koyan na'urannan me ƙwalƙwala,to Allah ya bada sa'a." TAIMIYYAH ta amsa da "Ameen
,amma
Hajjaju ki dinga fa
ɗ
in sunan dai-dai TAIMIYYAH ne fa ba TAIMIYYAU ba."
Yadda TAIMIYYAH tai maganan a shagwa
ɓ
e yasa Iya da Hajiya Sahuran yin dariya
,Iya
na fa
ɗ
in "Ja'irah to ya karatun na ga kin jima nema baki dawo ba."
"Lafiya lau Iya
,rashin
abin hawa ne wallahi ya tsaidani,don da zani ma da ƙyar na samu,ina ga dai naki zanbi Sanin kawai ya dinga zuwa ya kaini
idan zan dawo na dinga dawowa ni ka
ɗ
ai
ɗ
in."
Cewan TAIMIYYAH tana tashi don shigewa
ɗ
aki
,Iya
tabi bayanta da kallo tana fa
ɗ
in "A tuh! Da dai yafi miki kam."
Bayan shigan TAIMIYYAH
ɗ
aki ne Hajiya Sahurah ta dubi Iya tana fa
ɗ
in"Kinga yarinya yadda ta zama
ƙ
atuwar budurwa kyau kaman ita tai kanta
,lallai
na jima rabo na da Zaria Iya wallahi kamanninta da marigayiya uwarta har ya
ɓ
aci,inama ina da
ɗ
a namiji da anyi ha
ɗ
in zumunci don ni dai ina ƙaunar wannan
ɗ
iya ina kuma tausayinta matuƙa,Allah yai mata za
ɓ
i y
a kareta daga sharrin samarin zamanin nan." Iya tayi caraf tana amsawa da "Ameen
,ke
dai bari kawai Hajjaju kullum addu'an da nake kenan Allah fito mata da nagari,ya kaita inda bazata cutu ba ko dan laluran ƙafannan nata,kinsan halin mutanan mu koya suka ga
mutum da nakasa sai ya zama abin rainawa,bayan basu san irin baiwan da ubangiji ya aje a garesa ba,Allah dai ya shige mana gaba yai mata kyakykyawan za
ɓ
i Ameen." Daga haka suka cigaba da hiransu Iya na ba qawan nata labarin yadda Umma ta
ɗ
auki karan tsana
ta
ɗ
aurawa TAIMIYYAN,Hajiya Sahuwa abinka da mace me saurin
ɗ
aukan zafi,nan take ta dinga la'antan baƙin halin Umma,har tana mata fatan Allah ya gwada mata samun nakasasshen cikin jikokinta in tana ganin ta gama haihuwa ne a yanzu da har take nunawa TAIMI
YYAH baƙin tsana irin haka,ita dai TAIMIYYAH da ta fito daga wanka tana jiyo tashin zancen su Iyan sama-sama daga
ɗ
akinta,har ta gama shiri ta fito kai tsaye ta nufi wajen cin abinci,ta zuba wanda zataci ta fara ci bayan ta kammala
ɗ
aki ta shiga,tana
ɗ
akko
sabuwar Laptop
ɗ
inta da Yah Sadeeq ya taho mata dashi daga Kd,randa yazo Weekend domin tunda Abie ya turo mata ku
ɗ
in sayan sai taiwa Yah Deekun magana ta waya akan tana so ya siyo mata yazo mata dashi,tayi-tayi ya turo mata details
ɗ
insa ta saka masa ku
ɗ
i
n,amma sai yai mata wayau yace ta bari idan ya shigo Weekend zasuyi magana,sai kawai ganinsa dashi tayi randa ya diro garin ya kawo mata Sasan Iya,yana mata dariya wai Suprising
ɗ
inta yayi,aiko murna a gun TAIMIYYAH kaman ta rungumeshi haka taji,musamman d
a ta duba taga Exactly irin wanda ta tura masa hotonsa ta chart ne tace irin shi
take so,hatta Iya tayi murna da wannan kyauta da yaiwa TAIMIYYAN,tai ta masa godia yana hararanta a lokacin yana fa
ɗ
in shi baiga abin godia ba don ya saiwa TAIMIYYAN Laptop ka
wai.ta saki murmushi lokacin da take bu
ɗ
e Laptop
ɗ
in ta kunna,cikin sauƙi ta fara operating
ɗ
in abinta cike da farin ciki,tayi abu me yawa a ciki duk cikin karatun su na yau
ɗ
in,kafin ta rufe ta mayar ta aje tana komawa gado don ta samu ta
ɗ
anyi bacci kafi
n akira sallan La'asar.
Kamar yadda suka rabu da Anty Laurat zata shigo koyan Doughnut,aiko ana idar da sallan la'asar ta shigo Sasan Iya,bayan sun gaisa da Iya a falo ne ta wuto
ɗ
akin TAIMIYYAH,wacce ke amsa call
ɗ
in Maryam Salis da ke sanar da ita rashi
n lafiyan mamansu da aka kwantar a asibiti,TAIMIYYAH ta bata tabbacin zata sanar da Iya su je su dubo Mum
ɗ
in a asibitin kafin a sallamesu,ta sauke wayan daga kunni bayan sunyi sallama da Maryam
ɗ
in,manyan idanunta ta
ɗ
aura akan Anty Laurat da ke bin TAIMI
YYAN da kallo,ganin yadda Rigan jikinta yai mata kyau,tare da fito da kyawun halittan TAIMIYYAN a sarari "Anty Laurat har kin shigo?" Cewan TAIMIYYAH da murmushi saman face
ɗ
inta
,Laurat
ɗ
in itama murmushi tayi tana fa
ɗ
in "Eh! Wallahi TAIMIYYAH gani na shig
o
,gara
afara yanzu kada muyi dare ko?"
Daga haka suka fito zuwa kitchen
ɗ
in Iya,da yake babba ne sosai sam babu wani takura,Ladi na ta hidiman
ɗ
aura abincin dare su kuma suna aikin kwa
ɓ
a Doughnut
ɗ
in,wanda TAIMIYYAH tace a kwa
ɓ
a na mudu
ɗ
aya kawai,aci ha
r ayi sadaka da sauran wa maƙwafta,hakan ko akayi ta fiffito da kayayyakin yin,fulawa mudu
ɗ
aya (8 cups) ta baiwa Anty Laurat
ɗ
in tace ta tanka
ɗ
e cikin wani bowl,ita kuma ta fito da 2 eggs, sai Sugar 1 and half cup, sai 2tbsp na Yeast ,sai 1tsp Salt,sai Ha
lf Simas,sai 2 cups liquid milk(warm),sai 1tsp Vanillah powder.
Bayan duk ta gama arranging Ingredients da take buƙata sai ta
ɗ
akko Mixer
ɗ
inta ta jona jikin sucket,ta fara da zuba fulawan da aka tanka
ɗ
e cikin Mixing bowl
ɗ
inta,sai ta zuba Vanillah powder
ɗ
inta da Salt and Sugar
ɗ
in,ta juya suka ha
ɗ
e jikinsu,sannan ta fasa egg
ɗ
in a wani bowl ta zuba Yeast and Warm milk
ɗ
inta,ta ka
ɗ
a sosai ta juye akan fulawa
ɗ
in,sai ta zuba butter
ɗ
in akai ta fara mixing with high speed,sai da ta tabbar yayi mixing sosai
zaku ga tun anan ya fara kunbura yayi wani irin laushi,tana yi tana zuba butter
ɗ
in har buttern ya ƙare,sai ta kwashe shi cikin wani Bowl wanda ta shafeshi da Butter,sai ta rufe da clin film ta ajesa yayi some minutes,za ku ga ya kunburo sosai sannan sai
suka fara murzawa a abin murji suna cire shape
ɗ
in Ring Doughnut,wani kuma sai TAIMIYYAH ta na
ɗ
e shi as twisted Doughnut,ita dai Ladi da Laurat bin TAIMIYYAH suke da kallo tana sake birgesu matuƙa,yadda take kominta a nutse cike kuma da ƙwarewa,lokacin da
suka kammala sai suka bashi some another minutes,za ku ga duk shapes
ɗ
in sunyi doubling sun kumbura sosai,sannan suka
ɗ
aura mai Anty Laurat ita ta amshi suyan tana faman jerawa TAIMIYYAH sannu,wanda hakan ya baiwa TAIMIYYAH dariya ma,don ita ta riga da ta
saba yin wa
ɗ
annan ayyukan don haka ta taso ita me son girke-girke da harkan su snacks ne,shiyasa take shiga online classes kala kala,kuma duk anan ta sake samun ƙwarewa,abinda bata gane ba sai ta tafi youtube ta dubo a haka har ta zama ƙwararriya sosai a
fannin girkin zamani da ha
ɗ
a su Snacks kala kala,wani irin result me kyau Doughnut
ɗ
in ya bada,yayi wani irin laushi da kyau sosai,kallo
ɗ
aya zakai masa kasan
da
ɗ
in da zaiyi tun kafin akai baki,yanzu ne kuma Anty Laurat
ɗ
in ta gane bambamcin da TAIMIYYAH
ke fa
ɗ
i na kwa
ɓ
in Mixer yafi na hannu kyau da laushi,domin duk yadda zakai kneading
ɗ
insa da hannu ba kaman yadda mixer zaiyi ba don texture
ɗ
in bazai ta
ɓ
a zuwa
ɗ
aya ba.
Iya dai da ke can Falo tuni qamshi ya gama cika sasanta,tana alfahari da ƙwarewan TA
IMIYYAH da baiwan da Allah yai mata kashi kashi,tasan ko da wannan baiwan na iya sarrafa girke-girke aka barta zata mallaki zuciyan miji.Lokacin da suka kammala suyan ya cika wani babban roba domin sai da suka samu 50pcs cas,don haka TAIMIYYAH ta zuba ciki
n wani roba me murfi aka baiwa Ayuba almajirin Iya,ya miƙa gidan Alhaji Bala wani maƙwafcin su Iya,me kirki hakama matarsa Anty Hannah mutumiyan TAIMIYYAN ce sosai,bayan TAIMIYYAH ta
ɗ
ibi wanda zai ishe su ita da su Iya,sai tace da Anty Laurat
ɗ
in ta wuce
da sauran duka kawai Sasan Baba Sanin,Anty Laurat
ɗ
in tai godia cike da murnan yadda ta samu experience na kwa
ɓ
in Doughnut,wanda ita idan tayi tauri yake sabida rashin ƙwarewa,sai gashi yanzu ta gano bakin zaren cikin sauƙi.
Lokacin da ta isa Sasan su
Umman ba kunya su Zuhurah suka tare ta,suna amshe roban Doughnut
ɗ
in suka shiga
ɗ
auka suna kaiwa baka,babu kunya babu tsoran Allah kaman ba maƙiyiyansu TAIMIYYAN ce ta sarrafashi ba,ita kanta Umma har cewa tayi Anty Laurat
ɗ
in ta
ɗ
ibar mata wani zuwa dare
da shi zata sha Tea kafin ta kwanta,tunda ita mayyan shan Tea ce kafin tai bacci,Anty Laurat dai kallon su kawai take tana jinjina rashin kunya irin na wasu mutanen,in banda haka wanda kace kana adawa dashi kana kushe halittansa miye na rawan jikin cin abi
nda ya fito daga hannun wacce su ke kira da musaka gurguwa? Ta ha
ɗ
iye takaicin su Zuhuran da ke cinta arai tana musu addu'an Allah ya shiryesu kawai.......✍
🏻
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FAuxFVUMsQhHYfF5qiGklY
Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number
ɗ
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
ɗ
in ku kai tsaye ta wannan account
ɗ
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
ɗ
in 08167768704.*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin
na
https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci
ko
marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi
ko
tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan
ko
sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku
dena
binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF
,TXT
da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java
ko
mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This
hausa
novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more
hausa
novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF
,TXT
or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those
with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to
download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook :
https://facebook.com/taskarnovels
Twitter :
https://twitter.com/taskarnovels
Telegram :
https://t.me/taskarnovels