Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuqatan su Aysha ko tana shiga Amira tayi kanta da sauri cikin fara,a da tura katon cikin ta Cikin mmk Aysha ta ruqumuto Gamida shafa cikin Da alamu tabbaya Ta kalleta cikin zumudi tace Amira cikin kema har kin qunsa shine ko ki gayamin Na tayaki addu,a Allah ya raba lfy Amira kan sai murmushi da sune kai Dan kunya sosai Aysha ta bata ga Hamma Yusuf da take jin tsoro yanzu zaice sun ishesu da surutu Da sauri ta kuma sakin Amira jikin Maryam ta fada cikin kewar juna suka ruqqumi juna Sun kasa mgn sai dai su kalli juna su sake fadawa jikin juna. Ummi ce tai dry cikin qaunar Aysha tace Yau naga ikon Allah Aysha ase kinfi kewar yan uwanki damu Da sauri kuma ta saki Maryam ta konta jikin umminta cikin qaunarta tarinqa sinsinar ta tana I miss you so much my lovely Ummi Na Gaba daya suka kwashe da dry daga gun Ummi ta koma gun Nenne A haka dai duk ta bisu da gaisuwa. Shi kam Yusuf suna shiga ya zauna kan kujera 2 str bayan ya gaidasu daya bayan daya. Kaka dake ruqqume da jaririn tazo ta miqamai Hannu bibbiyu yasa gamida karbar yaron Cikin tsantsar son yaron ya zuba mai ido Lkci daya tunanin Dan uwanshi ya fadomai Qaunar yaronne ya rinqa ratsa zuciyarshi A hankali ya daqo yaron ya mannashi a qirjinshi Cikin sanyin murya da alamun quna a zuciya Ya kalli Maryam yace maryam Allah ya raya manashi da imani, Amin ya rabbi ta fada cikin muryar kuka Tare da qoqe qollah Aysha dake jikin Nenne ta miqe da sauri tayi gun Yusuf Cikin zaquwa tace Hamma Yusuf banishi Bai kalleta ba bai kuma Ciro 'Dan ajikin shiba Cikin jin haushi tace kabani yarona Mana Kaka dake qefensu tace toh in banda abinki A hakan zaki karbi Dan Ki xauna mana. Naqi in zaunan Ke wlh ai kuma mutum ya boni da shishiginki Da sa ido Ehh nayi Sa idan shegen baki Na kin samu kin miqe Harda wasu duwaiwuka da kika ajiye kin kasa daukan cikin sai she gen kadifiri Gaba daya kuma sai mgnar kaka ta Dan sasu murmushi Amman banda Yusuf Da sai yanzu kaka ta darso mai wani Abu a ransa Wani Aysha ta kasa daukan cikin Tofa Yusuf😜 Nenne CE tace Aysha zauna ko ki karbi danku Toh tace Gamida zama kusa da Yusuf din har hips dinta Na gogan cinyarsa Hannu tasa a hankali ta tura ta qasan jaririn daya hannu kuma ta sama Cikin qoqarin dago yaron ne ta yi kuskuren tura hannu har ya shafo oga Yusuf Da sauri ya matse cinyarsa gami da sauqe wani irin nannauyan ajiyar zuciya Itako batama San tayiba Daqa yaro tayi ta zuba mai ido cikin Sanyin murya tace photo copy ya Ahmad Kai ta sunkuyar ta rinqa subbatarsa Cikin rawar murya take fadin Maryam ina son yaron nan maryam zaki banishi Sai hawaye shar a idanta Shima jajari kamar ya sani sai ya rinqa kuka Hannu Yusuf yasa ya karbeshi ya sashi kan kafadarshi Cikin murya qasa qasa yace Kayi haquri dan Uwana banson jin kukan ka Randa Baban ka zai rasu ya gayamin kaine madadin shi a guna a hankali yaro kam ya fara shiru Ita kuwa Aysha cikin kuka Ta Dan roqqofo Jikin Yusuf har qirjinta Na gogar kafadarshi Tana tayar mai da tsikar jikinshi Da son samune duk ya hadasu ya ruqqume da jaririn Dan ya tabbata da Ahmad yana Raye da haka zaiyi, Hawayen Ta ne suka rinqa diga kan habarsa Cikin kuka tace Hamma Yusuf kawoshi ko yunwa yakeji Ido ya tsura mata cikin miqa mata shi ya hada da hannuta Ya riqe ta kasan blanket din yaro Ya rinqa murza yatsunta cikin salon lallashi Kai ya kuma dagawa cikin alamun kibar kukan A haka suka riqe yaron Yana kan cinyar Aysha Yusuf kuma idanshi Na kan yaron Baba bello ne yayi gyaran murya cikin girma yace Yusuf dama kai muke jira kayiwa yaro huduba da bakinka Dan wannan shine fatan Ahmad Kai ya jinjina cikin sanyin jikin ya daqo kanshi yace baba wanne suna za,a samai? Sunanka zaka samai! A hankali yace baba nikuwa da sunan biyaye Na zan mayar mai, A a Shi Ahmad dama yace matuqar Dai Allah ya bashi d'a namiji toh sunanka zai sanya mai Kai ya sunkuyar gamida karbar yaron ya mai huduba Da sunan Sa Aysha kuma sai sharar qollah take A hankali ya zaron hankicif dinshi mai laushi da taushi sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ya miqa mata Karba tayi ta share qollar ******* A haka sukai ta hiran yaushe gamo Har zuwa 11 Na dare Yusuf yasa su Usman da Rabi,u suka dauko akwatunan da ya ciko da kayan jaririn ba wani abin da bai yiwa wannan yaro ba yaro kam yasha gata Sai 12 sannan suka waste Adam ya dauke matarsa suka tafi Shi kuwa Yusuf Dama an gyara mai part dinsu Can ya tare Su Usman kuma suka koma dakin Adam Aysha kuwa ta dage ita dai tare zasu kwana Da yaron ta da yar uwarta Qanne babansu ma Dr umar sunzo daga Yola ***** Kashe gari Ran Sartudey Akasha biking sunan Yusuf qarami Ba wani shagali da akayi sosai sai walina da aka gudanar Yaro da mahaifi yarshi sunsha gata a gun yan uwa da abo kan arxuqi Anty Sadiya ma ta taka rawar gani Hatta su Rabi,u sun yiwa yaro kaya sosai Bare aje ga lodin kayan da tokwaranshi ya mishi wasuma sai ya kai shekara 9 Yana sawa Anyi suna lfy an waste lfy "-"-"-"-"-"-"- Yusuf ne kwance kan gado gaba daya yarasa abinda ke mai dadi a rayuwarsa Da ya rumtse idanshi ba abin da yake gani sai fuskar Aysha Sam ya rasa meke damunshi Ya rasa bacci mai dadi ya rasa sukuni Ba abin da yakeso gani daji kamar ita Yayi kewar tattausar fatanta So yake ya kori tunanin Amman ya kasa A fili yake cewa yaufa kwana 8 kenan da zuwanmu tsaki ya Dan ja cikin takaici Yace toh wai me hadina da ita Zuciyarshi ke cemai salon ta raina ka kake nema Gaba daya kuma ya kasa samun nitsuba yasha magungu nansa har ya gaji Amman Sam ya kasa nitsuba Tsaki yaja gamida miqewa Jallabi ya zura a jikinshi Cikin hada fuska ya nufi. Cikin gida Kai tsaye parlon Nenne ya wuce tun daga baqin qofa yaji hayani yarsu sunata dry Yana shiga ya samu hardasu Adam da Amira sun zo ga Anuty Sadiya ma tazo Sai dai tana shirin komawa Dan dare ya farayi Hannu Adam ya miqa mai cikin fara,a yace kai INA ka shigane haka Ga sakaliyarka ta buwa yemu da fitina wai ita yunwa takeji kuma bazata ci ko mai ba sai inabi da tufa ko dabino da kwakwa A deren nan fisabilililahi a Ina za,a samo matashi Abu sai kace mai ciki kodai da cikinne? bamu saniba! Shi kan Yusuf baki ya tabe gamida bata fuska Ita kuwa tana ganinshi Ta gyara goyon da tayiwa Yusuf qarami Ta matso kusa dashi cikin tura baki tace Hamma Yusuf Yunwa nakeji Bai kulata ba bai kuma kalleta ba Sai Adam da ya kwashe da dry yana tab lallai Aysha abin naki azimun ne Sadiya ce tai dry tace wlh ko a can haka take takura Yusuf gsky Aysha lamarinki da gyara Ita dai qara matsoshi tayi tare da kamo hannu shi Ta matse a qirjinta Ta manna kanta kan damtsen hannushi Cikin muryar maijin yunwar dan da gske yunwar takeji Tace Hamma Yusuf Wlh yunwa nakeji. Kai ya Dan sunkuyar cikin tsura mata ido Yace toh ya kikeso nai miki? Ko zaman ma bazaki barni nayi bane? Ita dai cewa take ni yunwa nakeji Juyawa yayi ya nufi kan dinning table ita kuma ta maqale dashi Kulolin ya bubbude Cikin Dan daga murya yace ba ga abinciba ki zauna kici Mana A a nidai ba tuwo Zan ciba !Adam kam dasu Nenne dasu Usman Mmk ne ya cikasu sosai Yusuf ne ke ta faman sunqullah da Aysha fada da masifar nan duk ya qare Adam kan sosai ya rinqa binsu da ido Cikin mmk Shi kuwa Yusuf parlorn Ya dawo itama tana biye dashi goye da Yusuf qarami da yake ta baccin sa Maryam kan sai sake baki tayi tana kallon su Amira CE ta Dan matso kusa da Adam a hankali tace ya Adam mu tafi gida bacci nakeji Cikin kula ya shafa fuskarta yace toh My mirah mu tafi ko Hannu ya miqawa Yusuf cikin dry yace to babban Yaya mukam xamu wuce inda mukafi wayo. Shi kuwa sai tabe baki yayi ya cilla mai harara cikin qasa qasa da murya yace wlh ka dai ji jikin ko kunya babu ka wani maqale a jikin mace yar qarama Shi kam Adam dry sosai yayi cikin jinjina kai yace Toh wlh ba wahalelle kamar ka kuma Allah ina gayama Kaine kake dab dajin kunyar Dan wlh ko yanzu kai abin tausayi ne ji yadda qanwata ke juya ka kamar masa a cikin kasko Wlh tausayi kake bani Ya rigada ka gama macewa a kan qanwata Saura qiris girman kannan naka yaje qasa warwas Sake hannushi yayi cikin kufala yace wlh kai banzane Wlh ni ba wata mace da zata kai a gareni bare Na wahala a kanta Kaima ka sani sarai Ina bata kulawa ne Dan ita amanar Ahmad ce kuma wlh ni tausayi ma take ban Dry Adam ya kumayi tare da daga mai gira daya Yace ai da Zara kaji wani Abu wai shi tausayi To ka gama narkewa cikin wutan so yaro baka game bane Duk mgnar da sukeyi ba Wanda yaji ko ita Aysha da take gefensu bata jiba. Dan sai faman diri take cikin son yin kuka a ankali Ta kuma cewa yunwa fa nakeji. Da qarfi cikin fushi da tsawa Yusuf ya juyo gunta Kamar mai kwada mata Mari sai Kuma ya bige da cewa Kai naa shiga uku yanzu Dan Allah munxo gidan ma bazaki barni nasha iskaba Dan Allah kar ki cinyeni Aikin banxa sai shegen fitinar tsiya Ki biyoni part dinmu kizo ki karbi Inabin akwai guntun da Na ajiye Dan dama Na sanki kin iya naci mayya kawai Yana kaiwa nan ya fita Adam ne ya bishi a baya cikin tsokana yace ai wlh ka hadu da raini kenan tunda ka kasa Nuna mata cewar kaifa namiji ne Yoh ba dole ta rainaka ba Tunda zata ke zaton kai mata mazane Tunda bazaka iya mata wani Abu ba ai ka ciyar da ita Don dole A haka sukayi sllm suka tafi Sadiya ma ta fito ta tafi tare da mijinta Yusuf kan yana shiga toilet ya fada wonka yaje yayi cikin jin zafin maganganun Adam a ranshi yake cewa mayya zatasa yara su rainani a banza A hankali ya tabbayi kanshi wai shinma da gaske ne zata iya rainani Wai tamin kallon mata maza kai INA A haka ya fito bai Sa komai ba ajikinshi Sai wondo 3qtr sai turare da ya feshe jikinshi dashi A haka ya fito parlon ya fito keban ita kuma ta shigo Cikin Dan murguda mai baki tace gani ka bani Ni kam Zan tafi Kallonta yayi a fakaice cikin jinjina kai lallei kuwa Yarinya kin rinqa Bai kulata ba ya wuce ta gefenta bakin qofar yaje ya tura qofar garam ya murda key din ya zaroshi Cikin mmk da tsiwa tace nifa ka bani in zaka bani ka wani rufe qofa Danni bacci zanje inyi ehe😏 Kai ya jinjina cikin cije lips dinshi a ranshi yace zaki shiga taitayinki. By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» MI,WASMITI. page 9⃣6⃣ Na Ayasha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ A hankali ya tako yazo gabanta Ya tsaya cikin murtuqe Fuska Itama kai ta dago Sai kuma tayi saurin rumtse idanunta gam Lkci daya jikin ta Ya fara rawa Tsoro ya kamata Dan tunda suke da Hamma Yusuf bata taba ganin shi ba rigaba Qirjinshi da hannushi sun bata wani irin tsoro Qirjin cike Yake da gashi baqiqqirin Mai taushi da laushi yana konce lib a ajikinshi sai shewi yakeyi hannushi Da sharaban qafafunshi A ranta take cewa Na shiga uku Anya kuma Hamma Yusuf ne wannan Ido ta bude da sauri jin Ya qara matsota Ido ya tsura mata cikin Yin piki piki da idan nashi Hannushi yasa kan qirjinta Ya kwance abin goyon Da ta goya Yusuf qarami Da sauri Ta buge hannun nashi Dan jin yana tabo albarkatunta Cikin tsiwa tace Me haka ya za,ayi ka kwance mai zanin Goyonmu in ya fadifa Me zaka cewa uwarsa Dan kai baka San wahalar yaro ba Ni ka bani in zaka Zaka bani ehe😏 Duk mgnar da takeyi kanta a gefe Dan tsoron ganinshi take Shi kuma shiru yayi ya tsura mata ido yadda take zuba mai tsiwa harda Murguda mai baki A ranshi yake cewa lallai yarinya kin gayamin mgn Bansan wahalar daba! Da kyau Cikin ajiyar zuciya ya qara Sa hannushi Ya kunce abin goyon ya juya bayanta Ya ciro yaron a bayanta Cikin bedroom ya nufa Ita kuwa da sauri ta sake Qaton lufayan jikin ta! Ta bishi a baya Tana ni kabani yarona wlh ni banson haka Bai kulataba har sai da ya kontar dashi can gefen gaqon Ya juyo Cikin qatsaita Gabanta Ya tsaya Ita kam taki.kallonshi sai wani kauda kai takeyi tana ja da baya Shi kuwa yana binta a baya Har ta isa jikin gini Hannushi yasa daga qasa ya jawo hijabin ya cire mata ya wurgar dashi can gefe Ido ta zazzaroπŸ˜³πŸ™ˆπŸ™Š da sauri ta kaleshi gamida Sa hannu bibbiyu ta tare qirjinta Dan dama zanin goyonne ya rufe mata qirjin Da garfi tace Me hakan Cikin tsura mata ida Ya daga mata qirarsa dayaπŸ˜‰ Murya a daqile yace Fitsara Ba kin iya yarashin kunyaba Baki ta kuma murgudawa Gami da kaucewa zata Wuce ta gefenshi Tare da cewa 😏ni baba son iskanci Aikin banza kawai! Da qarfi yasa hannushi ya kamo damtsen hanbayenta duk 2 ya budesu daga kan qirjin nata Ya turata zuwa jikin gini Ya ware hannayen nata ya dannesu a jikin ginin Qirjinta ya fito ras a gabanshi Albarkatunta suka wani Taso kamar zasu stone mai ido A take bugun zuciyarsa ta tsananta Numfashinsa ya fara carkewa Ita kuwa Sai kuka ta saki Cikin mutsu mutsu kuma ta kasa qwatar kanta Kai ya Dan sunkuyar Cikin rawar murya Yace Ehh Na yarda ni Dan iskane Kuma yanzu iskancin Zan nuna miki Ba daikince ke fitsa rerriya bace Zanyi mgnin wanban bakin da kike murgudamin Gobe ko kudi aka baki kimin tsiwa bazakiyi ba. Cikin kuka tace Wlh bana so mugu kawai azzalumi Da sauri yace qarya kikeyi kina so kam In byake so me ya kawoki dakina ? In bakya so meyasa zaki zomin ba ko Riga? Ba dai so kike A miki ba shine kiketa maqalemin toh zaki samu Baki ta kuma murgu dawa Tace wlh Allah ya isa mugu azza lumi ba kai kace nazo zaka ban inabi πŸ‡ Ba Sai kuma tai shiru cikin zaro ido Da firgici da bugawar zuciya Jin yadda Hamma Yusuf ya Hade bakinshi da NATA Cikin wani irin salo Ya cabko harsheta Tamkar mayunwacin zaki Tsoronta ya qara tsananta gaba daya jikin ta sai rawa yakeyi Ihu take sonyi Amman INA ya riqe harshen ta sai wani irin sarrafashi yakeyi yana tsotsa tamkar maye Sai numshi yaketa fixga Jikinshi kuwa tuni ya fara rawan sanyin Hannuta ya saki Dan ya tabbata yanzu kam ya gama mata illa Dan tsoro da firgici sun tafi da qarfinta Kan qirjinta ya daura hannushi har rawa suke tamkar mazari Bakinshi Na cikin nata Ya kuma rinqa Murza dukiyar fulaninta tamkar ba qobe Ina gaba dayan su tsayuwa ta gagaresu Dole suka zame kan carpet Cikin azam ya qara matsota jikinshi Gaba daya jikinshi sai rawa yakeyi Ita kam Aysha Hamma Yusuf yau ya zame mata dodo Sai zazzare ido takiyi tana tsurawa fuskarsa ido Shiki baima San tanayi ba Da qarfi ta samu ta sabulo harshen ta daga kan nashi Wayyo Yusuf qara matseta tayi tare da sakin wani marayan qara tamkar Dan da uwarsa ta qwace mai nono Da sauri ya kuma cabko Pink lips dinta Allah sarki yau kam Yusuf ya samu ya hade da abin da yake ta begeπŸ™ˆπŸ˜ Hannun ta tasa tana tureshi Jin laushin tafin hannnta yasa jinin jikinshi tsinkewa A take ya ji wani irin kuzari Cikin azama ya cicci bota yayi kan gado da ita Ita kam sai wutsul wutsuk takeyi A hankali ya sake lips din NATA ya rinqa bin duk jikin ta da kissing har ya iso Kan qirjinta Gaba daya ya fita hayyacinsa sai juyata yakeyi ta yadda yaga dama Hannu 2 yasa ya runqumota gamida manna bakinshi kan mamanta Ya rinqa tsotsa Sai gurnani yakeyi Ita kuma ta samu an sake mata baki Sai kuka takeyi tana qoqarin cire mamanta daga cikin bakinshi Kuka take sosai Tana wayyo Allah na wayyo ummina Na shiga uku Hamma Yusuf zai kasheni Mugu kawai azzalumi I Hert U Wlh Na tsaneka Bana sonka ni kai ba Dan uwana bane Mugu. dama kai ka mutuma ya Ahmad dina ya rayu! A hankali kala manta suka rinqa ratsashi Lkci daya Jikinshi ya rinqa macewa Yanayinshi ya sauwaya Bakinshi ya zaro Gamida komawa jikin pillows ya koma ya konta cikin fidda wani irin nishi Ita kuwa da sauri ta yunqura zata miqe Sai kuma taji Yana riqe da hannuta Gam Cikin sanyin Murya yace Koma ki konta _Amrita_ ba abinda zan miki, Toh fa yau kuma Aysha ta koma *Amrita* kenanπŸ˜πŸ˜€ Hannuta ta rinqa qoqarin qwacewa Amman ta kasa Shi kuwa da yaga haka da qarfi Ya fizqota ta fada Kan qirjinshi da yake bata tsoron Matseta yayi da hannu bibbiyu Cikin rawan murya Yace *Amrita* Anan zaki kwana kiga time fa yanzu 2 Na dare zaki samu sun rufe qofar shiga Ban son kije ki haduda wani abin cutarwa a gareki ke da Yusuf qarami nawa Amrita kinsan Cewa Ku 2 biyayena ya barmin amanarku Ke kin kasance amanar tawace Shisa kika zama amrita fatan kin game ma,anan *Amrita* Dan kar kiyi tunanin Wani Abu akan sunan _Zadai ka gane_😝 Ita kam kuka takeyi cikin fushi da tsoro tace Ka sakeni in tafi Gwara Na hadu da komai ma ai Kaine babban abin cutawa ta Bai kulata ba sai Jawota kawai da yayi Ya daura qafarsa daya kan mazaunenta Hannushi kuma ya daura kan qirjinta Kanta ya daura kan kafadarshi Cikin tsawa yace maza kiyi bacci Kar ki tayarmin da yarona da rikicinki. ta bude baki zata kuma mgn ya cabko Harshen ta Zai fara tsotsa ta ture kanshi tace nabar kukan Murmushin Mugunta yayi yace aiko da kin kyautawa kanki A haka cikin qirjinshi Baccin tsoro da wahala da firgici ya kwasheta Shi kam Yusuf yadda yaga rana haka yaga dare Daren wannan rana ya mishi duhu da tsawo Yasha maganinshi har ya gaji Amman bai samu nitsuwar da yeke buqataba Tana baccinta Amman shi kwana yayi yana zirga zirga Ya kuma yiwa kanshi alqawari bazai mata abinda bata soba sai da yardarta Yaje parlo ya dawo kan gadon ya tsura mata ido In ya gaji yasa hannu ya Dan shafi mamanta sai ya kuma rinqa sauqe ajiyar zuciya A haka dai har aka kira sallah Da gyer ya samu yaje masallaci Dan ma a cikin gidan yake Dan gaba daya ciwon Mara ya addabi rayuwarsa Yana shigiwa ya samu har yanzu bata farka ba shima Yusuf qarami Dan albarka ya bar Abbanshi ya Dan Shana Sai yanzu yake qoqarin tashi A hankali ya qarisa bakin Gadon Cikin sanyin murya da tsotsa lips dinshi Ya rinqa kiran ta A hankali Amman bata motsaba Sai da ya Dan sunkuya cikin sanyin hannushi ya Shafo qirjinta Gami da cewa *Amrita* ki tashi ki maida yaron nan gun mamsnshi a bashi nono Cikin razana da firgita ta miqe Sai kuma tayi saurin rufe qirjinta da hannu Shima kai ya sunkuyar cikin murtuqe fuska waishi kar a rai nashi _su Yusuf manya wai a dole kar a rainashi_ Ita kam sai hawaye a fuska share Dan tsabar takaici Shi kuma juyawa yayi Hijabinta ya dauko Ya wurga mata ya koma gefe ya dauko qur,aninshi ya fara karatu Sa hijabin tayi gamida ruggumar Yusuf qarami Ta fita tana sharar qollah da Jan Allah ya isa Binta da ido yayi Cikin ransa ya ji murmushi ya Dan kufce mai Sosai yake tunata yadda ta tsorita a Daren jiya A fili yace dama matsiwaci ya kan kasa CE matsoroci ai Ita kam Aysha tana shiga taci karo da Nenne Da sauri ta sunkuyar da kanta ido cike da qollah Gani take kamar kowa yasan abinda Hamma Yusuf ya mata Dakin Maryam ta nufa Tana shiga ta samu ita kuma ta fito daga wonka Kenan Da sauri ta qarisa gunta Cikin zubda qolka ta daura Yusuf qarami kan cinyar Maryam tace Maryam bashi nono ya Sha Itako Maryam sai leqa idanta takeyi Dry tayi cikin sanyin Tace Daga zuwa karbo Inabi sai kuma aka tsaya karban pakala ko? Ai ni wlh dama nasan wayone kawai Hamma Yusuf yake yi Wai kibiyoni kixo ki karba shi dai yasan abinda yake so Taci gaba da cewa Su kuma haka Allah ya yisu Haka ya Ahmad yake da Kuma kinga ya Adam ma ba sauqi Ita kam Aysha kuka ta saki gamida Kontar da kanta kan Gado Maryam tace toh lallai abin naki nayine Cikin kuka tace Maryam wlh ni bansan abinda Hamma Yusuf yake nufi da niba Wlh so yake ya kashe ni Yanzu gaba daya sai kinji yadda nakeji Qirjina Duk ya lallatsemin Mamana sunyi jazawur Mutum kamar maye Cikin sanyin Maryam tace to Aysha ai Hamma Yusuf yama yi haquri yaufa kusan kwananku 18 Amman bai nemi haqinshiba Aysha kam ta gano Maryam bata San wanne irin zama sukeyi da Hamman nasuba Shisa cikin kuka Ta shige toilet tayi Alwala ta fito tayi Sallah Da Nenne ta shiga sai tai maza ta rufe ido Wai ita maiyin bacci Ita kuwa Nenne dadi takeji ganin yanzu komai ya daidaita tsakanin yaran nasu Ita kam Aysha tun daga ranan take wasan buya da Yusuf Shi kuwa Yusuf Allura ta tono mai garma Ya gomce bai tsakalo jarabarsa ta tsiyar nan ba zuwa yanzu Koyasha mgni basa mai aiki Randa Adam yazo ya sameshi yana ta daura magunguna Yasha tsiya kam Har ya hatsala Yanzu Sam bai iya bacci Da ya rufe idanshi Qirjinta zaike gani Kullum sai yayi mafarkinta Sosai yakejin nishadin in ya tuni yadda tsoron shi ya kamata ta rumtse ido sai Zuba kuka takeyi Mmki yake yadda lkci daya tsiwar tata ta gudu sai tsoro Yau kwana 5 kenan da faruwar abin Bayan sallan isha Yusuf ya nufi dakin umminshi Dan yunwa yakeji ga bege da buqatuwa Yana shiga Ya samu Aysha ita kadai A dakin tana kan sallaya daga dukkan alamu Ta Idar da sallah ne Amman gani Hamma Yusuf ne yasa ta tashi Cikin hikima ta rinqa jero nafilfili Kai ya jinjina cikin ajiyar zuciya Dan ya ganota sarai A hankali ya koma bayanta kan sallayar dai dai lkcin da tayi zaman tahiya...... *πŸ‘€πŸ‘€kai masu son ganin qoqof duk wannan idon leqen Hamma Yusuf toh Zan jamusu labule*😝😍😘 By garkuwan Fulani [4/9, 2:25 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ NAYI NADAMA πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» MI,WASMITI 9⃣7⃣,Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ ?πŸ‡πŸ‡πŸ‡ ```Ina qaunarki da alfahari dake Khaleesat Hydar```😍 Qara motsota ya kumayi Tare da manna faffadan qirjinshi kan bayanta Hannushi ya zaqoyo ta gabanta Ita kam Aysha Tun da taji Motsinshi kusa da ita taji gaba daya tsoro ya rufeta tsikar jikinta ne yatashi yarr A lkcin da taji Yasa bakinshi ya kamo zip Din rigarta ya zugeshi Da sauri ta juyo cikin tsiwa tsiwa Tace Me hakan me nayin halin akuyanci Ni gsky banson takura katsakeni Ni ban iya rashin kunyaba. Bai kula taba Sabida zuwa yanzu Ya fara daburcewa a hankali ya cusa hannushi cikin rigar tata Cikin sabon salo Ya daura hannushi kan bres dinta Cabkesu yayi kamar a kidime ya fara shafasu da luguiguitasu Gaba daya ya birkice sai wani irin numfashi yake ta Fizga Ita kuwa Abin ya wuce saninta Zuwa yanzu kokonto ya fara kamata Anya kuwa Hamma Yusuf ne yake mata Wadan nan sabbabin darusan kodai Aljanine Cikin kidiman d qoqarin kwace kanta daga gareshi ta juyo Dan taga shi din ne kam Shi kuwa samun haka ya sashi samun damar daura kanshi kan cinyarta Harshen shi ya zura cikin hudar cibiyarta Da Dan qarfi ta saki Qara gamida ci gaba da janye jijinta Kuka ta saki Tare da cewa Na shiga uku Kai mayene Cinyeni zakayi Wayyo Allah Na. A hakali Cikin shan yaji Gamida tsura mata ido Murya a daburce Yace waye Dan akuya Sannan waye mayen Duk maganar da yakeyi hannushi Na kan abinda yafi komai fidda mai hankali a jikinshi Ya dage sai cakudasu yakeyi Hannuta ta Sa Tana jawo nashi Ganin bazata iyaba Yasa tasa kan yatsunta ta rinqa Jan Gashin hannushi Tana ka sakeni ni sallah zanyi Ido ya kuma tsura mata cikin murtuqe fuska yace Garya ne Ba sallan da zakiyi Ai kin idar Ganina ne yasa Kika wani ci gaba da sallah Toh wannan sallah da kikeyi INA da damar katseshi Qara matsota yayi ya cire Hijabin jijinta Rigar ya ya tartare ya maidata kan wuyanta Kanshi ya nufa kan bres din nata da sauri tace me hakan Cikin isa yace Akuyancin Zan goda miki Tini ya manne bakinshi Ya fara sarra fata Cikin qorewa da karantar abin Bakinta kuwa tuni Ya mutu sai hawayen dake Zuba shi kuwa Murzata yake iya son ransa Wai ko zai samu sauqin Abin dake cinsa Suna cikin haka Kamar daqa Sama yaji Slmar Usman Da sauri cikin murtuqe fuska ya jawota ya kifata kan cinyarsa Zip din rigar ya zuge ya hadamata shi miqewa yayi cikin taqqal tanqqal Kamar bugegge ya koma kan kujera ya zauna gamida da Zaro phone dinshi Ya rinqa latsawa Sannan ya amsa slmar Ita kam tuni ta miqe cikin gyara daurin zaninta Tare da ninke sallayar Usman Na shi Yace Hamma Yusuf barka da Hutawa Kanshi a qasa ya Dan geda mai kai alamar youwa Ganin su biyu ne a dakin yasa Usman kuwa juyawa Da sauri tabi bayanshi Har taje bakin Qofa Taji shi Cikin narkekkeyir Voice Yace *Amrita* Tsayuwa tayi bata fita kuma bata juyoba Takowa yayi Cikin qarfin hali Ya Dan sunkuyo Kanta gashin ya tattara ya tubke mata A hankali yace *Amrita* Yunwa nakeji Hannuta ya komo Ya tura cikin rigarsa Qasan cibiyarshi Ya daura hannun nata cikin ajiyar zuciya yace Kijifa cikina ba komai Sai yunwa Ita kuwa ido ta zazzaro Jin inda yake qoqarin tura hannuta Da sauri ta fizge hannun Cikin azama tayi Babban parlonsu inda nan suke taruwa suyita hira Tana shiga ta samu su baba bello dasu Nenne da Ummi da ya Adam suna zaune Daga dukkan alamu Mgna CE mai girma da ma himmanci sukeyi Shi yasa sai kuma ta juya a hankali Ta nufi Cikin Kitchen Tana zuwa sukaci karo Da Lami mai

Chapter 15 of 25