tana sanar da Iya cewa zata wuce part
ɗ
insu,Iya tai mata Allah huta gajiya tai gaba su Nahar ko kallonta basuyi ba bare suyi yinƙurin bin ta suna nane da TAIMIYYAH domin Allah ya
ɗ
aurawa yaran
son Yayar tasu,ko don irin kulawa da ƙaunar da TAIMIYYAN ke gwada musu ne Allah masani,lokacin da Abie ya kammala cin abincin yayi hamdala tare da goge bakinsa da tissue,sai ya
ɗ
aura manyan idanunsa akan TAIMIYYAH wacce itama ta gama cin abincin tana goge
wa Nahar baki ne,cikin murya me nuna kulawa yake fa
ɗ
in "Zainab yanzu kin gama NCE
ɗ
inki sai kuma miye plan
ɗ
inki na gaba,aure ko karatun zaki
ɗ
aura?"
Kalman aure daya shigo cikin kalamansa yasa TAIMIYYAH saurin waro idanunta
,cikin
muryan da ke nuna ki
ɗ
ima
take fa
ɗ
in "Abie aure kuma? Karatun dai zan
ɗ
aura ni bazan yi wani aure ba waye ma zai auri gurguwa kaman yadda Umma ke fa
ɗ
i."
Ta ƙare maganan tana turo baki alamun shagwa
ɓ
a,Iya da ke zaune duk tana jinsu ta
ɗ
ago tare da saukewa TAIMIYYAH harara tana fa
ɗ
in "Ashe ban hanaki irin wa
ɗ
annan kalaman na banza ba TAIMIYYAH,don Allah ya yoki ahaka sai akace shikenan bazaki samu masoyin da zai aureki a haka ba,to bari kiji wanda suka fiki nakasama sunyi aure har sun haihu bare ke da babu abinda ma yake gagaranki,k
ije gidan Malam Inuwa ki kallon gurguwan da bata ko iya tashi ta miƙe a nanna
ɗ
e take amma tayi aure ƴaƴanta goma sha biyu zar sunanan suna taka doran ƙasa,don haka ki iya bakinki ki kuma daina ƙoƙarin ja da ikon ubangiji,ita wacce kike ji abakin nata tana
cewa bazaki auru ba sai ki zuba mata ido ki ga idan itace ta halicceki da zata hana Allah ikon sa,ni a nawa ma babu wani karatun da zaki
ɗ
aura Allah ya kawo me so kiyi aurenki kawai ki huta."
Tunda Iya ta fara magana ko tari babu wanda yai har ta dasa aya
cike da sababi da jin zafin Hajiya Saratu a ranta,Abie ne ya dubi mahaifiyan na su yana fa
ɗ
in "A'a Iya idan har tana son cigaba da karatun kar a tauyeta,abata dama ta
ɗ
aura idan yaso tana cikin yi Allah ya kawo me son sai ayi auren,amma zaman haka bazai y
iwu ba,Zainab wani skull
ɗ
in kike so gashi yanzu ana cikin wannan strike
ɗ
in,ni kuma bazan so ki tafi wani gari ba sabida laluranki, karatunki a kusa da gida zaifi,don haka sai dai ajira aga janyewan yajin aikin malaman sai asan abinyi,idan akwai wani plan
ɗ
in da kike dashi ina jinki tell me."
Abie
ɗ
in ya ƙare maganan idanunsa akan TAIMIYYAH da da
ɗ
i ya cika ta
,na
jin cewa Abie
ɗ
in bazai hanata cika burinta na son yin karatu me zurfi ba,cike da
ɗ
oki take fa
ɗ
in "Abie zan fara yin wani Computer Skull kafin a
dawo daga yajin aikin,ina so in samu certificate na Computer Training
ɗ
in,ku
ɗ
in form da na registration kawai zaka bani,a can wajen Congo ne sai Sani ya dinga kaini yana
ɗ
akko ni ko Abie?"
Alhaji Sameer ya jinjina kansa cike da gamsuwa yake fa
ɗ
in "Eh hak
an ma yayi kinyi tunani me kyau
,karki
damu zan baki ku
ɗ
in komi da komi,amma Iya tace an baki allurai uku meyasa kika yadda aka fara,kinsani sarai bana so ko kina manta alluran shine silan laluranki Zainab."
Ya ƙare maganan da fa
ɗ
a sosai wanda yasa TAIMIYY
AH bashi haƙury
,tare
da sanar dashi magungunnan ne basui mata ba dole sai an ha
ɗ
a da alluran,tare da su Raudha ya bar sashin zuwa part
ɗ
insu da suke sauka idan sun zo daga Lagos
ɗ
in.Bayan fitan su Iya ta kalli TAIMIYYAH da ke ta faman murnan zata shiga Com
puter skull,ta maka mata harara tana mitan fa
ɗ
in "Ayi dai mugani duk son karatun mutum da ƙinsa da aure indai lokacin mutum yayi dole yai auren ba."
Kafin TAIMIYYAH tace komi suka jiyo amon muryansa,wannan dai muryan nasa me cike da isa yake doka sallama
daga bakin ƙofar
ɗ
akin Iyan,Iyan ce ta amsa sallama tare da bada izinin shigowa,qamshin turaren BENTLEY ya riga isowa cikin
ɗ
akin kafin gangar jikinsa ya shigo,idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH da ta miƙe tare da dafe ƙafanta ta fara takawa don komawa
ɗ
aki
ta kwanta,baiyi magana ba har ta shige corridor
ɗ
in da zai sadaka da Bedrooms
ɗ
insu,illa
ɗ
auke kansa da yai ya maida dubansa kan Iya yana takowa cikin falon,a kujeran 2 seater ya zauna yana fuskantan Iya ya fara gaida ta,ta amsa fuska a sake tana fa
ɗ
in "Ya
nzu Sadeek ka dawo tun jiya sai yau zaka shigo gaida ni,to kayiwa kanka ne aiko baka shigo ba ka zo don mutuniyar ka dana tabbatar kaji bata jin da
ɗ
i ko da yake naga yanzu ƴar wasan
ɓ
uya kuke tunda uwarka bata ƙaunar jituwan da ke tsakaninku."
Ta ƙare ma
ganan cike da sababi hakan yasa Sadeeq sake ha
ɗ
e fuska,yana wani ta
ɓ
e baki yake fa
ɗ
in "Ke dai Iya kin faye son nacin magana
ɗ
aya,waya gaya miki wasan
ɓ
uya muke ita
ɗ
ince dai bansan meyasa bata son ha
ɗ
uwan mu ba yanzu ko don taga ta gama zama Big Girl ce oh
o."
Iya ta ta
ɓ
e baki itama tana fa
ɗ
in "kadai ji da ƙaryan turancinka
,ya
wajen aikin naku ina fata dai komi na tafiya yadda ya dace ko?"
Sadeeq ya gya
ɗ
a mata kai kawai
,kafin
ya miƙe ya nufi wajen cin abinci yana fa
ɗ
in "Iya akwai abincin da zan iya ci
anan,cikin gida tuwon shinkafa akayi ni kuma banso,ai na ga motar Abie ashe sun shigo."
Iya ta amsa da "Eh aiko sai ga su babu sanarwa
,sai
ka duba akwai ragowan shinkafa da miya sai dai mayyan Salad
ɗ
in ta juye shi ta kai fridge."
Tuni ya gane wa take n
ufi don haka baice komi ba sai nufan hanyan
ɗ
akinta da yai
,Iya
ta bi bayansa da kallo tana ta
ɓ
e baki ba yau ta gama gane jikan nata ya kamu da son ƴar uwan nasa ba,sai dai bata ji ko sama da ƙasa zasu ha
ɗ
ene zata bar TAIMIYYAH ta aure shi,sabida ƙiyayyan d
a uwansa take gwadawa TAIMIYYAN,shiyasa tai biris bata ta
ɓ
a nuna musu daga shi har TAIMIYYAN tasan abinda suke ciki ba........✍
🏻
*Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
ɗ
in ku kai tsaye ta wannan account
ɗ
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tur
a shaidan biyanku ta wannan line
ɗ
in 08167768704.*
_Masu account da Arewa books
,zaku
dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_
👇🏻
*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU
👆🏽👆🏽👆🏽
*
*
_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.
*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.
*Credit/Debit Card* - Hanyar farko k
uma mai dadi wajan Recharge din account dinku.
A
inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).
-------
-
Akwai wasu hanyoyin saka kudi
a
ArewaBooks account kamar:
*Bank Transfer*
*Airtime Transfer*
Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,
amman
bayakai 1hour za'a gansa a Balance.
*Bank Transfer* - kamar
yadda akwai bayani a
sama
da kuma account number ArewaBooks.
_Account No_ - *1220077999*
_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*
_Bank_ - *Zenith Bank*
Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:
Amount Paid: - Nawa aka tura?
Name use
d for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa
Transferred time: - lokacin da aka turo
Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi
Deposit date: - ranar da aka turo
Sai ayi SUBMIT.
*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card
* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer
* ,
amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:
MTN,
9Mobile
Glo
Airtel
Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na
canji(
convert)
kafin kudinka yashiga Balance.
*WANNAN SHINE BAYANAN*
#Ɗansabo
ce
#
[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo
😘
: *TAIMIYYAH* ❤
️
©
️
Ayshat Ɗansabo Lemu ✍
🏻
*Page 3*
Yana sanya kansa cikin
ɗ
akin sassayan qamshin daya kama
ɗ
akin ya doki hancinsa,ya
ɗ
an lumshe idanu yana jinjina tsafta da son qamshi irin na TAIMIYYAH,halayyanta da ke sake saka shi jin ta aransa sosai da yaba ƙoƙarinta akan kula da kanta, duk da laluran ƙafanta sam bata da ƙyuiya da son jiki,kwance ya hange ta tayi ruf da ciki tare da t
okare hannayenta da pillow waya riƙe a hannunta,sam bata ji sallamansa ba sai qamshin turaren BENTLEY da ya bu
ɗ
e
ɗ
akin,hakan yasa ta saurin tashi zaune tana sauke manyan idanunta akansa,fuskanta a sake take fa
ɗ
in "Yah Sadeeq shigowa kayi,ina yini."
Harara
ya zabga mata yana takawa zuwa wajen stool da ke gaban madubi ya janyo ya zauna
,idanunsa
ya mayar kanta kafin ya bu
ɗ
e baki cike da ginshira yake fa
ɗ
in "Wannan yarinyan kin girma da yawa kin fara raina mutane ko? Ba kina kallo
na
shigo ba amma ki kai tahow
anki sabida baki ƙaunar ha
ɗ
uwan mu yanzu ko?
to
yau sai kin gaya min yadda akai na zama dodo har da kike guduna."
Ya ƙare magana babu alamun wasa ko sassauci a face
ɗ
insa
,hakan
yasa TAIMIYYAH sake dubansa ya sake jefa mata harara,ganin hakan yasa ta tsuke
baki tana fa
ɗ
in "Kayi haƙury ni fa ba gudowa nayi ba,kasan banda lafiya to kwanciya na shigo yi ina jin jiri ne."
"Allah ya sauƙe ya baki lafiya
,amma
meyasa tun wancen week
ɗ
in dana shigo kika ƙi bari mu ha
ɗ
u har na koma?"
Yadda ya tsare ta da ido yasa
ta kauda kanta
,ba
tare da tace komi har sai da ya sake maimaita tambayansa sannan ta
ɗ
ago ido ta dube sa kafin ta shagwa
ɓ
e murya tana fa
ɗ
in "Umma ce fa tace in daina shige maka inba haka ba duk randa ta sake ganina da kai saita ƙarisa
ɗ
ayan ƙafan nawa na z
ama gurguwan me sosai."
Yadda ta ƙare maganan muryanta na
ɗ
an rawa yasa jikinsa yin sanyi
,cikin
taushin muryansa me kauri yake fa
ɗ
in "Amma sau nawa zance ki daina damuwa da maganganun Umma,haba Baby meyasa kike son kafa Hujja da Umma ni kuma kina azabtar
da zuciyata why?"
TAIMIYYAH da tai ƙasa da kanta ta
ɗ
ago tana ƙoƙarin danne hawayen da ke son zubo mata,cikin rawar murya take fa
ɗ
in "Dole in saka maganganunta araina Yah Deeku,Umma bata so na bansan miye laifi na don na kasance gurguwa ba,bani nai kaina
ba inda ana ba
ɗ
an Adam za
ɓ
in ya za
ɓ
i yanda yake son halittansa ya kasance bana ji akwai wanda zai za
ɓ
i nakasa,amma ita sam ta kasa gane bani ce na za
ɓ
i zamowa a haka ba,yanzu ba da bane Yah Deeku nasan ciwan kaina a yanzu,maganganunta suna ƙona zuciyata k
aman yadda wuta ke ƙona itace,dole in kiyaye duk abinda zai dinga janyo min gorin halitta,kayi haƙury Umma uwace a guna amma zuciyata bazata iya juran yawan aibantani da takeyi ba,shiyasa tunda ta nuna bata son shaƙuwan dake tsakaninmu dole mu koyi nisanta
da juna."
Zuwa lokacin da TAIMIYYAH takai ƙarshen magananta tuni hawayen da take dannewa sun
ɓ
alle,suna zarya a saman kyakykyawan face
ɗ
inta,Yah Sadeeq da tunda ta fara magana ya tsura mata ido,ransa yai matuƙar sosuwa da hawayen da take zubawar,ya sani
tafi shi gaskiya domin kaman yadda ta fa
ɗ
i ne babu wanda yasan ciwan kansa da zai so jin yadda Ummansu ke kyaranta tana aibanta nakasanta kai kace TAIMIYYAN irin guragunnan ne da basa ko iya tafiya,cikin muryansa da ya bayyana raunin da zuciyansa shi ma ya
yi yake fa
ɗ
in "Yanzu kina nufin sabida Umma ne zaki daina kulani bayan kinsan zuciyata ta riga ta kamu da ƙaunar ki Zainab,ya kike so inyi da wannan sabuwan
ɗ
abi'an da sam bazan iya jure masa ba?"
Sanin bazata amsa masa ba yasa shi kai tsaye cigaba da
fa
ɗ
in "Lokaci yayi da zan fito fili insanarwa da Umma ke nake so
,so
kuma da aure ko hakan zai tabbatar mata da cewa alaƙanmu dake ya wuce shaƙuwa na ƴan uwantaka,zallan soyayya ce mara algus."
Kukan da TAIMIYYAH ta sanya masa ne yasa shi tsura mata ido ci
ke da mamaki,baki bu
ɗ
e yake kallonta wani abu na yawo a cikin zuciyansa,cikin muryan kukan take fa
ɗ
in "Ka dubi girman Allah Yah Sadeeq karka fa
ɗ
awa Umma wannan maganan,wallahi kasheni zatayi nina sani,don Allah karka shigo da abinda kasan bazai ta
ɓ
a yiwuwa
ba,alaƙanmu ta tsaya iya na ƴan uwantaka, ka riƙe girmanka na Yayana wanda nafi so da shaƙuwa dashi,me sharemin kuka na da bani dukkanin ƙwarin guiwa,don Allah kada ka rusa wannan alaƙan ka shigo da batun da bazai ta
ɓ
a yiwuwa ba illa jefa rayuwata cikin g
arari."
Kuka takeyi sosai zuwa lokacin domin ita ka
ɗ
ai zata iya gayawa duniya irin tsanan da Umma tai mata,ba ta ji ko za'a tashi duniya zata iya amincewa da Yah Sadeeq
ɗ
in ya zama abokin rayuwanta,ta sani yana
son ta don ya riga ya jima da fallasa mata s
irrin zuciyansa,ita
ɗ
ince har yau ya kasa jin taƙamaimai miye a zuciyanta game dashi,baya hango kowace irin soyayya a idanunta daya wuce na ƴan uwantaka,irin na wanda shaƙuwa ya shiga tsakani,cikin tsananin
ɓ
acin rai ya daka mata tsawan da yai saurin sata
sake rushewa da kuka me ƙarfin gaske,ta kai hannu tana toshe bakinta ganin yadda ya taso yana nufota,ta shiga matsawa da baya-baya tana cigaba da toshe bakinta kuka nacin ta,zama yayi daga bakin Bed
ɗ
in yana kai hannu ya janyota baki
ɗ
aya zuwa jikinsa,kafa
ɗ
unta duka ya kamo yana girgizata yake fa
ɗ
in "TAIMIYYAH me kike nufi da wa
ɗ
annan kalaman,kina so ki gaya min tuntuni ni ka
ɗ
ai nake haukata ke zuciyanki bata kamu da soyayyata ba? Ki sanar dani ni ka
ɗ
ai nake shirme na kome?"
Yadda yake magana yana
ɗ
aga
murya da sake jijjiga kafa
ɗ
unta yasa TAIMIYYAH sake rushewa da kuka
,sai
dai kafin tayi wani yinƙuri sai shigowan Iya suka ji cikin
ɗ
akin,ta tafa hannu tana salati tana fa
ɗ
in "Me zan gani Saddeeku dukanta kai bata da lafiya kome,ko kaima ka fara kur
ɓ
e kur
ɓ
e
n zamanin nan da samari keyi ne bamu da labari? To sakarta tun ranka bai ida
ɓ
aci ba
,ka
kuma sanar dani tun farko ma uban mi ya kawo ka
ɗ
akinta?"
Sadeeq da ransa ya
gama
ɓ
aci sai ya saki TAIMIYYAH yana ballawa Iya harara yake fa
ɗ
in "Bansani ba miye naki n
a shigowa nan
ɗ
in kaman an kiraki."
Iya takai hannu ta bige bakinsa tana fa
ɗ
in "Yi min shiru mara kunya,kuma ka gaya min me tai maka da zaka tasa ta agaba kana jijjiga kaman ka biya sadakinta sabida tamba
ɗ
a da fitsara,to ahir
ɗ
inka ka kiyayeta ince dai so
yayya ce kakema wannan haukan,to inma son ta kake tun wuri ka cire bazata so ka ba,inma ta fara dole ta daina kowa yai ta kansa,indai ina raye TAIMIYYAH ba zata aure ka ba uwar ka taje can ta za
ɓ
o maka matan aure amma ba dai Zainab ba,wuce ka kabar min sas
a tun bansa an kira min uwar ka da uban ka sun maka iyaka daga shigowa nan
ɗ
in ba."
Yadda Iya ta rintse ido tana yayyafin masifa yasa Sadeeq ficewa cikin zafin nama
,zuciyannan
kaman ya faso ƙirjinsa sabida
ɗ
aukan zafi,Iya ta bishi da tsaki kafin ta koma k
an TAIMIYYAH tana lullu
ɓ
eta da fa
ɗ
a kaman zata duke ta,cikin fa
ɗ
an take cewa "In banda ke
ɗ
inma banza ce uwar sa har nan tazo tai miki iyaka da
ɗ
anta,amma shine zai lalla
ɓ
o ya tasaki agaba har da kama jikinki yana girgizawa baki fito kin bar masa
ɗ
akin ba,
yo ko dai kema son nasa kike? Aiko da kinyi asaran duniya kin kuma ba mutane kunya me zakici da mutumin da uwarsa bata da aiki saina aibanta halittanki tana kyaranki
,to
ahir
ɗ
inki wallahi idan kika biyesa har ya yaudari zuciyanki sai dai ku mutu da son jun
a amma bazaki aure sa ba indai ina numfashi kuma na isa dake,shashashu kawai marasa hankali."
TAIMIYYAH dai kuka kawai takeyi ba tace uffan ba har iya ta gama bambaminta ta fice,sai ta zame ta kwanta tana cigaba da kuka me tsuma zuciya,ita sam bata ta
ɓ
a j
in cewa zata iya son kowani namiji bama bare Yah Sadeeq
ɗ
in,meyasa Iya zata
ɗ
auki zafi da ita har haka? ta cigaba da kukanta zuciyanta na ƙuna ,kiran wayanta da akai ne yasata tsai da kukan bayan ta
ɗ
auki phone
ɗ
in ta ga cewa qawarta Haneefa ce me kiran,ba
su jima suna magana ba sukai sallama da juna,TAIMIYYAH ta nufi toilet ta wanke face
ɗ
inta ta fito,dogon Hijab ta zura ta
ɗ
auki phone
ɗ
inta ta fito,a falo taci karo da Iya har lokacin bata fasa ƙananun mitanta da ta saba idan ranta ya
ɓ
aci ba,kallo
ɗ
aya tai
wa Iyan ta
ɗ
auke kai tana takawa zuwa ƙofan fita falon ba tare da tayi niyyan tankawa Iya ba,ganin da gaske fita TAIMIYYAH zatayi ba tare da ta kula ta ba,ya sanya Iya
ɗ
aga murya tana fa
ɗ
in "Au binshi zakiyi don na kore sa,ko kuwa gidan ubanwa zaki kina fa
ma da kanki?"
TAIMIYYAH da takaicin Iya ya gama cika ta
,ta
juya ta balla mata harara kafin ta furta "Ni part
ɗ
in Abie zani tunda yau abin naki akaina zaki sauke shi."
Yadda TAIMIYYAN tayi magana cike da shagwa
ɓ
a da jin haushi yasa Iya sakin murmushi
,tan
a
fa
ɗ
in "Oh'oh'oh me yai zafi daga fa
ɗ
in gaskiya kuma ƴar nan,dawo kije ki kwanta tunda ba lafiya ne dake ba,ni ina jiye miki ne yadda uwarsa ta tsaneki me zaki ci dashi Allah na tuba,ko da kike a haka ai kinfi ƙarfin ajinsa ke
ɗ
in matar manya ce."
Wani
hararan TAIMIYYAH ta ballawa Iya tana juyowa ta dawo cikin falon,kujeran kusa da Iya ta nufa ta kwanta tana fa
ɗ
in "Nidai Iya wallahi fitinanki idan ya tashi yana bani tsoro,yaushe rabon da kika ga na kulasa amma sabida son
ɗ
auramin laifi har da fa
ɗ
in ko na
fara son sa ne,ni bana son sa kuma bazan so kowa bama bare aje ana min gori,auren ma bazanyi ba ko zanyi kuma zanyi fatane Allah ya bani me nakasa irin tawa ta yadda ƴan uwa da danginsa babu wanda zai min gori,amma Yah Sadeeq bazan ta
ɓ
a iya bashi zuciyata
ba Iya don Allah ki kwantar da hankalinki,ni abinda kawai zakiyi ki birgeni ki samu Abbah da maganan kice masa baki son sake jin shi Yah Deekun ya tada maganan."
Iya da ta tsurawa TAIMIYYAH ido tsananin tausayin ta na faman
ɗ
awainiya da ita,ashe dai TAIM
IYYAN na son auren gori take gudu sabida nakasan ta,zuciyan Iya ya motsa da wani irin yanayi me wuyan fassara,ji take da komi nata zai ƙare akan TAIMIYYAN ƙafanta ya dawo dai-dai da zata iya sallamawa,sai dai ita
ɗ
in shaida ce akan irin yawon manyan asibit
ocin ƙashi da sukai tun TAIMIYYAN na ƙarama har kawo yanzu,amma ba'a dace ba ƙasar waje ne kawai ba'a fita da ita ba,ita da kanta TAIMIYYAN da ta gaji da wahala ta roƙi a ƙyaleta haka ubangiji ke son ganinta,Iya ta furta "To shikenan karki damu zanyi magan
a da Sanin,ni dai abinda nake so kisawa ranki gorin da ake miki bazai sauya komi ba,akan duk abinda Allah yai nufin kasancewansa,kada kisawa zuciyanki lallai sai me lalura irin taki zaki bawa dama,ina fa lura da
dake sarai kina samun masoya kece kike kore
su ashe sabida wannan manufan ne dake ranki? To wallahi ki kiyayeni angaya miki sai me lalura ne irin taki ka
ɗ
ai zaki aura ki samu kwanciyan hankali da soyayya? Wannan shirmenki ne kawai ke dai ki dinga addu'an Allah yai miki za
ɓ
i mafi alkhairy kawai."
TA
IMIYYAH kai kawai ta gya
ɗ
awa Iya alamun gamsuwa da kalamanta
,daga
haka suka kulle wannan babin,Iya ta
ɗ
akko mata zancen aminiyanta Hajiya Juwairiyyah,wacce suka rabu da saduwa da juna,cikin hiran Iya ke sanar da TAIMIYYAH da zaran ta sake samun sauƙi zasu
kaiwa Hajjajun ziyara,ita dai TAIMIYYAH jin Iya kawai take yi amma sam a ranta bata son zuwa ko'ina, ita sam tafiye-tafiye basu dame ta ba.......✍
🏻
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

*Sai ku tura
shaidan biyanku ta wannan line

*_Y
ADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kum
a mai dadi wajan Recharge din account dinku.

--------

bayakai 1hour za'a