Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kun Sani sarai mugune 😑bai qaunata kuma shine kuke wani cewa zaku qullamai ni kaka gajiya dani kukayi shine kuke Neman Mae kasheni ko ??? a,a Aysha insha Allah bazai kashekiba da yardar Allah zaki zama Zahra ⭐a gareshi Tashi tayi ta gyara mayafin jikinta ta tura Dan bakinta tace Sam kaka buku duba haram ko halal kan batun aurenan shiyasa ba amfanin sauraronku Cikin kunar zuciya tace Ni ya riqada zuciyata ta bushe zan daina tsoron Hamma Yusuf koda ko kasheni zaiyi ta juya tai tfyarta kaka Na kizo Aysha tace anqi zuwan ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Yau jumma,a kuma yaune baba bello da ya Abubakar suka dawo daga qasa mai tsari daga aikin umrah da sukaje gaba daya suna cike a babba parlon suna ta Dan hira Adam ma dayaje Yola jiya ya dawo Shiyasa suke cike a parlon sunata hira sai Aysha ne da take dakin su tayi shiru cikin tunanin. Ko meyasa ya Ahmad ke gudunta Idanta a lumshe hawaye Na bin gefen fuskarta a hankali Abubakar ya Sa hannunshi ya share mata qollar cikin lallashi ya dagota yana gyara mata gashin kanta daya Dan baje cikin tausarta yace ayyah autan Ummi meyasa kike kebe kanki daga cikin mu banajin dadi Sam nafison ganinki kina raha da walwalah Aysha ki yarda da qaddara ki jure zafin da kikeji duk abinda kikeji baikai abinda ya Ahmad ke jiba baki ga yadda ya dawoba Amman A hakan yake bawa iyayenmu qarfin quiwar yiwa nasu iyayen biyeyyeh Kanta ta manna a jikinshi taci gaba da sheshsheqar kuka tana ya Abbukar kafasan waye Hamma Yusuf kasan baida wani buri a duniya daya wuce yasani baqinciki ya Abubakar ko ka manta uwa daya uba daya muke a ina aka taba irin aurenan Kai ya jinjina ya jawo hannuta suka nufi palon yana Aysha kada ki tsananta bincike Ni zuciyata tsinkewa take sabida bansan meye a qasaba banson jin wani mugun qulli shiyasa banason binciken haka ya jata suka tfi ******* suna shiga tana maqale da hannuta cikin hannu Abubakar suka zauna ta daura kanta kan damtsen hannunshi Ahmad dake sunkuye da kanshi sai yanxu ya dago ido cikin ido sukayi da qarfi yaji zuciyarsa Na duka Tara Tara Cikin qarfin hali ya miqe ya Dan kalli Yusuf dake murtuqe da fuska yace (biyaye in dulliko) mu tafiko kai ya Dan girgiza mai bazaka tafi ba eh yace yaci gaba da latsa phone enshi shi kuma cikin hikima ya zame ya bar gun Dakin shi ya tafi Duk abinda yake binshi da kallo kawai take bayan fitarsa kadan ta Dan saki hannun Abubakar ta miqe tayi woje A hankali ta murda qofar dakin ta shiga can ta hangoshi kwance kan gadonshi yayi ruf da ciki matsowa tayi ciken sanda tasa hannuta ta zare picture enta daya kifu a kai idansa ya rumtse gamida cije lips enshi cikin Dan dakewar murya tace bude idonka budesu ka kalleni ka gayamin meye a zuciyarka shin xaka gskanta zancenka Na baya ko zaka qaryata kanka da kanka Kai ya rinqa juyawa cikin disashewar murya yake ta maimaita a,a Hannu tasa ta dafa kafa dunshi tace ya Ahmad wlh kashemu kake son yi kallifa yadda ka dawo da rayuwarmu A hankali yace Aysha nine da laifi meyasa kike qara azabtar da zuciyata? Ehh kaine da laifi Ashe dama yaudara gsky ce maza nayi sannan kai sai ka rasa wacce zaka yaudara saini qanwarka kasan dama ba aurena zakayiba meyasa ka cutar da zuciyataπŸ’” Ya Ahmad ka cucemu ta fada cikin kuka kan qirjinshi ta fada tana kuka 😭 Sosai tana Dan bugaga girjinshi tana dama baka sona ashe zancenka qaryane dakace Aysha ce bugun zuciyarka πŸ’— A hankali zaciyarsa keta cushewa zancenta ke ratsashi idanshi ya fara budewa bakinshi ya fara motsawa zafi da yakeji ya fara bunqasa cikin rauni ya kamo hannuta ya daura kan qirjinshi Yace kinjin har Abadan bazan miki qaryaba haqiqa ke Aysha kece buguzucitaπŸ’— Na gayamiki duk numfashin da zan zuqa da sonki nake zuqarsa wlh ina mai sheidamiki rayuwar Ahmad sauran kadan tunda aka tirsasawa zuyata fidda qaunarki Ayshaaa ki sani wlh duk randa Na gama cireki a raina toh tabbas a ranar zan barduniya🌍 Cikin sanantar kukan tace OK zaka ciren a ranka kenan ? Eh Aysha ya zama dole naiwa iyayenmu biyeyyah da qarfi ya danna hannuta kan qahon zuciyarsa yace kiji har abada zan mutu da qaunarki hannushi 2 ya hada yace plxx Aysha( burtinam ha sudu am usenifu ta loru waru ha am) Fitamin a dakina ina riqonki karki qara zuwa guna Klonchi tai sosai cikin zubda qollah tace fitar numfashinka shi zai yanke nawa numfashin yayinda muka mutun zuciyar Dan uwanka dakafiso zata buga Dan rashinka ta sake kallonci tai murmushin takaici tace Allah sarki duniya su Abba zasuga tarin qawarwaki wataqil rashinka yasa Abba na barin duniya ayyah baba bello zai qunci takaici da dacin rayuwa A hankali ta matsoshi tace yau zanyi ban kwana da kai kiss taimai kan kumatunshi yayinda shi kuma ya lumshe ido a hankali ya manna kanta kan qirjinshi can kuma ya Dan daqota ya manna mata kiss a goshinta ta kalleshi cikin yin murmushi takaici ta sake shi tafi tana suyar zuciya By Garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI...page 1⃣6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ ---------------------------------- Haka dai rayuwa taci gaba da juyawa cikin quncin rayuwa Yau jumma,a Bayan an sauqo daga sallan jummaa Duk sukayi gida Cike suke a parlon Sai Yusuf da Ahmad da basa gun Baba bello ne ya dan kalli Usma dasu Rabi,u ya danyi gyaran murya yace kai Abdul tashi kuje parlona ku fitomin da kayayyakin dake ciki To suka amsa gami da miqewa sukayi part inshi din Aysha ya kalla a dan fizge gamida dan yafi tota da hannu a hankali ta dan saki hannun ya Abbakar ta miqe taje gabanshi ta dan duqa Wani dan leda mai sheqin gaske ya miqa mata yana gashi ki kaiwa Yusuf kuma kice ina kiranshi dum zuciyarta ta Nada wani sauti 😳😳😳ido ta zaro cikin firgici tace baba ni kuma ? Eh ya bata amsa gami da gyada mata kai Cikin firgici da razana da bugun zuciyarta da ya tsananta πŸ’“ da gyar ta miqe dakin Ummi ta nufa riqe da laidar Kaka da tazo bikonsu su duk sun daina zuwa gunta Ta kalleta cikin wasa tace ke figi ruga yau ba mgn ne Baki ta dan zunbura ta zauna gefen Umminta tana rau rau da idanta tace ayyah Ummi dan Allah ki ajiye wannan in Hamma Yusuf yazo ki bashi wai inji baba Kai ta dan girgiza mata A a ni ban isaba ko ni ya aika dole nakai aiken ba wani nawa den ke kiwani ce sai ni zan bayar Kaka tayi caraf ta karbe da cewa ai wannan ma rashin kunya ce Kallonta tayi a lkcin da tamiqe tasa bayan hannunta tana goge qollah tana wlh Na Sani sai ya zageni kun sanshi sarai mugune 😑 banje inda yake bama Yaya ke kaka badai burinki ke da dan uwanki ku naqasamin rayuwa ba kusani kunci da takaici Da sauri Ummi ta dan yimata don qolo Kaka tai dry tace Barta Fatima ai randa zatayi alfahari da hadinmu nanan tafe Ita dai fita tayi tana dan qunquni Zaune yake a dakinshi a qasa kan carpet jikinshi sanye da 3 qtr sai dan riga mai hade da hula ya Daga dukkan alamu woya yake Ita kuma a tsakiyar parlon ta dan tsaya tana tunanin ya zatayi tayi slm shiru toh ko bayananne ta tabbayi kanta sabida tayi SLM yafi a qirga shirun da taji yasa Ta danyi tinanin shiga dakinshi ta ajiye mai kawai Cikin nitsuwa kanta a sunkuye tayi cikin dakin ba tare da tunanin ko yana cikiba sai xuciyarta dake bugawa Bugun zuciyar ya tsananta a lkcin da ta shiga dakin kanta a qasa tana nufin ajiye mai kan gadonshi sai ji tayi tayi tuntube da qafarsa aiko tai taga taga ta fada kan kirjinshi Da sauri cikin mmk da jin ta kaici ya hanka data duk da bai gama gano wayeba sabida duhun dake dakin Itako tuni hancinta ya sheida mata shine qamshin turarensa yasa ta ganoshi shiyasa cikin sauri ta miqe gami da miqa mai aiken jikinta har bari yake cikin tsoro da rawar murya ta miqa mai ledar tace (da Hamma baba on vi mi waddine ) gashi Yaya baba ne yace in kawo ma Fuska a murtuqe ya zaro ido ya buga mata tsawa yana ( salu vurti nam hado ) wuce ki ficemin daga nan Tsoron sawar da masifarsa yasa ta dan saki laidar Wasu yan takardu masu kyan gani suka watse a gun har kan qafarsa Iskar pankar dake kadawa ya rinqa watsa su Mmk sosai ya bayyana a fuskarsu su dukka cikin al ajabi da dimuwa yasa hannu ya dauko daya yana dubawa da fargaba sosai cikin minti 2 kamanninsa suka qara sauyawa bugun zuciyarsa ya tsananta numfashinsa ya fara dabur cewa idansa ya sauya daga yan qanana farare suka koma manya jajaye hatta jijiyoyin kanshi dana hannushi suka taso sama da wani irin yanayi ya tako ya nufi inda take Cikin tsoron da take ta Sa hannu ta toshe bakinta da hancintaπŸ™Š da nufin hana kukanta fita sai hawayen daketa kwaranya a hakali ta rinqa takawa tana baya baya shi kuma yana binta har suka pito parlon Ganin zatayi waje yayi saurin fizgota har saida ta fada jikinsa By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Mi,WASMITI..page 1⃣7⃣to2⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikin takaici ya rinqa sakar mata maruka Zuwa yanxu tsoro ko gudun dukan ya fita a ranta firgicin ganin i,v din Auren sun da suka gani yafi komai bada tsoro a gareta jikinta da zuciyarta duk sun qageshe Zafi sosai Yusuf keji a ransa ya gama makancewa da bacin rai shiyasa baiji bai gani yaketa bugarta kallonta yake ido cikin ido a fili yake cewa badai ke kince taurin kaiba ba tsayuwa kikayi kina tsuramin shegun idanunki πŸ‘€ kamar Na matsafaba toh wlh kanki zakici mayya fitinenniya ya kuma hambararta tai baya 2 ta fadi bakin qofa a dai 2 lkcin Ahmad da Adam suka shigo parlon Da sauri Ahmad ya sunkuyo ya dagota yayinda Adam ya nufi gun Yusuf din yana fadin Haba biyaye me hakan anya kana cikin hankalinka kuwa ko dai ka fara shaye 2 ne A harzuqe yayi kan Adam yana zazzaro ido woje yana eh giya nasha Adam ko kana da maganin buguwarnan tawane cikin mmk Adam yake klonsa kamar dai a bigen yake kam da sauri ya dakatar dashi hannushi ya jawo ya ajiyeshi kan kujera Goran Faro mai sanyi ya ballo ya miqamai karban Goran yayi ya cillata kan Aysha da sauri Ahmad yasa hannushi zai tare Goran cikin qeqashewar zuciya ta ture hannun ta kalleshi ido a bushe cikin yana yin dacin rayuwa tace barshi barshi ya Ahmad wlh ni a yanxu nafi buqatar azabar Hamma Yusuf ina dai sau daya ake mutuwa toh kubarshi ya kasheni ko duk ma huta wlh nafi buqatar zalumcin Hamma Yusuf din Don gwara nashi ai Ku naku boyeyyen zalumci kukemin wanda zai iya fasa zuciyata ta qareshi mgnar tana mai zubda qollah😭 Cikin sanyin jiki Ahmad ya kamota ya rugumota ya mannata a girjinshi yana Dan shafa kanta yana bubbuga bayan ta A hankali ta rinqa sheshsheqan kuka mai tsuma rai Yusuf da yake ta numfashi kamar zaki Dan zabar bala,i da zuciya cikin daga murya yace wlh kar nazo Na sameki a nan Dan wlh sai na lahira ya fiki jikin dadi Da jin haka Ahmad ya jata sukayi cikin gida Adam ne ya rinqa yiwa Yusuf din nasiha kan ya tausasa zuciyarsa Haba biyaye shin a duniyarnan akwai mai wuce qaddararsane ?shin muke tsarawa kanmu rayuwa ne ko mahaliccinmu? haba Yusuf rayuwafa komai asannu mutum zai bishi matuqar kana son cin ribar rayuwar..... Cikin sauqe ajiyar zuciya ya kalli Adam din cikin rawar murya da hardewar harshe yace Adam ya zanyi ya zanyi da burin Dan uwanmu Ahmad nafi jin makomar rayuwar Ahmad ya kamo hannushi yaci gaba da cewa shin kai baka tunanin yadda Ahmad ke son yarinyar nanne biyaye haqiqa kakanmu ya kasance mai zalumci a kan jikanshi Ahmad da yafi mu dukamu haquri da biyeyya a garesu cikin rawar murya yace Adam wlh so suke su kashe rayuwarmu da bakinciki Adam ya zanyi Plx biyaye ka tayani samawa Dan uwanmu Ahmad farin cikin Sa Sosai jikin Adam yayi sanyi ya kalleshi cikin sanyi yace insha Allahu yau dinnan zamu samu mafita Yusuf zamuyi tunani daga yanxu xuwa dare gobe da safe sai mu isar da manufarmu a haka ya samu ya Dan lafar da fushin A cikin gida kuwa Ahmad ne a gaban Nenne bayan ya samu Aysha ta lafa da kukan ya barta tare da Abubakar yana ci gaba da tausarta zaune yake a gaban nenneshi ya daura kanshi kan cinyarta sai fidda wani nannauyan numfashi yakeyi cikin zuciyarsa sai tafasa takeyi da ka ganshi kaga tashin hankali Allah sarki uwa da dan ta sai rabbi tuni Nenne ta gano yanayin da gudan jinin nata ke ciki a hankali tasa hannuta cikin sumar kanshi mai tashi da sheqi ta rinqa shafa kan nashi tana Dan shafa kumatunsa da daya hannun nata dai 2 kain kuncinshi taji damshi alamun hawaye😭 da sauri ta dago kanshi ta zuba mai ido shima itan yake kallo ya Sa hannayenshi 2 y daurasu kan nata da ta tallabe mai fuska 😭cikin zubda hawaye da muryar kuka bakinshi har yana rawa kamar maijin sanyi Yace Nenne Na kingako nikuma kinga yadda rayuwa ta juyamin ya zanyi Nenne inason Aysha kuma Bappa Yaya ya hanani ita Nenne ke kadai zan gayawa naji sanyi ya kuma kamo hannuta yaci gaba da cewa wlh inasonta tana sona kuma an rabamu Nenne duk duniya bayanke da Abba ba Wanda nakeji kamarta Itama hawayen takeyi cikin salon ni nacuceka ya kai Dana tace Ahmad ba laifinka bane ba laifin kowa bane laifi nane Nina kawo wannan irikitaccan al,amari Amman ka gafarceni D'ana da Sauri ya katseta da cewa ni baki min komai ba ni zan nemi gafararku a haka baba bello ya shigo ya samesu suka hadu sukayi ta bashi baki da samai albarka Da slm marsa da shigansa duk kusan a tare yayisu kuma duk batajiba har saida ya zauna gefenta daga dukkan alamu yanxu ta Idar da sallah A Dan firgice tace kai me hakan wlh dudabe sai nakai qararka gun Aliyu Dan ka isheni ji yadda ka shigomin a fijajam bako slm cikin harzuqa yace ancemiki ni alulkitab ne da zanshiga wuri ba slm toh ai nidai banjiba Hmm toh nidai nayi slm bakadai yi da qarfiba kam toh ni maroqine da Zan kama ihu a gari oho dai tace masa ai tunda kin ga nine shikenan ga baki ga tsoro harara ta cillamai shi kuma yaci gaba da cemata dama baki ya Dan tabe ya kalleta a cukushe yace ke ni dama zuwa nayi ki...da sauri ta katseshi in baka lbrin ko toh nima bansan komai ba kan batun aurenku da akeson hadawa Cikin qulewa yace keda Allah fadi ba,tambayaba ai duk surutn siya kin iya Amman da yake kinga INA roqonki shine kiketa wani jirgani toh ni bashixan tabbayeki ba zuwa nayi ki rakani mambila yanxu kafin manqqariba mun dawo baba bellone ya Aiken aiko dajin haka ta miqe tana yauwa Dama inason zuwa toh mutafi Hajia a yawe Oho dai sainaje Dan baqin ciki murmushin mugunta yayi aranshi yake cewa kedai komai fada A hanya kaka sai bala,I take dan ganin hanyar Yola suka kama fada take ase Dama baka da mutunci INA zaka kaini ? Sama zan kaiki ya bata amsa fuskarsa Na kan titi yanata tsula gudu mita kam da masifa ya shashi Amman dayake mishkiline kafi mahaukashi ban haushi ko a jikinsa 5:00 pm suna cikin porlon baba Umar By Garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI...page2⃣1⃣to2⃣5⃣......Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Bayan yan gaishe gaishe da sukayi sai suka Dan tsagaita Kakace tace kai Dudabe ka bada aike Dan dere yanayi. toh yace mata gami da Dan kallon baba Umar cikin yanayinshi Na rashin surutu ya Dan sunkiyar da kai gami da Dan sake dagowa ya kalleshi ido cikin ido yace Baba dama zuwa nayi kamin taimako ka Duba Al,amarinmu ni da yan uwana sai kuma ya danyi shiru Dr Umar ya Dan jinjina kai yace fada min ba komai gayamin menene matsalar Ya Dan kalleshi gami da cewa baba Dama ni batun Auren nan ne sai kuma ya kurawa kaka ido Dan jin wani uban salati da ta dago haydar ma idon ya zuba mata ta kalleshi a yatsine tace wlh Allah ko Yusufa (a wasmitan ) zakafa yi nadama ka kama bakinka Dan gaba wlh kana dab da jin kunya zakayi nadama gabafa wlh ka iye bakinka..... Ke da Allah wayasa bakinki cikin zancen nan me hadinki dani bafa cewa nayi kirekoni kimin gatsali a zancena ba kuma wlh ki kama bakinki ni da wadanda suka isadani nake mgn badake karere ba ya qarisa mgnar yana mai watsa mata harara da zazzaro idansa woje Dr Umar yadan murmusa Dan Sani dama haka zata iya faruwa shi mmk mayayi sosai dayaga wai Yusuf ne da kaka a mota daya kuma tafiya mai nisa gashi ba Dan rabiyar fada a tsakaninsu Yusuf ne ya katsemai tunanin nashi yana mai fadin baba Wlh tallahi kaji nayi rantsuwar musulmi ko baba bana son Aysha wlh Na tsaneta ko ganin ta bana son yi Sam banjinta a raina baba wlh Auren da kukeson hadawa wlh masiface baba ni wlh Na yarda ko mahakaciya Ku samo Ku hadani da ita matuqar zan tsira ban Aure Aysha ba Kaka kam baki ta sake tana ware ido tana fadin wataran zakaji kunya wlh sai kunya ta hanaka ganin abinda ke gaban ka ni kam baza,ayi tijarar nan daniba barima ka gani woje zanyi Hydar da shima Sam bai farinciki da Auren da suke son hadawan ya harareta yace kifi ruwa tafiya ya koma ya kalli mahaifin nashi yace gsky baba niba banason wannan hadin naku nafison ya Ahmad ne ya auri Aysha Goggo Aysha dake gefe najin muhawararsu ta bisu da ido tana mai cewa Yusuf ai banan ya kamaceka kazo ka furta qiyeyyar da kake yiwa Aysha ba gun Umminka zakaje ka fada ido ya Dan zaro yace wlh tace duk randa Na kuma furta mata wani zance akai zata tsinemin cikin kaduwa Dr Umar yace Subahanallahi Meyayi zafi haka insha Allahu bazata tsinema ba Cikin yanayin lallashi ya dafa kafadarsa yace Yusuf kayi haquri Qaddara ta rigayi Fata Bani da wani zabi bayan Na Bappa Yaya Yusuf nima cikin qarqashin ikonsa nake Kayi haquri ka ruggumi qaddara Kayi biyeyya ga iyayenka zakaga sakayya mai kyau Wlh bani da ikon watsa Auren ka da Aysha da ina da iko da tuni Na watsashi Ya kuma dafa kafadanshi yace abinda baka saniba Yusuf ya rigada an Dade da daura aurenku kai da Aysha Tun Aysha nada shekara 8 aka daura aurenku Cikin firgici da mmk tsosai haydar kam dake zaune kan hannu kujera bai san lkcin da ya zameba Yusuf kuwa baki ya bude kawai yana binshi da kallo a rensa yake cewa wadannanfa sun Dade da kamu da cutar haukannan bamu kula da wuriba muryar hydar ce Ta kuma bashi wani sabon tsoro Hamma Yusuf toh ai Abu yazo da sauqi yoh ba sai ka saketa ba kawai Cikin kaduwa ya kalli hydar cikin murmushin takaici yace yoh in banda abinka Hydar ai Auren da ya halatta ayishi shi ake iya sakarsa toh kai ka yadda Auren ya daurune? Kai ya jinji yace haka nefa Hamma Yusuf Dr Umar ne ya kallesu cikin Solon yaro mankaza Ya kalli hydar yace haba Aliyu ase kaima kna da baqin tinani wannan wacce iriyar shawara kabaiwa Dan uwanka Ali ban sanka da haka ba ya kuma maida dubansa kan Yusuf yace wlh Yusuf ina jiyemaka tsoro fushin iyayenka kaji tsoron Allah kayiwa iyayenka biyeyya shin kai bazaka yi koyi da Ahmad ba ka ganifa shi aka gwara Amman ba Wanda zaice ga qorafin ko furuci mara dadi dayayi kayi koyi da Dan uwanka Haka dai yaita musu nasiha Daga bisani suka kama hanyar taraba a motako yasha mita gun kaka ------------------------------------------------------------------- 8:27 pm ya sauqi kaka a qofar gidan ta kai tsaye gidan Anuty Sadiya ya wuce A Can kuma gidan Anuty sadiyan tun bayan isha Ahmad yazo yana shiga bayan slmar da yayi bai kuma mgn ba Ikram yarta tai gudu ta shiga bedroom tana mami ga uncle Ahmad yazo Tare suka fito da ikram tana zuwa kan cinyarshi ta dale tana uncle xamuje gidan zoo ko kai ya Dan gyada mata ba tare da ya bude idoba A hankali Sadiya ta kalli Dan uwan NATA cikin sanyin murya tace Ahmad ka rinqa mai maita innalillahi ka yawaita hamdala kaji Dan uwana ? toh yace muryayarsa Na rawa hawayen da yake boyewa suka samu damar zubowa Allah sarki Ahmad duk jarumta irin tashi ga so Na maidashi rego ko yaushe idansa bai bushewa da qollah😭 haqurinshi ya fara gazawa cikin sanyi ya zame daga kan kujerar ya komai gefen Anuty Sadiya ya riqo hannuta ya daura kan qahon zuciyarsa yana mai Jan numfashi da qarfin yace Anuty numfashina tafiya yaketi kiji qahon zuciyata kamar zata stage ina tausayawa rayuwarta INA taushayawa biyaye a INA kuma tausayawa Maryam Dan zan aureta ne kawai Amman ba batun so kam gashi matsalar Aysha ko tafi komai damuna a duniya wlh Anuty da mutuwa nayi da yafi min da wannan rayuwar gomin ko nasani Nanda Dan wani lkci zan mace Na barku ya daura hannushi kan jinyarta yana mai cigaba da cewa Ayyah Anutyna zan mutum Na barki nabar Aysha zan barki da Yusuf da Adam Na tabbatar duk abinda zan miki zasu miki toh Amman Anuty duk duniya ba mai yiwa Aysha abinda zan mata biyaye baya Sonta bare ya riqemin amanart Anuty zanbar Amanar Aysha a gunki keda ummina ku kadai ne zaku iya riqemin amanrta bazan ba Yusuf amanar Aysha naba Dan nasan bazai riqemin ba Niko banason abin da zai gasamin Dan uwa Kuka Sosai sukayi cikin kuka mai tsuma Sadiya take fadin bazaka mutuba Dan uwana zakarayu zamu rayuwa tare zamu zamewa Nenne mu 3 tamkar da 30 Ahmad banda qawa ko aminiya kune kawayena kai dasu Yusuf Ahmad ni INA gidan miji in kamutu zakabar Nenne mu da kewa Rabi,u bazai iya mata kula da biyeyyar da kake matanba Da Sauri yace Anuty banso Rabi,u ya kasance mai irin halina gashi ni yanxu hiyayyarce ke shirin rabani da duniya Bazaka mutuba Cewar Abba cikin mmk Sadiya ta kalleshi tana Abba yaushe ka zo ? Tun dazu nazo Sadiya duk naji hirarku Sadiya Yusuf Na Haifa Amman Ahmad shine jigona insha Allahu Ahmad bazai mutuba Shi daya da nake gani naji sanyi Abba kuka yakeyi harda hawaye Ahmad ya kalleshi cikin dauriya yace Abba dama kana zuwa gidan Anuty Sadiya ne ehh gashi kuma ka gani aini yawanci Abba kanxo muyita hirarmu Amman Sam baba shi baya zuwa ko kadan suka danyi dariya Abba yace toh ai dama ni ya kamata Nazo bashi ba tunda shi yanaga gidan surkine ni kuwa gidan ma,aikacin asibitinane kuma mijin y'ata Haka dai sukayi SLM suka tafi suna fita daga layin Yusuf kuma Na shiga Amman basuga junaba da yake akwai cikowar ababen hawa Cikin tsoro da firgici Yusuf yayi kan Anuty Sadiya jikinshi har bari yake ganin halinda take ciki Kuyi haquri masoyan wannan littafin insha Allahu zan Duba qorafinku nason Na yawaita Sa fillanci a ciki haka kuma INA Baku haquri da jinkirin da kuka gani I love all makaranta wannan littafin Fasaha Writers INA gaidaku Auntys din kamaluuuu 😝 By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ MI,WASMITI...page2⃣6⃣to3⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikin kaduwa yace Anuty meke faruwa? ya Na ganki haka kiga yadda fuskarki ta kumbura ?meya sameki ? Haka ya jero mata tabbayoyin Cikin qoqarin boye damuwarta tace Kai Yusuf me haka ka firgice gaba daya kawai ciwon idone ke damuna kuma yanzuma Abba ya kawomin mgni Hannuta ya kamo

Chapter 5 of 25