cewa zata iya
rasa haihuwan baki
ɗ
aya,wani irin kuka ke son ƙwace mata tana dannewa,cikin hanzari ta miƙe bayan Doctor Saiff ya damƙa mata takaddan da ya rubuta mata magungunan da zatai anfani da su
ɗ
in,ta fice da sassarfa bata ko ganin gabanta sosai,har ta isa wajen da
Yusuf ya faka mota yana jiranta,tun daga nesa ya hango yanayinta ya tabbatar akwai damuwa,hakan yasa shi saurin fitowa ya bu
ɗ
e mata gidan baya ta shige ya maida murfin motan ya rufe,tare da zagayawa mazaunin Driver ya tashi motan,tunda suka
ɗ
auki hanya Su
hailah kuka kawai take,sam bata da mu da cewa tana tare da Drivern mijinta bane,a can asibitin kuwa bayan fitanta Doctor Saif A.Maleek Ado ya kira kai tsaye tare da zayyane masa komi,ya kuma sanar dashi magungunan da ya
rubuta da yadda zatai anfani da su,M
aleek
ɗ
in yai masa godia sukai sallama,take ya shiga neman line
ɗ
in Suhailah amma yana ta Ringing taki
ɗ
auka,sai ya maida akalan kiran zuwa ga Yusuf da ke Driving
ɗ
insa gently,jin shigowan kira yasa shi ciro wayansa ya duba,ganin sunan Oga ne yasa shi
ɗ
aga
wayan da hanzari,daga
ɓ
angaren Maleek kai tsaye ya furta "Ka wuce da ita gidan Hajiya,ka sanar mata ta baka takaddan maganin da aka rubuta,yanzu zan saka maka ku
ɗ
i a account da zaka cire kaje ka siyo maganin."
"Okey an
gama
ranka ya da
ɗ
e." Cewan Yusuf ba
yan ya gama sauraren Maleek
ɗ
in,wanda shi kuma bai ƙara cewa uffan ba ya kashe wayansa yana furzar da wani irin huci me zafi,tsananin takaicin abinda Suhailah ta aikata na tafasa zuciyansa matuƙa,domin a cikin ƴan watannin nan wani irin sha'awa da son haih
uwa aka jarabci zuciyansa da ita,ta yadda duk inda ya hangi ƙananan yara suke bashi sha'awa ya dinga ji kaman ya bu
ɗ
e ido ya gansa da nasa
ɗ
an ko ƴar,sai dai ga matsalan da Suhailan ta janyo musu wanda a yanzu basu da tabbacin zata haihun ko bazata haihun
ba kaman yadda bincike ya nuna zata iya rasa haihuwan baki
ɗ
ayama.
A
ɓ
angaren Suhailah da ke kuka kashar
ɓ
an kuwa,har suka iso gidan Hajiya bata iya cewa Yusuf uffan ba,domin tun daga yadda yake amsa wayan ta san cewa da Maleek
ɗ
in ne,shine kuma ya bashi u
murnin ya kawo ta gidan Hajiyan,sai dai bata san manufansa na yin hakan ba,murfin motan ta
ɓ
alle tare da zuro ƙafafunta waje,dai-dai lokacin da Yusuf ke sanar da ita saƙon Maleek
ɗ
in,ba tayi magana ba sai hannu da ta saka ta ciro takardan maganin daga jaka
ta aje masa akan seat
ɗ
in,ta fice baki
ɗ
aya daga motan ta nufi cikin gidan kuka me ƙarfi na ƙwace mata........✍
🏻
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko ku
ma ku turo ku
ɗ
in ku kai tsaye ta wannan account
ɗ
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
ɗ
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books
,zaku
dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
👇🏻
https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
👆🏽👆🏽👆
🏽
*
*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar fa
rko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A
inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--
------
Akwai wasu hanyoyin saka kudi
a
ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,
amman
bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
#Ɗansabo
ce
#
[7/26, 6:
14 PM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu✍
🏻
*Page 16 to17*
_______Ita dai Hajjah tana zaune da wata baƙuwa maƙwafciyanta da suka tare
,ta
shigo a gaisa kawai sai fa
ɗ
owan Suhailah suka gani cikin falon tana rasgan kuka,Hajiya Aysha
ta ru
ɗ
e tana fa
ɗ
in "Suhailah lafiya?" Amma maimakon Suhailah ta tsaya sai wucewa tayi direct zuwa
ɗ
akinta da tai ƴan matanci,ta fa
ɗ
a gado tana cigaba da kuka sosai,bayan tayi wurgi da Hijab da jakanta bisa Bed
ɗ
in,Hajiya Aysha da suke kira da Hajjah ta biy
o bayanta tana cigaba da tambayan "Keh! Lafiya zaki shigo min gida kina kuka
,meyafaru
ina shi Maleek
ɗ
in me yai miki?" Duka Hajjah ta jera mata tambayan tana kaiwa zaune bakin gadon da Suhailan ke kwance
,kaman
jira Suhailan take Hajjah takai aya ta sake
ɓ
a
rkewa da kuka,cikin kukan take fa
ɗ
in "Hajjah na shiga uku na,na cuci kaina da kaina idan har bazan haihu ba na bani Hajjah,wallahi ina son Yah Maleek irin son da bazan iya zuba ido in gansa da wata ba,bare har ta bashi abinda ni nakasa bashi,wayyo Hajjah n
a bani na shiga uk..."
"Kul! Suhailah bana son alkaba'ai na banza
,ki
fa
ɗ
i min kawai meke faruwa?"
Hajjah ta katse Suhailan tana kamo hannunta ta riƙe cikin nata,burinta kawai taji meke faruwa don sosai taji ƙirjinta na bugawa sam bata son tashin hankali
da duk abinda zai sata cikin damuwa,lokacin da Suhailah ta gama zayyane mata yadda sukai da Doctor Saiff,sai sakin hannun Suhailah Hajjah tayi tana jifanta da mugun kallo take fa
ɗ
in "Shine zaki shigo min gida ki ru
ɗ
ani kina ta faman kuka kaman anyi mutuwa,
ina ce tun farko kece kika kai kanki da kanki kika fara amsan magungunan kina
ɗ
irkawa cikin ki,ba tare da kinyi zurfin nazari da tunanin irin wannan ranan zai iya zuwa miki ba,babu abinda zan ce miki Suhailah sai dai ince kinyiwa kanki ne aduk me zai biyo
bayan abinda kika aikata ba tare da amincewan mijinki da shawara da kowa ba,sannan kisa a ranki ko yau Abdul-Maleek ya kawo mata yace zai aura bazan ta
ɓ
a hana shi ba."
Daga haka Hajjah ta miƙe fuu...! Ta fice daga
ɗ
akin
,ba
tare da ta sake sauraran Suhail
ah wacce kalaman Hajjan suka sanya ta sake rushewa da kuka,danasanin da bazai mata anfani ba na lullu
ɓ
e
zuciyanta,daman Hajjan take da hope akanta itace ke iya sanya Maleek yayi abu ko baya so,to gashi tana tabbatar mata da cewa ko Maleek zai mata kishiya
akan matsalan rashin haihuwa bazata hana ba,ta sake
ɓ
arkewa da kuka kanta na wani irin juwayawa,gaba
ɗ
aya jin duniyan take tana mata
ɗ
aurin goro.
Hajjah kuwa tsananin takaicin Suhailan da abinda ta aikata
ɗ
in ne,ya hanata jin tausayinta ko ka
ɗ
an duk da ce
wa ƙasan zuciyanta da tausayin Suhailan,amma dole ta nuna mata kuskuren da ta aikata me girma ne,sannan ita da kanta idan har abinda likita ya tabbatar na cewa Suhailan zata iya rasa haihuwa baki
ɗ
aya ya tabbata,to babu shakka ita da kanta zata sanya Malee
k
ɗ
in ya sake aure,don bazata zuba ido ya ƙare ƙuruciyansa babu haihuwa ba,bata sake bi takan Suhailah da ta kume kanta a
ɗ
aki taƙi futowa ba,ta cigaba da sabgan gabanta da ma'aikatan ta su Rabi me aiki,lokacin da aka kammala Lunch ma Hajjah sawa tayi aka
ha
ɗ
a komi aka kaiwa Suhailan
ɗ
aki,amma ga tsananin mamakinta Suhailah sai ta koro Lubah da abincin wai bata ci,Hajjah murmushi kawai tayi ta cewa Luban ta kai abincin Dining ta aje,bayan kammala cin abincin da Hajjah tayi,sai ta
ɗ
aga waya ta kira layin Ma
leek,wanda a lokacin yana tare da wani abokinsa a cikin babban falon gidan nasa,bugu biyu tayi ya
ɗ
aga wayan bayan sun gaisa ne take sanar dashi zuwan Suhailah,tare da tambayan mi yake nufi da sawa akawo ta nan
ɗ
in,ga ta nan ta ƙule a
ɗ
aki taƙi cin abinci
sai faman kuka take,amsan da ya ba Hajjan yasa ta kashe wayanta tana sakin murmushi,domin tafi kowa sanin halin
ɗ
an nata ciki da bai,sai dai a wannan karon sam bazata goyawa Suhailah baya akan duk matakin da Maleek
ɗ
in zai
ɗ
auka akanta ba,ta cigaba da hark
okin gabanta ba tare da ko sau
ɗ
aya ta sake komawa ta duba Suhailan ba,wacce ta da
ɗ
e da yin baccin wahalan kukan da ta rasga,tana baccin tana sauke ajiyan zuciya irin na wanda yaci kuka ya ƙoshi,ƙarfe uku ta farka daga baccin ta kallo agogon
ɗ
akin tana dir
owa da sauri,ta nufi toilet don
ɗ
aura alwala don ko sallan Zuhur bata yi ba,a gurguje ta fito ta gabatar da sallan zuwa lokacin da ta idar wani irin yinwa take ji sosai,hakan yasa tana cire Hijab ta fito zuwa Dining
ɗ
in falon Hajjan,lokacin Hajjah na daga
kishinge
ɗ
e cikin kujera,littafin addu'o'i take dubawa idanunta sanye cikin medical glass da ke ƙara mata ƙarfin gani,takun fitowan Suhailah baisa ta
ɗ
aga kai ta dube ta ba,har sai da ta tabbatar ta isa ga wajen cin abincin sannan ta
ɗ
aga kai ta dubeta tana
sakin murmushi sosai,don dama tasan za'a rina fishi da abinci badai Suhailan ta ba,Suhailah tayi nisa acin abincin Hajjah ta
ɗ
aga murya yadda zata jiyo ta tana fa
ɗ
in "Oh! Ai
ni
na
ɗ
auka da gaske fishi kike da abincin ba zaki ci ba."
Suhailah ta
ɗ
ago idan
unta da suka ƙanƙace sabida kuka ta dubi Hajjah
,tana
shagwa
ɓ
e fuska take fa
ɗ
in "Wallahi ba don ina da ulcer ba banso ta tashi da bazan ci abincin ba,tunda bakya tausayina kin daina so na Hajjah."
Suhailah ta ƙare maganan tana sakin hawaye sharr...! Abinda
ya motsa zuciyan Hajjah sosai
,taji
wani irin tausayin Suhailan ya kamata,amma bata nuna ko a fuskaba sai ma ha
ɗ
e gira da tayi tana fa
ɗ
in "Maza ki gama cin abincin sai ki zo muyi magana,ki fa
ɗ
i min ta inda na daina son naki?"
Daga haka ta
ɗ
auke kai daga S
uhailah ta cigaba da duba littafinta,aiko Suhailah na gama cin abincin ta nufo cikin falon tare da yin masauki akan kujeran da Hajjah ke kai,cikin narke fuska take fa
ɗ
in "Hajjah yanzu da gaske sai ki goyawa Yah Maleek baya ya iya sake aure,don na samu mats
ala bazan haihu ba,bafa tabbaci aka bayar na bazan haihun ba hasashe ne kawai,kuma ga magani anbani zan sha na tsayin wata biyu,meyasa bazaku yi addu'an kafin lokacin ma cikin ya samu ba,ni yanzu wallahi ko ƴan goma yake so in haifa zan iya na shiryawa hak
an Hajjah,amma bazan iya kallonsa da wata ba don Allah karki fa
ɗ
i hakan agabansa."
Suhailah tayi magana tana zubama Hajjah ido,fuska a maraice zuciyanta na cigaba da shiga ƙunci na danasanin abinda Zubaida she
ɗ
aniyan qawanta ta zugata ta aikata,Hajjah ta
dubi Suhailan tana fa
ɗ
in "Suhailah bana fatan hakan nima,sai dai ina so kisani idan har abinda ake hasashe ya tabbata,to tabbas kome zakice bazan goyi da bayan ki ba, shi kuma a tauyesa ba,ina fata Allah yai ikonsa ki samu rabo ko da yau ne ko gobe ne,duka
me sauƙi ne a wajen Allah,amma kisani akwai abinda muke aikatawa na son rai,wanda mun san zai cutar da mu amma sabida son zuciya mu rufe ido mu aikata abin,wanda daga baya zamu zo muna danasanin da bazai mana anfani ba,shi kuma Allah ya hanamu abin a loka
cin da muke da buƙatansa,wanda hakan shine ya faru da ke ko ince zai farun,don haka maganan ki sanya damuwa ma bai taso ba,kinyi wauta kin tabka kuskure Suhailah,ni ban ta
ɓ
a ganin ma sakarya irin ki ba da zaki je ki fara shan maganin hana
ɗ
aukan ciki alhal
i ko haihuwan fari baki bari kinyi ba,to yanzu kinga ga samako nan sai ki koki gaba idan ma Allah ya ji ƙanki ya kawo rabon a lokacin da ake buƙatansa,don haka maganan Maleek ni bazan shiga tsakani ba,ku je can ku ƙarata ke da shi tunda lokacin da kikai ab
inki baki shawarceni ba,kuma maganan na daina son ki da kike fa
ɗ
i ki cigaba karki fasa."
Hajjah ta ƙare maganan cikin nunawa Suhailah kalman yai mata zafi matuƙa,hakan yasa Suhailah cigaba da kuka tana baiwa Hajjah haƙury,amma sai Hajjah ta ture hannun Su
hailan daga jikinta tana jifanta da harara,qamshin turaren RALPH LAUREN daya bu
ɗ
e falon ya ankarar da su Hajjah wanzuwan Maleek Ado cikin falon,suka
ɗ
aga kai kusan a tare da Suhailah suna sauke ganinsu akan kyakykyawan fuskansa,wanda take a kirne babu wani
alamun fara'a,ya zube hannuwansa duka biyu cikin aljihun Rigan tsadaddiyar yadin dake jikinsa,wanda kalan yai asalin yi masa kyau matuƙa,da alamu ya jima tsaye cikin falon basu ankara da shi ba,ganin duk sun xubo masa ido yasa shi fara takowa zuwa cikin f
alon,yaiwa kansa masauki cikin kujeran dake kallon wanda Hajjah da Suhailah ke kai,cikin muryansa me cike da ƙasaita da da
ɗ
in amo yake sake gaida Hajjah,ta amsa da fara'a akan fuskanta,a hankali ya maida kallonsa ga Suhailah wanda yake jin idanunta na yawo
akansa,yai mata kallo
ɗ
aya yana
ɗ
auke kai ya mayar kan Hajjah yana fa
ɗ
in "Hajjah ina fata tayi miki bayanin yadda sukai da Dakta? Sakamakon da nake ta guje mata shine ke shirin faruwa,domin a yadda scaning
ɗ
in da akayi ya nuna magungunan da tasha sunyiwa
mahaifan illan da zata iya rasa haihuwan ma baki
ɗ
aya,kaman yadda na fa
ɗ
i tun farko yanzu zan maimaita agaban idanunki Hajjah,bazan iya zama da macen da bazata iya haihuwa ba,don ina buƙatan ganin ƙwaina a duniya idan ko har zamu cigaba da zaman aure da
Suhailah tabbas tana da buƙatan abokiyan zama,don a yanzu bamu da tabbacin zata samu haihuwa ko bazata samu ba,zan nema mata Visan zuwa Cairo nan da sati biyu zuwa uku zamu ga wani likitan da aka sanar dani ƙwararre ne,idan har
muka je muka dawo aka sake t
abbatar da cewa ta samu illa,to daga lokacin ni kuma zan fara neman irin macen da zan iya rayuwa da ita akaro na biyu."
Yadda ya ƙare maganan cikin tabbatar da dukkanin kalamansa babu wasa a ciki,sai Suhailah ta saki kukan da take riƙewa,Hajjah kuma ta
tsura masa idanu tana hango tsantsan gaskiyan da ke cikin idanunsa akan dukkanin kalaman da ya furta,kafin tayi magana tana fa
ɗ
in "To Maleek naji dukkanin kalamanka ka kuma yi tunani me kyau,gara ka
ɗ
auke ta ku je can
ɗ
in kada ma ta fara anfani da magungun
an da aka rubuta anan
ɗ
in,ajira har kuje can
ɗ
in aga me bincikensu zai nuna,maganan ƙarin aure bazan iya cewa komi akai ba sai dai ince a yanzu addu'a shi yafi,daga mu har kai mu nemi Allah yai ikonsa ya tabbatar mana da dukkan alkhairy,Suhailah ta riga da
tayi kuskure don bazamu kira abinda ta aikata da sunan ƙaddara ba,sai dai mu jingina shi da irin ƙaddaran da mu hausawa muke fa
ɗ
i na son zuciya,wanda idan muka aikata son ranmu abu mara kyau ya biyu baya sai muyi ta kiranshi da ai ƙaddarace,amma idan muka
aikata abinda muke so muka samu kuma biyan buƙata to anan ba Allah ne ya ƙaddara ba,don haka ina addu'a da fatan Allah yasa asamu mafita ya zamo ba kinyiwa kanki illah bane Suhailah."
"Ameen Hajjah." Cewan Maleek yana maida dubansa kan Suhailah
,wacce
ta
kwantar da kanta ajikin Hajjah tana cigaba da kuka,cikin low voice yake fa
ɗ
in "Tashi mu wuce gida."
Suhailah ta sake lafewa a jikin Hajjah tana fa
ɗ
in "Please Yah Maleek ka barni anan sai dare sai ka zo mu wuce."
"Idan na fita daga nan bazan sake shigowa
ba
,sai
dai idan kin kai daren Shehu ya maidaki gida,ki kuma tabbatar da ansamar min tuwan Semo da miyan ku
ɓ
ewa for Dinner,bana son ƴan aiki su sanya hannunsu aciki okey!"
Ya ƙare maganan yana miƙewa tsaye
,ya
maida idanunsa akan Hajjah yana fa
ɗ
in "Hajjah z
an wuce ina so zan je can Samaru wajen Baba Ali,ya kira yana nema na." Hajjah ta gya
ɗ
a kai da furta "Hakan yayi ka gaida shi idan ka je
ɗ
in,ina ga akwai ƴan Nasihu da zai maka ne da kuma tayaka murnan samun wannan muƙami,tunda kasan jikin girma ƙafafun sun
matsa masa baya son yawan fita sai dai a bisa,so nake ma idan ka natsa shima a fitar da shi yaga likita."
"Nima nayi wannan tunanin Hajjah
,India
zamu fita ni da shi insha Allah bari dai in sake samun nutsuwa in shiga sabon office
ɗ
innan sai mu ga abinda
zai yiwu." Cewan Maleek yana kai hannu ya zaro wayansa
daga aljihu da ake kira
,Hajjah
kuma ta amsa da fa
ɗ
in "To madallah,Allah ya cigaba da dafa maku yayi albarka."
Maleek ya amsa da Ameen yana kai wayansa kunni
,ya
fara takawa don barin falon,Suhailah tab
i bayansa da kallo wani zazzafan son sa na sake keta ilahirin jinin jikinta,ta maida idanunta ta lumshe qamshinsa da ya barwa falon na ratsa kafofin hancinta.
________
"Zuhurah
ni
kam ina Sister
ɗ
innan taku me matsalan ƙafa?"
Laurat da take autan Ummma
n su Zuhurah ta tambaya
,idanunta
akan Zuhuran da rabin hankalinta ke kan chart
ɗ
in da take yi da sabon saurayinta Ameeru,ta
ɗ
ago idanunta ta mayar kan Laurat
ɗ
in tare da ta
ɓ
e baki tana fa
ɗ
in "Wai TAIMIYYAH,tana can Sasan Iya mana."
Laurat ta jinjina kai t
ana fa
ɗ
in "Allah sarki
,wallahi
tausayi take bani gashi dai Allah yai mata baiwan halitta amma an rageta ta
ɓ
angaren laluran ƙafa,yanzu bata shigo muku hira kenan,na ga tun jiya dana zo har yau ban ga ta shi go ba." Laurat tayi maganan tana kallon Zuhurah
,k
afin
Zuhurah ta bata amsa Basmah da ke zaune tana sauraransu tayi zaraf tana fa
ɗ
in "Ta
ɓ
! Tun wani zamanin ai Iya ta hanata shigowa
,hakama
Umma kinsan Umma ta tsaneta muma haushinta muke ji,komi ace ita don anga ta fimu kyau."
Basmah tayi maganan tana wani
ta
ɓ
e baki
,hakan
yasa Laurat sakin baki tana kallonta,kafin ta furta "Kai! Basmah to miye abin haushi don ta fiku kyau
,kuma
banda abin Anty Zuwaira miye aibun yarinyar don ta kasance gurguwa har da za'a tsaneta?"
Wannan karon Zuhurah ce ta dubi Antyn nasu
Laurat,wacce auta ce a wajen su Umman da ita ka
ɗ
ai ta rage batai aure ba,ta girmi Zuhurah sosai a ƙallah zatai shekaru ashirin da takwas don dai Allah bai kawo lokacin aure bane ake zaune har yanzu ba'ayi ba,cikin ta
ɓ
e baki Zuhuran ke fa
ɗ
in "Hmm! Anty ken
an don baki san yadda tsowuwar can ke nuna bambamci tsakanin mu da TAIMIYAH bane,don kawai anga Abie
ɗ
insu yafi Baban mu ku
ɗ
i,sannan ƙarin abin haushi wai da ita Yah Sadeeq yake so har yana iƙirarin ita zai aura,sai da Umma tace zata tsine masa idan bai ja
nye maganam ba shine fa ya haƙura,don Allah kamar Yah Sadeeq me zaici da gurguwa ko min kyanta? Mitsuww...!"
Zuhurah ta ƙare maganan tana jan wani mugun tsaki,ita ko Laurat tai ƙuri da ido tana duban Zuhuran cike da mamakin yadda duk
ɗ
abi'unsu suka canza,
domin ta da
ɗ
e bata kawowa Anty Zuwairan ziyara ba,ta bu
ɗ
e baki tana fa
ɗ
in "Zuhurah ku bi ahankali,wallahi shi Allah ba'a masa haka domin shi yaso maida ta hakan,tunda ke shaida ce tare kuka taso tana tafiyanta qalau dare
ɗ
aya Allah ya aiko da laluran dayai
silar komawarta gurguwan,miye laifinta aciki?Kuma miye aibun kasancewanta a hakan da har zakuce ba ku son ta da Sadeeq,ni banga wani aibu ba domin shi soyayyah Allah ke jarabtan bawa dashi kuma babu ruwansa da duba tsarin halitta ko nakasan mutum,amma ina
baku shawara ku bi ahankali domin in mutum yasan farkon sa baisan ƙarshe ba,yanzu na gane abinda ya sanya ta daina shigowa,kenan kuna mata gori da cin fuska kenan?"
Yadda Anty Laurat
ɗ
in tai maganan cike da jin zafinsu,yasa daga Basmah har Zuhurah tashi
tsam suka bata waje,don sun san ita bata
ɗ
aukan raini yanzu zata ci mutuncinsu,ta girgiza kai kawai tana bin su da kallo har suka shige
ɗ
akinsu,sai itama ta isa Bedroom
ɗ
in Umma wacce tun safe ta fita wai zata
ɗ
akko kayanta da suka iso na sayarwa daga park
,sabida ta fara business
ɗ
in sai da kayayyaki irin su atamfofi da kayan yara,ana turo mata daga Lagos shine tunda ta fita har yanzu bata dawo ba,Laurat
ɗ
in ta zari mayafinta ta yafa,tana fitowa daga Sasan nasu Zuhurah kai tsaye ta nufo Sasan Iya,don ita da
i tunda da
ɗ
ewa TAIMIYYAH tana mata kyau tana kuma bata tausayi tunda laluran ƙafanta ya sameta,wayanta riƙe a hannunta take ratso Compound
ɗ
in gidan har ta iso Sasan Iyan.......✍
🏻
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko kuma ku turo ku

*Sai ku tura
shaidan biyanku ta wannan line

https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19b
c9621cb
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
👆🏽👆🏽👆🏽

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin
kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A
inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa ku
dinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
--------

bayakai
1hour za'a gansa a Balance.
#Ɗansabo
ce
#
[7/27, 10:22 AM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH*❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu ✍
🏻
*Page 18 to19*
_______Da sallama Anty Laurat ta shiga Sasan Iya
,wacce
suke zaune daga waje saman lallausan Carpet da takan shinfi
ɗ
a t
a zauna tana bitan karatun Qur'ani duk kusan yamma,daga gefen Iyan Ladi ce zaune itama tana gyaran farce daga gefe guda,Iya da Ladin kusan a tare suka amsa sallaman Laurat