Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 8
“zaki farako? ai yanzu nasan maganin rashin kunyar ki”, kuka tafaramai ya dagota yace “hoo baby case, yau nabani najama kaina”, ya langabar dakai yace “plz gimbiya just tell me maizai Saki murna?”. Ahankali tace “ni inason fiddausi tazo,anyi hutun school”, yay shiru yana kallon dan bakinta, yace “kawu zai yarda?” Itama tai rau rau da ido tana yarfe hannu,” to ka rokeshi ni Wlh konama kuka”,dariya yayi sosai yace “my sweet Eraj kenan,ki dingamin magana ahaka kaman baby yana burgeni my sweet Baby doll ” tusa kanta tayi acinya saboda yanda yabata kunya, ahankali yace “uhmm jiyadai naga… dukan wasa ta kaimai tana kukan shagawaba ‘wlh karka fada’, hannun ya kama yana kallonta yace “kika daken to saina karayi yau da daddare”, jikinta ne yahau rawa ta rirrikeshi tana kuka tace “plz no Wlh bazan karaba” dariya yayi sosai yanda yaga tarude haka ya dinga tonanta tanamai kuka har lokacine magrib yayi yakaita tai alwala shima yay nashi yatafi masallaci. Bayan sallan issha ya shigo da hadaddun kaji,da yogurt saida yadinga bata abaki sanan taci yabata magani tasha da kyar, dakinshi ya dauketa yakaita ya kwantar da ita kan bed dinshi yana mata wani irin kallo, kuka tafara rairai mai, kashe wutan yayi yazo ya kwanta, kwato da ita yayi yaji jikinta na rawa, kanta ya shafa ahankali yace “my baby babu abunda zan miki,just relax”, wasa da ita sosai yayi sai wajen dayan dare sanan yajishi daidai ya daura kanshi akan kirjinta ya hada hanunshi da nata sanan sukai bacci ahaka. Maman Abd Shakur😘 [2/18, 12:25 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 53 Karfe 7 ta tashi tai wanka, jikinta yay sauki sosai dan batajin zafi kuma, kasancewar tai salla tun asuba yasa ta zauna gaban mirror kwaliyya tayi sosai, ta tashi ta bude wardrobe dinta dake cike da kaya, tunani take wani kaya zatasa, gani tayi kananun kaya duk sunfi yawa a wardrobe din,ahankali tai murmushi tace “my luv yafison English wears kenan” zaro wani black Jean 3quater ne da kadan Ya wuce guiwa tasa, taga wani hadadden top pink lumshe ido tayi dan pink is her best colour, daukoshi tayi tasa kayan sun kamata, figure 8 dinta yafito ras, ahankali takoma gaban mirror ta zauna tana kallon kanta yanda taga kusan rabin kirjinta awaje yasa taji bazata iya sa rigan ba, tashi tayi dan ta chanza daidai lokacin Dr Muhammad ya shigo dakin yana sanye cikin suit da alama fita zaiyi ya rike briefcase, baisan lokacin da briefcase din yafadi daga hanunshi ba, Eraj wanda ganinshi yasa tajuya baya da sauri, dan batason yaga yanda rigan ya bude kirjinta ta juyo da sauri jin karan faduwan abu, fadawa tayi a kirjinshi dan batasan yana bayantaba, yanda ya kankameta yana shinshina wuyanta yana shakan kamshin turaren yasa tadan tsorata, ahankali yafara kissing wuyanta, daukanta yayi ya kwantar kan gado,hakuri tafara bashi ganin irin abun shekaran jiya zai kara mata, Dr Muhammad bai sarara mata ba saida yasamu natsuwa irin wanda bai taba samuba tunda yake, daukanta yayi yamata wanka yaje yay nashi koda yaduba agogo yaga daya tayi na rana agurguje yay salla, ya dawo inda take kan gado yamata kiss a kumatu yace” baby ina zuwa yanzunan, ki tashi kisa kaya zan dawo anjima” da sauri da sauri sauri yafita yaja mota sai airport. Da kyar ta lallaba tasa kayan, ta tabusar da gashinta tai salla, bacci takarayi saboda wani kasala da ciwon jikin datakeji Wlh inhar hakane aure nada wuya sosai, Shigowa yayi dakin yana janye da trolley yace “zauna” ta zauna tana murmushi daki ya shiga ya ganta kan daduma tana bacci murmushi yayi yace lazy kawai, ahankali yake lasan bakinta bude ido tayi tana ganin shine ta mike da sauri dagata yayi yacire hijab din yaja hanunta suka fito falo ganin fiddausi yasa tasaki kara tafada jikinta tana murna suka kankame juna, murmushi yayi yakada kai yace “yarinta bazai taba barin Eraj ba” dakinshi yashiga. Kwanan fiddausi biyu takoma, akwana biyun nan Eraj tare da fiddausi take kwana taki zuwa dakin Muhammad, yay fushi ya zuba mata ido, tadinga shan abubuwan da fiddausi takawo mata inji atine, aiko ranan da fiddausi ta tafi ta raina kanta dan Muhammad baya wasa da wanan, saida yafanshi kwana biyunshi cip da baiyiba. tun bata sababa harta zo tasaba da yanayin shi,tunda ta lura haka mijin nata yake kullum addu’an ta shine kar Allah yakawo ranan da 1st lady zata gane. Maman Abd Shakur😘 [2/18, 1:18 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 54 Yau kimanin watansu uku da aure kenan, Eraj takara kyau da haske ta cika sosai tayi kiba, shida Dr yasan meke faruwa amma ya shareta bai fada mataba. Bangaren Dr Muhammad (Oliver ) yadage da karatun addini,yana zuwa wurin imam din villa yana mai karatu. Haryau mum daidai da digi bata tabajin son Eraj aranta ba,haushin ta takeji ta mayar mata da only son dinta musulmi, dudda ta lura Eraj nada kirki, batada rashin kunya, amma haushinan yahanata tasota, dudda matar danta datafi komi so a duniya ne, aiki ko sai wanda yakaru dazaran Mr president yafita xata kirata, Eraj tafara aiki kaman jaka bata taba nuna mata tagaji ba,haka kuma bata taba fadama Dr ba,dan tasan bakara min aikinshi ba yaje yay fada da mum dinshi kan ita. Yau takama monday, misalin karfe 12 Eraj na falon mum tana moping sai zufa take, ta mugun gajiya danyau zazzabi takeji sosai dawani mugun ciwon mara, amai taji yazo mata da gudu ta shiga visitors toilet dake falon tayi tafito, tacigaba da moping din ahankali tana share zufa dan jiri jiri take gani, tass taji saukan mari a fuskanta ahankali ta dago kanta hawaye yacika idonta taga mum ne tana huci tace “are u blind kalli bayanki duk baki moping ba”, ahankali tadau bucket din tana ganin jiri tafara tafiya kafanta ne ya turgude tip kakeji ta xamiye tafadi, mum ta daura kafa daya kan daya tana “good 4 u, ki tashi ki cigaba da aiki kafin na kirga uku, dan kara miki zanyi”, Eraj dake mukurkusu akasa tanajin azaba tafara kokarin tashi daidai lokacin Dr da Mr president suka shigo dakin, arude Dr ya dagata yace “menene my baby?” Mr president yabi 1st lady dawani mugun kallo bata damuba cigaba da karanta magazine dinta, Eraj kuka tafashe dashi tarike rigan Muhammad sosai tana nishi da karfi, arude yasa hannu ya daga sket dinta yaga jini nabin kafanta da karfi yace “dad bl…..blo..lood… da sauri Mr president ya karasa wajen ya tsugunna, mum ajiye magazine din tayi jin ance blood tataso, Dr Muhammad daukanta yay kaman baby harya juya zaifita ya kalli mum yace “wlh mum if i lost my baby baxan taba yafemiki ba”, ya goge kwallanshi yafita, Mr president ya kalleta a wulakance yace “if I lost my grandson, just get ready to sign divorce papers, u are nothing but a wicked woman,shame on u Kristina” yay tsaki yabi Bayan Dr. Bayan fitansu 1st lady tafara kuka kaman mahaukaciya, ahankali tafara” baby, little baby,am going to be a grandma”, saikuma ta share hawaye tana murmushi tace “my Oliver is going to be dad”, da sauri ta mike tabi bayansu. Taimakon gaggawa Dr da wata likita mace suka bata Allah ya taimakesu cikin bai fitaba, fitowa daga dakin yayi Mr president yace “son cikin yafita” ahankali ya rungume Mr president yana murna yace “no dad bai fitaba, saura 7 month a haifamin baby… ganin mum tsaye tana murmushi yasa yasaki dad zaibar wajen da sauri tarike mai hannu tana girgizamai kai. shafa kanshi tayi tace “son forgive me plz,nasan nama kaida matarka laifi”, ta share hawayen ta da sauri tace “amma yanzu komi yawuce tunda zan zama grandma zakuban baby ina muku rainon shi ko son”, hanunshi ya fizge yace “u are a joker mother, bazan taba bari kitabamin baby ba, ko kinmanta abunda kikace ne? Inda nai yanda kikace da haryanzu bamu samu cikiba,shine yanzu zakizo kina murna, don’t even think dat dan bazaki taba tabamin yaroba he isn’t ur grandson, kaman yanda kikace am not ur son”, yajuya yafita daga ward din yana huci, zataima Mr president magana yajuya yabi bayan danshi, ahankali ta sulale akasa tafashe da kuka,tace” son karkaban punishment dinan,wlh I luv my grandson plzzz”, da kyar ta mike dakin da Eraj take tabude ta shiga. Maman Abd Shakur😘 [2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 55 Ahankali Eraj take bude ido,gani tayi 1st lady na kuka sosai, da kyar ta tashi zaune dukda tsoro nacinta da kyar tace “mummy menene kike kuka?” Mum ta tashi ta matso kusada ita, kan Eraj ta shafa tace “my daughter kiyafemin abubuwan danamiki, nasan am a bad person, banyi deserving forgiveness nakiba”, tana magana tana kuka, Eraj tarike hanunta tace “no mum,plz stop begging me, ni bakimin komiba”, mum ta rungumeta suka fashe da kuka, Dr Muhammad ne ya shigo yace “Eraj maihaka? Mekikeyi ajikinta?”, ahankali ta mikamai hannu yazo tahada hanunshi dana mum, tace “da baya fushi da mahaifiyarshi, muma munmata laifi munemi gafaranta,fushi Allah yana daga cikin fushin iyaye,munemi gafaranta tasamana albarka a aurenmu”, jikin Muhammad yay sanyi ahankali mum ta rungumeshi kuka, yakisa hannu ya rungumota, ya tsaya kallon Eraj,gyada mishi kai tayi, ahankali yasa hannu ya rungumeta shima, duka aka hadu aka shirya a wurin,aka yayyafema juna. Kwananta uku aka sallamota. Eraj nasamun kulawa sosai wurin mijinta, dad da mum, har rasa wanda yafi sonta cikinsu take kullum burinta shine suma su musulunta kosa samu rahamar ubangiji ranar gobe kiyama. Yayinda tunda tasamu ciki Dr Muhammad ke hanata sukuni, tana iyakan kokarinta tana bashi hakkinshi shima yana kula da ita sosai kaman kwai. Ayaune 1 ga watan January 2016,Eraj cikinta yay girma sosai,banawasa ba, gashi taki bari amata scanning acewanta wai shishigi akema Allah,me dole sai anduba abunda ya hallita, abari ta haifoshi saisuga ko menene, hakanan Dr Muhammad yazubama gimbiyar ido. Tun safe Eraj kejin ciwon Mara, lokacin Dr na asibiti, mum ne tashigo dakin tace “my baby where are u? nakawo miki vegetable soup din dakikace grandson dina nason ci…kukan dataji yasa ta ajiye soup din a dining tayi bedroom din, tabude uwar daka taga Eraj ta kuka tarike cikinta, da sauri tabata kaya tasa tariketa tasa amota sai clinic, Eraj taci bakar wuya complete 24 hours tayi bata haihuba,gashidai tuntuni takai 9cm amma baby yaki fitowa kuma ba’a mata operation ba dan anga takai 9cm, Dr Muhammad yafi kowa rudewa,dan yama kasa komai wata likita ta karbai. da asussuba yana tare dasu mum da dad Amir daya fadamawa Tun jiya, ya iso da matarshi fiddausi, Amir yace “abashi ruwa a cup”, Muhammad yakawomai, addu’oi yayi aruwan duksu Mr president na kallonshi, yaba Muhammad yace “jekai bismillah kabata Tasha”, Muhammad na zuwa yabata ko minti daya Eraj data gama galabaita bata karaba tai wani nishi saiga kakkyawan namiji mai kama da ubanshi yafito, Muhammad yarike yana kuka, chan takara numfashi saiga wata mace tafito, Muhammad yakara rikewa yana hawaye, chan takara nishi na uku yafito namiji, Muhammad yamika ma nurse biyun dake hannushi, mikama Dr Muhammad hanunta tayi, ahankali yariketa, duka takai mishi tace “Wlh bazan kara yarda muyiba,dama haka haihuwan yake” ihu tayi ta cukuikuyeshi tace “Allaaaaaaah!, fus kakeji wani kakkyawan namiji yafito tare da placenta, ahankali Dr muhammad ya sulale akasa yasume warwas. Nurse tai maza ta lullube yaran tasasu agadajen su,ta gyara mamansu da wurin tsaf, ruwa ta yayyafamai ya farfado ahankali yace “nurse da gaske QUADRUPLETS matana ta haifa ko mafarki ne?” Nurse ta girgixamai kai tace “yess sir, yara hudu matarka ta haifa”,wani ihu yayi yadau nurse din yadaga ta sama,tace” sir” da sauri ya ajiyeta yafita dakin da gudu dad yafara rungumewa saikuma yasakeshi yafara rawan Micheal Jackson, Amir yay shiru yana kallon yanda Muhammad ke rawa, dan yaga yana abu kaman OLIVER da, dad yace” menene Oliver?”, ihu yasakeyi ya fara jujjuya mum yana waka,sweet mother I no go ever forget d suffer wy u suffer 4 me”, sakin mum yayi ya rungume Amir yace “Amir Eraj give birth to QUADRUPLETS, yanzunan”, Amir yace “yi sujudu shukur,ba rawaba” da sauri yay sujjada awurin yana godema Allah, nurses suka taru awurin Dr Muhammad raba kudi kawai yake, ahankali mum ta matso kusada Amir tace “Amir I accept ur religion, tun jiya likitoci sunkasa sa ahaifi jikokina, na karanta Bible,namata addu’a amma bata haihuwa, daga zuwanka kai addu’anku ta haihu, is a miracle, it clearly shows dat ur religion is d best, plz kasani a addininku”, da sauri Mr president yace “me to Amir, I accept ur religion”, Dr Muhammad ihu yakarayi yay sujjada yace “Allah I luv yhu, I luv yhu Allah, thank yhu Allah, Allah thank yhu…… yafashe da kuka sosai yace” nai alkawarin yin azumi 7 saboda wanan farin cikin dakabani yau Allah, wanan rahaman dakamin ya Allah, iyayena sun musulunta,matana ta haifamin 4 babies, ALHAMDULILLAH, ALLAHU AKBAR. Maman Abd Shakur😘 [2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 56 Ahankali Eraj ke bude idonta, taga 1st lady tadau kakkyawan jaririya mace, Mr president yadau namiji, Amir da fiddausi sundau wani namiji, sai taga Dr Muhammad dake gefenta ya rungume wani baby idanunshi a lumshe tabashi tayi tace “mijin ina baby dana Haifa?”,da sauri ya kalleta da murmushi yace “my baby doll kin tashi, just look at our fyn babies”, yamika ma Eraj daya, yatashi yakarbo sauran yana kawo mata binshi take da kallo tasaki baki tace “dukni na haifesu?”,Dr Muhammad yace “yes baby,ke kika haifesu”, ta zaro ido tadafe kirji tace “Ni” 1st lady tace “yess my daughter ” kuka tafashe dashi sosai, tace “na shiga uku ya zanyi dasu,” yaranne suka fara kuka mazan su uku, mace na hannun mum tana tsotsan hannu, Dr Muhammad da murmushi a fuskanshi yace “baby basu abincin su”, kwanciya tayi ta juyamai baya tana kuka, “wlh bazan iyaba”,kuka sosai, zaiyi magana mum tace da yarensu “kyaleta is normal, yarinyace gobe zata sakko”, daukan yaran tayi, Dr Muhammad yatafi yasiyo musu madara Friso gold, mum tahada musu suka farasha da yamma aka sallamesu. Saida yaran sukai 2days sanan Eraj tabasu nono,shima dan Amma takira awaya tamata tatas,aiko tasha azaba, dan maza biyu mum ta daura mata kan kafa suka farasha, ihu tayi saboda zafi Dr Muhammad ya tsugunna yana hura mata nonon, harara ta ballamai dan fushi takedashi sosai, suna gamasha sukai bacci aka daura mata macen da dayan namijin, macen kadan tasha ta zare baki tana kallon Eraj, Dr Muhammad yatabata yace “look mai kama dani tana kallonki” ahankali ta daura idanunta kan yarinyar kakkyawace fara,kaman baturiya, duka yaran da Muhammad suke kama,take taji sonsu ya shiga ranta sosai. Professional nanis 4 mr president ya dauko masu kula da babies din,jikokin shugaban kasa, aranan Mr president da yanzu sunanshi ABBAKAR yay ma duniya declaring cewa yadawo musulmi,babu wanda yakai yan arewa murna, cewa shigaban kasa ya musulunta yayinda 1st lady ta dawo AISHAT. Ranan suna anyi shagali ankashe kudi,har abokanan Muhammad nada Daniel, David,Dan,da Dave saida sukazo sunan, yaran sunci sunan TAUFEEQ,THARIQ,TALIB, TAUFEEQA,inda Fiddausi tabata nickname inteesar. Eraj ne zaune adaki taci gayu ga yan hudunta, suna sanye cikin kaya na alfarma sunyi kyau,sun kara girma da haske. Dr ya shigo, kiss yamata yace” baby “, tace naam tana fari da ido, yace “abokina natun childhood, dan nijar ne, yazo min congrats, suna falo taso muje” rike hanunta yayi suka fito falon idanunta suka sauka kan HYDAR HUNTER da matarshi KHALEESAT, da yaronsu dan shekara four kakkyawa mai kama da baban HIDAYATULLAH, yanacin chocolate, khaleesat rungume Eraj tayi tace “nyc to meet u amaryan Dr Muhammad”, Eraj tace “likewise amaryan Hydar Hunter” Dr Muhammad da Hydar suka tabe baki sukace “waya cemuku bazamu karo aureba”, dariya dukansu sukayi sukace CHEERS TO DIS MOMENT OF HAPPINESS. ALHAMDULILLAH. SUBHANAKALLAHUMMA, WABIHAMDIK,NASHADU ANLAILAHA ILLA ANT,NASTAGFIRUK,WANATUBU ILAK. Naso ace littafin KABILAR MU yafi haka yawa,amma narageshi ne saboda wasu dalilai nawa wanda some of u sunsan hakan. Gaisuwa ta musamman gareku; KHALEESAT; mata agidan hydar, ya ga hydar, kanwa ga hydar. KAUSAR LOVE;my sweety potatoe, u belong to me, and I belong to u ooo. YA BINT NA;Highly respected,honourable, sweety ND Ina gaidaku. Ummi aysha Fiddausi sodangi. Mrs Adams. Zainab hamza. Aisha zagi. Da sauran group members Dina. sweetest yaya ever. EPILOGUE Turns to ALLAH,He never far away,put ur trust in him,raise ur hands and pray, Oh ya ALLAH, guide my steps don’t let me go astray, u are d only ONE,who show me d way nd guide me to d right path. Aishat Muhammad AKA Maman Abdush-shakur.😘 Luv u my fans. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 8 of 8