Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

HANYAR RUWA Complete Hausa Novel Document by HANYAR RUWA


HANYAR RUWA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23498



HANYAR RUWA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 08, May 2025

Author: Khadija Kanwar Soja ,Rummyn Royal ,Zahra Royal ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION

Author Phone : 08109274947

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 142.11 kb

File Type: txt

Views: 139+

Download: 104+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: ⚖️ 💧HANYAR RUWA💧⚖️
💦The way of water 💦






Together 💪
BY


'KANWAR SOJA


RUMMY'N ROYAL


ZAHRA ROYAL ,


A heart toching story 💔 say NO to rape❌







In the name of Allah the Beneficent the Merciful




_After the successful of (MAI CIKI CE &. RABI DANJA ) & ( FANSAA ), now we are back with ( HANYAR RUWA )_






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*





Page _1️⃣


SADAUKARWA


Wanan littafin sadaukarwa ce ga fittaciyyar ƙunƙiyar nan ta haziƙan marubuta , jajirtattu , ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION, muna farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.











Ina mai rok'on ALLAH subhanahu wata a'la kamar yanda ya bamu iko da damar farawa lafiya yasa mu gama lapiya, ya kawar da idon shaid'anu akan mu,ALLAH yasa mu amfana da abunda muka zo dashi.








Kano






Alhaji BELLOH RABE mazaunin garin Kano state a can gabashin 'kauyen Bichi, wani shahararren mayaudarin mutum ne mai taurin zuciya da saurin fusata, wanda ya kasance mai mugayen halaye ƙwatar filayen bayin Allah da gonarsu, kota halin 'ka'ka ne zai kwace musu da 'karfi da tsiya , mahaifin sa Malam Rabe ya kasance mutum da ake girmamawa a cikin wannan 'kauyen nasu ,ya kasance mai jan sallah masallacin su ,wanda mutane sukai amanna dashi gun riƙo da al'kawari da amana har suka fara mayar dashi tamkar mai gari , a kwana a tashi kuwa haka ya kasance sai da aka bashi wannan sarautar ta mai gari duk wani harkar filli da gona yana hannun sa ,sai dai duk kyawun halinsa Allah kan jarabci bawa ta hanya daban- daban ,hakan ta faru ne ta hanyar jarabtar imanin Malam Rabe ta hanyar bashi wani fitinannan Yaro mara jin magana wato BELLOH ,

















Tun ranar da aka ce Malam Rabe ya koma ga Allah ma'ana Allah ya mai rasuwa Alhaji BELLOH ya kwashi duk dukiyarsa da nashi da wanda ba nashi ba ya koma cikin gari da zama , hankalin mutane ya tashi matukar gaske ganin yanda lokacin ɗaya BELLOH ya kwashe dukiyar su a sannu a hankali a ka bishi birni sai dai abin mamaki ba da gaban ba yana ganin su yasa aka kawo musu jami'an tsaron cewa sharri da 'kazafi zasu mai, hakan yasa suka koma ƙauyen Bichi da baƙinciki, sanadiyar wannan al'amarin wasu sun mutu da takaicin da tsinewa Alhaji BELLOH.....














Alhaji BELLOH matar shi d'aya tak a duniya wacce sukai auren lalle tun suna yarintar su a gaban iyayensu har takaika duk sun rasu sun barsu , Hajiya Lubabatu da Alhaji BELLOH Allah bai azurta su da yara masu yawa ba yaro d'aya tak suke dashi mai suna Muhammad (Faisal) BELLOH,,,,,,,,




Suna zama cikin zaman lafiya da wadatar zuci duk wata shiga da fita idan ya cutar da bayin Allah sai ya bi court da doka ya saye su kaf, talakawa na kai yawan kukan su akan hukuma amman a banza sai a kore 'karar domin kud'in sa , tun ana kai 'korafi filin jami'an tsaron har ana tsoron tinkarar jan ragamar Alhaji BELLOH don tuni yayi suna a garin Kano duk wanda yayi taurin kai kuma to ha'kika zai bar duniya ,,,



Hajiya Lubabatu 'yar jahar Adamawa state daga 'karamar hukumar Yola ta arewa, wacce ta taso a gidan talakawa kyaunta bai sa ta sayarda gangar jikinta ba, kasancewar su talakawa tunda taga Alhaji BELLOH RABE take ta kamu da tsanamin soyayyar sa kamar yanda yace shima yana son ta basu tsaya dogon bincike ba aka d'aura auren domin ganinsa mai arziki da faran-faran da mutane , Hajiya Lubabatu batayi karatun boko ba don iyayen ɗsu basu da wannan 'karfin sai dai an sanya tayi ilimin addini har islamiyya ta kammala jiran miji take Alhaji BELLOH na zuwa aka bashi ita suka yi birnin Kano har Allah ya azurta su da samun Faisal daga shi kuma ba wani motsi .........,.











Al'kalamin ƙanwar soja ✍️💞










⚖️ 💧HANYAR RUWA💧⚖️
💦The way of water 💦






Together 💪
BY


'KANWAR SOJA


RUMMY'N ROYAL


ZAHRA ROYAL ,


A heart toching story 💔 say NO to rape❌








In the name of Allah the Beneficent the Merciful




_After the successful of (FARASHIN SO &. RABI DANJA ) & ( FANSAR MACIJIYA), now we are back with ( HANYAR RUWA )_






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*













PAGE _2️⃣











SADAUKARWA


Wanan littafin sadaukarwa ce ga fittaciyyar ƙunƙiyar nan ta haziƙan marubuta , jajirtattu , ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION, muna farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.









In kina group ɗina bakya comments zan cireki*










*******************************************










Har Allah ya azurta su da samun Faisal daga shi kuma ba wani motsi.








Kamar yauma zaune hajiya Lubabatu take kan kujeron parlornta wadda suka gaji da had'uwa tana danna wayarta mai tsadar gaske ga wani shayini take kai daka ganta kasan kud'i da hutu sun zauna a jikinta,















Shigowa taji anyi an fad'a kanta "Mommy" cewar Faisal d'ansu d'aya tilo wadda bazai wuce shekara 27 zuwa da 28 amma duk haka zaune yake ya mak'ale mata a jiki itama dai suna bala'in son yaran nasu wadda Allah ya basu shi d'aya shi yasa suka d'au son duniya suka d'ora masa shi yasa duk wadda ya tab'a sa sai inda k'arfin su ya k'are shafa kansa take tace

















"Ɗan albarka ya haka ko yinwa kake ji ne uhm?", Tab'e baki yayi da cewa "a'a fa Mommy wai Dad ne yace saina bisa wajan aiki" ya idasa maganar yana kwab'e baki Dad dake shigowa yace "bafa wani aiki zaka yiba ba kawai ka fara sanin ya abubuwa suke ne" da sauri Hajiya Lubabatu tace "hakane kuma tashi kaji Allah ya tsare hanya" tashi yayi yana b'ata fuska dariya suka bisa dashi harya suka shiga mota aka bud'e masu get suka wuce.

















Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download HANYAR RUWA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album