room ɗin ya lura da farkawan nata. Tana kuma sake jarraba bude idon nata wanda kai tsaye ganinta akan Dr John Amaan ya fara sauƙa. tayi kusan sakan sha biyar tana kallonsa kafin ta janye kanta a hankali zuwa ga na kusa da ita.Kai tsaye basu faɗa ko ina ba se cikin Idanuwan Sheikh juraij lumshe idon tayi ta sake buɗesu akan Sheikh juraij ɗin still. Yanda take kallonsa haka shima yake kallonta cike da fargaban ALLAH yasa tana a taytayinta ne, Tafi tsayin 10 minutes tana masa kallon ƙurullah da duk ya ba kowa dake room ɗin tsoro, dan tamkar tana masa kallo ne me kama da rashin sanin nan. Ɗauke kanta dake ɗan jujjaya mata tai tana maidawa ga Maah. Gaban Maah ne yay wani kalan bugawa ganin yacce itama ta ƙureta da idon tamkar ya ce ta ƙure Sheikh juraij da Dr John Amaan. Kan papiey ta sake maida kallonta sema kawai ta meda idanunta tana kullesu don tamkar wacce ake mata kiɗa da ihu haka takeji a cikin kanta.
Gaba ɗaya se duka jikinsu yayi sanyi har likitocin, dan da alama ta manta komai ɗin kenan. Tamkar kuma daga sama a bazata sukaji ta furta.
"Pa'apahh!!!" Shi kansa dukan kansa ƙiranyan sunan shin datay yayi. Janye fararen idanuwan sa yayi yana lumshe su da kyau a kuma nutse yana lafewa jikin cough ɗin dake room ɗin. Duk da maganar tan da ƙyar ta fita amma duk sunjita kowa da kowa duk da cewan a hankali ne tayi maganan murya cen ƙasa. Rikicewa duk sukai da farin cikin jin har ta iya sheda woni a cikin su, su kansu dr's ɗin sunyi murna sosai. "Pa'apahh nan a ina muke?" Ta sake yin maganan muryanta cen kasan dai. Papiey ne ya bata amsa da cewan "$halele ki daina magana haka muna asibiti ne mun kawo ki baki da lfy" Ɗan maida idanunta tayi ta kulle acan ƙasan ranta tana me furta. {Ohhhh GOD!) Ta furta tana ɗan Runtse idanunta da ƙarfi. Ummeterh tace tayi saurin tashi tana taro kan Meesherh ɗin tana haɗawa da nata wasu zafafan hawaye na kwaranya a cikin idanunta. Sauƙar ruwan hawayen da Meesherh taji na ƴar uwan nata shi ya sanya nata idanun cika da kwallar itama da bata san kota miye ba amma kawai abinda ta sani tana jin kanta tamkar wata sabuwar halitta kodai akwai abubuwan da suka sanja a cikin jikinta. Kuka sosai Ummeterh take na tsananin tausayin Meesherh ɗin duk da kasancewan hasashe ne kawai har yanzun dr's keyi akan matsalan mahaifan Meesherh ɗin. Amma duk da haka da tausayi abun ace Tun kamin yarinya tayi Aure ta fara fuskantan manyan ƙalubale irin wannan. Mohan Sameer ne ya matso kusa dasu tare da sanya hannayensa duka biyun yana zagayesu suma yana ɗora kansa tsaƙiyarsu tare da furta. "Please mu daina kuka domin ba'a yima ƙaddara kuka. A duk loƙacin da Allah ya jarrabi wani bawa nashi da wata ƙaddara to ba kuka ya kamaci ace ya tsaya zaman yiba, Alƙibla ze fuskanta yayima ALLAH godiya domin baya taɓa jarrabar wani baya nashi face a ƙarƙashin ita wannan ƙaddara akwai ɓoyayyen wani abu bayan hakan! Kuma ita wannan ƙaddarar tamkar Inuwa ce domin kowa yana da nashi salon ƙaddarar. A kuma koda yaushe tana bibiye da mune matuƙar kar wai kaga ƙaddarar wani ka masa dariya domin kaima bakasan me gobenka zata haifar maka ba. Kalmar ƙaddara! Kalma ce mai ɗauke da rassa biyu walau ƙaddara mai kyau ko Akasinta. Ƙaddara abokiyar tagwaitakar inuwa ce domin bawa ba ya taɓa shallake ma tarin ƙaddarorinsa, Duk iya gudun ka duk iya saurinka baka isa kujema tarin ƙaddarar da ubangijin ya ƙaddaro taka bace, Dan Rayuwa da ƙaddara a tare suke tafiya tamkar ƴan uwan haka suke, tamkar yadda kowacce Rayuwa take tafe da tarin ƙalubale a cikin. A kullum kwanan duniya sake canjama bawa ajin karatunsa take domin yau ɗin kace kawai zata tabbatar maka da hakan, musamman idan kaga ta banbanta da ƙaddarar jiyanka!. Rayuwa mataki biyu ce Acikin kowacce duniya duk wacce kaddararka ta zabar maka zata kaika ne zuwa makomarta, sabanin shine kawai dace wajen banbance nagartacciya ko gurbatacciya don haka godema ALLAH ya kamata ace munyi Ummeterh, Matsalan da muke tunanin Meesherh tana da bashi ze sanya mu sata gaba muyi ta kuka ba" Ya kare maganan cikin muryan kukan shima, bawai don bayajin ciwo ko daci da raɗaɗin hakan a cikin zuciyarsa ba sedan kawai kwarara ita kanta Meesherh ɗin.
♡
A hankali Meesherh ɗin ta ɗago manyan fararen idanunta tare da kallon cikin tsakiyar idanun yayyen nata. Haka nan take jin wani irin abu a cikin jinin jikinta, Ji takeyi tamkar akwai wani abu da yake tafiya ba daidai ba, Numfashi me sanyi ta fesar tare da ƙara lumshe manyan idanunta tana jin yadda zuciyarta ke sake bugawa tana hautsinawa bugunta na sake gudu bayan hannunta ta sanya a sace tana share ruwan hawayen tare da sakin ɓoyayyar ijiyar zuciya tana son tantance a wanne mataki gudun zuciyarta yake?. Don sanin zata iya ɗauka ko fuskanta ko shanye wacce irin ƙaddara ce wannan dake tunkaro cikin rayuwarta. ♡
"Alhamdulillh!!!, Duk da bansan ko wacce irin ƙaddara bace take kewaye dani a yanzun haka? amma ina fata da kuma burin me sauƙi ce a gareni" Meesherh ta furta wasu siraran hawaye na saƙko mata kafin taci gaba da furta. "Ya Rabbi ya zul'arsheem majeed kaci gaba da jiɓantar dukkan lamari Naaaaa!!!. Kaci gaba da bani kwarin zuciyan dazan ci gaba da amsar duka jarabawowinka gareni Alhamdulillah ALLAH na gode da tarin ni'imominka gareni" ta faɗi tana kife kanta saman tafin hannuwanta ruwan hawayen na taruwa a cikin hannuwanta tana sake wanko fuskanta dasu. Da rarrafe Maah da ƙara sa garesu tana zuwa ta haɗesu duka su ukun ita cikon ta haɗu suka sake fashewa da kukan. Kafin a hankali ta shiga tapping gadon bayansu dukansu na sakin ijiyan zuciya. Kowa dake Room din ne jikinsa yay sanyi masu raunin zuciyan cikinsu har wasu na hawaye. Mammey ce ta mike tsammm dare da kara woya a kunnen nata like irin an ƙira tan nan tana son amsa woyan. Kai tsaye nesa can ta cikin asibitin ta fita. A loƙacin da Mameey ta sama ganin nurse amalya yousouf kuwa rufeta tayi da faɗa tamkar irin uwar tan nan.
Don hatta gaida tan da nurse ɗin keyi mammey bata bari ta amsa ba ta rufeta da jarabar miyasa sunsan bazasu iya aikinba suka amsa mata cewan zasu iya? Bayan kuma har maƙudan manyan kuɗaɗe ta riga data narka musu.
Nurse amalya dai kallon mammey kawai takeyi sai waige waigen kar wani ya gansu take yi, don kunsan ance mara gaskiya ko a ruwa gumi yake. Ga kuma tsoron garƙame Dr Maheer da akai hakan ya sanya cikin son ta raba tafiyan sun tare da ɗan ja baya tana me kafe mammey'n da ido tare da soma faɗin. "Ni de yanzu ma na lura da cewan tamkar ƙwalwarki bata aiki da ƙyau Hajiya. Wannan ƙasar da kike gani ba irin africa ɗinku bace da kuka saba aikata ɓarna irin haka da kuma ɗaukar ran mutum ba abakin komai ba!. Sannan mutanen mu ba wawaye bane irinku da suke abu da ka babu wata ƙa'ida ko sanya idon wani akan ka. Duk da aikine mai haɗarin gaske amma a hakan abokin aikina yay ƙoƙarin gwada sa'ar sa sedai sa'ar bata je ko ina ba don a yanzu haka zancen da nake miki Dr Maheer na tsare a hannun hukuma, domin ƙirir ƙiri aka kama shi da ƙoƙarin kisan kai wa patiend namu. Ni ma ALLAH ne ya rufa min bargon asiri dan bansan cewan a ranar bane bama za'a ma ita patiend ɗin namu shi wannan aikin ba, SO dan haka ma ni ina gida bansan wainar da ake toyawaba, Ashe ni hakan ma taimkone a gareni domin kaff duniyar babu wanda besan su waye *peace and respect* wato _JEDAANS Power_ wai tunda kika shigo cikin asibitin nan baki ga yacce yake bala'i bala'in duka families ɗin naku ba?. dan mutane ne masu matuƙar mutunci karamci da kuma mutunci haɗi da ƙarfin iko a kowace duniya ba iyaka a wannan asibitin ba. So Please inason kiyi wani tunani akan kisan yarinyar data kasance jinin JEDAANS"
A rikice Mameey ta furta "Ban gane duka maganganun ki Amalya kuna nufin kunci kuɗaɗena a banza kenan?"
"A wofi ma kuwa Madame Fateemah Usman Sannan kuma shawaran da zan baki shi ne karki yadda kiyi ko gangancin saka wani wannan aikin domin kuwa tsaff asirinki zai tonu. Abu na ƙarshe dazan sanar miki kuma shi ne zagaye patient ɗin take da securitys ta ko ta ina bisa karrama wa Ahalin JEDAANS dama Me JEDAANS ɗin baki ɗaya wato SHEIKH JURAIJ THABIT JADEENS. Dan tunda kowa ya fahimci wannan patient ɗin tana da haɗi da mutum me girma irinsa kowa na cikin Hospital din suke wani kalan sake bata kariya da kuma sake ninka kulawarsu fiye data farko a gareta. Kana ita kanta yarinyan a ƙasashe'n ketaren ma ƙasa kaɗan ce basu san ko wacece DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS ba. Don haka I DON'T CARE YOUR MANNERS na barki lafiya" ta kare maganar da wani kaɗa ma mameey'n yatsun hannunta guda biyu tare da kashe ido mata idonta ɗaya cikin wani shegen murmushi. Tayi taku ɗaya ana biyu chakk ta tsaya sakamakon tsinkayar muryan Mameey'n da tay tana na furta. "Yaro duk inda yake akace yaro ne!A lallai ruɗin Kuruciya tana kararrawa a kanki amalya yousouf ji da kay kuma yana fusganki shekarunki ƙananune shi yasa ba zaki fahimta a irin ramin damisar da kike shirin jefa kanki ba amalya"
Kallon ɗaya ta mata tana ci gaba da tafiyanta domin dai tasan tabbas data buga wasa da ƴar prof Sameer Jedaans Turaki kara ta buga da Fateemah Usman ɗin wacce ta kasance ita mata ce kawai a Jedaans ɗin. Wacce a koda yaushe tana iya tafiya itakuwa fa jinin gidan ake magana, bare uwa uba taga wannan Billionaire's ɗin wato SHEIKH JURAIJ THABIT JADEENS.
Alhamdulillh haka jikin Meesherh keta daɗa samun sauƙi zuwa loƙacin kuma tuni duk su Ummeterh sun koma dama kowa da kowa ciki kuwa harda Prof Sameer Jedaans, se ya rage iyaka Maah ce se kuma mohan. Haka sukaci gaba da kulawa da Meesherh harta worwore duk wasu karayas nata na daɗe samun sauki sosai tare da sauran raunikan datay. Sedai muce Alhamdulillh komi yayi daidai, Mameey kuwa ta tafi ne cike da sake cin alwashi akan ganin bayan Meesherh ɗin amma a zahiri kuwa kusan zamu iya cewa ma tafi kowa farin ciki da samun sauƙin Meesherh ɗin.
*FEW MONTHS EARLIER*
Ƙarfe huɗu da mintuna ashirin da biyar na yammacin ranar Alhamis cifcif jirgin daya taso daga ƙasar SPAIN ya yayi dirar MIKIYA a cikin babban airport na Kd. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikin jirgin suka fara fitowa sannu a sannu,
A mugun natse DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS tare da mahaifiyarta da kuma yayanta da suke zaune daga ɓangaren privete section na cikin jirgin suka miƙe suma suna sanyo kansu suma cikin jerin masu fitowar. Meesherh itace ƙarshen miƙewa a wurin tana sanye ne cikin shigar ɓakar abaya se Rolling Vail pink mai haske da tay wanda yay dai-dai da kalar rigar jikinta datay Rolling din a saman kanta ya matuƙar sake ƙawata adon nata da fidda zagayayyar fuskarta data sake wani kalan fresh.A hankali itama ta miƙe tana ɗan wani ɓata fuska tamkar irin mai jin baccin nan. Yanda ta rufe idanunta da eyeglasses blue kuwa ba ƙaramin ƙara saka fuskarta kwarjini da bayyana ƙyawunta mai sanyi hakan yayi ba, sam fuskarta babu alamar wata Rama bare ma kayi tunanin daga wata jinya me zafi ta tashi.Don a kallo ɗaya zaka ɗauka cewan ma irin daga hutun nan ta dawo.
A hankali ta fesar da sassayan numfashi dai-dai loƙacin data fara taka step na forko wanda ta fito da kanta zuwa sararin garin Nigeria tana shakar yancin iskar ƙasar ta me ƴanci. "Yah Salam!" Ta furta Sabida wani irin ni'imtaccen iskar kasar ta mai daɗi mai cike da salama data shaƙa wanda take shiga duk ta inda wata hudar gashi take a jikinta. Wani rin amintaccen numfashin mai cike da yanayin sauƙe ajiyar zuciya ta sauƙe like irin wanda baya tare da natshwar nan yau kuma ya sama cikakkiyar nutsuwar. A hankali taci gaba da taka steps na benen tana saƙƙowa zuwa ƙasa. tana jan ƙaramin tsaki dai-dai tana kare fuskanta da hannuwanta.
Haka taci gaba da saƙƙowa ƙasa yanda take taku tsinin fararen takalminta irin me gammo gammon naɗin igiyoyin nan na bada sauti na jan magana,ga sautin madaidaiciyar bag Lugagge nata da take ja, wanda dama Meesherh badai iya ɗaukar magana ba. Wani irin saurin runtse idanunta tayi loƙacin da hasken Camera's suka ɗauke fuskan ta da hasken su. Wanda suka cika cika filin jirgin tun kamin su sauƙa. Nan fa suka sama aikin yi domin kuwa haska dawowan DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS a kafar sada labaran su tamkar haska ɗaukaka da kuma nasarar sune.
Wasu shegun haɗadɗun dunkulallun manyan luzury car's ne suka kutso kansu cikin airprt ɗin wanda suka kasance mallakin JEDAANS ne. Wanda ko wacce bayan mota me makon lamba ɗauke suke da sunan *JEDAANS POWER*. Domin kuwa ba'a taɓa ganin motocin da suka kasance mallakin JEDAANS ɗauke da lamba irin ta sauran motoci. Wanda kai tsaye kowa ta sunan ne yake sanin mamallakan motocin ko mallakin su waye?. PROF SAMEER JEDAANS ne da kansa yazo ɗaukar Shalelen nashi cikin rakiyar sauran jama'ar gidan. Da yar sassarfa Meesherh ta tafi loƙacin da tayi ido biyu da Paah ɗin ta tare da hugging na shi. Moh Ameern Saif dake tsaye daga bayan paah ɗin ne ya ɗan yi gyaran murya tare da furta
"Ur well come 2 u in my country Sweetie, tunda idanunki iyaka paah suka gane miki"
Shi kuwa Prof ɗan bubbuga bayansa Meesherh ɗin yake tare da furta "Well come to the world my shalele hppy for the well coming back again I'm so excited" paah ya faɗi yana sake rungume Shalelen nashi. Sake hugging nashi zaid yayi kana ya isa ga arms daya kasance amini a gareshi shima yayi hugging nashi. Sake hugging papa'n tayi itama kafin su nufi wurin dunkulallun motocin dake jiransun.
Ƴan media kuwa tuni suka yaɗa dawowan DIAMOND MEESHERH'n cikin aminci na Ubangiji dan danan ko ina ya ɗauki pisc na dawowan DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS ɗin ya zama latest version.
Kan kace me maganar dawowantan yayi spreading tamkar gobara a bushashshen ciyayi.
Cikin gida wata jarida ta *ZAMANI TV* Wacce ta wallafa nata salon Rubutun da yasha ban ban dana sauran kai tsaye su kuma ne suka wallafa.
~Ur well come 2 u in my country 𝘿𝙄𝘼𝙈𝙊𝙉 Ꮇ𝞔𝞔𝘚Η𝞔Ʀh 𝙎𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧 𝕁𝔼ᴰᴬᴬᴺˢ~ꨄ
*_𝘿𝙄𝘼𝙈𝙊𝙉 Ꮇ𝞔𝞔𝘚Η𝞔Ʀh 𝙎𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧 Singh_*
ꨄ
_ꨄꨄꨄ_
_ꨄShin ko kunsan cewa anyima Diamond Meesherh Jadeens tayin Aiki acikin film ɗin *LOƘACI RIGA*. A Loƙacin da ake tsaka da shirya film ɗin?. Amma taƙi amsa saboda yanayin time na Shooting kuma a sannan tana tsaka da aiki akan wannan FITACCEN Film ɗin nata ne me suna, *TAURARUWA* Da kuma wasu ayyuka nata da take kan shirye shiryen su.ꨄ A Loƙacin ne kuma aka sanya Khadija yobe babbar Aminiya a gareta. Wannan shi ne dalilin da yasa bamu ganta a cikin film na *LOƘACI RIGA* Ba Kuma ta bayyana cewa tayi nadamar hakan ba ganin Irin yadda film ɗin ya samu Amsuwan ga Al'umma ba. A Ƙarshe dai an ɗauki Khadijah yobe wacce ta taka rawa a film ɗin A Maimakon Diamond Meesherh din. ꨄ𝘿𝙄𝘼𝙈𝙊𝙉 Kenan Wannan Aƙidar nata shi yake ƙara birge dubban jama'a a tare da Ita, Babu ruwanta da duba waye Jarumi ko kuma Director wajen Amsan Script kai tsaye tana amsan abinda yayi daidai da Ra'ayinta Ne ❤️😍🥰_
*_ꨄJa Muje 𝘿𝙄𝘼𝙈𝙊𝙉 Ꮇ𝞔𝞔𝘚Η𝞔Ʀh 𝙎𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧 𝕁𝔼ᴰᴬᴬᴺˢ😎 𝘚𝚙ҽcⅈɑʟ_*
Wannan shine kyakykyawan rubutun daya sha ban ban ya kuma ɗauki hazo a duniyar ta gajimare wato media.....
*BY AMMEY LAYLERH ✍️*
*༺♡𝕋𝔸 𝘿𝘼𝙱𝔸𝑵☆༻*
_𝘚𝚙ҽcⅈɑʟ _
♡
𝙈𝙖𝙧𝙮𝙖𝙢 𝙉a𝙨𝙚𝙚𝙧 ɱⅈ𝔯𝔯ɑһ
_𝘼𝙈𝙈𝙀𝙔 𝙇𝘼𝙔𝙇𝙀𝙍𝙃_
𝙋a𝙜𝙚
17&18
https://whatsapp.com/channel/0029Vb4EHwq6LwHgpTokZA3D
✯ *🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION💫*
(J.W.A)
♡
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
Waɗanda suke buƙatar samun litattafan *AMEEY LAYLERH* za ku iya shiga shafin ta na Telegram don samun su kai tsaye daga wurin ta.
Ga link nan ga masu buƙatar shiga
👉https://t.me/ammeylaylerh_novel
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
♡
Tunda suka ɗauka hanya ta sake nutsewa cikin kujerar motan tare da lafewa luff tana jin yadda bugun zuciyarta ke ta faman kai da kom0.
Kai tsaye a gaban tafkeken gidansu daya gama amsa sunansa gida duka car's ɗin suka shiga buga hong da sauri get man yazo ya buɗe musu get ɗin farko na cikin Mention ɗin, kafin su kuma shimgiɗe motocin nasu saman kwaltar dake malale a gaba ɗaya kata fanin gidan. Gaban get na biyu suka kuma danna hong shima get man yazo ya buɗe musu, wanda wasu kattin manyan soldier's ke harabar wurin zagaye da ko ina na gidan wanda inhar ba sani kayi ba tabbas zaka daɗe kuwa kana ƙiran *JEDAANS MENTION* da *SOLDIER'S HOUSE*ne. Domin irin sojojin dake ta kai kawo a duka harabar gudan,A get na uku ma dai hakan take bayan sunyi tafiya mai ɗan nisa kaɗan kafin suka Isa wurin hasalin cikin gidan, direct parking deposit car suka nufa duka motocin suna kutsa kansu har zuwa Parking car na gidan, Anan duka driver's ɗin suka parker manyan luzurie's car nasu.
Gaba ɗaya Jama'ar gidan baki ɗayansu suna tsaitsaye ne suna ganin motocin na gama daidaita parking nasu dukan su suka nufo motocin.Kusan Mameey ce gaba ita da Ummeterh kafin sauran matasan gidan su biyo baya daidai kuma loqacin da aka fara bubbuɗe musu motocin, Motar da Meesherh take kai tsaye Ummeterh ta nufa tana buɗe motar sunan ALLAH ɗauke a bakinta, tare da sanya hannuwanta ta kamo na Meesherh ɗin, ɗago kanta tayi don ganin wanda ya taɓa tan. Numfashi
ta sauƙe don ganin Yayarta Ummeterh da tay itane ta fito da suna rungume juna kai tsaye. Welcoming nata tayi cikin tsantsan farin cikin ganinta tsaye tar Kan diga diganta.
Saurin kawar da kanta daga kallon Aunty Ummeterh tan tayi domin kai tsaye taji abubuwa da yawa nason suyi crosing mind nata marasa daɗin da suka rigada suka faru.
Idanunta ta lumshe tare da buɗesu tana fata da burin Ubangiji yaci gaba da bata kwarin gwiwan shanye komi, haka suka dinga rungumarta ɗaya bayan ɗaya. Duk wasu maids dake aiki suma a gidan hana suka zo suma suka gaidata da mata ya jiki.
Daga nan suka nufi katafaren parlour'n gidan, Hajiya Ama ce zaune akan kujera 2str hannunta riƙe da tasbaha tana ja. Kai tsaye wajenta Meesherh ta nufa tana zuwa ta rungume tsohuwar. Kanta Hajiya Ama ta shiga shafawa tare da buɗe bakinta cikin kamala ta shiga faɗin.
"ALLAH kai ne ALLAH. ALLAH Mun yi tawassali da sunayenka tsarkaka, ALLAH don soyayyar ka da Habibinka, ALLAH don alfarmar annabawa da manzanninka, ALLAH don isar ka da ikon ka, ALLAH don matsayin Alkur'ani Littafin ka, ALLAH ba don halayenmu ba ALLAH kai ne mai amsa adda'ar bayin ka, ALLAH mu masu rauni da yawan zunubai ne, ALLAH kawunanmu a ƙasa hannayenmu a sama mukeyin wannan roƙo. ALLAH kai ne ka faɗa mana inna ma al'usru yusrah ALLAH ka kawo mana sauƙi a bayan wannan tsananin jarabar da muke ciki. ALLAH kafimu sanin daidai Allah karka barmu da son zuciyarmu. Allah Kai ne Allah kai kaɗai ne zaka iya maganin matsalolin mu ka kuma share hawayenmu a wannan loƙacin ma ALLAH ga SAMEESHERH nan ya ALLAH!!!" Se kuma kuka ya sarke Ama dama duka jama'ar dake kewaye da parlour'n. Daddy ne yazo ya janye Meesherh shima yana ɗauke guntuwar kwallar data sauƙo masa.
Cikin aro jarumtaka daddy'n ya raɗa mata cewan "Kin ga shalele dena biye Hajiya je yanzu maza kiyo wanka ki fito akwai suprise na musamman dana tanajar miki"
"Thanks you sweet daddy"
Ta faɗi tana ɗan rungumesa da sumbatar hannunsa kana nufi hanyar hayewa sama Ahankali Meesherh ta dakata daga tafiyan da tai niyan yi tana tsayawa charkk tare da ɗago fararen idanuwanta dasuke sak da nasa tana waiwayo cikin sanyi hancinta na shaƙo mata kalan ƙamshinsan da tun tana zanin goyonta ta gama haddcesa fiye da komi a cikin rayuwarta. Wanda a wurin sane kaɗai take iya jin wannan unique ƙamshin. Inda take kallon duka mutanen wuri suka juya suna kalla suma nasu hancinan na shaƙo musu ƙamshinsan tamkar dai ita.
Daidai loƙacin da yake ƙara sako kansa a natse cikin wani irin kwarjinin daya sanya kowa ɗauke kallonsa daga gareshi cike da girmamawa a gareshi saboda da tsananin kwarjinins, kai hatta hasken fatarsa dake wani irin shining na hutu da kwanciyar hankali tareda daula lafiyayyar fatar ke samu ya saka kyansa yin yawa sosai irin over ɗin nan. A hankali ta janye idanunta a kallansa tana jin dukkanin jikinta na mutuwa wani sanyi yana sauƙa zuciyarta yana mamayewa, tabbas har zuwa wannan loƙacin babu abinda yafi mata daɗin kallo a rayuwarta sama da kallansa pa'apahh'nta tun tana ƙanƙanuwarta.
Kyansa da asalin kamannin dake tsakanin su iri ɗaya komai da komai ɗin su. Shima itan yakeb kalla cike da wata irin kewanta dake cinsa da yay kaman cikin kansa zai kunce amma kai tsaye babu wanda ya isa karantar yanayin da yake ciki. Ɗauke kansa daga kallon ta yayi hasken idanuwanta zuwa dogon hancinta na sake nakastar da kwarin gwiwa da jarumtakarshi. A sannu yaji wata nutsuwa na zuwar masa acen ƙasar zuciyan sa yake godewa Allah da dawowantan cikin aminci da kuma karamcinsa. Ahankali ya buɗe bakinsa cikin sauti me nutsuwa da rashin hayaniya ya furta.
"Yaya jikinki" loƙacin da yake ƙara sa saƙƙowa cikin parlour'n.
Kallansa kowa yayi dukkaninsu duk da ba sauti yayi maganar cikin natsatstsen Sautin sa. Ɗauke kanta Maah tayi tana miƙewa ta nufi upsaid nata. "Mama kun dawo lafiya? Ya kuma sauƙin jikinta" haka ta tsinta muryansa da ameen kawai ta amsa tana ƙara sa barin wurin. Mameey ce ta zo ta kama hannun Meesherh'n dake daskare a wurin tana haurawa sama da ita, don wani mugun baƙin cikene taji ya turniƙeta ganin yau dai a gaban idanunta bayan tsayin shekaru masu ɗan dama sun yi magana, wanda a da ko gaisuwa bata haɗa su. Kai tsaye bata zauna a ƙayatacen falonta da aka sake gyara mata shi ba ya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 14