Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wildest dream bata taba tunani abinda tayi jiya will backfire like this ba before 24hrs like this is just 11 na safe, tadauka ma dazu dasu Ammi sukazo sunzo suce an fasa auren, Khaleel ya saki Hawwa ne fa, sai kuma taji suna magana kan arabata da Hawwa. Dasauri Ni’ima tashiga jan guiwa tafashe da kuka tana zuwa wajejen da Hawwa take tace “Hawwa wait I can explain, wlh wlh sherin shedan ne kuma harda naji haushi dakika ki kiramin Baban Yaseer…………” Tasssss! Aka dauketa da mari da saida ta kwanta flat akasan wajen tanaji kaman kunnenta yafita, Hawwa takalli Khaleel daya sauke mata mari yana huci da mugayen idanu tama kasamai magana, Mama ta dago Ni’ima dasauri dataki dawowa daidai tana jijjigata, DIG yataba kansa yana kallon su Baba da Khaleel yace “Baba, Mr Khaleel ni mahaifine, dudda ban haifi kaman Hawwa ba but I have a daughter of 24yrs, ni father figure ne all mata na office din nan I consider them y’ay’ana, bazan taba having wani abu dawata ba, an sanni my record is clean, mata basa gabana, matana daya aduniya rak 25yrs of marriage, as for Abraham data kira sunansa zan iya tsayawa Hawwa in tsayama Abraham, Hawwa y’ace da kowa a office din nan fara tundaga yan gate sunsan tanada kamun kai, infact Hawwa itace one officer namu da baka ganin murmushinta anyhow! This is police station fa kace zaka bama wani kanka ai saika dawo abincin kowa, the only relationship between Hawwa da Abraham is strictly work and will always be work!” Yakalli Ni’ima dake kuka sosai tadawo daidai yace “zanyi maganinki dagayau zakisan akwai freedom of speech but shin akwai freedom after the speech? Zan barki da question din dazaki amsa kanki da kanki daga baya” wasu takardu yashiga signing gaban Hawwa yashiga faduwa sosai ganin stamp din daya daga dasauri tace “Sir!” Atare daga DIG har Khaleel suka mata ihu. “Wat!” Dan kowa ransa abace yake, Ni’ima Hawwa takalla dake kuka sosai sannan takalli DIG ahankali tace “Sir tun dazu nasa Abraham yaturomin CCTV footage na office dina nagani, I knew ita tamin, I already have it a heart dina is over between us na bar Ni’ima har abada, amman dan Allah Sir karka turata prison, she’s a mother, banda haka ita ke kula da mahaifiyar ta, karka turata prison kaji Sir” wani kallo Khaleel kema Hawwa kaman ya dauketa da mari yakeji hakama Baba da Ammi tahanashi magana amman kana ganinsa kasan ashar yakeso ya durama Hawwa, DIG ransa abace yace “idan ke kadai tama laifi saiki yafe mata, this lady tayi making so much accusation ciki harda process na promotion namu tai mocking, she played with my name! I! Ni DIG! Da ma’aikatana You and Abraham my asset, government asset! Hawwah zan wurgata gidan yari tai kaman 1month kafin law yayi taking cause nashi, ashiga kotu abata proper punishment na defamation of character na mutane uku datayi, gidan yarin nan dazata zauna na wata daya punishment ne na ambato sunayenmu wanda nine nake mata shi kafin punishment na asalin law” daga Mama har Ni’ima fashewa da kuka sukayi jin abinda DIG yace, Mama tace “yallabai amata rai, amata rai, kumin rai nima, namuku alkawari ko hanyan da Hawwa zatabi Ni’ima bazata karabi ba Billahil Azeemu, dan girman Allah kuyakuri sherin shedan ne” mtsww DIG yayi tsaki yawani buga stamp a paper dayasa Hawwa tace “noooooo” DIG yamikama yar sandan takardun yace “akaita prison now now ku jefar da ita” Ni’ima tarungume Mama da karfi tana ihu sosai. “Mama Mama karki bari su tafi dani, Mama na shiga uku na lalace, Mama karki bari su tafi dani, Hawwa, Hawwa kiyafemin Hawwa is me fa, kiji tausayina Hawwa, kimin rai, kituna su Yaseer da Yasmeen, Hawwa tare muka girma, muka taso and did everything together, Hawwa tundaga Abuja nataso nazo kano graduation ceremony dinki na yar sanda ko Baba baizo wajen ba sai ni sai Ammi” Afusace Baba yace “sabida kafana ne banje ba badan banso najeba kinji makira mai bakin hali, annamimiya algumguma, shi ramin mugunta dama kurarre ne idan baka hakashi ahankali ba kaine ke fadawa cikinsa, gashinan ai abinda kikama kanki, kinso kashe ma y’ata aure amman kalli kece kika kwana ciki, wannan saiya zama darasi da ishara agareki, adinga sara ana duban bakin gatari, kikaje gidan yari kiyita tofama kanki da Alhamdu ko Allah zai yaye miki bakin cikin nan, da kishi, da hassada azuciyanki kinji makir……” muryan Hawwa na rawa sosai tace “Babaa!” Shiru Baba yayi Hawwa ta share fuskanta Ni’ima tabata tausayi, bawai sabida tana sonta or anything ba as a human being kawai tana tuna yaranta, ahankali muryanta na rawa tace “Sir Ni’ima made a mistake okay, wlh nabarta har abada No more friendship amman please don’t send her to prison” DIG ya dauke kai kaman baijitaba, saikawai tajuyo takalli Khaleel idanunta sunyi jaa sosai cikin raunin murya tace “dan Allah Khaleel kayakuri please” dauke kai yayi tareda juya mata baya, zagayowa Hawwa tayi ta gabanshi takasa daurewa tafashe da kuka tana kai hannunta ahankali ta kama hannunsa tace “if you loook at it she lost everything already, yara, aiki, the only thing takeda shi is her freedom please Ibrahim don’t take it away from her, do it for the sake of two innocent yaranta for her kids and her poor Mom look at her” tanunamai Mama dake kuka gwanin ban tausayi, gabaki daya zuciyan Hawwa yayi breaking ta kankame hannun Khaleel tana kuka tace “please Khaleel, I know you are a good man kaji” zuciyan Khaleel na kuna ganin yanda Hawwa ke kuka yana kallonta yace “this crazy woman defame you! Haryau akwai tabon data miki a hannu, she almost killed you at the hospital! She insulted Baba! Ta zagi Mom, she booed you! She called you whore Hawwa! Takirana matana karuwa kai!” Khaleel harwani jijiya ke fitowa agoshinsa kawai yama Hawwa ihu yace “tayi maganganun banza akan matata! My wife! Zuciyana is not as good as naki i will not forgive her! She will pay for abinda tamiki all of it, nooo bazan hakura ba bazany……….” Hawwa bata taba sanin willingly zata iya rungume Khaleel ba sai this moment kawai rungumeshi tayi tashige jikinshi Khaleel yakasa karasa maganan dayake yi, tai placing fuskanta a wuyanshi tafashe da kuka mai tsuma zuciya akuma hankali ta yanda shi kadai da itane zasu iyaji, kowa ya sauke kai daga kallonsu a office din ganin yanda Hawwa tai hugging mijinta, cikin murya mai bala’in rauni dake shesheka awuyanshi Hawwa “Pleaseeeeee Husbyyy!” Wani irin automatic mutuwa jikin Khaleel yayi, Hawwa tace “dan Allah kayakuri kaji My Ibrahim Khaleel! Kanada sunan daya daga cikin annabawan Allah, show mercy, ina matarka bazan iya rokonka abu kamin ba”? Tafashemai da kuka dakawai yaji jikinshi na sanyi, gently yadago hannunsa shi yadaura kan bayanta yashiga patting yana moving hannun up down abayan ta, murya chan kasa yace “there’s nothing bazan iya miki ba, okay stop crying now” gyadamai kai tayi gently, yakalli DIG still holding her yace “for the sake of my wife that pleaded on her behalf tayi one week a prison din daganan i will decide idan zanyi charging nata to court ko zan yafemata” Hawwa tadago kanta dasauri zatai magana Khaleel yace “kome zaki cemin idan kinga dama ma kihada da kukan jini this is the least I can do, taje tayi kwana bakwai gobe ta kara gwada messing da matana taga abinda zan mata from now duk wanda zai tabaki must have to go through me” yan sanda suka shiga bambare Ni’ima daga jikin Mama tana ihu tana kiran Hawwa akai waje da ita Hawwa zata bita Khaleel yarike mata hannu tana kuka sosai yawuce da ita su Baba suka tashi da Ammi suka bisu abaya Mama aka barta tana kuka awajen. Agabansu aka jefa Ni’ima dake ihu cikin motan da akekai mata gidan yari, Hawwa sai kuka take taji tausayin Ni’ima, Ni’ima tabata tausayi, suke suka wuce suka shiga mota Khaleel na rike da Hawwa data kasa daina kuka abin tausayi. NI’IMA TABANI TAUSAYI HARDA DAN KUKANA😭 [10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣0️⃣ Har tsakiyan kanta Hawwa taji kanta yafara kararrawa bell ringing tafara gayama kanta is Khaleel, Pops boy kemiki all this abubuwa, karfi taji yazo mata yana kokarin taba boobs nata ta iya daga hannunta takama hannunshi tarike gam, Khaleel ya kalleta da idanunshi da sun kankance, kasa magana Hawwa tayi sai kallonshi datake tarike hannunshi gam kirjinta na bugawa ba kakkautawa, murmushi Khaleel yayi kaman karya barta ta tafi haka ya keji sai kawai yayi hugging nata so tight batare daya karbe hannunshi data rikeba, sugar jikin Hawwa tayi yana mata wlh, kawai zaki jikinta keyi addu’a tashiga yi takasa tureshi, bakinshi saitin kunnenta cikin mugun tsokana yace “if Lee wants to have Kulu he will have Kulu can you see that now? I can shut you up anytime naga dama, I’m not just any regular bad boy, I’m a bad police officer’s boyfriend, I’m dating you! We are couples! Remember Khaleel can have any woman daya ga dama you’re no difference” dagata yayi ahankali yakoma yazauna agefe bangon wandonshi yatashi harda na bala’i amman ko kokarin boyewa baiyiba yakama hannunta yadauki paper bag din yasa aciki yace “you can go girlfriend Kulu” dasauri Hawwa tabude kofan tafice jikinta kaman ba nataba tana tafita kaman zata tashi yabita da kallo saida yaga ta shiga cikin gida sannan yabuga kofan Umar ya shigo yaja motan suka fice yana kallon gaban shorts nashi dake atashe yaja yar gajeren tsaki he’s so horny sabida yanajin nauyin Baba ne da wlh saiyaci yarsa a kofar gidansa. Sosai gabanta ke faduwa, what just happen now? How was that boy able to shush her up? What is the meaning of abinda jikinta yamata? Ahaka ta shiga gidan Ramla ta taho da gudu tace “Ya Hawwa kinga shopping danayi dayawa harke nasayoma abu kuma bodyguard dinshi baicemin ya isa ba har Baffa na nasaima abu shine yanzu Ammi kemin fada wai yayi yawa” kirjinta har lokacin bugawa yake tadaiyi murmushin yake da kyar Ammi dake daki tace “Hawwa!” Dasauri Ni’ima dake zaune da Hawwa bata lurada itaba tace “Hawwa!” Dasauri Hawwa tajuyo takalli Ni’ima jin muryanta, kusan 20secs Hawwa na kallon Ni’ima itama haka Ammi taleko daga net ranta abace tace “Hawwa bakiji ina kiranki bane” firgigit Hawwa ta kalli kofan tace “toh Ammi gani nan” tai wajen kofan kai tsaye daidai zata bude ta shiga Ni’ima takama hannun Hawwa tarike gam cikin wani irin murya mai rauni tace “Hawww…….waaaaa!” Kawai hawaye Hawwa taji sunzo idanunta tadai daure tahanasu zubowa takalli Ni’ima data rike mata hannu tace “yanzu kuma mena miki Ni’ima kikazo nemana?” Daidai lokacin Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Aminu suna hira ganin Ni’ima tarike hannun Hawwa yasa ya kirne fuska suka kame awajen, cikin sanyin murya dake nuna nadama Ni’ima tace “Hawwa banda words to justify whatever I did to you and your family, Hawwa bansan meya shigeni ba, I couldn’t believe nine ke yunkuri inacewa zan kasheki da gaske kaman aka banni zan iy…..iya….” Muryanta yashiga rawa takalli Ammi dake kallonta ta kofa tajuya takalli Baba tace “nama magabatana kuma iyayena maganganu marasa dadi I’ve lost everything, Hawwa Baban Yaseer yasakeni tun ranan hospital din nan ina gidanmu har yau” ahankali Hawwa ta kalleta tausayinta na ratsata da rashin jin dadin news din, gyadama Hawwa kai tayi Ni’ima tayi ganin taga tausayinta akan idanunta yasa cikin sanyin murya tana kuka tace “ya kwashe yaranmu bansan ina yakaisu ba nakira school ance basa zuwa” tafashe da kukan damu da rashin gata Hawwa taji zuciyanta ya tsinke awani irin hankali Ni’ima tace “yau an koreni daga wajen aiki Leadway sun tura video abinda namiki to NMCN anyi revoking license dina! My hospital fires me” Runtse idanu Hawwa tayi she knows what nursing means to Ni’ima, shine kadai profession datake so aduniya, cikin muryan kuka Ni’ima tace “idan bakiso nakashe kaina Hawwa ki yafemin ki manta da abinda namiki komi yawuce I’m sorry, I’m really very sorry” tafashe da kuka sosai zatai kneeling da sauri Hawwa takai hannunta ta tareta kaman abinda Ni’ima ke jira kenan ta shige jikin Hawwa ta rungumeta ta kankameta tana kuka Hawwa ta tsaya turus paper bag dake hannunta yafice yafadi akasa idanunta suka cicciko da hawaye dago idanunta tayi tahada idanu da Ammi data mata mugun kallo kawai tasaki labule takoma cikin daki abinta, Baba ma yakada kai yajuya rai abace kawai yayi zaure Aminu yabishi, kaman jira Hawwa take tasaka hannayenta abayan Ni’ima ta hugging nata back murya chan kasa tace “it’s okay stop crying ya isa, kinsan anytime kikai kuka haka yana saki ciwon kai” girgiza kai Ni’ima tayi ajikin Hawwa tace “Hawwa I’ve been a bad friend I’ve hurt you the most, I can’t forgive myself harsaikin yafemin dan Allah, Hawwa ban cancanci yafiya ba” cikeda tausayinta Hawwa tace “nayafe miki Ni’ima please stop crying now” tadagota daga jikinta tashiga sharemata hawaye tace “dan Allah kidena kuka yawuce” Gyadamata kai tayi, Hawwa tace “gobe zanje office I will see what I can do about license naki Ogana has good connection he can help, I know what nursing means to you bazan bari kiyi loosing nashi ba okay” Gyadamata kai Ni’ima tayi, murya chan kasa Ni’ima tace “zaki tayani kiran Baban Yaseer kibashi hakuri ya maidani gidana? Banda ko sisi banda aiki yanzu I need him please kitayani kiransa” abu Hawwa taji ya tsaya mata a wuya takasa motsi takasa cemata eh ko a’a, Ni’ima tace “please feel free ni da ke are one kinji Best” hannunta Hawwa ta kalla saikuma tadauki paper bag din tana dubaw,a Ni’ima na kallon jakan Hawwa tashiga ciro abubuwan ciki tana neman wayanta, wasu expensive designers perfumes ne sai box na polo diamond watch da another box na LV brackets sai kuma cute note, ganin bataga wayanta ba yasa tace “Innalillahi na manta ban karbi wayana daga hannunsa ba” abu Ni’ima ta danne dataji ya tsayamata a kirji tace “wane?” Yatsine fuska Hawwa tayi kadan tace “Khaleel” murmushin dole Ni’ima tayi tace “ohh wai mijinki, shiya baki gifts haka”? Gyadamata kai Hawwa tayi not paying attention to her sabida yanda taji ranta yabaci yagama tabata yatafi da wayanta, hannu Ni’ima tasa tadauki note din ita adole sun dawo kaman da tace “read note daya miki mana bari na karanta miki” tai murmushi tace “yarubuta my first gift with love to Mrs Lee Kulu Yar Sanda” dan tsaki Hawwa taja tace “dan rainin wayau” Ni’ima tace “he’s so romantic gurl common ina kukaje”? “Hawwa!” Ammi ta kwalamata kira dayasa Ni’ima ta tashi dasauri tace “bari natafi har yanzu Ammi fushi take dani gobe zanzo maybe by then yakawo miki wayan sai mu kirashi”gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace “take care” Ni’ima tace “I love you Best” baki Hawwa tabude zatace love you too kaman yanda sukeyi da saita kasa furtawa murmushi tamata ahankali mai taushi tace “thank you agaida Mama” juyawa Ni’ima tayi tayi zaure tana tafiya ahankali hoping Hawwa zata kirata ko agogon nan ne tabata amman taji shiru tace shikenan Hawwa ta chanza ba haka Hawwa takeba da ba, ko waya Hawa tasaya zata iya sadaukar mata amman yau ko kudin ma datace batada su Hawwa bata bataba, ga gifts tagani but Hawwa couldn’t give her a thing. Komi Hawwa ta kwasa ta shiga daki da sallama Ammi ta kalli Ramla tace “fita zanyi magana da Yayarki” fita Ramla tayi ganin yanda ran Ammi yabaci tana fita Hawwa tayi wajen Ammi dasauri tace “Ammi dan Allah kiyakuri yazanyi I have to talk to her amman naji maganan ki bazan maida ita kawata kaman d’a ba!” Kabar da hannunta Ammi tayi daga jikinta cikin tsananin fushi tace “you are very very very stupid Hawwa!”Dasauri Hawwa ta kalli Ammi dan bata taba zaginta ba, rai abace Ammi tanuna kanta tace “is something wrong with your brain? I expected you kice kinji kin yafe let’s end things kaman yanda ita tai initiating at first ki sallameta but kin tsaya kina hugging Ni’ima are you mad?” Baki Hawwa tabude tace “Ammi wlh bah……” “yimin shiru!” Ammi tafadi tana mata ihu, Hawwa tayi shiru tasauke kanta kasa Ammi tace “imagine kun fita keda mijinki yabaki gifts wannan kawar kike nunamawa har tana tayaki karanta note din da mijinki yarubata miki, you are telling her zaki ma Oganki magana kan licence dinta, zaki tayata kiran Baban Yaseer what is your business with Ni’ima and her affairs sai Ni’ima ta kasheki zakisan ta tsaneki ba kawar arziki bace?” Ammi tai ihu she don’t care at this point uban kowa yaji Baba yashigo dakin yace “da kyau Zainabu wanke miki ita tunda kunnen kashi gareta” Ammi tace “Uwarki ce Ni’ima ko ubanki da bazaki iya hakura da ita ba can’t you leave with out her? Wlh kika kira Baban Yaseer kokikai magana kan licence dinta sainayi mummunan saba miki, Hawwa kika kara jawo Ni’ima jikinki wlh saina zame hannuna a lamarunku tunda ke kinsaka differentiating good people from bad, you’re a criminologist but kin kasa karantan Ni’ima kisan criminal ce ita all she’s doing dake is friends with benefit bata taba sonki ba, yau tazo wajenki sabida tasan u might be able to get her licence back for her, tasan mijinta na sonki kina karansa kika cemai yadawo da Ita zai dawo da ita, this gurl has been benefiting from you right from day one, Ni’ima tafi kowa cin albashinki saitaci tarage sauran mu yan uwanki kike rabamana” Ammi bambami takema Hawwa bana wasaba, tace “yanda kike kashema yaranta kudi kanninki da yaran kanninki basu samu haka daga jikinki suci, duka abinda kika mata arayuwa bai hana rana daya ta kwance miki zani a kasuwa ba ta zagi ubanki ta zagi uwarki ta goranta miki yanzu shine still kike neman goyata abaya kiyi Allah baki sa’a nina tafi zaria nafasa kwana gidan nan, Ramla zoki hada kayanmu mutafi” Dasauri Hawwa tarike kafanta tana girgiza kai tace “Ammi dan Allah kiyakuri” Baba shima yace “Zainab yakuri yamma tayi bani barinki kishiga hanya yanzu” kaman Ammi zatai kuka tace “Malam Hawwa na batamin rai, tana bakantamin rai, haba haba dan Allah gamai sonta ta tsaya tana gayamana mashayi ne menene menene, ga mara sonta takasa ganewa binta take ido rufe kaman makauniya,ana nuna mata gaskiya tana kulle idanu ina dalili kasheni takeso tayi da bacin rai da takaici nagayamaka bazan kwana ba Malam” Baba shima cikin masifa yace “shikenan kin batama mahaifiyar ki wacce ita kadaice bata fushi dake aduniya rai, matarnan ni da ita bama hammata iska muke akanki sabida yanda bataso ina fada akanki ina damunki, jibi yanda kika bakanta mata rai yau Hawwa kinji dadi ko”? Tashi Hawwa tayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka tace “Ammi dan Allah kiyakuri trust me I don’t consider Ni’ima my friend anymore and namiki alkawari bazan kara bari tasan sirri na ba kawai tabani tausayi ne somehow I feel responsible for her situation and condition da Baban Yaseer baiyi all abubuwan nan ba da yanzu suna tare abinsu but bazan karaba kiyakuri Ammi na forgive me dan Allah” shiru Ammi tayi saikuma ahankali tace “naji nahakura ya isa, kawai abin namin zafi arai ne yanda kike yunkurin dawo da makashinki rayuwanka” Baba yace “Allah ya kyauta ai ta kuskura tai haka saitaga bacin raina” ahankali Hawwa tace “bazanyiba Baba” wucewa Baba yayi yafita Hawwa takai Ammi gado ta zauna sai kawai ta kara rungume Ammi, ahankali Ammi tanuna mata wasu shopping bags tace “kinga abinda Ramla tayi taga opportunity” dan murmushi tayi kadan tace “yarinya ce Ammi” ahankali Ammi tace “ina kukaje?” “Wani shagon dinki aka aunani hmm” ta tabe baki Ammi tai murmushi tace “muga abubuwan”. [10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣1️⃣ She wants to be Hawwarh’s best friend, wannan abubuwan da ada zatai sharing da Ni’ima gwara tayi da ita, tabata labaran hakan zaisa ta manta da Ni’ima, Ammi ta karba tana budewa tarike baki tace “au dan gidansu yartawa yake cewa Yar Sanda Kulu lallai Ibrahim yacika sarkin tsokana” Ammi tabude kwalin agogon taciro tana kama hannun Hawwa ta dauramata tace “masha Allah cip cip idan gobe yazo saikisa yaganki dashi yaji dadi haka akeyi ma miji” Hawwa tadan turo baki tana tauna baki batadai magana ba gudun karta batawa Ammi rai Ammi tasamata bracelet din shima yamata kyau sannan ta bude turarukan ta feffesa mata itama Ammi ta fesa anata jikin tace “uhm ni Maman Amarya nima nayi kamshi” dan murmushi kadan tayi Ammi tace “kai gaskiya mijinki ya san kan turare Hawwa kinji kamshi” dasauri tace “Ammi nabaki ki daukesu ni dama inada turare na” dakuwa Ammi tamata tace “kwal ubaki Hawwa mijin naki yamiki kyauta zakimin, kaji yarinya inga kin bama wani saikin sani” turo baki tayi ta tashi kawai tana rage kayan jikinta Aminu yayi sallama yashigo wani waya daban yakawoma Hawwa yace “Ya Ibrahim yace nakawo miki” wayan takalla Iphone ne bamatasan wanne ba ganin Ammi na kallonta ta wutsiyan ido yasa tasa hannu ta karba tace “to” ta ijiye tawuce bayi. Around 10 duk sun kwanta ita Hawwa sabida zatai azumi gobe Ammi kuma sabida zatai tafiya gobe, sabon wayan dataki bi takanshi tuntuni ne yahau ringing ita batamasan sim dinta ne ciki ko wani dabanba hakanan dai taji bazata dauka ba, wayan na karewa yashiga ringing again Ammi tace “wai ba ke ake kira ba Hawwa nafasan ba bacci kikeba” tashi tayi ta sauka daga gadon tasa hannu tadauki wayan akan mirror tadawo gadon ta kwanta sannan ta danna wayan takai kunnenta sabida Ammi yasa ta kwantar da murya sosai hakan yasa muryanta yayi wani irin dadi ahankali tace “hello” lumshe idanu Khaleel yayi yana gyara kwanci afalo ashagwabe yace “I’m hungry Kulu” wani iri Hawwa taji yanda yayi magana hakan yasa tayi shiru, Khaleel ahankali tace “I don’t feel like eating abinda chef namu suka dafa, nazo kimin girki Kulu?” Runtse idanu Hawwa tayi tace “nace banson sunan nan” ahankali yace “but Hawwah is Hawwa Kulu” Shiru Hawwa tayi the way yake kiran Hawwa dadi, sabida Ammi tadaure tace “bacci zanyi zan tashi nayi azumi anjima good night” zata cire wayan daga kunnenta yace “but it’s not Ramadan, azumin me kikeyi ramuwa?” Shiru tayi ta lumshe idanu kaman bazata amsashi ba tace “nafila ina azumi Monday and Thursdays” cikin yar karaman murya yace “nima zanyi” yayi shiru jin batace komiba Khaleel yace “sainai addu’a Allah karya baki ikon bata auren mu, I want to live my life with you” yafadi ahankali baimasan mesa yake fadin hakaba but kawai yanaji ajikinshi bazai iya rabuwa da ita ba dan juyawa Hawwa tayi ganin Ammi tayi bacci ga ijiyan zuciyanta tanaji hakama Ramla yasa ahankali tace “you’re a liar! Kaida ke wulakanta mata bakasan darajansu ba, imagine locking your Baby Mama in jail, Allah bantabaji I hate someone kaman the way na tsaneka ba” shiru Khaleel yayi sai kuma chan yace “do you love my gift?” Cikeda tsana tace “I will never love anything that comes from you” shiru yayi baice komiba Hawwa kawai tazare wayan daga kunnenta daidai yasake kira kaman bazata daukaba tadauka kafin yayi magana tace “how could you send that video to Nursing Council don’t even deny it nasan aikinka ne, why would you do that to my friend?” Hamma taji yayi yace “zan fita I know you don’t have friends so bansan wat you are saying ba bye” Hawwa tace “aikin kenan party giya da mata” murmushi yayi yace “gashi na aureki” zatai magana ya katse wayan jitayi ranta yana kuna yana susa tasan yanzu club zaije maybe Allah kadai yasan time dazai dawo shiru tayi sai chan ta tuna yanda yamata kiss a kumatu a mota dasuri takai hannu tashiga share kumatunta kaman yasamata dafi ahaka tai bacci. Washegari around 8 suka fito dudda tanajin bakin cikin shiga motan nan haka ta shiga Ammi tafara kaiwa park sannan tawuce office. Tundaga gate ake mata yajiki ana mata Allah kyauta tana zuwa direct office na DIG tayi tai knocking yabata izinin shigowa yana ganinta yadakatar da rubutun dayake yace “Hawwa are you sure you’re

Chapter 26 of 35