Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
parking yayi yana rikeda hannunta suka wuce ciki har zuwa office na DIG kai tsaye Khaleel yabude office din batare dayama yi knocking ba, DIG Hawwa tagani tareda Abraham duk zaune, DIG na ganinshi da sauri DIG yatashi yace “Mr Ibrahim I……” hannu Khaleel yadagamai strictly yace “did you bring her here yes or no?” Rai abace DIG yace “not just she duk ma wani wanda ke gidansu cus I will never take this defamatory statement likely” yakalli Abraham yace “bring everyone in” wucewa yayi yafita chan saiga wasu manyan yan sanda guda biyu sun shigo da Mama da Ammi sai Baba da Ni’ima dake sanye da doguwan rigan atampa dukansu sunyi zuru zuru dan duk suna zaune suna magana agida wasu yan sanda sukazo sukace ana inviting nasu to police station dukansu haka suka taho, Baba na ganin Khaleel da Hawwa yace “Ibrahima me kukeyi anan? Munje gidansu yarinyar nan ana cikin magana saiga yan sanda akace muzo chaji opis” ahankali Khaleel yace “nina turasu Baba” hannun Hawwa yasaki gently yasa hannu ya karbi karafunan Baba ya zaunar dashi a kujeran wajen yakalli Ammi yace “Mom sit” zuwa Ammi tayi ta zauna, gaban Mama dana Ni’ima suka shiga bugawa especially gaban Ni’ima dabatasan meke faruwa ba gabanta sai fadi yake cus su Baba dasukazo cewa sukayiwa Mama basuson yarta tareda Hawwa basuce komiba, kawai faduwa gabanta yake dudda bata kawo text messages na jiyaba dan batajin za’a iya gano ita bane, Hawwa takalla cikin makirci tace “Best is everything okay? Why did you call us here”? Wani daci Khaleel yaji aranshi yanda take kiran matarsa wani best azafafe yace “wlh kika amsa that beast sai ranki yabaci” yafadama Hawwa dake kallon Ni’ima jikinta yagama sanyi da Ni’ima sosai, faduwa gaban Niima yayi itama Hawwa tadauke kai kawai Ammi saitaji wani son Khaleel ya lullubeta. Anatse DIG yakalli daya daga cikin yar sandan mata dake taredasu Mama, ba zato ba tsammani Ni’ima taji saukan bulalaaa akafanta dayasa kawai ta zube akasa tace “wayyooo Allah na” dasauri Hawwa ta juyo jin karan bulala da dukan Ni’ima, Yar sandan tace “mai laifi kneeling yakeyi ba tsayuwa ko zama ba a police station” rawa jikin Mama yafara dasauri ta duke itama kusa da yarta, DIG yakalli Ni’ima da kafafunta ke bari sabida zafin wayan inji yace “kece Ni’ima?” Gyadamai kai Ni’ima tayi tace “eh yallabai nice” gyadamata kai yayi yace “an shigo da karanki office dina daga Mr Ibrahim akan kinyi defaming matarsa, dakuma ni, da yaron aiki na” yanuna Abraham dake tsaye ransa abace yana kallon Ni’ima, DIG yace “No body ya isa yabata min suna, idan kowa na dakin nan yabarki ni bazan barki ba!” Faduwa sosai gaban Ni’ima yake tace “yallabai bantaba ganin ka bama, saidai wanchan na sansa ta dalilin Hawwa amman me dalilina dazaisa nabata maka suna wani sherin aka kulla min ne? Best something yafaru ne”? “stop calling matana da Best!” Khaleel yafada aharzuke kowa ya kalleshi har Hawwa dasauri dan kaman zai rufe Ni’ima da duka, DIG yace “calm down Mr Ibrahim” rike kansa Khaleel yayi kirjinshi na tafarfasa yayi punching air, DIG yace “jiya wuraren 2:16 kin tura sakonni marasa dadi zuwa wayan Mr Ibrahim”? Faduwa sosai gaban Ni’ima yayi ta zaro idanu tareda dafa kirjinta Mama na kallonta hankalinta atashe Ni’ima tace “Yallabai an ina zan sami number sa har na turamai sako? Ni kuma? Sheri akamin” Dan murmushi DIG yayi yakalli Abraham yace “play the first evidence” saramai yayi yace “yes sir”. [10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣8️⃣ Wucewa Abraham yayi yana connecting laptop nashi to office television sai kawai ga video Ni’ima sanda take kwashe numbers daga wayan Hawwa, Hawwa na kokarin shigowa ta ijiye wayan da gudu, Mama tace “na shiga uku na lalace Ni’imaaaa” yanda kirjin Ni’ima ke rawa zaka dauka an sokashi da electricity ne, Hawwa ta tsareta da idanu just looking at reaction dinta, Ni’ima da sauri ta kalleta tace “Bes…..Hawwa I can always take anything daga wayanki, baki tabamin shamaki da wayanki ba, kaman yanda ban miki da nawa ba, ba lallai number Khaleel na dauka ba ai, abinda na kwafe daban fa number Ammi na dauka inaso namata sako na bada hakuri naga bata hakura ba” Baba yace “shegen karya kaman bokanya! Yau za’ayi maganin ki” DIG yadagama Baba hannu Ammi tace “kai shiru Malam” Baba yace “raina sosuwa yake ne Zainabu Amman nayi” DIG yace “bring in the second evidence” fita yan sandan sukayi chan sai gasu sun shigo da beggars din nan su biyar duk jikin su na rawa, Ni’ima jikinta yafara bari sosai data gansu, Hawwa kawai saitaji Hawaye yazo idanunta zuciyanta ya tsinke ganin reaction na Ni’ima so ita ta tura text din, DIG yace “zaku iya nunamin acikin dakin nan matar datazo tayi amfani da wayanku jiya bayan karfe biyu” dawani irin sauri dukansu sukai wajen Ni’ima dake susunnar dakai suna cewa “gata nan gatanan itace tabamu dubu biyar bayan tagama” DIG yace “fita dasu a sallamesu” sutafi ficewa dasu akayi. Ni’ima jikinta yahau rawa, in her wildest dream bata taba tunani abinda tayi jiya will backfire like this ba before 24hrs like this is just 11 na safe, tadauka ma dazu dasu Ammi sukazo sunzo suce an fasa auren, Khaleel ya saki Hawwa ne fa, sai kuma taji suna magana kan arabata da Hawwa. Dasauri Ni’ima tashiga jan guiwa tafashe da kuka tana zuwa wajejen da Hawwa take tace “Hawwa wait I can explain, wlh wlh sherin shedan ne kuma harda naji haushi dakika ki kiramin Baban Yaseer…………” Tasssss! Aka dauketa da mari da saida ta kwanta flat akasan wajen tanaji kaman kunnenta yafita, Hawwa takalli Khaleel daya sauke mata mari yana huci da mugayen idanu tama kasamai magana, Mama ta dago Ni’ima dasauri dataki dawowa daidai tana jijjigata, DIG yataba kansa yana kallon su Baba da Khaleel yace “Baba, Mr Khaleel ni mahaifine, dudda ban haifi kaman Hawwa ba but I have a daughter of 24yrs, ni father figure ne all mata na office din nan I consider them y’ay’ana, bazan taba having wani abu dawata ba, an sanni my record is clean, mata basa gabana, matana daya aduniya rak 25yrs of marriage, as for Abraham data kira sunansa zan iya tsayawa Hawwa in tsayama Abraham, Hawwa y’ace da kowa a office din nan fara tundaga yan gate sunsan tanada kamun kai, infact Hawwa itace one officer namu da baka ganin murmushinta anyhow! This is police station fa kace zaka bama wani kanka ai saika dawo abincin kowa, the only relationship between Hawwa da Abraham is strictly work and will always be work!” Yakalli Ni’ima dake kuka sosai tadawo daidai yace “zanyi maganinki dagayau zakisan akwai freedom of speech but shin akwai freedom after the speech? Zan barki da question din dazaki amsa kanki da kanki daga baya” wasu takardu yashiga signing gaban Hawwa yashiga faduwa sosai ganin stamp din daya daga dasauri tace “Sir!” Atare daga DIG har Khaleel suka mata ihu. “Wat!” Dan kowa ransa abace yake, Ni’ima Hawwa takalla dake kuka sosai sannan takalli DIG ahankali tace “Sir tun dazu nasa Abraham yaturomin CCTV footage na office dina nagani, I knew ita tamin, I already have it a heart dina is over between us na bar Ni’ima har abada, amman dan Allah Sir karka turata prison, she’s a mother, banda haka ita ke kula da mahaifiyar ta, karka turata prison kaji Sir” wani kallo Khaleel kema Hawwa kaman ya dauketa da mari yakeji hakama Baba da Ammi tahanashi magana amman kana ganinsa kasan ashar yakeso ya durama Hawwa, DIG ransa abace yace “idan ke kadai tama laifi saiki yafe mata, this lady tayi making so much accusation ciki harda process na promotion namu tai mocking, she played with my name! I! Ni DIG! Da ma’aikatana You and Abraham my asset, government asset! Hawwah zan wurgata gidan yari tai kaman 1month kafin law yayi taking cause nashi, ashiga kotu abata proper punishment na defamation of character na mutane uku datayi, gidan yarin nan dazata zauna na wata daya punishment ne na ambato sunayenmu wanda nine nake mata shi kafin punishment na asalin law” daga Mama har Ni’ima fashewa da kuka sukayi jin abinda DIG yace, Mama tace “yallabai amata rai, amata rai, kumin rai nima, namuku alkawari ko hanyan da Hawwa zatabi Ni’ima bazata karabi ba Billahil Azeemu, dan girman Allah kuyakuri sherin shedan ne” mtsww DIG yayi tsaki yawani buga stamp a paper dayasa Hawwa tace “noooooo” DIG yamikama yar sandan takardun yace “akaita prison now now ku jefar da ita” Ni’ima tarungume Mama da karfi tana ihu sosai. “Mama Mama karki bari su tafi dani, Mama na shiga uku na lalace, Mama karki bari su tafi dani, Hawwa, Hawwa kiyafemin Hawwa is me fa, kiji tausayina Hawwa, kimin rai, kituna su Yaseer da Yasmeen, Hawwa tare muka girma, muka taso and did everything together, Hawwa tundaga Abuja nataso nazo kano graduation ceremony dinki na yar sanda ko Baba baizo wajen ba sai ni sai Ammi” Afusace Baba yace “sabida kafana ne banje ba badan banso najeba kinji makira mai bakin hali, annamimiya algumguma, shi ramin mugunta dama kurarre ne idan baka hakashi ahankali ba kaine ke fadawa cikinsa, gashinan ai abinda kikama kanki, kinso kashe ma y’ata aure amman kalli kece kika kwana ciki, wannan saiya zama darasi da ishara agareki, adinga sara ana duban bakin gatari, kikaje gidan yari kiyita tofama kanki da Alhamdu ko Allah zai yaye miki bakin cikin nan, da kishi, da hassada azuciyanki kinji makir……” muryan Hawwa na rawa sosai tace “Babaa!” Shiru Baba yayi Hawwa ta share fuskanta Ni’ima tabata tausayi, bawai sabida tana sonta or anything ba as a human being kawai tana tuna yaranta, ahankali muryanta na rawa tace “Sir Ni’ima made a mistake okay, wlh nabarta har abada No more friendship amman please don’t send her to prison” DIG ya dauke kai kaman baijitaba, saikawai tajuyo takalli Khaleel idanunta sunyi jaa sosai cikin raunin murya tace “dan Allah Khaleel kayakuri please” dauke kai yayi tareda juya mata baya, zagayowa Hawwa tayi ta gabanshi takasa daurewa tafashe da kuka tana kai hannunta ahankali ta kama hannunsa tace “if you loook at it she lost everything already, yara, aiki, the only thing takeda shi is her freedom please Ibrahim don’t take it away from her, do it for the sake of two innocent yaranta for her kids and her poor Mom look at her” tanunamai Mama dake kuka gwanin ban tausayi, gabaki daya zuciyan Hawwa yayi breaking ta kankame hannun Khaleel tana kuka tace “please Khaleel, I know you are a good man kaji” zuciyan Khaleel na kuna ganin yanda Hawwa ke kuka yana kallonta yace “this crazy woman defame you! Haryau akwai tabon data miki a hannu, she almost killed you at the hospital! She insulted Baba! Ta zagi Mom, she booed you! She called you whore Hawwa! Takirana matana karuwa kai!” Khaleel harwani jijiya ke fitowa agoshinsa kawai yama Hawwa ihu yace “tayi maganganun banza akan matata! My wife! Zuciyana is not as good as naki i will not forgive her! She will pay for abinda tamiki all of it, nooo bazan hakura ba bazany……….” Hawwa bata taba sanin willingly zata iya rungume Khaleel ba sai this moment kawai rungumeshi tayi tashige jikinshi Khaleel yakasa karasa maganan dayake yi, tai placing fuskanta a wuyanshi tafashe da kuka mai tsuma zuciya akuma hankali ta yanda shi kadai da itane zasu iyaji, kowa ya sauke kai daga kallonsu a office din ganin yanda Hawwa tai hugging mijinta, cikin murya mai bala’in rauni dake shesheka awuyanshi Hawwa “Pleaseeeeee Husbyyy!” Wani irin automatic mutuwa jikin Khaleel yayi, Hawwa tace “dan Allah kayakuri kaji My Ibrahim Khaleel! Kanada sunan daya daga cikin annabawan Allah, show mercy, ina matarka bazan iya rokonka abu kamin ba”? Tafashemai da kuka dakawai yaji jikinshi na sanyi, gently yadago hannunsa shi yadaura kan bayanta yashiga patting yana moving hannun up down abayan ta, murya chan kasa yace “there’s nothing bazan iya miki ba, okay stop crying now” gyadamai kai tayi gently, yakalli DIG still holding her yace “for the sake of my wife that pleaded on her behalf tayi one week a prison din daganan i will decide idan zanyi charging nata to court ko zan yafemata” Hawwa tadago kanta dasauri zatai magana Khaleel yace “kome zaki cemin idan kinga dama ma kihada da kukan jini this is the least I can do, taje tayi kwana bakwai gobe ta kara gwada messing da matana taga abinda zan mata from now duk wanda zai tabaki must have to go through me” yan sanda suka shiga bambare Ni’ima daga jikin Mama tana ihu tana kiran Hawwa akai waje da ita Hawwa zata bita Khaleel yarike mata hannu tana kuka sosai yawuce da ita su Baba suka tashi da Ammi suka bisu abaya Mama aka barta tana kuka awajen. Agabansu aka jefa Ni’ima dake ihu cikin motan da akekai mata gidan yari, Hawwa sai kuka take taji tausayin Ni’ima, Ni’ima tabata tausayi, suke suka wuce suka shiga mota Khaleel na rike da Hawwa data kasa daina kuka abin tausayi. NI’IMA TABANI TAUSAYI HARDA DAN KUKANA😭 [10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣0️⃣ Suna kaiwa gaban gidan Baba yabude mota yafice haka Ammi cikinsu babu wanda yakalli Hawwa sabida yanda tacikasu da bakin cikin kukan datake a mota, yunkurawa itama Hawwa tayi zata fice Khaleel yarike mata hannu baice komiba hakan yasa driver Umar yabude kofa yafita, Khaleel yakalli yanda har lokacin takasa daina kuka kaman zai kama da wuta yace “are you seriously still crying sabida matar chan? That woman dabata da intention mai kyau akanki, the woman that was trying to ruin marraige namu” cikin kunci sosai Hawwa tace “I wish tayi ruining marraige dinma!” Dasauri Khaleel yace “mene?” Dauke kanta Hawwa tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tace “I will not expect you to understand my situation sabida bakasan menene so ba, you’ve never loved anybody da duka zuciyanka wholeheartedly kasaken mini hannu” ta yunkura zata fita Khaleel ya fizgota tadaw ba karfi ajikinta takalleshi da rinannun idanunta, cikin bakin cikin fushi da tsiwa kaman ba itane tagama rungumeshi a office yanzunan ba tace “ka saken mini hannu Khaleel I wanna go home” yana kallonta right in the eye yace “naki nasake ki, ni kika cema dama tabata auren namu”? Azuciye Hawwa tace “yes! Sabida bana sonka! How many times kakeson namaka repeating you don’t deserve me kafin ka haddace akanka? Danasan kaine zanyi ending up with danayi abinda ma Ni’iman tai accusing dina of doin……” yanda Khaleel yake huci yasa takasa karasa maganan kawai ta dafe kanta tace “let me go you will never understand abinda nakeji araina right now, kasakeni nace” Khaleel dakejin ciwo aranshi yace “you are this hurt sabida wata dake neman halakaki”ihu Hawwa tamai hawaye na bulbulowa daga idanunta tace “I’m angry sabida ka aika Ni’ima prison! Kome Ni’ima tamin bazan taba iya mance she has been there for me ba during difficult times na rayuwana, she comforted me idan Baba yabatamin rai, idan ina bukatan taimakon gaggawa tana zuwa ta daukeni nakirata, Ni’ima give me a shoulder to cry, she listens to me, muntaso tun muna yara, I know tamin abubuwa da dama this days, kome Ni’ima tamin bazai taba kore tamin alkhairi da ba, inma da zuciya daya tayi ko bada zuciya daya tayiba I don’t care but I know she was there for me then emotionally and morally” Hawwa tai shiru tana kuka sosai tana kallon Khaleel tana shesheka tace “atleast for the sake of old times, old days, kuruciyan mu daka barta Khaleel tunda ai nace narabu da ita har abada eh? Have you ever been to prison”? Putttssss tayi da bakinta cikin kuka tace “why will I even ask you that nasan maybe that day dakazo prison was the first time kataba zuwa bama kasan menene condition na cikin prison ba, Ni’ima does not deserve to be there Khaleel why did you send her there kaitama laifi koni? I begged you ka barta ka barta maisa zaka turata wajen must you punish her? Bazaka iya barinta da halinta ba? Metayi kisankai tayi why why why ka turata prison”? Hannunta Khaleel yasaki ranshi yabaci iya baci, it took him courage ya daure baikaima Hawwa duka ba, cikin kakkausan murya yace “get out!” Cikeda fushi ta harareshi tace “kaima get out of my life, kuma auren banyi banyi banyiiii!”Tabude motan azuciye tafita abinta ta bugomai kofan motan da saida motan ya girgiza Khaleel yabita da kallo. Tana shiga gidan dakinta tawuce tabude kofa ahankali Ammi na tsakar dakin tahade giran sama da kasa bawasa kawai tace “kicire kayan jikinki ki nemi kaya kala daya dazaki dinga amfani dasu kiwuce chan dakin mai gyaran jikinki Munnawar ta iso daga Maiduguri” Ammi na maganan tawuce tafita daga dakin Hawwa tabita da kallo ganin Ammi fushi take da ita sosai tawuce ahankali ta zauna tacire Hijabi batajin dadin komi, zuciyanta ba dadi, bawai bataji zafin abinda Ni’ima tamata bane taji kuma taji ciwo, sannan ta tsani Ni’ima but again bata manta da alkhairan da Ni’ima tamata abaya ba, koda ba dan Allah tayiba, koda bahar zuciya tayiba itadai tamata, Ni’ima ke lallashinta idan Baba yagaya mata maganganu, batada saurayi mai kiranta Ni’ima call her every day sannan duk daren duniya sai sunyi waya sunyi chatting kafin suyi bacci that company kadai da Ni’ima tai keeping nata is something to her, Ni’ima tazo graduation nata, Ni’ima always check up on her, like ita mutun ne da tasan alkhairi sannan bata mancewa, kodan darajan alkhairan da Ni’ima tamata abaya bai kamata su aikata gidan yari ba, sabida Khaleel yaga yanada kudi yasa yake oppressing talakawa? Yasa an kwace licence nata an koreta a aiki yanzu yakaita gidan yari idan ta kashe kanta fa? Idan depression yakamata fa?. Azafafe Ammi daga waje tace “kinsan tun yaushe tazo tana jiranmu bama nan kuwa kikai zamanki adaki Oganniya sarauniya Hawwa”? Dasauri Hawwa ta tashi kayan jikinta tacire tadauki waji simple light gown tasaka tafito ta taho dakin, wata mai gyaran jiki ne da zatakai 50 yes daga maiduguri Ammi tabiyata 1M kudin aikinta na 3weeks, ga hakoran maka sunkai 6 a bakinta tabi Hawwa da kallo tace “Masha Allah tubarkallah amaryan namu akwai kyau Zainab, ga tsayi kaman hawainiya” dan murmushi Ammi tayi for the first time tunda ta shigo gidan tace “shareta Minawwara, namiki bayanin komi awaya gameda ita ai” ahankali Hawwa tace “ina yini Anty” murmushi tamata tace “lafiya lau Hawwa karki damu zan hadaki da Billahillazi sai mijinki yayi kuka ya susuce akanki, hadi zan miki da bazai karajin dadin wata aduniya banda ke ba, Alhamdulillah Mamanki tace bakida kishiya dan banwa mai kishiya package dazan miki” Hawwa aranta tace “niko keda kishiyoyi” Munawwarah tai murmushi tace “sai yaji kinfi yar shekara sha uku dadi” sauke kanta kasa Hawwa tayi akunyace, Ammi tawuce tafita daga dakin da har yanzu akwai yar kunyan nan tsakaninta da Hawwa, ganin haka yasa Hawwa ta dago kanta dasauri ahankali tana rage murya tace “Anty dan Allah karkimini komi, banson nasha wani magani ko wani gyaran fata, bana son shi, ni banso amin komi sabida shi, idanma akwai abinda zai kashemin natural Ni’ima abani sabida yaji bakin cikin aurena duk randa ya karba ta karpi danni bazan taba bashi kaina da kaina ba Anty” hawaye yafito daga idanunta, kallon Hawwa Munawwarah tayi sai kawai tayi murmushi tace “kika kara magana haka saina kira Mamanki bakisan aure haka kinaji bakison miji yafi dadi ba bayan anzo an fara shiri? Baki alfahari da kin sami gidan hutu ba kalli gidan ubanki, bazakije ki dangwalo arziki nan da bayan wata biyu ki chanzama mahaifinki gida? Kinsan nawa Mamanki tabiyani alamun yaron yasaki kudi, ke kiyi shiru kawai hadi zan miki gangariya Hawwa wlh sai ya susuce yarude sabida ke!” Hawwa ta dauke kai kawai bakin ciki nataso mata. [10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 6️⃣1️⃣ Lallabowa Mama tayi tafito daga office din tana kuka sosai sai kawai taji tayi nadaman komi, dakomi ke faruwa office din nan saitaji tadauki darasa kome zakama mutum idan har baida hakkinka wlh Allah saiya kubutar dashi ya wankeshi kai saika fada matsala, duk nadama yakamata sabida tasan har abada Ni’ima bazata kara samin kawa dazata sota tsakani ga Allah kaman Hawwa ba, dubi duk abubuwan datama Hawwa but still Hawwa kuka take akan Ni’ima tana roko kada akaita gidan yari har mijinta da iyayenta najin haushinta sabida kalan zuciyanta, me Hawwa ta musu dasuka tsaneta haka? Metayi? Babu! Babu abinda Hawwa tayi, Hawwa itace sanadin da yarta Ni’ima tazama wani abu hartake aiki tanacin albashinta duk Hawwa ne but jibi abinda suka sakamata dashi. Tana kuka tashiga kiran Baban Yaseer baya daukan kiran kusan na gomasha shine yadaga murya chan ciki yace “Hello Mama” rushemai da kuka Mama tayi tace “Aliyu karufa mana asiri kamin rai wayyooo Allah na nashigo uku” yanda yaji Mama na kuka tana ihu awaya saida gabanshi yafadi adan hankali yace “meya faru Mama? Lafiya kike kuka haka?” Hankali atashe tace “Aliyu su Hawwa sun kai y’ata gidan yari Innalillahi wa Innailaihi raji’un, yau ninake ganin musiba da idanuna, Aliyu su Hawwa sunkai Ni’ima gidan yari Aliyu” kaman ruwa yacinye Baban Yaseer haka yayi shiru chan yace “Hawwa sun kaita gidan yari? Meta musu? Kuma karkimin karya kikayi haka zan katse wayana na barku” cikin kuka Mama tace “wlh bazan maka ba Aliyu, na gane kuskurena, office din Hawwa Ni’ima taje jiya dan sun shirya” cikin dan bacinrai Aliyu yace “yama akayi Hawwa ta yafema Ni’ima? How? Is something wrong with Hawwa dazata yafema wacce bata kaunarta? Bayan duka cin mutuncin da tonon asiri da tijara da Ni’ima tamata, I can’t forgive irin abin nan, wani irin stupid forgiveness har tana barin such person into her office”? Cikin Kuka Mama tace “Aliyu sace number wayan mijin Hawwa tayi daga wayan Hawwa…….” Takoramai bayanin komi Baban Yaseer kaman zai kama da wuta jin kazafin datama Hawwa, yace “yamata kyau! Serves her right! she’s very lucky an maida kwana bakwai, Mama kiwuce kitafi gida kawai kibarta tayi kwana bakwai din halan zatai hankali, ta natsu tabar wasu dabi’un tunda ita tazama dakikiyi, Ni’ima bata tabason Hawwa ba halayen datai displaying shows tana tareda yarinyar for wani personal interest nata daban ne” cikin kuka Mama tace “Aliyu kai kadai zaka iya taimakawa Ni’ima kayafe mata dan Allah ka maidata dakinta, nasan zata natsu, Ni’ima na sonka sama da kowa Aliyu, wlh namaka alkawari bazan kara bari tai irin haukan nan ba, Aliyu dan girman Allah kadawo da ita kodan yaran dakuke da shi kaji, Aliyu kamin rai, ka tausayamin, Ni’ima ba aiki, ba yara ba miji, yanzu gata agidan yari Aliyu kar ciwon zuciya yakamata kai musulmi ne auren so da kauna kukayi, babu wanda baya kuskure, Ni’ima tayi kuskure Aliyu ka yafe mata kaji” dan shiru yayi chan yace “sainazo kitafi gida, zanzo Mama in sha Allah” ya katse wayan kafin Mama tai wani maganan Mama na kuka sosai tabi wayan da kallo kafin tawuce tayi gate. Komawa gida Khaleel sukayi har lokacin zuciyansa tafarfasa banawasaba, he’s angry da kanshi sosai sabida why the f*ck is he even invested in this police gurl? Why? Mesa yake bata all his attention? Maisa yadamu da damuwanta? Maisa texts din nan sukamai zafi? Idan taga dama ta kwanta da duka mazan duniya is none of his business, wat the f*ck is wrong with me? Maisa yakejin ciwo yanda takeson shegiyar kawarnan tata? Why? Maisa he was feeling inama shine takeso as much as yanda takeson kawar? Anytime yake tareda ita is as if ba shibane why? Noo enough! Bude mota yayi azuciye yashiga flat nasu Mommy na zaune afalo tana reading news paper, yashigo ko kallon inda take baiyiba tana kiranshi. “Khaleely you are back? Khaleely? My Baby? Son” bai amsaba yawuce side bashi yashiga yabude fridge nashi yadauko bottle din hennesy yadaga yana kwankwada, abinda kemai ciwo yake sakemai ciwo is yanda Hawwa ke son Ni’ima, like bata ganin laifinta is she blind? Dama mata suna iya suso juna haka without being lesbians? Yawanci yan lesbians ke soyayya haka, Hawwa

Chapter 29 of 35