Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya ce, "A'a ke me ye haka? Ta ce, Haba Darling kai ma ka san nan ne wajen zamana don ka riga ka sabar min. Ya ce, "Amma kina ganin bakuwa a wajen ko? Ko dan rashin kamun kai." Ya zame ta takaici da tsantsar kishi suka tokare zuciyar jawahir kamar ta yi kuka ta dan daure ta ce, "Hafsa tashi mu koma daki. Hafsa ta mike yayin da take gaisar da Kausar. Suka shiga dakin jawahir Hafsa ta ce, tab amma kina shan kallo, haka Kausar din take ba ta da kunya? Jawahir ta ce, "Ina ruwana da ita? Me ya dame ni da ita? Tun da ba zamanta nake yi ba. "Yanzu haka za ki zuba mata ido tana iskanci? In ni ce ai sai na nuna mata cewar ita karamar 'yar iska ce, bare yanda na ga hankalinsa da tunaninsa duk ya raja'a a kanki me ya sa ba za ki sakar masa jiki ku rinka farantawa juna rai ba.? Jawahir ta ce, "Kyale ni Hafsa ni na san halin da zuciyata take ciki a kan son Haidar, to kin san wani abu da yake damuna? Na tsani na bude ido na ga Kausar tana yi masa magana ko tana kallonsa bare ta hada jikinta da shi wallahi sai na ji kamar na je na shake ta ta mutu ko na huta. Hafsa ta ce, to bari na ba ki shawara wallahi yanzu yanda na fuskarki mijinki yana tsananin sonki mai zai hana ki fito masa da taki irin kissar kin san Allah nan gaba sai kin dinga tausaya masa don bin ki zai dinka yi kamar rakumi da akala saboda 'yar uwa ba dama ce fa ke, dole ne ki rikita Haidar, irin wannan cika haka komai ya ji, me zai hana hankalin Haidar tashi da gigicewa a kan ki.? Jawahir ta ce, "To ai ni ba ki sani ba kunyar hada jiki nake yi da shi sabo da sai na ga kamar zai ce min ba ni da kunya. Hafsa ta ce, "Tabdi jan zauna a barki a baya, au na gaya miki cikin dabara da hikima za ki rinka sakin jiki da shi kina yawan zama a duk inda yake ki rinka yawaita kwalliyar da za ta rikitar da shi kamar irin wannan sai kin zo kina ba ni labari da bakinki, "Hafsa ta yi zumbur ta mike bari na yi sauri na leka gidan wunin nan na koma gida kada Oga ya dawo daga office ba na nan. Jawahir ta yo mata rakiya Haidar yana falon tayi masa sallama Hafsa tana gaba jawahir tana biye da ita Hafsa ta fita daga falon jawahir za ta fita ke nan Haidar ya yi magana kasa kasa, "Kada ki fita harabar gidan nan da direba suka xo kada ya ganki. "Jawahir ta ja tunga suka karasa sallama da Hafsa tare da yi mata alkawarin zuwa in an kwana biyu, ita kuma ta tafi. Ta juyo daga rakiyarta har ta isa kofar dakinta ya kirawo ta. Jawahir ta tsaya kam, a wajen ba tare da ta juyo ba ta ce na'am, ya lankwasa murya ya a raunane ya ce, "Yanzu haka za ki bar ni na wuni da yunwa bayan kin san ba cikakkiyar lafiya ce da ni ba, ga shi lokacin shan maganina har yana kokarin wucewa, ta juyo a raunane cikin tausayawa ta ce, yanzu ba kaci abinci ba.? Ya dada langabewa to wa zai ba ni? Ke da kika san ciwona kike girka min yanzu gashi ba ki yi min ba. Ta ce, yaya na girka maka mana ta nufi tebir din ya biyo bayanta yanda ta ajiye haka yake ba wanda ya taba. "Ta bude komai ta jawo filet ta fito da tuwo malmala biyu ta cire su daga cikin ledar da ta zuba a filet din, ta zuba masa miyar a daya filet din ta tura masa gabansa kamar mai jira ya fara ci ta tsiyaya masa kunun aya, ya yi sanyi kuwa karara a gilas kof ta ajiye masa a gefe. Ta dan langabe kai ganin ya ture filet din tuwon ta ce, duk yunwar da kake ji dan wannan za ka ci? Ni jira nake fa ka cinye na kara maka wani. Ya ce, "Haba Babyna na cinye malmala daya da rabi ai dole na ji na koshi. Ta dan marairaice cikin shagwaba ta ce, to ci naman." Ta bude masa kamshinsa ya bige shi har na ji yawuna ya tsinke, ya kamo ta ya zaunar da ita a cinyarsa to zauna mu ci tare don na ga alamar ba ki ci komai ba. Ta langwabe a jikinsa ta ce, "Uhm Yaya na ci abinci fa a koshe nake." Ya ce, to gaya min me kika ci? "Yaya na sha yogourt da nama na kuma sha wannan. Ta nuna kunun ayar, da yake kofin. Ta dauko ta sa masa a bakinsa yaya kai ma dan sha ka ji akwai dadi. Ya kwankwada, "Uhm akwai dadi, dan karamin, ta noke tana yi masa dariya kasa-kasa ta ce, "Yaya ka ci naman tukunna kada ka cika cikinka da ruwan kunun aya. Ta yago naman ta sa masa abaki ya kama taunawa yana lumshe ido um carkwai wannan dadin haka kada ya tsinken kunne, "Ta kama shasshekar dariya tana langabewa a kirjinshi tana yago naman tana ba shi a baki. Duk abin nan da ake yi dauriya kawai yake yi don halin da jawahir ta tsunduma shi gaba daya ba shi da wani kuzari ta dada rikita shi da kaunarta da sha'awarta ta mamaye kowacce gaba ta jikinsa, ta mike yaya ka ji ana kiran sallar la'asar mu je mu yi sallah. Ya ce, to babyna na gode Allah ya saka da Alkhairi Ubangiji ya yi miki tukuici da gidan aljanna. Mu je na raka ki dakinki ko babyna ta langabe a gefensa yaya kada a tayar da sallah a masallaci ka je ka yi alwalar. Ya ce, "A'a yau a tolet dinki zan yi alwalar ta yi dariya to Yayana mu je. Yau dai a dakinta ya yi sallah don shi ya ja musu jam'i, ya dade yana kwararo musu addu'a sannan suka shafa. Yau dai wuni guda cikin farin ciki da annushuwa suka yi shi, gaba dayan su kokarin farantawa junansu rai suke yi bugun kofar da ake yi musu ne kamar za a balla ya sa Haidar saurin mikewa cikin fushi ya je ya bude, Kausar ce a tsaye tana girgiza kugu tana taunar cingam tare da yamutsar fuska, "Lafiya.? Abin da ya ce mata kenan. Cikin tsiwa ta ce, "To me za ka yi min ko ka manta cewar yanzu kai ba cikakken namiji ba ne ka zama miskini? Ai ni ba ka da amfani a wajena ita ma da ka ga tana rawar kafa don duk haka kuke ne ita ma ba me lafiyar ba ce don haka ta nakasta ka Ya daka mata tsawa, "Ke kausar ki shiga taitayinki ni ba sakaran namiji ba ne, ba ki isa ki wulakanta ni ba. Ita ma ta hau shi da ma sifa to ka sake ni mana haka kawai don zalinci ka ajiye ni ka san ba iya biya Min bukatata za ka yi ba, kana so da aurena ne na rinka bin maza kome kake nufi?" Ya ce, "To shi ke nan na ji ki yi hakuri zan yi shawara. Ta ce, "Ina son zuwa gidan kawata. Ya ce, "A dawo lafiya amma ki dawo da wuri tafi da direba can sai ya kai ki. Ta juya ba tare da ta ce masa komai ba. Kausar tana daukar mota ba ta wani tafi da direba ita kadai ta yi tafiyarta ta nufi gidan wata kawarta, ita ma 'yar Abuja ce aure ne ya kawo ta nan kano. Saddika ta tare ta da murna kausar amare yau nake zancen mun kwana biyu ba mu hadu ba, ina so in je gidanki ashe kina tafe. Ina angon naki ya barki kika taho ke kadai.? Kausar ta dauki lemon da ta ajiye mata ta kurba ta ajiye ta ce, kyale angon nan nawa ai ni na kusa barin gidansa. Saddika ta dafe kirji, "Haba kausar me ya yi zafi haka? Ki tuna irin wahalar da kika sha kafin ki samu Haidar ya amince ya aure ki, yanzu idan kika rabu da shi ta yaya za ki maye gurbin gayen yaro mai jini a jika da naira kamar Haidar?" Kausar ta tabe baki tare da yin tsaki ta ce, "Ai wadannan abubuwa da kika lissafa duk sun tashi a banza don yanzu ya zama solobiyon namiji ba abin da yake iya yi wa mace. Saddika ta ce cikin razana, "Ban fahimce ki ba, me kike nufi? Kausar ta ce, lokacin da na auri Haidar na same shi gwarzon namiji me cikakkiyar hallita wanda ya iya jiyar da mace dadi ko ta ina ban taba zaton zan iya rabuwa da Haidar ba don ta ko ina ya yi min Zamzam ga shi hadadden miji na nunawa sa'a, to dan bakin cikin matarsa ganin ba ta da lafiya komai bai taba gudanuwa a tsakaninsu ba shi ne ta yi min bakin ciki ta kwada masa abu a gabansa ta nakasta shi har kwanciya ya yi a asibiti amma likita ya ce ai ya riga ya nakasta. To yanzu ya dawo gida sai dai in mun kwanta waje daya da shi ya ruda min jiki da wasanni ba ya iya aikata komai wallahi ni na gaji gwanda ya sake ni na huta. Saddika ta ce, "Gaskiya yarinyar kamar ki da kuruciyarki da komai zaman hakuri bai kama ki ba, to amma ba kya tunanin wata rana zai samu lafiya ki zo kina takaici? Kausar ta ce, "Ke kuma kin ji ki da wata magana, likita fa ya ce min ba shi da wata ranar samun lafiya kina so na shiga yawon bin maza da aurena ne? Kinsan ko musulunci ya zama dole ya sake ni. Saddika ta ce, "Gaskiya ne da ki cilla kanki a halaka gwanda ku rabu kawai ki auri Bomboy ............ to amma ba kwanaki na ji kin ce kina da ciki ba."? "Ba ciki ba ne ashe batan wata na yi daga baya na ga al'adata ta zo. A nan ta yi sallar magariba suka ci abinci ta yi sallar insha sannan ta tafi gida. . SALON SO PART 28 to 32. . Haidar da jawahir suna zaune a falo suna kallo jawahir ta kama hamma Haidar ya jawo ta jikinsa yana shafata ba dai bacci za ki yi ba ki bar ni.?" Ta daga kai ka san ni da baccin wuri bari na je daki na kwanta, "Ya langabe murya gaskiya ba za ki tafi ki bar ni tun yanzu ba." Ya rungume ta ya gyara mata kwanciya a jikinsa yana shafa kanta yi bacci a haka in na gama kallo na kai ki dakinki. Cikin mintina kadan bacci ya kwashe jawahir dadi ya cika zuciyar Haidar jin jawahir rungume a jikinsa taushin fatarta da kamshin jikinta shi suke dada sa shi nishadi. Kausar ta yi sallama ta shigo falon ba dan sanin muhimmancin sallama a addinin musulunci ba da bai amsa mata ba. Ya dako kai ya kalle ta, "Ina kika je sai yanzu da daddaren nan za ki dawo bayan na ce ki dawo da wuri.?" Ta kalle shi ta ja tsaki, "To ina ruwanka da dawowata da wuri ko ba da wuri ba? Kai ba wani cikakken namiji ba bare ka ce za ka yi kishina." Jawahir ta dan motsa ya sake rungume ta yana jijjigata kamar yarinyar goye. Kausar ta yi tsaki an dai fadi ba nauyi miskinin kawai kana luguiguita yarinya kai ba wani katabus za ka iya yi mata ba." Ta shige dakinta Haidar kuwa ya yi mata shiru ne gudun kada jawahir ta farka amma ya ji haushin maganar da ta yaba masa. Da ya ji kallon ma ya ginshe shi ba zai iya ci gaba da kallon ba, don tsananin dacin da zuciyarsa take yi Jawahir da tun shigowar Kausar ta farka ta ji duk abin da kausar ta gayawa Haidar ranta ya yi mugun baci, ba ta san sanda hawaye ya fara zubo mata ba. Haidar da ya yunkura zai mike da jawahir a kafadarsa sai ya kula hawayen da take yi hankalinsa ya sake tashi ya kira sunanta, "Jawahir lafiya?" Tayi saurin zamewa daga jikinsa ta durkusa kasa tana kuka ta fara rokonsa don Allah don Annabi yaya ka yi hakuri ka yafe min abin da na yi maka, ni na jawo maka matsalar da kake ciki wallahi tallahi ba da niyya na yi maka haka ba kan tsautsayi ne da kaddara, ina neman afuwarka da gafararka ko na samu sassauci a zuciyata." Ya mike tsaye ya kamo kafadunta ya dago ta ya rungume ta a jikinsa yana share mata hawayen, "Yi shiru babyna daina kuka ba so ki kuma irin wannan tunanin a zuciyarki, ki sani duk abin da Allah ya yi zai samu bawa daman tun fil'azal rubutacce ne, kuma babu wanda ya isa ya kankare shi ko ya goge shi. Don haka ki kaddara daman can Allah ya yi hakan za ta faru da ni, don haka ni ba na so na ji kina cewa ke ce sanadi kada ki kuma fada, ni na yarda da kaddara don haka ba na zarginki da komai, ki kwantar da hankalinki ba na son ganin ki cikin damuwa, kin ji ko. Ta daga kai alamar amsawa, "To mu je ki kwanta. Yana rugume da ita har dakinta, ya raka ta tolet ta yi borush ya riko ta sai da ya kwantar da ita a gadonta ya ja bargo ya rufe ta ya kunna mata A.C ya sumbace ta a kumatu ki yi bacci lafiya babyna. Ya juya ya fita ya nufi nasa dakin. Yana fita jawahir ta mike ta dauko tsaleliyar rigar baccinta ta saka ta shafe jikinta da humra. Ta dade feshe dakin da Air Freeshner nan da nan sanyin A.C da daddadan kamshi suka shiga tashi. Ta matsa mouth freeshner a bakinta nan da nan sanyayyen kamshi ya rinka fita ta haye gadonta ta yi lumtsim da ita. Haidar ya shigo wanka ya fito ya shafe jikinsa da turare ya hau gado dan kwanciya amma ina baccin ya gagara sai juyi yake yi yana tunano lallausan jikin jawahir da taushinsa, ya san ina bacci zai dauke shi, ya sa kayan baccinsa ya fito ya rufe dakinsa ya nufi dakin jawahir. Ya sa safayar mukullinsa ya bude dakin ya shiga ya mayar ya rufe. Ya shiga cikin dakin nata wanda sanyin A.C ya gama ratsa shi, ga man nan na turarenta mai dadin kamshi yana tashi. Ya kunna fitila ya yaye bargon da ta rufa ya kalle ta cikin tsaleliyar rigar baccinta wadda ta kara fito mata da sigar kyanta, baccinta take yi hankali kwance. . SALON SO PART 33 . Ya kashe fitilar ya hau gadon ya shiga cikin bargon ya sa hannu ya shafo ta. Cikin razana ta farka a firgice ta yi zumbur ta mike tsorace tana wayyo Allah na Yaya na shiga uku, wayyo Allah yaya na ka zo ka cece ni." Ya mike shi ma ya riko ta, ta dada firgicewa tare da sa kuka, "Wayyo na shiga uku yaya ka zo ka cece ni." Ya ce, "Jawahir meye haka? Ni ne fa Yayanki Haidar ba ki gane ni ba ne? Ya kunna fitila ta daga kai ta kalle shi ta mayar dakanta kan kirjinsa ta kwantar tana ajiyar zuciya. Ya sa hannu ya zagaye ta ya kashe fitilar ya yi gadon da ita. Ya kwanta tana manne a jikinsa, jikinta sai bari yake yi na tsoratar da ta yi. Zuciyar Haidar fes yau ga shi manne da jawahir dinsa, abar sonsa shi kuwa ya taba jin jiki me taushi da santsi kamar na jawahir dinsa? Shi dai bai gushe ba yana sambatu da jin dadin tattausar jiki har bacci ya kwashe shi. Da asuba ya riga ta tashi sai da ya dauko alwala sannan ya tashe ta ta tafi yo alwala kafin ta dawo ya tayar da raka'atainil fajri ita ma ta tayar suna idarwa suka tayar da sallar asuba Haidar ya ja musu limanci. Suna idarwa suka ja carbi suka yi ta yin addu'a har suka shafa ya bude musu kur'ani suka biya tare suka sake yin addu'a suka shafa. Ta durkusa gabansa yaya ina kwana. Ya amsa cikin murmushin jin dadi kin kwana lafiya yaya tsoro? Ta yi murmushi ta mike ya ce, "Ina za ki? Sai da ta rissana sannan ta ce, "Kicin za ni. Ya ce "A'a taho kwanciya za mu yi suka koma gado suka kwanta. Bacci ya dade da kwashe su wani gigitaccen bugu ne ya farkar da su a wahalce Haidar ya zare jikinsa daga na jawahir ya mike ya nufi kofar ya bude. Kausar ce ta cukuikuye masa wuyan riga tana cewa, "Kai wallahi sai ka sake ni takardarta za ka ba ni ba zan iya zama da miskini ba. Ya wankawa fuskarta mari ya ce, "Ni kika shakarwa wuyan riga, dan iska za ki mayar da ni? An ki a sake ki din ki je ki gayawa duk wanda za ki gayawa. Ta dafe kunci ni ka mara to wallahi sai ka gane kurenka. Ta juya ta yi dakinta ta dauko mayafi ta yi waje ta hau mota ta tuka kanta ta fice daga gidan. Kotu ta nufa ta shigar da kara. Haidar yana gida sun gama shirinsu sun ci kwalliya kamar masu xuwa fati, sun gama karyawa ke nan yaron gidansa ya yi sallama a kofar falon aka amsa masa ba tare da ya shiga ba ya ce Yallabai ana sallama da kai a waje. Ya ce, "Okey ga ni nan fitowa. Ya mike ya fita Da mamakinsa suka gaisa da bako ba tare da ya san shi ba. Bako ya mika masa zungureriyar takarda, "Ni yaron alkali ne ga shi wannan sammaci ne daga kotu matarka tana kararka. Haidar ya rinka juya takarda a hannunsa cikin mamaki ya ce, "Okey je ka na gani. Yaron alkali ya juya ya tafi, Haidar ya shiga gida Ya cewa jawahir zai je gida yanzu Abbansa yana son ganinsa. Ta yi masa kyakkyawar addu'a tare da fatan Allah ya dawo da shi lafiya." A hankali ya rinka juya motar yana mamakin hali irin na kausar. Yana isa gida ya samu Abbansa a falo da Anti suka gaisa sai ya mikawa Abbansa takardar da aka kawo masa ya ware takardar ya karanta. Abba ya hangame baki tare da yin salati. Cikin yaya? Me ya hada ku? Haidar ya kwashe labarin komai ya gaya masa. Abba ya kama salati amma wannan yarinya ta ci mana mutunci. Anti ta ce ka sake ta kawai ba sai an je gaban kotu ta tsinka mu ba. Nan take Haidar ya rubuta mata takardar saki daya Anti ta karba ta bawa me aikinta tace ta yi sauri ta je direba ya kai ta gidan Saddika kawar Kausar su kaiwa Kausar din. Kausar kuwa tana ganin takarda ta cika da farin ciki inda a nan take ta yi wa alkalin waya ta ce ta janye shari'ar ta yi sauri ta koma gidan Haidar daman ta sa 'yan matanta sun hada mata kayanta na sawa da duk wani abu na amfaninta na kwalliya suka judo mata akwatunanta suka loda su a but direba ya je su zuwa Airport suka yanki tikiti suka nufi Abuja. Abbab Haidar ya dube shi ya ce, "Bana so ka sa damuwa a ranka bare ka zo abin yana damunka daman na gama shirya muku tafiya xuwa kasar waje Kai da jawahir za ku je asibitin Cairo sabo da haka ku je ku fara shiri nan da sati daya za ku tafi. "To Abba mun gode Allah ya saka da alheri Ubangiji ya kara budi. Haidar ya koma gida yake gayawa jawahir abin da ya faru duk da jawahir ba ta son zaman Kausar a gidan amma ba ta ji dadin sakin da Haidar ya yi mata ba. Ba su da wani lokaci sai na shiri da ziyartar 'yan uwa suna yi musu sallama. Ranar da suka je Abuja gidan Ankul Anti Maryam ta ce ya dai 'yata in ce ko dai har yanzu kina shan abubuwan da na gaya miki? "Ai Anti tun ranar da na bar gidan nan ban yi fashin shan kayayyakin nan ba, don wasu abubuwan ma idan na hada har da Yayan muke sha ba tare da ya san ko meye ba. "Yauwa diyata na sara miki yanzu na san kin tsumu kin cika da ni'ima sosai karyar Haidar ya dandana ki ya kuma kusantar wata matar. "Allah Auntyna, "Suka tafa. Aunty maryam ta kwaso mata wasu hadin da ta kuma yi tare da wani turare na gama da ake yi kafin saduwa da miji, tsaraba dai sosai ta hada mata don tafiya Cairo. Sun je gidan Inna gidan Yagwalgwal, gidan Faruk, gidansu Bilkisu, gidan Abba, gidan Dady, duk gidan dangi da 'yan uwa babu inda ba su ziyarta ba. Sha biyu na dare jirginsu ya tashi xuwa kasar Egypt wato inda za su sauka a birnin Cairo inda asibitin da za a duba Haidar yake. Ranar da suka dira gajiya ba ta bar su ba ramuwar bacci suka yi sai washegari suka isa asibitin. Aka saka Haidar a computer cikin lokaci kankani suka gano matsalar ba tare da bata lokaci ba suka yi masa aiki suka kwantar da shi a asibitin tsawon sati daya saboda magungunan da yake sha. Cikin ikon Allah Haidar ya ware ya samu sauki kamar ba shi ba. Asibitin sun sallame shi sun dawo Hotel din da suka sauka. Yana kwance a kan kafet jawahir tana masa tausa sannu a hankali yana wash! Wash!! Tare da lumshe ido. Yau duk ya wani shagwabe mata ya narke mata ta hana ta sukuni daga ya ce, nan yana cuwo sai ya ce can. Sai bin sa take da lallama cikin tausayawa da kyar ta samu ya yi bacci ta shiga tolet ta yi wanka ta fito ta gyara jikinta da hadadden mayuka masu kamshi tare da turarukan da ta mulke jikinta kowacce gaba ta jikinta kamshi take fitarwa. Ta saka 'yar bingilar rigar bacci iya cinya me hannun shimi ta dada feshe dakin da Air freeshner. Dakin ya dau sanyi da daddadan kamshi ta haye gado ta shiga bargo ba ta jima ba bacci ya yi awon gaba da ita. Haidar da idonsa yake a kanne yana kallonta ya mike shi ma ya shiga tolet ya watsa ruwa ya fito ya gama shirinsa ya hade jikinsa da kamshin turare, ya kashe fitila ya hau gadon ya kunna dim night dakin ya yi shiru ba ka jin motsin komai sai karar A.C Haidar ya manne ta a kirjinsa ya matse ta gam, ya tura harshensa cikin bakinta ya rinka tsotsa yana wani salo na daban. Da ya gangaro zuwa kirjinta yayin da ya zare karamar rigar da take jikinta. Bayyanar na shanunta a waje shi ya kara gigitar da shi jikinsa ya hau bari da rawa ya gigice ya dimauce har ya manta a wacce duniyar yake. "KASH MASU KARATU KU YI MIN HAKURI MU HADU A KASHI NA UKU DON JIN HANYOYIN DA JAWAHIR TAKE BI DON SIYE ZUCIYAR HAIDAR YA ZAMO BA SHI DA TUNANIN WATA DIYA MACE SAI ITA. SANNAN KU JI KAUSAR ZA TA AURI BOMBOY DIN NE KO KUMA DAI............ KU BIYO NI A KASHI NA UKU AMMA SAI NAGA COMMENT DA YAWA IDAN DAI DA GASKE KUNA SUN CIGABAN. . SANNAN MURA TA RIKE NI WATA/WANI TAYI/YAYI VOLUNTEER TA/YA SAYO MIN TOM-TOM IDAN KUMA NAJI SHIRU............. HMMMMMM . SAI MUN HADE. . (((((SALON SO))))) (((((PART 34)))))) . Tunda kun hana ni Tom Tom dina shikenan, amma fa........ Ko da yake ba sai na fada ba. . Jikinta ya rinka rawa da karkarwa kamar mazari. Ta kasa wani katabus sai kuka data ke yi tana yi masa magiyar daya hakura ya kyale ta. Haidar kuwa kusan ma iya cewa hankalinsa baya jikinsa saboda samvatu da ya rinka yi yana surutai. Hankalin jawahir ya tashi, ta rinka dukan Haidar tana girgiza shi yayin da ta tsala wata kara shi kenan Haidar ya cika aiki. Sai da Haidar ya gama samun nutsuwa hankalinsa ya dawo jikinsa sannan ya kula da halin da jawahir take ciki sai nishi take yi sama-sama fuskarta da fulon da ta ke kai sun jike da gumi da hawaye. Inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un, ya dago ta yaga ta koma ta langabe a hankali ya ajiye ta a gadon ya nufi tolet ya cika baho da ruwan zafi ya zuba datol yaje ya dauko ta ya sakata a ruwan zafin ya rinka buda mata kafafuwanta ruwan zafin yana ratsa ta. Ita kuwa Jawahir sai 'yar kara take yi irin ta galabaitar nan da wahala. Haidar kamar zai yi kuka saboda tsananin tausayinta. Sau uku yana canza mata ruwan ya karanta mata niyyar wanka ta fada a zuciyarta, ya yi mata wankan tsarki shima ya yi yana dota a tawul ya kawo ta dakin ya zira mata doguwar riga shima yasa jallabiya. Ya dauki waya ya bugawa likitan hotal din cikin lokacin kankani ya zo ya duba jawahir ya yi mata allura ya ba wa Haidar magungunan da zai bata tasha. Likita ya yi musu sallama ya fita Haidar ya tsiyaye mata madarar kwali a kofi tana manne a kirjinsa duk ta wani langabe don bata da kuzarin komai sai tsananin kasala da ciwon jiki ga radadi da yake damunta. Ya dago kanta ya sa mata kofin a bakinta ta langabe cikin shagwaba ta ce ni bazan iya sha ba, yi hakuri bebi na dan sha kurbi kadan kin ji kinga magani zaki sha don jikinki ya wartsake Ta kurba ta hadiye da kyar, ta kau da kai, "Yi hakuri dan kara kadan kinji bebi na. Da lallashi da lallama ta dan sha da yawa ya bata maganin da ruwa ta sha ya dauke ta suka koma daki lokacin karfe biyu na dare, ya kwanta a gadon ya dorata a kirjinsa ya rungume ta tana ta faman raki wayyo yayana bayana kuguna kaina yaya ko'ina ciwo yake yi min "Sannu bebi na Allah ya yi miki albarka hakika kin cika 'yar halak da ki ka kawo min budurcinki lafiya. Allah ya yi miki albarka Allah ya saka miki da alheri. Ubangiji ya bamu zuri'a ta gari." Ya rinka shafa bayanta yana yi mata tausa kadan- kadan, yana mammatsa mata jikinta bacci ya dauketa. Haidar ya rungume ta ya kankame kamar wani zai kwace masa ita, amma maganar bacci babu ita don tsananin dadi da zumudi ya hana shi gyangyadawa. Mamaki ne ya cika zuciyar Haidar yanda ya ji dandanon zumar jawahir yanzu jawahir din da ya raina ce Allah ya wadata ta da ni'ima haka? Lallai dan hakin da ka raina shi yake tsone maka idonka. Yau dai kam ga shi jawahir ta tsone masa idon, lallai Allah yana sonsa da ya dawo masa da jawahir bayan subuce masa da tayi a baya, Allah ya taimake shi bai yi wautar sakin ta ba. Ai dole ne ya tashi ya yi nafila don

Chapter 9 of 13