Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»ΏπŸ˜₯🀣SADAUKAR DA SO! 2020 Na Shamsiyya Adam matar Yaya) Bismillahir rahmanr rahim. Fadakarwa. Wannan littafi daxaki karanta ko xaka karanta tohfa kasani kisani babu wata manufada da akayishi don wani ko don wata ko dan aci mutumcin wataba, aa wannan littafi daxakukaranta labarin dake cikinsa labarine kagagge wanda yahada da 'yangyare gyare na abubuwan xamani dasunaye da kuma irin furicin daxan amfani dashi wajen ganin wannan labari yabada ma anar da akeso kuma ya isar dasakon da ake damuradin isarwa ga 'yan uwa kuma abokan arxiki.toh yaumadai nice dai SHAMSIYYA ADAM. Dauke dawannan littafi SADAUKAR DA SO wannan littafi nawane ninarubuta kayana bankwaikwaya nakowaba bandaufasahan wani ko wataba wlh donhaka nima dik wanda yajuyamin littafina koyadauka min wani abudaga ciki yachanja wlh tallahi banyafeba kuma Allah ya isa inabinsa rangobe kiyama wannan kenan. Mujexuwa cikin wannan labari medauke dawata iriyan soyayya maiban mamaki darikita tunaniπŸ‘πŸ˜πŸ˜πŸ˜ kudai kubiyo 'YAR ADAM WATO MATAR YAYA ❀️ ❀❀❀ Axaune take gaban wani danmadai daicin mudubun daki dake lillikeda farin selatif dik gefe gefensadakuma saman katakon da Alama dai yasha jiki yatsofa katakon, kan mudubin yayi baki yakwakkwaje nakai dubana bisa madubin roban man basilin nafara karo da ita irin dan 150 ajiye sai powder mai biyu silic sai kwalli da dan manbaki dajagira biyu. Nakai duba gadakin duka, gado ne atayamma dauke da 'yar yaloluwar katifa wacce tarufta saikaragar gadon data futo tagefe dagfen gadon ramarmiyar katifar gadon takoma tsakiya sai cover maihudu amma dik murfin acire suke anjijjingina ajikin covern ahaka, dagawannan bakomi adakin sai wannan 'yar budurwan dake gaban mudubi wacce bansan me takeba nadaiga tafuskanci mudubin kawai ba abindake sai tunani wanda dik shishshigina da ancusaina wlh nagaxa jin komai game da abundatake tunani. Hawayene sannu ahankli naga sunfara ganganarowa daga idaniyar wannan budurwa dabansan wacece ba har yanxu kuka tacigaba dayi mara sauti tamkar bagobe yadda hawaye yake fama xuba a idanunta bayanta dau wani dogon lokaci tana kukannan saikuma naga ta mike tsaye dasauri tamkar wacce tatuna wani abu dayabata nata sif innan naga tanufa dasaurinta batare data daina hawayenba tabude saman sif intasu rubabbane bataixato ba saijin murfin tai bisa kanta kaaaaaaaaaf kakeji yadaki fuskarta yakuma danneta take goshinta yafashe yafara xubar jini Dafe guntai dake mata wani masifaffan ciwo mai tsanani tature murfin dagakanta tamike jinin nabin fuskarta har yarufemata ido daya ga hannunta ma dik jinin. Kukanta yaki saurarawa yayin da hawaye baifasa binfuskartaba dankwalin kanta takwacce tadaure goshin nata inda yafashe tadafe bango kanta akasa takarasa gavan covern tadaga dan dankwalin datasa tarufe kayanta dashi saman kayan naga tadauko wani litta f da biro tadawo gaban mudubin tadora littafin akai tare dajan bencin datake kai sosai jikin mudubin sannan taxauna tabude littafin rubutu ne sosai aciki ganinai tashafa wani xanen fuska dake cikin littafin anyi dirowin dinsa tasake share hawayen dake xubowa daga idanunta. Ahankali tadaiko biron tafara cigaba da rubutu Bari nalallaba muga koxan iya gano muku abindatake rubutawa kunsanfa banaso taganni sbd inaso nadauko muku rahoto maiyawa muje xuwa bakuji komiba mutkar kunatare da 'YAR ADAM Tafara rubutun kamar haka tana kumafurtawa axahiri sbd innafuskanta Daidai kamar tana begen wani abune Wanda yayi mata nisa "Wannan wata rayuwace damukeyinta Maicike da abubuwan mamaki wani yasakafarinciki 😁😁 wani kuma yasaka kuka 😭😭 wani lokacin kuwa Saikarasa shin menene ma abinyi πŸ˜”πŸ˜” Idan rayuwa tayi tsanani 😒😒 kowani abu yadaure maka kai tabbas Allah shine maiyin yadda yaso akuma lokacin Dayaso sarkin dik wani abu mairai da marar'rai idan har kinyadda da Allah kekam mowana toh kidauki kaddararki da hannu 2,ubangijiki natare dake Kuma baxai kunyataki ba tabbas tunda Kikaga haka akwai yuwuwar wani avun Sirri na alkhairi acikin rayuwa. Xuciyata kadai ke rarrashina akan dik Wata damuwata, saboda tafi kowa kusanci da kwakwalwata da dik sakon dajiki xaikarba maidadi ko akasinsa kamar yadda yake faruwa yanxin Nazabeta amatsayin makusanciyata sbd xatafi kowa rufemin sirrina Tabbas ina xubar da hawayena ina jinjina Yadda rayuwa yake domin indai daranka toh kasha kallo dikkan xatona Da burina suna tare dani, akasan xuciyata lokaci daya narasa kodaya Sbd haka Allah yaso, don haka nahakura nabawa xuciya da idaniya Hakuri na rungumi rayuwa na😭😭 Allahu akbar! Na tunkari wani rayuwa harna saknkance nabada daragama da karfin gwiwa abinbaxai faduba gabadaya Masu karatu muje xuwa gaba koxamu iya jinjin komenene Dama xuciya bakomai xata nema tasamuba kuma ba komai xata xatanema tarasa ba amma ta mowana tarasa komai cikin burinta da dikkan tanajinta ashe haka rayuwa take! Ashe haka kunci yake daxaran yadirfafi xuciya! Yaushe ne xubar hawayena xai tsaya? Yaushe xansamu farinciki gamsashshe kamar yadda sauran mata suke samu? Ba amsa sbd nakasance tamkar mahaukaciya tunda nafara soyayyarka ME KYAU, natabbata xararriya menene marabar mahaukaci dani mowana tunda randa nafara ganinka tunlokacin nakarbi satifiket din hauka darashin sanin makamar rayuwa. Tafashe dawani xaxxafan kuka bayan tayarda alkalamin rubutun kasa. Bakaramin tausayamata nayiba musamman yadda nafuskanci masalarta wayanta ne yashiga kuka ahankali dilililin dililillin kamar yadda kukan nokia ke tashi daxaran ankira dauko wayar tayi wacce dik tasha jik takode bako murfi sai kyauro da akai amfani dashi wajen nannade wayar dashi sbd kar gidan madannan yacire ko batir yafadi. Sa wayar tai akunnenta bayanta danna madannin daxai sada ta damekira "Wasalamu alaiki Ta furta cikin nutsuwarta wacce ba arasata da ita adik inda take akuma kowanne hali take Bayan dan shurun daya gifta sbd sauraron mekiran " kiyi hakuri hubba baxan iya xuwa ko inaba yau koda momma na nan, Daga bangaren can akace "Meyasa karkimin haka mowana dan Allah kinga harna fadawa umma tare xamu yakamata kicire komai aranki tunda baxaki fadamun abundayafarun ba Mowana ta danne kukan dake taso mata sbd famin da hubba taimata "Banaso banaso hubba matsalata inasakaki aciki kema tanadamunki dan Allah karki damu da halin dakike jina aciki haka Allah yaso ni narayu baikamata kema kirika sa kanki aciki ba, Kit takashe wayar tanakara tsinkewa dawani sabon kukan. Part 2 FARKON LABARI. Musalin karfe hudu dawani abu hubba ta xo sallamma taicike da yar murnanta adauke afuskarta tashigo dakin "Albishirinki kina ina abun alkhairi yasamemu abunda mukaita dakon jira Mowana tafito da gudu tafada jikin hubba suka rumgumi juna "Goro fari kal Allah yasa kice min munsamu karbuwa Hubba tai dariya suka rike hannun juna tare sukafito "Miyasa kika cdan a haka da wuri dan Allah tohm hakane kuwa yanxu inna taxo tafadama ummana har gida Wani tsalle mowana tai tanafita daguda cikin gidan wanda yakasance dan karami sai dakuna biyu dabandaki da madafi ginin kasa ne wanda yatsofa don yafara xaixayewa fadawa tai dakin girkin gidan wanda aka yishi da langalanga yayi baki sosai sakamakon hayakin ice da ake konawa nanga wasu tukwane duk sunbaki cikinsu ne kawai mai haske, gaban murhu nahango wata mata xaune bisa wani dutse dan madaidaici tana tura wutan icen dake ta hayaki saida kyar tasamu takama , doguwar macace wankan tarwatsa 'yar kimanin shekara 40 maidauke dakyakkyawar fuska ga manyan idanu duk da hayakin dake cika mata ido hakan baxai hana kaga kyanta ba tsantsan wahalane kawai da talauchi yajigatar da ita sai hawayen yaji ne ke fita a idanun nata, tana yarcewa tare da gumin data hada, Mowana ta dafe bayanta tana dariya Momma Kinji kyakkyawan lbari inna jamila ta ce ance akaimu hajiyar xataganmu Matar tajuyo tana murmushi Masha Allah tohm yaushe kuma xa akaikun ainaga wucewar hubba yanxin dagudu dama nai tunanin hakan ne yafaru Wlh momma kinga idan naje nai aiki nasamo mana kudi saikidaina aiki da ice mangal xansaya miki da sabuwar tukunya Toh Allah yasa dai mowana ta fatana Allah yataimaka yakuma kare ki adik inda kika shiga Hubba tafito Momma ina yini Lfy klau ya umman? Tana nan lfy klau tace ingaisheki Ina amsawa, aiki kuma kice ansamu yanxu mowa take fadamin Allah yasa kufara asa ah hubba kuma ku kula sosai ranar daza akaiku hajiyar taganku saiku samu kayanku masukyau kusa sbd kunsan su masu kudin nan ba sa son harkar talaka kukuma gaida hajiyar harkasa kunji Mowana da hubba suka kalli juna Tohm momma ai gobe nema inna jamila tace xatakaimu Toh Allah yakaimu Mowana ta dafa kafadar momma tace Momma na xankaiki makka idan nasamu kudi fa ke da umman hubba Dariya sukai momma ta harireta Kefa dadina dake ba arabaki da shiririta ke bakya girma kodan bakida kanine oho kodayake dama haka din ai hubba ita dayake tana da yaya tanada kanne aitafi ki hankali Taitirjiya dakafa tana tabe fuska Hubba tai dariya Laaa momma kuma kinga Allah bashiririta bace kina ganin wasa saikiga hakan yatabbata domin kadan daga cikin ikon Allah ne, kuma hajiar daxamu aikin gidanta maikudice sosai wlh momma inda muke jin lbari wurin inna jamila tace gidan hajiya bera'u yakai girmana layin nan uku ma aikata ne daban daban acikin gidan kowanne danasa abindayake, muma bamusan aikin daxa abamuba samunje kinga kwa in akabamu aiki mai gwabi xamu samu abin arxiki Momma tai dariya tana mamakin wayo irin na hubba da mowana ga kokarin ganin sinsa iyayensu farinciki "Hakane toh aikinsan wasu masu kudin ne basa ba da kudi dakirki sai dai kaitamusu bauta kinga kamar gidan alhaji sallau danai aiki acan baya biya dakyau ahakanma sai wani watan yashiga xaibiyaka nawancan watan ga rashin mutumci damatansa ke dashi shiyasa nagwance bansake fita aikin gidajeba Mowana ta ce Aa hajia bera'u bahaka take ba donkwa mutanema nafada sbd bamu kadai muke tason aiki agidan ba kawai dai inna jamila ne taxabemu tace muxa ta tambayowa Hubba tace Bakaramin dadi naji ba wlh sbd nasan kwanan nan muma xamu fito gari Sukai dariya suna tafawa Momma bari natafi umma najira na dama cewa nayi bara naxo nafadawa mowa tashirya da wuri goben Tohi hubba yayi kyau kigaida umman Allah yakaimu Mowana taja hannun hubba sukai kofar gida suna tattaunawa akan tafiyar tasu tagoben. Cike xuciyar mowana takwana da murnan xuwa wannan aikin sbd tanajin ajikinta cewa silar aikinnan ne xasu samu sassauchi daga wannan kangin talauchi wanda abincin daxa su sa abakima wataran gagaransu yake badan momma tafara sana ar sai da kosai agidaba dasafe Allah yataimaka kuma tana samun abundaxa alallaba aci, gari nawaye tatashi kwa tasha wanka tashafe jikinta da mai tadauko sabuwar doguwar rigarta wacce takasance yar kanti tare suka tara kudi ita da hubba suka siyo akasuwan kwari dabikin wata kawarsu merama da akayi yau wata biyu bayan tashafa powder tasa kwalli tareda gyara gashn girarta yakwanta balaifi taikyau don mowana badagananba taikwalliya ko yaya take kaga tadaukyau tamkar kadauketa musamman tasa janbaki amma yanxu batasaba sbd tsaro hijabinta kato tadauko kalar blu dak wanda yasha guga har wani kyalli yake tasa yakai yadi hudu hijabin don harkafafunta yarufe bakagani amma yayi mata kyau sbd yakarbeta, Sallamar inna jamilace tafargar da ita daga yadda take karewa kanta kallo amadubu kamar taga wani sabon abu ajikinta Fitowa taitana murmushi taga hubba ma tasa irin kayanta itama sak har hijjabin batai mamakin hakan ba dayake tasan tare sukeyin kayansu iyayensuma basa banbanta musu aikwa taji dadi gaisawa suka yi da inna jamila momma tafito suka gaisa sannan sukai mata sallama suka fito tanai musu adawo lfy dafatan nasara. Part 3 SADAUKAR DA SO na MATAR YAYA ❀️ Tunda suka hau nape bawanda yace wa wani uffan kowanne tinanin dayake daban ita kuwa inna jamila tunani take Allah yasa hajia bera'u bata manta daxuwan su yautafita ba don daxu takira wayarta akashe sunyi tafiya manisa tuknna inna tace yatsaya abakin titin nan ya ajesu inna tacire kudinsa dasukayi ajaka tabashi tukunna takallesu kuxo muje Binta kawai suke abaya suna son suga anxo gidan musamman mowana datake cike dason ganin gidan sbd yadda taji anafadar haduwarsa cak tatsaya sbd wata kwana dasukayi tahango wani gida bakidaya gwiwarta sanyi tayi sbd tsabar yadda kyan gidan ya firgitata babbane sbd tundaga inda tahango gidan babu wani ginin jikinsa donbataga karshen ginin ba get hudu tagani biyu abude anafitowa da motoci masu daukar ido bakidaya saita raina kansu ganin haduwa gidan da abundake futowa dagaciki Hubba ce tajawo hannunta data fuskanci tatsaya batabinsu dariya take mata Ke mowana meye haka da Allah kimuje kar inna jamila taimana nisa Get in farko inna jamila ta tsaya dasu tanaduban get man fuskarta dafara ah suka gaisa sannan suka fice Woow mowana da hubba suka firta atare suna sakin bakin wajen kallon haduwar relan gidan wani runfar aje motoci idonsu yakai wajen sukaga motoci reras tamkar wani sabon compny saida motoci kala kalane masu kyaun gaske wani katon lambune daga can nesa dasu suke hangosa sbd kukan tsintsaye dake tashi yasa hankalinsu yakarkata wajen sakin baki mowana tayi tana murmushi sbd aduniyrta tanakaunar tsintsaye nau i 'nau i, sunatafiya dai suna kalle kalle wanda inna jamila tana kuladasu amma takyalesu ne sbd sukashe kwarkwatar idonsu, itama farkon shigowarta gidan har faduwa tayi sbd gigicewa bata taba tsamman xata saba dagidan haka ba, Wata katuwar kofa suka isa ta falo dik jikin kofar glass ne kana kallon kanka tundaga sama har kafafunka Wani abune atsakiyar kofar maihaske dogo sai wasu kananun kwayaye dake badawani irin haske kala daban daban tsakiyar kwayayen wata karamar cemara ce maikyau wacce inbakasan mecece ba saikai xaton wani gwalne aka makala Kallonsu inna jamila tai ganin yadda suke taxaxxare idanu tamkar wadanda xa akama musamman mowana sarkin tsoro kenan tana ce wa "Yakamata kurage wannan kalle 2 idan muka shiga cikin nan sannan kuma ku nutsu sosai Gyada kai suke svd duk sunkasa magana, Hajiya dake xaune ahakimce afalon tana kallon dik wandda kewaje abakin kofar donhaka taga inna jamila tare da su hubba rimot din kusada ita tadanna take kofar tabude wani sanyi yadaki jikin su mowana bakidaya suka sandare daganin wannan aljannar duniya dake cike awannan katafaran falon wanda yakai afadeshi ako ina sbd girmansa dakawatuwarsa dakayan alatu wanda tsayawama xayyanawa maikaratu yadda suke wani sabon lalene sbd abundayawa namasu gidan ranane dan karamin littafina yayi kadan dayadauke wannan bayani, "Masu karatu koni nayi mamakin irin wannan daula haka sbd har digar dayawu nake sbd wasu apples dana gani acikin kwando kanwani dankaramin table, wanda shikansa table in wayyo abin kllone. Ahankali suke bin bayan inna jamila harsuka karasa shiga cikin falon wanda mowana nasaka kafarta ciki wani laushi dasanyi yaratsa tafin kafarta har tsakiyar kanta yakai sako bakidaya tama rasa me take takawa saboda laushe hancinta tadanfaki ido tashafo sbda ta tabbatar anya kwa ba murace takamata ba, majina take xaton ji sakamakon wannan sabon sanyi datashigo taji yana ratsata tundaga kofan falon, gamamakinta bako laima ahancin duk tsabar jinsauyine ba asababa yahaifar mata da wannan rikidewa, Maganar inna jamila ce tadawo da ita daga tunani data tafi suke xube dan nesa da hajiyar suna kwasar gaisuwa Aranta tace Tab lallai wannan mandiyace wannan kyau dahaduwa haka kamar ba babba ba, domin ba yanayin tsofa atare da ita saiwani haske dafatarta kedashi tamkar baturiya sufa masu kudinnan dama basa tsufa, Macace yar matsagaiciya fara tas da ita harwani jaja take fuskarta maidan fadi kana kallonta kaga wacce tasamu jindadi yakuma nuna ajikinta, tashi yari da sarka na gwal danbasheshiyar sarkar dake wuyanta kadai ya isa kashagala dakallo sbd tacika wuya tayi matakyau wani les ne kalarsa milik daratsin browin sai baki baki haka duwatsune ajikinsa sosai tamkar kayan domin ta akayi sbd yadda suka amsheta Maganar inna jamila da tamike xata futane yadawo da hankalin mowana wajensu Itama tamike xata bita hubba tarike mata hannu inna jamila tace Xanbarku anan ne saikuma xuwa gobe xandawo Mowana tasunkui dakai sbd mamakinta ashe har sungama maganar da hajia ni inacan kalle kalle da tunanane tunane lallai wannan gidan dagani barayine wannan kudin ai yayi yawa hava kamar baxa sumutu ba su, Nakalli inna jamila gabdaxata futa nace "Toh shikenan amma kicewa momma yau ba ita xan kwana yaya xanyi anan Inna jamila tai dariya hajia bera u tai murmushi tana kallon mowana aixaki rinka xuwa gida amma dik asabar da lahadi Hakane mowana shikenan yanxu nnatafi ku kula Suka girgixa kai Hajia takallesu Tohm bari nakira maikulada ma aikatan gidan tatafi daku abaku daki saixuwa goben Suka daga kai alaman tohm "Sunana hajia bera u, sannan kuma nice matar gidan xakui aiki akarkashina yasunanku Hubba tace Sunana hubba itakuma mowana Hajia tace Umhum yayikyau Tadauki dankareriyar wayarta wacce tagaji dahaduwa tafara dannawa tana laliben numban baba SADAUKAR DA SO Part 4, NA MATAR YAYA ❀️ Bayan takira wayan tagama magana tasauke wayar tana kallon kofa tana murmushi, tare da bude hannayenta Wani saurayine yakarasa shigowa cikin nutsuwa yafada jikinta Sam basuga shigowarsa ba sundai ga sanda yafada jikinta yaxamana keyarsa kadai suke iya gani da gefen fuskarsa wanda yake dauke da kasinba takwanta luf Mowana takura wa bayansa ido sbd yadda take jin wani sabon kamshin daban wanda yatafi dana falon bakidaya yaxama wannan yafi dadi nesa ba kusaba gashin kansa luf luf dana gefen fuskarsa wanda suke iya gani yakwanta sosai hannayensa xara xara dogwaye yasa yaxagayo dasu ta wuyan hajiar "Gd mornng, mum Jin wannan daddadar muryar yasa mowana taxaro ido tare da rike hannun hubba dakarfi tana rintse idanunta sosai sbd yadda take karajin muryarnan nakara maimaita maganar akunnenta, Shafa kansa hajia tayi "Mornng my son Yarike hannun hajian yana gyara xamansa kusa da ita tare dadaukan wayanta yana danne danne har yanxin baikula dawa su halitta bayansu ba afalon, sbda hakayake dako inkula da fuska dajankai, "Mum Ab..... Kafin yayi maganar wata mata yar dattijuwa tashigo tanaxubewa gaban hajia Saiyayi shuru kawai "Gani hajia Hajia takalli tsohuwar tana cewa Yawwa baba munsamu karin ma aikata kwara biyu gasunan bayanki xaki tafi dasu kibasu daki, sannan yakasance apart na hudu sbd yanayin aikin daxasuyi yadanganchi can Tohm hajia Tatashi tajuya wajensu mowana kam bata cikinsu tatafi wata duniyar daban domin kwa tunda wannan matashin saurayin yajuyo yaxauna takafesa da ido ko kiftawa batayi saima wani abu datakeji game dashi yana bin sassan jikinta da xuciyarta tabbas bata taba ganin namiji mekyau wannan ba har afina finan turawa Dana indiyawa hubba ce ta dan girgixa ta amma ina batanan saimatafiya datai luuuu xatafadi hannanta hubba takama sukafice daf daxa sufita ko ita batasan bakinta ya subuta ba Tace MEEEEE..... KYAUUUU hajia taji shima yaji haka baba amma kafin hajia TA dago Taga wacece acikinsu biyun tafada sunfice har kofar ta rufe domin kwa hubba ce tafinciketa dasauri suka fita Shi kam ko ajikinsa saima wanidaga kafada dayayi sama cike da ixxa ya sauke tare da tabe baki tamkar yaga wani abin kaxanta, Hajia ta lumshe idanunta tana kallon saurayin dan nata tana mai maita kalmar ME KYAU Cike da mamaki da tunani "Hmm siyam kaji wannan maganar danaji kuwa Yadanyi shuru kamar baxai cekomi ba saikuma yafara motsa bakinsa "Naji mana mum lfy? Tai dariya wacce taimata kyau wannan furuci yayimata dadi dik da tasan ba kadan daga cikin farinjinin siyam kenan tasha jin yanmata kala daban daban suna kiran siyam da mekyau suna furtamasa so tamkar bawani namiji saishi aduniya amma bata tabajin muryar data kwanta mataba bare ta birgetaba, amma yau wannan muryar tajita har kanta kuma sunan da aka kira siyam dashi din yamata dadi, anyi maganar cikin yanayin shauki da bege kuma cikin nutsuwa da kokarin dannewa amma abin yakubuce yafita cike da tsoro dakuma shakkar furtawa dakokarin ganin anyi arba dawanda akeso akira, "Mum Abba naciki? Siyam yakatse mata tunani "Um um yafita tun karfe takwas sbd yanada wani meeting dashugaban kasa Yakalli agogon hannunsa wanda tsayawa ma fadamuku tsadarsa janxance ne kam donhaka nabaku satar amsa ku kimanta, "Ok nima yanxin fitane xamuyi tare da adeel xamu didduba gidajen gonan Abba gabaki dayansu yau don inagama sai wajen 8 xandawo gida Takama hannunsa dakyau tana komar dashi taxaunar "Siyam hakanma yakamata dama inaso ma ataho min da kiret in kwain 50, amma akwai maganata dakai fa wacce kasan da ita kuma haryanxin kaki kabani hankalin ka balle mukawo karshenta, siyam daxaran kabar ni ba ansa ba kwakkwaran bayani xansamu Abbanka nace ka amince kawai Yakalleta dasauri idanunsu sunyi rau rau tamkar maishirin yin kuka yadamke hannunta anashi yana kallonta "Mum bansan me xance miki amatsayin ansaba, sbd xuciyata takasa karbar al amarin, shiya sa amma ni ban amince kisanarma Abba komiba kiyi hakuri xan kulada maganarki kuma xangirmama dikkan abindakike so da muradi mum kikara min hakuri xanbaki mamaki sosai Murmushi tai tana karajin son dan nata har cikin kashi da tsoka, Allah ya albarkace ka siyam dina Mekyau Yayi murmushi cike da kasaita yafara gyara xaman takalminshi "Nasaba ji daga bakuna dadama mum "Ohhh ninasan kaji kuma kasan wannan yabanbanta dakowacce fada harfa naji sha awar rinka kiranka da hakan Yayi dariya SADAUKAR DA SO Part 5 "Mum kinada bandariya fa shikenan ai girmankine ai ke kadai xaki iya min wannan firan Yarumgumeta "Th's my mum Yamata sallama yafita. Suna fitowa mowana tafixge hannunta daga na hubba tana hararar ta tare dakwafa tamkar maishirin fashewa sbda kumbura, abudayane yahanata yimata masifa awajennan baba daba dan haka ba marin hubba ne kadai yau mowana baxatai ba donhaka Allah Allah take baba tabasu dakin tatafi tasauke wa hubba buhun

Chapter 1 of 11