Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wanda yake small cut, matse crutches nasa Baba yayi a hammata yakai hannunshi ahankali yakamata hannunta dan boyayyen ijiyan zuciya Hawwa ta sauke rabon da Baba yarike hannunta tun tana secondary school, kallon fuskanshi take, cikeda so dan damuwa Baba yace “bakince ke a office ko a mota kike aiki ba meyakai har kikaji ciwo haka iyye? Idan wani abu yasameki fa iyye Hawwa”? Baba yayi maganan yana dago kanshi yana kallon fuskanta, maida kanta kasa tayi batai magana ba, ahankali yasa hannunshi yadawo da hannun riganta yarufe yace “ai shikenan, Allah baki lafiya, zansaka Auwallu ya karbo mini maganan hausa saiki shafa awajen kinji ko”? Ahankali tace “to Baba nagode” sakin hannunta yayi yace “gama sharan kizo falo muyi kari tare” ahankali tace “toh” yawuce ciki itakuma Umma takoma kitchen rai abace ahankali ta duka ta cigaba da sharan shikuma Baba yashiga katon falonsu ya daga labule ya daura a kofa ya zauna yana kallo Hawwan dake shara yanason diyarsa wani zubin haushi da bakincikinta ke mamayemai zuciya yayita zuba masifa, hango Umma tafito daga kitchen rikeda flask, Hawwa tace “ina kwana” ko kallon inda take batayiba tawuce ta tazo ta shiga daki ta ijiye abubuwan data dauko tasake ficewa takwaso sauran abubuwa tadawo ta ijiye komi ta shiga budewa zata zubamai ya juyo ya kalleta yace “zuba dana Hawwa” dagokai tayi ta kalleshi rai abace tace “kadaisan bana abincina da yarka ko? Bakuma yau yarka tasaba ciyar da kanta ba” hade giran sama da kasa Baba yayi yace “yo da bata kawo kayan abincin ba da a ina zaki sami wanda zakici eh mara kunya” kallon Baba tayi baki sake saichan tace “wannan kuma tsakaninku har gobe ni kaine ke ciyar dani ba wata ba dan kai nake aure kuma kaike bani kayan bacci, banda haka naga ai nima nawa yaran na kawomin kayan abinci” dan dariya kadan yayi yace “Zainabu kenan yau banso nafara rigima dake dan nasan ba cikakken mutunci gareki ba, to meya hanaki cin abincin yaran naki? Bari kiji idan ni nayi fushi da diyata wannan ni mahaifinta ne, bakida ikon fushi da ita, ke har kinada bakin magana dabadan Hawwa ba da tayaya zamu aurar da yammatanki hudu mu musu kayan daki ni da bani aikin komi, wayasa Aminu a university? Wayakai Maryama boarding yake biyan kudin makarantan ta?” Magana Umma zatayi ya nunata da hannu yace “kul, karki batamin rai da safen nan zubamata kari nace” hadiye abu Umma tayi daya tsayamata a wuya tashiga zubawa Baba yajuya ganin tagama shara tana wanke hannu yasa yace “zo kiyi karin kumallo Hawwa” Gyadama Baba kai tayi ta wanke hannu ta taho ta shigo dakin Umma ta tashi ta shige ciki ko ajikin Baba yace “yi kari maza” dumamen tuwo ne da shayi dayaji kayan kamshi hannu tasa tafara ci Baba yace “yaushe ne ziyaran Maryama a school”? Ahankali tace “nan da kwana bakwai ne Baba next week” ahankali yace “Toh Allah kaimu” saikuma yayi shiru yakai kofi baki ya kurbi shayi chan ya kalleta yace “Hawwa inaso nai magana dake!” Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace “Hawwa baki tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye? Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan danakeso nayi dake itace nama Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema miki miji” ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko”? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba yacigaba. “Idan akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake” dasauri Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin” dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace “wai Malam Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace “ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace “Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba” tayi maganan tana mikewa Umma tace “sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai”. [9/15, 10:26 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 1️⃣6️⃣ JOIN MY WATSAPP GROUP https://chat.whatsapp.com/DvCYR6o87F40OMWr9J8HZL Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da saurinshi. “Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah” tsayawa tayi chak tace “na’am Baba” cikeda farin ciki Baba yataho yace “maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida” yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama’ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace “bismillah ku bismillah ku” zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace “Zainabu kawo musu ruwa”Malam Sama’ila yayi gyaran murya yace “to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d’a dakake gani nakowa ne” Baba yace “kwarai!” Malam yace “Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi” Yanuna mutumin yace “dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari” Baba jikinsa har rawa yake yace “uhmm Masha Allah da kyau” Malam yace “yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru”? Anatse ya gyadakai yace “kwarai Allah gafarta Malam hakane” dariya Baba yayi irin na manya yace “indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba”? Kabiru yace “hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa” washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka Baba yace “Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa” ba musu Malam Sama’ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace “maza kifito kinada bako Hawwa” sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she’s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he’s not seeing clearly, she’s regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala’in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he’s too old for her! He’s not handsome at all, he’s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa’azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace “Hawwa calm down” lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba” in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne sabida tadinga binshi, dük yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka, Kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta yasa Hawwa ta dauke kai har takai gaban tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace “da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama mahaifinki lokaci”? Dasauri Hawwa ta zubamata shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da kwana uku dan kawo kudin auranki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo” yashiga saka takalmi zai wuce Hawwa ta mike hannunta taya ta tarasa da kakkausan murya tace “Kai!” Dan rage murya Baba yayi dudda haka babu wanda zai shigo gidan bazaijisa ba yace “Hawwa baki tunanin aikin nan naki nasa maza na tsoron tunkaran ki? Kin taba zama kinyi tunanin ko dalilin haka yasa suke guduwa? Ta iya yuwa kuma iyayensu na nuna bazasu dansu ya auro musu yar sanda ba iyye? Hawwa!” Baba yadan rage murya yasake kiranta kaman zaiyi kuka yace “gashi baki murmushi kullum fuskan nan taki ahade kaman kinga yan ta’adda” Baba yadan sauke ijiyan zuciya yace “nasan aikin nan ke ciyar damu, sune kudin makarantan Aminu da Maryam, amman ni wlh banki naji yunwa inhar hakan zaisa kisami mijiba, nagaji da zuba miki ido” yayi shiru yace “maganan danakeso nayi dake itace nama Malam Sama’ila magana ya sanar a masallaci ina nemamiki miji tun satın daya gabata, ya sanar ina nema miki miji” ahankali Hawwa tadago kai takalli Baba zuciyanta yamata badadi sosai Baba yace “dazu da asuba yasanar dani zai kawo wani anjima, kowaye yafito yace yana sonki zan bada ke banson ki kara wata biyu agidan nan, banso ki cikashe talatin agidan nan Hawwa, naga alamu idan nacigaba da linke hannu ina kallonki Maryama dake shakara sha hudu zatazo tagama sakandire tasami miji tai aure ke baki auren ba, lamarinki naga alamu saina shiga ciki nai dumudumu sannan zakisan da gaske nake kinajina ko”? Kasa magana Hawwa tayi sabida ji datayi tuwon dake bakinta ya makale mata a wuya, Baba yacigaba. “Idan akai nasara Malam Sama’ila wanda ya samo yanada dan abinyi ko cikin dalibansane zan badake” dasauri Hawwa takalli Baba tace “amman kisani saikinbar aikin nan gaskiya zakibar aikin” dasauri Hawwa ta kalli Baba, Baba shima kallonta yake yace “kwarai, me ake da aiki? Aure shine rabin addinin diya mace, aure bautan Allah, aure ibada ne kuma sunna ne, dan Allah idan mijin kwarai yafito yanuna baison aiki zaki barsa duk shirme ne aiki da yawon banza, inada yan gonaye saina saida mu dinga cin abinci, Hawwa idan bakibar aikin nan ba bazaki auru ba kowa zaita guduwa kinajina ko”? Sauke kanta Hawwa tayi kasa batare datai magana ba, daidai nan wani yaro yabugo sallama yana shigowa tsakar gidan yace “wai Malam Sama’ila yace nayi sallama da mai gidan” annuri ne ya fadada a fuskan Baba yashiga kokarin tashi yana daukan crutches dinsa yace “Ya Allah, Ya Allah kasa Malam ya samawa Hawwa na miji zanyi azumi tasami miji” da sauri yafita Hawwa tabi Baba da kallo kafin ta sa hannu ta dauki cup da ruwa ke ciki zata sha ko abin wuyanta zai sauka takai baki Umma tafito ranta abace tasami waje tazauna tace “ai alhakina bazai taba bari kisami miji ba duk wahalan banza mahaifinki yake” ijiye cup din Hawwa tayi ta kalli Umma still abincin na wuyanta, Umma tai murmushi tace “ni da mahaifinku tun muna yara aka mana alkawarin aure, muntaso tiryan tiryan munason juna rana daya ya hadu da mahaifiyarki marigayiyi ta kwacemin shi yajuya yace sam bayasona mahaifiyarki tasa saida aka sami matsala adanginmu, kuka ne, roko ne babu wanda banmai ba amman yace baya sona haka ya auri uwarki nakasa wani auren, sai bayan shekaru goma da sukai hatsari ta mutu shi kafafunshi suka koma haka sannan yazo ya aureni yadauramin wahalanki akai lokacin kina yar shekara shidda, tamoreshi ni na sameshi a gurgu ai bazaki taba ganin daidai ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi kaman bazatace komiba saikuma tasa hannu tadauki cup tasha ruwan tass ta ijiye ta kalli Umma tace “Umma kenan ai ko azaban dakika azabtar dani yabiya koma wani kalan laifi Mamana tamiki, kibar tunanin dakikeyi, lokaci kawai baiyi bane, duk sanda lokaci yayi zanyi aure Umma, bakece dalilin ba” tayi maganan tana mikewa Umma tace “sai ayi mugani, mara kunya kwantai kawai”. Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da saurinshi. “Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah” tsayawa tayi chak tace “na’am Baba” cikeda farin ciki Baba yataho yace “maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida” yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama’ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace “bismillah ku bismillah ku” zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace “Zainabu kawo musu ruwa”Malam Sama’ila yayi gyaran murya yace “to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d’a dakake gani nakowa ne” Baba yace “kwarai!” Malam yace “Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi” Yanuna mutumin yace “dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari” Baba jikinsa har rawa yake yace “uhmm Masha Allah da kyau” Malam yace “yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru”? Anatse ya gyadakai yace “kwarai Allah gafarta Malam hakane” dariya Baba yayi irin na manya yace “indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba”? Kabiru yace “hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa” washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka Baba yace “Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa” ba musu Malam Sama’ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace “maza kifito kinada bako Hawwa” sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she’s feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he’s not seeing clearly, she’s regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala’in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he’s too old for her! He’s not handsome at all, he’s too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa’azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not this types, ijiyan zuciya tasauke tace “Hawwa calm down” lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace “mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba” in reality yahade fuska cus bayason ta rainashi wannan da har sanarwa ake ana nema mata miji tayi kwantai dole yanuna mata shi mai tsada ne infact she’s lucky ma yazo, jahadi yazoyi sabida tadinga binshi sau da kafa sabida karya gudu shima, duk yanda yaso yajaye idanunshi karya kalleta yakasa tundaga kan kafafunta yake kallo har ka, kallon dayake mata kaman zai tashi ya lasheta, abin yakara tunxura Hawwa ta dauke kai har takai gaban tabarman taja ta dakata ta tsaya dan jitayi bazama ta iya zama kusada shi ba, agogon hannunshi yashiga kallo yace “da fitan Babanki zuwa yanzu kimanin minti sha biyar, haka kikaga babar ki na batama Babanki lokaci”? Dasauri Hawwa ta zubamai shegun idanunta da saida yaji gabanshi ya yanke ya fadi rasss dahar hakan yasa bakinshi ya shiga rawa yabasar yamike tsaye da sauri yace “nan da kwana uku zan kawo kudin aurenki dan haka ki tabbatar kinyi resigning daga aikin nan kafin nazo, and kuskuren dakikai na yau kada ki saka gwada kwatankwacin irinsa” yashiga saka takalmansa zai wuce Hawwa ta mike hannunta daya ta taresa kaman irin ta tare dan cikinta dinnan da kakkausan murya tace “Kai!”. Bala’in faduwa gaban Alhaji Kabiru yayi yabi hannunta dake dab da tabashi a saitin kirjinta da kallo that’s so milky yana shinning da fararen kumbanta dasuke nan dogaye a gyare sosai yadai daure da kyar dan hakanan yaji kawai yana shakkanta wlh tsoro ma yaji tana bashi, sauke hanunta Hawwa tayi tadan tako ta tsaya agabanshi daidai kusan tsawonsu daya dan Hawwa nada tsayi, cikin wata kalan sansanyar lalatacciyar voice na cikakkiyan mara kunya tace “kasan what I do to men like you a office dina?” Tayi maganan slowly tana kallon kwayar idanunshi kaman yanda yake kallon nata, yatsanta ta daga tayi pointing goshinsa sannan tashiga sauke yatsan kasa yana bin yatsan da idanunshi hartakai yatsan wajen gefen gabansa tace “i thrash men like you!” Dum dum dum gabanshi ke fadi yana kallonta dan she could see fear a idanunsa batasan wani kalan baiwa Allah yamata ba but maza na dan tsoronta saidai idan bata zuba musu idanu ba, dan duko da fuskanta tayi takawo dan da nashi tace “Idan you don’t want to end up akan table dina nayi thrashing naka! Avoid Hawwa! Bazan taba aurenka ba! Ka kama kanka da sharadinka kabar gidan nan” dan komawa baya tayi tana kallonshi sannan tajuya abinta yabita da kallo zuciyanshi na bugawa dum dum dum har lokacin kaman zai fito sannan yayi hanyar zaure da sauri. [9/16, 7:31 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 1️⃣7️⃣ A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃 1- Menene SEX? 2- ANATOMY OF VIJAY 3- FORPLAY 4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX 5- BEGGINERS SEX SYLES 6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX 7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI 8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI 9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA 10- BEGINNERS SHAN DIDI 11- KUNYAZA 12- CAT 13- MM 14- NIPPLE PLAY 15- EROTIC MOANS AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461 Fadawa dakinta tayi tacire hijabinta ta yarda ta zauna kan gadon tayi tsaki, ba’a wani jimaba Baba yayi sallama yana bude kofan abinda baicika yiba da wuya yazo dakinta saidai ya aiko akirata da sauri ta tashi zaune shigowa yayi yana murmushi sosai kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki yace “Hawwa kinga Alhaji Kabiru ko ai sai yanzu Malam kemin kwatancen mahaifinsa da kyau wlh nima naganesa aminin mu ne” yayi maganan yanajan kujeran wajen kayan kwalliyanta ya zauna yana ijiye crutches nasa a gefe dasauri Hawwa ta tasauka kasa ta zauna Baba yace “Alhamdulillah nagode ma Allah Hawwa, to yanzu yace yanason kibar aikin jibi zai aiko da magabatansa da kudin aure kinji”Abu tahadiye daya tsaya mata awuya she respects Babanta so much and she loves him alot

Chapter 6 of 35