Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 8
binta idanunshi sun juye kaman wanda yasha giya saboda bacin rai, saida takai jikin bango ta juya da sauri taga babu wurin guduwa kuma,juyowan dazatayi taci karo dashi yana numfashi da sauri sauri, cikin kuka tace” dan Allah karka daken, am sorry, wlh ba da gangan na mareka ba plz Dr”, jikinta rawa yake Oliver hanunshi yasa ya finciko wuyanta yana huci ‘kinsan koni waneni dakike da guts din daga hannu ki maren?”, kama kwalan rigan makaran tanta yayi yace” wot give u d right to raise ur Flirty hand on me?,kinsan koni wanene?who did u think u are?kinsan wani crime kikai committing yanzunan kuwa?”daka mata tsawa yayi yana jijjigata answer me Hiraj?”, ahankali Eraj ke girgiza mai kai tana kuka,jikinta har bari yake saboda tsoro. Maman Abd Shakur😘 [2/9, 9:40 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 26 Yakara daka mata tsawa yana girgizata’ answer me’,tafashe da kuka,ahankali tace “yakuri bazan karaba, amma kaika zagin min addinina saisa na mareka”. Wani mugun kallo yabita dashi sanan ya saki kwalan riganta, janyota jikinshi yayi yana share mata hawaye,ahankali yace “kina sona?”,girgiza mai kai tayi tana shesshekan kuka, sakin ta yayi yace “OK, I will try as much as possible na yaki sonki daga raina”, yajuya kofan ya bude mata yana huci yace “zoki fita”, ahankali ta take tafiya jikinta nadan rawa gani take kaman zai bugeta,hartasa kafanta ta fita taji an fizgota,matseta yayi jikin kofan yafara kissing din bakinta,ta tureshi amma ko gezau, kafanta taji yay mata nauyi tai baya zata fadi,saishi ya fadi tafado akan kirjinshi, yaki sakinta tana dukan kirjinshi amma yaki sakinta,kirjinshi na bugawa da saurin bala’i,ahankali yasaki bakin nata wanda har lips dinta sunyi ja sundan kumbura saboda yanda ya zukesu, tureta daga kirjinshi yayi ya juyo fuska adaure yace”get out of here”,da sauri ta mike tai baya zata fadi ta rike bango,duk yana kallonta, ahankali tasake mikewa tana tafiya ahankali saida tafita sanan ta juyo ta daga murya tace”kuma ban yafeba,mugu”,da sauri ta juya tatafi tana kuka akan hanya ita wanan wani irin kaddara ne?gaskiya yau ko Amma zata kasheta dole tafada mata,dan bata da kowa and she can’t fight dis battle alone. Kafin ta shiga gida ta tsaya ta share hawayen ta,ta shiga da sallama,Amma dake zaune tana duba Riyadus salihin ta amsata,tace”ya paper? “,Eraj tace “lpy lau Amma”, kayan makaranta tasoma cirewa Amma tabita da kallo kaman akwai abunda ke damunta,kawar da kanta tayi ganin tana cire bra dake jikinta, ta cigaba da karatun ta. Eraj tana gama kwabe kayan ko takan daukan wani kayan ko mayafi batayi ba,tazo gaban Amma ta tsugunna tace”Amma”,Amma ta juyo ta kalleta, daure fuska tayi “tashi kisa kaya,wai me matsalan ki Eraj, bakisan kunya bako, kinzo kin tsaya agabana haka ba kaya, come on tashi kisa kaya”,Eraj tace “Amma zafi fa nakeji ni”, Amma tace “dan zafi kikeji saiki zauna ahaka? Tashi kije kisa kaya kafin naci mutuncin ki,zamanin mu muna fara kirgan dangi iyayen mu suke dena ganin jikinmu, ko wanka farayi muke da kanmu abayi, amma keko narasa daga ina kika dauko dabi’anan,mara kunya”, tashi Eraj tayi tadauko shimi tasa tana share hawaye, hawa gado tayi ta kwanta,ga bakin cikin Dr gashi kuma daga dawowan ta Amma tahau mata fada, fashewa tayi da kuka sosai tama rasa inda zatasa kanta saboda bakin ciki, Amma ta ajiye littafin ta tashi ta zauna tana kallon Eraj din,ahankali tace” zonan Eraj”, tashi Eraj tayi tazo gaban ta tsugunna tana kuka, Amma ta daka mata tsawa yimin shiru!me aka miki? zaki tasani gaba kinamin kuka da rannan Nan?”,Eraj tace “bakomi”, Amma tace “tsabagen sangarta da shagwaba ko”, ta girgiza kai tana matsan hawaye, tashi ki bacemin daga gani,wuce kitchen ki dauko abincinki kici kizo inada magana dake. Maman Abd Shakur😘 [2/9, 10:19 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 27 Abincin ta dauko,sinkafa da wake damai dayaji ne,Amma ta yanka tumatir da albasa aciki,ahankali takeci tana matsar kwalla kadan taci tamaida sauran kitchen hanunta ta wanke sanan takoma tsakar gidan ta zauna ta cigaba da kuka,Amma kyaleta tayi anan tasha kukan tai bacci sai wuraren 5 ta tashi dayake ran Alhamis ne ba islamiyya wanka ta shiga tayi, barin kayan tayi abayi tafito a haka har daki tana bude labule taga Amma ta balla mata harara, da gudu ta koma bayin tasa shimin sanan tafito ta dawo dakin,salla tafarayi sanan tadawo kusada Amma ta zauna ta daura kanta akan cinyan Amma. Ahankali Amma tace” Eraj tashi muyi magana”,tashi Eraj tayi ta zauna, hanunta Amma ta rike tace “Eraj kawunki yazo yau,kuma yabarmin sako nabaki”, ta gyara zama tace “Eraj babanki tun kina 12 years ya rasu lokacin kina jss2,kawunki(kanin babanta) shiya cigaba da kula dake, haka yake aiki ya aiko min kudin abinci da kudin school dinki har kikai jsce kika samu scholarship a IDEAL INTERNATIONAL SCHOOL, har Allah yayi yau kika kammala”, Amma ta sauke ijiyan zuciya tace “Eraj i know ur dream,nason karanta human biology, nasan kinason karatu, kinason ki cigaba da karatu amma hakan baxai yu ba,dagani har kawunki bamu da kudin saki a university,kawunki kayan miya yake saidawa akasuwa,ga nashi yaran uku gaki dawanne zaiji?” Eraj kawunki yace kifito da miji aure zai miki, kuma i reason with him, rufin asirin mace shine tana dakin mijinta”, gaban Eraj yafadi ta zaro ido tana kallon Amma. Amma tace “nasan bakida saurayi,amma daga yanzu duk Wanda zaizo karki korai wajen kawu zamu turashi a zaria,kuma kawu yana nemanki ki shirya gobe zan kaiki zaria zakije kiyi sati daya acahn”. Eraj kuka sosai tahau yima Amma, tace “Amma wlh na yarda bazan shiga university dinba,amma wlh banison aure,dan Allah Amma karki bari kawu yamin aure, Ni wlh bazan bar gidanan ba,Allah kuwa”, yanda take kukan tana diddirewa yasa tabama Amma dariya, Amma tadanyi dariya kadan ta kamo hanunta tace “my baby amma ai kince kinason ki haihu ko?”, tace “eh”,Amma tace “to kinga ba gwara kiyi auren ba,kullum kina kawomin jikoki na ina wasu dasu”, ihu Eraj tafasa tace “wlh Amma bazan yardaba child abuse ne, a school ance idan kai aure dawuri kana yoyon fitsari da tsinkau-tsinkau, ni wlh Amma saina kai 22 years zanyi aure,tacigaba da kuka,ganin abun nata hauka ne dan har bubbuga kafa tanayi akasa yasa Amma tadau hijabin ta tace “natafi barka a makota”,Eraj ranan tasha kuka idanun sukai luhu luhu. Maman Abd Shakur😘 [2/9, 11:08 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 28 ……I hate u Dr Oliver, bazan taba auren kaba,bana sonka,bazan taba auren wanda ba musulmi ba”,don’t touch me,mugu kawai, am maka wulakan ci, duk abunda zakayi kayi, ka rabu dani, kafita daga rayuwa na, let me be,. wayyo Amma nabani yamutu naka sheshi…..firgigit ta farka daga mafarkin datake ta zauna tana ‘wayyo Amma’,na tana waige waige ganin Amma tayi kusa da ita tana kallonta, ta kankame Amma tana kuka, Amma ta tofa mata addu’a harta samu natsuwa, ahankali Amma ta cirota daga jikinta tace”mafarkin mekikayi?”, cikin kuka tace “Amma mafarki nayi wai wani arne yace yana sona, shine nace bani sonshi,na tsaneshi na zageshi, faduwa naga yayi akasa jini nafita daga hancin shi da kunenshi harda idonshi sainaga yamutu shine na dinga ihu ina kiranki”, Amma takara tofa mata addu’a tana share mata zufan datakeyi, saida takara natsuwa sanan amma tace” dakina mafarkin kinkira Dr Oliver, Eraj saida tadan tsorata taja baya tace “Amma da gaske na kira sanan?”, Amma ta girgiza mata kai,jikinta ne yahau rawa hakan Ya tabbatar ma da Amma tasan mai sunah kenan. Kallonta tayi tace “Eraj waye Dr Oliver?”, jikinta yahau rawa, bakin har rawa yake tace” Amma ni bansanshi ba”, Amma tace “don’t u dare lie to me,cos kinsan zan san gaskiya”, matsowa kusa da Amma tayi tarike hanun Amma tace “Amma inna fada miki gaskiya bazaki daken ba?”, Amma ta jima tana kallonta sanan tace” eh”. Ahankali Eraj tafadi ma Amma komi,saidai taboye ma Amma shiya dauketa,takuma boye mata yay kissing dinta yau,amma tafadi mata cewa yana riketa komi da komi. Amma ta kalli yar tata tace”how could u hide such an important issue 4rm me Eraj?” Eraj cikin kuka tace “tsoro nakeji Amma karki daken inkinji yana tabani yana rikemin hannu”. Amma ta dade tana tunani sanan ta dago tace”abunda kika mishi yau bai daceba, Eraj kowani arne haka yake,amma ba’a gyara cikin fushi,dukda kuwa nasan he deserves d mari saboda addinin mu yazaga amma bahaka akeba. Eraj shin ba’a baki labari yabda annabi yasha zagi,cutarwa,da tsana da tsangwaba daga yahudawa ba har hakori saida suka ballama annabi inban mantaba, abu lahab saida ya zagi annabi yace”tabballaka ya Muhammad (tir dakai muhammad” saboda kawai yakirasu zuwa ga musulun ci zuwa ga bautar Allah. Eraj nasan ke yarinya ce bakisan kan rayuwa ba amma ba ahaka zakaja ra’ayin kirista zuwa ga addinin islama ba koma wazai zaga,u have to be patient (hakuri)danshi annabi yay amfani dashi yajawo kirista a zamanin zuwa ga musulunci, dabi’u kyawawa nagari,amana,tausayi da kyauta,hakuri da juriya,yawan wa’azi, dasu ake jawo kirista kiga yafara sha’awan addinin mu, bawai da zagi ba ko Mari dan hakan zaisa yaji bayason addinin kuma yaga kaman mu musulmai bamu da kirki da good character,a zamanin annabi yahudawa dayawa sun kashe sahabban annabi amma daga karshe sukazo zasu musulunta annabi welcome dem with an open hands to our religion, baiyi rikoba,kojin haushin su nacewa sun kashemai sahabbai, sun zageshi da iddininshi ada ba. yanzu abunda nakeso dake gobe zakije school dinku ki bashi hakuri kuma kice mamarki na nason ganinshi”, Eraj tace “Amma inyamin wani abufa, koya zaneni,wlh tsoro nakeji”, Amma tai murmushi bazai miki komiba ninasan hakan, haka Amma ta dinga mata wa’azi har gari yawaye. Maman Abd Shakur😘 [2/9, 1:08 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 29 Wuraren 9 na safe tasa doguwan riganta baki da ratsin ja da red stone wanda kawu yasai mata,dudda ya dade amma baiji jiki ba,sun mata kyau kuma rigan yadan kamata barinma ta gaban rigan. gyalen ta rolling akanta gashin gaban goshinta sun kwanta lub, tadau takalmin gayunta gani tayi ashe yama tsinke silipas tasaka tafito Amma na tsakar gida tace “Amma zan tafi”, wuce kije kisa hijabi daki takoma ta daura hijab asama iya guiwa sanan tama Amma sallama, Amma tace” nasan rashin kunyan ki saura kije kimai rashin kunya saina ballaki”,fitowa tayi tana zumbura baki adaidaita tatare tahau sai makarantan abakin gate mai adaidaita ya sauketa ta sauka ta shiga school din tana mai karanto addu’oi,clinic ta shiga gaban office dinshi ta tsaya tai knocking ahankali, Dr Oliver yana cikin hada stuff dinshi dan yariga yay applying an chanza mai clinic, yaji knocking kaman bazai amsa ba yay tsaki yace waiba nacema school dinan yau zanbar clinic dinan ba,shine zasu turo min patient again, tsaki yakara yi da kyar yace come in, ahankali ta turo kofan ta shiga ta maida ta rufe zuciyan ta cike da tsoro,tai shiru kanta akasa tana wasa da yatsun ta,jin anyi shiru yasa yadago kanshi daga arranging abubuwan shi dayake yi a kwali ya kalli kofan ganin Eraj yasa yay mugun mamaki. Daure fuska yayi ya cigaba da abunda yakeyi, ahankali take daga kafa harta iso wurin table din jikinta na rawa,jinta abayanshi yasa yakasa abunda yake yi numfashin shi na neman daukewa, ajiye takardun dake hanunshi yayi ya juyo ya kalleta “hope all is well?,me kikazo yi a office Dina?baki da lpy ne ko allura kikeso?” Girgiza mai kai tayi, ya tsaya yana kallonta, da kyar ta dago kanta ta kallai fuskanta araunane kaman zatai kuka tace”am sorry ta langabar dakai, forgive me plz bazan karaba kaji plz” kallonta yake jiyake kaman ya rungumeta ya kissing nata kullum inna ganta bana iya controlling kaina”, Takara cewa a shagwabe “kaji plz”wanda ita harga Allah ba shagwaba bane haka take yi inhar tai laifi zata bada hakuri. Ahankali ya juya mata baya yace “u can go”, tafiya tafara yi harta kai bakin kofa ta juyo da sauri taga ya dauke kanshi ahankali tace “my mum tace tanason ganinka” da sauri ya juyo ya kalleta takara cewa “eh tana nemanka” ajuye abunda yakeyi yayi ya hau kan table yace “come” zuwa tayi gabanshi ta tsaya yace “u mean ur mum,ur own mother na nemana?”, girgiza mai kai tayi. Sai alokacin yasaki wani tattausan murmushi hanunshi yasa ya janyota tafada kirjinshi, jan hijab din jikinta yacire ya yar akan kujera yasa hanunshi abayanta ya matseta ajikinshi kanshi nakan kafadan ta, yace “soo dat means ur mum knows about me?”, Eraj dake kokarin kwace kanta cikin masifa tace “saken”, kara gyara mata mata kwanciya yayi akirjinshi yace “dat means u luv me kenan tunda harkin fadama mum dinki batuna” yakara matseta akirjinshi. yace “wowowo am glad we will soon get married, kin kusa xama mine”, murna yake kaman karamin yaro, tureshi tayi tace” ni ka saken babu kyau rikeni dakakeyi” ahankali yakara kankameta yace”uhm uhm, let me feel u”, haushi ne yacikata kaman ta dau wuka ta lumamai, kwata kwata ta manta da wa’azin Amma tace “ni ka saken dan iska kawai”, da sauri ya saketa yana kallon bakinta, kama bakinta tayi tana zaro ido, murmushi yamata kadan ya rike hanunta “I luv yhu, and I equally luv ur childish attitude,with ur silly behavior “, cikin masifa tace “nice yarinya?”Kanne mata ido yayi yace “yes u are, always behaving lyk a baby doll”,yana maganan yana murmushi dukanshi tafarayi tace” wlh am not a baby doll “tafashe mai da kuka,kallonta kawai yake yana murmushi aranshi yace I finally got u,kema nasan weak point dinki. Cikin lallashi yazo zai tabata yace”stop crying my baby doll”, cikin ihu tace “am not ur baby doll wlh zan zaneka fa”,zaro ido yayi yace “sorry my baby doll,karki zaneni” azuciye tazo zata kaimai duka ya cafke. Maman Abd Shakur😘 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 30 Cafke hanunta yayi yana kallon kwayar idonta yace “nizaki Zane?, ina wasa dake ne baby doll?,”fizge hanunta tayi tadau hijab dinta tasa tana share hawaye harza ta fita yace”baby doll zoki rubutamin address din house naku?”tadade kafin ta juyo tana turomai baki ta karbi paper da pen ta rubutamai tajuya riko hannunta yayi yace” I luv yhu baby doll,yaja kumatun ta plz yimin murmushi karki tafi da fushi na”, ya langabar dakai “plz na my baby doll”, zare ido tayi tana kallon window jikinta na rawa, da sauri ya kalli window shima, fizge hanunta tayi tagudu, saida takai bakin kofa tajuyo tamai gwalo tajuya da gudu tafita murmushi yayi yace “my pretty angel,u will soon be my wife,zan kama kine”. Tana kaiwa gida tafada ma Amma tabashi hakuri, la’asar nayi Rahama tabiyo mata suka tafi haddan jumma’a. Karfe 4 daidai Dr Oliver yay parking Jeep dinshi a kofar gidan,yay shiru yana tunani kaman nataba zuwa gidanan yadai Manta,ahankali ya kwankwasa gida,Amma tana zaune ta dunga mamaki wake kwankwasa gida, hijab tasa ta leko zauren,tana ganin Dr Oliver ta tunashi ahankali ta karasa Dr Oliver ya juyo jin alamun tafiya ganin Amma ya tunata da sauri yace “good evening ma”,Amma tai murmushi Aishat muhd: tace “young man ya kake?”, yace” ma, ya kafanki ya warke?” Amma tai murmushi tace “da sauki nagode da taimakon ka”, Dr ya shafa kai yace “actually nazo neman wani gidane a dis environment a lady mai suna Hiraj taban address wai nazo,bansan ko kisan hiraj ba”, Amma da sauri ta kallai tace “are u Dr Oliver?” yace “yes ma” mamaki ya dauketa tace “am Eraj’s mum, shigo”, yabi Amma ciki a tsakar gida ta shimfida mai tabarma ahankali ya zauna yana kallon gidan yanzu daman wanan gidan baby doll ke zama wani tausayin su yaji yakamashi, Amma ta dauko kujera ta zauna ta bashi ruwa mai sanyi na randa kadan yasha ya ajiye. Kasa dago kanshi ya kalli Amma yayi yay shiru,muryan Amma yaji tace “inaso namaka tambaya biyu,ka amsamin su sincerely my first tambaya shine kanason yata son gaskiya ko son wasa?and secondly kanada any alaka da kidnapping dinta da akayi last two months?”. Da sauri Oliver ya kalleta yaga ta daure fuska dukar da kanshi yayi ahankali yace “I really luv Hiraj ma,wlh with all my heart and and and” saikuma yay shiru amma cikin fada tace “kanada hannu a dauke yata?” Girgiza kai yayi yace” yes ma,but am sorry wlh bazan karaba,karkice saboda haka bazaki ban itaba plz i beg u ma”, Ahankali Amma ta sassauta muryanta tace “how could u?I thought kai mutumin kirki ne, saboda yanda ka taimake ni ranan, mezaisa ka daukemin ya kanason ka nakasa mata rayuwa ne? Kasan ya uwa takeji idan aka dauke mata Ya?put urselve in my shoes, assuming kayi aure kanada yarinya mace wani yazo ya dauketa ta kwana a wajen shi hw would u feel?” A sanyaye ya girgiza kai, yace”I know, I made a big mistake but plz kiyafe min, don’t blame me, I was desperate, bansan mezan yiba, nariga nakamu da sonta on my own way nai tunanin daukota is d best saisa nai hakan but nai nadama”. Amma tace “Eraj bata taba fadamin kaine kai kidnapping nata ba,bata taba boyemin anything ba sai akanka, jiya tafada min labarin ka hakan yasa nai tunanin kanada hannu aciki,nasa takira min kai saboda na nunama baka kyautaba, but nayafe ma harga Allah, nasan u are a good person”. Ajiyan zuciya Dr ya sauke murya Chan kasa yace “mummy zaki ban hiraj na aura? Ina sonta Wlh”. Kallonshi tayi nadan lokaci sanan tace “natura Eraj takiramin kai saboda akwai mahimmin abunda zan fadama”,ya daga kai ya kalli Amma, Amma tace “har abada bazaka iya samun auran Eraj ba saikana musulmi, wanan umarni ubangijin mu Allah ne. Musulma bata auren kirista saiya dawo musulmi, bazan iyabama kirista auran yata ba, sai in kadawo musulmi, shin zaka iya dawowa musulmi?”. Maman Abd Shakur😘 [2/9, 9:38 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 31 Da sauri ya kalli Amma zaiyi magana saikuma yay shiru,Amma tace” u are free, kafadi abunda ke zuciyanka”. Ahankali yace “mommy ni mutum ne mai gaskiya,banason karya konai deceiving person,nafiso idan zanyi abu nayishi da gaskiya kuma saboda inason abun,mommy bazan iya zama Christian ba,iyayena,grandfathers my forefathers all are Christians ya zanyi ni nakoma Muslim,mommy kinason situation where by I will lie to you nakoma Muslim bayan na aureta nakoma Christian?” Muryanshi tafara rawa yace “mommy i am willing to go against my religion na auri musulma just 4 d sake of luv,mesa Eraj itama bazatai going against her religion ba ta auren, mubama zuciyan mu abunda take so”,hawaye ya zubo daga idonshi yace “mommy is not my fault nafara son wacce ba KABILAR MU dayaba, hakanan na tsinci kaina ciki plz mommy kibani Hiraj plz”. Amma ya mugun bata tausayi, tace “abunda ka kasa ganewa kenan, bamu muka halicci kanmu ba,Allah shiya halicce mu,kuma ya halicce mune dan mu bauta mishi, bauta mishi kuma shine ta hanyar bin umarnin shi,da gujema abunda yahane mu”, Oliver ya dago jajayen idonshi ya kalli Amma, tace “nasan kanason yata,amma banbancin mu shine just because munaso mubama zuciyanmu abunda takeso bazaisa mu kauce ma Allah ba,yariga yahane mu da auren wanda ba musulmi ba just because Eraj na sonka bazaisa ta kaucema Allah ba” Oliver ahankali yace “mommy convince me nadawo Muslim,show me,prove to me Islam is d best religion”. Amma tace “ubangijin mu shine Allah ya aiko manzanni da dama daga cikinsu harda wanda kuka bautamawa prophet issa (Jesus ),annabin mu shine Muhammad (saw ) ….. da sauri Oliver ya katse ta yace “u mean Jesus ubagijin ku ya haliccai?” Amma tace “kwarai kuwa”, ganin Oliver is confuse yasa tace “mai Jesus haihuwan shi akayi,Jesus nacin abinci,yana wanka yana wanki yana komi da kowani mutum keyi, Allah ubangijin mu dayane,bai haifa ba’a haifeshiba, and babu wani mai kama dashi”, Oliver yace “Jesus na iya warkan da mutane dazaran ya shafa ciwon,and lastly Jesus was killed by d Jew,(Judah)”, Amma tai murmushi tace “Allah shine yabashi iko da baiwan warkan da mutane” takara murmushi tace “to inhar Jesus God ne da gaske taya shiya halicci mutane kuma mutanen daya halitta su iya kashe shi?” Oliver yay shiru maganan Amma na shiganshi. Ahankali Amma tace” Oliver karabu da ita,bazan iya baka ba bawai dan na tsaneka ba saidan addininka, ina maka fatan alheri amma plz karabu damu duk lokacin dakake da any tambaya kazo kamin, nagode da kaunar yata dakake, zuciyar Oliver tai zafi sosai idanunshi suka fara fitar da ruwa kasa daurewa yayi yafashe da kuka yace” plz mommy don do dis,wlh zan iya rasa raina”,Amma ganin bazata iya juran ganin kato na kuka ba yasa tamike a sanyaye tace “am sorry, I have to give my little girl wot is best 4 her” daki tashiga ta zauna idan ace yaronan musulmi ne wlh zata bashi Eraj dan taga tsantsan sonshi aranta. Oliver yasha kuka kaman yaro idonshi sun kumbura tashi yayi yafito da kyar yake iya tafiya,yana shiga zaure Eraj ta shigo turus tayi tana kallonshi ganin yanda ya koma,tadanji tsoro,shiru yayi yarike kirjinshi yana kallonta,ahankali ta matso gabanshi tace” menene”?idonta yakawo kwalla, hanunshi yasa ya share mata hawayen taji hanunshi zafi, ahankali tace “are u sick?”, girgiza mata kai yayi, ahankali ya rungumeta yana hawaye, kuka tafara ahankali tace “menene me akama? bakada lpy ne?”da kyar yace “dole na hakura dake I luv yhu Hiraj always remember dis koda na mutu,” dago kanta tayi ta kallai cikin kuka tace” bakada lpy ne?”,girgiza mata kai yayi, yasake ta yawuce yafita,binshi da gudu waje tayi harya shiga mota ta tsaya tana kuka “menene plz kafadamin meke damunka?”,kallonta yayi yace “I will always luv yhu” yaja motan yay gaba, durkushewa tayi tana kuka a wurin, tun a mota yafara aman jini, yana shiga gida ya kashe motan yafito yana tari, kira ya shigo wayanshi da kyar ya dauka ahankali yace “mother, ahankali yace”mum my liver, kodata,” moth…er bai karasa maganan ba yafadi akasa a tsakar gidan,wayan yafadi agefenshi, jini na fita daga bakinshi,da hanci. Maman Abd Shakur😘 [2/10, 11:03 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 32 Daga ta dayan bangaren tace “son,my baby ciwonka yatashi ne?”,jin shiru yasa ta rude tace “my baby emme lule?(maike damunka,yimin magana?), jin shiru yasa ta katse wayan hankalinta atashe ta kalli bodyguards din dake tare da ita,tace” I want to see MR PRESIDENT right now”, daya daga cikinsu ya tsugunna yace “Ma’am Mr president na chamber”,cikin ihu tace “just go and called him goat, our only son is dying stupid “, tai tsaki da sauri bodyguard din yatafi, ko cikakkun minti biyar ba’a yiba saiga Mr president wani kakkyawan datiijo Oliver na kama dashi sosai, barinma wurin hasken fata, da sauri ya rike bakar matan dake kuka yace “my 1st lady wot happen to our son?”, tama kasa magana saboda yanda kuka yaci karfin ta, Juyo da kanshi yayi ya kalli bodygurds din da sauri suka bar garden din, Mr president ya rungumeta yana ‘tell me’, ahankali ta share hawayen idonta tace “it seems kaman ciwon kodanshi yatashi,muna magana naji kaman yama suma,son bayaji nasha fadamai yatafi da escort amma yaki,gashi yanzu he don’t know anybody a wurin dazai kaishi hospital,kuma babu kowa atare dashi”. Mr President yama fita damuwa yadai daure, ahankali yace “calm down don’t worry,komi zaiyi daidai I will handle d situation, yanzu zamuje kadunan”. cikin 2min suka arranging komi suka hau jet, 10min yakaisu kaduna daga Abuja, motoci kusan 20 sukai parking a airport din anajiran Mr President, ko gaisawa bai tsaya yayi ba da Gov kaduna state, suka shiga mota sai GRA, Mrs President remote din ya danna gate din gidan ya budu,aka shiga akai parking lokacin gari yay duhu dan wuraren 7:30 dare ne,sai dai hasken wuta kazaci ranane, 1st lady tafara fitowa da gudu tafada kan Oliver dake kwance akasa bayama numfashi tana kuka, Mr President yazo ya riketa,ya rungume idonshi yay ja, wani baturen Doctor wanda shine family doctor dinsu ya tsugunna yana duba Oliver daya koma yellow gabaki dayanshi, Ahankali Mr President yace “is he dead?” Dr din Ya girgixa kai yace “but 4 now dole muje asibiti dan mubashi kulawan gaggawa,he needs medical attention”, da sauri Gov kaduna yace” tunda dare yayi mukaishi clinic din gov house inyaso gobe kwa iya wucewa” Dr yace” good idea”, haka aka sashi a mota jikinshi yay sanyi sosai, mamarshi bata komi sai kuka. Clinic din aka wuce dashi aka fara bashi taimakon gaggawa, Mr president, 1st lady, da Gov kaduna duk suna zaune sunyi shiru, har karfe goma suna zaune Dr baifito ba,alokacin Mr president yacema gwamna yaje ya kwanta da kyar ya tarda yatafi, Mr president yacigaba da lallashin matarshi ranan ahaka suka kwana,mum din Oliver idanunta suntum sun kumbura saboda kuka Oliver kadai yarage mata, batason rasashi kuma,president ma idanunshi sunyi mugun ja, sai wuraren 5 na asuba Dr din yafito, yakira Mr president suka bishi dakin, ganin Oliver sukayi oxygen a bakinshi,yanzu yellow dayayi yadan washe yana fitar da numfashi kadan kadan, da sauri mamarshi ta zauna kusa dashi ta rungume kanshi tana kuka ‘ son u have to fight 4 ur lyf, I need u, plz karka tafi kabarni, kaga kai kadai gareni’, tafashe da kuka’ my little boy dont leave ur mother all alone plz”,president yace” zai warke my son is a fighter,i know dat”, maman tace”in Jesus name”, baban yace “emen”. Mr president yace “Dr meke damun Dana?” Dr yace “Mr president, sir is suffering from a disease called ALCOHOLIC HEPATITIS,saikuma ciwonshi nada chan dake damunshi wato LIVER STONES and yanada damuwa sosai atattare dashi” president yace” wot are u saying?wace irin damuwa bayan nasan babu abunda dana ya nema yarasa??”. Maman Abd Shakur😘 [2/10, 12:21 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 33 Kafin likita yay magana Oliver yafara bankare bankare, yana wani irin nishi hanunshi yasa yana fizge fizge zai cire oxygen din bakinshi, Dr yay kanshi da gudu yana dubashi, da sauri yacire mai Oxygen din, Oliver ya cigaba da fizge Fizge yana ‘Hiraj marry me’, jini nafita daga bakinshi,’ I luv yhu’, Mr president ya dakama Dr tsawa ‘do something, my son is dying’, likita arude yace ‘I don’t know wot to do, nakasa gane wanan condition din’, da sauri Mr president ya saki mum din Oliver dake kuka yakarasa kusa da Oliver dake fizge Fizge ya rikemai hannu yace” my son be strong, meke damunka? is me ur dad,bude idonka ka ganni”, Oliver baimasan yana yiba Hiraj kawai yake furtawa, dad yakara kankame hanunshi yace” you luv Hiraj my son” gani yayi Oliver yadena fizge Fizgen ya tsaya chak

Chapter 4 of 8