Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 8
shiga gidan ka samata hodar bacci aikin ka kacire kayanka kabar gajiren wando Sai ka zauna kusa da'ita, " jibril yace kanuna alamun kamar kunyi wane abu, " Ola ne yace karku damu aikina ne, Buda Mota yayi yashigo gidan acikin palour dinta yaga lemo sauri yayi ya barbada maganin bacci ya buya, " hadiza jitayi k'amar motsen mutum Sai kuma ta share, lemon ta dauka ta shanyi taji kamar 'd'ace dace kawai ta ajiye rabi, dak'in ta ta wada wane lafiyayyen bacci ya kwashi ta, gashi rigarta 'yar k'arama duk ta barar raje, " lokacin da Ibrahim zai shigo gida yaga mota kamar ta jibril kawai ya share ya shigo gida sallama yayi yaji shiru sai 'yar hayaniya da yaje lekawar dak'in hadiza da zaiyi sai namiji yagane yanata magana ai hadiza k'in iya soyayya nema na moro na kwashe k'i, " farouk innalillahi yake fada Nan da nan ya ciro wayarsa ya dauke so, gidan su yatafi yana driving Yana kuka hadiza k'in cuce ne......... Gida ya shiga fuskar sa duk ta chanja baba yana dak'in umma suna ta hira, zama yayi ya gaida su sannan ya fashe da k'uk'a, " hankalin su atashi su k'ace lafiya? " cikin kuka yace hadiza ya kama da wane a dak'in ta, " umma tace farouk kana nufin zina? " Yace eh, " baba ne yace Anya hadiza ce kuwa karkayi wa 'yata sharri, " hajiya laraba tace dama nagamaka 'Yan iskane Amma kake yarda yanzu kawai a shigar da k'ara k'otu, " umma tace tabbas haka za'ayi shine k'awai yafi sauki, " baba yace aji akai case Din kotu maza maza, farouk ransa baiso ba haka aka shigar da kara kotu gobe za'a zauna, baba hankalin sa ya tashi sai masifa yakeyi, " umma ce ta kirawo hadiza awaya, tana dauka tace umma inkwana, " kwannan ubanki Mara mutunci 'yar iska kawai da auren na kema bin maza kikeyi, " haba umma bin maza ki kace? Ya za'ayi Nabi maza? Wallahi sharri farouk yayi mani tafashi da kuka ta kashe wayar, " farouk nashigo wa ya kalle ta tanata k'uk'a, wallahi hadiza ina sonki Amma abunda kikayi bantaba tsamma ne ba k'in cuce k'anki, " tana kuka tace shikenan farouk burin ka ya cikaa akaina sai kagode Allah, ataki ta Kira Khalil tagaya mai komai, " kidaina k'uk'a hadiza inshaa Allahu gaskiya zata fito tohm..... K'OTU Yau ashirin da uku ga watan mayus cikara ta goma Sha shida kowa ya halatta acikin koto, hajiya laraba wacce take ta murna, " Alkali ne yace amik'o masa takadun, mijin hadiza Yana tuhomar ta da aikata zina acikin gidan sa Kuma k'an gadon sa, " alkali yace munaso hadiza tafito, cikin k'ank'anin lokaci Sai gata, malama hadiza kinje karar da mijinki yakawo abisa zargin zina, Kamar yanda mukasani acikin kurani da hadisai Akan duk Duk matar Auren da take yin zina, Idan har aka kama ta, kuma shaidu guda hudu suka ganta a irin yanayin da Shari'a ta tanada, Kuma sun cika dukkan sharuda,ko kuma ita tayi Iqirarin laifinta,To Hukuncinta shine Abinne ta Zuwa Qirjinta sannan Atara jama'a suyi ta jifanta da duwatsu har sai ta mutu. (Hakanan shima abokin zinar nata ida har ya ta'ba yin aure, " yanzu kinyarda k'in aikata? " hadiza tana kuka tace bantana zina ba ban kuma aikata zina acikin gida na ba domin nasan cewa dai duk matar da take yin zina, ko tana da aure ko batta dashi, to Tabbas tana cikin La'anar Ubangiji, Domin kuwa Annabi (saww) yace: IN BANDA SHIRKA BABU WANI LAIFIN DA YAKAI ZINA GIRMAN LAIFI AWAJEN ALLAH, " alkali yace Ina lauyan mai k'ara? "Gani sunana isma'il, " toh ko kana da tambayoyin da zakayi wa hadiza, " eh in anbani izine ya mai girma mai shara'a, " an baka, " barister isma'il ne ya matsa kusa da hadiza, " malama hadiza kince ba ki aikata zina ba? kozaki fadi dalili? " eh bantana taba aikata zina ba tun ina yarinya domin yan'uwa na shaida ne, " to Amma washe Garin aurenki da mijinki.... Yafita menene kalmar ke takarshe dakika gayamai? " nace Ala raka tak'e gona, " dalilin me yasa kikace haka? " barister khalil ne yace ya mai girma mai shara'a tambayar da barister yake kokarin yi basu dace ba! " alkali yace korafin ka ya karbo, kakiyaye, " to ya mai girma mai shari'a Anan natsaya, " alkali yace ko barister khalil yanada abunda zaice, eh ya mai girma mai shari'a inason farouk ya fito, " to, " barister khalil yace malam farouk kace ka kama hadiza da wane adaki wanda harkake zargin tayi zina? " eh hakane domin inada hujja ta, " menene hujjar taka? " wayarsa ya d'anna yanuna hoton hadiza akwance ak'an gado tare da wane kato, " to malam farouk muna bukatar sheda guda uku har kai hudu wanda zai tabbatar mana da zargen mu? " farouk yace ne banida shaida, " hajiya laraba da jibril Har Ola sukace sune shaidar sa, " kowa mamaki ne ya kamasa sosai ballantana baba, " alkali yace to kufito haban kotu, " barister farouk ne ya k'alle hajiya yace mayi shaidar ki dangani da haka, " ranar naji unguwa shine nace Bari na shiga ina shiga naganta ita da wane kato, " dakika ganta awane yanayi mai kikayi? " fita nayi, " malam jibril kace kaima kana shaida, " eh tabbas tunda har naji kaimusu abinci, " abinci Kuma? Waya saka? " kawai Naga damar kaimu sune, Sai naganta tanata surutai ak'an gado, har da ita daman ta tsane farouk, " barister isma'il ne ya tashi ya mai girma mai shari'a barister Yana huce gona da iri, " alkali yace korafi bai ansuba... Mr Ola kace kana shaida? " eh saboda ne ne wanda muka yi zina da hadiza, " brs yace dama budur warka ce? " eh budurwa wata ce tunda, " brs yace kana nufin kun dadi kuna aikata wannan abun, " a a wannan shine na farko, " ta yaya kashiga gidan? " waya tayi mun na shigo mijinta Yana fita, " to Ola zamuga wayarka, ya mika wayar sa Amma kace itace karshen wayarka? " ai ai ya duburbur nagoge, " tohm malama hadiza tanaso taje Mai kikaye tundaga ranar, " tana kuka tace lokacin da farouk yafita na zuba lemo adaki daga nan Sai nashiga daki mukayi waya da yayata kursum ina fitowa naji Kamar motsen mutum, nazauna nasha lemon Sai naji badadi daga nan wane bacci naji naji na zube adaki, " alkali yace muna bukatar kofin nan aka kawo, Dr mansur ya ansa ya dudduba, sannan yace ya mai girma Mai shara'a wannan lemon ansaka kwayar bacci aciki wanda mutum zai iya kusan awa 5 bai farka ba koda tashin sa akayi, " barstr farouk yace malam Ola yanzu zakayi mana bayani? " kuka yafara wallahi saka ne aikin akayi, " su wanene suka saka ka? Yanuna hajiya laraba da jibril, " ataki kotu ta hargetse, " barister Khalil yace kaji abunda Ola yace malam jibril, " eh nayi haka dan nasaka ta cikin damuwa Amma tayafi ne Kuma kotu tayi mana afuwa," ke Kuma hajiya kin yarda, " ihu tafarayi ke Dai hadiza Bana nasara akanki k'awai ta wadi........ Alkali yayi gyaran murya sannan yace, yanzu an wanke malama hadiza daga zargin da akeyi mata, da Bata aikata zina ba, " mijinta da yayi zargen ta Wanda shi ya ganta da idon sa, yayi Abu cikin jahilce kuma haddi ya hau garishe kamar Ayoyin da suka yi bayanin mai gidan da ya yiwa matarshi kazafi kuma bai iya kawo uba to shi tsinuwa za su yi da matar ta shi, Allah Yana cewa: ''Wadanda kuma suke jifan matansu (da zina)kuma ya kasance basu da shaidu saidai karankansu to a dayansu (itace) Rantsuwa hudu da Allah lalle shi yana cikin masu gaskiya * (Rantsuwa) ta biyar war Allah ta haukanshi in ya kasance cikin makaryata. * Kuma abinda zai hana ayi mata azaba (haddi) ta yi Rantsuwa hudu da Allah cewar lalle shi (mijin) yana cikin makaryata *(Rantsuwa) ta biyar lalle in Allah ya tabbata akanta in (mijin nata) ya kasance cikin masu gaskiya'' Surartun Nur, ayata: 6-8. Anan Allah madaukakin sarki ya yi bayanin idan miji ya yiwa matarshi kazafi kuma bai iya kawo u hudu ba to 'Li'ani'' za su yi. Amma duk wanda ba miji bane to kodai ya kawo shaidu mutane maza musulmai ko kuma ayi mishi bulala tamanin, ba maganar shi wanda aka yiwa kazafi wai ntse idan ba haka bane, ko kuma shi da ya yi kazafin cewa ya rantse duk babu kodai shaidu ko bulala tamanin, Dan haka kaima za'a yi maka bulala tamanin, hajiya laraba jibril da Ola duk za'ayi musu bulala tamanin domin sunyi wa hadiza sharri wacce Kuma nutsatse yace, kazafi mafi munin kazafi " kai kuma ola kana da bulala da Kuma tara da kazafi ga kuma zama cikin k'eso na tsawon shekara daya............ Allah Madaukakin sarki yana cewa:'Wadanda suke jifan mata masu nkai da zina sannan kuma basu kawoshaidu huduba to ku yi musu bulala tamanin (80), kuma kada ake karbar shaidarsu har abada, kuma waddan sune fasiakai. Saidai kawai wadanda suka tuba bayan kuma suka kyautata to lalle Allah mai yawan gafarane kuma mai yawan jinkai..... Nan kowa ya tawo gurin hadiza yana kuka yana naiman yafiya, gidanta suka zarce daga nan umma ta kalleta hadiza kina son farouk? " umma ko bana son sa ai nazauna dashi, kiran hadiza akeyi awaya kace an kwantar da farouk, " umma tace maza kitafi, wanka tayi sannan tashirya tana zuwa ta ganshi jikinsa duk afashe, kallon sa tayi cike da tausayi, Dr ya shigo yace gaskiya kikula dashi domin zuciyar sa ta buga abu kadan zaiyi ajalinsa, kuma kisanar da hadiza ta yafe masa domin tun dazu zake kiranta, ahankali ya bude idon sa, " hadiza kiyimun afuwa wallahi kaddara ce tasa haka tafaru, ina sonki karki ce zaki Rabu dani, koda bakya sona dan Allah kizauna dane, " zafafan hawaye suka gwauraye fuskarta hannunsa yasaka yana...... Hajiya laraba tana asubuti cutar rabin jiki ta sameta gashi ance Sai anyanki kafafunta, za'ayi mata aiki a kwakwalwa, faiza Sai kuka takeyi tana Cewa dama kikeka jawo WA kanki gashinan Allah yadawo da kuncin k'anki kin cucemu..... Allah Madaukakin sarki yana cewa:'Wadanda suke jifan mata masu nkai da zina sannan kuma basu kawoshaidu huduba to ku yi musu bulala tamanin (80), kuma kada ake karbar shaidarsu har abada, kuma waddan sune fasiakai. Saidai kawai wadanda suka tuba bayan kuma suka kyautata to lalle Allah mai yawan gafarane kuma mai yawan jinkai..... Nan kowa ya tawo gurin hadiza yana kuka yana naiman yafiya, gidanta suka zarce daga nan umma ta kalleta hadiza kina son farouk? " umma ko bana son sa ai nazauna dashi, kiran hadiza akeyi awaya kace an kwantar da farouk, " umma tace maza kitafi, wanka tayi sannan tashirya tana zuwa ta ganshi jikinsa duk afashe, kallon sa tayi cike da tausayi, Dr ya shigo yace gaskiya kikula dashi domin zuciyar sa ta buga abu kadan zaiyi ajalinsa, kuma kisanar da hadiza ta yafe masa domin tun dazu zake kiranta, ahankali ya bude idon sa, " hadiza kiyimun afuwa wallahi kaddara ce tasa haka tafaru, ina sonki karki ce zaki Rabu dani, koda bakya sona dan Allah kizauna dane, " zafafan hawaye suka gwauraye fuskarta hannunsa yasaka yana...... URS Nana Diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [6/5, 2:08 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 115~120 K'UNCIN RAYUWA Na Nana Diso Zafa fan hawaye suka gauraye fuskar hadiza, " Nan da Nan shima farouk idon sa ya cik'o, hadiza Nasan na bata Miki arayuwa Kuma nasak'i a K'UNCIN RAYUWA, Amma kisane wallahi duk abunda nayi miki nayi ne Domin karki lallace wallahi nayi miki Dan tarbiyar ki, tunda aka haife ki na cewa umma ina sonki Kuma inshaa Allah kice mata ta, shiyasa ko da yaushe na matsa miki, banson Naga kina abubuwan da basu dace ba, Kuma wallahi inasonki ina Kuma kaunar ki, kuma saboda ke na kamu da wannan ciwon, Karki ce na sak'e ki Dan Allah kinji, " haba uncle ka daina zancen Nan wallahi bazan Rabu da kaiba, umma duk halin da take ciki bantaba ji tace baba ya sake ta ba, nema kayafe mun kuruciya tasa nake ganin ka amatsayin wanda yatsaneni, Kuma ya matsa min Sai yanzu na fahimce ashi gata kak'e mun Kuma nasan illar rashin k'unya da Kuma kari mutunci na, zan cigaba da zama dakai har abada, rike hannun ta yayi sannan yayi wane murmushi wanda kana k'allon sa zaka tausaya masa, sallama suka je umma da baba ne suk'a shigo cik'in adak'in, " umma ce tace lallai kiyi koyi da Hali mai kyau domin daga ne har mahaifin k'i munyi tunanin zak'ice arabak'i da farouk Sai mukaje ak'asin hak'an, baba yace Allah yayi miki albark'a, " farouk Ya jikin nak'a? " baba naji sauk'i Daman hadiza ce matsala ta, " umma tayi dariya to ga goggo chan tana ta neman k'i, " hadiza tace Allah sarki goggo ai komai ya huce tunda tagani abunda takeyi ba mai kyau bani ba, " hadiza tace umma ina hajiya? " baba yace tir tir halinta yanzu an yank'e mata kafafun ta Kuma ciwon hauka yaka mata sai fadar irin asirin datayi take, kullum a nagaya muku illar zuwa gurin bok'a Amma basaji ak'an namiji mata suyeta shirka ga Allah, na mijin da sukayi dan shi shik'ansa rabuwa zasuyi tun aduniya, " hadiza tana k'uka tace baba gidan mahaukata fa kace? " umma tace tabbas tana chan, faiza ma batada lapia, shikuma usman hukuma ta kamasa Yana dan farar mutane, " subhanallahi Allah yaraba mu da saka wasu cikin matsala, "ameen Ameen " likita ne ya shigo yace an basa sallama Amma suyi hankali domin kuwa zuciyar sa tana cikin matsala so suyi hankali, baba yace okay doctor mungode daga Nan suka huce gida...... Yau sati daya da sallamar farouk jikin nasa yayi kwari ga wane fari da yake tayi, Yau ma kamar kullum yashirya cikin wata shaddar sa kitchen yazo ya tarar da hadiza tana girke, yace matas ne zan huce office, " tohm uncle , " uncle Kuma banason sunan nan gaskiya adaina kirana da uncle, gwara kidinga cimin sweetheart kinji? " tohm Sai kadawo agaida mutanin gidan , gaskiya ina buk'atar mata ta 35 years ba easy bace, " hadiza ta bata rai bangani mai kake nufi ba? Sai kuma tasaka dariya " kya mayi dariya yau komai zai faru Sai dai yafaru, ya fita yabar gidan, tana gama girke, ta fito palour ta gyara ta shiga dak'in sa nan ma tagyara turaru k'an wuta ta 'kunna ko ina k'anshi yak'eyi, wayar ta ta hango tana ta ringing duba war da zatayi taga kursum ce, d'auka tace hajiya Mai ciki bakya nema na, " kursum tace ina farouk din? Ina fata kin saita masa k'ansa? Wallahi Yana bukatar ki, " hmm kursum kingan ne nan kankana da Zuma da kantu zan hada, " hahaha dadi na da ke sirrika, " ai Nasan bazai sassauta min ba shiyasa, na dakko zogale ma da madara Kinga ma yanzu zan goge jikina da al- miski, " lallai ne amaryar Yaya farouk, nema bari nahada irin naki Dan na rikirkita Dr, " Kinga kursum Sai anjima Bari na shiga wanka..... Umma tana zaune acikin da'ki ta gama sallar isha'i, baba ya shigo, umma tayi masa sannu da zuwa," yauwa kishirya zakije aikin hajji kwanan nan, " tohm angode Allah Kara arzuk'i, shiru tayi, " haba tunanin mai k'uma kikeyi? " hmm alhaji kenan godiya nakeyi ga Allah daya bani hakuri, gashi nan da bani nake zalintar mutane ba kowa Yana ganin mutunci na, " ai umma ne banda bak'in Magana sai Dai kawai kiyafe mun, ibrahim k'uwa sai dai nayita shima sa albarka domin abunda nayi masa ban kyauta ba duk da dai ba a cikin hankali na nayi ba, " ai wallahi bakomai Daman komai zai huce komai tsawon shekarun Abu sai yazo, " Ibrahim nace dashi da matar sa tunda ciki ne da i'ta suje umara, faiza ce tashigo umma dan Allah kiyafewa hajiya, bakiga halin dataki cikiba domin kuwa tanacikin matsanan cin K'UNCIN RAYUWA, " ki kwantar da hankalin ki na yafe mata tun ba yauba Allah yabata lapia, " Humm Allah yasa dan tana cikin matsanan cin hali, anjima zamuje sai mu dubata......... Tun karfe tara farouk ya shigo, " hadiza ranta ya bace tace wasu fitararrun k'aya, yana ganin ta sha'awar sa tatashi karaso wa yayi kusa da'ita, ya akayi darling yau ko sannu da zuwa bakiyi mun ba, " sai fa Tara kashigo, " yayi dariya naji gurin amarya ta ne? " tuni ta fashi da k'uka amarya? Daman kafin takarasa yakai bak'in ta cik'in nasa, " tureshi tayi tatashi ta tafi dakii K'an gado ta hau, " dak'in sa ya huce yayi wanka wasu turaru k'a yafesa masu kamshi, dak'in ya huce yanzu hadiza daga na ambaci kishiya shikenan hankalin ki yatashi, to ne da wasa nak'eyi , " tabaya ta rungume sa, yace tashi muyi sallah mu godewa ubangijin mu, to tace masa babu musu haka suka idar da sallah yayi addu'o sannan tace nifa Sai da safe bacci nakeji, " tana Hawa gado ya biyo ta, shafa ta yafarayi wane irin dadi itama taje, chan kuma Sai ta turesa ne k'a kyaleni, " haba hadiza wannan kuma sha'awar take da nakeyi nayi yaya da'ita? Dan Allah nema ki barni naji yadda kowanne ango yakeji kinje? Shafata yafarayi cikin wane yanayi yafara cire Mata kayan jikinta, tana wane irin kuka wanda yak'e k'ara narkar dashi Nan da Nan yafara aiwatar da sunna kuka Takeyi, ina shikuwa farouk dadin kukan yakeji, Sai da yaji ya gamsu sannan yarabu da'ita daukar ta yayi cak yakaita bandak'i Bayan sallar asuba yadda yakeyin Nan Nan da'ita yasa Sai kunyar sa takeji, ahaka yace shi gaskiya zai k'ara kallon sa tayi cike da tausayin k'anta, yace karki damu durln babu zafi yanzu, haka takara narke masa ajiki...... Bayan rasuwar hajiya laraba mutane dayawa sun tuba akasarin masu asiri sun daina domin sunga yarda rayuwa tayi da'ita gakuma irin wulakanta datayi karshe kafafuwan da take zuwa gurin bok'a dasu Sai da aka yank'e, gakuma irin mummunan KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngR " data shiga faiza mai yak'e damun k'i? " wallahi umma Yadda rayuwa tak'e da nake tunawa, wato ko da abubuwa guda biyu nayi koyi nasan rayuwa Nafarko hakurin ki agidan muje yasa yanzu kinzama sarauniya, shirka da mugun hali yasa hajiya cikin KUNCIN RAYUWA, kuma gashi har munsan rayuwa, " bakomai fa'iza kinga bikin ki yakusa kidaina saka damuwa, " tohm umma........ BAYAN SHEKARA HUDU kursum ta haihu har babyn ta ya fara tafiya, ga aisha matar ibrahim itama yara duk sunyi wayo, " faiza Sai fama akeyi itama yau ko gobe, duk zumunci yadure kowa Sai fatan alheri yakeyi wa juna, baba da umma babu abunda sukeyi sai hamdala..... Faheema da abdul suka shigo dak'i suna abi ummi, kunga yaa abudul ya dak'i ne, farouk yace tawo gurina faheema jike daki kidau alawa, abdul ne yace ummi kinga abi ko, " hadiza tace to kabashi hakuri, " abi kayi hakuri nadaina, tohm shikenan kaima ka d'auka, " farouk ne ya k'alle hadiza yace kai ne aure zan k'ara, tashi rayi zata bar gurin yariko k'ota ta wado jikinsa, rungumeta yayi sannan yace nefa new baby nakeso, haba abi har yaushe faheema ta girma, a a nefa baki isa ba," rugawa daki tayi aguje ya bita........ ♤ sai saure nakeyi domin najiyo daya page din ashe littafin yakare ga alkalami na yakara, lallai malam ba haushe ya k'ance in zaka gina Ramin mugunta to ka gina dai Dai k'ai domin kaji dadin fadawa, " gaskiya mutane suk'an bani mamaki burinsu kullum su bata maka rai ko kuma suyi muna furcin ka, kai abun ma ga hassada, " Harso suke kafada Cikin K'UNCIN RAYUWA suyi Maka dariya ko kuma suyita yad'awa, suna mantawa da kowa data sa jarraba Kuma duk lokacin da Allah yazo zai jarrabi ka, ga kuma mutuwa wacce take dauki kowa kagama iyayen'ka, shakeyancin ka, iskancin ka sha shancin ka, sai ka gan ka acikin kabari Kacewa Allah me??? Kai yan uwa mudage da istigfari, hasbunallahu, da Azkar, ga Kuma karatun alqurani da duk harafi daya Lada goma, ga kuma tsayuwar dare, domin mudinga neman tsari daga sharrin mutum da aljan, mukuma yi fatan gama wa da duniya lafiya....... I'DAN KA K'WANTA BAK'A SANI BA WANE NE ZAI TASHE K'A: IYALANKA NE KO MALA'IKAN KABARI?! KA ZAMA CIKIN SHIRI A KULLUM KADA A RISKE KA....... ' KADA KU DAMU DA MASU KULLA MAKu SHARRI DUK IYA KOKARIN SU BA SU WUCE ZARTAR DA KADDARAR ALLAH A KAN Ku BA...... ALHAMDULLILAHI 4/6/16 BIRTHDAY NA YAN UWA NAGA ADDUO'IN KU NAGODE ALLAH YASAKA MUKU DA ALHERI, ALLAH YABIYA BUKHATU..... ALHAMDULILAH NE NANA DISO NAN NAKAWO KARSHEN LITTAFINA KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, ALLAH UBANGIJI YASA AL UMMA MUYI DA KOYI DARASI DA HAKURI DA KE CIKIN LITTAFIN DA KUMA SHA'AININ RAYUWA.... SAI MUN HADU ASABON LITTAFI NAA Mai suna DUNIYA CE ! TA FI BAGARUWA IYA JIMA!!!...... IN ALLAH YA KAIMU BAYAN SALLAH! RAMADAN KAREEM YAN UWA NA ALLAH YA KARBE IBADAR MU, MU DAGE DA IBADA YAN UWA, WATA NE GUDA DAYA DAKE ZUWA A SHEKARA......... TAKU NANA DISO( MUTAN MADINA) URS Nana Diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng-littafin hausa Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 8 of 8