Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
alwala ya fiti Yana fita ya samu bata parlon sallah yayi Cikin Kushu,I ya rinqa jero addu,oin nemawa Dan uwanshi gafara Bayan ya idar da sallan ne ya zame kan carpet din ya konta Idanshi a rufe Yaji ta shigo dakin Gaban shi tazo ta durqusa Cikin sanyin murya tace Hamma Yusuf ya jikin baiyi mgn ba bai Kuma bude idanshi ba Phone dinta ta miqa mai Tana fadin gashi baba nason mgn da kai Kuma yace layukanka basayi Tsaki yaja da qarfi gamida bude idanshi da tashi zaune Hannushi yasa ya fizgota da qarfi har Sai da ta fada jikin shi cikin sauri Kuma ya tureta Cikin masifa ya daqo hannushi zai yarfa mata mari Sai kuma ya tsaya da sauri saka makon abinda yaji take fur tawa By Garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» MI,WASMITI page 8⃣1⃣to8⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Wayyo Allah Na Da sauri yasa tafin hannushi mai laushi Ya rufe bakinta Ido ta zazzaro Cikin qoqarin kauda kanta Tana baya baya Cikin mishkilanci Ya rinqa daga qafarsa yana takawa a hankali yana qara matsota ita Kuma tana qara yin baya2 Har saida taji ta jikin Garu Ido ya tsura mata Cikin hada fuska Ya dago hannushi ya kamo kunneta ya matse Da qarfi Da qarfi tayi qara Amman sautin bai fitoba sabida tafin hannushi da yasa ya to she bakin nata Qara matse kunne yayi Cikin yanayin gargadi Yace Kin San Allah ki kiyaye ni In kuwa ba hakaba wlh zan babbalaki Kaji yarinya da rainin wayo wato har kin samu damar murgudamin baki ko😏 toh wlh Allah ki rufawa kanki asiri in ba hakaba kuwa Hmmm ya fada gamida jinjina kanshi alamun zaki daku 😑 Sake matse kunne yayi yana kinji ko bakijiba? Kai ta gyeda alamun taji Qara matsota yayi Gami da manna girjinshi a jikin nata Sake nauyin shi yayi kan qirjinta Gami da matseta ya hadata da jikin ganin idon ta rumtse Cikin wahala jin yadda ya hadata da gini Hannu bibbiyu tasa kan qirjinshi tana Dan tureshi Kanshi ya sunkuyar Cikin boye halin da ya fara shiga Lips dinshi ya kamo ya matse da Dan qarfi Cikin dauriya Yace kina jina ko? Uhum ta fada Cikin Neman iska Dan gaba daya ya matseta Qafarshi ya daga gamida taka nata qafan Cikin mugunta Yaci gaba da cewa Wlh karki ga Su baba sunzo Kice zaki kasa min Rashin Kunya Kin sanni sarai Wlh ko sunanan dakaki zan Barema ai kin Sani sarai Tafiya zasuyi su barki Tare dani Ita dai Sai zaro Ido 😳 Take hannushi ya daga Daga kan bakinta yace Muna fuka Da manyan idan nunki a wurin Na rashin kunya Ita dai numfashi ta rinqa sauqe a hankali Ta sunkuya ta dauke robar madarar Har takai Bakin qofar Yace ke Tsayawa tayi ba tare da ta juyoba Cikin tsurawa gugunta Ido yace In Kuma kika yarda kikamin halin munafurci Kinsan abinda zai biyo baya Kinjini kam ko Ehh tace Cikin jin haushi Toh me kika tsaya yi anan maza kauce daga nan Da sassarfa ta fice Tana Allah ya isana mugu kawai 10:00 pm Suna parlo gaba dayansu suna ta hira Yusuf Na zaune gefen baba suna ta dan hirarsu Usman Kuma yana zaune tsananin Sadiya da Aysha suna ta hira yana nunawa Aysha pictures din Maryam da Amira da dai sauran mutanen gida Cikin mmk ta kalli Usman tace kai Ya Usman Ga yadda Maryam ta qara fari yanxufa ta kaini fari Sai dai Kuma ta rame Sadiya CE ta dan kalleta Cikin Dan jin bacci tace Aysha Maryam ai dole ta rame Cikin yana wahal da ita sosai Kai ta daqo cikin rashin fahimta Tace Anuty Sadiya wake da ciki? Da Dan fara tace yoh Cikin abin tsoro ne naga kin wani zazzaro ido Yusuf dake gefen Sai a yanxu ya Dan kalli inda suke Cikin murtuqe fuska ya harareta da salon ai ita kam Sai zaro idan ta iya Baki ta tura Cikin maida kanta gun Nenne Tace Nenne Wai da gsk Maryam Nada ciki Fuska dauke da murmushi tace Ehh Aysha da gsk Maryam Nada ciki ? Cikin fara,a ta koma jikin Usman tace yes Muma mun kusa mu zama iyaye wayyo Allah Na wayaga Maryam da baby Da sauri ta Kuma tashi taje Gaban baba bello Cikin farin ciki tace Baba Tare zamu koma ko kaga kar ayi suna Bana can Dan kasan dole ni zanje Na rauni da ko yar ya Ahmad Usman ne ya kalleta Cikin mmk yace da Allah can a reni muje biki ni mijiba baya fada Bafa cemiki akayi ta aihu ba Cikinda gaba daya watanshi 2 da sati 3 Mutum Sai shegen son yawo Ehdin ANSo yawon Ai ba kai Na tabbaya ba ehe Gun baba takuma maida dubanta Cikin Neman alfarma Tace Dan Allah baba kar a hanani Zuwa Kai ya geda gamida kallonta Cikin Tuno Dan nashi Yace Insha Allahu zakije Aysha Amman Sai Maryam din ta aihu kinga kafin satin suna Sai kuje Kai ya juya gun Yusuf Dake sauqe numshi a hankali Dan furucin Aysha ya famomai ciwon rashin da uwan shi Yusuf Baba ya kirashi Cikin bada umurni Yace Yusuf in Allah ya sauqi Maryam lfy To ka tabbatar Aysha taje Kai ya jinjina Cikin jin daci Murya Na rawa yace Baba in ban jeba wa zaije Baba A yanxu Dan Ahmad ai baida wani uba da ya wuceni Baba wannan ai dama nauyi nane Na jibanci dukkan lamuran rayuwar wannan Da Baba me zance da ubangijina Ya dauke min Ahmad Sai ya kuma amsar addur Ahmad da yayi aloka cin da baifi awa 2. Baya bar duniya A wannan rana ya roki Allah ya bashi da da zai zama madadin shi a gareni a wancan lkcin INA daukan zance Ahmad a matsayin wasa ase dgske Zai tafi ya barni Sai kuma muryarsa ta carke Yai shiru yanata cijjije lebe Aysha kam tun i Sai hawayen Cikin kuka tace baba har Sai ta aihu kafin inje? Ehh Sai ta aihu kafin kije a nan din ma Sai inki min alqawari Zaki daina yiwa Dan uwanka Kuka ki Kuma yi qoqarin Sa Dan uwanshi Yusuf y daina damuwa Den Na tabbaya koda Ahmad Na makoncinsa toh zanyi alfahari daku Cikin share hawayen tace Na bari baba bazan sakeba inason ya Ahmad yai alfahari dani Cikin jin dad yace Aha haka nakeson ji Allah ya muku albarka baki dayanku Amin suka amsa gaba dayansu Haka sukayi ta hira Har zuwa 1:00 Am Baba ne ya mike Cikin tattara phone dinshi yace toh ni kam zan chiga Sai da safe Shima Yusuf miqewa yayi Cikin kallon Usman yace kai tashi muje mu shiga Baba ne ya juyo ya kalleshi Cikin Dan jin bacci yace a a Yusuf Usman yazo tare zamu kwana Kai ya Dan daqo yace to baba muje mu kwana tare kawai mana A a yace kai dai jeka kawai kai Usman tashi mu tafi Wannan dakin ya ishemu ya nuna dakin daya da yake gefen dakin Aysha wanda da toiler a ciki yace ku kuma Sai Ku shiga nan din ya nuna dakin aysha Toh su Nenne sukace gamida shigewa dakin Ayshan Itama tana biye dasu a baya riqe da laptop din Usman Dan tace a dole zai bar mata har Sai in sunzo komawa Shi kam yusuf a parlon shi ya yada zongo Kan 3 str ya zauna Cikin Dan jin bacci a yau ya danji sanyi a ransa Dan ko ba komai yan uwan shi sun Dan debe mai kewa duk da shi ba hiran yakeyi ba yana dai jinsu kawai A dakin Aysha kuwa Suna shiga Anuty Sadiya ta fada toilet ruwa ta dan watsa a gaggauce Tana fitowa tace Aysha ga ruwan dumi Na hada miki maza jeki danyi Wonka Cikin jin dadi tace yauwa Anuty Na Allah ya bar manake Amin tace Cikin dry Ke dama Aysha son ruwane dake kamar kifi Amman kuma tsoron ruwan sama Kuma kike Kome yasane oho Tana shiga toilet din gamida cewa wlh Anuty ni tsoron tsawa da walqiya da iska nakeji shiyasa Amman in badon suba inason yanayin damuna Dry tayi gamida konci tana to maza jekiyi ki fito Tana fitowa humra tamurza mai balain qamshi gashinta ta Dan saki Dan in ta tubkeshi zai hanata jin dadin konciya rigar bacci ta Ta zira a jikinta mai Dan siririn hannu iya kan gugunta ya tsaya Sai Dan wondonshi Dan madaidaici Shi Kuma iya kacinsa Guywarta Kan gado ta nufa tana fadin Anuty kinyi bacci ne? A a idona 2inaga yadda kike ta wani shan qamshine Kai Anuty Wai gamshi Eh mana tace Cikin CE mata to Sai da safe Ki jamana qofar Toh tace Cikin rashin gano zancen Qofar ta jawo gamida dawowa zata konta a tsakiyarsu Da sauri Sadiya ta mike Cikin mmk tace ke Aysha me haka a INA zaki konta maza tashi ki tafi gun mijinki 😳ido ta zaro Cikin kaduwa tace kai Anuty Dan Allah me haka nifa gsky Ku daina wani cemai mijina Ni ba ruwan dashi Kuma ban zuwa dakinshi nake yiba bare ma wannan mugun banje inda yake bama yana cin zalinah bare Kuma ace INA zuwa inda yake Tashi tayi ta zauna Cikin kamo hannuta parlo ta fito da ita Cikin hada fuska tace maza tafi gun mijinki Aysha ase anamki kallon mai wayo ase babu Sam Auto indai irin wannan zaman kukeyi tofa dole kuita zama Cikin kunci haka Kuma bazaku taba man tawa da Ahmad ba in Kuma kunyi haka to Baku kyauta masaba Ita dai Sai tura baki take tana Ni wlh baruwa bat dashi Fuska a hade tajawo hannuta Sai da ta kaita bakin qofar ta tura ta bude qofar Hannu tasa ta tura bayanta tayi ciki ita Kuma ta juya ta koma tayi konciyarta Shi kuwa jin an bude qofarne ya sashi ya dago kanshi da sauri Dan ganin mai shigowar.... Barka da jumma,ah Masu karatu inafa jiran barka da jumma,arπŸ˜€πŸ˜πŸ˜˜ By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡ MI,WASMITI page 7⃣8⃣to8⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ A hankali ya sauqe hannushi Ido ya tsurawa fuskarta Mmk yake Yadda ta wani Rumtse idan nata gamida qaqqame jikinta Dan qara min bakinta Ya kuma zubawa ido Cikin sautin tsoro Take fadin wayyo Allah Na wayyo ya Ahmad Zai dakani Jin sunan Biyayenshi da ta kira ya sauqe mai sanyin jiki A hankali ya Sada kanshi qasa fuska a daure Yace toh Menene me Kuma akayi miki kike ta ihu Ni wlh kinsan banson ife ifenki Na banza nan Dan Allah Ki barni inji da abinda ke damuna Ido ta Dan bude a hankali Da sauri ta Kuma kawar da kanta ganin yadda ya qura mata ido fuskar nan a murtuqe Phone dinta ta miqa mai Tare da cewa Anuty Sadiya CE take son yin mgn da kai Shiru tajishi bai karba bai Kuma mgn ba Sake juyowa tayi Tana kallon shi Hannu ya miqa kamar mai karban phone din Sai kuma kawai taji ya kama kunneta Ya Dan matse Da Dan qarfi ta saki qara Cikin Dan fada fada yace Ke Wai wacce iriyar sokuwace Ke baki San abinda kikeyiba Waya CE miki banda lfy da zaki rinqa bazani a duniya ban da lfy ki kira wannan ki kira wancan Kina tace musu ban da lft Sam ke hankalinki baya jikin ki Ji yadda kike tafiya Ko tsari babu ya fada yana mai qoqarin kauda idanshi daga kan qirjinta Gami da miqewa yana can da Allah tafi can da shirmenki Jiki a sanyaye ta miqe tana fita tana qunquni Mugu kawai azzalumi danma kaga INA jin tausayin ka ne shiyasa ka mutuma in kaga dama Da sauri yace ke me kikace ? Baki ta Dan turo tace a ni cewa nayi Allah ya baka lfy OK insa zaton ai Qunquni kikeyi min A haka ta fita Ta tafi Da rana Bashir ya qara dawowa ya dubashi gami da bashi Magunguna Shi kuwa Yusuf tun daga wannan ranar Ya kamu da ciwon kai Dare nayi Bacci zai qaura cemai ciwon kai mai tsananin zai rufe shi Da zazzabi haka zai ta fama ga tsananin tunanin Dan uwan shi A Nigeria kuwa Tun randa Aysha ta kira baba bello ta shei da mai halin da Yusuf ke ciki . Gari Na wayewa Ya karbi Passport din Nenne Da Na Sadiya Dana Usman ya hada da nashi Yayi ta musu shirin tafiya a cikin satin komai Ya kammala Ran da zasu tafi Nenne ta maida maryama gun Ummi Dan kula da ita Gashi tana fama da laulayin ciki Allah sarki duniya Randa Ahmad zai rasu a ranan rabbi ya albarka cesu da samun Cikin Maryam kam takanyi kuka sosai gaba daya ta jeme Sai Dan fari da hancinta da ya qara fitowa Su Nenne sun Insa lfy Randa suka iso murna a gun Aysha kam ba,a mgn Dan basu gaya musu sun tasoba Kawai Da yamma tana zaune A parlo Yayinda Yusuf ke Cikin daki Yana konce ne Amman hankali shi baya jikin shi Konce yake yayi rigingine idanshi a lumshe Hawayen ne ke ta bin gefen fuskarsa Ba abinda yake tunawa Sai rayuwarsu ta baya Kamar mafarki ya rinqa maimaita shi kenan yanxu Ahmad ba kai a doron qasa yanxu bazan kuma ganin kaba Bazan Kuma jinka ba Yanxu dagani Sai Adam A take ya rinqa jin daci Na tokareshi a maqoshi Yana Cikin wannan Halin yaji Ihun Aysha dake parlo Tsalle takeyi kamar qaramar yarinyar tana maqale da Sadiya Jin tana ya Usman ase Dana kaima zaka zo Ayyah inasu ya Rabi,u Da Dan mmk A fuskarsa ya fito jiki a sanyaye Yana Shiga parlon yaga baba bello a zaune kan 1 str Nenne da Sadiya suna kan 3 str Aysha Kuma Na maqale dasu a tsakiyansu Usman Kuma Na shigo da kayansu Da sauri yaje gaban Baba Cikin Dan jin dadin gani su Ya zauna a gefenshi Cikin sanyi murya yace baba Dama yau zakuzo Ni ban saniba. Ehh ya CE gamida daura Hannusha a kanshi Cikin qashinshi ya tura yatsunshi Daya hannushi Kuma fuskar shi ya shafa gamida shafa har kan sajenshi Ido Ya zuba mai Cikin kulawa Yace Haba Yusuf Wannan wacce iriyar rayuwa kakeyi Ne Yusuf kaga yadda ka maida kanka Fa Kanshi ya kontar kan cinyarsa Gami da rumtse idanshi Murya Na rawa Yace Baba ya zanyi Ya zanyi ne Baba bazan iya manta Ahmad ba Baba mutuwar Ahmad bazata wuce A rainaba Nenne dake gefen tuni ita ma ta fara zubda qollah😭 Aysha CE ta fada kan cinyarta gamida sakin wani Irin kuka mai cin rai Sadiya CE ta dagota Cikin zuba mata ido Tace Aysha Kuka zai dawo da Ahmad ne A a tace Cikin kuka Toh kukan zai mana mgnin zafin rashin shi da muke cikine a a tace Cikin share qollah😭 Murmushi tayi mai zafi tace toh mu daina yiwa Ahmad kuka muyi mishi addu,a Ba gata ko so da zamu nuna mishi Sai addu,a Usman dake gefen Yusuf yace wannan gsky ne Anuty a man kinga fa yadda Hamma Yusuf ya maida kanshi Baba bello ne ya miqe gamida cewa Yusuf maza tashi mu tafi muje a gyara maka gashin kankan nan da fuskar nan taka Jiki ba qarfi ya kalli baba yace baba Bari a yi muku Othern abinci Sadiyace tai maza tace A a Aysha zata tashi zamu shiga kitchen zamuyi duk abin da ya kamata Toh shike nan ma kajiko Suna fita basu tsaya ko inaba Sai wurin gyaran kai Shi kam Yusuf ido kawai ya wore yana kallon yadda ake ta gyara mai kai badon yana soba Dan shi komi yafi son yayiwa kanshi Gyaran akayi mai sosai Gashin nan Sai sheqi yakeyi dama gashi da yawa da sulbi tamkar valarabe Sajennan yayi luv a sufkarsa Gashin girarsa da suke kusan a hadewa Suma sunyi ras sun qara qawata fuskar tashi Lkci daya yayi rasa haibarsa ta fito gonin Sha ,awa Daga nan suka wuce masallacin Aysha kam yau tana Cikin gata Girkinma Usman ne da a Sadiya sukayi Itako tana jikin Nennen ta Sai faman cin inabi takeyi tana ta zuba surutun ta da rakadinta daya bayan daya take ta tabbatar kowa Bayan sun gama girkinne Sadiya ta shigo itama suka zauna sukaci gaba da hirarsu Usman Kuma ya dage Wai zai hada musu kunnun aya Yanata kiciniyar tace marka den ayar ne Su Yusuf suka shigo Bayan sunyi sallan insha Cikin mmk Yusuf ya kalleshi a gyetsine yace toh Usman abin naka Kuma har ka kai nanne Kana namiji ka wani zage Wai girji kakeyi Dry ya danyi yace kai hamm Yusuf nifa ba girki nakeyi ba kunun aya nake hada mana Kai da Allah tafi can kai dai dabi,ar mata duk ka iya ya fada tare da zama kusa da Baba belloN Sadiya CE tace yoh to ba dole muyi girkiba tunda matar gidan bata Ma San ta yadda zatayi wani abinba Dan gani NAYI gas dinkun nan ko sau daya tema ba ayi Amfani da shiba Baki ya tabe Cikin gyatsina fuska yace Wannan me taiya in banda kuka da ihu Dan tsabar iskanci Girkinma Wai bazata yiba sai dai zakiya ke aiko mata Baki ta Dan tura Cikin fakaice idansu ta watsa mai hara da murguda mai baki😏 Ido ya Dan zaro mata Cikin tsawa yace ke waye kikeyiwa hararaπŸ™„ Oho tace mai ai ni ba da kai nakeba ehe😏 Ya gane sarai yasan shi tayiwa hakan Shiyasa Cikin Dabara ya miqe Gamida juyowa ya kalleta Yace zo ki dauko Madara ki kawo wa baba baki ta tura Cikin shigoba tace Toh Ba ga Yaya Usman ba ya dauko mana .. Tab lallaima yarinya kin rainani toh Dan nazo gidanku Sai aka cemiki ni Dan aikenku ne Cewar Usman kema ya fada yana gyara koncinyarsa kan 2 str Nenne CE tace ke Aysha ai wannan aikin kine mu kam baqin ne ai Tashi ki dauko Toh tace gamida miqewa ta nufi kitchen Tana tafiya tana leqa fuskar Yusuf din Dan tasan dai tayi mai abin da ya tsana shiyasa da sauri sauri ta dauko madarar Tana uhm gwara nayi sauri ( ta Lamido kallube do wara tawa am hado) Kar sarki mugayen Nana yazo ya sameni anan juyowa tayi da sauqi Dan fita kitchen fin Gim taji ta fada jikin mutum har saida robar ta fadi Da sauri ta daqo Ido ta zaro Cikin tsoro murya Na Dan rawa tace .... By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» MI,WASMITI.page 8⃣4⃣to8⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Idanshi ya qara budewa A take yaji yarrr gaba daya gashin jikinsa Na tashi Kanshi ya kawar da sauri Ita Kuma tsayuwa tayi jingine da qofar Phone dinshi ya jawo Yana Dan daddan nawa Amman Sam hankalisa baya jikin shi Tsawon wani lkci bai Kuma kallontaba bai Kuma yi mata mgn ba Itako tana tsaye a haka har bacci ya fara fizgarta Sai tayi Yuu kamar zata fadi Sai ta Kuma miqewa Shiko Yusuf bai qaunar ya sake daqo idanshi ya qara ganin abinda Zai zame mai fitina ya hanashi bacci Kai ya mayar jikin Kujerar gami da lumshe idanshi Tsaki yaja Tare da miqewa ya nufi daki Koncita Yake sonyi. Amman ya kasa samun nitsuwa Tuni ya Dan Fara tsotsan Lips dinshi Yana Dan tsurawa garu ido Itako Aysha yana tashi ta dawo kan.3 str tai konci yarta A haka tai baccin ta Cikin konciyar hankali Shi kam Yusuf acewarsa yayi baqin gani garin gane ganensa ya tado da azabebbiyar Sha,awarsa gashi Tbs dinshi sun qare Haka ya kwana Cikin Matsi Tun daga ranar Aysha a parlon shi take shi kuma yana cikin dakinshi In gari ya waye ko zasu Dan zauna a parlon Aysha ayi ta Dan hira duk da ma shi Sai ido kawai yake binsu dashi ita kuwa harara ke Hada su A haka har sukayi Kwana 8 Yau jumma Dabi,ar Yusuf tun da safe ya shirya Dan tafi masallacin da wuri Yasa Usman ma ya shirya Dan shi kam baba tun da yaje sallan asuba bai dawo ba yana can 8:00 Am Yusuf ya fito cikin shigar larabawan Yayi ras dashi gonin Sha,awa ga yar qibarsa ta fara Dawowa Dan yanxu yana Dan samun konciyar hankali Dan yanxu Aysha bata ife ifentan nan Kuma ko zatayima shi baruwanshi sannan yana samun kula ta gefen abinci ga baba da yake ta yawan shige mai Dan debe mai kewar Dan uwan shi Fuskarsa cike. Da haiba Yayi luu da idan nushi Cikin shafa sajenshi Ya kalli Usman yace kai tashifa mu tafi lkci Na tafiya Sadiya dake gefe ta kalleshi a fakaice tace Ha Yusuf Toh batun zuwa Hilton dinfa Kadai San ban gama sayeyya taba Kuma gashi gobe zamu wuce Makka Gashi duk mun shirya kai muke jira Kai ya jinjina Cikin gyatsina fuska yace Haba dai Anuty ni gsky kin San ban fiye son yaeon nanba Kuma ma haka kawai Sa kuyita duruwa Cikin garadai Wai zakuyi tsaraba Toh Yusuf ai dolece sayan wani abin Kai ya juya yace toh gsky yau dai frayed ne Kuma ni banson banje masallacin da wuriba Toh kaje mana in ka dawo Sai muje Da yafi kam ya fadi Cikin ransa kuwa cewa yyin in kin ganniba Har zai fita Aysha tace wlh Anuty Sadiya inya tafi yanxu Sai dere. Allah ko tace tare da zura hijabinta Tana toh wlh kawai ka tsaya mu tafi tare in yaso Sai mu dawo da wuri Kai ya juyo Cikin watsa mata harara yana kada kai Gaba daya su Anuty Sadiya kam an nitse Cikin Hilton Sai debo koya suke kamar ba gobe Aysha kam qananan kaya tayi ta jida da dogayen riguna masu Shep Ga su da taushi da sulbi Shi kuwa Yusuf gefe dayaya koma ya zauna ma aikatan ciki da suka saba Sai hira suke tayi Cikin larabci Har zuwa Dan wani lkci Ya kira Usman yace kcefa su fito Dan wlh xan tafi Na barsu A gaggauce suka gama hada kayan Usman yayi gaba da wani itama Anuty Sadiya ta dibi wosu Aysha ko bakos guda biyu Cike da kaya ta dauko ruggume dasu a qirjinta tazo ta wuce ta gaban shi inda yake tsaye yana biyan kudin kayan nasu Kanshi ya kawar Cikin jin hau shin sun bata mai lkci Tana fita yana binta a baya Su Usman kuwa tuni sun fita suna Cikin mota A hankali take tafiya kanta a qasa Dai2 lkcin wani Bature ya fito Cikin motarsa Da woni karensa qato mai jikin kura Karen yana Fitowa kai tsaye gun Aysha ya nufa Ita Sam bata luraba Sai kawai ganin abin da take tsoro kamar mutuwarta tayi a gabanta Cikin tsoro da razani da firgici Ta watsa kayan dake hannuta Ta cillara ihu mai ban tsoro idanta ta rumtse gamida ware hannuta Duka biyu Gaba daya jikin Sai bari yake Shi mai karen dry ma ta Mashi shi Karen Wai hakan gaisuwa ne ihun da takeyi Kuma shi a gunshi wasane Gaba daya hankali mutane ya komo kanta ihun takeyi a firgice Yusuf dake binta a baya da fari Cewa yayi da kyau Karen ya yayyagu sheki dai ba son yawoba Sai kuma yaga gaba daya ta firgice ihu take da iya qarfin ta ta tsaya a wurin Kuma kamar wacce aka dasa A take ya tuna wata rana da irin haka ya faru Ahmad har kamar zaiyi kuka saida ya kai qaran masu Karen Kamar a kunneshi yaji ana rada mai amanar Dan uwanka nefa Cikin sauri ya tsinci kanshi da qarasawa Gunta Qirjinshi ya manna a bayan ta Tare da bude hanna yenshi ya zagayota dasu ya matseta a jikin shi Itama jin mutum a jikinta yasa da sauri ta sauqe hanna yenta da ta bude Ta daura kan nashi Ta qaqqameshi Tanata goga jikinta a nashin A hankali ya Dan sunkuyo Ya manna wuyanshi Cikin tsakanin nata wuyan da kafadarta Gemunshi Na kan kafadarta Bakinshi ya saka dai2 kunneta Cikin rada rada da sanyin jiki Yace Ke da Allah kina Tara mana jama,a Ke baki iya addu,a bane Sai ihu Kinitsu ko nace ki bude idanki Karene fa ba kuraba A hankali ta bude idan Kai ta sunkuyar Sai kuma ta Kuma qaqqameshi Dan ganin Karen Na shinshina qafarta Qara matseta yayi a jikin shi gami da dan daga ta ya tsalla kar da ita daga gaban Karen Yasa qafa ya ture Karen Da sauri mai Karen ya matso yana bawa Yusuf din haquri Ba tare da ya kalleshi ba yaceba komai Aysha kam quluwa tayi sosai Abu Na Neman kasheta Amman Wai shi cewa ma yakeyi ba komai Baki ta tura Cikin zubda qollah😭 ta qarisa gun motar shiga tayi ta zauna tana ta kubbura baki Usman kam dry Yakeyi Sosai harda riqe ciki Yana ke zo zo kinga yadda kika rinqa zunduma ihu har kina watsa musu tattabarun su Phone dinshi ya miqawa anty Sadiya yana Anuty ki gani duk motsin da tayi Na dauketa Dan inason inje in nunawa su Rabi,u kai nama fasa yau dinan zan tura musu ta WhatsApp Anuty Sadiya kam

Chapter 12 of 25