data gane it has something to do with fushin da Ni’ima keyi, with so much sincerity tace “bantabama Baban Yaseer kallon abinda zan aura ba saidai kallon Babban Yaya agareni, mijin kawata kuma” sosai Ni’ima ke kallonta batako kyafta idanu, Hawwa tace “I will never, ever, marry mijinki koda ranki ko ba ranki cus I consider it cin amanan kawance! Ni’ima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren mijinki ba” dan tuntsurewa da dariya Ni’ima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan siga da ita kanta Hawwa bata gane ba Ni’ima tace “nima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa!” Takalli Hawwa sosai tace “namiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyu” tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman yanda Hawwa ke tsaye tana kallonta tace “I have few things to say to you Hawwa” ta sauke ijiyan zuciya tace “Hawwa mun taso tare, no one knows me better than you do, I am always honest with my feelings kinsani” tai dan shiru sannan tace “Hawwa ke babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da komi! Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron Aliyu kona kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa that’s aure, I can’t ke I don’t even wanna picture you as matar Aliyu, matar mijina!” tasakeyin shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago takalli Hawwa dake kallonta looking confuse and scared and everything ma, Ni’ima tace “ni da ke ba yara bane, we are not more teenagers, I don’t wanna end up fighting you over man, ni da ke munsan wats good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you relationship dina dake have to come to an end!” Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida yanda maganganun Ni’ima ke dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Ni’ima tayi tace “Hawwa stay away from me kifita daga rayuwana dan Allah!” Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Ni’ima tace “baki bani Hawwa!” Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Ni’ima tace “karki kara tako kafanki zuwa gidana!” Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Ni’ima tace “kada ki kara zuwa nemana a asibiti!” Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa sukayi, Ni’ima tace “delete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki kira mijina for anything, delete my number also!” Ni’ima tace “don’t ever call me again or watsapp me ko message me, I’m blocking you anyway!” Tasauke ijiyan zuciya tace “amutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your face” Ni’ima tai shiru tace “Allah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka stay away from me! It’s OVER!”
Yanda kalaman Ni’ima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka, she’s feeling like she’s dreaming this is not real, ba Ni’ima ke mata all this maganganu ba, Ni’iman ta dake sonta, Ni’ima dake tayata kuka idan she’s sad, Ni’ima dake lallashinta, Ni’ima dake kula da ita, is this Ni’ima ko watace tasaka facemask takoma Ni’ima? Best dinta ke cewa su rabu?
Juyawa Ni’ima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace “kinfi kowa sanin yanda nakeson Aliyu, mijina is a no no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!” Tai shiru sannan tace “Hawwa najamiki layi kema yau get out of my life” daukan jakan tayi tajuyo takalli Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun zuboba tasa tace “Ma’assalam Hauwa’u” tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri, asanyaye tace “Ni’ima!” Haderai Ni’ima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau for the first time saitaji tafin hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi ne ya turnuke Ni’ima sosai sai kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better than hers, kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa tasamata garwashi ajiki Ni’ima tace “karki sake tabani” tabi ta gefenta ta wuce tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu tashiga sauka daga bene hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Ni’ima dahar takai parking space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan manyan mutane na zuwa restaurant din sosai Ni’ima na kokarin ciro key a handbag dinta tabude mota Hawwa tazo wajen da gudu ta rungume Ni’ima tabaya tabude baki tana kokarin magana kawai emotions got her wlh tafashe da kuka! She can’t describe it but tanason Ni’ima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba dan some people think maza kawai akeso no, tanama Ni’ima wani so da kauna na jini dan Ni’ima ta taka rawan gani arayuwanta sosai.
Tama kasa magana sabida kuka she’s not even thinking of inda suke, ko mutane ko jam’an wajen, she’s strong, she’s hard, kowama yasani but akan Ni’ima she’s not, she even forgot wat strong is dataji Ni’ima nacewa zata rabu da ita, kusan 30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah nabama Ni’ima revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar 30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Ni’ima tayi a fusace ta hankadeta saida Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na Ni’ima, tai kara awahale ta kalli Ni’ima idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Ni’ima tanunata da yatsa da zafi sosai kan tone nata tace “Hawwa ke na tsaneki yanzu don’t you get it? Narike inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate you! Jikinki da hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabani” daidai lokacin taga key motanta ta ciro tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta keyi ba kawai saitai kneeling tareda rike rigan Ni’ima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke sosai tana kuka wiwi tace “Ni’ima I don’t know ta yanda zanzo na fara rayuwana without you, ke kadai gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I have no one to talk to, I will never ever betray you Ni’ima, I’m not ready to let go of our friendship, Best remember our lives, we’ve come a long way don’t abandon me, dan Allah kiji tausayina Ni’ima don’t abandon me, you’re my special thing, Ni’ima kiyakuri kiyafemin, don’t abandon me, I’m your friend Ni’ima” juyowa Ni’ima tayi aharzuke tace “friendship din banza da wofi what is friendship? Uban friendship! Ke uwar friendship, durun uwan best friend, tare aka haifemu da bazan rabu dake ba? Ke ki kyaleni we are not related, dole ne? Better accept that weren’t not friends anymore, let it sink in your head move on, I’ve move on too” tashiga fizge riganta zata shiga mota Hawwa taki saki tana girgiza ma Ni’ima kai hawaye na fitowa daga idanunta sosai jikinta na rawa like a little gurl, tana kuka tace ““Ni’ima you are the only person I have, Sisters dina are not close to me duk na girmesu, ko sunaso suzo kusadani Umma bata barinsu, banda Mama, there’s no one arayuwana banda ke, you’re the reason I’m not lonely nor depressed, kika barni Ni’ima yazanyi? Who will look after me? Who will love me like you? Wazaimin fada idan naji ciwo? Wazai bani magani? Wazai kirani? Ni’ima I’m sorryyy” ahaukace Ni’ima tace “au bazaki sakeni ba Malama”? Gyadamata kai Hawwa tayi tama kasa magana sabida kuka, idanun Ni’ima sun rufe tasa kafanta tashiga tattake hannun Hawwa da takalminta Ganin taki saki yasa tasa wajen heels na takalmin ta take hannun Hawwa da karfi hakan yasa dasauri Hawwa ta saketa sabida zafin da hannunta yamata tana kuka ta shiga mota tai reverse tabar wajen Hawwa tabi motan da kallo zuciyanta nawani kalan tsinkewa tana yarfe hannunta dake jini.
FRIENDSHIP BREAKUP HURT 😔
KISHI IS REAL! BAKOWA KEDA KARFIN CONTROL KISHI BA😭
ABINDA NI’IMA TAYI TA KYAUTA???
WAI IS IT THIS EASY AYI BREAKING UP???
SHIKENAN NO MORE HAWWA AND NI’IMA SABIDA NAMIJI??
KAI MAZA BAKUYIBA BABAN YASEER SINGLE HANDEDLY RUINED THIS BEAUTIFUL FRIENDSHIP 😭
BUT BABAN YASEER KO NI’IMA KO HAWWA WAYE KEDA LAIFI???
[9/19, 8:23 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣8️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Sosai take yarfe hannunta sabida yanda yake mata zafi jini na diddiga takasa motsi daga wajen tana kuka har saida security guard sukazo wajen daya rikeda bag nata da phone yace “Ma’am is everything okay your hand is bleeding we believe this is your own” yamika mata jakanta da wayanta, hannunta mai lafiya takai ta goge fuskanta tass but dudda haka idanunta sunyi jazur alamun kuka sannan takai hannun daman kasa tana kokarin mikewa dan bayanta ciwo yake mata da dabara ta iya mikewa tsaye but tsabagen yanda batada karfi kawai ta luuuuu tai baya runtse idanunta tayi gam kawai ta sadakar tafadi charab taji an tareta tafada kan hannun dataji daya a waist nata daya a shoulder ta, ga kamshi mai bala’in dadi dake ratsa hancinta, almost 10secs tayi batai motsi ba kuma ba’a saketa ba kafin gently tafara bude idanunta dahar yaji yaji suke mata sabida kuka ta sauke rinannun idanun nata acikin na Khaleel dake kallonta awkwardly gadan toothpick abakisa tana iya hango kirjinshi sabida yanda baisa boturan gaban shirt nashi ba as usual, wani irin zabura tayi tafita daga jikinshi cikeda tsana tajuya ta karbi wayan nata da bag daga hannun security zata wuce cikin yar iskan voice yace “so you’re into gurls? I see no wonder kike tsani maza” tsayawa tayi tana kallon gefenta zuciyanta namata radadi, Khaleel yazo gefenta yakai hannu yana zare toothpick daga bakinshi cikeda neman tsokana irin na yan iskan yara yakai hannunshi gaban fuskanta yana waving yace “I feel sad she shatter your heart” yamata wani dan iskan kallo yanadan murmushi, Hawwa kawai ta tawuce da sauri tana share fuskanta dan yau batada karfi, daga murya Khaleel yayi yace “seeing you like this is so satisfying” bude motanta tayi ta shiga ta tada motan taja da mahaukacin gudu tabar eatery kuka kawai take hannunta na mata radadi har lokacin jini na fita though ba sosai kaman d’a ba.
Ana magrib a masallaci takai gida Baba bayanan yana masallaci, fitowa tayi ahankali cus bayanta namata ciwo tarufe motan tashiga gida, daki tawuce ta zauna gaban madubinta tana jawo drawer tadauki spirit tazuba a tsakiyan hannu kara tayi tana fashewa da kuka sosai sannan tasa auduga ta goggege ciwukan hannunta, bottle water dake wajen tadauka tana kallo sai alokacin ta tuna tana azumi goge fuskanta tayı da bayan hannu takai ruwan baki tasha, ta lallaba tamike tafito tadauro alwala tadawo tahau kan dadduma tai salla, ta kwanta kan dadduma tana kallon saman dakinta bini bini tana goge hawayen dakebin fuskanta, saikuma chan tamika hannunta tadauki wayanta tai dialing number Ni’iman amman baya shiga busy busy taje watsapp tamata message baya shiga taga bata ganin DP dinta yau, blocking dinta kenan tayi.
Rawa hannayenta suka fara cus in wildest dream nata bata taba tunanin Ni’ima can block her ba, tadauka duk maganganun datake dazu fushi ne, blocking dinnan hit Hawwa daban kawai tafashe da kuka tayi harta godema Allah, kawai saitaji rayuwan yamata daci, bazatai karyaba harda Ni’ima as part of the reason da bata damuwa da rashin aure, sabida tana debe mata kewa, waya, chatting, labarai abinda yafaru wajen aiki da sauransu, zuwa outing all those abubuwa makes her forget about actual problem nata, kanninta duka sunyi aure banda ita, gabaki dayan layinsu itace babban dabatai aureba kannin kanninta sunyi aure, hannunta dake mata zugi da Ni’ima ta taka da takalmi tadaga ta kalla sai kawai ta lumshe idanu hawaye na zubomata daga ido masu zafi tawani kanannade kanta a dadduma kaman macijiya ahaka aka kira isha’i ta lallaba tayi tareda shafa’i da wuturi
Wayan takara dauka tasake dialing number Ni’ima but busy wayan nata tadaura akan fuska tafashe da kuka mai zafi hawaye na diddiga akan screen na wayan for all this years da abubuwan dake faruwa da ita bata taba feeling broken ba like yau, yau jitayi da defense system nata da will of power nata da komima ma yayi breaking she’s weak, cire wayan tayi daga kunnenta tai dialing number Ammi ringing daya Ammi tadauka tace “Hawwa yaya how is your Monday? Kindawo daga aiki? Ya Baban naki ince bai cigaba da rigima dake b…….” Rage murya tayi sabida yanda takejin sheshekan kukan Hawwa
Lumshe idanu Ammi tayi rabon dataji kukan Hawwa haka tun zamanin rasuwan mahaifiyarta cikeda so tace “Baba ne” girgizamata kai Hawwa tayi tace “Ammi Ni’ima tarabu da…da….d…..” takasa magana ma tsabagen kuka zuciyan Ammi bugawa ya shiga dan wlh tanason Hawwa sama da nata yaran ma bata wasa da ita, dasauri Baffa dake gefenta yace “Malam yasake mata wani abu ne?” Girgizamai kai Ammi tayi tamai alamu daya dakata tana sauraron yanda Hawwa kemata kuka batama iya magana ahankali Ammi tace “Hawwa ya isa, kukan ya isa haka? So kike hankalina yatashi nashigo hanya da daddaren nan?” Girgizamata kai Hawwa tayi Ammi tace “calm down Hawwa komi yayi zafi maganinsa Allah, kowace kaddara daga Allah yake, it’s okay Hawwa na, it’s okay kinji, ya isa hakanan ya isa”
Akwai wani kalan natsuwa da kalaman Ammi ke bata ahankali tasoma rage kukan Ammi tace “meya faru tell me everything” da kyar ta iya fadama Ammi komi dudda kuka nafin karfin maganan nata but still Ammi manage to understand komi, wlh deep down tasan za’ai haka, ahankali ta zauna abakin gadon idanunta sun ciko da hawaye da sauri Baffa ya girgiza mata kai alamun kartayi she will break Hawwa even more, hadiyesu tayi tace “Ni’ima is angry I understand don’t pay attention to much to maganganun ta, itama ko’ina take im sure tanachan tana kuka kalan wannan dakikeyi, kunyi building strong relationship da Ni’ima da banjin zaiyi breaking hakanan ba just give her some time Hawwa, and stop crying”
Ya isa ya isa, Ammi tai maganan cikeda tausasa zuciya maganganu masu dadi tashiga gayama Hawwa ahaka bacci yayi awon gaba da ita anan kasa kan dadduma. Ammi ta katse wayan takalli Baffa dayaji komi tace “nakira Ni’iman?” Gyadamata kai yayi dialing number Ni’ima tayi wayan yayi ringing harya katse ba’a dagaba saita sake kira but busy itama ansata a blacklist takira kusan 5times but haka zata sake kira Baffa yace “ya isa! Basai kin sake kiranta ba, bakomi rayuwa ce, bari zan ma abokanen aikina magana idan zan iya samana Hawwa wani aikin ağarın nan saita dawo nan zaria ta manta da damuwanta”
Around 5 ta Hawwa ta tashi cikinta namata ciwo dana yunwa dana MP, bayanta shima na ciwo, kayan aiki ta da bata cire jiyaba tacire ta daura zani tafito, wanka tayi da brush da alawala tadawo ta shirya yau cikin simple office gown black tasa tai salla, tadauki black shades tasa cus idanunta sun kumbura sosai tawuce tafito Baba na masallaci, warming Mota tayi kafin taja motar tabar anguwan, Awani eatery ta tsaya tasai abinci, koda ta shigo office nata tabude abincin tagumi tayi tana kallon food din, saiga hawaye sharewa tayi dasauri takai hannunta tasake daga wayanta tai dialing number Ni’ima but busy tayi blocking nata true true, ijiyan zuciya ta sauke gwanin ban tausayi ta debi rice din takai baki da kyar ta hadiye baya mata dadi bakinta is just dry, rufe takeaway tayi ta ijiye agefenta tai shiru tana kallon waje daya tunani kawai take, rannan takasa komi har saida aka bata break cus tace batada lpy and kowa yagani kam she looks sick da kyar take tafiya DIG yace taje taga Dr tahuta cus Hawwa is strong bata fashi, she’s serious da aiki he needs her healthy.
Around 1 takoma gida Baba na zaune awaje ya ganta
Da sauri ya yunkuro yana kallon yanda tai parking tafito ahankali tana daukan jakanta da kyar, ganin yanda fuskanta yayi jajir hakama hancinta yasa dasauri yayi wajenta kafin tama iso yace “meyasameki awajen aiki Hawwa?” Ahankali asanyaye tace “banda lpy ne Baba” dasauri ya shiga kama crutches nashi a hammata yakai hannunshi yana taba goshinta yace “subhanallahi sannu Hawwa kinsha magani konasa asayo miki”? Ahankali tace “eh nasha” cikeda damuwa yace “assha sannu, sannu kinji, kawo jakan muje ciki” yakarbi jakan yana ratayawa a kafadansa sukai ciki…
Har gaban dakinta saida yaga tabude ta shiga ciki sannan yawuce kitchen da kanshi ya shiga bude bude yadebo mata shinkafa da miya a kwano da zafinsa yafito yazo gaban dakin yana bugawa yace “nashigo”? Ahankali ba karfi a muryanta tace “eh” kofa yabude ya shiga da plate na abincin a hannunsa tashi zaune tayi dan tana shiga kwanciya tayi ko kaya bata cireba yabata abincin yace “ci, ci idan zazzabin bai kwanta ba saina kaiki asibitin su Ni’ima” sunan Ni’ima da Baba yakira kawai saiga hawaye sha hankalin Baba yatashi da sauri yaja kujera ya zauna gaban fadin yana ijiye crutches dinsa yace “Hawwa menene eh? Meke damunki? Wlh na hakura tunda kin nuna baki kaunar Alhaji Kabiru nimadai naga yamiki tsufa nafasa bari ki aureshi kinji, kiyakuri kome nagaya miki kwanakin baya eh Hawwa na, ya isa kukan, dena dena” yakai hannunshi yana sharemata fuska ta bala’in bashi tausayi, yashafa kanta yace “to ya isa ci abincin abinki ko kadan ne” yanda Baba yadamu yasa tadebi kadan takai bakinta da kyar tahadiye, yanda yaga tanayi yasa yace “kawo abincin bari naje nasayo kaza sai asoya miki kici abarbada cabbage da yaji da tumatir haka mahaifiyarki keson kaza” murmushi tamai kadan, tashi yayi yana dafa bango yasa mata filo akan gadon yace “kwanta da kyau kinji” kwanciya tayi yace “karki rufa jikinki na zafi” gyadamai kai tayi Baba yadauki abincin yana kallonta yawuce yafita yana gyaramata labule.
[9/19, 8:23 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
EPISODE 2️⃣9️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- CAT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya
WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461
Baccin ma dataso tayi batayishi ba yaki zuwa, wajajen 4 ta tashi ta chanza kaya zuwa abaya tadauki car key tafito Baba na zaune a tsakar gida yana wanke kaji shi kadai gaban pampo ganinta yasa yace “ina zaki ya jikin”? Ahankali tace “bari nadan sayo magani Baba” da dan damuwa ya gyadamata kai yace “toh shikenan kije karki jima” gyadamai kai tayi tafice shiga mota tayi ta tada tawuce gidansu Ni’ima babu wani nisa sosai daga layinsu shiga layin tayi har zuwa gaban gidan tai parking tafito tashiga da sallamanta, Mama na zaune a tsakar gida tana gyara wake itada yar makotansu da aka aiko yaranta duka sunyi aure yar aikin ta kuma ta aiketa tana ganin Hawwa tai dan murmushi tace “ahh yau su Hawwa ne agidan” shigowa ciki Hawwa tayi cike da girmamawa tace “Mama ina yini” murmushi Mama tayi tace “lafiya lau ya kike Hawwa yasu wajen Baban naki” ahankali Hawwa tace “lpy lau” tazauna awajen tai shiru takasa magana kaman wata marainiya, Mama ta kalleta sosai tabata tausayi dan tausayi duktai wani iri, yarinyar dake zaune Mama ta kalla tace “tafi Husna ki gaida Mamanki kice mata zan shigo anjima” tashi yarinyar tayi tafita, Mama ta kalli Hawwa tace “sabida Ni’ima kikazo ko?” Gyadamata kai Hawwa tayi, Mama tasauke ijiyan zuciya tace “Hawwa dagake har Ni’ima ba yara bane, tariga ta sanar dani komi dake faruwa, she’s just trying to protect her home so I think is best idan kinyi respecting decision nata and give her space datake so, idan tanaso kudawo da kawancen zata nemeki, don’t blame her rayuwa yazama abin tsoro, sai ana sara ana duban bakin gatari fa, kibarta and move on ba dole Hawwa, tunda abu yakai ga haka kifita daga rayuwanta kinji” sosai Hawwa ke kallon Mama dake maganan irin ko ajikinta dinnan, wani iri Hawwa taji hawaye na taruwaa idanunta, Mama tace “kidena nacin nan dan Allah antaba kawance dole? Yo amintan dole ne? Idan kuma kin nace sai kinyi to kema Hawwa ki yarda da mijin da Baba yamiki mana Malam Kabiru kiyi auren kowama yahuta kinayi nasan Ni’ima zata dawo gareki, kinji kiyi tunani akan abinda na fadamiki” Hawwa takarayin shiru zaune awajen akasan simenti, Mama tace “tashi to kitafi” ko motsi Hawwa takasa yi, Mama ta tabe baki tace “Allah kyauta, tashi kije dan Allah nima kada ki sake zuwan gida, wacce ta hadamu tace batayi, kowa nasa yasani aduniyan nan ba’a kuma dole, just don’t take it personal, Ni’ima is protecting her space ibada take, a musulunce miji yafi kawa sau dubu ko nine mijina zan zaba bawata kawaba ana zaune lafiya, yanda kikeda wayau da ilimin nan ko kece a situation din Ni’ima haka zakiyi wlh put yourself in her shoe, y’ata ta samu gidan hutu yo idan kawa zata mata summun bukumun basai aja mata layi ba kowa yayi takansa? Kingani saida safe bari nahadama Malam abincin dare” tawuce kitchen abinta, Hawwa kawai tafashe da kuka da kyar ta dafa bango ta mike bayanta har yanzu ciwo yakemata fita tayi ta shiga motanta, taja ahankali tabar unguwan takoma gida.
Baba bayanan but tana shiga dakinta taga ya ijiye mata kula zama tayi ahankali tabude kulan kaza ce ta soyu ansaka kulikuli da yaji gasu cabbage, tana ganin girkin tasan Baba yadafa mata dama yace dayana saurayi yayi sana’an balangu da su gasassun kaji, hannu takai ahankali tadauki daya takai bakinta daidai nan Baba yayi sallama ya shigo yana rikeda leda ganinta zaune gaban kulan yasa yayi murmushi yace “yauwa Hawwa gashinan naje bakin hanya na sayomiki chivita na grape mai sanyi, ranan nan na dandanashi yamin dadi zakiso shi”
Yazo yazauna kusada ita yana ijiye karafunan a gefe lumshe idanu Hawwa tayi jin Baba ya zauna kusada ita tabude su tana ganin yanda duk yadamu yana bude mata juice din, this is the first time takejinta so vulnerable she’s tired of being a strong girl, komima na duniya yamata ahankali tadaura kanta jikin hannun Baba gently tasaka hannunta takama hannunshi ta kankame sosai a kirjinta tafashe da kuka mai tsuma zuciya, bala’in tashi hankalin Baba yayi dasauri yajuyo yace “Hawwa, ke, Hawwana? Me akamiki mesa kike kuka haka? Hawwa” sheshekan kuka take jikinta har rawa yake tarike Baba sosai takasa magana dasauri Baba yadago kanta saikuma yajuyo da kyau idanunshi sunyi jaa yace “zonan Hawwa zo” yajawota yasata a kirjinshi tai hugging Baba so tight this is abinda bata tabayiba hugging Baba saidai maybe datana yarinya, bayanta Baba yashiga bubbugawa yace
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 35