“ya isa Hawwa ya isa, zakisa hankalina yatashi, koma menene ke damunki baifi karfin Allah ba, ya isa Jiddalo na, ya isa, yi shiru yi hakuri kinji, kinada matsala awajen aikinki ne?” Girgixamai kai tayi alamun a’a tana tsagaita kukan tana sauke ijiyan zuciya ba kakkautawa a kirjin Baba, ahankali yace “to menene ke damunki”? Murya chan kasa tace “Baba aure nakeso nayi nagaji da yanda kowa keyi dani sabida banyi aureba” ahankali Baba na buga bayanta yace “karki damu zaki aure, anmini kwatancen wani Malami na Islamic chemist ranan asabar tunda ba aiki zan kaiki muje muji ko aljanu gareki dake hanaki aure, kokice baki sonsu kosu sugudu zamuji dalili kidena damun kanki namiki alkawari bazan kara takura miki ba, lafiyanki yafi komi mahimmanci agareni Hawwa na, kiyakuri kinji yarinyana yar albarka kiyakuri da rayuwa, komi tsari ne na ubangiji kizama mai juriya da hakuri akwai Allah Hauwa’u kinji” gyadamai kai Hawwa tayi, Baba yayi shiru chan yadago ta daga jikinshi yace “zafin jikinki ya baci kinsha magani kuwa?” Gyadamai kai tayi ahankali Baba yace “to zai sauka, sha lemon kici naman bari naje masallaci, kada kuma kisake kuka kinajina” gyadamai kai tayi yadafa gadonta yana mikewa daukan crutches din tayi tabashi ya karba yafice tabishi da kallo saikuma ta kalli abincin bata iyaci, wayanta ne yahau ringing da mugun sauri takai hannunta ta dauki wayan Ammi tagani a screen sanyi jikinta yayi tadauki wayan Ammi ma sake kwantar mata da hankali tayi sun sade suna waya ahaka bacci yayi gaba da ita koda Baba yadawo ganin tayi bacci yawuce yana jawo mata kofa duk ya damu ganin bataci abinci ba.
I KNOW SOME PEOPLE MIGHT BLAME HAWWA ACE KE BAKIDA ZUCIYA NE MENEMENE
LİSTEN I THINK IDAN KANAMA MUTUM SON GASKIYA YOU DO EVERYTHING IN YOUR POWER TO HAVE THEM BACK IDAN KUN RABU.💔
IDAN SO DA KAUNAN NA GASKIYA NE AT FIRST BAZAKA YARDA LALLAI LALLAI KUN RABU BAFA SAI REALITY HIT YOU💔
DONT BLAME HAWWA, SHE VALUE NI’IMA, BUT KUNA GANIN ABINDA MAMAN NI’IMA TAMATA SHINE DAIDAI????
[9/19, 11:55 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
Washegari around 5 ta farka da ciwon kai har bata iya bude idanu da kyau, gashi tai staining kayanta da wajen abinda bata tabayiba, ta tashi tacire kaya da zanin gadon batada karfin wanki a basket na laundry tasa, tasake kwanciya ko daga kafa tayi saitaji akanta, tana ahaka Baba yayi knocking da sallama da katuwan muryan nan nasa yace “zan shigo” kofan yabude ya shigo dakin yaganta kan gado hankalinshi yakara tashi ganin sosai Hawwa fa batada lpy, batama iya bude idanu, cikeda damuwa yace “Hawwa na” yazo wajen gadon yana dagota jikinta kaman fire Baba yace “subhanallahi, Hawwa zoki lallaba kiyi wanka muje asibiti, kokuma bari kiga nakira Ni’ima” wayansa yaciro daga aljihu yashiga kokarin kiran Ni’ima Hawwa na kallonshi da kyar harya katse bata dagaba yace “bata dagaba bari kinsan asuba ne hala bata tashi ba, bari nasake kira” yasake dialing number saiya cema Baba busy kusan sau 4 yana trying yace “busy busy yake gayamin” dan murmushi kadan Hawwa tayi ganin shima Baba tai blocking nashi, cikeda karfin hali muryanta baya fita da kyau tace “Baba karka damu bari naci abinci zan lallaba naje asibitin nasu adubani” gyadamata kai Baba yayi yajuya yace “shirya wankan bari nahada miki ruwa” sosonta yaduka yadauka yafita yana dungura sanda yashiga kitchen Umma na kitchen din ta banka uban tsaki ko kallonta baiyiba, ruwan da aka ijiyemai nashi na wanka yajuye mata yadauka yafito yatara na sanyi ruwan yayi dalam dalam dan jikinta akwai zafi sosai yakaimata bayi sannan yadawo dakin yabuga mata yace “fito Hawwa” fitowa tayi da hula akanta ahankali take tafiya tana dafe kanta da hannu daya hannu daya tana dafe bango, Baba yakama hannunta gwanin ban tausayi ya jinginata a bangon wajen yaci bari nakawo miki kujera, kujera ya dauko yasamata abayin sannan ya shigar da ita yarufo mata kofa, bata taba sani ana irin ciwon kan nan aduniya ba, kowani motsi tayi sai kan ya amsa, tadan jima tabude kofan Baba na jiranta, brush yabata daya koma daki yadauko mata tayi yariketa yakai daki ya zaunar kan gado, Allah sarki da kanshi yabude sip yazaro mata yar doguwan rigan da yagani na atampa green, ya ijiye mata kusada ita, tabishi da kallo yanda yake dingisawa yadauko mata mayyukanta yakawo gadon ya ijiye duka kusada ita murya chan kasa yace “sa kaya ganinan zuwa” yawuce yafita, da kyar ta tashi tadauko su pad, pant bra tashiga shiryawa ahankali tasaka green atampan da Baba yadauko, dogon riga very simple yet stylish dinki dan har collar gareshi rigan, ta zauna ahankali kome zatayi kaman kanta zai fadi, dan karamin gyalenta green ta dauka ta yafa tasake kwanciya agadon Baba yashigo da shayi a hannu yazo gadon yazauna kusada ita yace “zoki sha muje” hannu tadagamai alamun bazata iyasha ba, tana lumshe idanu saikuma dan gajeren bacci yayi gaba da ita wuraren 7 ta farka, jikinta har kyarma yake sabida zazzabi kaman ana tsinka hanjin cikin jikinta, idanunta sunyi jajir, gyalen tasake dauka tayafa dan bazata iya daurin dankwali ba ta lallaba ta mike tana daukan wayanta da handbag da car key a hannu tasaka flat shoe black tafito, Baba na compound tafito yamike dasauri yataho da sauri yana kallonta yace “kin tashi” dan murmushin karfin hali tamai tace “bari naje asibitin su adubani” Baba yace “zaki iya tuki kuwa da ciwon kan nan”? Murya cha kasa tace “zan iya Baba karka damu” har mota yarakata ganin hankalinshi bai kwanta ba da fitan ita kadai yasa ahankali tace “Baba ko Ni’ima zata iya dawo dani kazauna kaji” gyadamata kai yayi ya maida mata kofan yarufe ta tada motan taja Baba yabi motan da kallo.
Ahankali take tukin, da kyar take iya bude idanu har jiri jiri take gani amman sabida karfin hali haka tashiga hanya jikinta kaman wuta, ko kadan bata gudu sosai cus jiri take gani, har layi take, hospital nasu na yan sanda takeso taje tunda Ni’ima tace tadaina zuwa hospital nasu wanda shine hospital datake using idan batada lpy, sunkai wajen traffic light na zone 3 ta tsaya tana jiran yakai turn nasu tawuce, dan tsayawan kawai yasa taga idanunta sun fara ganin duhu, kawai idanunta suka fara kukkullewa suna firfir, internally taji kaman an kunna wani engine na vibration a jikinta, kawai jikinta yafara rawan da bata iya controlling tana fisfisgewa tafara convulsing.
Bakin rigiman Noor yasa yau yatashi da wuri cus tace shizai kaita school, tunda suka shiga motan nan surutu takemai, ganin an kirashi yafara waya yasa ta barshi tawuce window tamike tsaye tana kallon hanya ganin sun tsaya chak, motan dake next to them a layi yar corolla data tsufa ba irin tasu ba ta kalla, ihu tayi tace “Dady loook someone is sick, Dady someone is shaking, I think is Fairy Angel Anty, Daddy!” Yarinyar tai ihu dayasa Khaleel yadan dakatar da wayan dayake yazo wajen yace “Princess menene”? Leko da kanshi yayi shima idununshi suka sauka kan Hawwa dake convulsing acikin mota ita kadai kanta na karkacewa yawu nabin gefen bakinta, daidai tawani mike ta sandare ta danna tootle motanta yayi gaba yana arnen gudu jikake karakakakakap!!!! Motanta yana dukan motocin dake gabanta with full speed…
Dawani irin sauri Khaleel yabude bayan motan yafito yanabin motanta da gudun bala’i kaman bashiba acikin traffic din nan some people ma nafitowa dan some people anga Hawwa na convulsing, every gudu da Khaleel yake he’s telling her in his mind don’t die! Don’t die! Saida motanta yahada 5good cars suna gudu saida sukakai jikin wani trailer ne akai gwarap!!! Dole motocin suka tsaya hakama nata ya tsaya but still pushing nata keyi sabida kafanta, glass na gaban motanta ya tarwatse kwasha kwasha kanta na jini hannayenta na jini, lafiyayyen accident Hawwa ta hada, Khaleel yafara reaching wajen motanta yana zuwa wajen motan nata dake hayaki sosai yashiga budewa jama’a nataruwa ana tayashi budewa ana zuwa wajen sauran motocin yana kallonta yana kokarin bude motan yanda har airbag na motan yafito yatareta tagaba, bude motan yayi nasaran yi yashigo jini nabin hannuwanta da goshinta ga some kwalabe ajikinta, ya zare sitbelt dinta, Hawwa tafado jikinshi tana convulsing kumfa nafitowa ta gefen bakinta da yawu, jini nabin gefen goshinta, dasauri Khaleel yasa hannunshi yariketa, yakai hannunshi ya zare kafafunta daga tootle flat slippers nata nafita daga kafafun, lips nata na jini sabida yanda take biting nasu zata cigaba dasauri Khaleel yakai hannunshi yasa abakinta ta shiga tattaunewa tana datse hakoran akansu, daidai Salman da bodyguards nashi da mopol dinshi rikeda bindigoginsu sunzo akahau kallonsu jama’a while ana ciro sauran mutanen da Alhamdulillah babu wanda ya mutu saidai ciwo, rike Hawwa yayi gam ajikinshi yace “Salman pay for all damages she caused, I’m taking her to the hospital!”.
[9/19, 11:55 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣1️⃣
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 3️⃣1️⃣
Wucewa yayi two bodyguards na binshi abaya daya rike da jaka da wayan Hawwa da Salman yabasu su biyoshi, dayan babu komi a hannunshi, suna zuwa wajen rolls Royce dinshi suka budemai baya shiga ciki yayi yana rike Hawwa ajikinshi Noor tafashe da kuka tana kallon yanda jikin Hawwa ke fizgewa, Khaleel yace “sauke glass na motan kasa she need breeze” saukewa yayi, driver yayi kwana kawai suka fara gudu a lane din kafin su sami uturn su dauki wani hanya, hannun dogon long sleeve dinshi Khaleel yakai bakinta gently ya goge yawun dake fitowa daga bakinta yana kallonta damuwa sosai akan fuskanshi kaman zai kirata da idanu yace ta farka ta farka tsabagen yanda yake kallonta, Noor na kallonsu tace “she’s biting your hand Dady” murya chan kasa yana kallon Hawwan dake jikinshi yace “she’s sick that’s why” dasauri Noor tace “Dady I love her alot can I take her pain away?” Shiru yayi yana kallon fuskan Hawwan yace “pray for her” yanda Oga yace aje hospital yasa driver yakaisu hospital din Excellency daya gina, hamshakin hospital ne, kallon Hawwa Khaleel yake bayako kyafta idanu, suna parking ana zuwa, karbanta akai daga jikinshi sukai ciki da ita.
Sauka yayi daga motan yabama bodyguard nashi hannu alamun yabashi wayan da handbag din Hawwa ya karba yace “drop Noor a school” yakalli Noor saikuma ya matso ya manna mata kiss a goshi ahankali tace “Dady will my FAA be fine?” Gyadamata kai yayi yace “she can fight! She will fight the sickness trust me” washe baki Noor tayi tace “My FAA is very strong right Dady” gyadamata kai yayi, ahankali tace “Dady please stay with her don’t fight like that day at super market” shiru yayi saikuma yace “you talk too much go to school” yarufe mata kofan yawuce yashiga cikin hospital din zuwa dakin emergency da aka kwantar da Hawwa, wayanta dake hannunshi ne yashiga ringing dasauri yadaga yaga suna Baba, jimmm yayi he remembered Salman yagayamai mutumin baida kafa he’s crippled that means he’s a sick old man idan yatadamai hankali fa? No! Yafadi ahankali.
Yana tsaye awajen rike da wayan harya katse, daidai Nurse tazo wajen da form a hannu ta mikamai tace “Sir can you fill the form or you have to call her family” sabida yagaya musu hatsari tayi yakawota, paper yakalla da nurse din kaman wanda baiso yayi magana yace “I will call the family”, sannan yadanna screen na wayanta ganin babu key yasa yashiga call log nata number daya gani da Ammi yayi dialing ringing daya Ammi tadaga tace “Hawwa na kin dena damuwan ko” shiru Khaleel yayi baisan yanda ake communication da normal mutane ba sai masu kudi yan league nashi muryan matan is so calm, “Hello Hawwa” Ammi tasake magana, dan gyaran murya Khaleel yayi kaman wanda aka bama big task adan hankali yace “she just had an accident Ma’am she’s in the hospital they’re call for her family” “Innalillahi wa innailaihi raji’un, Hawwa tai accident, tana ina kace? Wai Hawwa na? Jidda ake magana?”
Dan sosakai Khaleel yayi yajuya kozaiga security nashi yabasu wayan suyi yatuna yasasu sukai Noor school, murya yar kadan kaman wani bawan Allah yace “yes Ma’am” sai kawai yaji Ammi tafashe da kuka sosai dasauri yacire wayan daga kunnenshi yana dan yatsine fuska irin mehaka takeyi saikuma yaji muryan namiji Babba na Hello Hello maida wayan yayi kunnenshi yace “yes” Baffa yace “bawan Allah awani hospital take? Ya condition nata yake, idanunta biyu ne kahada mu da ita muyi magana” kai tsaye Khaleel yace “she’s very sick, she’s unconscio…..” ai kafin yakarasa maganan yaji kukan mutane dayawa, Baffa yace “ya sunan asibitin”? Ahankali Khaleel yace “Leadway” “to mungode gamunan zuwa, mu muna zaria zankira Babanta yanzu zai taho”
Baba na zaune a kofar gida yaga number Ammi na kiranshi kin dauka yayi chan saiga number mijinta Baffa hakan yasa yadauka yana kokarin mai sallama Baffa yace “Malam yanzun nan aka kiramu da number Hawwa” faduwa gaban Baba yayi sosai bana wasaba yace “Hawwa, Hawwa? Batajin dadi ai taje asibitin su Ni’ima” Baffa yace “wanda yakiramu yace tayi hatsari amman ka kwantar da hankalinka tana asibitin Leadway nan aka kaita katashi kaje ana neman yan uwanta na jini badai musan me ake ciki ba” salati Baba yafara yana sallallami baima tsaya yakarajin wani bayani da Baffa keyiba da sauri yamike yakoma ciki yana salati kaman wanda ya haukace duka kudadensa dabaya kashewa ya tattaro yafito yana salati kawai. “Innalillahi wa Innailaihi Raji’un, Ya Allah Hawwa na, Ya Allah y’ata, marainiyata Ya Allah, Innalillahi Wa Innailaihi raji’un, Allahuma ajirni fi musibati, Lahaula walaquwata illabillahil aliyul azeem” salati kawai Baba yake ko kallon Umma dake tambayanshi lafiya baiyiba yafito luckily saiga keken daya sauke mutane zai juya taresa Baba yayi yashiga yafadamai sunan asibitin yashiga still salati yake.
A gate na asibitin aka sauke Baba ya shigo baya hayyacinsa dauriya kawai yake irin na maza da crutches nashi yake dungurawa yana hoping yana shiga yana kallon asibitin da tunda yazo duniya baitaba ganin asibiti mai kyau irinsa ba yana kara tsorata yana addu’a Allah yarufa musu asiri, Khaleel na tsaye a reception din yana waya Baba yashiga kiciniyar turo Glassdoor dakeda karfi da aka rubuta push ajiki, tsabagen yanda baida karfi kuma yarude baisan sanda karfenshi ya turgude yafita daga hannunshi ba Baba yafadi tim karafunan ma na zubewa dan takalminshi na kafa daya dayake sawa shima yafita yayi tsalle zuwa wani waje, dasauri Khaleel dake waya yadago jin kara ganin tsoho mai kafa daya yafadi hakama crutches nasa yasa dasauri yacire wayan daga kunnenshi yayi wajen kafin others suzo yarigasu yabude kofan yafita da sauri, one thing about him tun yana yaro yanada tausayin masu nakasu any disabled person have a special place a zuciyan Khaleel.
Ahankali yaduka agaban Baba yakai hannayenshi yakama kafadan Baba da jikinshi ke rawa yana ambaton Allah har lokacin sama, cikeda tausayi yace “sorry” tsayuwa yayi da kyau yana jingina da bango yana kallon fuskan Khaleel dahar ya duka yana kwasanmai crutches din yataso yabashi da sauri, ahankali yace “sorry, are you hurt anywhere”? Yashiga duba Baba yana kakkabemai gaban riganshi yasake komawa yadaukomai slippers nashi wari daya ya duka gabanshi ya ijiyemai Baba yasaka, Khaleel yasake tasowa for the first time yayi hausa ganin kaman mutumin bai gane turenci ba yace “kaji ciwo? Akwai inda kema zafi?” Girgizamai kai Baba yayi yace “thank you Allah maka albarka babu inda kemin ciwo y’ata ne dai ke ciwo” Kaman zaiyi kuka yace “kirana akai y’ata Hawwa tayi hatsari tana asibitin nan ko kasan inda ake tambaya? Ni wama yakawota nan? Bamuda kudin biyan irin wannan asibitin, Innalillahi wa Innailaihi raji’un Allah karufamini asiri” Baba yana maganan yana kalle kalle he’s just distabilize, ahankali yasa hannu yamai pushing door din, Baba yasake kallonshi yace “nagode kaji” yashiga ciki Khaleel yabishi, sannan yamai pointing dakin da Hawwa take ciki yace “kaduba wanchan dakin” dasauri Baba ya kalli Khaleel saikuma ahankali yace “nagode ko yaro ya sunanka”? Dan kyafkyafta idanu Khaleel tayi sau biyu yakai hannunshi ya shafa kanshi kaman mara gaskiya ahankali yace “Ibrahim Khaleel” ahankali Baba yace “nagode Allah maka albarka Ibrahima bari naje” gyadamai kai Khaleel yayi ahankali Baba yawuce Khaleel yabishi da kallo saikuma yawuce yafita dasauri.
Baba na kaiwa wajen dakin ya hango Hawwa kwance ga bandage a goshinta da hannunta shima ansa bandage ga ciwo a lips dinta sosai an samata drip kala uku all at once bude dakin yayi yashiga yana salati da sallallami yarike hannun Hawwa kawai saiya fashe da kuka yama kasa magana, shigowa dakin akayi wata nurse ce tace “sannu Sir kaine mahaifinta”? Dagowa Baba yayi yana share hawaye yace “eh” tace “Baba muna bukatan information nata dakuma signature” ijiyan zuciya Baba yasauke yana karban takardan gabanshi na faduwa yace “toh Allah karufamana asibiti nawane duka abubuwan nan? Nawa zamu biya?” Dan murmushi nurse din tayi tace “karka damu Baba bawan Allah daya kawota yabiya kudin komi tatas” Dasauri Baba yace “ohh Allah waye shi? Yana ina nagode mai”? Murmushi nurse din tayi tace “ai naganku tare just now kuna magana awajen kofa” baki Baba yarike yace “Ibrahima? Yanzu shine daman amman shine bai sanar dani ba kuma harda nunamin dakin, to Allah yamai albarka, Allah yarabashi da iyayenshi lpy, bari nayimai godiya sainazo na cike” yamika mata paper zai tashi dasauri tace “yatafi ai” yadai ijiye wayanta da jakanta dani, ijiyan zuciya Baba yasauke saikuma ya shiga rubutu, tass Baba yayi komi yabata tafita chan takawomai wayan Hawwa da jakanta Baba ya karba yana tofamata addu’a, Ammi tashiga kiranshi dagawa yayi Ammi na kuka sosai tace “Malam kakai wajen Hawwan yaya take”? kaman ba Baba ba yace “ya isa ya isa dena kuka gatanan dai Alhamdulillah banga likitan tukunna ba amman ance convulsion tayi a mota harta jawo hatsari wani bawan Allah yakawota asibiti yabita kudin komi” cikeda damuwa Ammi tace “Alhamdulillah Alhamdulilah nima ina hanya” Baba yace “Allah yakawoku lpy” wayanshi Baba yadauka yashiga kiran Ni’ima ya sanar da Ita kawarta tai hatsari amman baya shiga hakan yasa ya nemi number Baban Yaseer yakira ringing daya yadaga anatse yace “Baba barka da warhaka” cikeda damuwa Baba yace “Aliyu Hawwa tayi accident gatanan a asibiti rai a hannun Allah” yanda zuciyan Baban Yaseer yabuga yakusan fitowa yace “wat?! Baba Hawwa tayi hatsari!”?
[9/21, 5:34 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣2️⃣
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA
wa.me/+2347012181461
Ni’ima na kwance adakinta dan tun rannan maganan kirki baya shiga tsakaninsu, shima Baban Yaseer ya tattarata ya ijiye a gefe dan baison wahala da hayaniya, idan yashigo dakin yazo daukan kayane, yanda ya tattarata ya watsar abin bakaramin cimata rai yakeba, duktai wani iri kaman ba itaba, batada aiki sai shan kayan matan da Mama ta aiko mata dashi sabida duk randa zasu shirya yadawo yaga chanji, tana kwance awajen taji muryan Baban Yaseer ya ambato sunnan Hawwa, mummunan faduwa gabanta yayi dasauri ta zabura tamike tsaye tasauka daga gadon tai wajen kofa tasa hannu tabude tafito tahaderai tai folding hannu a kirji tana kallonshi, daidai lokacin Baban Yaseer yana sauke wayan daga kunnenshi da bala’in damuwa yakalleta yama manta basa wani maganan kirki fada suke yace “Hawwa had an accident Wife, Innalillahi! Suna asibitin Leadway, je dauko mayafi lets quickly go, ya Allah please keep Hawwa safe for me, please please please, yi sauri wife dauko mayafi” yayi maganan duk yadamu baimasan meyake fita daga bakinshi ba, tunda Ni’ima ta ayrı Baban Yaseer bata tabajin bakin ciki kansa kaman na yanzu ba, yanda yakeyi wlh koda tana labour room zata haihu bataga kalan rudewan nan atattare dashi ba, kirjinta kaman ana sassake kitsen wajen sabida suyan dayake mata na azaba, azuciye tashigo cikin falon yana kallonta danya dauka akwai wani abu dazata dauka awajen, batai wata wata ba tasa hannu tadauki car key shi dake kan table tarike gam a hannunta, Baban Yaseer yakalleta dasauri, Ni’ima tace “we are not going” da mahaukacin damuwa akan muryan Baban Yaseer yace “me kikace?” Kallonshi tayi afadace ta matso dab dashi tana hucin kishin fitina ganin yanda baya hayyacinsa sabida kawarta tace “Hawwa ta mutu ma idan zata mutu is not my business tunda ba yar uwanmu bace ko munhada jini da ita ba, kuma bazaka ba wat is your business with her? Nagadai kawata ce ba taka ba? Kataba ganin ina shigema abokananka maza? Baruwanka da Hawwa” baki Baban Yaseer yabude zaiyi magana Ni’ima taci numfashinsa tace “Aliyu stay away from my friend! Hawwa kawata ce she has no business with you! Baruwanka da ita! Wayataba cewa dole sai miji yadauki responsibility kawar matansa? Get a hold of yourself kadaina bin kawata kuma ba zakaba!” Tun bayan abinda yafaru ranan yadan bata space cus yasan she’s not okay, amman yaudai no, damuwan daya ciki ma jin Hawwa tayi hatsari bazai taba iya tsayawa gardama da ita ba he just want to see kanshi gaban Hawwa, hannu yamika mata strictly yace “give me my car keys” faduwa gabanta yayi yanda yahade rai yana tabashi key bama ta maganganun datamai yakeba ta masoyiyarshi dake asibiti yake baidama lokacin biyemata suyi fada hakan yakara tunxurata cikeda karfin hali tace “bazan bayarba, nace bazaka je ba, uban me kahada da Hawwa? I’m tired of yanda every little thing you will be running to her rescue, rannan haka kafita tsakar dare without thinking twice Aliyu kabar ni da yaranka biyu cikin gidan nan katafi wajen wata, wat if mu wani abu yasame mu? Wat if barayi sun shigo? I’m your wife you know nikeda hakki akanka ba Hawwa ba, bakada wani business or what so ever da abokiyata, wlh bazan bada key nan ba” cikin kakkausan murya Baban Yaseer yace “this is the last time zan miki magana, hand over my car key! I don’t have time for argument ko bala’i dake, ruhina, zuciyata da kuruwata basa nan suna wajen Hawwa da gangan jikina kawai kike magana, give me the damn car key Ni’ima” yanda kalaman Aliyu ke samata bakinciki kaman ta hadiye zuciya ta mutu awajen, ita Aliyu ke gayama magana haka, jitayi koma mexai faru yafaru kaman zata haukace da bakin ciki tace “wlh saidai kome zakayi kayi bazakaje asibitin nan ba, bazakaje wajen Hawwa ba, ina matarka kana gayamin kuruwanka na wajenta da gangan jikinka nake magana” kawai tafashe da kuka mai ciwo tace “macuci, maciyi amana kawai, mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa akanta haka dame Hawwa tafini? Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa! Allah ka dauki ranta afito da gawanta daga asibitin na……n” hannu dayaga ya kaimata mari a fuska sai kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa yana huci sosai jin addu’an datama Hawwa, hannunshi tabi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 35