Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya barshi Ya dauke yar matarsa Suka tafi. " cikin Mota Yusuf Tuqi yake Da hannu daya daya kuma ya jawo amritanshi Yana Dan Shafa bayanta Yana 'Amrita Bacci kike Jiko? Kai ta Dan gyada mai a Lamar eh Cikin Sanyin ya qara jawota jikinshi Yace Kwanta kiyi bacci Kan cinyar Mijinki Kinji ko Matata? Itako Ido ta tsura mai cikin Mmk hali irin Na Hamma Yusuf Wato Shi Hamma Yusuf ya yarda da love Ya Baiwa so Amanna Shi jin Kalmar so yake tamkar ruwan zinari Shi Yusuf irin mazannan ne da so ke mai dasu Bayi Ya maidasu tamkar basu San komaiba " A haka suka isa Gida Tana lafe a jikinshi Tana baccinta. Yana parking Rabi,u da Usman suka iso Cikin Qaunar yayan nasu duk da zafibirin Na Yusuf yan uwanshi Na matuqar qaunarsa Kye ya basu suka tattara kayansu Suka shigar cikin gida. Ummi Na ganin jakar Aysha Tace 'Usman sun dawo ko? Kai ya gyada Cikin Leqa hanyar shiga Yace ' wlh Ummi Sai.kinga yadda Autanki tayi kyau Sai kace wata balarabiya Sai dai ta Dan rame gsky. Ajiyar zuciya ummi ta sauqe cikin jin dadi Tace 'Toh ina take ne? Rabi,u ne ya Dan Sosa qeya yana Duba qofar shima yace ' kin Santa ai da shegen son jiki Bacci fa takeyi a cikin Motar ta wani Maqale jikin Hamma Yusuf Shiko Ya wani rashe wai baya son ta tashi Harda wani cewa Mu bamu da nitsuwa bamuga tana bacciba. Dry Ummi tayi Cikin Tsokana tace ' gashi a bayanku ai! Aiko a tare suka juyo Sai kuma sukayi dry. " a motar kuwa Cikin sanyi Ya sunkuyo Kanta hankali ya rinqa busa mata iska a kunneta Itako jin iskar ta qara sakewa tayi Luf ta juyo Qirjinta sama, Murmushi ya danyi Cikin Jin dadin Yadda take Murza shi Kiranta yakeyi Amman shiru Sai sauqe numfashi takeyi, Ganin haka yasa shi Cikin Qworewa Ya qara manna ta jikinshi A hankali ya tura hannushi Bayanta Zip Dinta ya zuge cikin Hikima ya maidata kan cinyarsa Hannushi Ya Dan tura cikin Rigarta Lkci daya ya dire hannushi kan bres Dinta A take kuma ya lumshe ido ya sauqe ajiyar hrt, A hankali yasa Dan yatsanshi ya rinqa zagaye bakin bres din Cikin Sauyawar voice Ya rinqa kiranta A,ishhhh A hankali ta bude ido Tare da Dan tsura mai idon Sai kuma ta Dan tura baki Cikin Muryar bacci tace ' Hammaaa Yusuffffffffff Ido ya tsura mata cikin D'aga mata Gira Hannushi ta Dan kama A hankali ta jawo hannu Shi kuwa Kai ya karya Yayi fuskarta tausayi Cikin Sanyi yace 'Aish In Neman alfarma ki zo gareni mu kwana tare Wlh bazan iya kwana banji duminki ba Plxx karki manta ni Baki ta Dan tura tana 'Hamma ni a gun Ummi Na zan kwana, Cikin Tausayawa kanshi Yace Mijinki kuma ya kwana Da waye Kamata yayi ya ruqqume cikin Tsokana yace Yarinya ki Adana mijinki Ummi ma ba dakinta zata kwana ba. "Tureshi ta danyi Ta bude qofa ta fito Shima fita yayi Ya zagayo yazo gabanta Cikin Gyara net dinshi Ya juyata Ya tura hannushi Ta gabanta ya lalubo Bres Dinta ya shafa cikin Rada yace Zanyi miss dinki Tabas itama taji Hamma a jikinta Shiyasa Sai ta lumshe ido Kawai. Tana bude idon Ta haqqo su ya Abubakar da Ahmad da Adam Da sauri ta janye jikinta Cikin Happy ta isa garesu Da Dan gudunta Tana zuwa kamar zata fada jikin ya Abubakar Sai kuma ta tsaya cikin Farin ciki Tana ' Oyoyo ya Abubakar Na nayi missing dinka sosai Shima Abubakar dry yake cikin Jin dadin ganinta da yanayinshi Na tsantsar qaunar yan uwanshi Yace Allah sarki Aysha wato yanxu kin girma Kin dena Son jiki, Dry tayi ta kamo hannushi tana Bazan girmanwa Dan uwana ba ai, Su Ahmad kam dry suka rinqa yi Har suka qarisa gun Yusuf Cikin Qaunar juna suka ruqqume juna Suna dry A hankali Yusuf ya qarisa gun Abubakar ya ruqqume shi Cikin Qaunar qanin nashi Yace *Babiker* dan Haka yake kiran Abubakar din yana don tsokanarsa tun suna yara bare kuma da ya zama dole akwai Dan reni a tsakaninsu Na irin shi Abubakar shi yake bin Yusuf a aihuwa. Dry Abubakar ya danyi Sai kuma ya matse Yusuf a jikinshi Cikin Sanyi da qaunar Dan uwana nashi yace Hamma Yucut Haka yake kiransa lkcin yarinta Shima Yusuf dry yayi Sai kuma yayi shiru Jin Abubakar bai sakeshi ba Kuma Sai Zuciyrsa da yaji tana bugawa da qarfi-qarfi. Cikin sanyi yaji Abubakar Na rada mai Hamma Yucut NAYI kewarku Ji nake kamar Na bar aikin Sojannan Na dawo Mu zauna nima in rayu cikin yan uwana kafin mutuwa ta rabamu, Da sauri Ahmad yace Haba Abubakar meyasa zaka Sa mana tsoro a zuqatanmu. Adam yace Gsky Abubakar banson irin zantu kan nan naka, Dry ya danyi Fuskarsa tai Ra's a zahiri Dama da yawa kance kab yaran gidan Abubakar ya fisu Kyau danshi Tamkar balarabe yake Ga qira ga cikar zati ga haiba sannan shi mai yawan fara,ane da son Al,ummah Dan shine qarami a Kansu Amman kab ya fusu tsawo da qiba, Cikin fara ar yace Toh ai rebuwa ya xama dole Brothers Na, Aysha kam Tuni Ta fara hawaye Dan ita tun kan ya Ahmad bata son jin irin zantu kan, Dry shi kam Abubakar yake tare da jansu suka tafi cikin gida. A babban parlon suka Zauna akayi ta hira Aysha ko da ta ga Ummi Sai tayi qasa d kai Itako data gane Sai ta shereta sannan ta saki jikinta.. "Bayan 2 week, Rayuwa ta musu dadi kamanni Family ya cika da Farin ciki Abubakar ma har yanxu yananan Gaba daya ya qara shigewa jikin yan uwanshi Tuni hutunsa ya qare Amman yaqi komawa yace yana son shima ya rayu da yan uwanshi Kuma yana son ya jejje xiyara gun yan uwansu Haka ya rinqa Jan su Yusuf da Ahmad suna kutsawa cikin yan uwa da abokan arziqi Har qauyuka saida sukaje. " shiko Yusuf yakan Dan lallaba ya dauke matarsa su arece hotel ya dirka mata qwoya suje sui ta macewa juna, Gaba daya yanxu Ya maidata Fulawarsa abin qawanyarsa. "Yau da dere Suna parlon suna cike suna hira Abubakar ya Dan gyara zama Cikin Kallon yan uwanna shi Yace 'Ya Adam Gobe nefa zamu je yolan Dan Inaga Na kusa komawa wurin aiki Gashi Hamma Yucut kuma saura 2 weeks Ku koma Saudia ko? Kai ya gyada mai cikin Tsurawa Dan uwana nashi ido Yace 'Ko Sai yaushe zamu kuma haduwa ne Babiker kam? "Cikin dry yace 'Wata qil har Abadan! !Gaba daya suka zuba mai ido Cikin Fada baba bello yace Kai Abubakar wannan wanne irin furucine Ummi kuma Kai ta rinqa juyawa Tana Allah ya rufamin asiri Nenne CE tace Amin Rabbi ya hanemu qara ganin wani gibin, " shiko dry yayi cikin cewa Yoh ai mutuwa ta zama dole dama rayuwa wata ran Farin ciki wata ran bakinci, A haka suka watse Sai Yusuf da duk jikinsa Ya mace Ya kalli Aysha da ke shirin Fita cikin Muryar tausayi Yace Amrita zoo, Kamar ta fita Sai kuma ta juyo Cikin Sanyi Tazo Gabanshi Hannushi ya miqa mata Cikin Mutuwar jiki Yace ' tai maka min in tashi Kamo hannu tayi ta ja Shiko ya yunquro da gyer Ya miqe, Sai kuma Ya fiz gota jikinsa Cikin Rada yace Muje ki taimaka kamin Ko kuzarina zai dawo Wala Allah d'umin jikin ki ya farfad'o dani Haka ya jata har zuwa Dakinshi.... By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAYI NADAMA* πŸ‘†πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ» *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS* P.M.L.W Kan gado suka zauna Cikin sanyin jiki Ya zame ya kwanta kan cinyarta Yasa hannu ya zagayo bayanta ya tura kanshi tsakiyar qirjinta yayi luf kamar mai bacci Sai numfashi yake sauk'ewa a hankali Gaba daya jikinshi yayi nuk'ui Ita kuwa jikin gadon ta Dan jingina Dan har cikin ranta take jin tausayi Hamma Yusuf din nata Hannu tasa ta tallabe kanshi Kamar K'aramin yaro Ya k'ara Nanuk'arta A haka har zuwa wani d'an lkci sannan ya d'an d'ago cikin tsura mata ido yace "Amrita ki kwanta ko" Ido ta lumshe cikin Sanyi ta zame tayi luf Jikin pillows Shima k'ara matsota yayi A hankali ya manna ta jikinshi Jikin a sanyaye ya sabule Rigar jikinta Ya barta daga ita sai d'an gajeren wondo Shima hakan yake Jawota jikinshi yayi tare da da daura hannushi kan cikinta ya rink'a shafawa da d'an latsa cikin, cikin rada yace "A,ish Kina mana addu,a kuwa? A sanyaye tace "Addu,ar me fa?" K'ara matsota yayi cikin d'an Rawan jiki yace " addu,ar samun ciki mana Wlh inason baby inson inga jinina gashi har yanxu shiru" Baki ta d'an tab'e cikin yanayin ba damuna tace " ciki kuma aihuwa kuma yanzu gsky ni kam ban isaba" !Cikin mmk da jin tsoro da zafin mgnar ya tashi zaune ya tallabota Murya Na rawa Yace "Ayshaaa Sai yaushe kenan? Me kike nufi da baki isaba Plss ki taimaka kar ki datsemin hanyar Samun cikar burina da zuriya ta Yanxu ke ko Yusuf k'arami da Ahmad basa baki Sha,awa? Juyawa tayi cikin Yatsuna fuska tana " ni bacci nakeji" Abin ya bashi haushi shiyasa cikin Hatsala ya juyota gareshi A fad'ance yace "Sau nawa nake sheida miki ba,a juya min baya Meyasa bakya jin mgna ta Nace miki Muddin muna kwance tare ki dena juya min baya ba tare da izinina ba wlh Aysha kina cutar da zuciya ta da jikina duk sanda kika juya min baya Ki gaya min mana inma kin gajine Sai mu canza gefen kwanciya mu duka ba tare da kin juya min baya ba" Shiru tayi a ranta tana Na shiga 3 da hali irin rin Na Hamma Yusuf Yanxu ko kwanciya Sai ya tsara min, Shiko Juyata yayi shima ya juya A hankali ya dire hannushi kan bres d'inta murya na rawa Yace "A,ish dan Allah ki dena juya min baya Ki tausaya min wlh ni kadai nasan zafin da nakeji in kika bani baya. Shiru tayi Sai Jikinta da ya fara sakewa da mimmik'ewa sabida sak'onnin Hamma ta da take karba A hankali ta Narke cikin jikinsa murya a sanyaye Tace " Hamma Yusuf bacci nakeji Plxx kayi haquri Yau ka barni Na huta" Kai ya gyada mata Cikin K'ara ruggumota Tare da rada mata " ba abinda zan miki Kiyi baccin ki" a haka suka kwana cikin jikin juna Har zuwa safiya Bayan ya dawo masallaci Cikin gida ya wuce A parlon ya samu Abubakar da su Usman Duk suna riqe da carbi Abubakar ne ya kalli Yusuf cikin Murmushi yace "Hamma Yusuf Gwara aje a fara shiri.fa Dan su Usman kam har sun shirya" Fuska ya yamutsa tare da cewa " Sara kunan yawo ai su da sunji tfya jikinsu har bari yake, Dry Abubakar din yayi gami da cewa toh nima dai kaga tfyata bari inje in shirya, Yana fita shima Yusuf ya fita bayan ya gaida iyayenshi. Tsayuwa yayi yana k'arewa gadon kallo bata nan Har ya juya Sai kuma ya jita a toilet alamar wonka takeyi Zare jallabiyar jikinshi yayi gamida tura k'ofar ya shiga Itako jin motsin shigowarsa yasa ta bude ido Lkci daya kuma Sai taji kunya ta rufeta ganin yadda ya tsura mata ido Shiko matsota yayi ya tsuguna gefen ta Yasa hannushi cikin ruwan ya d'an d'ibo ya zuba mata kan kirjinta Yasa hannu ya dauko sabulu cikin sulbi Ya rinqa murza sabulu kan k'irjinta yana shafawa, A take yanayinshi ya canza ya fara piki piki da ido Lips dinshi suka fara rawa lkci daya sukayi jaa Tuni ya kamo gefen lips d'in ya fara tsotsa Duk ya cika ruwan da kumfa ita ko ido ta tsura mai a ranta tana jinjina halitta irin ta Hamma Yusuf Mutum kamar maye. Cikin sanyi taji yana mgn "Ohhh shmmmhhhht Amrita Sai kuma ta jishi Tsulum cikin ruwan Lkci gida kuma ya fara yamutsa ta Tuni ya birki tata itama Sai Lafewa take a jikinshi K'ok'arinshi ya samu kanta ya rege zafi Ita kuwa tak'i Sai nok'ewa take Suna cikin haka yaji ana buga musu k'ofa. aiko ta yamutsa ya cukuikuyeta son ranshi Itama ta taimaka mai Don ta samu ya barta Sai da ya d'anji gamsuwa sannan Ya fesa mata wonka Ragusa kanshi Ya mik'e ruggume da a barsa Sai hada fuska fa yayi Shi a dole an takura shi Ba a barshi ya shanaba. Ta gane sarai Shiyasa suna fita ta zura rigarta har taje bakin k'ofa ya kirata Cikin isa. Gabanshi ta Dan tsaya Shi kuwa mai ya mik'a mata Fuska a hade Yace " kina k'o'karin tafiya Wazai Shafa min mai? Karba tayi ciki tura baki a ranta kuwa Cewa take Wlh Hamma Yusuf ya fiye kalen fitina, Shiko zama yayi Ra's yana tsura mata ido Dole ta rink'a shafamai Har ta gama Y klta cikin Sigar k'auna da Sha,awa yace " jeki shirya Habitti yau zamuje Yola" Sosai taji dad'i Dan batayi zaton dasu za,a jeba Cikin happy Ta tallabo Kanshi Ta hade bakinsu Ta laso lips dinshi Sannan Ta sauk'o zuwa k'irjinshi Ta rink'a shafa sumar k'irjin Tana sakemai kiss tako ina Sai kuma ta juya da gudu tayi cikin Gida. Shiko murmushi ya rink'ayi yana shafa sajenshi da k'irjinshi Dan yasan guraren Na burge Ayshansa. Haka dai suka kammalah Shirin su. K'arfe 9 dai dai Sukayi SLM da iayensu Sannan suka yi musu addu,a Suka shiga Mota suka tafi Mota 2 ne 1 Abubakar ke tuk'i Ahmad Na gefenshi Aysha da Maryam Na baya Yusuf Na baya shima gefen Ayshan Sa Sai dayan kuma Adam ke tuk'i Amira Na gefenshi Sai Usman da Rabi,u dake Baya Tafiya suke cikin nishadi Motar su Na biye da juna. Sunyi tafiya mai d'an nisa har zuwa Wuraren *zim* Sun fara hank'o *Mayo balwa* Aysha da tun sanda sukayi nisa a tafiya jikinta Ya mace tayi nuk'ui jikin Mijinta Sai nuk'urkusarsa take Tana ita murd'a takeji Aman kuwa yak'i zuwa Sai yanzu. Ta samu ya tokarota Cikin Wahala. Ta kamo hannushi ta rik'e Jikinta har rawa yake Cikin Kuka tace "Hamma Yusuf Amai zanyi Amai" Shiko Yusuf da gaba daya Ya rude dukkan tausayinta ya cikashi Cikin Kula ya tallabota Ahmad dake gaba rik'e da Yusuf k'arami Ya zaro Blanket din yaron Ya mik'a mata yana "Hingo biyaye bata tayi aman a ciki" Karba yayi ya shinfida kan cinyarsa. aiko ta rink'a zuba amai Kafin kace kobo Duk tayi laushi Sai numfashi take sama sama Maryam kam sai sannu Take tayi mata Shiko Abubakar gudu ya k'ara yana "Sorry sis Bari nayi sauri mu isa Asbiti ma zamu wuce Cikin Aman tace A a ya Abubakar ni Ku kaini gida inma mutuwa zanyi Na mutu a gida. Da sauri Yusuf ya ruqqumota cikin Rawan murya yace " a a insha Allah ba abinda zai sameki. Haka dai suka isa Itako gaba daya ta gala baita. Dama tuni marya ta gayawa Baba Umar Tuni Shiko Dr Umar ardo Ya tanadi Norse Guda biyu Allah sarki Yusuf gaba daya ya rud'e Duk jikinshi Amai Suna isa Ya ciccibota A parlon ya direta kan 3str Ayyah. Hydar shima gaba daya ya rude Fifita yake mata rik'e da hannuta Yana sister Ki bude idanki Ga ya Hydar dinki Goggo Aysha ma duk Sai Jikinta ya mutu Tana Farin cikin ganinsu gashi wannan Abu ya kassarasu. Shi kam Yusuf Tallabeta yayihar zuwa sanda Baba Umar ya iso Gida Suna zuwa Suka fara yiwa Aysha gwoje-gwoje Lkci daya Suka gano Ciwon dake haddasa mata aman Cikin tsantsar Farin ciki Baba Umar Ya kalli Yusuf Da yayi kalan tausayi Yace "Congrats Yusuf Sai kuma yai Murmushi ya fice Yana An mata allurar bacci Yancu tayi wonka Tana tashi komai zai Normal. Abubakar ne Ya mik'e cikin Farin cikin ya ruggume Dan uwanshi Yana dry Yace " Alhamdulillah Hamma Yusuf Allah ya amsa addu,a ata Ase ba zanyi Kukan rashin aihuwa ba Hamma Yusuf wannan cikin Ko macece ko namiji ne Ni za,a bawashi Shima Yusuf murna da tsantsar farinciki Kawai Sai ya ruggume k'aninshi Yana mai zubda qollan Farin ciki Yana " Babiker Na bakashi Insha Allah kome aka samu.nakane Babiker ba zakayi Kukan rashin Aihuwa ba Dan uwana. Allah sarki Gaba daya Sai Suka cika da Farin ciki da tausayi Rashin aihuwar Abubakar Hydar ma Sai K'ollah yake sharewa Yana Allah ya raba su Lfy Shi mahaifi yarsu ya tuno. Shiko Yusuf so yake ya ganshi dagashi Sai Matarsa ya ruggume abarsa ya kula da ita Ya riritata Amman INA tuni Goggo Aysha ta jata sunyi Cikin D'aki Maryam da Amira ma suka bi bayan su Itako Aysha Sam batayi Farin ciki da cikinba Kuka ta rink'ayi Da k'er tayi Wonka suka dawo Parlon inda suke Cike Gaba daya Sai ya zama duk tattalinta suke Amman a hakan shi oga gani yake an takurasu ne Kukan da takeyi har cikin ransa yakejin Kukan Ita ko lkci daya bacci yayi gaba da ita bayan ta konta kan 3str Haka dai Sukuma sukayi ta hiransu da nishadi Da Farin ciki Tuni Goggo Aysha ta sheidawa su Nenne Ummi ko dad'i kamar bazata mutuba. Kai sunyi Farin ciki kam. Shiko Yusuf a takure yake Sam An hanashi Matarsa Yau kwanansu 2da zuwa Bayan sun gama cin Abinci Sun waste Yusuf ya koma bakin gate Ya zauna kamar wani maraya Tsaki yaja yafi a k'irga A fili Yace su wadannan basu da matsala. Yana zaune Sai ga Hydar da maryam Sun shigo Cikin Hade fuska Ya "cekai dady Dayake haka yake kiran Hydar tunda shi tokwaran Abbanshi ne. Da sauri ya iso gareshi Cikin girmamawa yace "Na,am Hamma Yusuf Shiko fuska ya murtuk'e Tare da cewa In ka shiga kace Aysha tazo Ga lamido Yazo dubata yana Part dinka. Toh ya amsa cikin Sauri ya juya Ya tafi. Shiko Ya tafi part din Hydar din, Cikin gida kuwa Aysha tayi wonkanta ta gama shirin Baccin Sai k'amshi Take Hydar ya shigo Cikin Xoleyarta yace 'Mai ciki Kije Ga Dan uwan Hamma Yusuf dinnan Lamido on top yazo dubaki suna can part dina. Aiko su Amira Sai dry Itako Jin haushin dry yasa ta xura k'aton Hijabi Tayi Part din ya Hydar din. SLM tayi ta shiga Sai kuma ta tsaya tana Kallon Komai Na parlon tsaf Kamar dakin mace A fili tace kai Ya Hydar ba dai tsaf taba, Shiko Yusuf jin motsinta ya fito dashi Itako tana shirin lek'a cikin Bedroom din Da sauri ta tsaya Gani Zasuci karo Shiko Cikin rawan jiki Da hannu da wata iriyar muguwar Sha,awa Ya fizgota jikinshi Ya ruggume tare da lalubo.... By Garkuwan Fulani [4/9, 2:26 PM] β€ͺ+234 909 785 3276‬: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAYI NADAMA* πŸ‘‡πŸ»πŸ‘†πŸ»πŸ‘†πŸ» *MI,WASMITI* page 1⃣1⃣2⃣Na Aysha Ali Garkuwa πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikinta ya rink'a shafawa yana d'an murzawa lkci d'aya kuma ya tallabo konta ya zira harshensa cikin Bakinta ya llbo nata ya rink'a sarrafata da juyata cikin salon k'auna da begenta. Tuni itama ta mace da salonsa ta biye mai sai sauk'e numfashi yake yana binta da kissi tako ina har zuwa wuyanta ya ganggaro cikinta hannu yasa cikin rawan jiki ya d'aga y'ar rigar jikinta kanshi ya manna kan cikin yana shafawa gaba d'aya ya rud'e ya rudata Sai nishi yake, Sam ya kasa mgn, Ganin haka yasa ta kamo hannushi cikin hikima ta jashi zuwa kan gado ta zaunar dashi, Itama ta zauna gefenshi Sannan ta tallabo kanshi Cikin rad'a tace "Hamma Yusuf jikina ba k'arfi, duk kasala nakeji bansan ya zanyi ba gaba daya banjin dadin rayuwa ta".. Matsota jikinsa yayi cikin rawan jiki Ya ruggume ta jikinshi, ya rink'a shafa jikinta' Yana murza fatan cikinta Cikin rad'a yace " Ayyah Amrita Na sannu zai bari insha Allah Babynmu ke saki kasala Zan mishi fada ya daina wahal min da noor hayat dina". Baki ta d'an tura tace "Gsky ni bazan iyaba Wlh kasan yadda zakayi dani". Jawota jikinshi yayi ya sabule y'ar rigar jijintan gaba d'aya sannan ya janye nashi ya jawota suka kwanta, Murya Na rawa yace " Zo zonan kinji Ya habitti zan miki Allurar kuzari zaki daina jin kasala, Ta nan kuma zan isar da saqona zuwa ga d'iyarmu ta dena wahal da Amminta". yana mgnar ne yana shafe Ababenshi da yayi kewarsu tsawon 5 days. Itako hannushi ta riqe cikin shogoba tana "Hamma Yusuffffffffff Bazan iyaba plx ka barni Na huta jikina ba k'arfi". Cikin rawar murya da kid'ima ya matsota Jiki a hargitse yace " Dan Allah Na tuba plxx ki taimaka min wlh Na Gaza hak'ura jina nake kamar Na shekara ban rab'eki ba ke nake bege ke nake muradi". Zuwa yanxu itama da kanta tasan tayi kewar mijinta Na mijinki duniya dole ta yi cip Tuni ta shiga maida mai martani tana mai mak'al k'alemai Tana zuba mai shogoba shiko ya shiririce ya xauce kanta ya biye mata Ya zama tamkar sauna, Haka dai a birkice suka mak'alewa Juna Itama Aysha da kanta tasan tayi kewarsa Dan zuwa yanxu ta fara sabawa da nacin Hamma Yusuf Dolenta take jajircewa Dan dauke mai buk'atunsa gudunkar ya fada wata rayuwar, Haka suka rink'a farantawa juna har zuwa wani lkci sannan suka sahirtawa juna, Cikin gamsuwa ya mak'alota kan faffadan qirjinshi ya daura hannushi daya kan cikinta d'ayan kuma ya daura kan bres dinta yana shafarsu da latsarsu Cikin gamsuwa Jiki a sake da d'an rada yace "Amrita Kin San cewa cikinnan tun Fats night dinmu Kika cabesa Kika ajiye min Gsky Amrita Kin iya karbar sak'onnin Hamma Yusuf dinki",😍😎 Kanta ta tsune cikin k'irjinshi tana 'kai Hamma Yusuf ai kaine abin naka ba sauk'i Ba dole ciki ya shige ba Ka mammak'ale min Ka hanani sakat". Dry yayi ya shafa bres Dinta Cikin Nishadi Yace " ke dince Tamkar xuma kike ba,a miki lasa kadan a gaji Dole kike birki tani kike hanani sanin koniwaye kece kike dauke Control dina Muddin najiki cikin jikina Macewa nakeyi". Kanta ta kuma tsunewa tace "Gsky Hamma Yusuf jarumtarka tayi yawa" k'ara rufeta da k'irjinshi yayi Yana "yanxu ma k'ari nakeso wlh A,ish" Tallabe kanshi tayi Cikin rada tace " A,ish takace Keutar da rabbi ya maka ne Hamma Na ba wani hijabin a tsaka ninmu" Wayyo Yusuf gaba d'aya ya haukace ya kid'ime da kala manta da salon da take mai tuni suka macewa juna, Juyata yake iya son rensa. Itako Sai zautar dashi take da salonta. A haka suka kwana cikin nishadi, Kashe gari da asuban fari ta koma cikin gida a daki Ta samu su Amira Maryam Na ganinta ta danyi dry Cikin tsokana tace " ni kam Aysha yaushe kunyarku ta bace ke da Hamma Yusuf? Da gani ake duk kun fimu kunya haka shima Hamma Yusuf ake ganin yafi su ya Adam kunya Amman yanxu duk kun fitsre idonku" Kai ta Dan sunkuyar cikin Sanyi tace "wlh Tausayi ya bani Maryam saifa kinga yadda ya zama gaba daya tunda muka zo a takure yake Nima kaina INA tunashi Shifa Hamma Yusuf Ko bacci Bai yin mai dad'i in baya tare dani" Dry Amira tayi cikin shewa tace Yarinya kin zama yar hannu Hamma Na ya gama cika aiki" Hararanta tayi cikin Kwanciya da shirin Dan yin bacci Tana "Hmmm Hamma Yusuf Da banne Nima bansan San da ya maidani haka ba" Maryam CE tace "gskyanki Ki kula da mijinki Dan wlh ni da kaina jiya Na tausayawa Hamma Yusuf saifa kinga Yadda idanunshi suka koma kamar bugegge ase duk Jarabar tsiya ke cinsa" Mari ta Dan d'aka mata cikin Kunya tace "kin dai ji jiki Namma yayanki ne" haka dai sukayi ta dry. Kwanansu 4 a Yola duk sun zaga dengi sunje har gidansu Ummi, sun yawata cikin Yola son ransa Yusuf ko ba ruwanshi kiran matarsa zai su Shana a d'akin Haydar. Sannan yau suka koma Taraba Cikin kewar juna Hydar Kamar kar ya rabu dasu, Sun dawo cikin Farin ciki Gida akayi ta murna. Aysha ko tunda ta dawo Laulayi yace bas millah Komai taci Sai ta Harar Ga jiri Ga yawan bacci Gaba d'aya Kowa ya maida kulanshi gareta Ita kam ji take kamar tayi hauka Dan wahala duk Sai taji ta tsani cikin Da zaran ta keb'e da Hamma Yusuf Dinta tai ta kuka Shiko Sai dai yayi ta lallabata da bata hak'uri Dole tasa ya rink'a danne buk'atarsa, Ya Abubakar ma kula yake bata sosai. Yau saura kwana biyu Abubakar ya koma duk ya gama shirinsa Suma su Aysha saura 6 days su koma. Yau tun da safe Aysha keta fama da amai da jiri Komai taci Sai yayi woje cikin kuwa har ya fara d'an tasawa Dan yanxu ya kai 3 month. Zaune take Gaban Hamma Yusuf din a parlon Ummi ta d'aura kanta kan cinyarsa Ummi dasu Abubakar da Usman da Ahmad duk suna Zaune, Kuka take tana matse cikin Tana lumshe ido Cikin gala baita take cewa "Wayyo jikina cikina Ni kam naga ta kaina Wlh Na gaji da cikin nan Hamma Yusuf wlh kasan yadda zaka min". Kai ya sunkuyar cikin jin juya Wato tun dashi ya mata cikin Shi zaisan yadda zai mata gashi Duk shi a matse yake dan ya fara carkewa kwana ba adadi taren suke kwana Amman dole yake barinta Dan tausayinta da yakeji Itako Sai ta kwana nuk'urk'usansa Ummi har tsoro takeji Aysha tace a d'akin ta zata kwana Dan hanata bacci takeyi Shiyasa ita da kanta take cewa tashi kibi Mijinki Ni bazan iya sakalcin kunnan ba. K'ara matsoshi tayi cikin Jirin tace "Wlh Na gaji ni zan San yadda zanyi" Shiko ido ya tsura mata gami da Tashi yana cewa Ahmad "B'iyaye mu tafi", Mik'ewa Ahmad yayi cikin Dry yace "sannu ko Auta zai bari kinji In anyi Sa,a yana cika 4 month zai bari" Baki ta tura tana "Inadai ya Ahmad harda kai kuke min dry" Shiko Yusuf hannushi yaja suka fice d'akinsu sukaje suka Dan Sha hira sannan Ahmad ya tafi Shiko yayi shirin kwanciyarsa ya d'an kwanta a cewarsa kafin Sakaliyarsa ta zo. Itako tana shiga Ta zauna cikin gajiya da wahalan cikin, Tashi tayi ta d'auko Pose Dinta Cikin tsoro da k'arfin guiwa Ta balli mgnin da ta seya tun a Yola tsoro ya hanata Sha Ido ta rumtse Ta d'aga Harshenta tasa k'wayar a kasan harshen ta tana Haba wlh gwara Na huta Na gaji. Wonka ta shiga cikin K'arfin guiwar zata rebu da bone Ta fito ta kimts tsaf A fili tace "Yau bazanma je gun Hamma Yusuf ba". Ta kwanta cikin Sanyi lkci Daya taji sanyi ya fara rufeta a hankali ta lashi k'wayar taji Ya fara narkewa Ajiyar hrt ta sauk'e a take kuma taji Jikinta ya fara rawa Sai zufa ta fara ketowa a jikinta A take kuma taji Mararta ta carke Sai wani irin suka takeyi Tuni ai ta tashi ta zauna Wasa wasa Sai k'aruwa abin yakeyi Ban daki ta shiga Dan wani irin fitsari takeji tana tsuguna wa kuwa taji ta kasa yin fitsarin ta tashi ma ta kasa Sai dafe gini tayi ta samu ta mik'e, Shiko Yusuf gaba daya Kewarta dakewar babynshi sun hanashi Bacci So yake yaji d'umi cikin da nata d'umin ga begenta dake cinsa, Ya kirata yafi a k'irga bata d'agaba So Sai yake zaton ko ta samu tayi Baccin Kar ya tada ita A haka ya kwana cikin Takura A ranshi kuma yana ya gaji da hak'uri. Ita kuwa Aysha kafin zuwa k'arfe 4 ta gama fita hayya cinta duk ta birkice Kuka takeyi cur cur duk ta hargitse dole taimako take nema da tsoro ne ya hanata zuwa d'akin Hamma Yusuf Amman zuwa yanxu ta manta menene tsoron Dan azabar da takeji Cikin wahala ta fice ta nufi part dinsu. Shi kuwa 4 dai dai ya tafi masallaci d'an rege matsalarsa da nafilfili. Tana shiga tana ki ranshi "Hamma Yusuf cikina marata zan mutu" ganin baya nan yasa ta zame kan gado ta rink'a murk'ususu. Shi kuwa saida akayi sallah sannan ya wuce Cikin gida a parlon ya samu Ummi Suna gaisawa ya d'an Kalli Ummi a Dan kunyace cikin d'an fara,a yace "Ummi yau dai Auta tayi bacci kenan? Kallon shi tayi cikin fahimta tace "ba gunka take bane"? Kai ya gyada cikin Sanyi yace "a a bata jeba" kitchen ta shiga tana "a a kake dai ka Duba!" Toh yace gamida ficewa ya nufi d'akinshi kai tsaye Yana shiga ya hanqota kan gado a hargitse Sai murk'ususu take Duk ta hargitse Tana ganinshi ta mik'e cikin Wahala ta fada jikinshi Shiko a buk'ace ya ruggume ta yana " "ohh Amrita I missi u plx ki tai maka" Itako cikin Kuka ta k'amk'ameshi Ta manna hannushi kan mararta tana "Wayyo Hamma Yusuf Cikina marata zan mutu" Cikin tsoro da firgicin yedda yaji mararta tayi tauri ga wani irin zafi da marar tayi ya tallabo kanta cikin tsura mata ido yace "Amrita yaushe ya fara miki? Kin gayawa Ummi kuwa? ya akayi haka ? Duk ya rude dai dai lkcin taji wani irin axaba da suka daya sok'i mararta K'amk'ameshi Tayi gami da sakin wani irin k'ara ta kuma bude Baki zatayi k'arar. Shiko cikin kidima ya zura harshensa cikin Bakinta nata harshen ya lalubo har zai kamo harshen ta da nufin hanata kukan Sai kuma ya tura harshensa k'asan nata Dan jin wani irin d'and'ano da ya bashi tsoro Ido

Chapter 21 of 25