasa,,hasken solar,kadai ke haskata da walwalin net din jikin ta..duk wanda yaci karo da ita,,toh koh ya tsaya kallon ta,, ko kuma ya wuce yana waiwayen ta,,wata iriya ce ita.. Allah ya bata abu 3... Kwarjini... Kyau,dan akwai zubii. Sannan uwa uba Aji.. Duk ustazan cinka akaf unguwa da kewayen nan kasan da zaman ta., sanye take cikin Riga da skirt na wani rantsatsan farin net,da head blue, ta zuba wata uwar sarka ta Daham kirar Dubai,,ga wane shegen takalmi mai tsinin tsiya blue,.rike da karamar jakar ta blue,, sai katon net data rufa blue a matsayin gyale,,in ka ganta,zaka rantse da Allah ko wata yar shugaban kasar ce.. Ba yar Haj Ladi da Malam Abdu ba..."BARIKI"kenan..wanda take wa kanta kirari da "IYAWA. kai da ganin ta zaka gani wani take jira,domin tana kallon agogon hannun ta tana dan tsuka,,fuskar nan sai sheki take tasha make up tamkar wacce zata zaben sarauniyar kyau..harara ta kwada mishi,lokacin da yai parking din motar a gaban ta,, sanin hali yasa daga nesa ya fara bata hakuri "Hajiya amini afuwa, wlh go slow na samu, gashi mai goge motar ne aka kai Matar shi asibiti kuma ya hana baya nan a bada...tsaki taja kanta warce mukullin motar ta,," kai kana rasa karyar kare kanka ne..ji shi a gun,,wlh na kusa sauya ka...kasan kwa yau ranar nan yadda take a waje na??ya dukar da kai"Hajjaju ai hakuri..ta bude pose din ta da bashi dubu1 "kaban waje..tuni ya kauce ta shiga motar... Tana zama ta duba mudubin gaban motar, ta Wai waiga cikin motar,kan ta bude ta dakko air freshener ta feffesa.." Dan iska,duk ya loda min garadan banxa a mota tana wari.. Tai tsaki,kan ta daura belt ta bata key.. Motar ma kamar bata so take Jan ta..wayan ta ne yai kara..ta dauka,ita kanta wayan kasan ta manya ce.. "Haba "BARIKI"... wulakancin da zaki min kenan??8 da kwata fa yanxun... Da sauri ta katse ta" ee eehm...yi min a hankali.. Gani nan bisa hanya..tace"Dan ke muka maida abun nan fa 8,kowa yazo amma kujerar ki empty..sannan har yanxun.. Kit ta kashe wayan"jaraba..mutum sai mita ya tsohuwa.. Ta sanya CD na wakar Ashique ta taka totur mota ta kara gudu... 15 mint ya kaita harabar hotel din da zasuyi program din,,tai parking kan ta fara takun nata na isa..waje ya hargitse..tamkar wanda ake gidan bikin mata,don baa gama zama ba,,da Zee ta fara karo da Royal... Tuni suka hau mata kirarin da ita kadai suke wa a duk qawaye.. "Yeee...kaga manya a Baku naku daban... Kaga mai sai maza caroling mai sa mata su watse...kaga farar mace..Alkyabba ta mata..wai sukari bakai farin banza ba..tuni kanta ya fara fashe wa..dan mudin suka gamu da da qawayen ta yan qarya.. Mai kirari ta cigaba..ita kwa sai wani juyi take tana yatsina halamar mai tai lacking.."Dawusu ce ke..ta kowa dole a kalle ki..in dake a waje dukkan mata su kauce..Allah ja mana ran suka Sara mata tare da cewa"BARIKI... Tuni tai wani fari tare da rausayar da kai ta na kada keys..kan a hankali ta furta"IYAWA ba..ta barsu nan tai chan ciki ta zauna kujerar kusa da amarya..suka bita da kallo...tana kula da Yadda mutum 2 ke Binta da harara .. amarya da abokin ango..ta kalle shi ta tabe baki kan ta zauna.. By Feenat Ja'afar & Hauwa Damary [12/22, 4:59 PM] Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 2_Tamkar ita ake jira kuwa aka fara sanar da kowa ya zauna a mazaunin shi.. Suka danyi bayanan su..tana ta kula da har yanxun Harar da Hafeez yake mata.. Ta kada kai.. Lalle ya kamata tai gaggawar saita mutumin nan.. Tunda take babu wanda ya taba kokarin shiga hancin ta sai Hafeez,da kudundune ma ya shiga shi..tai kwafa dai dai lokacin da aka tashi amarya da ango zasu yanka cake, chan baya yai yadda shi kadai ne karshe,, a hankali itama ta tako,tare da daukar kwalin 5alive tai wajen da yake..da wannan takun nata, yana ganin ta ya kara hade rai,, tai murmushin mugun ta, a dai dai shi ta tsaya kamar zata gogi jikin shi,, yai tsaki,Yarinyar nan ba karamin tsanar halin ta yai ba..tunda ya gano ita wacece... Yasan duk macen kwarai bazata so a kirata da sunan BARIKI ba..yai tsaki tare da kara matsawa.. Bude kwalin tai,ta dai daita shi dai dai kafadar shi da gan gan ta kar kata shi a kafadar, tuni ya fara bulbula mishi cikin jiki..take yaja baya dan ya tsorata, ga lemon da sanyi..ya kalle ta ya kalli taron, ba wanda ke kallon su, an dukufa kallon yankan cake.. Baisan lokacin da ya sau mata mari ba.,ji kake"Tasssss,hall ya dauka..abun ka da Babban waje,tuni ya dauka,,zata dafe kunci da sauri lbrn wata ya fado mata.. Ana juyo wa ta nuna shi da hannu.."Wallahi in ka kara sai na maka Marin da yafi haka... Taja tsaki kan ta juya tai waje tana dagowa amarya hannu..da mamaki kowa yake binsu,musamman ango da amarya.. Shi kwa Hafeez dan tsabar takaici kasa ko motsi yai,..lalle ya yarda, yarinyar nan "BARIKIN ce da gaske.. Da sauri yai waje..motar ta yaga ta fita..da sauri ya shiga tashi,,Ita kwa tana fita data shiga mota ta sau kuka..tunda take ba mahalukin da ya taba Marin ta sai Hafeez,, duk da ta maida mishi Marin kanshi,,kuka take tamkar ranta zai fice..ita rasa mey zatai ta huce ne yasa tai mai haka... Waje ta samu tai parking a gefen hotel din ta daura kanta a stirring motar ta cigaba da kuka..mai ta tsare wa Hafeez a rayuwa ne?? Jiyan nan ya gama dizgata gaban mutane..sannan yau ya sakar mata mari a bainar jama a.. Jin an tsaya da mota a kanta yasa ta dago..shine kwa,da sauri ta fara kokarin tada mota taki tashi,, ganin yana kokarin bude mata kofa da sauri ta danna lock tana kallon shi,, ta tsorata matuka, tasan yau kam ya ritsata sai wata ba ita ba.. Glass din ya fara buga mata..tuni ta gigice,ganin yana kokarin fasawa..sai kokarin tada motar take,.Allah yaso ta ta tashi,,. Kallon motar yake da tsabar takaici..yau kam da ya far mata sai taga karyar BARIKI.. Ango da Amarya ne suka fito..suma a mota,suka karaso wajen,," Mey zakai Hafeez?Yasha gaban shi sai huci yake yana kallon motar harta kule..."Dan Allah yaushe ne zaku hadu Baku bar abin fada a waje ba?yanxu fa shikenan kun bata mana taro,,amaryar ta kallo Hafeez "kayi hakuri Hafeez, akan ido na komai ya wakana,da sauri suka kallo ta,tace" BARIKI fa ta wuce inda kake tsammanin ta wlh Hafeez,, kuma kai yadda ka dauke ta wlh ba haka take ba,,da sauri Hafeez ya tsayar su"kina nufin kinga lokacin da na mare ta ta dawo dashi kaina? Ta kada kai "tun zuwan ta wajen ka nake hankalce daku.. "Itama fa ramawa tayi,, in anbi ta Allah abinda kai mata jiya yafi haka.. Yai tsaki," kuban waje na wuce..kauce mishi sukai,,suka bishi da kallo har Shima motar shi ta kule. By Feenat Ja'afar & Hauwa Damary [12/22, 5:00 PM] Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 3_Tana zuwa gida Maman su na waje suna fira da Abban su a kan taburma,,da sauri ta wuce daki ko magana bata musu ba tana hawaye.. Baki sake suka bita da kallo..dan ko su da suke iyayen ta rabon da suga hawayen ta tun tana karama..tashi sukai suka bita..lalle yau kam ba kanta..duk abinda yasa Sa'adatu toh mai girma ne.. A gefen gadon ta suka zauna.,in kaga dakin, tamkar irin na yar gatan nan..yasha kayan alatu,duk da rufin asiri ne dasu dai dai gwargwado.. "Sa'a lfy?mey ya same ki haka?ta kallo su.." Ba komai,,Abba mayi maganar gobe..suka kalli juna.."Toh toh shikenan.. Sai da safen,,ta daga musu kai,,kan suka fita..nan ta cigaba da kwance wa tana daura wa. Asalin lbrn..Sa'adatu yan asalin jahar Yobe ne,a karamar hukumar Nguru,, baban ta malamin makaranta ne na primary,,yana da rufin asiri dai dai gwargwado..duk da bai da ko gidan kansa a garin guru,,yana da mata 2,haj Ladi da Mairamu,,yaran shi 2 rak,Fadeela sai Sa'adatu..tun suna yara mairamu tasa maman su a gaba da kissa da kisisina sai da ta fidda Maman su gidan..dake mace ce ita mai hakuri,tunda ta kyalla taga ita haihuwa..ga amaryar ta harda yara 2,,tai mugun halin taga baci,sai ta koma kissa da BARIKI..inta fahimci mai gidan zai shigo saita fito tsakar gida ta fara kukan kissa,,"Nima ai Allah bai manta dani ba,da har zaki min gurin haihuwa Ladi,,koda yake laifin malam ne.. Tuni zai karaso yana "Subhanallah,, mairamu mai ne?mey ladin ta miki?sai ta cigaba da kukan ta,, Wai na aiki Sa'adatu yarinyar nan tace bazata ba,daga magana Ladi ta hau zagina,, dan ban Haifa kaza da kaza..tuni ya fara huci,,ya ban kada dakin Ladi.." Ke na fahimci kin fara sauya hali tun ba yau ba,, infa naga dama saina Debi ya'yan duka na bata,, a wannan lokacin Maman su Sa'adatu takan ji haushi,ganin gashi an fada mishi abu.,amma bai bincike ba ya hauta da masifa,,"toh ka bata su, sai kwa ya sake tunxuro wa..dan ita fa zaman gidan har ya ishe,lokacin bata fi yar shekara 22 ba,,amma ba bakin cikin da bata dauka na mairamu in ba idon mai gidan, sannan mairamu tasan ta kan Miji,shi yasa a kullum tafi Ladi Power a gun mai gidan,,ga tsabar iya barikanci,,agaban kowa sai tace zata rungumi malam.,ita ta matse ta zauna a tsakar gida bai zame mata komai ba,,duk abunda ya dace ladi tayi ita da take amarya kuma karama,amma mairamu ta amshe,kuma ita sam bai damun ta bare tai koyi da ita..akwai lokacin da malam ya kawo kifi,,yana rawar jiki yau girkin mairamu,,gaba daya tai farfesu ta watso musu kayuka a kwano..haka take ta hakuri da ladi,dan datai magana,malam zaice ta fiya kawo kara,,shi wlh ya gaji,ita kullum cikin korafi take??inkwa ranar yan muguntar suna kanta haka zata kama su Yaran tai ta nadar su.,uffan ladi bazata ce ba..sai dai in ta gama zakaji Sa'a na zuba mata Allah ya isa.. Sa'adatu ba kyal bace,,shekarar ta3,amma Allah ya bata bakar wayo,,ga baki na fitsara,,tuni ta fara karantar kishiyar uwar tata tun kan ta tafasa.. Ana haka ranar aikin mairamu ne,,sai tace wa fadeela taje ta kawo kwano a zuba musu,,fadeela tana bala'in tsoron mairamu kamar mey,lokacin shekarar ta 5.,ta zuba musu ta kai daki..chan saiga Ladi ta fito da abinci tazo kan mairamu.. A gaskiya mairamu kina jin tsoron Allah,, yanxu abincin nan ne zai ishe ni,har na bawa yara suci??kullum kina zuba haka bana magana, indai yara sun koshi sai dai ranar Girki na,,wane irin mugun ta ne wannan? Tuni dama da gaiya tayi,,jiya ta samo Sa'a,. Kiris take jira Ladi ta tanka,,"Haka naga damar zuba muku,,sai dai kar kici..tuni ta tunxuro.. Ba tasan sanda ta watsa mata abincin a jiki ba.. Yai dai dai da shigo war malam..tana ganin haka ta sau kuka.. "Nikam naga ta kaina a gidan nan,,Ladi ni zaki zubawa abinci a jiki daga abin kirki?? Bayan kin gama zage ni ban kula ki ba,,yau dole na bar gidan nan dan naga haka kike nema..tuni tai hanyar daki tana kuka,ta saci kallon malam din da yai kan Ladi..mari ya kifa mata,sai a idon su Sa'adatu,,tana kallo tai wa Maman tasu gwalo sannan ta cigaba da kukan karya..malam yace" Ashe rashin mutuncin naki yakai haka Ladi?tuni ta fara hawaye rike da kunci.. Toh kije gidan Ku saina neme ki..ta kada kai.,kan ta kallo mairamu..."In Allah ya yarda sharrin ki sai ya sauka a kanki..ta juyo kan malam din,,Ka dinga tsananta bincike a lamarin ka,,sannan ka zamo mai adalci a...hannu ya daga zai zuba mata wani mari yaran suka kan kame shi,,kuka suke suna bashi hakuri.. Duk tsiya,yana ji da yaran shi, musamman Sa'a.. Ya sauke hannu,,tuni taje ta fara hada kaya tana kuka.. Tunda ta bar gidan take gasa yaran,,wanka da ruwan sanyi,duka,,barin Sa'a, dan ta bala'in tsanar yarinyar.. Tana jibgar ta tana mata Allah ya isa..kuma in ta tashi saita fanshe., inta dai daici ta daura abinci taje ta zuba kasa ta gudu..ko ta zuba ruwa a murhun,yadda har baban su ya dawo bata gama Girki ba.. Nan zai hau fada..tuni Sa'a zata hau dariyar keta. Zancen Ladi kuwa,sai da yai wata 3 tukun ya Wai waye ta,,fir tace bazata dawo ba, ita saki take so..a lokacin mairamu ke gaban shi, ba musu ya mata 1,, baa jima ba tai auren ta. By FeenaJa'afar & Hauwa Damary [6/2, 5:48 PM] Feenat Ja'afar: ยฉ Feenat Ja'afar. BARIKI...IYAWA 4_Yau shekara 5 da rabuwar Ladi da malam..Iyanxu babu wata kissar da Sa'adatu bata koya ba wajen Matar uban ta.. Dan tsaf ta zame mata tamkar makaranta.. Sharrin yau daban na gobe daban..ga Baban yana masifar son Sa'ar.. Yau da yamma ta zaunar da fadeela.. "Yau komai nace kicewa Baba haka ne,, ta harare ta." Saura ki tsaya tsoron ta..bulala ta dakko..tace ta da kar kare Iya karfin ta ta shauda mata a singalalin hannun ta.. Ido fadeela ta zaro,, "kina da kai kuwa..Sa'a tai tsaki.." Dallah ni ki daken nace,,fadeelan ta kada kai.,kan tai baya,,ta Dakar kare ta zula mata bulala,,da sauri ta hular ta,,harda hawayen ta Sa'an amma ta kara miko mata, ta daga kafar ta,, saura kafa,,tace"ke ni bazan Iya ba,, ta juyo da harara"ni nace kimin dallah.. A haka banxa ma wata katuwar duka na take, bare yau da zan ci uwar ta nima..tuni ta kara zaro ido "Sa'a wlh ba ruwana..haka kurin bazaki jamin masifa ba,,ta juyo kan ta kalli hannun ta, tuni har ya fara tashi.." Kar ki Iya din.,amma wlh Allah komai nace ba ruwan ki da karya tani, ke ko kishin uwar ki bakya yi..nan kishiyoyi sun hana ta zaman gidan aure..auren mama 2 harda na baba 3..kina nufin zuba ido zanyi wasu wanda basu isa komai ba suna maida ta bazawara??ta girgiza kai "wlh Allah zaman mairo a satin nan zai kare a gidan nan..kin ganni nan..shekara ta 7 ina Neman ta takwas.. Na koyi halin mairamu kaf harda kari..duk wata BARIKI na koya a wajen ta.. Kede naki ido..ta dau bulalar ta leka waje,,lokacin mairamu tana daki,,ta ajiye bulalar a kofar dakin nata kan tai waje..chan kwanar su ta nufa.. Tasan duk inda baban su yake yanxu yana hanya..dan su yan primary tun dazu suka dawo..shi kuma ya koma secondary.. Ta labe tana leken shi, in ka ganta taci uwar damara da hijab din islamiyar ta..ko minti 5 batai da tsayuwa ba ta hango shi yana ta howa shida malam kallah,, da gudu tai gida..dai dai mairamu ta fito zata duba abincin ta.. Ta dan leka.tana kallo lokacin da take dokawa dakin su harara..tai kwafa,da gudu ta shigo da gan gan ta mangaje ta,sai kwa tai taga taga ta dafe rumfar da take Girki a gun,,ta Dakar kare ta mako ashar,,ita kwa ta kama kugu tana murguda baki.. Dube ta fara sai kwa ta dau bulalar target din Sa'a,, tana ganin haka tai baya.." Wlh nifa ba jakar uban ki bace da zaki ta nadar mu kullum.. Tuni ta kara tunxuro ta"ni kika zaga saude?lalle yau zaki yaba wa aya zakin ta., tai kanta"shegu gadon tsiya..tai charaf"kece dai gadon tsiya wlh,, Tsohuwar yar BARIKI.. Ni wlh na fiki Iya ta..da gudu fadeela ta fito.. Ganin yadda ake danbe da Sa'a da mairamu,, ta rike bulalar tamau ita kwa kira take ta sake,,tana jin kilin kilin din besfar Baban ta sau wani uban ihu..."Wayyo Allah.. Wayyo Baba kazo ka taimake ni... Na shiga uku zata kashe ni.. Tuni ta hau burburwa a gaban Mairo..ita kwa da tsabar mamaki ta sau baki tana kallon ta.. Da gudu ya shigo.,ganin katuwar bulalar dake hannun mairamu yasa da sauri yai kan Sa'a.,"Badai da bulalar nan ta dake ki ba..tuni ta kan kame shi tana razgar kuka"Baba ta kusa awa 1 tana duka na da ita.,kawai dan nace yunwa nake ji,, Wai ta fara zagi na,fadi take Wai,dama da bin malamai ta kori uwar mu..mu kuma da duka zata kashe mu.. Da hanxari ya kallo mairamu.,wacce ta yar da bulalar ta daura hannu a ka,,ta yi mata gwalo tana dariya, da taga baban zai kallo ta sai ta hau matso hawaye...a fusace ya tashi yayo kanta., "wlh karya kike,,yanxu dama in bana nan haka kike cimin zalin ya'ya?? Tuni ya kwada mata mari,,kira take wlh karya take mata..yace" wannan yarinyar har tasan wani karya,ai ganau ne ni ba jiyau ba..saboda haka yau zaki dan Dana kudar ki..ganin ya juya zai dakko bulala da gudu tai dakin ta ta rufo da sakata tana"wlh Baja isa tsawan zaman mu yau kace zaka daken ba...ke kuma inna fito wlh saina ci uwar ki a gidan nan..gadon jaraba..tana kukan tace"mudai ba gadon jaraba bane ehe.. Baban ya juyo kanta,, "yi hakuri uwata..dama haka take muku?ta hararo fadeela,, kan ta karbe" Baba haka taje mana kullum, sai tace in mun fada maka sai ta kashe mu..ya zaro ido.. Kan ya kallo fadeela," zo nan yaya ta..ita kam duk jikin ta kar karwa yake..dan tasan yau Sa'a taja musu masifa a gum mairamu..wannan irin sharri, wlh ko ita bata Iya ba...Hawaye yake goge musu,,sai yanxu ya kula da hannun Sa'a., yayi ja jawur abunka da farar mace,ya tashi yai luhu luhu,yana tabawa tasau kara.. "Nidai Baba ka dawo mana da Maman mu,wlh kashe zatai kamar yadda tace" wayyo Allah hannu na..da tausayi ya kalle su,,amma Allah ya isa tsakanin shi da mairamu,,"Yi hakuri uwata..saina fanshe dukan nan datai muku yau..makota da tunda aka fara abun suka kasa kunne suna jin komai suka kalli juna.."lalle yarinyar nan BARIKI CE.. Dubi yadda tai..ta rike haba,dayar ta matso tana yi a hankali.. "Ai wlh tun yarinyar nan tana karama na kula ita zata kori Mairo a gidan nan,,ji ranar fa data zuba mata kasa a miya..ina ji uban yana ta bala'i.. Sai na fita naji tana fadawa yar tata ita ta zuba..ta kalle ta suka kwashe da dariya,,dan sarai sun San komai na rayuwar gidan,sama da mai gidan ma,tun zaman Ladi suka San kom..sai dai ita ladin batta wayo.. Sai yarta. By Feenat Ja'afar & Hauwa Damary BARIKI...IYAWA 5_Ranar sai su Sa'a ne sukai badaga da abinci, mairamu taki fitowa a daki,,ga malam yai Kane Kane sun zuba abinci suna ci har shi,,bai fita ba sai sallar la'asar,tafiya yake yana tunanin zancen Sa'a, tabbas ya zama dole ya dawo da Ladi, kodan yaran nan.. Toh amma ta ina zai fara?? Yana fita ta bude dakin ta, fadeela na ganin haka tai dakin su da gudu,,ita kwa Sa'a ta mike,,Kallon ta kawai take, tana mamakin yadda yar filillikar yarinyar nan tasan BARIKI?? Kai batajin sharrin da Sa'a tai mata yau ta taba yin Rabin shi,take taji ta fara shayin yarinyar.. Ta tsuguna ta bude tukunya da sauri ta rigata dauke tukunyar.. Ta taso a fusace "ke, mey kike ji dashi ne?? Ta yatsina fuska" Abun da kike ji dashi,,ai ni na karasa girkin, saboda haka,yadda kike zuba mana San rai wlh kema yau haka zaki ci..makota suna ji suka hau turmi suna lekowa a hankali..tayo kanta suka fara zaga gida,tubur tubur take Binta da uban ma zaune,,data zo dai dai kitchen din ta kwata bar da miyar a kasa,, ta kallo ta tana huci., "kika zubar min da miya?tai mata kallon banxa" kodai ba miyar ki ba?fadeela ta leko,, hannu take ta daga wa Sa'an Wai tai hakuri,, ta dallah mata harara,, "ai uban mu ne yai cefanen,ba Ubale ba,.ta murguda baki,. Datai wani kukan kura ta rarumo ta tuni ta hau jibga dukan ta take bakin ta yaki mutuwa.." Wlh kin daki Allah ya isa..tuni ta hau ramawa fadeela ta zo ta fara rike ta,,"dan Allah kiyi hakuri mama mairamu..data mangare fadeela sai tai kasa tare da rike baki,,"shegu,wlh yau sai na huce a kanku.. Da sauri makociyar daya ta sauka tai waje.,danta ta samu"maza jeka kira baban su fadeela, kace za ai kisa a gidan shi,, da gudu dan yai hanyar masallaci,ta dawo ta hau turmin tana tsurkutawa makociyar ta,suna hango baban su Sa'a da karfi suka ce "Sa'a, baban ki..ta kalli zaure sai gashi da gudun sa., tuni ta rike hannun ta ta daura aka" Wayyo ta karyan hannu,, zata kashe mu..tana ganin shi tai baya ta saki Sa'an.. Kanta yai,yana kama hannun ta kara sakar kara"wayyo Baba ta karya mu.,ya kalli fadeela da bakin ta jini..a tunzure ya yo kan mairamu.. "Kan ki kashen yara wlh ke zan fara kashe wa..tana ganin haka tai zaure..da sauri Sa'a tasa kafa ta tado ta..sai kwa raff ta fadi..tuni yahau jibgar kamar Allah ya aiko shi..makocin shi yazo shiga gida yaji kwakwazon Mairo.. Da sallama ya shiga,yaji shiru..ga nan Mairo a kasa sai jibgar ta yake..da sauri ya shiga.." Subhanallah, Malam Abdu, da girman ka,,kira yake"barni na kashe ta kan ta kashen ya'ya.. Dakyar ya ban bare shi..yana haki..malam kallah yace "mey ya faru haka?tuni Sa'a ta amshe" Wai dan zan kara miya a abinci shine ta fito, Wai munci rabon mu,,nace sai mun kara shine ta zubar da miyar, Wai in uban namu ya dawo yai abinda zai yi..makotan nan wannan ta kalli wannan., a fusace yace"nai abinda zanyi koh?toh na sake ki,, dan na Gaji da wannan bakar muguntar.. Da sauri makocin nashi yace"haba malam Abdu.. Ka yanke hukunci da sauri,, tuni Sa'a ta tashi ta karkade jiki tana murmushin mugun ta,, ya nuno ta "kar na dawo na same ki a gida na.,da sauri makocin ya janye shi sukai waje,,harda rangada guda Sa'a,, tai tsalle ta dire,." Wlh na fada,baza ki kuma kaiwa sati a gidan nan ba,gashi nan,sai a tattara ai gaba,a samu uwale da ubale achan, tuni makotan suka zago.."Mairamu lamarin sai hakuri.. A fusace ta kallo su..in banda nishi babu abinda take..Lalle BARIKI IYAWA ce..dubi yar karamar yarinyar nan tasha da ita?? Kokarin tashi take ta kasa,,makotan suka zo rike ta ta fusge."Dallah munafukai Ku cikani.. Ai duk ina kallon Ku.. Kuma ta Allah ba taku ba..zama daram dam.. Tuni suka hau shewa.. Harda bawa Sa'a hannu suka tafa"nan kikai kutunguilar da kika fidda baiwar Allah a dakin ta, gashi nan, dake Allah ba azzalumin sarki bane, yar filillikar yarta tai waje da ke..Ashe de Kano ba wata..tuni suka kara tafawa..kawai saita fashe da kuka..mey Sa'a zatai inba dariya ba.. Ta kallo fadeela da ta rakabe chan,,tai tsaki"meye kike rakabe mata?uwar mu ce zata dawo fa?kizo ma mui celebration. By FeenaJa'afar & Hauwa Damary [12/23, 6:53 AM] Feenat Ja'afar BARIKI...IYAWA 6_Haka mairamu tana ji tana gani ta bar gidan nan..da daddare sai ga uwar ta,,Wai saki nawa yai wa yarta,yai mata kallon banxa"saki 3,azo a Debi kayan ta, dan garin zamu bari, ta kallo su Sa'a, ta sau mata gwalo,,tace"ai shikenan nan,kan ka kaiwa, naga mai kula maka da yaran,,da sauri Sa'a tace"eh munji,muma uwar mu zata dawo,,baban ya kalli sa'a,, ya hannun? Tace"munje dasu zulai an gyara, ashe targade tamin.,ta hararo uwar mairamu, baki ta kama tana salati,"Yau taga BARIKI,, ashe dagaske ne,a fusace ya kallo ta,, "Hajiya yata ba BARIKI bace,tunda guntun mutunci a rabu lfy,ya tashi yai waje,tana ganin uban ya fita ta mike.." Kwarai BARIKI ce ni,ai rainon yarki ne.,daga inda ta tsaya na daura,,ta murguda baki,,ai a tattara, Allah yayi bazamu birni da wasu ba,.ta dau buta tai bandaki.. Tsohuwar ta bita da kallon mamaki,lalle ta yarda "BARIKI IYAWA ce,,ba sai an koya maka kake koya ba,,ko wacce mace da tata iyawar.. Amma ta yarinyar nan har tsoro yake bata,tun kan ta tafas har ta kone.. Sanadin rabuwar mairamu da malam Abdu kenan,,akwai uban gidan shi dan siyasa,a kano yake, shi ya bashi gida,yace ya koma chan yana kula mishi da wasu abubuwan shi achan,, dakyar da taimakon Sa'a, ladi ta yarda ta dawo,sati guda suka tattara sai kano,,farkon barin su Nguru kenan.. Tunda tazo unguwar aka san da zuwan sa'a, dan team guda gare ta, mai gidan Baban su ya sake musu makaranta ta kudi,,anan suka hadu da ummi,,da wasu daga cikin qawayen ta,, idan fada kake neman a tare maka,naira 2 kachal zaka bawa Sa'a,yanxu zaka ga cika aiki,,in kwa kishiyar uwa ce ta dame ku,,ba dabarar da bata ta saita mata zama,,ana haka sukai coming interest.,Sa'a taci,Turkish,,tace ita kam ta Jahar su take so,,Mamudo,,mai gidan baban haka yai cuku cuku ya kaita chan., Sa'a ko rigima.. A chan ta samo yan Duniya, ya'yan masu kudi da masu karamin karfi,, nan ne farin kara samun iyayi da kisisinar ta,,nan karya ta karu,,dadin ta daya? Kwanyar ta

Chapter 1 of 11