Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 8
zamuyi, antyfati tabine sak'o tace danAllah, duk wane girki da shari shari da wanke nagidan nan, adinga Bawa hadiza, " kai farouk banson sharri fa, "ummi kinsan bazan miki Karya ba, to muji palour din, " ai nayi fushi sai yau kika ga damar Zuwa, " kiyi hakuri ummi bansan Kuna kasar ba, "mai aiki tatawo zata kawo ruwa ummi tace a'a barshi kawai , " tashi kidauko hadiza mamaki yacikata, ummi tace ai yanzu duk aikin gidan nan kizaki dinga yi, kofin hannunta ne yawadi, kirjenta yafara bugawa dakunan cikin gidan tafara lissafawa sai kuma kuka........ Urs Nana diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/6, 8:23 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 40~45 K'UNCIN RAYUWA Na Nana diso Ummi tace toh hadiza daga yanzu duk wane aikin gidan nan ke zaki dinga yi, "kirjenta ne yafara bugawa, cup din dake hannunta yafashi dakunan cikin gidan tafara k'irga wa, chan ta share hawayen da yafara zuba acikin kyakyawar fuskarta, Amma ummi aikin yayimin yawa daku nan ku, shida banda toilet da kitchen ga part din uncle da kuma sauran, " kallon ta ummi tayi cikin tausayi tace ba haka nace kizaba ba a'a order nabaki kuma dolen ki kiye, " farouk yace ai bata i'sa tace bazatayi ba, baba yabada go ahead a zane ta, duk wane misbehave intayi, "Ga dai kishiyoyi na banda dakunan su iya part dina sai kuma Dakin jibril in girke nane Sai kigyara Dakin alhaji, yanzu biyar tayi kiyi maza kishare min tsakar gida Sai ki zo ki dura girke, " hadiza kallon mamaki takeyi da takaici anya wannan anty maimuna ce wato (ummi)? Chan kuma tace to, kayanta ta d'auka takai da'ki cikin mintina 3 ta gyara 'Dakin, wayarta tafara laluba wa bata ganta ba, mamaki yacika ta, tsakar gidan tafara shara Sai ga dady dinsu farouk ya shigo, " yau antina damu kenan? " tayi murmushi ta gaida shi, " yana ganki da tsintseya shara da kanki haba hadiza duk almajiran gidan nan, Amma laifin ummi ne ina zuwa, " hawaye yafara wanke Mata fuska tayi sauri ta goge, yazanyi inbanyi ba i'nna koma gidan ma bantsera ba, "ummi yaza kibar hadiza tana shara? " dady kenan aikaima kasan da dalili, farouk ne ya sanar Dani ance duk aikin gidan nan tadinga yi harta wanke, anty Fatima tace akoya mata komai domin babu abunda ta'iya "tabbas tayi tunani aikuwa zamuyi Mata horo sosai, ina abinci na? " Yanzu zata dura tohm inajera, " hadiza ta karasa shararta sannan ta dura musu shinkafa da miya tatafi ta kwanta,tunda farouk yafara duba wayar hadiza yaje yashiga wane yanayi yarda yaga suleiman na kiranta daga karshe yaturo wannan text din tun kafin yafara karanta wa ranshi yabace sai ma lokacin da farouk ya dura idon sa akai 《Assalamu alaikum Ma'a buciyar 'kyau da ilimi, rashin Jin muryar'ki ta dan lokuta ta chanja mun tinani, nakasa komai kunne na kadai ke mararin yaji da 'dadan kalman ki masu kashi mun jiki da sakane cikin kogon soyayyar ki, tauraruwa ta rabin rayuwa ina fatan ba laifi nayi mike ba,a taimaka wa zuciya ta adauke wayata, nabarki lafiya ma'a buciyar kyau da kamala.》" Take farouk yacire Sim din wayar ya karya, tashi yayi yafita zuwa bangarin ummi, yazauna a palour, " hadiza dataki kitchen tana girke kanshi ko i'na a gidan, palour ta zauna tayi tagume kafin miyar ta karasa, hararar uncle farouk kawai takeyi, Yana kallon ta, " hadiza lafiya kikaye tagumi, "bakomai daman wayata nayar Kuma wallahi natawo da'ita, " farouk baka ganta a motar ka ba? " Eh batanan, " tashi tayi ta zuba abincin a flask takawo dinning tazauna tana jiran aci, " ummi ce ta bude kanshi ne yadaki hancin ta sai tace aikuwa hadiza kinyi asarar hannun ki, " zaro i'don ta tayi Kamar yaya? Ai mu bamacin shinkafa sai da farfesu, " hadiza tayi dariya ai yayi dadi kuci kuje, " ai kam nakoshi , " farouk ma yace inbanda iskance a dafawa mutane abunda basa ce, dady Yana zuwa Shima yace ya koshi, " kuka tafashe dashi ta shiga daki, da asuba bayan tayi sallah tai sauri tafada kitchen sai Kuma tadafa breakfast takai dinning, share daku nan tafara yi ta wanke bandakin, dama ummi na part din dady tagyara dakin nata gidan duka tahau gogewa," ummi tace sannun ki, kishiga part din su farouk tace "to, Dakin jibril tashiga sai Kalo yakeyi, wane wawan ashar yazuba mata dallah fita mahauka ciya kawai, " Kai dakata karamin dan iska kayi asara Allah ya shirye ka, shayi shayi ba abun alfahari bani ba, taja kofar tayi ficewar ta, tayi wanka takwanta, takalmi aka hurgo mata kee bazaki gyaran dakina ba, dallah tashi kitafi, " da kuka takara dakin... Ibrahim Ibrahim, inata kiranka kayi mun banza " Mai zan miki to? banson damu please kirabu Dani a makarantar nan in bahaka ba zan dauke matakin!!! " bazan Rabu dakai ba, i dan da abunda zakayi sai kayi, Kuma dole kaso ne ko kanaso ko bakaso, Kai Ibrahim in har baka bini ba kana cikin matsala domin ina dab da jifa ka cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, " aisha kowa yasan mahaifin ki mutumin arzuki ne kowa na sonsa anyi masa shaida Mai kyau Amma ke kin bambanta a cikin ahalin sa, " eh na ban banta din yancina ne Kuma haka nazabi life dina, kaga ban son doguwar magana ina gyatar ka birthday Dina a gida mai lamba 23, in kuma bazoba hmm to ne aisha zanzo ta cilla masa card din, " Zama yafarayi bakinsa cike da addu'a Allah yatsare shi daga sharrin ta class yashiga.... Ne hajiya laraba sai nayi maganin ke fati, wato kwana biyu ba'ayi tashin hankali ba shine kike wane kissa kina kokarin shige masa dan ki mallaki sa koh? To bokan ki baikai nawa ba nawa yafi nake alhaji ne nagama dashi sai yadda nayi dashi, " anty fati duk tana jinta Amma ko kallon tagar batayi ba domin Bata dauke ta amatsayin mai hankali ba, "gaskiya umma Kifita kiyi Mata magana mana, " ai kursum nice babba kuma uwargida Kinga bai kamata nabiye Mata ba, hajiya laraba ta saka usman yadauke buhun shinkafa 3, alhaji nazuwa tasaka kuka, " lafiya hajia?? Wato alhaji dan itace uwargida ban i'sa nayi magana ba, fati tasaka an kwashi mai da shinkafa, nazata kokai kasata, " dama nasan kike mun shata to kije gida na sake ki......... Urs Nana diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/10, 1:32 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 45~50 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯 Na Nana diso😯 Dama nasan k'e'ki mun sata to k'ije gida Na sa'ke k'i ! " innalillahi wainna ilaihir raji'un, wallahi alhaji k'wata k'wata a rayuwa ta bantaba yimaka sata ba katuna lokacin da ina amarya babu abunda ban fuskan ta ba Na K'UNCIN RAYUWA, mata kala kala ka auro min kuma nagansu, Hajia laraba anan tatarar dani Hajia saratu tafi ta masifa Amma ita ma yau babu labarin ta, alhaji tsoron Allah ya kamata kadinga ji ba tsoron wata mata ba, " to munafuka ai Ne da 'ki k'a ganni ba fina tsoron Allah 'kikaye yi ba, miji ne ya sak'e'ki Sai kitattara inaki inake kibarmun gida, " ke laraba dak'ata abunda yasaka Bana tanka Mike Ne Zaman mijina nakeyi dan hak'a koma makaranta domin abunda kike aikata wa na jahilai ne gidane zantafi nabar miki gidan tunda ba na ubana bani ba, dak'in ta ta shiga ta'dak'ko hijjabin ta tafita, " wata shewa hajiya laraba tayi cike da farin ciki da anna shuwa, " alhaji k'allon ta yayi ya shiga dak'i k'ansa ne yake wane irin sarawa, " kursum da ta'ke cikin 'dak'in sa tana gyara hawayen k'unci duk ya wanke fuskar ta, Mahaifin nata ta k'alla chan kuma tafa shi da k'u'ka, " lafiya kike k'uk'a? " yanzu baba k'asan gaskiya Amma k'a dinga d'anne ta abunda kayi wa mahaifiyar mu k'a k'yau? " k'allon ta yayi cikin wane yanayi da shima ba shida amsa, bai masan tayaya yake aikata wasu abubuwan ba, " kursum fita tayi a dak'in, " hajiya laraba tana ganin ta tace saura ke zanyi maganin'ki tunda nayi na hadiza, " ko k'allo Bata i'she kursum ba tashiga dak'i, " tunda anty fatima ta i'sa gida take kuka, " inna tasan abunda a Kasa ba ne, inna ta hau fada in banda yau kya dinga zuwa gida yaji Kowa fa da k'ika gani da nasa K'UNCIN RAYUWAR Amma hakuri suke, saiki Mai gidan iyaye, ko kin manta adadin kishiyar da a k'a dinga yi mun 12 cer akayi mun kuma duk Sai da suka fita suka barni, wallahi Allah babu boka babu malam, Addu'a ta itace tatsareni K'uma nayi imani Allah k'iyi k'uma k'e t'sare wa," to inna ai sak'i na yayi , " sak'i ! Subhanallahi, shikenan kinja wo mana abun fada agari, " inna ya kamata ki shaidi ne mana, yakuke so nayi Allah shine shaida na, " ai dama haka zakiga Kamar bama sonki ama bari babanki ya shigo zakiyi bayani... Ci'kin kursum ne ya gudanar da wata k'ara alamar yunwa takeji, ga sumayya takusa dawowa daga makaranta, dakyar ta tashi ta dura musu iya cikinsu ta wanke k'wanu k'an, ta tafi da flask din dak'i, " hajiya laraba ta shiga kitchen din ta zata kursum gaba daya gidan ta dura, wayam ta gani Bata dafa dasu ba Alhaji Sai kafito yau ba girken abinci Kenan, domin kursum tazama tantiri ya, " baba ne yafara k'wallah wa kursum kira tafito, ke Dan iskan ci mai yasa ba k'iyi girk'en d'u'ka ba? " ai wacce take kokarin faranta wa k'owa agidan nan k'a sak'i ta, k'u 'bata Mata tafaran ta muk'u, k'a 'kirata da Mara amfani, tunda hajiya ce Mai Amfanin Sai tafara nata girk'en, Amma ne babu wata katuwar da zan wa girk'e, dak'in su tafada, " hajiya tafara masifa ne uban k'i zance k'ina fad'a mun irin magan-ga-nun Nan Dan wallahi ko uban'ki Bai i'sa ba! " jik'in baba d'uk ya mutu, d'omin maganar da k'ursum ta fad'a masa, Bata ta b'a fad'a ba lallai an kaita bango Amma zaiyi tunani Akan lamarin, Yau k'asa bacci yayi sai juye yakeyi a gadon sa, lallai nayi kus'kure da nasak'i fati ak'an Kuma munfi shekara nawa da'ita, ga k'uma tsoron hajiya da nak'iyi Amma gobe zanje gidan su. " ke Fatima karkiga ubanki Mai k'udi ne ku dinga yadda kukeso to baku i'sa ba wallahi Nima nasha wahala kafin nazama wane, domin ne ubangiji yabani wane irin uba, tun ina shekara bakwai nasan kasuwan ce kullum cikin wahala ko abincin cin mu mu muke fita mu naima, dan haka hakuri zakiyi kice babba a 'ya'ya na, " inna ta gyara Zama tace k'inga wannan mahaifin naku babu abunda baiyi min ba, " haba inna ai yahuce, " haka zakace ai alhaji, sallama ce ta 'katse su, baba ne yazo bikon Fatima, tunda ya shigo duk kanin su sun Bata ransu haka yasa anty fati taje dadi , Zama yayi sannan ya gaida baba da inna duk' k'an su suk'a amsa, " inna ce tafara cewa lafiya Dai naga kazo? " wallahi inna ba lafiya ba nasan rud'in shaidan ne ba a hayyaci na nayi mata sak'in nan ba k'uma na maida i'ta tun a lokacin, Kai d'an nan Bari kaji mace fa tana da daraja ko wahalar gidan ta ta i'she ta, ballan ta na k'uma hida mar dazatai wa mijin ta, kayi kiranta amma haka zataji k'o da kuwa bakasu, kai ga ciki wata taran nan ga haihuwa, k'o kana tunanin Abu Mai sauk'i ne in baka taimaka wa matar'ka ba a duniya wa zaka taimaka wa, wallahi kuji tsoron Allah ku dinga tausayin matan ku, " Inshaa Allah inna za'a kiyaye, k'uma inna tuntuni tak'eso na sak'i ta, " wallahi karya kake mun bantaba cema ka ka sak'i ne ba! matar ka Dai ita tak'e shirya mak'a komai, k'o k'aman ta Annabi (S.A.W) yana cewa: ﺃﻳﻤﺎ ﺍﻣﺮﺃﺓ ﺳﺄﻟﺖ ﺯﻭﺟﻬﺎ ﺍﻟﻄﻼﻕ ﻓﻲ ﻏﻴﺮ ﺑﺄﺱ ﻓﺤﺮﺍﻡ ﻋﻠﻴﻬﺎ ﺭﺍﺋﺤﺔ ﺍﻟﺠﻨﺔ Duk macen data roq'i mijin ta sak'i hak'a k'urum to 'kamshin aljanna ya haram ta gareta,Ahmad,Abu Dawoud...suk'a rawaito, to shine zan rok'e sa'ki agurin k'a, " shikenan kiyi hak'uri kiyafe min dan Allah ki 'koma dak'in 'ki wallahi tun jiya bacci abinci ba, " ataki zuciyar ta ta mutu taje wane tausayin sa, " baba yace da dadadre kazo ka dauke matar'ka, " tohm nagode.... Takalmin d'a uncle ya wurgo Mata ya firgeta ta, " wato bacci ki'ka koma to k'i tashi kije kigyara mun dak'i na, saboda iskance da rashin mutunci kin gyara dak'in k'owa banda nawa, " bacci cike da i'don ta haka ta tashi tana hawaye tahuce dak'in sa, tsorata tayi yadda taga dak'in kamar na kaji Duk k'acha k'acha, ga k'ayan sa ya'baro d'asu zama tayi tafara gyara masa kayan 'bata san lokacin datayi adun guri ba tafada K'an k'ayan tafara bacci, " waya ya zuba Mata k'e ak'an k'aya na k'i k'a k'wanta ko shaye shaye ki'ka fara ne, Ne wallahi bana shan komai banyi bacci jiya sosai ba, " oya fara gyara k'ayan, tace to nan da nan tagama ta wanke bandaki ta 'kunna Ac adak'in zata fita yace ga k'aji chan na zuba akusa da dak'in baba Mai gadi kije k'i gyara gurin k'isa'ka musu ruwa da abincin su, " uncle k'aji fa kace mai zakayi dasu, ban sani ba dallah tafi, haka taji bata gama ba sai Sha biyu, zata shiga da'ki " ummi tace k'i dura abinci Amma tuwo zakiyi miyar agushi dan mundadi ba muci ba, " 'kallan ta tayi tace to tashiga kitchen din tana shiga taga waya aikuwa ta so'ke ta, hucewa da'ki tayi takira " kursum aikuwa suna gama gaisawa tace bani umma ta sanar da'ita baba ya sak'i ta, Kashi wayar tayi ta mayar inda ta ganta, sallah tayi ta koma kitchen ta karasa abincin ta, Sai gurin karfe 4 tayi wanka ta shirya, bata sanar da kowa ba tazo zata fita baba mai gadi yace ai an hanata fita babu inda zataje babu magiyar da batayi ba amma ya hana ta, Bayan gidan taje Zata haura kenan, " uncle ya daka mata tsawa ke hadiza kina mace! Zaki haura ina zakije? " gidan mu, ba zakije ba shige muje cikin gida, " Ne wallahi bazan yafem........ Urs Nana diso💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/11, 10:54 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 50~55 K'UNCIN RAYUWA Na Nana diso Bayan gid'an taje zata haura k'enan! " uncle ya daka Mata tsawa ke hadiza kina mace! Ina zakije? " gidan mu, " dallah huce ba zakije ba Dan hauka an hanaki hucewa ta gate shine zaki haura Sai kace wata 'yar daba, " Ne wallahi bazan yafe maka ba, Kuma Ne ba 'yar daba bace ba, haka kurin kabe ka takura min Sai kace wane ubana, Ne k'ik'e ga yawa hak'a? " rugawa tayi aguje sannan tace eh Kai nake gayawa wanene k'ai inba mugu azzalume ba, garin sauri aikuwa ta bangaji jibril juyowar da zai yi ya wank'a ma ta mari, a razane ta rik'e fusk'ar ta k'a mari ne? Wallahi ban Yafe maka ba, " jibril yace ka'dan ma k'i k'agani in baki bar gidan nan ba, aguje ta shiga palour tana k'uk'a zama tayi kusa d'a ummi lafiya hadiza? " Ne gida zan tafi, " aa ai k'e 'da gid'a Sai bayan sallah, " wane sabon hawayen tani ya fara zuba Afuskar ta, " Au gudu na ma k'ik'eyi haba hadiza menene na k'uka, ta gaya Mata jibril ne ya mari ta, " mari ? Dan uban sa yaje yayi shayi shayin ne? Tashi kije ki wanke mun bandak'i 'ki daura abinci Bari naji na sameshi, " hak'a ta tashi jikin ta babu kwari ta wanke toilet, tana gama wa ta zauna tana karatun al kur'ani, ummi ta shigo palour, hadiza k'in dura girken ne? "Aa wallahi k'afa ta ke mun ciwo, " ayyah sannu Sai k'i maza kidura Dan yau taliya nake sha'awa, " uncle farouk yafito ni kuma ki 'dafa mun shinkafa jallof, "baba yace sannunki hadiza ni kuma k'i Dan tuk'a mun tuwan alkama, " hadiza cikin jajayen i'da nuwan ta 'dasu k'a ka'd'a ta kalle su, kawai ta shiga kitchen, aiki takeyi K'amar ba ta sauri, tak'aici duk ya i'she ta, farouk yana palour suna hira da ummi da baba, " baba yace nagaji da wannan k'wana k'wanar tak'a mai 'kak'eso ka maida ne eh? K'a fito da Mata amma k'a k'i wallahi wannan ne na karshe na bak'a nan da wata 5 in 'bak'a fito min d'a matar da k'akeso ba zan zab'o mak'a cik'in d'angi, " inshaa Allah baba zan duba, " ai ne ban ma yadda dashi ba anya lafiyar sa kalou? K'wata k'wata bak'a kula mata? " sosa k'ye ya yayi, dama gobe zan tafi aiki munada jirgen da zamu tu'ka zuwa Italy, " to Allah ya kiyaye, " baba d'a man hadiza tace tanaso tace kauye gurin hajiya kande ta k'wana zuwa biyu i'dan nadawo sai na 'dak'ko ta, " d'ad'i na da hadiza sanin ya' k'amata, zataje taga k'ak'arta ta Allah ya 'kaimu goben, wayar sa ce tafara k'ara ya 'dauka anty Fatima ce, ya mutuniyar tak'a k'anata shan tsewa, " umma ai yanzu ta rage, " to bani ummin, ya mika mata, " ummi tace matan alhaji kunyi wuyar gani, " A'a ina mu ina fa godiya dan nasan Ana k'ula da hadiza, " lah bakomai, " farouku k'aiwa hadiza su gaisa yace to, yana shiga kitchen yakara mata a kunnen ta," tayi fusge zata fita, " hannun ta ya ri'ko zai rungumeta ya manne ta da jikinsa, " tsake taja a ta fara waya ummata k'ina lafiya, " lafiya Lou Ina wayar ki, " wallahi wane dan iskan ya.., " farouk ne ya bugar mata bak'i , "sai tace banganta ba umma, ne wallahi gida nakeson dawowa," banson Sha shanci zaki fara rashin kunyar ne? To k'inutsu kiyi musu biyayya, sai Bayan sallah tace to umma, tureshi tayi ta mik'a masa wayarsa, " wane irin kallo yayi mata ya fita, "sai d'a tsigar jikinta ta tashi ta gama girken ta kaiwa kowa, " tana shiga dak'in uncle farouk yace ta zauna su ce, tace bata ce tayi tafiyar ta, wayar ummi d'auka ta'kira suleiman ya sanar 'da'ita yau zaizo har wane tsalle tayi, bashira ta shiga wank'a wasu riga da siket d'inta ta saka sunyi mata kyau, tayi k'walliya ta saka turare, lemo da ruwa ta 'dauka tayi hanyar gate," jibril ne ya hango ta, wane irin k'yau tayi masa, tuni ya tashi yasha gaban ta, k'allon ta d'a yayi ya haifar masa da fitinan nen son ta, k'anwata k'inyi kyau sosai, dan Allah bari na dauke k'i, " k'aga jibril Bari wanda nayi wa yagani na barsa atsaye ta wani kashi masa ido Nan da nan yak'ara rikece wa, " godiya ga ubangijin daya bani tauraruwar taurare ma abociyar kyau, sannu da zuwa sirrin zuciya ta, sunata hirar su, suleiman man yace kibani dama naturo iyayena, " Nabaka dama domin nasan nayi wa 'ya'ya na zaben uba nagari, " farouk ne ya shigo da motarsa yana fitowa yaga suleiman sai daukar ta hoto yakeyi, karasawa gurin su yaye suka gaisa sannan yace suleiman kayi hakuri domin gidan nan ba'a zance sai Dai in takoma gidan su, " hubby na muji waje toh sun fita Kenan, " ke 'yar iska shige muji, " 'yar iska fa kakira ne da ita???..... Tun yamma alhaji yaji ya 'dak'ko anty fatima, wuce wa da'ita shopping yayi yace taje ta saya k'aya k'ala K'ala ya huce da'ita gurin 'yan gold yace ta zabe Wanda ta k'eso, " k'allon sa tayi tace alhaji yanzu indan k'asiya mun laraba fa, " wane murmushi yayi irin nasu na manya, fatima Kenan uwar gidata wallahi sonk'i da'ban yake a cik'in zuciya ta abunda nayi wa laraba banyi miki ko da k'an k'anin sa ba, " to nidai idan bazaka siya mana mu biyu na hak'ura, tohm d'aukar mata tunda k'in matsa, to alhaji mungode Allah yasaka da alheri, Amen! Suna i'sa cik'in gidan hajiya laraba ce tsayi ta k'ama k'ugu lallai alhaji wallahi Allah ya i'sa tsakani na Da k'ai wannan ai bura'uba ne wato ta asirce k'a Har zuwa k'ayi k'a dawo da'ita, k'e k'uma fati munafuk'a k'ina wane k'allo na Sai k'ace mumina, zanyi maganin ku ai abune Mai sauke, ta shiga dak'i, " muje fatima karki biye mata kice gaba da hakuri komai zai huce babu abunda zai dauwa ma " karka damu alhaji bazan biye mata ba, kursum ce tafito tayi umma sannu da Zuwa suka shiga dak'i " baba yace kursum k'in dafa abinci , " eh, zubo min, " tace to baba Ya zauna yace abinci, a lokacin yake sanar da kursum alhaji i'sa zaifara zuwa gobe, ta amince? "Baba duk abunda k'aga shine daidai na amince," tohm Allah yayi albarka, " tunda laraba tashiga dak'in ta ta k'a sa zama sai sunturi ta 'keyi a dak'in, " faiza ce tayi mata wata irin tambaya, hajiya Wai wane asirin zaki sa k'eyi? " uwarki zanyi ba asiri ba, mahauk'ace ya, uban nak'i k'inzata son Allah da annabi yakeyi miki? aik'in bokaye ne, Kuma tsafe yanzu aka fara domin tafiya zanyi gobe, tunda yazo Bai shigo dak'ina ba Yana dak'in ta, idan nayi aiki sai yafara ci sai ta k'arya, " ai hajiya umma ta nada addu'a Kuma k'ek'i k'e zaluntar ta wallahi yimun shiru ko na zane 'ki 'ya'ya ne k'a haifesu baka haife halin su ba! In banda iskancin aliyu daga tafiya dubai yaje ya zauna......... Urs Nana diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/13, 8:59 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 55~60 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana diso😯 'Ya'ya ne k'a haife su bak'a haife halin su ba! In banda iskanci aliyu daga tafiya dubai yaje yayi zaman sa, " ke fa'iza kirawo min wayar sa, " ai hajiya tun dazu nake kiran wayar akashe, " to kira mun usman, " ai ko banyi asarar kudi na ba dan Ya usman Yana gida zuciyarsa ta mutu tunda baba kiyi musu komai, " to munafuka dan uwan naki Dallah tashi k'i 'kirasa yazo yataba gurin sarkin tsinannu, Bata dadi da kiransa ba sai gashi ya shigo , " hajiya lpya k'ik'a sa aka k'irana bacci nake tayi, " k'ai ina zancen bacci wannan matar da shirin ta tazo tashi k'a tafi k'auye, " K'awo k'udin man mota, " man ma sai na bayar k'o na albarka bak'a nema? " faiza zaro min dubu goma ajak'ar hajiya, Tom ta mik'o masa ya tashi ya fita, " dak'in alhaji ta fad'a, sannu alhaji ina kwana? " lafiyar lou k'in tashi lpya? Lapia alhaji, " umma tace sannun mu da Tashi, " harara laraba ta d'an na mata can 'kuma tace sannu, D'ak'in ta'bare ta 'kira usman a waya k'ai tsaya k'a jine, k'a cewa bak'a a hauk'a tar da fati d'omin nagaje da ganin ta, " angama hajiya karki damu, yauwa usmanu, " fa'iza k'a sa zama tayi tunda taje an ambaci hauk'a lallai uwarta bata da imani a lallai sai ta sak'a baiwar Allah acikin K'UNCIN RAYUWA Bayan Wanda suke cik'i, data ga babu ta inda zata gaya musu sai ta hak'ura d'on babu abunda zai Hana laraba tsine mata in ta fad'a, dak'in ta ta shiga tafara waya da wata k'awar ta, " uwargida, " umma ta jiyo naam alhaji, " na jiki shiru lafiya k'uwa, " walhi alhaji jik'ina wane iri nak'e jinsa, " k'o asubuti zan k'ije? " a a walha zan tashi nayi nasan zan jine garau, " to ayi mana addu'a, haba miji na k'ark'a damu domin I'dan banyi Maka addua ba wa zanyi wa, " laraba Na k'allan su ta k'asa su k'une sai sintiri ta k'eyi, " umma ta rak'o baba kofar gate, sai sallama su k'aji wata yarinya ce gata Dai k'yak'yawa mashaa Allah, tsugun na wa tayi har k'asa ta gaishe su, " alhaji yace gurin wa k'ik'a zo, " hajiya laraba tayi huff ai bazai huce irin Wanda Ibrahim ya k'ewa ciki bani ba tund'a in nafada sai k'a k'arya ta ne, ta gyara d'aurin zanin ta, " alhaji ya k'alle yarinyar yace gurin ibrahim k'ik'a zo? "eh, aikuwa baba ta inda yake shiga batanan yake fitaba gurin masifa umma duk i'don ta ya cik'o da k'wallah dama fati nasan ke k'ik'a lalla ta sa to wallahi sai yabar gidan nan, " ba k'uje mai zance ba alhaji k'awai k'a hau masifa, sunana Aisha ajin mu daya da Ibrahim wallahi aduniya banga yaro mai tarbiya ba irin Ibrahim, tun d'a ya shiga skul first class yake d'auka baya k'ula k'o wacce mace walhi, yau muke graduation gashi chan yanata amsar k'yauta kuma gwamnati ta bashi 50 million da 'kuma in zaiyi phd a k'owacce k'asa, " umma wane irin k'abba ra tayi, " baba k'uwa ya k'asa motse, " laraba wane irin zawo taji zai tawo mata, ke yarinya k'ya ma fadi gaskiya munafuk'a, " ke hajiya d'a k'ata inada wacce ta fik'i agidan na tashi a marainiya babu kuncin da bangani ba kishiyar uwata ita ta k'ashe mahaifina da uwata da k'anina, ni k'uma tace zan mata amfani d'omin zata same riba dani, d'omin ta k'aine gidan wane alhaji tace yayi lalata D'ani kukan dana ringa yi masa Bai fasa aikata abunda yaso ba sai danace masa ne marainiya ce nace mai muguwa ce matar nan d'omin ta k'ashe mun uwa, atak'i ya sak'e ne yafara kuka yana bani hak'uri, ta sak'a ne a university dan na lallace d'an k'u shiya taimaki ne, ta dur k'usa umma dan Allah kice ya aure ne tana k'uk'a tabar gidan, baba ya hau mota ya fita....... kursum ta shirya alhaji i'sa yazo suna setroom din baba sunata hira, " yace mata 'ya ta daya k'insan shekara ta ashirin ban haihuwa ba nayi taimak'on naji gurin malamai har gurin bok'aye an k'aine Amma babu zancen haihuwa, dana nutsu kullum ai k'ina istigfari sai gashi Allah yabane mahaifiyar ta ta mutu ranar da ta haife ta, " kursum tace Allah yaji 'kanta inshaa Allahu zan k'ula da'ita, " Nasan

Chapter 4 of 8