Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels KABILARMU Marubuciya Maman shakur Aisha muhammad Publish:- http://fb.com/hausaebooks KABILAR MU 1to10 Posted on February 3, 2016 by mamanshakur [2/1, 6:37 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 1 zaune suke shi da friends dinsa a gidan shashancinsu. duk suna ta shaye shaye abinsu da ciye ciye, shi kam ya daura kafa daya kan daya a centre table ya jinginar da kansa kan kujera idonsa lumshe kamar me bacci, bude kofa akayi wasu friends dinsu biyu suka shigo da wata yarinya tana kuka sosai,tana tittirjewa tana “plz kuyakuri,ku tausayamin,plz ku tausayama rayuwata,dan Allah karkumin komi”, kuka take jikinta ko ina na rawa, duka samarin suka fashe da dariya banda wanda idonshi ke lumshe har alokacin,daya daga cikin wanda ya dauko ta ya cire mata hijab ya yar akasa yasa hannu yana shafa mata fuska yace”who told u munsan Allah?ku musulmai ke bautama Allah bamu ba, and if u called his name again bayan mun gama amfani dake saina yankaki”yana magana yana zare mata ido,ta rike bakinta ta cigaba da kuka sosai, ta taushe bakin ta amma dukda haka kukan na fitowa, sauran suka fashe da dariya harda tafawa,mutumin ya juyar da ita yasa hannu zai zage mata riga yarinyan ta kwalla ihu tana kuka sosai mutumin ya wanka mata mari….Wanda ya lumshe ido ahankali Ya bude idonshi yadaura su kan abokinshi,akasalan ce yace” wot do u think u are doing Dave?trying to rape dis small gurl or wot?”, Dave yace “but OLIVER am in d mood, muna bukatan mace, dont stop us plz Oliver”,cikin daga murya yace” if u are in d mood,get amateur 4 ur self, kabar yarinyan nan ta tafi right dis minute,tacika min kunne da ihu 4 god sake”, ya ballamai harara yace”i mean it Dave let her go, right dis minute”,Dave ya saki yarinyan ya koma yaja kujera daya ya zauna yana huci, sauran ma duk suka daure fuska alamun basuji dadin yanda yahana su shanawa ba. yadan kalli yarinyan ta gefen ido,yanda take kuka sosai jikinta na rawa ko ina,ya kauda kanshi da sauri dan ya tsani yaga mace na kuka tadamai da hankali yake, komawa yayi ya jingina da kujera ya lumshe idonshi sanan yace “u can go”, da sauri yarinyan tadau hijab dinta tafita daga dakin da gudu. Mikewa yayi, ya kwashi wayoyin shi,da car keys yafara tafiya harya kai bakin kofa ya juyo yace”disgusting, I don’t know wot d heck u guys saw on her body,me zakuyi da karaman yarinya?me take dashi?mai zata baku?u bunch of fools” yay tsaki ya kada makulle ya bude kofa yafita. ERAJ kiyi sauri ki gama wanke wanken kar Malam ya zanemu yau kinsan munada nahawu,Eraj ta turo baki tace “nidai wlh banison nahawu ko kadan ya cika ban wuya…. wata mata Fara bazata wuce 40 ba tafito daga daki tace “Eraj kedawa kike surutu?,bazakiyi sauri ki gama bako saikinyi lattin islamiyya”,tace “Amma nida Rahma ne”,Rahma da sauri tace “Amma ina wuni”,Amma tai murmushi ya mamanku Rahma?tace” lpy lau Amma,tana gaidake. Amma tace “kinga Eraj zata saki latti ko, tace “bakomi Amma namaso na tayata amma taki,wai zan jika kayana”,Amma tace “Eraj barmin wanke wanken tashi ku tafi”,da sauri ta tsame hanunta ta mike, ta shiga dakinsu Amma ta kwanta tana karatun wani littafin adduo’i, Eraj tazo ta tsaya agaban ta tace “Amma dan budemin zip nakasa”, Amma tace wai yaushe zaki girma Eraj kullum saina zage miki zip din kaya”, Eraj ta buga kafa akasa cikeda shagwaba tana uhm uhm,ni bazan girma ba,banason na girma”, Amma ta dungureta tace” juya joor,see her mouth”,Eraj tai dariya tajuya Amma ta zage mata zip din,doguwan rigan ta cire gaban Amma “”ni m shakur dake dauko muku rahoto saida taban kunya””ta dauko kayan makaranta tasa abunta tadau jaka da sauri tace “Amma natafi”,Amma tace “adawo lpy tabi yar nata da kallo idan da sabo ta saba Eraj agabanta take cire kaya tasa wani batare datai lullubi ko wani abuba,murmushi tayi ta kwanta tacigaba da karatun ta, Eraj tasamu Rahama a tsakar gida taja hanunta da gudu tace”muje kafin afara tsaron latti”. Maman Abd Shakur😘 [2/1, 8:40 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAN MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 2 Karfe 6 suka tashi daga makarantan, suna tafiya suna hira sama sama, Eraj ta zaro ido waje tace” nabani! Da sauri Rahama tace “maiya faru?”tace Wlh na manta banyi assignment din Biology naba,kuma malamar muguwa ce”,Rahama tace “toya zakiyi?”Eraj idonta ya ciko da hawaye tace “I dont know,tace muyi diagram of flame cell harda label kuma banda text book, Amma tace zata saimin amma har yanzu bata samu kudi ba”, Rahama tai murmushi tace “guess wot?”Eraj tace “dis is not tym crack jokes Rahama,wlh gobe zansha duka”,Rahama tace dalla inada biology text book yanzu, jiya baba yasaimin da sauri Eraj ta share dan guntun hawayen ta ta kankame Rahama u are d best friend ever,Rahama tace”Eraj kan hanya fa muke ana kallon mu da sauri Eraj ta saketa tace “muje gidanku na karba naje nayi”,gidansu Rahama taje ta karbi textbook din koda ta isa gida an idar da sallan magrib. Salla tafara yi ta cire kaya sanan ta dauko jakan makaranta tace”Amma Rahama ta aramin textbook nayi assignment da akabani a school”Amma ta shafa gashinta dayakai har tsakiyar bayanta tace “Eraj karki damu idan nasamu kudi zan saimiki duka textbooks kinji my baby”,Eraj ta daura kanta ajikin Amma tace “Amma bakomi,i understand”,Amma ta dagota oya maza ki gama assignment din gobe da sassafe ki kaimata textbook din. Washegari da asuba Amma ta tasheta tayi salla suka karanta al qur’an, bayan sun gama ta gyara daki tayi sharan gida Amma ta dama mata koko taje tai wanka tasa uniform yellow long sleeve shirt, sanan ta daura royal blue sket tai tokin dan ka’idan makaran tansu kenan,tasa karamin white hijab dinta iya kafada, tadau covers dinta da white socks tasa ta goya jakan makaranta tafito tsakar gida tana gudu Amma dake gaban murhu tajuyo tace “zonan Eraj”,ahankali tazo ta tsaya tace gani Amma, Amma ta daure fuska tace”ban hanaki gudu ba,by d way kinma sha kokon dana dama maki?Eraj ta turo dan bakinta tana girgiza kai, batare datace komiba,Amma tace wai mesa bakison cin abinci ne, wuce kije kisha kafin na saba miki”, tajuya idonta ya cika da kwalla taje ta zauna tasha kokon da kyar dan bataso tafito tace “Amma nagama sha”,Amma tace “yauwa ko kefe oya tafito Allah bada sa’a kiyi karatu da kyau ba ruwanki da mazan class kinjiko my baby”, Eraj tai dariya tace “to Amma bye-bye” tafita da sauri dan school bus dinsu ya iso ta shiga suka wuce. Bayan fitan ta Amma ta sauke ajiyan zuciya ta kashe rushin takoma daki tadau hijab dinta tasa tafito ta kulle kofar gidansu. tafiya kadan ya kaita gidansu Rahama ta shiga da sallama lokacin maman Rahama na kitchen tace”marhaban dasu lale Amman Eraj yau kece agidan namu shigo shigo” Amma tai murmushi tabita suka shiga daki,ta kawoma Amma breakfast Amma tace wlh nakoshi nagode. Maman Rahama ta matso kusa da ita tace “Amman Eraj da matsala ne na ganki wani iri meke damunki?” Amma ta sauke ajiyan zuciya tace”M Rahama nazo neman rance ne,rancen dubu biyar inaso nakai Eraj asibiti ne”,M Rahama tace “subhanallahi Eraj batada lpy ne? jiya naganta tare da Rahama a gidanan da yamma maiya sameta?Amma tace “ba ciwo take ba M Rahama,asibiti nakeson na kaita adubamin ita nadamu shekara 16 amma har yanzu bata fara al’adaba,yarinya na ss3 abun yadamen duk sa’oin ta sun fara, inason na kaita asibiti idan ciwo take dashi tun wuri munemi magani”, M Rahama tace “amma akwai wasu matan da haka Allah yake halittan su basayi” Amma cikeda damuwa tace nasani amma ko shine gwara na kaita I should seek medical advice,narasa mijina banason sake rasa yata ita kadai garen”, M Rahama tace” Ina bayanki aminiyata”ta mike ta shiga dakinta tafito da wasu yan dubu daddaya gudu uku tace wlh su kadai gareni ki karba kuje asibitin haka dashi In sha Allah Eraj bata da wani matsala,Ammi tace nagode M Rahama Allah bar zumunci ta karba,tai mata sallama ta tafi gida. Maman Abd Shakur😘 [2/1, 9:46 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAN MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 3 Wuraren karfe daya lokacin ana short break taji cikinta na mugun ciwo da sauri ta tsugunna akasan kujeranta,yarinyan dake kusa da ita tace “Eraj Ibrahim menene, baki da lpy ne?” Murya chan kasa tace “Mermu banda lpy ne”, da sauri Mermu ta tsugunna kusa da ita cikeda damuwa tace “meke miki ciwo?”,tace “tun muna assembly cikena ke ciwo kadan kadan yanzu naji yakara ciwo sosai”, tafaeshe da kuka ta rike cikin” Mermu tace dadina dake Eraj shegen son kuka”, tashi muje school clinic adubaki”,ta kama hanunta da kyar ta iya tashi, amma saime zasuka gani duk kasan kujeran yabaci da blood, Eraj ta zaro ido tace “Mermu me wanan daga jikina ne?nabani ta rirrike Mermu”, Mermu tace “zauna u can’t go outside ahaka,Allah yataimake kima babu kowa a class bari naje clinic na duba idan Allah yahada ni da kind Dr zai biyoni adubaki anan”, Eraj ta zauna akan kujera ta fashe da kuka ahankali ta kifa kanta kan table tana rike da maranta. Clinic din school din nadadan tazara, dan bangare daban suka gina clinic din,Babban clinic ne manyan likitoci aciki. Direct office din Dr Tara tatafi wanda take in charge of any matsalan ko ciwon Female student din school din amma kafin ta shiga secretary ta ta tsayar da Mermu tace Dr Tara has travelled but if u need anything go to office number 4. Mermu tace Tnx tajuya ta tafi office number 4, kasan 4 din taga anrubuta Dr Oliver. Aranta tace waye kuma Dr Oliver? duk yanda akayi new Dr ne dan bantaba ganinshi ba kojin sunanshi bama,ta sauke ajiyan zuciya ohhh I hope he is good and kind Dr. Ahankali ta daura hanunta kan kofan tai knocking, tayi kusan sau uku sanan taji ance come on in. Ta bude kofan ta shiga ta tsaya jikinta na rawa saboda wani kwarjini daya mata dukda bai dago fuskanshi ba, saida yagama danne dannen laptop sanan ya dago kanshi yace “yes”. Mermu dake watsa da yatsan ta ta dago kanta ta kallai da kyar bakinta ya iya fadan good… go..morning sir.. tunda take anya ta taba ganin kakkyawa irin wanan kuwa? matashine yanada kauri gashi Fari, ga fadin kirji,yanada manyan idanu da dogon hanci yana da dogon saje saida baida gemu ko kadan,lips dinshi pink sosai kaman bature.yana sanye cikin dogon wando baki sai royal blue long sleeve shirt ya daura lab coat fari asama, wani katon sarkan cross ne awuyanshi wanda ya sauka har kirjinshi daga gani kasan da gold aka kerashi,yayinda kunnenshi daya ya makala dan karamin dan kunnen gold mai kama da dan makale. Ganin taki magana tana kallonshi yasa yacigaba da danne dannen dayake. Da sauri tace sorry sir. Ya sake dago kanshi akaro nabiyu yace mekike so?,uhm sir a student is sick and she needs medical attention..yace so?ta danyi tari adan tsorace tace” tana class, yace “go and get her”,ta dukar da kanta tace ta bata kayanta saisa takasa zuwa,yamata wani mugun kallo so ni kikeson naje har class nadubata,da sauri tace no sir, ya nuna mata kofa yace “get out of my office”, da sauri Mermu tayi hanyar fita, har zata bude kofa tajuyo tayi fuskar tausayi sir plz she is undergoing a lot of pain, she is crying,she needs medical attention plz plz plz. Yajima kafin ya mike tsaye daga bisani yace”less go” tana gaba yana tafiya na kasaita students sai kallonshi suke wani Dr ne wanan? Suna shiga ajin ta kaishi gaban Eraj da kanta kekan table sai kuka take,suka tsaya agabanta, Mermu ta taugunna tace”Eraj Dr is here,tashi kimai bayanin yanda kikejin ciwon” students duk suka shigo class wasu na leke ta window kawai dan suga me wanan kakkyawan likitan yazoyi a class. Eraj ahankali ta dago kanta idanunta sunyi ja sunyi luhu luhu, gashin gaban goshinta sun kwanta sunyi lub dasu, ta kalli Mermu tana jan kuka tana share hawayen ta da bayan hannun ta, tana dan turo baki, Dr Oliver hanunshi yasa a aljihun wandonshi yana kallon ta yay shiru yama kasa magana, Mermu tace “bazakiyi magana ba Eraj kin tsaya kina wani kukan”, dago kanta tayi hawaye na gangara daga idanunta na dama ta sauke idanunta akan Dr Oliver tace “good morning..s…I..sir”. Maman Abd Shakur😘 [2/1, 9:32 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 4 Muryanta ne yafara rawa saka makon yanda taga yana kallonta,gashi ya cika mata ido,kuka ta cigaba dayi ta rike cikinta,ahankali ya tsugunna agabanta ya kalli fuskan ta yace”shiiii”,ya daura yatsan shi akan bakinshi yana kallonta, hadiye kukan tayi da sauri tana wiki wiki da ido,Yace”tell me ya yake miki ciwo?”, tai raurau da ido sanan ta bude baki ‘cikina ne, and uhm uhm saikuma takara fashewa dawani kukan,takasa fada. Dukar da kanshi yayi ya fuzar da iska,only inda ace zatasan yanda kukan mace kesa hankalinshi yatashi da bata yiba,barin ma nata dayake ji har ranshi.Daure fuska yayi ‘ inkina so nabaki magana just keep quiet kidena min kuka,kindly stand up,mutafi clinic nabaki magani.hadiye kukan tayi ta mike tsaye,saita koma ta zauna da sauri ganin yanda kujeran yabaci, tabude baki zatai bara kuka ya balla mata harara ta hadiye kukan, mikewa yayi ya bude boturan lab coat d jikinshi ya cire, hannunshi biyu yasa ya dagota da sauri ta daga jajayen idonshi ta kalleshi,shima kwayar idonta yake kallo,ta sauke nata da sauri, lap coat din ya daura akan kafadanta yace “put dis on,cover ur sket” yajuyo yacema Mermu clean up dis mess,ya kalli Eraj less go,yay gaba, da sauri ta gyara lab coat din ya rufe duka bayanta har gwuiwa yakai mata, ahankali take tafiya har tabar ajin aka bisu da kallo, da kyar take daga kafa saboda wani irin ciwo datake ji. Yana gaba tana baya har sukakai office dinshi ya bude suka shiga bai cemata ta zaunaba taga yadau waya yana dannawa,ahankali ta tsugunna ganin tana neman faduwa ta cusa kanta acinyoyin ta tana kuka kasa kasa,wanan wani irin likita ne mai wulakanci?yana ganin ina ciwo ya shareni,wai inama Dr Tara?. Jitayi anbude kofan office din saikuma taji kaman ankulle,bata damuba ta cigaba da kukan,kafadanta ya rike ya dago ta,da sauri ta matsa baya tana kallonshi taga ita yake kallo,mika mata abu yayi acikin leda, yanuna mata bathroom din office din yace go and change, kadan kadan take tafiya harta zo gabanshi ahankali ta mikamai hannu, dan murmushi yayi yasa mata acikin hannun tajuya da sauri ta shiga inda yace mata, sabon school sket ne aledan,da pad da wando,da sauri ta shirya kanta tadau tsohon sket din tasa aleda saikuma taji tanajin kunyan fita, ta tsugunna abayin tana mukurkusu ahankali take kiran ‘wayyo Ammana,cikina zan mutu kizo. Jinta dayayi shiru yasa ya mike daga kujeran dayake, batare da tunanin komiba ya bude bayin ya shiga, ya daure fuska yana kallonta mekikeyi abayi?ta kwalalo ido muryan ta narawa tace dama yanzu zan fito, yajuya yafita tabi bayanshi ya nuna mata kujera yace zauna, ahankali ta zauna tana cije lebe,ido ya kura mata aranshi yace so pretty everything fits her “, allura ya ciro daga drowan magunguna,Eraj tana ganin allura ta mike tsaye tajuya da gudu tayi hanyar kofa, tsayawa yayi chak yana kallonta tsabagen rudewama takasa bude kofan tafashe da kuka sosai tana bubbuga kafa, tace no,plz-plz-plzzzzz karakamin allura’,uhm uhm,tana girgiza kai dukta rude. Maman Abd Shakur 😘 [2/1, 9:38 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 5 Tausayin ta ya kamashi ya ajiye alluran akan table yazo gabanta ya rike mata hannu yace “bakison Allura?”,Da sauri ta girgiza kai tana goge hawaye, yace “cikin baya na miki cewo ba”, tasake girgiza kai,yace! “mesato bakison namiki allura ya dena ciwon?”, ta turo baki tai shiru, jan hanunta yayi tabishi luu yakaita gaban table din ya dauko magani da Eva water agora yace “sha”, karba tayi tafara zuba ruwan abaki sanan tazuba tablet din ta hadiye kaman zatai ammai. Daukan alluran yayi, tajuya zata gudu fizgota yayi da hannu daya ta fado jikinshi ta kwala ihu wayyo Amma na zaimin allura, matseta yayi ajikinshi ya tsira mata alluran abayan ta, ihu tafasa tana kuka ajikinshi, buga bayanta yake kadan kadan ko minti biyu ba’ayi ba ta bingile da bacci,alluran maganin ciwon mara ne amma tanasa bacci. Daukan ta yayi ya daura kan gadon marasa lpy dake office dinshi. Jawo kujera yayi ya zauna gaban gadon yana kallonta gashin gaban goshinta akwance, hancinta dogo, round face gareta ga karamin bakinta wanda zaka zaci spoon bazai iya shigaba,kwanto da kanshi yayi kusa da fuskanta yace “u are damn pretty gurl,u are an angel created 4 me”,lips dinshi yakai ya sumbaci goshinta kadan ya daura hanunshi kan nata ya matse ya kulle idonshi. Karan wayanshi yasa ya bude idonshi fuskan Eraj dake bacci ya kalla yayi murmushi ya cire hannushi daga kan nata ya tashi ya koma kujeran shi ya zauna sanan ya daga wayan Hello mother don’t tell me u have already start missing me,I just got here yesterday, yadan yi shiru sanan yay murmushi yace d area is cool mum, no need to worry, sunyi posting dina zuwa wani private school clinic, saikuma yay shiru chan yace ok I will mother,bye take care. Har karfe uku Eraj bata tashiba,har aka tashi yan makaranta bata tashiba,yayinda Dr Oliver ke zaune kusa da ita yana kallonta. Wuraren karfe hudu ta tashi ahankali take bude idonta har suka washe, taga babu kowa a office din amma tanajin motsi abayi, agogo ta kalla taga hudu tayi ta zaro ido tace “nabani Amma yau zatamin fada”, saukowa tayi daga gadon tasa takalman ta tayi hanyar fita,hartakai kofa ta hango katon sarkan cross dinshi akan table, murguda baki tayi tace “katon arne kawai, to wlh kabar ganin sarkan cross dinan naga uban me zakasa,yana wani sa sarkan cross angayama mu arna ne”, tai kwafa tadau sarkan ta tura a poket din gaban rigan makarantan ta. tajuya da gudu tabar office din, ajinsu taje ta dau jaka sai gida. Koda yafito yaga bata nan baiji dadiba yaso yacigaba da kallon kakkyawar fuskanshi, saida yagama komi ya shirya zai tafi gida yafara neman sarkan shi yasa yay yaga,amma yaga ba ita babu alamunta.babu abunda yazo ranshi sai Eraj, folding hanunshi yayi akirji yay murmushi yace “dolenki gobe kiban kayana if not”yay kwafa, car keys dinshi ya dauka yatafi gidan shashan cinsu. Maman Abd Shakur 😘 [2/2, 12:50 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺 6 Wuraren biyar takai gida saboda gidansu da nisa sosai da school, gashi school bus yariga yatafi gida. da sallama ta shiga gidan Amma ta daure fuska ‘daga ina kike?Tun dazu nake jiranki ki dawo na kaiki asibiti’, Da gudu tafada jikin Amma tana kuka,Amma ta rude tana kallon jikinta tace “maiya sameki?me akaimiki a school?”,cikin kuka tace “cikina ke ciwo shine aka ban magani akamin alluran bacci sai dazu na tashi……nan taba Amma labarin ciwon nata. Amma tai murmushi ta shafa kanta ‘kidena kuka to,ba cuta bace,baiwa ce daga yanzu ki dinga kula da kanki,dukda nasan baki wasa da maza amma karki yarda ko hanunki namiji yataba,sanan duk randa kikaga ya tsaya saikiyi wankan tsarki kinji,ai an koya muku a islamiyya ko?Ta girgiza kai, ‘yauwa to, je kiyi wanka ki sa wasu kaya kizo kici abinci. Tashi tayi ta cire kayan tadau zani ta daura tafito ta tafi bayinsu donyin wanka. Lpy suka kwanta wuraren taran dare ita da Amman ta,wuraren karfe biyun dare ciki yace bansan me bacci ba, yawani murda mata da sauri ta tashi ta zauna kan gado,wani irin mugum ciwo cikin ke mata kuka tafara tafara tashin Amma-AmmaAmman,ahankali Amma ta bude ido ta lalubo yar toculan su ta kunna ta haska fuskan Eraj taga hawaye shabe shabe harda majina arude Amma tace “Eraj menene?”,Da kyar ta hadiye kukan tace “Amma cikina zan mutu,ciwo yakemin Amma”,da sauri tahau jikin Amma tana kuka, Amma na jijjigata tana tofa mata addu’a. Daidai lokacin Dr Oliver ya farka daga bacci shima ya daura hanunshi kan kirjinshi yana kokarin saita numfashin shi, juyo da kanshi yayi ya kalli karuwar dake kusa dashi a kwance tsaki yayi ya tashi ya fito sitting room ya zauna kan kujera ya daura kafafun shi akan table, lumshe idonshi yayi ya dafe kirjinshi ‘I can feel it,she is in pain ‘ bude idonshi yayi cike da damuwa yace’but meke damunta ko cikin ne?, kaman zaiyi kuka yace “my pretty angel sorry gobe inkinzo school zan baki drugs kisha,bazai kara miki ciwo ba”. Ganin bacci yaki daukan shi har karfe 3:30,kuma yanaji ajikinshi har alokacin batai bacci ba tana cikin ciwo. tashi yayi ya dauko bible dinshi ya tsugunna ya daura hanunshi kan bibble din yana mata addu’oin su. Hankalin Amma yatashi Eraj ta tasata agaba tana kuka tana mukurkusu,jitake kaman ta dauke mata ciwon, Amma ta dinga jijjigata tana shafa mata maran da hannu ahaka wuraren 5 din asuba bacci ya kwasheta cikin yadan lafa, Amma ta kwantar da ita ta lullubeta da bargo, sanan tamike tafita tai alwala dan gabatar da salla. Dr Oliver a wurin shima bacci ya kwasheshi kanshi akan bibble. Maman Abd Shakur 😘 [2/2, 12:57 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺🌺🌸🌺 7 Gari nayin haske Amma ta dauko kudin da M Rahama tabata aro tasa hijabi tafito kofar gida daidai lokacin school bus dinsu ya iso da sauri Mermu tafito ta gaida Amma,tace “Amma Eraj fa?bazata bane yau”, Amma tace “bata da lpy bazata samu daman zuwa ba,yanzu ma tana bacci”,Mermu tace “idan mun tashi zanzo nadubata”, Amma tace “koma bus kina batama sauran lokaci”,ta dagama Amma hannu ta shiga tafada ma driver yaja motan sukai gaba. Amma ta wuce inda zata wani babban pharmacy ta tafi alokaci bama su bude ba sai takwas haka Amma ta zauna har takwas tayi suka fito da sauri ta shiga tai bayanin matsalan, macen ta bata magunguna tamata bayanin duka Amma ta biya kudin 2,500 sauran chanjin tasiyo kayan tea da bread koda tadawo gida bata tashi ba kitchen ta shiga ta hada mata ruwan tea din dayasha kayan kamshi ta zuba a flask takai daki ta ajiye. Karfe goma nasafe ta tashi,Amma ta taimaka mata tai wanka ta gyara kanta sanan tabata maganin tasha da kyar sanan tasha tea. Sai wuraren 11 nasafe yakai clinic din saboda yanda makara,office dinshi ya shiga ya zauna babu wacce zuciyarshi keson gani sai Eraj, telephone din office din ya dauka yakira principal din makarantan ya dau wayan shiyafara gaida Dr Oliver good morning sir, bai tsaya amsa mai ba yace “inason gani student I dont know her name but naje class dinsu naga ss3 B take”, principal din ya mike yace “za’a nemo maka ita yanzu sir”,ya katse wayan da kanshi ya tafi SS3 B din, yace “wacece taga Dr Oliver last jiya?”,kowa ya nuna Mermu, ta zaro ido principal yace “biyoni”, tabi bayanshi har office din Dr Oliver, yay knocking Dr yace su shigo, kafanshi nakan table yana daddanna waya saida yagama bata lokacinshi sanan yadago kanshi ya kalli principal batare dayace komi ba,principal da sauri yace “sir gatanan itace?,so kake a zaneta kona koreta daga school din?”, Dr Oliver yadan tabe fuska ya nuna mishi hanyar kofa yace “no need u can go”,da sauri principal yafita. Mermu da sauri tace “good morning”, bai amsa mataba ya cigaba da danna wayanshi batare da ya dago kanshi ba yana danna

Chapter 1 of 8