Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 8
sabata akafada, da sauri Eraj ta bude ido tana Amma su waye wana…bata karasa magana ba suka taushe mata baki tana wuntsila kafa tana kuka, haka aka fita da ita,wanda ya rike Amma Ya tusa mata abu abaki ya turata adaki ya kulle kofan ta waje yafita, mota suka shigar da Eraj,kiran Dr Oliver ne ya shigo wayan babban su, da sauri ya dauka yace we found her sir,we are coming now sir”. Shiga yayi sukaja motar sai gidan Dr Oliver. Maman Abd Shakur😘 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 17 Suna bude kofan afalo suka ajiyeta kan katafaren kujeran dakin, bakin kyallen da suka rufe mata fuska dashi suka cire mata daga fuska, ta zare idonta tana kalle kalle tana hawaye, tsummam bakinta suka cire sanan suka juya zasu bar dakin da gudu ta tashi zata bisu amma harsun fita sun kulle kofan. Zama tayi akasan wajen tana kuka sosai, tasa hanunta cikin gashin kanta tana yamusawa, duk gashin ya barbaje abayanta da kafadunta,tun tana kuka da karfi harta farayi ahankali tana gyangyadi,ahankali ta sulale akasan tiles din falon Aishat muhd: bacci yay gaba da ita. Cikin bacci taji kaman ana shafa mata gashin kanta bude idanunta tayi kadan kadan harta budesu duka, ta sauke su kan Oliver daya tsura mata ido yana tattausan murmushi, tashi tayi zaune da sauri tagan ta akan wani katafaren gado wanda tunda take bata taba ganin irinshi a duniya ba, juyo da kanta tayi ta daure fuska tana turo baki “dama kai kasa a daukoni ko?”, girgiza mata kai yayi yana murmushi, a zuciye tafada kanshi tana dukanshi da hanunta tana ‘wlh ka maidani gidanmu, ka maidani wurin Amma na,wai mena tsarema ne?kai wani irin dan iska ne?’,ganin dukan nata yaki tsaya wa yasa ya kama hannayen nata biyu ya rikesu gam, ya budesu yana kallonta yana murmushi ahankali,kokarin fisge hanunta take amma takasa, masifa tafara mai ka saken,ka sakemin hannu, jawota jikinshi yayi ya daurata akan cinyanshi tana kokarin tashi amma takasa saboda yanda ya riketa gam yana karema jikinta kallo. bakinshi yahada da nata yana tsotsa da zafi zafi, kokarin tashi take amma takasa, duk wani sliver dake bakinta saida ya zuke tas yahadiye,ahankali ya cika bakinta da nashi sliver ya danne hancin ta danashi, dolenta ta hadiye nashi,sakin bakin nata yayi yana mata tattausan murmushi, kuka tafashe dashi ‘wai kai wani irin mugu ne,mezaka samin miyau dinka abakina kasa nahadiye,kaida bakada tsarki jinin arnanci ajikinka’. tafashe da kuka sosai tace “wlh Allah ya isa,mugu azzalumi kawai”, saukowa tayi daga gadon ta dira akasa,taje gaban kofa ta tsaya tana kallonshi a tsiwance tace” kazo kabude min natafi gida wurin Amma na”,tana maganan tana bubbuga kafa akasa, jikinta yabi da kallo da yar shimi iya cinya dake jikinta tana bubbuga kafan komi na jikinta na girgiza, mikewa yayi ya iso gabanta ya rike hanunta ta fizge,tace “dont touch me”, idanunshi sukai jajir yakara kai hannu zai kamota saitafara ja da baya tana kuka sosai, daukanta yayi tana mai ihu ya jefata kan gado,rigan jikinshi ya cire da dogon wando, tana kokarin tashi yakara turata yahayo kan gadon tana kuka sosai jikinta na rawa,idanunshi da suka chanza kala ya kalleta ya daka mata tsawa ‘shut up!, da sauri ta hadiye kukan, ya kalli yanda ta makure a bango chan karshen gado yace “zonan”,da rarrafe tazo gabanshi tana rike da bakinta hawaye nabin idonta dan bala’in tsoranshi taji tanaji, ta mugun bashi tausayi yadai daure yakara daure fuska ya janyota ya daurata akan kirjinshi yasa hannu ya kashe wutan dakin,da zafi zafi yake shafata,jikinta mugun rawa yake ta mugun tsorata, kuka tafara sosai tana ‘Amma kizo ki cecen’,kokarin cire shimin jikinta yake amma ta kankame shimin gam tana kuka kaman ranta zai fita, cikin fushi ya danna hannayen ta ya yaga shimin tundaga kasa har sama,ihu ta kwalla tai maza tajuya ta kifa tace”dan Allah kayakuri,Wlh nabar dukan ka,Allah bazan karama rashin kunya ba”,daka mata tsawa yace” silent “,ta kulle bakinta tana kuka sosai tana makyarkyata,shiru taji bai kara shafata ba amma har alokacin tana jikinshi, ahankali taji saukan hanunshi akan cinkinta yana shafawa, kasa yafara kai hannun yana kokarin zame wandon jikinta, cikin kuka sosai muryanta harya dishe tasa hanunta ta kama fuskan shi ta matso kusa dashi, tsayawa taji yayi chak, ahankali ta matso da fuskarta ta hada danashi hawayen idonta na gangara suna zuba akan hancinshi cikin kuka tace “Dr plz don’t do dis to me,u have to understand addinina forbid, yahanani auran wanda ba addininmu dayaba,nasan I was very rude to u,but I really regret my action, dan Allah kayakuri, plz have mercy on me”,kara shafa sajenshi tayi ta kankame fuskanshi sosai tana kuka, tace “plz Dr,plzz,if u really luv me even if it’s just a bit bazaka min haka ba,am sorry,am so sorry plz Dr Oliver”,muryanta yay rauni sosai, ahankali taji yasa hannu ya kwantar da ita da kyau akan katifar, shimi daya yaga ajikinta ya tunfuke ya yar akasa tama kasa komi sai kukan datake tana shivering……… wani wawan ihu tasaki sai tai shiru, chan tasake sakin wani ihun mai shegen karfi ta sume. Maman Abd Shakur 😘 [2/7, 7:29 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 18 Da sauri yacire yatsanshi daga kasanta ganin ta sume, rumgumeta yayi arude yace “plz wake up Eraj, banason na rasaki plz”, tsabagen rudewan dayayi yasa yama manta ana shafama wanda yasuma ruwa, kankameta yayi yana plz wake up,ahankali hawayenshi ke sauka akan fuskanta,wani numfashi taja sanan ta rirrikeshi tace “plz am sorry karkamin komi,I beg u Dr plz”,kuka take harda nafitan ahankali,ta masifan bashi tausayi gashi idonta a kulle, daura yatsan shi yayi akan lips dinta yace “shiii, just sleep, na hakura I forgive u,don’t ever be rude or naughty to anybody again, dan bakisan su wayeba, and wot dey can do ba,dare yayi gobe zan kaiki gida”,Da sauri ta girgixa kai hawaye na zuba ta gefen idonta, zareta yay daga jikinshi ya kwantar da ita lullubeta da bargo yayi ya sauka daga kan gadon pyjamas din baccin shi sabo ya dauko ya bata yace “put dis on”,ahankali ta mika mai hannu ta karba, pillow ya dauka yabude kofan zai fita, ya tsaya bai juyoba saidai magananshi taji yace”and stop craying” yafita daga dakin yaje dayan dakin dake facing dakin datake ya kwanta. Bacci ya kasa daukanta saukowa daga gadon tayi ta zauna akasa yanzu cikin ita da Dr wayafi wani sanan darajan dan Adam da tausayi?ahankali tabama kanta amsa shi,dukda shiba musulmi bane amma ayau ya tausaya mata,ya kyaleta bai lalatamin rayuwa ba,dukda namai laifi amma yakyaleni saboda yanada tausayi, Allah shike jarabtan mutum dason wani,kuma kome Allah ya kaddara koya faru to yanada dalilin yin hakan, anya kuwa ba Allah ya aiko Dr Oliver rayuwata bane saboda wani dalili ba?ta tambayi kanta to wani dalili? mai hadina da arne? addinina bai barni na auri arne ba,wata zuciyan tace saboda ki musuluntar dashi,ki jawoshi zuwa ga addinin gaskiya, tabe baki tayi tace but I hate him, ya cika tabani and natsani hakan, dayar zuciyarta tace annabi (Saw) ya jurema duk wani wulakanci arna alokacin dayake da’awa yake kiransu zuwa ga musulinci,ya jurewa duk wani wulakanci su da dabi’un su munana da zaginshi dasuke, daga karshe suka musulunta, ya nuna musu abubuwan dasuke haramun ne suka Dena, taba mace ba komi bane a wurin arna ba hasalima yanayin rayuwarsu ce, inhar zakiyi jihadi kisa wanan bawan Allah ya musulunta 4 now dole ki dinga jurewa tabakin dazai dinga yi,kikai zuciyarki nesa, ahankali kina nuna mishi tabaki dayake bai daceba, ta hanya mafi kyau ba ta hanyar rashin kunya ba ko ta hanyar zagi ba. Ahankali tace”Ya Allah ka cikamin burina nason dawo da bawan ka dinan musulmi”,shuru tayi tana tuna yanzunfa shikenan yariga yaga jikinta,wani tsananshi takaraji”tace ya Allah wanan tsanar nashi danakeji ina rokonka ka ragemin saboda zuciyata ta samu natsuwa nayi focusing a mishi da’awan musulunci”,ahankali take sake saken yanda zata fara har bacci yay gaba da ita a wurin. Maman Abd Shakur😘 [2/7, 8:09 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 19 Ahankali take motsi harta bude idonta duka, ganinta tayi akan gado an lullubeta da bargo itada akasa tasan bacci ya dauketa,tsaki tayi ta tabe fuska nasan dan iskananne, kallon agogon dakin tayi tace “nabani yau Amma ta”, da sauri ta diro daga gadon kofa tagani acikin daki ta bude bayi ne ta shiga tadau sabon brush din data gani amma takasa bude pampo, wani abu tagani kaman dan karfe zuwa tayi ta daga abun sama ruwa taji yawani feso ta sama yana jikata wani wawan ihu tasaki tafito daga bayin tana ihu, da sauri yafado dakin binta yayi da kallo yaga gabaki daya ta jike sai ihu take ta rufe kunnuwanta, kyaleta yayi yabi gefenta ya shiga bayin, da sauri yakashe shawan yafito. hannuta yaja da sauri ta bude ido ta kallai, kallonta yayi yadan mata murmushi brush din ya dauka yabata ya bude mata tap din, ya debo ruwan a hanunshi yasa mata abaki yadau brush din yace “haaaa”,turo baki tayi ta mika hannu ta karbi brush din tama kanta tai alwala tafito, kulle tap din yayi sanan yadawo dakin, yasame ta a tsaye kallo yabita dashi yanda tajike sharkab yafita yana girgiza kai, kaya ya shigo mata dasu cikin wata katuwan jaka aje mata yayi yafita bude jakar tayi tadau wata yar doguwan rigan mutunci iya guiwa pink,tsaki tayi ta cire na jikinta tasa, ta kama gashin kanta tayi kanto kalaba kwara daya jelar gashin har tsakiyan bayanta, na goshinta kuma sun kwanta lub dasu, yunwan haukan dataji tanaji yasa tabude kofan ta fito, bene tagani tace “laaa dama gidan duplex ne”, sauka tayi taje asalin big falo akasa, kitchen ta hango da sauri ta shiga ciki, ta waiga ko ina bataga abunda zataci ba tsaki tayi idonta yaciko da hawaye, bude fridge tayi taga Apple,da strawberry an yankasu kanana sunyi sanyi ta sauri tadau folk tafito falo ta zauna akasa tana sha da sauri hanunta daya yana gyara gashin ta daya warware yana rufe mata fuska,jin kaman ana kallonta yasa ta dago kanta da sauri,Dr Oliver tagani yana tsaye kan stairs yasa blue 3quater da farin singlet yay mugun kyau ya taje gashinshi sai kyalli suke, ya daura hannayenshi akirji yana kallonta yana murmushi kadan, tura mai baki tayi tadan harareshi kadan tacigaba daci, ahankali yake saukowa daga matattakalan, zama yayi akujeran dake kallonta yabita dawani mayen kallo yana lumlumshe ido, saida tagama ci ta mike, ta kallai taga ita yake kallo kara turamai baki tayi sanan tajuya tana tafiyan ta ahankali mai daukan hankali. bin bayanta yay da kallo, tana ajiye plate din tafito da sauri takaraso gabanshi yabita da kallo komi na jikinta na girgiza, tsayawa tayi agabanshi ta rike kwankwason ta ta turo baki tace “is time ka kaini gidanmu”, kanshi ya dago ya kalleta yay murmushi kawai ya shareta,yacigaba da danna tab dinshi, kara daga murya tayi tace “ka kaini gida is after 10 already”, ganin tanamai ihu a kanne yasa ya ajiye tab dinshi a gefe hanunshi yasa Ya fizgota fadowa tayi jikinshi akan kujera, matseta yayi a kirjinshi yaja bakinta yace “ni kike turoma wanan karamin bakin?”, Takara turomai baki ‘ka saken Ni’ ido ya kura mata nadan lokaci ahankali yakai hanunshi kan gashinta daya rufe mata ido daya ya gyarasu ya kurama kwayar idonta ido murya chan kasa yace”how old are you Hiraj?” Maman Abd Shakur😘 [2/7, 5:36 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 20 Dauke idonta tayi daga nashi,tai banza dashi danta lura tambayar rainin wayo ne,shafa kumatunta yayi yace”pretty fadamin hw old are u?”,make kafada tayi, ya shafa gashinta ‘common tell me’,tace “toka sakeni saina fadama”,sakinta yayi ta zauna akasa,ya bita da kallo yace”uhum”,tace “nifa ban san years dinaba”, sakkowa yayi kasan ya mika hannu kaman zai kamata da gudu taja baya ta fasa ihu ‘wayyo karka tabani zan fada wlh’,dariya yayi ya koma kan kujeran ya zauna yace “oya fadato”, yatmuse fuska tayi tace “I was born on d 27th March, 2000”. Fashewa yayi da dariya sosai harda kama ciki, ta kuramai ido tai shiru tana kallonsa bataga abun dariya ba, saida yayi dariya sosai sanan yay shiru yana kallonta, ta daure fuska tace”wats funny? “,Sakkowa yayi daga kujera ya zauna ya tankwashe kafa yay tagumi yana facing dinta, ahankali yace “I luv yhu,so very much”, dauke kanta tayi ta mike tsaye tabar wajen dan ta tsani jin kalmar luv daga bakinshi, yabita da kallo harta haura sama, dafe kansa yayi yay shiru. Ya dade a wurin sanan ya mike a sanyaye Ya haura saman, dakinshi data kwana aciki ya tarar tana gyarawa, ya tsaya abakin kofa yanata kallonta harta gama juyowa tayi ta kallai fuskanta asake tace”tym is going, we have to go now kaji”,jan numfashi yayi yace “OK”, ya karaso cikin dakin,zama tayi abakin gado tanason ta tambayeshi wani abu data gani amma takasa,daurewa tayi ta mike tsaye taje gaban drawer ta ciro wani katon photo album, bude wani hoto tayi sanan ta daga kai taga ita yake kallo, daga kafanta tayi taje kusa dashi tace “who is she?” Wani hoton mace ta nunamai datai mugun kama dashi banbancin su kawai ita mace shi namiji, ahankali ya karbi album din hannunta yaja suka zauna abakin gado, muryan shi tai rauni yace” she is my twin sister, sunanta OLIVIER”, yanda taga yay maganan taga idanunshi sunyija, ahankali tace” but where is she now? ” dan guntun murmushi yayi yanuna mata sama yace “in d heaven “, ahankali tace “sorry” idanunshi suka kawo ruwa yanata kallon hoton, tausayinshi tadanji, ahankali ta mikamai kakkaywan hanunta na dama tana kallon fuskanshi tamai murmushi tace” friends”, dago idonshi yayi ya kalleta shima ahankali yakai hanunshi zai bata ta ruga da gudu, saida takai bakin kofa ta juyo tamai gwalo tace”I was joking I will never be friend to u”, tashi yayi yabiyota da gudu ta ruga, suna kaiwa tsakiyan stairs ya kamo riganta ya fizgota zaro ido tayi ta turo baki ‘kana tabani zamu bata’, mika mata hannun yayi yace” friends ko I will hug and kiss u”, dataga da gaske yake yasa ta mikamai hannu ya kama nata da sauri ya rike yana kallonta.Bude kofar falon sukaji anyi da sauri suka juyar da kansu dan suka wake shigowa dakin. Maman Abd Shakur😘 [2/7, 6:36 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 21 Su Dave ne suka shigo dakin sukabi su Oliver da Eraj dake tsaye hanunsu ahade da kallo, Eraj ganin maza su hudu manya kirara amummurde kaman Oliver din yasa tadan tsorata, tafada jikin Oliver ta kankameshi tana kallonsu,Oliver ya bita da kallo da yanda tadaura hannayen ta a kirjinshi, dan murmushi yayi ya daura hanunshi abayanta azuciyan shi yace”one must not miss opportunity”, su Dave maiza suyi inba dariya ba,dariyan yan duniya,Oliver ya daure fuska yana kallonsu Daniel ne yafara cewa” so guy na dis she be d babe?”,Dave yace “na so shi fyn”,David yace”guy dat means last nyt was muah”, Dan yace”chaii see big ikebe”,a zuciye Oliver ya ture Eraj yafara sauka daga stairs din, ihu Eraj tayi tabiyoshi ta kankameshi tana nunasu dan tsoro suka bata, hadaddun maza ne yanayin jikinsu sak irin na Oliver saidai su bakake ne Oliver fari, lebensu baki kirin banbancin su da Oliver kenan, suna sanye cikin 3quater na NYSC sai farin singlet da hulan NYSC,muscle dinsu amummurde kaman na Oliver, sunci uban sarkokin cross sai kyalli suke dawani gantalallen gemu da sukamai turi zuwa black and white, dawasu arnen dankunnaye a kunne. Karasa shigowa dakin sukayi Eraj takara kankame Oliver tana zubar da hawaye, Daniel ya nemi kujera yay tsalle yafada kan kujeran yace “woow guy u just dey flex abi, gaskiya dole kabamu ita mu dana, dan haka muma kake dana yan matan mu”, da sauri Eraj ta daga kai ta kallai, ahankali tafara zame jikinta daga nashi da gudu takoma sama ta rufo kofa tana kuka sosai. Oliver yakarasa sakkowa daga benen yana huci ‘mai haka kuke min?’,ya daga Daniel dake kwance ya kama wuyan riganshi ‘wot is d meaning of all dis drama?’, Dan yace” wowowo,dis is not tym to fight guys”,yacire hanun Oliver daga wuyan Daniel, yace” but guy ai gaskiya Daniel yafada, we want to test her too,ba haka mukeyiba, no wonder kamutu a kanta ashe tanada big ikebe oboy see big boobies ur favorite par…..t bai karasa maganan ba saboda wani mahaukacin marin da Oliver ya kwada mai, gabaki dayansu suka bishi da kallo Oliver cikin bacin rai yace “u people should leave my house right now”,duk suka bude baki suna kallonshi saboda yasamu mai dadi shine yake musu rowa da wulakanci, kara daka musu tsawa yayi ‘ I said get out of my house b4 I throw u out my self”,ahankali suka mike kowanensu na hura hanci suka fita daga dakin rufe kofan yay da sauri Ya jingina da kofar ya fuzar da isa, ‘Jesus! dey messed up everything, dey ruin dis special moment 4 me’, dukan kofan yayi yace” fuck u all”, cizon yatsan shi yayi sanan yahaura sama a sanyaye, dakin ya bude ya shiga tana zaune kan gado tana kuka zama yayi kusa da ita, da sauri ta mike ta share hawayenta tace “take me home”, yace”Hiraj is not…da sauri tace”no need to explain, ni kawai ka kaini gida” ta fashe da kuka, da sauri yace “to stop crying muje”, da sauri tayi falo yabi bayanta kofar falon ta bude tana fita, da gudu ta dawo falon tana zazzare ido saboda wasu katun katun karnukan data gani, fita yayi ahankali tabi bayanshi da sauri riganshi ta rike dataga karnukan na binta suna haushi, juyowa yayi yacema karnukan “Hi poppies she’s my wife, kudena mata haushi”yana maganan yana shafa kansu yana kallon fuskan Eraj da sauri ta bude mota tashiga tana ballamai harara. Maman Abd Shakur😘 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 22 Batare data kalleshi ba tadinga mai kwatance haryakai anguwar su ahankali tace “anan zan sauka”, parka Motan yayi takai hannu zata bude taji a kulle juyowa tayi taga ita yake kallo, hannushi yakai zai rike nata tai sauri ta janye nata ahankali yace “am sorry”,kawar da kanta tayi tace “yawuce, Kabudemin natafi”, ahankali ya girgiza mata kai ‘banason ki tafi plz’ ganin yaki bude mata, yasata agaba yana kallo yasa tace “ka kyaleni natafi plz”,da kyar yakai hanunshi ya danna botur din kofan ta budu da sauri ta fita tafada gidansu Rahama, hijab din dataga ni akan igiya taja tasa tafita, ganinshi tayi acikin motan ya kifa kanshi ahankali tace “inda zakaji shawarana daka hakura,kadena wahalar da kanka,babu aure tsakanina dakai”, da sauri tabar wajen kafin ya dago kanshi ya ganta kuma. gidansu ta shiga da sallama da sauri Amma ta taso idanunta sun kumbura saboda kuka tace “Eraj ina suka kaiki? da gudu Eraj ta rungumeta tana kuka sosai,day kyar M Rahama da Atine (matar kawu zaria),sukace Ya isa haka mu zauna muji komi,Alhamdulillah ma lafiyan ta kalau, Amma ta dagota tace “maiya faru dake Eraj mesuka miki?”, cikin kuka tace “Amma basumin komiba wani daki kawai suka kaini na kwana shine yanzu naga wani yakawoni anguwar nan ya ajiye ni”, Amma ta rungumeta suna kuka, dago kanta tayi ta gaida M Rahama da Atine. Aishat muhd: BAYAN WATA BIYU. tun bayan ranan bata kara ganin dashi gabaki daya. Ayaune ranan suka zana maths,tun karfe 10 na sukuku, hakanan tasamu kanta da Dr Oliver ba,tun tana tunani hartazo ta manta da suka zana paper su ta karshe na waec inda safe suka gama paper. Kwata kwata yau jinta take tunanin Dr Oliver, mutumin da ta dade da mantawa dashi amma maisa yau zuciyanta keta kira mata shi? Mermu dataja hanunta yasa tadan tsorata tace “maihaka Mermu ?,” Mermu tace “just come with me is a surprise”, bin Mermu tayi suka fita daga school din sundanyi tafiya mai nisa sanan suka kai wani hadadden hall mai suna rugby hall,da sauri ta kalli Mermu tace “biki ake yi anan ne kome?”,Mermu tace “karki kara magana mutafi kiga” hall din suka shiga Eraj taga ko ina duhu kaman dare, hankadata ciki Mermu tayi da gudu tafito ta kulle kofan da key sanan tawuce tatafi, Eraj ta dinga dukan kofan tana ‘Mermu inane nan ina kika kawoni?’,kuka tafara dan tsoro ne yakamata da ranan Allah amma ace wuri duhu haka kaman kabari. Hanunta taji ankama ihu tabude baki zatayi saitaji anrufe mata bakin, jikinta yafara rawa rungumeta taji anyi,ahankali taji ansa hannu an cire dan karamin hijabin makarantan dake jikinta, hannu taji anshafa kanta an tsaya a daidai inda tai parking gashinta da ribbon, ribbon din aka tumbuke gashin ta ya barbazu abayanta,kankame idonta tayi ta kullesu gam jikinta na rawa, ahankali taji anrada mata a kunne “I missed u my pretty angel”,taso tagane muryan da kamshin turaren amma tarasa a ina ta taba jin muryan da kamshin. Saukan light kiss taji abakinta murya chan kasa taji ance “open ur eyes”. Maman Abd Shakur😘 [2/7, 10:36 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 23 Jikinta na rawa take bude idonta ahankali ganin hall tayi ko ina yaji flowers, wayansu manya manyan yellow flower taga anyi rubutu dasu a bango ansa Happy birthday Eraj. Kara kallon gaban hall din tayi taga anyi arranging red roses da red balloons ansa congratulations, arayuwanta tana mugun son balloons da sauri takarasa gaban hall din tadau balloon daya dataga anrubuta happy birthday Eraj, murmushi tayi ta rungume balloon din ta lumshe ido azuciyar ta tana dama wanan ne surprise din da Mermu tamin. Ahankali taji anrungumeta tabaya kwantar da kanshi yayi akafadan ta ” yace did u luv it?did u luv my surprise?” Da sauri ta juyo bakinta na rawa tace” Dr…o..oli…ver.” murmushi yayi yakara rungumeta yace” common is me not a ghost”, yace” I missed u a lot my preety angel”, zame jikinta tayi daga nashi ta kalleshi ya kara kwarjini sosai, yakara haske saida ya rame idonshi yafada ciki kadan. Hannunta yarike gam yamata murmushi ‘I missed u soo very much”,kwace hanunta takarayi tadanyi murmushi yake tanaja da baya hijab dinta ta dauka tasa ya kalleta yace” happy birthday day my luv”, kallonshi tayi batare datace mai komiba, tajuya tayi hanyar kofa fizgota yayi ya rumgumeta da karfin tsiya, duk iya kokarin ta na ganin ta fizge kanta takasa, ahankali takejin kirjinshi na bugawa da sauri jikinshi zafi da sauri tadago kanta ta kallai bakada lafiya ne? Murmushi yamata yakara kankameta yace “2 months without seeing u,ur smile, ur cry, do u know wot it means?kinsan ya nai coping da rashinki kuwa?, tureshi tayi tace” saken, zan tafi bude kofa dan idan da abunda ta tsana shine taji yana mata maganan soyayya, dafe kanshi yayi yace “plz dont go my luv”, juyowa tayi ta kallai zatai magana ya girgiza mata kai, hanunta yaja yakaita gaban hall din suka tsaya,ahankali taji wani tattausan kida yafara tashi saitaga hall din yay duhu, ko 2 min ba’ayiba taga an kunna wani dim blue light, taga wani hadadden cake agabanta anmishi ado da blue white, yamata kyau sosai, Dr yace “hip hip hip” da kanshi yace “hurray”, ahankali yace “my luv kashe wutan an make 1 wish”, kallonshi tayi ta hararai, ahankali yace” plz”,hura wutan tayi ta kulle ido ahankali tace “wish dina daya ne shine kadawo musulmi cos kanada good heart”dagowa tayi yatafa mata yana murmushi cake din ya yanka yakai bakinta yace “haaa”,kin bude bakinta tayi ya fizgota tafada kirjinshi yace “haa”, ta tura baki ka saken yace “haa nasa miki saina sakeki”,ahankali tabude bakinta ta gutsuri karami, ya cinye ragowan, gani tayi ya tsugunna gabanta ya ciro wani dan karamin akwati ja, ya bude wani karamin engagement ring yaciro, ahankali ya dago kai yaga itama shitake kallo rike hannunta daya yayi ya daura kanshi akan hanunta saukan hawayen shi taji akan hanunta,sharesu yayi da sauri sanan ya dago kanshi ya kalleta yace “will u marry me Hijar?” Maman Abd Shakur😘 [2/8, 8:42 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 25 Zaro ido tayi ta zame hanunta tace”no bazan iya aurenka ba,and I don’t luv u,plz kadena min maganan so,I can’t luv u”,tana fadan haka ta juya da sauri tai hanyar kofa,mikewa yayi daga tsugunen dayake yana huci idonshi sunyi ja, binta yayi jitayi ya fizgota, ta juyo a tsorace tana kallonshi itama ta daure fuska danyau bazata sabuba me zaice ta aureshi, Allah kyauta koya dawo musulmi bazan aureshi ba, yamin kato dayawa,wlh yacika karfi,Ga muscle dinshi manya, kira kaman zaki a mummurde, nafison namiji mara kiba siriri kaman Ni. Daura hannayenshi yayi akafadanta yana girgizata’ mesa kikai rejecting dina Hiraj?,just bcus kinga ina sonki is dat d reason y u choose to make me suffer? Hijar don’t u have any tausayi? Mena miki dazaki tsane ni haka?why?’, yana maganan yana girgizata, shiru tayi tana turo baki,daka mata tsawa yayi yace “answer me Hiraj?” Turo bakinta tayi ta kallai tace” to so dole ne?anayi so dole ne? ni karabu dani, bazan aureka ba,I will never marry u, get dat through ur head, baxan taba aurenka ba”,ahankali yace” but y?”, tace “cos ba addinin mu daya ba, addinina Islam prohibit,yahanani auran wanda ba musulmi ba,or I you expecting me to go against my religion?”, Shima cikin fada yace “likewise nima addinina yahanani auran musulma, but i always follow my heart, ke nakeso neither my religion nor anybody will stop me 4rm marrying u”, Eraj ta dafe kanta cikin ihu da tsiwa tace “I will not marry u,I will never marry u Dr Oliver, Never!, inhar kanason ka aurene u have to become a Muslim, u have to convert, inba hakaba i will not, bazan taba auranka ba”. Dr Oliver da zuciyarshi ke tafarfasa yace “damn it, damn both d Islam and d Christianity dat come our way”,yakara daga murya yace “fuck dem all”, yace “Hiraj I curse Islam, Hijar I curse ur religion, I curse it cos shiya hanani…sa… mun….ki”,bai karasa maganan ba saboda wani mari da Eraj ta kaimai a fuska mai raida Lpy, cikin fushi tace “kai waye dakake zagin addinina, who did u think u are Oliver!. Ahankali Dr Oliver ke shafa inda ta marai yana kallonta da jajayen idonshi, kirjinshi na bugawa da sauri,Eraj hanunta tafara kallo cikeda tsoro tana dana sanin marinshi tanama kanta fada maisa tai hakan?bacin tasan inhar tanason ta komar dashi musulmi dole hakan tafaru,kumama ai ita tai provoking dinshi. ja da baya tafarayi jikinta na rawa,ahankali Oliver ke

Chapter 3 of 8