Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 8
wayan yace” where is ur friend?d sick one”. Mermu tace “batazo ba, bata da Lpy”, da sauri ya dago kanshi yace “wot? Bata da Lpy,are u sure waya fada miki batada lpy?”, Mermu tace “school bus mukaje daukan ta mum dinta tace bata da Lpy”, damuwa karara datagani afuskanshi yasa tafara tunani akwai wani abu akasa, ya mika mata paper yace rubutamin address dinsu, tadan kalleshi ya daure fuska hanunta na rawa ta rubutamai yace “u can go”, saida tafita daga office din yadau paper din yana kallon address din data rubutamai,yasa hannu ya shafa paper din’my pretty angel get well soon, idan ban ganki in two days ba I will not think twice zaki ganni ne agidanku. Maman Abd Shakur 😘 [2/2, 1:03 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 8 Kwanan Eraj biyu bataso school ba, Mermu tazo ta dubata sau daya saboda gidansu nada nisa yayinda kullum Rahama tana gida. Ayan kwanakin biyu shan giyan shi yakaru, da shan taba, baya tunani komi sai Eraj. Yau Thursday har karfe goma yana jikin window tun safe baiga shigowanta daga get ba tsugunnawa yayi ya daura kanshi kan kujera idanunshi sunyi jajir, dukan kujeran yayi yamike tsaye yace”damn it”,ya rike kanshi ya fuzar da iska, kara dukan table din yayi yace “damn it,yauma batazo ba,I can take it anymore”, daukan kwalban origin yayi yarike yace “I swear idan bakizo ba gobe zan biki har gidanku,I can take it anymore, I need to see u”,daga kwalban yayi ya kurba, yace ahhhh,saboda dacin da giyan kedashi. Yau takama Friday da wuri Eraj data warware ta shirya cikin kayan makaranta ta,da dan karamin farin hijab dinta iya wuya,tai kyau sosai saida manyan idanunta sun fada sai hakan yasa idanunta suka kara girma da kyau, school bus dinsu na zuwa ta goya jaka tace “Amma bye”, tafita da gudu amma tai murmushi ta dafe kanta amfa warke yanzu zata fara sani surutu. Suna kaiwa makaranta alokacin Dr Oliver na jikin window dinshi yau yazo da sassafe hakanan,har zai zauna yaga wata school bus ta shigo tai parking dalibai nata fitowa, idanunshi ne suka sauka akan pretty angel dinshi ta fito, tsayawa tayi daidai kofan bus din batare data fito ba ta kulle idonta ta bude hannayenta ahankali tace “ooh school, I missed u,d head girl is back”, wani irin murna yakama shi baisan lokacin daya washe fararen hakoran shiba,yanda yaga ta tsaya ta kulle idonta ta bude hannayenta abun ya birgeshi sosai, wayanshi ya ciro daga aljihu ya dauketa hoto, Mermu ne ta tsaya abayan ta tace “dalla malama ki bani wuri kina wani surutai kinfa dawo kenan “,juyowa tayi tama Mermu gwalo ta sauka daga bus din da gudu tayi assembly ground, Mermu ma tabita da gudu, baisan maisu ke fadaba amma wani irin burgeshi tayi datake ma Mermu gwalo,dukan kafanshi yayi akasa yace “God! U are damn beautiful”. Maman Abd Shakur😘 [2/2, 1:10 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 9 Kosa wa yayi ya ganta, sai girgiza kafanshi yake bayason ya katse mata karatu yasan yanzu tana class, haka ya dinga karkada kafa har 10:30 tayi aka kada break, ko gama ringa bell din bai bari anyi ba yadau waya ya kira principal yace “yarinyan da ka kiramin ranan,help me tell her to call her friend 4 me, principal yace “u mean d head girl?,Dr Oliver yace “I dont know her name just tell her my message”, principal yaje ajin lokacin suna surutu akai tsit saboda yanda ake tsoranshi ya kira Mermu yace “waye friend dinki da Dr ke nema?”,tace is head girl sir, kiran Eraj yayi tabi bayanshi tana ganin sun shiga clinic tace yau nabani, bata gama tsurewa ba saida tagan su agaban office din Dr Oliver tace nabani, nadau mai sarkan cross inama take,tai tunani tarasa inda tasashi. Izini yabasu suka shiga office din,principal yace “sir koranta kakeso ayi ko hukun tata za’ayi?”,Eraj ta zaro ido jikinta na rawa, batare da yadago kanshi ba yace “none,u can go”,fita yayi ya kullo kofan Dr Oliver ya cigaba da danna laptop kaman ba shine ya kotsa ya ganta ba,saida tai kusan minti goma atsaye sanan ya kulle labtop din yafito daga kujeran shi yakaraso har gabanta ya tsaya tanajin saukan numfashin shi akanta da kamshin turaren shi da sauri ta dago kanta ta kallai, ta matsa baya yana binta har takai jikin bango ya matso gab da ita, ta sauke kanta kasa da sauri,yatsun shi biyu yasa Ya dago habar ta,adan tsorace ta daga kwayar idonta tana turamai baki alamu bataso yana taba ta, fuskan shi asake yace “where is my cross? “, shiru tayi batace komiba, yakara matsota sosai har jikinta na gogan nashi kadan, yace “ina cross dina?”, Fizge fuskanta tayi daga riketan dayayi ta juyar da kanta gefe tana zumburo baki, dan kwata kwata taman ta inda tasa, batasan me zatace mai ba, muryanshi taji yace”4 d last time kiban sarkana”, kara turo baki tayi taki magana,gani tayi ya ciro hanunshi na dama ya dagoshi sama, tama zaci wani abu zai dauka kawai gani tayi ya tura hanunshi cikin aljihun gaban rigan makarantan ta,bude baki tayi zatai ihu yasa dayan hanunshi ya kulle bakinta yana kallon kwayar idonta. Maman Abd Shakur 😘 [2/3, 6:41 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 10 Jikinta ko ina rawa yake,idanunta suka ciko da hawaye tana kallonshi, lumshe idanunshi yayi, yakarasa tura hanun nashi cikin aljihun nata har hanunshi na gogan kirjinta dasuke acike,dauko sarkan cross dinshi yayi amma saikuma yaki fito da hanunshi daga aljihun idanunshi a lumshi,hawaye ke fita a idonta ya rufe mata baki gashi ya matse ta abango,jin hawaye na zubarmai ahannu ba kakkautawa yasa ya bude idonshi dasukayi jajir suka kankance ya daurasu akanta, yanda take hawayen ga jikinta na rawa yasa zuciyar shi tadan karaya kan abunda yay niyan yi,ciro hanunshi yayi daga aljihun ya bude mata baki, fashewa tayi da kuka da sauri ya jawota jikinshi ya rungumeta yana shafa bayanta ahankali,a kunnenta ya rada mata “mesa zaki daumun cross?kinason wani irinshi ne nakawo miki?”, Iya karfinta tasa ta turashi baya, ta fizge kanta daga jikinshi ta ballamai harara tace “never in ur lyf try to touch me,inba hakaba I will report to DOS.(director makarantan)”,ta ballamai harara,ta juya da gudu ta bude kofan tafita daga office din,zama yayi akan kujera yana tattausan murmushi,Idanunshi ne suka sauka kan dan karamin baje da akamai rubutu da gold ajiki, tashi yayi yazo kusa da abbun ya tsugunna, hannushi ya mika ya dau abun yana kallo,yaga anrubuta ERAJ IBRAHIM akasa ansa HEAD GIRL, ahankali yace “so dis is ur name”, kiss yama bajen sanan ya tura a aljihun shi, fita yayi yatafi Ward dan duba marasa lpy. Karfe sha biyu aka tashesu,ta goya jakanta suna tafiya ahankali suna fira da Mermu amma zuciyan ta takasa manta abunda wanchan dan iskan arnen yamata, sunje daidai gaban clinic zasu wuce taji ance HERAJ HIBRAHIM da sauri ita da Mermu suka juya dan suga waye mai bata mata suna haka, ganin Dr Oliver yasa ta ballamai harara, tajuya taja hanun Mermu ta ruga da gudu dan gani take kaman zai kamota again, saida suka shiga bus Mermu tace “maisa kika harare shi,yakira ki kinki zuwa kinsan pc zai iya koranki idan yakai karanki wurenshi ko maiya hadaku?”, Eraj tace”bakomi nidai kibar maganan,kawai bana sonshi ne,baimun ba,banason arne”. Tana komawa gida bayan taci abinci tai wanka ta zauna kusa da Amma tana mata kiso,ta lumshe ido tana tunanin nafada ma Amma,dan abun ya daure mata kai mezai sashi yasa hanunshi a aljihun gaban riganta maiyake nufi?,tana tsoron fadama Amma kuma tai mata fada,Amma ta tabata ke Eraj mekike tunani bakiji nane? Maman Abd Shakur😘 [2/3, 12:59 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 11 Tace “Amma bakomi, gyangyadi nake”, Amma tace “ran monday zanje gidan kawunki a zaria in Allah ya kaimu, idan kin dawo daga makaranta saikije gidansu Rahama dan banason ki zauna ke kadai agida, idan nadawo sainaje na dauko ki”,da sauri Eraj ta juyo tace “Amma dan Allah kije dani,nafa dade ban gansuba”,Amma ta daure fuska makarantan fa? kun kusa fara waec, karatu zaki dinga yi sosai yanzu ba lokacin zuwa yawo bane,nan da one week zaku fara, idan kin gama waec dinki sai kije hutu gidan. da gudu ta dane jikin Amma tana Murna. Asabar da lahadi tayisu hankalinta kwance, yayinda Dr Oliver ya kara worse shi da kanshi yana mamakin kanshi yanzu bazai iya jurewa rashin ganin yarinyar na kwana biyu ba,so kawai yake ya ganta, yakasa samun natsuwa kullum saiya sha origin da daddare sanan yake iya bacci. Yau monday karfe 8 Ya shigo school din ya zauna,kawai so yake ya ganta ko hankalinshi zai kwanta, tashi yayi ya tsaya gaban window shi, ya yaye labule yana hango school premises din, idanunshi ne suka sauka kan Eraj wanda take saukowa daga bene zata school store dauko map of earth, geography teacher dinsu yace ta dauko, da sauri yasaki labule yafito daga office dinshi ya doshi school premises din,yana zuwa daidai lokacin ta bude store din ta shiga, binta ciki yayi, bata ga map din a falon store dinba ta bude kofar uwar dakan ta shiga tana neman map din,wani daddedden kamshin turare ne ya daki hancinta da sauri ta sauke kwayar idonta kan kyawawan dark green snickers takalmin dake kafan shi,tadaga idonta sama kadan taga yana sanye cikin dark green pancoll trouser,takara daga idonta sama taga yana sanye cikin short sleeve black shirt, sai farin lab coat asama su,wanda ya tsayamai iya guiwa,ga wanan sarkan cross dinan a wuyanshi,sarkan cross din yasa taki daga fuskan ta ta kalli fuskanshi dan tagane kowaye. kokarin tsalle ta ciro map din da aka makala da kusa a jikin bango take, bai cemata komiba yana tsaye ya tusa hannayenshi acikin aljihun lab coat dinshi. Tsawonta bai kai dauko map dinba,ganin wani table tayi yasha kura a wurin janyo table din tayi ta kakkabe da hanunta tahau kai ta tsaya zata ciro map din, kujeran da dama akarye take turgudewa kujeran tayi, Eraj tayi baya zata fadi ihu ta kwalla ‘wayyo Amma na’, jinta tayi tafada hanun Oliver, kallon shi tayi shima yabita da mayun idonshi yana mata dan murmushi ahankali yace “HIRAJ”, sa hanunta tayi masu kura ta tureshi ta sauka daga hanunshi da sauri tana tura baki,tana hararan shi, ta juya da sauri zata fita ya fizgo ta tafada kirjinshi ya rungumeta tsam ajikinshi,ahankali ya kwantar da kanshi akafadar ta yana shakan kamshinta, tureshi tayi amma ko gezau saima dada kankameta dayayi, dukan bayanshi ta dingayi da hanunta tana ‘let me go, let go off me Dr”, amma yaki sakinta, kuka tafashe dashi tai magana da hausa tace”nabani kodai wanan ba mutum bane,duk idan ya ganni yay ta tabani,wai menene ne?maiya hadani dakai?KABILAR MU ba dayaba,mekake nema awurina?”, kuka sosai take yi, ahankali yasa keta, ya ciro hanki shi yakai zai goge mata fuska, fizge hankin tayi tayar akasa tasa kafanta ta tattaka tana mai tsiw”I hate u,stupid, idiot man,wlh zan hadaka da DOS Yau,kuma Allah ya isa”, ta juya zata bar dakin murya chan kasa yace “HIRAJ”, cike da masifa ta juyo,damuwa karara a fuskanci yace “am sorry plz,karki fushi dani,dont hate me plz Hiraj”,wani mugun harara ta jefamai tace “I hate you with all my heart, nd stop mutilating my name, niba sunana Hiraj ba”, ta buga tsaki tafita, ganin wata daliba ta ruga da gudu tabar wajen,Eraj bata damuba takoma class tacema malamin tsawonta baikaiba aka tura wani namiji Ya dauko. Jikinshi yay sanyi yakoma office ya dafe kanshi yarasa meke mishi dadi, car keys dinshi ya dauka yabar school din gabaki daya yatafi gidan sha shancin su dake chan hanyar fita kaduna state wuraren Abuja road. Maman Abd Shakur 😘 [2/3, 1:06 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 12 Koda aka tashi daga makaranta gidansu M Rahama Eraj ta wuce yanda Amma tafada mata. Amma bata baro zaria da wuri ba saboda yanda kawu da matarshi suka riketa sai bayan sallan magrib ta iso kaduna, motan haya ta sauketa tabiya kudi mai motan yafito mata da katon ghana masgos da kawu ya hado mata kayayyaki da itace aciki,da kyar Amma ta iya rike ghana masgon ahannu saboda nauyinshi, saida ta duba titi taga babu wani mota mai tahowa sanan ta shiga titin, ahankali take tafiya saboda yanda jakar keda nauyi, bata ankaraba ta hango wani mai mashin ya taho da gudun bala’i kafin Amma tai yunkurin guduwa machine din ya kwasheta ta zube akasan titi jakar tayi gefe guda, Dr Oliver da akan idonshi akai komi ya paka motarshi gefen hanya yafito da sauri ranshi abace, Amma da kafanta da hanunta ke fitar da jini ya doshi wurin hanunshi yasa ya dagota sama yakaita wurin motarshi ya bude kofa ya zaunar da ita,jama’a dasuka tare mai machine din dan yayi niyar gudu wa suka iso wajen Dr Oliver baiyi wata wata ba ya dauke mai machine din da kyawawan mari biyu, mutane sukace karama dan iskan, cikin gwarancin hausan shi yace “kai wani irin mutum ne ka buge mata kuma zaka gudu”, mai machine yace “to ai tana ganina ta shigo hanya bata da ido ne”,Dr ya daki bakinshi ya fallamai mari ya ciro waya zai kira police Amma ahankali tace “plz ku kyaleshi suka sakeshi yatafi,Dr Oliver ya dauko ghana masgon yabude Booth yasa yaciro kayan aiki ya wanke ma Amma ciwon da na hanunta yana mata sannu, yay dressing dinsu Amma tace “thanks”, ta mike da kyar Dr yace let me drop u off ma,bazaki iya zuwa gida ahaka ba”, da kyar Amma ta shiga motan har kofar gida. tasauka ahankali take takawa tabude gidan ta shiga Dr ya dauko jakan yabita ciki ya ajiye mata a tsakar gida ya juya zai tafi Amma tace “young man” ya juyo ya kalleta tace “thanks a lot”, yace “u are welcome ma”, yakoma motanshi yabar anguwar daki Amma ta shiga tana mamakin dama akwai arna masu kirki aduniya. Eraj ne tashigo gidan tana Amma kin dawo bakizo kin taho dani… magananta ya make lokacin dataga bandage akafar Amma da hanunta da sauri ta shigo tace Amma maiya sameki?Amma tace machine yabuge ni wani likita ya taimakamin yakawoni gida, Eraj tace “sannu Amma”, saikuma tafara kuka Amma tace “ai lafiyata kalau saiki dena kukan sarkin kuka”. Maman Abd Shakur 😘 [2/3, 1:19 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 13 Washe garin ranan bataje makaranta ba, saboda ta kula da Amma. wuraren 8 Amma ta dauko dubu ukun da kawu ya bata ta bama Eraj tace “gashi yi maza ki kaima M Rahama”, Eraj ta karbi kudin tasa hijab ta fita, ko 5mins ba’a yiba wata da irin kayan makarantan su ta shigo gidan saidai ita babu hijab ajikinta arniya ce, Amma jin tafiya yasa tace “Eraj har yanzu baki tafi bako”. Yaye labulen taga anyi yarinya ta tsaya tana karema dakin kallo sanan tai tsaki ta yamutse fuska ta kalli Amma tace “anyway I only come to tell u kima yarki Eraj warning, cos she keeps getting in my way, naso abani head girl amma aka bama Eraj, yanzu kuma wanda nakeso shitake so,mezata yi da Christain?batun yauba nasan yarki yar iska ce”,tass taji saukan mari a fuskan ta, Amma “tace karki kara kiran yata yar iska”, yarinyar tace “dama gaskiya nada daci,baki yadda bako to gashi ki gani”,ta bude wayanta ta nunama Amma hotunan Eraj da Dr Oliver lokacin daya dauketa,da lokacin daya rungumeta saidai ba’a ganin fuskar Dr sosai, Amma ta mika mata wayan zuciyanta na tafarfasa tace mata “fitan min daga gida b4 I descend on u”, yarinyan tace “kidai mata magana,tafita daga harkan Christa, KABILAR MU badaya bane”, taima Amma tsaki tafita, Amma bataji haushin tsakin taba tunani take yaushe Eraj ta lallace?soyayya da arne?harma yana daukanta yana tabata,Eraj datasan ko menene aure bata saniba har yanzu yaushe tabaci?…. Eraj tai sallama ta shigo tana “Amma wacece nagani tafita yanzu da irin uniform dinmu daga school dinmu aka aiko..t …bata karasa maganan ba saboda wani wawan mari da Amma ta waska mata cike da fushi Amma tace “Eraj yaushe kika baci har namiji,arne ma 4 dat matter yake rikeki harya dauke ki ajikinshi,kuna soyayya, waya baki izinin soyayya? nawa kike,me kika sani game da rayuwa?”,Cikin rawan jiki, jikinta ko ina rawa yake dan tana mugun tsoron Amma intai fushi, tace” wlh Amma karyane, ni babu wanda yataba rikeni”,Amma ta bugi bakinta ta daka mata tsawa ni kikema karya to ta nunamin hoton ku keda mutumin lokacin daya dauke ki yakuma rungumeki”, sosai Eraj ke kuka tasan inta fadi gaskiya Amma bazata ce ba laifinta bane dukan tsiya zata mata, Amma tace “Answer me Eraj”, Eraj tace “Amma wlh karyane hala photo Edit ne,ni banason mutumin kuma Amma sau daya ne yataba rike min hannu lokacin da banda lpy a school shiyaban magani”, Amma takoma ta zauna batare da takara mata magana ba haka Eraj ta zauna a wurin tana kuka tana karajin tsanar Dr dukshi yaja mata dakuma wanda tazo gida ta tona mata asiri, tun safe kuka take har dare takicin abinci, Amma taki kulata ta shareta. Da daddare Amma tasa meta a bakin kofa tace “wuce kije kici abinci kafin na saba miki da daddaren nan”, haka ta tashi tana kuka ta dauka taci kadan tai bacci a wurin. Maman Abd Shakur 😘 [2/3, 1:28 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 14 Washe gari tana idar da sallan asuba tasa kanta acinyan Amma tana kuka sosai, ‘Amma wlh hannuna kadai yataba rikewa,dan Allah Amma ki yakuri bazan karaba”,Amma ta dagota ta share mata hawaye tace “shikenan I believe u,karki kara yarda wani namiji ya tabaki,Eraj kisamu ki gama makarantan nan lpy kinga ke ba kaman sauran dalibai dasuke biyan kudi bane, ke scholarship ce ki kula da kanki, kibi ka’idar makaranta karkije kiyi abunda za’a koreki, oya tashi kiyi wanka kafin school bus dinku yazo” da sauri tagama komi ta shirya ta tafi. Suna second period wani students ya shigo yace “Dr Oliver is calling Eraj Ibrahim”,da sauri English teacher dake class din yace “mata go”,turo baki tayi tafita abakin ajin ta tsaya saida tadan dade sanan tafita takoma aji, yaron akaro nabiyu yakara dawowa malamin yasake cemata tatafi dadewa tayi a waje sanan ta dawo aji. Dr Oliver ne ya shigo ajin da kanshi duka ajin harda English teacher din aka mike akace “good morning sir”, karaso wa yayi inda Eraj take ta turo baki ta juyar da kanta gefe murya chan kasa yace “less go hiraj”, ko kallonshi batayi ba, hannu yasa ya dauketa kaman karaman yarinya ya daurata akafadanshi kowa a aji yabisu da kallo, ihu Eraj take tana dukan bayanshi tana wuntsila kafa tana keep me down, amma yaki sakinta sunkai tsakiyan filin school din tayi wani tsalle tafado kasa har zata fadi ya rikota, kuka tafashe dashi tana dukan kirjinshi da hannayenta biyu tana ihu mainama ne?ka rabu dani, leave alone, leave me in peace,” duk inda tasamu dukanshi takeyi tana kuka sosai tana bubbuga kafa akasa kaman yarinya, jitayi an finciketa ankaita gefe da karfi, bude idonta tayi a masifan ce. taga director school dinsu ne jikinta ne yafara rawa sosai har wani girgiza take, director yace “kinsa waye wanan da kike dukanshi haka kuwa?,wacece ke?,kudin makaranta kike biya kome?”,ta girgiza kai,cikin kuka ta tabe baki tace “shinefa ya daukeni wlh dan iskane”, director Ya daga hannu zai mareta Dr yace “don’t! Dont slap her”, director yace “ok sir,but she must leave dis school today after roll scholarship ce”, Eraj takara fashewa da kuka tazo gaban Dr ta kama kunenta tace “am sorry plz,forgive me Dr”, Dr Oliver ya kalli director yace” u heard her, she apologize no need tabar school din,u can go sir”, director yace “alright Dr, as u wish”,ya kalli Eraj dake kuka yace “wuce kibishi naughty girl”, da gudu Eraj tayi hanyar clinic tana kuka, Dr Oliver yabi bayanta ta tsaya agaban office dinshi, zuwa yayi yabude office din yakama hannunta suka shiga ciki ya zaunar da ita kan kujera ya zauna akan table din gaban ta yana facing dinta har kafansu na gogan juna, ko kallonshi takiyi sai sheshekan kuka take, hanki yaciro daga aljihunshi ahankali yake goge mata kwallar, yasa hannu ya dago fuskanta ahankali yace “Hiraj”dago jajayen idonta tayi ta kallai hawaye na gangara cikinsu, shima hawaye taga yana gangara daga idonshi ahankali yace “I luv yhu Hijar”,yadau hanunta daya ya daura kan kirjinshi hawaye ya gangaro daga dayan idonshi yace”I luv yhu Hijar “. Maman Abd Shakur 😘 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 15 Fincike hanunta tayi daga kirjinshi hankalinta atashe da tsananin bacin rai tace “baka da hankali dazakai tunanin zan taba sonka, I absolutely hate u Dr, bazan taba soyayya da wanda addinin mu ba daya ba,KABILAR MU ba daya dakai ba,bazan taba soyayya da Christian ba, much less u of all people”,tamai tsaki tajuya zata fita saboda wani tsana da haushin shi datakeji, yanzu in Amma taji arne yace yana sonta yazatayi. [2/4, 8:31 PM] Aishat muhd: Kamo hanunta taji yayi ya fizgota yafada kirjinshi, taji yanda kirjinshi ke bugawa da sauri saida ta tsorata, ta dago fuskanta ta kallai hawaye shabe shabe a idonshi kama fuskanta da hannayenshi yayi jikinshi har wani bari yake muryanshi na rawa yace”plz don do is to me Hiraj,dont hate me plz “,share hawayen daya zubomai daga ido yayi yace “look mu ajiye zancen addinin mu da KABILAR MU agefe,just marry me,inason ki dawo matana plz, ya kankameta a kirjinshi yana shafa bayanta. tureshi tayi tana dukanshi ta koina stop touching me,U are very stupid to tell me dat u luvs me, stupid idiot big 4 nothing fool, bana sonka is luv by force? ka kyaleni, ka rabu dani,let me bee”,duka take kaimai tako ina tana kuka,tace “kai wani irin wawa ne, jaki ,ka rabu dani don’t ever come near me, na tsaneka,I hate u Dr Oliver”, tasakai ta juya zata bar dakin jitayi ya fincikota a fusace yana huci yana kallonta kaman zaki, saida jikinta yafara rawa, yajata ya bude kofa ya hankadata Ya kullo kofa, da gudu ta mike tabar clinic din library din school din tatafi tana kuka. Da kyar ya iya komawa seat ya zauna,phone dinshi ya dauka yayi dailing wani number, jinayi yace “transfer me to another hospital,banison wanan”, katse wayan yayi yadau car keys dinshi yabar makarantan gabaki daya, gidanshi dake cikin GRA kaduna yatafi gidan kaman aljannar duniya. Bayi ya shiga direct ya kunna shower ya zauna a wurin ruwa na dukanshi, wani ihu yasaki Haaaoaa! Ya dafe kanshi yace “Jesus why?mesa zakasa nafara son wacce bata sona? bayan kasan heart dina baya daukan rejection. Ban taba wulakan ta maceba,I have never been disrespectful to women or lady’s,hasalima tausayin mata nakeji, na tsani naga mace na kuka ko wahala, but today she called me dan iska,And disrespectful, wot have I do wrong kawai dan natabata, dan nataba mace?,jiyake kaman ya fashe da kuka, Jesus help me plz,kacire min sonta daga raina, I can take it,bantaba son abu narasaba,bazan fara daga kantaba. Da kyar ya Mike tsaye saboda yanda kirjinshi kemai zafi dan har ciwo tajimai garin dukanshi wanka yayi yafito ya share jikinshi yasa white single da karamin gajeren wando ya feshe jikinshi da turare, kujera yahau ya kwanta. samun kanshi yayi da bude hoton ta daya dauka da kayan makarana, ahankali yasa yatsanshi yana shafa fuskanta ahankali yace”my Hiraj,my pretty angel”. Maman Abd Shakur😘 [2/4, 9:13 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 16 Yana kwance inda yake yakasa tabuka komi gashi yanajin yunwa amma yama kasa tashi yaci. hoton Eraj kawai yake kallo, jiyayi an fizge wayan daga hanunshi da sauri ya dago kanshi yaga abokanshi ne su 4, Dave,David, Dan,da Daniel, yadan musu murmushi kadan yakomar da kanshi ya kwanta ya lumshe ido, Daniel daya karbi wayan yaga hoton yace “show!”, Ya yafuto sauran da hannu suka zo suka kalli hoton kowa da murmushi suka zazzauna. Dan ya tabashi yace “guy ba kulle ido zakayi ba tashi kabamu labarin who be dis babe?”, Oliver yay shiru, bai amsa musu ba, Dave yace”haa’aa na,guy tell us who she be, na ur new babe?”,da kyar ya juyo da kanshi ya kallesu yace “babu amfanin fada, she insulted me,she hate me, she dont want anything to do with me”,ya fuzar da iska. Daniel da duk yafisu hankali da lura saisama Oliver yafi sonshi yace “guy u mean u really luv her, ko kawai u wan sleep with her “, Cike da rashin kuzari Oliver ya girgiza kai yace” sonta nake, real luv,inason na aureta, I want to start a family with her,amma tace a’a”,nan dai da kyar ya basu labarin haduwar su da duk yanda abun yafaru. Dave ciki da bacin rai yace”no way,ita takosan kokai waye dahar zata ma haka, nifa matsalana dayan arewa kenan kauyenci medan katabata,imagine sonta ma kake, ba abun tai murna bane tasan how many girls are dying 4 u”, Oliver yay shiru yana sauraran su. Dan yace “ga shawara,bazan iya ganinka cikin wanan yanayin mu kyalekaba, why not ka daukota sleep with her koda ta karfi ne, kamata ciki kaga inhar taga tanada cikin ka batada any option she must accept you,dole ta aureka, koya kuka ce?”, dukansu sukece haka ne. Dan murmushi yayi najin dadi, shawaran tamishi sosai gwara yamata ciki doleta ta ajiye wani addininsu agefe ta aureni. Karfe 6 suka bar gidan, wayanshi ya dauka yay kira ko mint 5 ba ayiba wasu maza katti guda biyar suka shigo suka tsaya suka saramai sir! Ya dago kai Ya kallesu, paper da Mermu ta rubutamai address yabasu yace dis “address gidan da zaku shiga ku daukomi wata yarinya ne”, ya nuna musu pic dinta sukace angama sir. juyawa sukayi suka tafi, tun karfe 7 suke anguwar sukai parking motan su, misalin karfe taran dare lokacin anguwan yay shiru suka tafi gidan haurawa sukayi suka diddirko a tsakar gidan, Amma najin alamun tafiya tabude idonta ta kalli Eraj dake bacci da dan shiminta iya cinya, ta tofa mata addu’a tadau toculanta ta kunna ta sauko daga kan gadon, tana bude kofa taji an kama bakinta ance dont talk, jikinta rawa yake ta kasa ihu sun kulle mata baki, haska fuskan Amma sukayi daya daga cikinsu yace “she is not d one”, daya ya shiga dakin daga ciki yace “i found her”,daukan Eraj yayi ya

Chapter 2 of 8