zan ce ba za ki shiga ba tunda kina so kuma abu ne me kyau
,sai
dai ki sani fito da mijin aure shima abu me muhimmanci,me yasa bazaki baiwa manema daman da zasu zo gareki ba Zainab? Kada k
iyi anfani da laluran da ubangiji ya
ɗ
aura miki ki tauye kanki,akwai wa
ɗ
anda laluransu yafi naki wasu ma sai dai aturasu a keken gurugu,wasu jan gindi suke suna tafiya yayinda wasu a nanna
ɗ
e suke sai an musu komi,kin ga ashe ke
ɗ
in naki me sauƙi ne tunda b
abu abinda ya gagareki yi,don haka kamar yadda na sanar da Zuhurah ta fito da miji,kema lallai ne ki fara sauraran manema duk wanda hankalinki ya tsayu akansa ki turo min shi,kuma yaushe ne za'a fara Computer Training
ɗ
in sai ku shiga tare da ƴar uwanki ku
yi tare."
Baba Sani ya kai ƙarshen maganan idanunsa har lokacin na kan TAIMIYYAH
,wacce
sai a lokacin ta
ɗ
ago kanta tana duban sashin da Baba Sanin yake,kafin ta sake ƙasa da kanta tana fa
ɗ
in "Insha Allah Baba za'ai yadda kace,maganan Training
ɗ
in tuni anf
ara sai da form ni har na cike online ma yanzu zanyi Registration ne ranan Monday,tunda Abie ya riga ya bani ku
ɗ
in komi kafin ya wuce."
"Amma Zainab baki kyauta min ba
,don
me ni ba za ki dinga sanar dani abinda kike so ba,sai dai kima Sameer magana kina g
anin ni idan kin tambayeni ba zan baki bane?"
Baba Sani ya jefawa TAIMIYYAH tambayan
,muryansa
na nuna
ɓ
acin ransa matuƙa,hakan yasa TAIMIYYAH sake ƙasa da murya cike da ban haƙury take fa
ɗ
in "Kayi haƙury ba haka bane Baba,kawai mun riga yin maganan dashi
ne kafin ka dawo wannan satin nake so in sanar dakai dama,to da ya tambayeni abinda ake buƙata ne na fa
ɗ
i masa sai kawai ya turo min ku
ɗ
in,amma ayi haƙury hakan ba zai sake faruwa ba."
Baba Sani ya gya
ɗ
a kai cike da gamsuwa,da kuma yaba hankali da tarin n
utsuwan TAIMIYYAN da sam yaransa basu samu ba,ya furta "Shikenan ya wuce amma karki sake Zainab duk abinda kike buƙata na karatu ne ko buƙatun yau da kullum ni zaki sanarwa ko Yayanku basai kin tambayi Sameer ba kinji ko?"
"Naji Baba kayi haƙuri hakan baz
ai sake faruwa ba." Cewan TAIMIYYAH muryanta can ƙasa,ta
ɗ
ago ido don duba ko Iya na cikin falon kuwa,don bata ji ko tarin ta ba tunda aka fara maganan,sai kawai idanunta suka sauka akan Yah Deekun da yake ta kallonta,yana ji a ransa inama Umma zata janye
tsanan da takewa TAIMIYYAN da ayau zai miƙa ƙoƙon baransa wajen Iya da Baba Sani akan su bashi aurenta,sai dai ko ka
ɗ
an baya hango alamun risina a idanun Umman,TAIMIYYAH tayi saurin
ɗ
auke idanunta akansa ta mayar kan Iya wacce ke hakince tana kallo da saur
aren komi,Baba Sani ya kalli Iya yana fa
ɗ
in "Iya ko kina da abin cewa?" Iya ta gyara zama tana fa
ɗ
in "O'o'o'oh bani da abin cewa sai dai kawai fatan Allah ya fito musu da abokan rayuwa nagari yai musu albarka
,ya
tsare mana su da mutuncin su tare da
ɗ
aukaci
n ƴaƴan musulmi baki
ɗ
aya."
"Ameen ya hayyu ya qayyum
,Iya
mun gode sosai da addu'a." Cewan Baba Sani kafin ya maida dubansa ga gimbiyar tasa yana tambayanta ko itama tana da abin fa
ɗ
i
,amma
sai ta ta
ɓ
e masa baki tare da girgiza kai alamun bata da abin cewa
,hakan yasa Baba Sanin ya rufe taron da addu'a ya sallami kowa yace su je su kwanta,gobe kuma Zuhura ta tuna masa ya bata ku
ɗ
in Form taje ta siyo ta cike,ta amsa masa da "Tuh." Lokacin da suke tashi don barin falon nasa,Sadeeq bai tashi ba don Baban ya tsa
ida shi,kusan a
jere TAIMIYYAH da Zuhurah suka fito daga falon Baban,Zuhura ta jefawa TAIMIYYAH wani kallo tana magana ƙasa-ƙasa yadda TAIMIYYAN kawai zata jiyo ta,ta soma fa
ɗ
in "Wallahi ke baki isa ki jajibo wani shegen karatu kisa asakani yi dole ba,ni b
abu wani Computer Training
ɗ
in da zan yi,ke karatu ya gani don kin rasa madafa inba karatun ba,tunda babu me zuwa ya taya ki ahaka kina gurguwa,ba dole ki ta jajiban karatu daga wannan ki fa
ɗ
a wancan ba,sai kiyi tayi kila a yawon gantalin karatun kya samu
ki ha
ɗ
u da gurgun irin ki da zai kwashe ki,ko kuma ki samu wani
ɗ
an wahalan da zaice zaiyi maneji dake mitsuww!" Ta ƙare maganan tana
jan
dogon tsaki ta wuce TAIMIYYAN fuu! Hakan yasa TAIMIYYAH bin bayan Zuhuran da kallo
,ta
saki wani murmushi me
ɗ
aci akaro
n farko da Zuhuran taci fuskanta hawaye bai nemi zubo mata ba,ta riga ta
ɗ
aukarwa kanta da Iya alqawarin ba za su sake ganin hawayenta don sun goranta mata ko sun kirata da kalmar gurguwa ba,ta cigaba da takawa tana baro Sashin na su,can ta hango Iya wacce
ita ta ƙofan Falon Baba Sani ta fice bata biyo ta cikin gidan ba,hakan yasa kusan a tare suka isa Sasan Iyan da TAIMIYYAH.
"Zainab kin dai ji me Baban ku yace ko? To kaman yadda na sha fa
ɗ
i miki ne
,ki
shiga hankalinki ki baiwa duk wasu masu son ki dama,t
a hakane zaki fuskanci me ƙaunarki tsakani da Allah har ku fahimce juna."
Iya tayi maganan lokacin da TAIMIYYAH ke takawa don shigewa
ɗ
aki ta kwanta,TAIMIYYAH ta waiwayo tana sauke idanunta akan Iya tare da gya
ɗ
a kai,daga haka ta wuce
ɗ
akinta don sosai ta
ke jin bacci,Iya tabi bayanta da kallo tana tuno wasu shekaru da suka shu
ɗ
e abaya....
Bari mu ji miye asalin wa
ɗ
annan bayin Allan.
_______
Alhaji Amadu haifaffen garin Zaria ne,a wata anguwa da ake kira da Rimin tsiwa,tun asali ya taso da son karatun zaman
i dana addini,hakan yasa ya kasance me tsananin ƙwazo da maida hankali,har yakai matakin shiga jami'a inda ya karanci MASS COMMUNICATION,lokacin da ya kammala karatun bai wani jima ba ya fara aiki da gidan Radion tarayya da ke Kaduna,a lokacin ne kuma Alla
h ya ha
ɗ
a shi da Fatima wato Iya kenan,ba'a
ɗ
auki lokaci ba suka fahimci juna Iyaye suka shiga cikin maganan akai aure,Iya itama Iyayenta duk haifaffun Zarian ne suna zaune a anguwan Juma,lokacin da biki yazo sai ya kama mata haya a wani anguwa da ake jira
Tudun Jukun a cikin birnin Zazzau
ɗ
in,yana tafiya aiki Kaduna ya dawo duk ƙarshen mako ko kwanaki uku,Fatima wayayyace itama ƴar boko wacce ta kai matakin kammala Sakandiri Skull,sai dai daga matakin Sakandiri sam bata cigaba da karatun boko ba,sai ta dag
ewa zuwa islamiya na matam aure tana kwasan tarin ilimin addini,cikin shekaru biyar da auren su Allah ya azurta su da samun ƴaƴa uku,na farko me suna Sameer sai Sani sai mace me suna Bilkeesu,daga nan Iya bata sake samun haihuwa ba,shi kuma Alhaji Ahmad ba
i kuma wani auren ba,duk da a lokacin ƴan uwa sun sha zuga shi akan hakan,musamman lokacin da aka ga bu
ɗ
i ya same shi yayi ku
ɗ
i har ga gina ƙaton gidansa a Gyallesu sun tare,amma yai biris ya maida hankalinsa akan gina rayuwan ƴaƴansa,da basu nagartaccen i
limin zamani dana addini,hakan yasa yaran suka taso da wani irin nagarta da tarbiyya me kyau,don Iya ta kasance jajirtacciyar uwa,mara wasa da
ɗ
aukan wargi, ta tsayu matuƙa akansu har suka kawo lokacin
girma,manyan mazan suka shiga jami'a ita kuma Bilkisu
na matakin gama Sakandiri a lokacin,da yake ta taso da jikin girma da kyawun halitta wanda ta gado a wajen Iya ,sai manema suka fara mata sallama,ganin hakan yasa Alhaji Amadu cewa da zaran ta kammala Jarabawan kammala Sakandiri aure zai mata,ta cigaba da
karatun a
ɗ
akin mijinta,hakan ko ya kasance bata
ɗ
auki dogon lokaci ba wani ya fito da aka aminta da shi me suna Ameenu,
ɗ
an Zaria ne amma yana aiki a Kano,aka sanya lokaci ka
ɗ
an akai bikinsu tare da kai Amarya Kano,su kuma su Baba Sani aka cigaba da karatu
,lokacin da suka kammala karatu kowa ya fara kawo ƙarfi don suna sana'a bawai bokon suka tasa agaba ba,musamman Sameer yafi
ɗ
an uwansa son nema da dogaro da kai,kuma cikin sa'a duk abinda yasa agaba sai ya samu bu
ɗ
i,bayan sun kammala bautan ƙasa ne Allah y
a ha
ɗ
a shi da Zainab,wata irin kyakykyawan budurwa me tarin hankali da nutsuwa,anan ƙasan layinsu take gidan da ake riƙonta,don asalinsu ƴan Daura ne katsinawa,aure ya kawo Yayarta Zaria da take kira da Anty Mardiyyah shine take riƙonta,tunda Sameer ya ƙya
lla ido akanta su Iya basu sake ganin nutsuwansa ba,har sai da Allah ya nufi aurensu da ita,wani irin soyayya suke gwadawa juna na ban mamaki,lokacin da akai musu aure Zainab da ake kiranta da TAIMIYYAH a gidansu tana matakin Degree ne a ABU da ke congo ta
na karantar Law,Sameer mahaifinsu Alhaji Amadu ne ya gina masa babban flat a filin da ke cikin gidan wanda ya siya ne dama sabida su biyun shi da qaninsa Sani,da aka tashi fara ginin sai aka gina duk biyun a lokaci guda kuma ginin iri
ɗ
aya komi da komi,dag
a Iya har Baba Amadu kaman yadda ake kiran mahaifinsu Sameer
ɗ
in,hankalinsu ya kwanta da auren Sameer tun abinciken farko da sukai game da nagartan Iyayen TAIMIYYAH,sai dai basu sake gasgata hakan ba sai da TAIMIYYAH ta shigo cikin gidan,sannan Iya ta sake
sanin
ɗ
anta yayi dace da mace ta gari,sam bata da hayaniya ga tsananin kunya kaman ba ƴar boko ba,tana da biyayya matuƙa agun mijinta da su Iya,hakan yasa cikin ƙanƙanin lokaci ta siye zuciyan Iya,wacce Allah ya
ɗ
aura mata son matan
ɗ
an nata,har yakai ta
daina mata kallon suruka ta koma yi mata kallon ƴar da ta haifa,kasancewan mace
ɗ
aya ta haifa kuma tayi nesa da ita,don Anty Bilki kaman yadda ake kiran Bilkisun sam bata cika zuwa gari ba inba da wani abu ba,mijinta me kulle ne sosan gaske shiyasa Iya da
ta samu TAIMIYYAH a matsayin suruka ta gari sai ta maida ta tamkar ƴa,sam bata ta
ɓ
a ganin aibun yarinyar ba sabida biyayyan da take mata da yadda ta iya kula da
ɗ
anta,domin cikin shekaru biyu da aurensu da Sameer
ɗ
in kowa sai tanka irin kyawun da yayi wand
a ke alamta yana samun nutsuwa da kwanciyan hankali,itama TAIMIYYAH tayi wani girma da cika duk da cewa bawai jikin ƙiba can gareta ba,cikin kwanciyan hankali take cigaba da karatunta,sam Iya bata sanya musu idanu a lamuran su irin yadda wasu surukan keyi,
ba ruwanta da shiga Sasan su sam sai in wani ba lafiya a cikinsu ta leƙa tace sannu,TAIMIYYAH itace me tarewa a Sashin Iyan da zaran ta dawo Skull,cikin haka Sameer ya samu aiki a Kaduna a wani ma'aikata me suna NNDC,don haka sai ya koma zuwa duk Weekend,h
aihuwa shiru-shiru har sun shiga shekaru uku da aure,Iya bata ta
ɓ
a nuna damuwa ba sai binsu da addu'a da take yi,a cikin haka shima Baba Sani ya gabatar da Zuwaira a matsayin wacce zai aura,sun ha
ɗ
u da ita tun wajen bautan ƙasa wanda shi aka tura shi Yobe,
a can suka ha
ɗ
u suka kamu da son juna wanda ƙarfin soyayyan duk ta wayane,don Yobe ba kusa bane baya samun zuwa,sai da Iyayen Zuwairan suka buƙaci ganinsa sannan ya wanke ƙafa yaje can Yoben,Maman ta asalinsu Shuwa ne sai Baban ne fulanin Yobe,lokacin da S
ani ya gabatarwa Iya zancen sam ba haka taso ba,ta so ya samu yarinya a kusa yai aurensa ko don sauƙin bincike amma ya dage shi sai Zuwaira,Alhaji Amadu yace a barsa da za
ɓ
insa ya tashi qanninsa da wani abokinsa ya tura su Yobe domin bincike,aka tabbatar m
usu da Iyayenta mutanan kirki ne.....✍
🏻
#Ɗansabo
ce
#
[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu ✍
🏻
*Page 8*
________Suhailah sai yamma sosai ta koma gida daga gidan Hajiya,bayan ta sha fa
ɗ
a da nasihun Hajiyan
ha
ɗ
i da razanarwa,tuƙi take amma gaba
ɗ
aya tunaninta na ga yadda zasu kwashe da A.Maleek
ɗ
in idan har ta samu matsala,bata ji zuciyanta ko da wasa zata iya
ɗ
aukan ganinsa da wata mace da sunan matarsa,har ta isa gidanta ranta a jagule yake,mayafinta kawai
ta cire ta fa
ɗ
a Kitchen,samun Ameena tayi tana aikin
ɗ
aura abincin Dinner,Suhailah ta dubi Ameenan tana fa
ɗ
in "Me kike shirin girkawa ne?
ina
ga yau kiyi abinda zaku ci ke da megadi,ni zan yi girkin da zamuci da Ogan."
Cike da mamakin Suhailan Ameena ta d
ube ta
,tana
risinar da kai alamun girmamawa take fa
ɗ
in "Okey Mah ba damuwa,dama tuwan Semo ne zanyi sai Macaroni Salad sabida Oga."
"Bar shi kawai yanzu ki ciro min kaza kiyi marinating
ɗ
inta ki mayar cikin freezer
,sai
ki gyara min kayan miya ki fere
Dankali kaman guda 6,yanzu zan dawo in
ɗ
aura girkin okey."
Cewan Suhailah tana barin Kitchen
ɗ
in don amsa kiran Raudha da ke shigowa,sun da
ɗ
e suna magana kafin ta saka wayan a silent ta dawo Kitchen
ɗ
in,da taimakon Ameena ta shirya lafiyayyan gashin Kazan
da aka wadata shi da Irish gashin yai wani irin kyau,akai raping cikin foil paper tare da saka shi a kyakykyawan mazubi,sai ha
ɗ
in Macaroni Salad da yaji liver da zallan tsokan kaza shima aciki,da kanta ta
ɗ
auki ƙaton Tray
ɗ
in da aka jera komi ta haura zuw
a up stairs,bisa dining
ɗ
in da ke falon saman ta aje ta wuce zuwa
ɗ
akinsa,yana nan yadda ta gansa da safe,ta fara da kwashe kayan dake kan bed ta zuba a kwandon adana kayan wanki,sannu a hankali take gyaran
ɗ
akin tana mita,jikinta ko'ina yana ansawa da gaj
iya hatta toilet ta daure tai masa kyakykyawan wanki,sai da ta ga komi ya yayi fes sannan ta fito ta
nufi
ɗ
akinta ta
ɗ
akko abun zuba turaren wuta,ta zuba ta kunna tana kaiwa
ɗ
akin ta turare ko'ina da ina,bisa sofan dake
ɗ
akin ta zube tana maida numfashi a
fili take fa
ɗ
in "Wai Allah! Anya
ko
zan jure wannan bautan, gaskiya da kamar wuya zan dai ta lalla
ɓ
a ka har ka yadda asake samo me aikin da zata dinga gyaran
ɗ
akinka Hubby."
Yadda take maganan can ƙasa cike da mita zaka
ɗ
auka wanda ake yi dominsa yana
ɗ
ak
in ne,ganin lokaci na sake tafiya yasa ta miƙewa ta fito daga
ɗ
akin,ko da ta shiga nata
ɗ
akin direct Bathroom ta nufa tayo wanka,ta fito ana kiran magriba amma sanin fana off yasa kai tsaye ta nufi wajen mirrow don tsara kwalliya,sosai ko ta fente face
ɗ
in
ta da light make-up,domin ita
ɗ
in gwanace a iya kwalliya da son
ɗ
aukan hutuna tana posterwa a media kai ba kace matar aure bace,duk wa
ɗ
annan halayyan ke sake ha
ɗ
ata fa
ɗ
a da Maleek
ɗ
in domin ya tsani hakan sosai amma ta kasa dainawa,sabida yadda qawaye ke z
igata tana kuma samun Followers sosai a shafukan nata musamman a Instagram,Riga da Skat na wani ha
ɗ
a
ɗɗ
an Voile laces ta saka wanda
ɗ
inkin yai asalin zama ajikinta,tare da fidda shape
ɗ
inta sosai,tayi anfani da sirirn sarƙan gwal
ɗ
inta da
ɗ
an kunni wanda s
uka sake haske kwalliyanta,hannunta warawarai ne guda biyu suma na gwal ne ta saka,nan da nan tai wani irin kyau tamkar wacce zata wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en Dinner Party,ita da kanta ta yaba kyawun da ta zuba sai fatan miskilin mijin nata ya yaba kawai take,zama tayi
bayan ta gama wadata jikinta da turaren MISS DIOR banda dadda
ɗ
an Body Mist da tai anfani dashi,daga ciki sosai ha
ɗ
a
ɗɗ
en humra ne na DOLCE tai using,gaba
ɗ
aya wani irin qamshi take fitarwa me saukar da tarin nutsuwa ga duk wanda ya shaqa,wayanta ta
ɗ
auka ta
hau online don rage lokaci,bayan tayi kiran layin Maleek
ɗ
in har su biyu bai
ɗ
aga ba.
A gajiye sosai ya shigo gidan misalin takwas da rabi na dare,lokacin har Suhailah ta gaji da zaman jiransa a sama ta sakko falon ƙasa,tana kallo a mamaken Smart TV dake
manne jikin wani irin LUXURY TV Stand da ke falon,tunda hancinta ya shaƙo mata qamshin turaren RALPH LAUREN wanda yakan sirka da
ɗ
ayan turaren nasa na AMOUAGE tasan cewa shi ne ya shigo falon,kallo
ɗ
aya yai mata ita da adonta ya
ɗ
auke kai ya fara takawa z
uwa hanyan da zai sada shi da Stairs
ɗ
in da zai kaishi sama,ganin hakan da yayi yasa Suhailah tabbatar da akwai sauran ƙura kenan,Hajiya ta gama nata shi kuma yanzu zai hau nasa,cikin baiwa kanta ƙwarin guiwa ta bishi zuwa saman,samun sa tayi yana rage kay
an jikinsa don shiga wanka,sai ta riga shi shiga bayin tana tara masa ruwan wankan cikin tube,abinda ta mance yaushe rabon da tayi ,shiyasa ko da ya shigo bai kalleta ba ya fara ƙarisa cire abinda ya rage a jikinsa,ganin hakan yasa ta juyawa ta ba shi waje
,ya saki ƙaramin tsaki yana me jin wani haushinta na kamasa,domin shi mutum ne daya tsani ai masa abu bada zuciya
ɗ
aya ba,ya riga ya gama sanin duk wannan tarairayan bame
ɗ
aurewa bane ne,tana yi ne don ta sakko dashi da zaran ya fara sakin jiki zata sake k
omawa gidan jiya ne,shiyasa shi kuma ya shirya bata mamaki a wannan karon,lokacin da ya fito samunta yayi kwance bisa Sofa,ganin fitowansa yasa ta saurin aje wayan da ke hannunta ta nufesa,tana fa
ɗ
in "My Hubby bari in taimaka maka da shafan please kar ka g
waleni,don Allah Maleek kayi haƙury wallahi zan canza dukkanin halayyan da baka so."
Har ta dasa aya bai tanka ba illa ma janye jikinsa da yayi daga gareta,ya fara shafa mansa ganin ta iso ta amsa man sai ya rabu da ita ta ƙarisa shafa masa,gaba
ɗ
aya sai
wani narke masa take tana komawa kalan tausayi,qamshinta gaba
ɗ
aya ya gama cika hancinsa,yana taso masa da wani irin feelings akanta,yayi kewanta don rabonsa da gari sati biyu kenan sai a daren shekaran jiya ne ya dawo,amma rashin samun tarba me kyau yasa
suka samu sa
ɓ
anin da ko nemanta baiyi ba bare ya sauke nauyin da ya dawo dashi,sai dai ko ka
ɗ
an fuskansa ba asake yake ba,sam Suhailah ta kasa samun yadda take so,jallabiya ta
ɗ
akko masa Milk Colour ya amsa ya saka,ta
ɗ
auki turaren da ta fi son yai anfani
dashi,wato AMOUAGE ta fesa masa tana me kwantar da kanta bisa jikinsa bayan ta aje kwalban turaren,ahankali ta kai hannunta zuwa bayansa ta rungumeshi sosai tana shaqan dadda
ɗ
an qamshin daya kara
ɗ
e
ɗ
akin baki
ɗ
aya, "I Luv u My Maleek." Ta furta cikin wani
irin salon da ya motsa zuciyansa
,hakan
yasa ya zare ta daga jikinsa yana binta da wani shu'umin kallo,domin sosai ta ta
ɓ
o duk wani feeling da ya danne akanta,har lokacin fuskansa a ha
ɗ
e yake cikin muryansa me cike da ginshira da izza yake fa
ɗ
in "Mu je ki b
ani abinci banci komi ba tun safe sai ruwan juice da nake ta sha."
Bai jira cewanta ba ya fara takawa don fita daga
ɗ
akin,Suhailah ta rufa masa baya har suka fito zuwa dining
ɗ
in,da kanta tai Sarving
ɗ
insu a plate
ɗ
aya don itama bata ci komi ba ta tsaya j
iransa,da farko da kansa ya fara cin abincin amma ganin ta shagwa
ɓ
e masa lallai sai ta ciyar dashi yasa ya sakar mata spoon
ɗ
in,sai da ya nuna ya ƙoshi sannan ta maida hankali taci nata,shi ya fara barin wajen ya koma
ɗ
aki don akwai abinda yake son aiwatar
wa ta Computern sa,hakan yasa itama Suhailah komawa
ɗ
akinta bayan ta kammala cin abincin,bata sake gigin zuwa garesa ba don ta gama ganesa idan yana wannan fisge-fisgen to gara itama ta
ɗ
an dinga jan kanta bawai ta zaƙe ba,sai da agogo ya buga ƙarfe sha
ɗ
a
ya sannan tayi shiri cikin wasu Nighties masu kyau,Rigan me transparent ce wanda ita da babu duk
ɗ
aya ne,sai wandon wanda duka tsayinsa iya cinyanta ne,gaba
ɗ
aya wani irin qamshi take fitarwa me motsa zuciya,wayanta ta
ɗ
auka ta fito xuwa
ɗ
akin Maleek
ɗ
in,g
a tsananin mamakinta har zuwa lokacin yana zaune bisa tsakiyan gadonsa,da Laptop a gabansa yana ta faman aiki,qamshinta da ya jiyo yasa shi
ɗ
aga manyan idanunsa ya sauke akanta,ƙirjinsa yai wani irin motsawa nan take dukkanin sha'awansa ya gama tasowa,ya c
igaba da kafe ƙirjinta da ke bayyane cikin Rigan da kallo babu ko ƙiftawa,har ta iso zuwa kan Bed
ɗ
in tare da yin masauki kusa dashi sosai tamkar zata shige jikinsa,hakan yasa shi sauke ajiyan zuciya yana ji gaba
ɗ
aya bazai iya cigaba da abinda yake ba,shi
yasa yayi hanzarin kashe Computern yana janyota jikinsa gaba
ɗ
aya ya rungumeta,Suhailah da ta tabbatar ya gama shiga tarkonta sai ta sake lafewa a jikinsa ta saki kukan kissa,cikin kukan take sake bashi haƙury akan ta tuba wallahi zata sauya ta koma yadda
yake so,A.Maleek da yai nisa a aika mata da gigitattun Kisses tako'ina ya kai bakinsa ya ha
ɗ
e da na ta alamun baya son surutu a wannan time
ɗ
in,ai sai Suhailah ta fara maida martani don itama tayi missing
ɗ
insa sosai,don ma rashin tsarkin da take ciki dole
zai takawa zalaman su birki,lokacin da Maleek ya fahimci bazai samu zuwa inda yafi muradi ba yaji babu da
ɗ
i amma da taimakonta ya samu gamsuwa,don ita
ɗ
in ba baya bace wajen kula dashi awannan fannin,shiyasa ko yayi fishin indai aka zo nan
ɗ
in baya ma san
in ya sauka sai komi ya lafa sannan zai cigaba da
ɗ
auke kai da basarwa,a yanzu
ɗ
in ma hakan ya kasance lokacin daya tabbatar ya samu gamsuwa,sai ya zareta daga jikinsa da ta kanainayesa ya nufi Bathroom don tsarkake kansa,ko da ya fito kallo
ɗ
aya yaiwa Suh
aila da tai
ɗ
ai-
ɗ
ai bisa Bed
ɗ
in babu kaya a jikinta ya
ɗ
auke kai,ya nufi wajen da Jallabiyansa yake ya zura yana kai manyan
idanunsa ya dubi babban agogon bangon da ke
ɗ
akin,lokacin time ke nuna 12:05am na dare,dole sai yasha ruwan zafi kafin ya kwanta ha
kan yasa ya nufi inda Suhailah take fuskansa a tamke kaman bashi ya gama mata kalamai da sambatu ba a
ɗ
azu,ya tsare ta da manyan idanunsa yana fa
ɗ
in "Suhailah tashi kije ki wanka ki zo ki ha
ɗ
o min Shayi okey."