Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tashi tsaye gabanta na dukan uku uku da sauri tace "anga Iliham d'in in..... Kamin ta idasa Umma ta tareta rai a b'ace tace "na ganta mana tunda mijinki bunsuru ne shi wallahi nasan cewa kai ka aikata mata wannan tanyan aikin kuma ka sani cewa..... Tunkan ta idasa Alhaji BELLOH a hargitse yace "ke da'alla dakata sai mi inni nayi ai baki da wata shedar cewa ni nayiwa d'iyarki fad'e dama can d'iyarki y'ar iska ce in..... Kamin ya idasa maganar Umma ta fashe da wani irin kuka mai tab'a zuciya cikin kuka tace "wallahi y'ata ba y'ar iska bace kuma wallahi ka shirya SAKAYYAR na nan tafe" cike da zafin rai Alhaji BELLOH "ke har kin isa ki shigo gida na kina gaya min wannan maganar to kije duk inda zaki kikai k'ara ta kuma daga yau karna sake ganinki a cikin gidan nan inaba haka ba wallahi sai nayi miki rashin mutumcin da baki tab'a tsammani ba fice min daga gida nace" ya ida maganar yana nuna mata k'ofa Hjy Lubabatu itama kuka take kawai saita fara hawa sama da sauri Umma da zuciyarta take jin wani iri rad'ad'i kamar zata buga tace "zan fita mana ai basai kace" sai kuma ta d'aga kanta tana duban Hjy Lubabatu tace "ke kuma kinsan ko miye da mijinki yake aikatawa saboda wani dalili naki zaki nemi rufa mai asiri to ki sani AKWAI ALLAH" tana gama maganar ta fice daga gidan.






Umma na tafiya a kan titi tana hawaye yanzu ina zata sa kanta wannan wacce irin masifa ce harta zo tsakiyar titi bata sani ba motoci nata mata hon amma ina hankalinta yayi gida wajan Iliham tada baro cikin mawuyacin hali wata motaci ta taho a guje tayi ciki da Umma sai dai taji anyi sama da ita mutane sai sallalami suke duk mutane sun yayyame ta motar data bigeta kuwa ko tsayawa batai ba...............
















*ZAHRA ROYAL STAR CE*✍️








Comment and share Fisabilillahi🥰🙏⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMYN ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No Rape❌








In the name of Allah, the beneficent the merciful.








After the successful of
(FARASHIN SO, RABI DANJA) & (FANSAR MACIJIYA), now we are back with (HANYAR RUWA).










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










PAGE 1️⃣8️⃣➡️1️⃣9️⃣








Kaka kuwa akai bayan ya siyi magungunan ya ƙira Khaseem dan yayi masa rakiya, tare suka tafi Unguwar da Umma take dan kai mata maganinta.








Basu wane sha wahalar gani gidan ba da taimakon wasu yara na layin unguwar har suka Isa a hankali ya zafi glass na idon sa mammaki fall a ransa yanzu har yanzu akaiw talakawa masu zama a irrn wanan gidan ina zamu sa kanmu ina hukuma da govnati lallai akaiw hisabi a ranar tashin alkiyama ,











Barrister Khazeem me ya ta'ba shi da cewa Barrister mun iso fa Murmurshi dole yayi a bakin gankun suka tsaya Khazeem ne ya d'aga murya yayi sallama shiru har sau ukku kasancewar Umma tana bayan gida, Iliham kuwa taka sa d'aga Muryar ta a hankali wasu Zafaffan hawaye suke zarya a fuskar ta .











Barrister Khazeem ne ya fara shigowa sai Barrister , kallo kallo suka tsaya je ,take Barrister ya bud'e bakin sa "baiwar Allah kinaji muna ta sallama bazaki amsa ba ",ido ta zaro musu jin Muryar dake magana,








Magana taki son yi Amman ta kassa Taki jikinta ya d'auki 'bare ,ganin bata da lafiya ne wani sansanyar tausayi ya ziyarci illahirinn zuciyoyin su , sai yanzu suka lura da da yanayin yarinyar , " suwaye ku me zaku mata" da gudu ta taho ta rarimi Iliham dake nuna Barrister da hannu ,








Sosai ama taga Barrister sai yanzu tagani shine ya buge ta kuma ta kulla da ita sunkuyar da kai taye" kwantar da hankalin ke Iliham bazai cutar mu shine wanda na baki labarin sa ," inna Iliham kam hankalin ta ya kasa kwanciyar ganin kamanin saurayin, gaisuwa sukaye "na biyo ne ma baki raguwar magunguna ke na duba jikin ke " godiya taye ta ringa jiro musu addu'a daban daban ,ganin ya kasa d'auke ido akan Iliham.














# Umma tace 'yata ce ittace Iliham ba lafiya "ta fad'a tana shari hawayin idon ta" Allah sarki kuma Umma bakuji asibiti anga damuwar ta ba kuka zauna sa mayafi mujee asibitin dukanku kuna bu'kata a baku kulla na musamman,, ajiyar zuciya ta sauke tana godiya Iliham kam rikicewar taye ta fara turjiyar bazata bishi ba ,sau dai Umma bata fahimchi hakan ba sai da suka shiga mota sai Aminu Kano special hospital agajin gaggawa aka bata abunka da nasu kuɗi cikin hanzarin aka rufi akanta.

















BAYAN 4 HOUR'S








Doctor Mahir ne ya foto ya cire handblock sai gumi yakiye duk hararra ya buga musu "follow me to my office " abinda yace kinan ,duk rufawa sukayi tuni Zuciyar Barrister Khazeem da Barrister ya Fara kawousu zargin da sukiye akan yarinyar ..











"Wacce ce mahaifiyar ta "Umma ce ta matso jiki na rawa " what nosense Madam anyi wa yarinya mai shikkaru goma sha biyar fyad'i fiyyeda tsammanin kun zauna a gida dai ta mutu kuyi wa hukuma kuka ko kanku" a razani Barrister ya mi'ke "doctor Mahir you said rape " yes Barrister mugun fyad'e domin anyi amfani da 'karfin kayan maza da kuma turjiyar yarinayr sanan yanzu haka gabanta ya lallace sosai a wannan maganar da naki ma cutar yoyon fitsari da cutar mugayen 'kiruraje sun bayyana a al'aurarta ,

















Wane abin mammaki mutum d'aya ne yamata fyad'i sai dai babban mutum ne mara imani da tausayi daga 'karshi ya shafaata wani acid a gabanta wanda a binciken da nayi ya samata shine domin yarinyar ta suma ko nace ta gaza shikuma yayi amfani dashi gun bud'e ta ta 'karfin tsoya halan yasa acid ne kasa fitta daga gabanta ya kawo mata illar lirajin da ake ce musu al' forcid poison , wallhi banyi tunanin zata rayu ba duk wanda aka wa hakan na tabbatar ma mutuwa zataye cikin hour's kad'an ,

















Sanan yayi amfani da 'karfin sa tun 'balla budurcin ta ta hanyar shigar gaggawa da rashin imani rashin kawota asibiti da gaggawa yana mata illar yoyon fitsari nan sanan ta kuma da cutar heartattack saboda mugun firgita da damuwar da take ciki "ajiyar zuciya yayi ya shari hawayen sa yace "akwai wane 'boyayyen Al'amari da Allah ya barta a raye bata mutu ba sillar ta akaiw abubuwan dewa yanzu ta rayu nan da hour's goma sha biyu zaku iya zuwa duba ta ga list na kudin buƙata"














Yana kammala maganar sa Umma ta fad'i ta suma da sauri sukaye kanta suna jijjikata nur'ses ne suka fidda ita aka bata daki ma mussaman allura barchi da drip aka samata daga nan tayi barchi Barrister Khazeem me ya rungumi barrister fashewa da kuka sukayi a tare jin irrin bada'kala da ya sameta "amman Khazeem wane irrin musiba ce wanan da rashin imani har yanzu ba'a lashe matsalar fyad'i a 'kasata Nigeria ba kullum abu saki muni yakiye inannnlillahi wa'ina illaihin raji'oun 😭."

















Barrister Khazeem be ya d'aura da cewa "Kwarai Barrister rashin imanin ya tsananta iyayye na tsoron tura yaran su makaranta don malamai ma suna lallata mana yara , iyayye na tsoron barin yaran su mata a gida su kadai don gudun kar a musu 'barnar shin bakasan kwanan nan ake yawo da vedio yarinya mai shikara shida da 'kanin namanta yama ta fyad'i a tsakiyar gidan uban ta ba lalacewa matsalar fyad'i sai adu'a amman duk muna tsorachi da wanan al'amarin ga matsalar Shari'a yanzu...

















"Barrister Khazeem kinan lallai na rasa gani matsalar cin hanchin da ake bayar wane shin daga 'alkali ne koko daga mu lawyer's da Barrister's ne , Wallahi! wallahi!! wallahi!!! nayi rantsuwa da Alqur'ani issifi sittin da girman darajar Annabi Muhammadu S A W, nayi al'kawain taimakawa Iliham da mahaifiyar ta gun Wanda yamata fyad'i in Sha Allah sao onda 'karfi na ya'kare Zan tsaya musu tsaye daka kuma sai na kaishi gaban hukuma ko shi ɗan uban waye a 'kasar nan....."











"Ubangiji Allah taimaka na maka al'kawari ni doctor Mahir Zan taimaka a cikin wanan tafiyar hannu ya 'mika Barrister Khazeem yasa nashi shima Barrister yasa nashi nan suka had'a baki gun cewa "








"Say no to rape ❌








Shin kunsan waye wanan guy nin kuwa ?


waye shi ? daga ina yaki?


Ku biyumu a sannu a hankali zaku fahimci HANYAR RUWA yanzu aka fara buga wasan ..





Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞⚖️ 💧HANYAR RUWA💧⚖️
💦The way of water 💦






Together 💪
BY


'KANWAR SOJA


RUMMY'N ROYAL


ZAHRA ROYAL ,


A heart toching story 💔 say NO to rape❌








In the name of Allah the Beneficent the Merciful




_After the successful of (FARASHIN SO &. RABI DANJA ) & ( FANSAR MACIJIYA), now we are back with ( HANYAR RUWA )_






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*








PAGE2️⃣0️⃣➡️2️⃣1️⃣




DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN K'AI






"Ubangiji Allah taimaka na maka al'k'awarin doctor mahir zan taimaka a cikin wannan Tafiyar" hannu ya mik'a Barrister Khazeem yasa nashi shima Barrister yasa nashi nan suka had'a baki gun cewa,


"Sai no rape❌"








Inda aka kwantar da Umma suka nufa d'aki d'aya aka ba su ita da Iliham d'in sai dai jikin Iliham d'in sai dai kawai ace ayita addu'a Umma kuwa har yanzu bata farka ba,








Ganin cewa bata farka ba yasa suka wuce domin yin sallah jikinsu duk a sanyaye kai inma basu taimakawa wannan bayin Allah nan ba mi zasuyi abin tausayi.








Bayan sun dawo sunyi Mamakin ganin Umma a zaune ta tasa Iliham gaba sai kuka take na tsananin tausayin Iliham d'in da sauri suka matsa wajan ta Barrister yace "Umma addu'arki kawai take so a yanzu sai kuma zaki bamu bayane shin ya akai wannan abu ya faru dan munyi al'k'awarin taimaka muku dan ni ina b'angaran shari ne dama Insha Allah zan tsaya muku a koto a matsayin lauya", ya idasa maganar yana kallon yadda Umma ke kuka,






Tashi tayi tace "ina jin tsoro domin kuwa wadda yayi wannan aikin ba k'aramin mutum bane a wannan k'asa tamu kunsan yadda k'asar tamu take sai kana dashi za'ayi dakai ina gudun zuwa koto domin kuwa bamuda k'arfin shari'a dashi", da sauri Barrister cike da tausayinsu yace "insha Allah Umma kuna da Allah sana kuma gamu zamuyi iya bakin k'ok'arin wajan kwatoma Iliham y'ancinta" share hawaye tayi tana kallon Iliham wacce bata san inda kanta yake ba cike da tausayi Barrister yace "Umma karki damu zata farka ko wanne lokaci" Umma da wasu hawaye suka k'ara zub'o mata tace "hmm yaro wallahi abunda likita ya fad'a har yanzu hankali a matuk'ar tashe yake wannan yarinya dame zata ji ne" ta ida maganar hawaye na k'ara b'alle mata ta cigaba da cewa "tabbas bazamu taba yafe ma Alhaji BELLOH RABE MAI DALA ba insha Allah bazai gama da duniya lafiya ba" cike da kud'ima Barrister yace "wai Umma Alhaji BELLOH Mai Dala dai wadda na sani kai innalillahi wa'inna ilaihir raju'un lallai shari'a da Alhaji BELLOH sai an shirya mata domin kuwa munsha buga shari'a dashi ba k'ara min macuci bane ashe abun nasa har fad'e yake ma yara mata k'anana" wata irin zufa suka sharce,








Ummah tace "kware kuwa shine shi yasa nace muku bamu da k'arfin shari'a dashi sai dai tunda kace zaku iya shikenan bari na baku labarin abunda ya faru"...... Nan duk ta sanar dasu komai game da abinda ta sani tace "tabbas duk wata sheda ya goge ta dan kuwa in kaga wulak'ancin da yayi min abun ba'a cewa komai dan kuwa duk wadda kake tunanin yasan abun to ya riga da ya gama saye su sai sauran abunda ya wakana wannan sai Iliham d'in idan ta tashi ita kad'ai zata iya bada sauran baya nan" ta ida maganar tana sakin kuka mai tab'a zuciya,






Sosai su Barrister suka girgiza dajin maya faru Barrister ya gyara zama yace "tabbas ina son sanin miye ya faru tunda ga farko a bakin Iliham d'in dole itace zata amsa mana wannan tabbayar ina buk'atar nazari sosai bari zuwa ko da safe ne yanzu karmu dame ta da surutu dan likita yace kar a dame ta da hayaniya" sosai Ummah tayi masu godiya suka aje mata kayan shayi da duk abinda marar lafiya zata buk'ata da ita kanta Iliham d'in sukai mata sallama zuwa da safe ko Allah zaisa Iliham d'in farkawa,






Ita kuwa Ummah fitarsu ta sakko daga gadonta ta nufi inda aka kwantar da Iliham ta rik'e mata hannu tana murmushi mai ciwo wadda yake tare da hawaye masu zafin gaske ta rink'a magana ita d'aya kamar zararra tace "insha Allah Iliham zaki dawo mutum kamar kowa daga kanki Alhaji BELLOH ya kama jin dad'in ko wacce mace bare yayi mata fad'e da izinin Ubangiji" d'aga hannunta tayi sama tana Addu'a wace "Ya rabb ka sakama wannan baiwa taka ya Allah ka hana wannan bawa naka zama lafiya kayi gaggawar saka mata Ubangiji Allah kasa ya gama kusantar ko wacce y'a mace da sunan wai yaji dad'i Ubangiji Allah ka tauye duk wani abunda yake ji dashi ya rabb" ta ida addu'ar tana fashe da wani irin kuka mai sosa zukata...........














*ZAHRA ROYAL STAR CE✍️🥰*










Comment and share Fisabilillahi🥰🙏








⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMYN ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No Rape❌








In the name of Allah, the beneficent the merciful.








After the successful of
(FARASHIN SO, RABI DANJA) & (FANSAR MACIJIYA), now we are back with (HANYAR RUWA).










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










PAGE 2️⃣2️⃣➡️2️⃣3️⃣




Tinda suka fito babu wanda yayi magana, har suka shiga motarsu ya sauke Khaseem a gida, dafa kafaɗun FAISAL Khaseem yayi ya ce "be strong FAISAL, kabi komai a sannu karka yawaita tunani za muyi magana next", yana faɗa ya fita, numfashi FAISAL ya sauke ya ja motarsa cike da tashin hankali da tunanuka da suke yawo a ransa, so yake yaje gida, yasan dai halin Mahaifinsa baya ragawa talaka kuma ƙinsu a jininsa yake, amma bai san yana haikewa yaran mutane ba, a ransa fata yake Allah yasa ba haka bane ba ALHAJI BELLO RABE Mahaifinsa ake nufi ba, da wannan tunanin ya nufi gida.














Khaseem ma mamaki ne ya dabaibaye shi, yana so ya ƙaryata Umma amma yana kallon gaskiyar da take cikin idanuwanta, sai dai taya Dad ɗin FAISAL zaiyi haka, me yayi masa zafi haka da har zai aikata wannan mummunan aikin?, zuciyarsa yake tambaya sai dai babu amsa, ga shi sun yiwa Umma alƙawarin ƙwato wa Ƴar ta Ƴanci, "ta ina zamu fara?, Mahaifin abokina ne, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un", ya furta yana zama dan gaba ɗaya kansa ya kwance, danasanin jin wannan lamari yake sosai a ransa.












Tinda abin nan ya faru ALHAJI BELLO RABE bai ƙara tuna ya aikatawa wata fyaɗe ba, rayuwarsa ya cigaba dayi kamar baiyi komai ba, sai harkokin cuta daya sa a gaba, dan duk wani fili, kamfani, gida idan yaji yana so saiya san yadda ya ƙwata ta ƙarfin tuwo, baya tausayin kowa zai bada kuɗi kaɗan ya ƙarɓe maka, idan kayi taurin kai yasa ai maka barazana da Iyalanka, hakan yasa babu wanda yake ɗaga maganar, sai dai addu'o'i masu muni da suke binsa da shi, kamar kullum yau ma ya fito daga office ɗinsa zai komo gida, ya haɗu da wani Masinjan sa yana jiransa da alama magana yake so yayi masa, "Alhaji kai nake ta jira tin ɗazu", tsayawa yayi ya jefa masa kallon ƙasƙanci ya ce "waye kai?", da mamaki Masinjan ya ce "Haƙilu masinja ne kai kace na jira ka a waje", cikin kallon wulaƙanci ya ce "me kake jira baka tafi ba?", "Alhaji dama Matata ce bata da lafiya tana Asibiti to wallahi babu kuɗin da zan sai mata magani shi.....", Alhaji ya katse shi da cewa "shine kazo ni na baka kuɗin ka siya, sa bo da nine mijinta, ko kuma ni nake kwana da ita gado ɗaya?", a firgice Haƙilu ya kalli Alhaji jin maganar data fito daga bakinsa "eh maganata ta baka mamaki ne, to ai gaskiya na gaya maka ka jira albashinka saika sai mata maganin", yana faɗa ya bar wajen, Haƙilu kuwa bai san sanda kukan takaicin maganganun Alhajin ya sa shi kuka ba, dan ya hango rashin imanin da ake faɗar yana da shi, haka yaja ƙafarsa babu ƙwari yabar wajen.














FAISAL yana shiga yayi parking ya fito kana ganinsa zaka fahimci yana cikin matsala, zuciyarsa faɗi take Allah yasa ba gaskiya naji ba akan ka Dad, yana shiga Falon Hajiya LUBABATU ce zaune tana shan yankakkun kayan lambu, da murmushi take kallonsa, cikin murnar ganin ɗan nata ta ce "FAISAL yau ka jima baka dawo ba, Son yana ganka haka kamar bakada lafiya?", ta faɗa lokacin ya zauna gefanta hannu tasa tana taɓa jikinsa, tambayar daya wurgo mata ce ta sanya ta haɗiye maganarta "Mom da gaske ne Dad yayi rape ɗin housemaid?", ya faɗa yana kallon Mom yana so ta ƙaryata, amma reaction ɗin data nuna ya bayyana amsar sa, sai dai yana so yaji ta bakinta "Son wannan wace banzar magana ce?, mahaifinka kake dangantawa da wannan haukan?", ta faɗa tana son maida shock ɗin data shiga, "Mom gaskiya nake son ji dan Allah, shin da gaske ne Dad ya aikata?", shuru tayi tana kallon yanayin ɗan nata wanda bata taɓa ganinsa a wannan yanayi ba, "Son wane ya gaya maka wannan maganar?", "Mom please answer my quersion", ya faɗa yana haɗe hannayensa, shuru tayi na wani lokaci sannan ta ɗago ta kalle shi ta ce "Ƙwarai haka ne Son ya aikata, sai dai buɗuwar lamarin nan ba zai mana daɗi ba daga ni har kai, dan yayi alƙawarin saki na idan maganar nan ta fita?", ta faɗa muryarta na rawa, wani murmushun takaici yayi ya ce "I hate U Dad, hate u somuch, Yarinya ce ƙarama, kuma basuda shi talakawa ne why ba zaka tsaya a tsanar su kawai ba saika keta musu haddi, Mom mijinki ba shida imani ko kaɗan, na tsani mutum mara imani wanda baisan komai ba sai kansa, Mom Dad ya ɓata wayonsa, yanzu da wane ido zan kallo Barrister Khaseem wanda tare da shi muka ji komai, kuma ya zanyi da Alƙawarin da nayi zan ƙwatowa Yarinyar haƙƙinta, Mom idan ni na janye kina tunanin Khaseem zai janye, kuma kina tunanin zai rufawa Dad asiri, kuma koda mun rufa masa asiri mu duka uwar Yarinyar kina tunanin zatai shuru, kowa yasan waye ALHAJI BELLO RABE a wannan gari?", mom kallon yadda yake hawaye yake sosai, bata taɓa ganin kukansa ba da wayonsa dai, sai yau cikin ƙasa da murya ta ce "Son ka nutsu, abinda yasa bazan tona asirin Mahaifinka ba abu ɗaya ne ya min kashedin zai sake ni, nima banji daɗin abinda ya faru ba FAISAL ka yarda dani", tashi yayi yabar wajen tana ƙiransa ko juyowa baiyi ba dan kansa zafi yake masa.✍️




















*By Rumaisa Aliyu Inuwa(Rumyn Royal Star✍️)*














*Alƙalamin mu Ƴancin mu✍️*⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMYN ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No Rape❌








In the name of Allah, the beneficent the merciful.








After the successful of
(FARASHIN SO, RABI DANJA) & (FANSAR MACIJIYA), now we are back with (HANYAR RUWA).










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










PAGE 2️⃣4️⃣➡️2️⃣5️⃣

















" Son ka nutsu, abinda yasa bazan tona asirin Mahaifinka ba abu ɗaya ne ya min kashedin zai sake ni, nima banji daɗin abinda ya faru ba FAISAL ka yarda dani", tashi yayi yabar wajen tana ƙiransa ko juyowa baiyi ba dan kansa zafi yake masa.








Dafa kanta tayi dake sara mata "inallillahi wa inna iallhin raji'oun , ya Allah ka taimaka min wai me yake shirrin faruwa da iyalai na ne na tabbatar Alhaji BELLOH yaji labarin nan komai zai iya faruwa ne duk tunani na ma ta ya akayi ya had'u dasu oh my God"..











"ka ganni kaga wanda zai tsaya abakin 'kofa ne to ne ma'akachi ne d'an sa'ko daga area court 3 dake nan Bichi takadar sammachi na kawo wa Alhaji BELLOH RABE " dariya Iro ya fashe dashi "aikin banza kinan ko dai kullum baku gajiya da akawo 'korafi ko kawo wa Alhaji BELLOH mutumin da take juya A'lkalai da lawyoyi ,"tsaki yaja ya amshi

Please Login or Register in order to submit comment