Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 7
da fitsara. Goggo na jiranki ki fito za mu je d'auko K'anina mijinki kuma a filin jirgi. cijewa na yi. tare da bin bayan Fatima da kallo wacce ta fice fuu. murmushin ba'kin ciki kawai na yi. kaya na sake daga atamfa zuwa material mai taushi. d'inkin riga da siket wanda ya kama ni ya zauna.daram a jikina. kirjina ya d'an fito ta saman rigar har ana ganin tsagun daya raba mamana biyu. gyalen kayan babba ne sosai kuma yana da kauri. yane shi na yi a kaina tare da kama shi da pin. turare na fesa mai cool k'amshi. takalmi na mai tudu na d'auko na sa kalar kaya na. ni kaina da na dubi madubi nasan na yi kyau sosai. amma gabana sai fad'uwa ya ke yi. ga maganar da Fatima ta caka mun yana ta dukan zuchiyata, ga ganawa da Aliyu da zanyi. Shima sai fad'ar mun da gaba ya ke yi. Da hanzari na fito tare da sa ma k'ofata kwad'o na rufe ruf. A babban tsakar gidan na samu su Goggo. ita da kawu, da Anas, da Fatima, Sai wata yarinya fara da ban santaba. Amma kuma naga ta na watsomun wani mugun kallo. "Ku yi hak'uri in na b'ata muku lokaci." Kawune kawai ya ce. "Babu komai Sadiya. Khadija ma yanzu ta zo." kallon ta na yi muka had'a idanu. harara ta sakar mun. Sai yanxu na gane ta. Itace yarinyar da Aliyu zai Aura. ta b'angaren khadija kuma gabanta ne ya fad'i da ganin kyau da tsarin sura irinna Sadiya. ta ke ta shiga kokawa da hawayen da ya ke shirin zubowa ya kunyatata. jikinta ne yayi sanyi, tare da karayar zuchiya..Amma kuma data tuno Aliyu na dawowa zai sake ta. kafin ma ya shiga d'akinta. sai ta yi dariyar mugunta kawai. Sadiya D'unguma mu ka yi baki d'ayan mu. mu ka hau Babur dan zuwa kan iyakar da za mu samu motar zuwa sokoto. na sha wuya a wannan hanya. mai tarin kwazazzabai. kafin mu sauka na yi wurjanjan dani. kai tsaye mu ka shiga motar cikin garin Sokoton Shehu. ina zaune a mota, gabana sai fad'uwa ya ke yi. kuma ni kaina ina jima kaina kunyar in kalli Aliyu A matsayin mijina. Babba dani. Sannan ina fargabar irin amsar da zai yi mun. da ma irin Rayuwar da za mu shinfid'a, mai dad'i ko akasinta. mrs Bukhari ce *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number 08141799224 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* *INA MATAN MASU AMSA SUNANSU NA MA, INA UWAR GIDA, INA AMARYA, INA 'YAN MATA 'YAN KWALISA?* *HAK'IKA DUK MACEN DATA ISA, SAI DA K'AMSHI DA GYARAN JIKI BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI. 'YAR MUTAN KATSINAWA NAZO MIKI DA SIHIRTACCEN K'AMSHIN DA ZAI JIJJIGA MIKI OGA, TA YANDA OGA ZAI LIK'E MIKI.* *SUNAN WANNAN K'AMSHIN MANNE MATA, MAK'ALE MATA* * *WASU KUMA SUKAN KIRASHI DA D'AYE MANNA* 'YAN MATA AKWAI NAKU HAD'IN NA DABAN. *AKWAI KULACCA TA SUDAN* MAI SIRRIN K'AMSHI DA GYARA FATA, GA UWA UBA SA LAUSHIN JIKI, DA KUMA DAWWAMAR DA K'AMSHI A JIKIN FATA. *AKWAI SIHIRTACCIYAR HUMRA, 'YAR SUDAN* WACCE AKAI MA LAK'ABI DA 'YAR BAIWA MAI ABUN MAMAKI. ITA KUMA TADA SHA'AWAR ME GIDA TAKE YI, TARE DA K'ARA DANK'ON SOYAYYA, DA KUMA DAWO MA DA MATA MARTABARSU. UWA UBA AN HAD'ATA NE DA ITATUWAN GYARAN JIKI, DA KUMA SIRRIN K'AMSHI MAI MOTSO SHA'AWAR DUK WANDA YA SHAK'ETA. 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 BAN TSAYA IYA NAN BA. AKWAI TURAREN KWANCIYA, WANDA AKE SHAFAWA A MATSE MATSI, DA SAMAN CIKI. 😀😀😀😀😀 KE DAGA JI KINSAN AKWAI AIKI, DAN MAI GIDANKI SAI K'ARA SONKI DA KUMA MAK'ALE MIKI. 🤣🤣🤣🤣🤣 INA DA TURARE D'AN GASKE NA TSUGUNNO, MAI FARFAD'O DA MARTABA DA KIMAR GABAN MACE, K'AMSHI YA DAWWAMA A WAJAN, YANA SAUKAR DA NI'IMA, YANA KASHE INFECTION, YANA MACE MACE TA HAD'E TSAM. YANA K'ARA D'AND'ANO. 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 INA HAD'A TURAREN FANT 'YAR UWA, WANNAN MA WANI SIRRINE NA MUSAMMAN 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 TA B'ANGAREN KAYAN MATA KAMA DAGA NA NI'IMA, NA INFECTION,DAMA NA MATSI IRI IRI. DA DUK WANI MAGUNGUNAN MATA A KWAI SU, 'YAN GASKE, MRS BUKHARI 'YAR MUTAN KATSINAWA TA ZO MUKU A SHIRYE TSAB. AKWAI SETI NA MAI JEGO, WANDA YA K'UNSHI KOMAI DA KOMAI A CIKI. 💃🏼💃🏼💃🏼 KANA AKWAI SETI NA AMARYA, ITAMA NA MUSAMMAN NE, YANA D'AUKE DA INGANTATTUN MAGUNGUNAN JIJITA ANKO. 'YAN MATA WANDA SUKE SHIRIN SHIGA DAGA CIKI KUMA AKWAI NAKU SETI NA MUSAMMAN. AKWAI MAN DILKAR GYARAN JIKI NA AMARYA, DA SABULUN AMARE NA MUSAMMAN *BANGAREN TURARUKAN WUTA NA INA NAN* *TURARUKAN D'AKI, DANA KAYA, DA TURAREN GASHI, DA TURAREN WANKA, TURAREN MOPPING, TURAREN WADROPE, TURAREN BAYAN GIDA. KUJERAR TSUGUNNO, KABBASA, DUK INA SIYARWA. DOMUN NEMAN K'ARIN BAYANI TU TUNTUB'I MRS BUKHARI 'YAR MUTAN KATSINAWA. 08179523215 saina ji ku *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al'kalamin_ _Badi'at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al'umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 13~14 Sultan Abbakar the 3rd international airport Sokoto State A tsaye ya ke. ya na ciniki da masu taxi d'in da ke sana'a a bakin get d'in Airport d'in. dogone sosai, ba irin tsayinnan mara tsari ba. domun faffad'an kakkauran k'irjinshi ya k'awata tsayin na shi. Kasancewar su Goggo Asabe irin dogayen sakkwatawanne sosai. domun mahaifin Sadiya har wani doron tsayi ya ajjiye. Haka mahaifinsu mai Hula ya ke. shi tsabar tsayinshi ya wuce misali. Aliyu Fari ne sosai, irin fararen fatarmu na nan gida Najeria. shi ba siriri bane. kuma ba mai k'iba bane. sai dai ya na da zubin gwarazan maza. kan shi babu tarin suma. saisayan aski ne a kanshi. siririyar fuskarshi na d'auke da k'asumba da gemu me yawa, wanda kuma ya ke shan gyara, da taza a kai a kai. yana da hanci daidai misali amma ba kamar biro ba. bakinshi kuma, madaidaicine. idanunshi su na da tudu ta saman idanun na shi. sai dai a cikin asalin idanun. ba su da girma sosai. gira da gashin idanunshi, irinna mazan mu na gida Najeria. wato dai dai da misali. Sanye ya ke cikin Farar jallabiyya mai kyau sosai. kanshi sanye da hular ustazan larabawa wacce ake kifata a kai. a gida najeria ma ana samun irenta da mata ke yi mata sak'ar lilo. sannan ana samun 'yan kantinsu a kasuwa. k'afarshi na sanye da wasu slipas mai yatsa, bak'i. wanda ya fito da zara zaran siraran yatsunshi masu kyau. yana rataye da k'atuwar jakar baya. da akwatinshi trolla, sai kuma jakar tsaraba. bayan sun gama daidaitawa da mai taxi zai shiga kenan, motar su su Goggo Asabe ta iso. Sadiya jiki a mace na sakko daga cikin motar nan. zuba ma wanda Goggo Asabe ta kira da K'usar yak'i, idanu na yi. ina karantar shi da kyau. daga sama zuwa k'asa na kalleshi. gaskiya in na kushe Aliyu ban kyauta ba. domun yanda na karanceshi, matashine mai hankali da nutsuwa. kuma bashi da k'azanta a ido dana ganshi. murmushi ya yi yace. "Ahhh Baba ashe kunsan zan dawo ne? da sauri ya iso wajan Kawu ya rungumshi. suna murnar ganin junansu. Goggo Asabe tace. "wato kawunka ya debe ma hankali, wajanshi ma ka soma zuwa ko? murmushi mai burgewa Aliyu ya yi ma Goggo Asabe. bai ce komai ba ya rungumeta yana lumshe idanunshi. Fatima da Khadija kuwa sai dariya su ke yi. ni kuwa ina cikinsu tsamo tamkar wata bare. Gabana sai dokawa yake ta faman yi. "Barka da zuwa Aliyu." cewar khadija. harda wani sassauta murya dan ta yi taushi. cikin dariya ya ce. "Dijengala ke ce ki ka girma haka? Ai ko a hanya na ganki sai dai in wuce." dariya su ka yi duka. Fatima tace. "Ai kaine ka girma Aliyu. ji wata k'asumba daka tara. sai kace babban mutum. kuma ka sake yin fari. "Yaya Fatima kenan. ina yaran?" "Suna gidan su Kawu na barosu acan. Goggo Asabe ta ce. "Ni kaina sai na ga ya mun wani bawai. ji uban gemu kamar soson waya k'usar yak'i. Ai wani sai ya d'aura irin manyannan ne. Yaro da kai da d'anyan jininka ka zama wani babba." kawu ya ce. "Ai kuwa yayi kyau sosai. Sai dai dole zai canja mana. Shekaru hud'u fa. malam Iliya ne ya sanar damu ranar da za ka dawo. ya ce kun had'u a Umara da ya je." kai ya girgiza ya ce. "Gaskiya ne. har gidan da muke ya je. carab mu ka had'a idanu dashi. na ji matuk'ar kunya daya kamani dumu dumu ina kallonshi. Da sauri na kawar da kaina. yamutse fuska yayi, tare da d'aura d'an yatsanshi a gefen kanshi. Alamar tunani. " Kawu wannan ba Anty Sadiya bace. Ta gidan Baffana?" mai taxi ne yai musu magana da ya ga hirar tasu tak'i ci tak'i cinyewa. "Malam ka fa barni a tsaye. da sauri Aliyu ya juya, wajan mai taxi d'innan. yana mai bashi hak'uri. Sun tattauna ba mai yawa ba. Sannan ya juyo ya ce. " Kawu muje ko?" Dawowa yayi zai 'dauki akwatin ya sa a bayan mota. Goggo Asabe tayi tarab tace. "Ke Sadiya. Aike ya dace ki d'aukar mishi. Ko a gabana ma zaki nuna mun ke 'yar duniya ce?" wani abune ya tokare mun mak'oshina. Murya a sanyaye na ce. "Kiyi Hak'uri Goggo. take idanuwana su ka kawo ruwa. Ajjiyar zuchiya na ke ta saukewa a hankali. Aliyu da bai fahimci Abinda Goggo Asabe ta ke nufi ba. Na hango rashin jin dad'i a fuskarshi. Akwatin na d'auka. Har zuwa gaban motar. juyawa na yi, na d'auko jakar na ajjiye a kusa da akwatin. Mai taxi ya zuba komai a bayan mota. Aliyu da kawu. suka zauna a gaban mota. mu kuma mu na bayan mota dukkan mu. Hira su ke ta yi, cikin raha da burgewa. Ni ko kaina a sauke ya ke, ina share hawayen da na kasa dakatar da shi. Ashe Aliyu ya na kallona ta glass d'in hannun da yake ta waje. Kasancewar ni ina zaune ne a bak'in kofar shiga. Sabida sai da kowa ya shiga. Sannan na shiga gudun kar in yi wani laifin da za'a sake tsinka ni. kai ya girgiza tare da cije lebe. Yace Baaba. Yaushe Anty Sadiya ta zo ne? ni fa ba dan jini ba. Wallahi bazan gane ta ba. Sau biyu na tab'a ganinta." Goggo.Asabe, ta tab'e baki tace. "Ni banma san ka tab'a ganinta ba ai. Aisha ai bazata barta ta shiga dangin Adamu ba. Su 'yan boko ne. Masu raina mutanen k'auye. kuma ai kasan Aisha bata tare da dangin mijinta sam. Shi kuma Adamun, Inka tab'a jemammiyar matarshi. Sai ya ji gwara ka zare ranshi. Ba a hakan bane ta ci nasarar mallakarshi da asiriba. yai ta ma iyayenta da danginta bauta." Aliyu ji yayi tamkar k'asa ta tsage ya fad'a ciki dan kunya. Shiru yayi tamkar ruwa ya cinyeshi. Ni kuwa dama kaina na k'asa. Hawayene su ka ci gaba da gudu a fuskata. Fatima tace. "Goggo ki ce kun k'unshi bak'in ciki? ku da kuka sha d'awainiya da k'aninku. Amma tashi d'aya rana d'aya. Sai wata ta malleke muku shi. Ku kun tashi a tutar babu. Gashi na ji ance har zuwa yanzu, ana biyanshi mak'udan k'ud'ad'e a wajan aikin shi ko?" Ai fatima dama kamar da biyu tai ma Goggo wannan tambayar. Sai cewa ta yi. " Sosai ma. Amma ta yi rub da ciki akan dukiyar. Harfa gida ta zo, bayan rasuwar Adamu. Ta samu Kawunku ga shinan. Wai an barta da marainiya, mu ba ma tallafa mata. Dan haka tazo ne a bata gadon mijinta. Za ta ci gaba da kula da karatun yarinyarta. Mu na ji muna gani, Akaima wajan kud'i, sai aka biyata iya nata. Kasancewar mace gare ta. Mu ma aka bamu namu fa." Fatima tana k'ok'arin bud'e baki ta yi magana. Aliyu ya daure ya ce. "Yaya Fatima. Su Yaya Anas da Yaya Dauda, basa gida ne? Banga sun zo taryata ba." " Gona mu ka barosu zasu je. za'a fita da dawa cikin Zamfara." da k'arfi Aliyu ya canja zancan dole. na sha muggan maganganu kafin mu iso gida. dandazon matasan garin, suna k'ofar gida an cika. da ganin Aliyu, su ka shiga sowa suna kiran sunanshi. A wajan mu ka shiga gida mu ka barshi." Ina tafe kici kici da akwati da jaka. Duk ni kad'ai. Fatima da Khadija har sun wuce nima. Hasiya matar Dauda. ta dube ni, ta tintsire da dariya tare da tafa hannunata tace. "Ahhh andai yi fad'uwar bak'ar tasa. wai Yaya da auren k'aninta." harna tsaya dan inaso in yi ma Hasiya gargad'i. Amma dana tuna ciwon jahilci ke damunta. Sai kawai na yi wucewata. cikin k'uryar d'akin Goggo na shigar da kayan. Alokacin har gidan ya gama cika da jama'ar k'auyan, sun zo yi ma Aliyu barka da zuwa. zama nake so in yi a falon Goggo, amma carab tace. "Ai abunda ya fi dacewa shine ki yi maza ki girka ma Aliyu abinci. Tunda baki da wannan tunanin sai an fad'a miki. k'ila haka malaman boko d'in su ka koya miki ko?" Bazan iya cewa da Goggo komai ba. Fita na yi jikina a mace. ina jiyo dariyar Fatima da Khadija. Jama'a sai kallona su ke yi, suna xund'ena . baba wanda na nuna na gani, wucewa ta kawai na yi. bilkisu ce ta yi mun magana ina daf da shiga b'arayina. "Aliyu ya dawo lafiya?" Dubanta na yi da kyau na ce mata. "Bilkisu ni banga aibun Auran yaro ba. Danna girmeshi sai me.? inaga baku da tarihin magabata shiyasa. k'aramin sani k'uk'umi. tsaki na ja na wuce na barta rik'e da k'ugu a wajan. Hasiya ce ta iso wajanta da gudu tace. "Barta za mu yi maganinta a cikin gidannan. ke ni wallahi baki ji yanda na tsaneta ba. kishi na ke yi da ita, fiye da kishiyar da za'a kawo mun. Bilkisu tace. "Ni kaina mugun kishi nake yi da ita. Bana ko san ganinta. Ga shegen iyayi wai ita uwar mata. Sai dai uwar mijinta ma kad'ai ta isheta. Sadiya shinkafa fara na dafa. Ina da miyar stew wacce ta ji naman kaza da jan nama. Wanda Goggo Hansatu ta yi mun da yawa, akan in tafi da'ita gidan Ahmad dan in samu sauk'i kafin in soma girki. Ban tab'ata ba tunda mu ka zo. Sai d'umamata da na ke yi sau biyu a rana. food flaks na bud'e sabo mai guda hud'u. A ciki na zuba na Aliyu. Goggo da Kawu kuma na bud'e musu wata kular mai biyu. Sai da na kai na Aliyu da Goggo, Sannan na wuce na kai b'arayin Kawu. ina dawowa na yo wanka. minti talatin na kwashe a komai da komai. Ina sanye da doguwar rigar bak'in yadi 'yan kanti. Rigar ta matse ni sosai. hakanne ya ba ma kirjina damar fitowa sosai ta cikin rigar. ga mazaunaina sai motsowa su ke yi, koya na yi tafiya. K'amshi kuwa ba'a magana. D'akina sar da shi, komai ya na inda ya dace. ina zaune a falo, gabana sai fad'uwa yake yi. damuwata shine ta ya zan iya kallon Aliyu. Mik'ewa na yi, Sallar la'asar da bamu yi ba na rama. ina zaune a wajan da nai Sallah har zuwa magriba, ban tashi ba har sai da na yi Sallar isha. Abinci na zuba d'an kad'an. Amma bana ko jin dad'in bakina. Tutturawa na dinga yi harna k'oshi na sha ruwa. Ina zaune a wajan Har zuwa k'arfe taran dare, sai wasik'ar jaki na ke karantawa. motsin k'ofar shigowa b'arayina naji. Gabanane ya tsananta bugawa da 'karfi. Har zufa na soma yi, kamar wacce jaki ya kayar da ita. " Assalamu Alaikum!" take na ji bakina yayi mun mugun nauyin da yasa na kasa amsa sallamarshi. Inaji ya sake yin sallamar. mrs Bukhari ce *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number 08141799224 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al'kalamin_ _Badi'at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al'umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 15~16 Ji na yi an sake doka sallamar. cikin sark'ewar murya na amsa. mik'ewa na yi xuwa bak'in k'ofar. Dauda ne ashe. "kina ji ana sallama kin yi ma mutane banza. irin halayyarku ta raini na 'yan boko. Hak'uri na ke son in bud'e baki in bashi. Amma abun mamaki sai naji ya dakamun tsawa. "Dallah dakata malama karma ki sake ki ce zaki zageni. mara kunya fitsararriya. (Aisha Lawal ta ce. Kai kuma a suwa?) Akwatin Aliyu ya sauke mun a yatsun k'afata. fuu ya fice a gidana. Idanu na runtse dan inajin wani xugi da kafata ke yi. Da alama ciwo na ji. Amma ciwon da zuchiyata take yi, yafi gaban misali. cikin dakewa na sauke akwatin akan k'afata. jini sai zuba yake yi. Babban yatsanane ya fashe. Akwatin na kinkima na shiga dashi ciki. box d'ina na d'auko na dressing k'afar tawa. rigar bacci na xura doguwa mai santsin yadi. brosh na je na yo. ina kwance lamo amma xuchiyata sai ciwo take yi mun. Wai me yasa kowa ya tsaneni, na zama abar wulak'antawa. sai kace ba 'yan uwana ba? Duk wanda na yi mu'amala dashi, sai in ji babu dad'i, ji yanda rayuwa ta sauya mun, sai tamaula take dani. k'ila shima Aliyun bazan ji sanyi a hannunshi ba. K'ila ya gasani fiye da masara ma. (Maman Yaseer tace. Mai hak'uri ya kan dafa dutse ya sha romanshi) hawaye na share fuskata. Na shiga tunano yanda na tashi a cikin gata. mama da Baba su na matuk'ar sona. Burinsu in yi ilimi in zama wata. su suka cusamun son karatu. hakanne yasa na yi karatu sosai. kuma Baba ya bani gudummawa sosai a karatuna. A asibiti kuwa. likitoci da marasa lafiya b'angaren 'yan haihuwa suna alfahari dani. domun nasan makamar aikina sosai. harma ana maganar an saka sunana a cikin wad'anda gwamnati zata tura india dan gabatar da couse akan b'angaren da kowa ya kware a akai. hakan ya faru ne a sakamakon karb'ar haihuwar yarinyar gwamna da nayi. Da yanda na tafiyar da ita. na samu lambobin yabo da dama. asibitinmu suna ji dani matuk'a, inajin dad'in kasancewata ma'aikaciyar jinya, b'angaren anguwar zoma. Amma dubi yanda rayuwa ta maidani, na dawo cikin k'auye anan zan rayu. k'auyan da ko asibiti babu a ciki balle in yi musu aiki kyauta, ko dan ceto rayukan 'yan uwana mata. An rusa mun abunda iyayena suka wahala wajan ginashi. gashi kowa a cikin gidannan ya tsaneni." Aliyu sai bayan Sallar isha Abokanshi su ka sake shi ya shigo gidan. Allah Allah yake yi ya isa d'akin Goggo domun yana son jin gaskiyar maganganun daya samu daga manyan Abokanshi na hannun dama. Da sallama ya shiga falon. Dukkansu iyayen nashi suna ciki, Harda d'an uwan mahaifinshi kawu Bala. Cikin nutsuwa ya nemi waje ya zauna. Goggo ce ta ce. "Sai yanzu su ka barka ka shigo? Khadija ta gama zaman jiranka. tana d'aki ita da Fatima. Kila ma sun yi bacci." Ahankali ya d'ago ya dubi Goggo yace. "Wallahi kinsan an dade ba'a had'uba. Yaya Fatima kwana zata yi a gidan?" Goggo Safiya ta ce. "Auran ma ya k'are kenan. dan ba baiwa aka bashi ba. shi ya wulak'antata. 'Yan uwanshi ma su taya shi. Akan me? Gobe zai sake ta a gaban kotun mai gari." " Saki kuma Goggo, Toh yaran da ke tsakaninsu fa? Adai yi hak'uri a duba rayuwar yaran" Goggo Mariya tace. "Yara k'anana biyu ne a gabanta. Sauran mazan duk suna almajirci. Akan yara baza mu bari ta wulak'anta ba." Sauke kanshi k'asa kawai yayi. Kawu ya ce. "Nasan ba zaka rasa jin abunda ke gudana ba. Domun Kamilu abokinka ya san komai. Akan maganar Auranka da Sadiya, domun ya sha d'awainiya a hidimar bikin.Ga Baffanka Bala shi ya amshi wannan Auran. Sannan kuma, ni na shigo da maganar wajan su Yaya Asabe. Acikinsu babu wacce ta amince da had'in. Iyayen khadija kuma su ka gindaya tsattsaran sharad'in da bansan me Yaya Asabe ta ke nufi ba. Aliyu Sadiya dai makarka ce a tak'aice. Amma ka yi hak'uri, k'addara ta riga fata" Goggo Asabe tace. "Nasan hakan bazai tab'a yi ma dad'i ba. Kamar yanda bazai tab'a yi mun dad'i ba, Ansha artabu dani. Komai inayi dan farin cikin ka kai da khadija ne. Mahaifin khadija kuma ya tabbatar mun, Babu Aure a tsakaninka da khadija face ka saki Sadiya. Duba da yanda ku kai zurfi a son juna, na amsa mishi daka dawo zaka sauwak'e mata. Ka sake ta tun wuri ta kama gabanta. Kar wataran zuchiya tasa in yi mata wani mummunan aika aikar." Aliyu dai bai d'ago kanshi ba. Goggo Safiya tace. "Inba sakinta ka yi ba. Jama'ar k'auyannan za su yi zarginka a matsayin mayaudari. manyan mutane harda dattijai, sun fito naiman Auran khadija. Amma mai gari ya ce an mata miji. Kuma har rantsuwa yayi kan cewar d'iyarshi baza ta yi zaman kishi da 'yar boko ba." Goggo Mariya tace. "Aimu kan mu. in yaronnan bai Auri khadija ba.Za'ai mana kallon mutanen banza" Aliyu dai yayi shiru yana sauraron kowa, cike da mamakin furucinsu. Kawu Bala ne yace. "Amma ita yarinyar bai dace ace za'a sake ta sati d'aya da Aure ba. A shawarce dai abar wannan sakin har sai bikin ya matso. Amma ba daidai bane. Allah zai iya kama mu da hakkinta fa. Aliyu ni dai ubanka ne, kuma ni na karb'ar maka wannan Auran. Babu hannuna akan wannan maganar sakin. Bansan cewar Asabe bata shiri da mahaifiyar yarinyar ba. Da bazan ma shige gaba wajan Auran ba, domun naga 'yar k'aninta ce. Na barku lafiya." tashi yayi ya fice abunshi. Kawu ya dubi Aliyu yace. "Kai muke saurare Aliyu. numfasawa yayi ya d'ago kanshi ya dubesu. "Bawai zan bijire ma umarninku bane. Sai dai yin abunda kuka umarceni yana da wahala. Anty Sadiya batai mun komai ba, me yasa zan sake ta Sabida khadija?. Lallai dukkan ku kunsan inason khadija, kuma na shak'u da ita. Ita kuma Sadiya 'yar uwata ce jinina ce. Bazan ji dad'i ace Auranta ya mutu a wani gidan, wajen wani mijin ba ni ba Balle kuma ni da kaina. Baffana Adamu da yana raye bazai yi farin ciki da hakan ba. Nayi mamaki da har Anty Sadiya ta amince ta kashe rayuwarta tazo zaman Aure wannan k'auyan da ko ni da a ciki aka haifeni nake gudun shi ba. Ashe kuwa tana da hankali da biyayyar da yaci ace an dubeta, an kuma..." " Dakata k'usar yaki. Wallahi kana k'arashe zancanka zan zabgama mari. ni Asabe uwarka umarni na baka ka saki Sadiya a daren yau. gobe ta wuce wajan uwarta. Kai yaro ne bakasan ta kan duniya ba. Aisha jinin Adamu ne kawai bata sha ba. Amma juyashi ta dinga yi. Har bak'in ciki yasa ya fad'i ya mutu. Bazan so in ga hakan a kan ka ba." khadija kuwa tana lab'e a bayan labule ta na mamakin dalilin da yasa Aliyu ya yi kaddamar sakin Sadiya. mace tsuhuwa da ita. a cewar khadija. (Ta marad'i tace. Sadiya tafi k'arfin kice zaki yi kishi da ita) Aliyu ya dubi Kawu alamar yana buk'atar taimakonshi. kawu yace. "Asabe. Abi komai a hankali inaga zaifi. Abar yaronnan da maganar sakin tukunna. Mai gari kuma ni zan je in same shi aci gaba da maganar biki. Nanda wata d'aya kamar yanda aka saka." Goggo Asabe ta runtse idanu tace ita Allanfur sai Aliyu yayi saki a darennan. Aliyu daya rasa ta cewa wanda

Chapter 5 of 7