Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
suna tare kuma dama kamarsu daya intisar ce kawai take kama da mowana amma miqdad da masoyi abbansu ne. Taxama barbar mace kana kallonta kaga wacce take cikin daula da jindadi tayi freesh fatarnan tayi jaxur tamkar jini yaytsartuwa. Xaune take kan luntsimemiyar kujerar falonta wanda yakawatu dakayan jindadi daban daban wata tsaleleyar sarka take sawa awuyanta wani yaro wanda baxai wuce shekara 4,ba yafado kanta yanakuka shabe shabe harda shashsheka tarumgomsa tana shafa kansa Ya isa ya isa masoyi menene kodai shagwabarce tamotsa Yagirgixa kai tayi murmushi tanashafo habarsa Toh menene nasan kaifa baka kuka banxa saikaso shagwabar ko Yadaga kai yana dan murmushi takara rumgumesa Tohm maxa fadamin wanene yatabamin masoyi Ummu ba yaya bane Yayi maka me Donna taba masa loptop yabigeni abaya haka Yafara yafitar mowana abayanta duk da hannunsa baikaiba Tayi dariya sbd yadda yake gwarancin yanamata dadi Kyalesa xaixo yasameni aikasan baxan barsaba yataba masoyi ko Eh ummu Tohm yauwa sauri jeka wurin nanin ku lokacin shan kununka yayi Aikuwa dagudunsa yaruga yana dariya Tohm ummu. Miqdad ne yashigo yanacewa Ummu lokacin addu ah yayi fa don shida cif ina intisar da masoyi suxo muje masallaci Hara rarsa tayi Kadakarmin yaro ko miqdad bana hanaka taba masoyi ba, Ohhh sorry yaruga jikinta yana kama hannunta Ummu kinsan waye masoyi tawajen fitina da rashin ji ai tohm shiyasa nadan tabasa kadan bada xafi ba, Duka takaimasa yakwafce yana dariya Au kadan kace ko toh tsaya inrama masa kaji mana Aa ummu wlh baran tsayaba kiga nibari ma natafi wajen waxifana nidaya tunda 'ya'yan naki yau kin hana Miqdad takira sunan sa bayan yafice Yadawo Kaga intisar tana gidan hajia kashiga wajen nanni kaga ko masoyi yagama shan kunun saiku tafi dashi amma nahanaka tabamin yaro karka sake kome yayimaka kaxo kafadamun nixanhanasa dakaina jeka Tohm yace yana karafita Siyam ne yayi sallama da gudu miqdad yaruga ya rumgume sa Oyoyo my boy Abeiy sannu da office Yawwa yaukam nagaji my boy ba goyo Ya yayi dariya yana kama hannun sa Ummmm ni ni gaskiya abeiy kamin ko kasa ummu tamin Harara tajefesu da ita Siyam yaja hannun miqdad xuwa inda take jakarsa ta amsa tana masa sannu daxuwa Allahamdulillah office matar gida yagidan Tai murmushi Abban yara kenan gida kam allahamdulillah kasan lfyr kace abar fatanmu akullum sbd kaine gidan megida Yayi dariya miqdad ma yaya kyalkyale da dariya harsuka gama yanayi duk saikuma kallonsu yakoma kansa inda yake kallo suka bi da kallo me xasugani inba masoyi ba yayi gaja gaja da jikinsa da manja tundaga kansa har kafarsa idanunsa ne kawai masu haske amma duk yayi jaxur da manja sannan kuma yatafi kan dani table yana wasa da wayar mowana duk itama ya mulketa da manja saiwasansa yake tamkar wanda yake akan sahara sabd jindadin wasan. Dukkansu shuru sukayi kafin mowana tayi dariya saisu duka suka fara dariya harda kyakyatawa sannan hankali masoyi yadawo kansu aikwa shima saiyafara dariya yanadauko wayar datasha manja yanufo mowana Ummu wanki ungo Matsawa take yayin da Siyam ma dasauri yaja dabaya yana kiran Jeka bata wayarta Dagudu taruga wajen Siyam tana kiran Nanni nanni Kafin kace me masoyi yatafi dasauri xaidakumeta aikuwa ta tsille sbd fararen kayane jikinta miqdad me xaiyi inba dariya ba shiko masoyi dayafuskanci kamar gudunsa sukeyi saiyafara binsu dai dai yana kyalkyala dariya shi abinma nishadi yake basa Nanni ce tashigo tana cewa Gani hajia Dalla dauke masoyi kije kigyara masa jikinsa kina ina har yashiga kitchen yabata jikinsa haka Daukarsa tayi ita batare data jira komiba tasabasa kafada Wlh hajia nashiga toleit ne bansan ma yashigo ba Tohm jeki dashi kigyara sa kirinka kula da yaron nan masoyi fitinarsa tayi yawa wlh Aaaf banadake sa kina ganin laifi naba Miqdad yafada Kaga rufe min baki tafi waxifar dakatafi gulma tadawo dakai dabaya Yayi dariya yana kallon Siyam Abeiy saika taho Tohm boy wanka xanyi kawai ai nafito Bayan fitar miqdad Siyam yakama hannunta suka tafi dakinsa nasama yana cewa Saki ranki sarkin fada kedai kar ataba masoyi in anaso aga fadanki atabasa Sosai makuwa Toh aikwa shine maganinki dongashi yamiki chaba chaba dawaya nifa naso ya dakumeki da manjan nan najikinsa Takaimasa duka yarike hannayen yana dariya Ehmana Suka karasa shiga dakin wanka sukayi tare yasa jallabiyya itama doguwar riga tasake tana cikin fesa masa turare masoyi yafada dakin yana fadawa jikin ta yana goge fuskarsa da rigarta Duka suka kallesa Tsirara yake bako wando saima ruwan wanka dake jikinsa da alama wanka nanni tagama masa yagudo kafin tashiryasa Siyam yadaukosa sbd yana son yaron har ransa Masoyi wanka akayi Umm Toh kaje asama kaya kadaina gudowa ahaka kaji Aa ummu ummu kiji abeiy Menene yace ma kaga kyalesa xomuje ninasa ma kayanka kutafi masallaci tare Jamuje gidan ajiya Eh xaku Yeeeeeeee dani abeiy dani Haka awajen shafa man dakyar akagama sbd yadda yake fakar idonta yayaba ako ina kayama haka anasawa yana xillewa ahaka tashiryasa yasabesa suka fita tana daga musu hannu. Bayan sati uku mowana tahaifi danta namiji wanda yaci sunan babanta tujjani suke kiransa Amjad. ALLAHAMDULILLAH ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LITTAFI MAI SUNA (SADAUKAR DA SO) GODIYA GA ALLAH MARAR ADADI INA KUMA ROKON ALLAH YA KA RAWA ANNABI DARAJA DA WASILA DA FADILA DA KARAMA FILJANNATI ALLAHUMMA AMMIN. MANUFA Manufar marubuciyar littafin SADAUKAR DA SO: Tohm abindanake so mutane su fahimta anan shine hakurin dai shifa hakuri dakukeji anafada abaki kamar wani abun banxa sakamakon haka wasu suke daukarsa toh bafa abin banxa bane duk da wasu mutanen kuma dama sundade dasanin amfaninsa dakuma darajar ma abocin yinsa. Ba ayin hakuri kuma akasance akasa ko atabe Allah yanasakawa mai hakuri da alkhairinsa na duniya da lahira alkhairan hakuri nadayawa 'yan uwa sbd yadda kayisa adadin tsawon hakurin dakai shine adadin sakamakon alkhairin daxakasamu awurin Allah. Wannan xakui dubane ga rayuwar mowana yadda tasamu kanta ita da mahaifiyarta yayinda idan maikaratu yaduba tujjani mahaifinta shima hakurin yayi da 'yan uba suncucesa suncuci mahaifiyarsa karshen acikin xalinci suka mutu kuma suna masu hakuri saigashi bayansa ta samu cigaba bayansa ta daukaka bayansa tasamu ribar hakurin da magabatanta sukayi meyasa baxamu kyautata xuciyarmu ba mudauki hakuri musaka arayuwar muba?, Toh daga karshe ga yadda sakayya taxowa hajia maryam dafarko tarasa danta itama kuma ta hauce xuri ar taki albarka bakidaya yadda akeso din ba asamuba ahakama fa bataga komiba muxauna da Allah lfy saimusa riba gaba da baya. Itakuma dama duniya bakomi ake nema asamuba dole inkasamu wani kahakura dawani in Allah yayaba da hakurin ka saiya baka madadi ko yabaka wanda yafi wanda kanema karasa afarkon, haka abinyake kwarai makuwa, musali yadda Adeel yadauki hakuri akan mowana yadauketa duka yasadaukarwa da abokinsa sbd yaga hanakalinta da tunaninta baya wajensa xata aure sane kawai sbd wani dalili na mutuntawa, alhalin kuskure ne aikata haka sbd shi aure anaso aginasa atafarkin gaskiya dakuma soyayya sannan abokin rayuwar nan yakasance yayi maka akasin haka aure baya listin yayi amfani dawannan yahakura da ita duk da yadda yake jin xafin abin aransa amma daga baya saiyasami madadinta sak hartafi ta ogar siyam wayewa ma. Tohm kuyi naxari dakyau xama lfy yafi xama dansarki 'YAN UWANA INA GAISUWA GAREKI BLOOD SISTO DEEJA 'YAR UWATA ABAR ALFAHARINA ALLAH YAKARA KUSANCI GA ABINKAUNA DA MURADI ANNABIN DAI (S, A, W) I LOVE YOU UMMA NA WANDA BANSAN IYA YAWANSA BA 😭😭INNA NILLAHI WA INNA ILAIHIR RJ, UN😭😭 ALLAH YAYIWA HAJIA MARIYA RASUWK KAKATA 'YAN WANA DA DIKKAN NIN 'YA'YA AWAJEN HAJIA MARIYA INA YIMANA GAISUWA ALLAH UBANGIJI YABAMU HAKURIN RASATA ALLAH YAJIKANTA DA GAFARA ALLAH YASA TAHUTA MUMA INTAMU YAXO ALLAH YASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI ALBARKAR ME ALBARKA ANNABI MUHAMMAD A(S, A, W) ALLAHAMDULILLAH SHAMSIYYA ADAM (MATAR YAYA) Whatsapp no. 08160375544 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 11 of 11