Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 8
da hankalin'ki kushirya gobe zakuyi visar dubai aje aduba fa'iza, "dak'in sa yashiga ya'dak'ko wata waya ihun hadiza Kawai akeji agidan, kuka takeyi yana jibgarta shigeya kinyo halin uwar'ki, ne saina koreki acikin gidana , Mara mutunci dukan ta yakeyi "Aguje tabar gidan babu takalmi ballanta na, tafi take tana tangadi kamar tasha wane abun, " umma kuka takeyi yanzu ina 'yata Zata tafi, "maganar alhaji sukaji kee fati dama ke kike sa kasu, wallahi aka kara yin kwatan kwacen haka ke zan hukunta walhi , hajiya muje ga nama can natawo dashi, shiga kice, "hajiya tace ne alhaji sai da kai zan iya ce, to hajiyata gani nan, sallama Ibrahim yayi yashigo baba ya 'kalle sa kaima kazama dan iska sokake kayi kudi, to baka i'saba kai dai sai dai kakalle kudi ka huce badai kaye suba," hajiya taja hannunsa kyale wannan Yaron alhajina domin bashida bambanci da almajiran gidannan, murmushi Ibrahim yayi ya shiga da'ki su kursum yatarar sunata kuka yace lapia suka bashi aguje yafita, " uncle farouk yadawo daga wane company, daf da wane titi ta hango kamar hadiza, Anya itace kuwa Kar fa naje ba ita bace ba? Yana zuwa kafin yafito daga mota ta sume, daukarta yayi har gida yashiga da'ita da'kin sa ya kunna mata Ac sai a lokacin ya lura da farfashewar fararta, yaji wane iri, tana tashi tafara kuka yanuna ta da 'yan yatsa ke Wai baxaki nutsuba banza Kawai bataci mai komaiba bacci ya dauketa, "uncle farouk yace dole ne kiyi bacci a... 'Kin sawa k'anki jaraba da masifa gashinan jikin ki duk ya dau zafi, gurin karfe goman dare tatashi, tana tashi taga kamar Ana hura mata huta ajikinta, uncle tagani yanata bacci, ta dallah masa harara, dakyar taki tafiya har ta isa dakin su, " umma tana zaune tanata lazumi, " umma mai yafaru Naga idonk'i ya kumbura, " ji kiyi alwala kiyi magari ba da isha'i, haka hadiza taji tayi sallah tana idar wa, "umma tace yanzu kinmanta baya ne, kin manta yadda akayi miki Ada, kicire masifa aranki, kicigaba da hakuri, nasan kinayi amma ki cigaba dayi, "to umma Amma wallahi kona ganin wuta bana yafe wa hajiya, Allah yanuna min karshen ta , " gobe kishirya kutafi asubuti adubaki rabin jikinki yafashe, " tohm umma, Da safe kursum taji ta hada musu breakfast, takaiwa kowa nashi, ta durkusa tagaida baba yayi mata banza, sai kuma chan anjima yace ku dai Allah wadaran halinku, "hajiya tace alhaji banson kana 'kona yawun ka ka kyale yaran nan, kursum tabashi hakuri tafito, "hadiza ce tayi sallama hajiya labara tana kallonta tana yimata dariyar mugunta "ko kallonta batayi ba ta shiga daki umma nadawo, "sannunki, yaya kursum ina tea Dina gashinan ta zauna tana sha, " wayar uncle farouk ce tafara ringing daukar dazaiyi yaga mum dinsa ce, hello ummi inakwana " lpya lou, kaji katare a Nigeria ko, " Nakusa dawowa ai, suka dinga hirar su sannan tace masa ina hadiza? " ai ummi hadiza tachanja hali " kai mata wayar nacimaka, "to part dinsu yashiga umma tana da'ki su kuma suna palour ya mikawa hadiza wayar, tawani daka tsalle hello ummita ina kwana, " ainayi fushi, " kiyi hakuri danallah kinsan banson ranki yadinga bace, "suka dinga hira to kibiyo farouk sai ku tawo tare, "hmm ummi azumi yakusa sai dai Bayan sallah, "au gidan namu bakyason zuwa? Ummi gidanku yafi namu tashin hankali, ahaka sukayi sallama, "taje Zata mika masa wayarsa, aikuwa Abu da tsautsayi wayar tazame ta fashi atsorace dukan su suka kalle wayar umma ce tafito, ta kalle hadiza takau da kai, farouk yace wallahi sa......Urs Naan diso💕💕 [4/25, 10:56 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 20~25 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯 Na Nana diso😯 Farouk yace wallahi sai kin gane 'kuran'ki, " umma tace to in ba rashin nutsuwa ba yaya za'ace mutum bazai dunga girmama na gaba dashi ba, " kursum tace gaskiya hadiza kigyara ai wannan rashin tarbiya ne, uncle farouk ba sa'anki baniba, duk kinbi kin raina sa, " hadiza tana tsaye duk takaice ya'isheta Ya kukeso nayi zan fasa masa wayarsa ce da gangan haba tadurkusa tadauke wayar tacire sim tasaka atata tamika masa gashinan kafin nagyara maka taka,Ya amsa, tashige da'ki kuka kawai takeyi wannan wane irin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ne, " umma tace farouk sai kana hakuri da hadiza yadda kasan ba goyona bace ba, " yayi wata dariya yace karki damu zan saita ta walhi, ne umma zanje company zan anso kaya zuwa anjima zandawo to Allah yakiyaye, "hadiza tana da'ki babu wanda takula yinin ya'u domin jiran kadan takeyi yanzu ta haura da mutum, "kursum ce tashigo kee hadiza kije kice abinci? " cewar hadiza Banaci, to wanene bawanki nadafa nazubo miki sai kije kimayar kitchen, " yadda kika dafa kika zuba haka zaki mayar kitchen, " to inne ce sa'ar ki sai mu cigaba da magana, " hadiza tace wannan ke yadama banza kawai, " hannunta kursum tadaga ta wanka wa hadiza mari, "Allah ya'isa tayi ta cigaba da karatun ta, " umma ta shigo tagoye Bayan kursum, Kuma nema kinkusa kisu k'eni wallahi duka zakice sha-sha-sha, " kuka hadiza tasaka wallahi kursum sai na rama ko nice da gaskiya umma saiki goye bayansu umma nema 'yar kice, Amma bansan mai nayimiki ba, " 'ki yimun shiru banza kawai Nagoya bayan nasu ai sunfi kaunata kekowa kullum sai kinjawo min magana, " Hadiza tace ne ban fada dan ranki yabace ba Allah yabaki hakuri, " hadiza ce tasaka hijjabin ta tatafi gidan su fadeela, sallama tayi tashiga goggo tagani a tsakar gida ta tsugun na ta gaida ta, " hadiza sai ya'u aka tuna damu kullum Ina cigiyar ki, " hadiza tace walhi goggo lapi'a ta kalau, " to ai haka a keson ji fadeela tana daki, " ke fadeela bakya zuwa gidan mu lapia? Wallahi hadiza rayuwa sai hakuri, kema Naga kinyi wane iri lapia? Ai wallahi ba'a magana such is life sai kawai hakuri, " ai mungode Allah hadiza kiduba kiga wallahi gidan nan babu komai dama dan k'ananzir din da goggo take siyarwa shine muke dan samu muna siyar wa, to yanzu jarin babu, bumu samu abinci da safe ba, dakyar na tsince wasu dari biyu da sha biyar ajakata naji nasiyo mana garin kwa'ki, da sukari, ke nema 'dink'ina zan dawo dashi, zama haka bazai yihuba, " hakane fadeela nema dai kwana biyu sai godiya dan banda kudi wallahi uncle farouk ne yazo tunda yazo gidannan nake fama, dubi jikina, harma ya kursum tasamu damar marina dazu, daman kinsan damuna dakin hajiya ne, take ansar mana kudi Amma yanzu kwata kwata... Ba masa mu wallahi, " aikuwa ki godewa Allah wallahi hadiza Kuma kice gaba da hakuri komai zai huce Allah natare damu, "hakane fadeela shiyasa nake sonki domin kina bani shawara mai kyau kuma kina gayamun gaskiya, ashe wane satin ne saukar ku? " hmm ai hadiza bazanyi saukar nan ba, da gidan Namu zanje ko da biyan kudin sauka Har dubu 16, tunda karatu ne kuma na'iya ai shikenan, "a a wallahi fadeela baza'ayi haka ba ne zan kokarta inshaa Allah dake za'ayi saukar nan, " hadiza kenan gidan su Mairo dana shiga dazu wallahi abun tausayi mijinta yakarye kuma kinsan dashi suka dogara? " Tabbas hakane, yanzu nidai gashi nan dubu uku ne Dani ga dubu daya kisiyo muku ko taliya ce, dubu daya kuma ki kaiwa gidan su mairo, "to hadiza Allah Saka miki da alheri mungode, " goggo sai anjima, "kigaida mutan gida, "Tom goggo zasuje, "su hajiya laraba tunda suka fita basu isa damaturo ba sai gurin karfe hudu, Aliyu kuwa yunwa tace shi suna i'sa gidan su hajiya laraba kowa yagaji, inna tace wato Har 'ya'yan naki kin koya musu shigen ba'kin halinki? Wallahi nema dan ba yarda zanyi zama da bokan ubanki Amma datune na rabu dashi, " laraba tace inna ga wannan kudin dubu dari biyu kya sayi goro, " to nagode kuma Allah ya shiryeki, kuma kinsan mutum da kudi Kamar shazoma mu, faiza tace ai dole ki ansa, inna ce tace to ku shiga dakin, barka da aiki baba" ai daman zakizo domin inasane da halin gidanku, duk da suna cikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng amma hadiza taga gare kowa hahaha karki damu laraba ai ubanki boka ne zatace ubanta zan rabata da babanta zankuma saka aljani dan fitina yadinga koremata samarin ta, "yauwa baba, ku kuma ga magani nan abar bada abinci duk mutanen gidan suce in har sun ci zuwa gobe zaku zama taurari a idon babanku haka suka dinga godiya daga nan sukayi kama hanya... Hadiza tana kitchen tanata girke sallama taji da sauri aka shigo kitchen din "hajiya laraba ce tace kee hadiza fita zanyi girke, "ah hajiya Naga girken mu ne yau yaza'ayi nafita, "kee dan ubanki fita, "to hajiya ba saikin zage niba nafita, hadiza tasanar da umma, "ai gwara dakika barmata kitchen din, "umma Bari na d'ak'ko wayata, yadda idon ta yayi Karo da hajiya tana barbada magani matsowa tayi kusa sannan taja fulas din tayi waje tana ihu, umma kufito hajiya yanzu kirasa abunda zakiyi sai wannan shirkar abunda Allah yahana, baba ne ya shigo lapia? Wayyo alhaji hadiza nakama tana barbada maka magani alhaji kashe ka sukeso suyi? Kee hadiza fita" baba wallahi bani ba ce ba wallahi wallahi "fitar mun daga gida dankut.............. URS Nana diso💕💕💕 [4/28, 9:35 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 25~30 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana diso😯 Fitar mun daga gida Dan kut, "a a alhaji to Ina kakeson tatafi, wallahi kaji tsoran Allah, yarinya karama wanne irin tabar maka gida, "kee fati yimun shiru in bahaka ba kima binta zakiyi, " daman alhaji ita take daure mata gindi, gwara tabar gidan nan domin tazama anno ba tunda kashe ka takeson muyi, " hajiya ai dole tabar gidan nan Kuma naga mai aurarki, "hadiza datake tsayi takasa motse zuciyar ta ciki da dana sani, wannan wacce irin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ne, tana kuka tana magana baba zan barmaka gida, Amma kusani Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya," hajiya ce ta han'kada ta gate, " jinta tayi ta wada kirjin uncle farouk,wane kuka takara sakawa, " hadiza menene? ? Lafiya gayamun danAllah, " wai nabar masa gida, " hadiza mai kikaye kuma? Wallahi ba laifi na baniba, wallahi ka yarda dani, " ruko hannunta yayi zo muje, " yaface nabar masa gidansa, danAllah ka kyaleni natafi sun tsanine basa sona, riko hannunta yayi da karfe suka tafi shiga cikin gidan tana cijewa tayi tana kuka," duk su baba Suna kallon farouk yashiga da'ita hajiya dadi ya'isheta, " umma kuwa hamdala taketa yi tasan farouk zaiyi iya kokarin sa, hajiya shige mutafi da'ki, ki kuma fati nayi fushi saina huce, "kallon sa tayi tashige daki, kursum tace gaskiya abunda akeyi agidan nan baa kyautawa, wallahi umma nasan da gaske hadiza take tunda tace taganta tana zuba magani acikin abincin, "ai kinsan hadiza dawuya tayi miki Karya halinsu daya da ibrahim, "sallamar ibrahim takatse su, umma hadiza tagama abinci, "au ai nazata kanajin abinda ke faruwa? "Mai kuma yafaru nagaya muku kudaina shiga har karsu, "umma tabashi labarin komai, " Allah yakawo mana karshen matsalar nan, Dan yarasu lillahi "ameen, ne Natafi makaranta, inada jarabawa yanzu, "to Allah yakiyaye yabada sa'a, "uncle farouk yasaka hadiza agaba domin tasanar dashi abunda kefaruwa, babu abunda tarage Komai sai da tafada "kema kinutsu yanzu dai jibe zan koma U S A, dake zantafi " afirgice tazaro ido sannan tace uncle kamanta yanda Zaman can ya'ke, " kefa rashin kunyar ki tayi yawa shiyasa kullum kike Samun matsala, " tashare hawayen ta to naji zanje Allah yakaimu, " yauwa my abokiyar fada yanzu kidaina kuka jiki yi sallah tohm da'kin tashiga umma ta'kalle ta tafashi da kuka.... Ibrahim k'wana biyu Bana ganin 'ka a makaranta? Inna Kira wayar ka kullum rejected ince dai lapia? " Kallonta yayi sannan ya kau da kansa, " wannan iskan cen dakake mun ya'isheni, Kai wanene? Agidan naku ma aikai wulakantacci ne, Amma kadinga wane nuna i'sa, "tashi yayi zai bar gurin tare'ko hannun sa, " mamaki da yanayin dayaje ajikinsa yasa shi cewa Aisha mai yasa kikeson takurawa rayuwa ta, "saboda ina sonka ina kuma kaunar ka, danhaka ka amince mun kokuma nasa abaka crry over, danhaka be careful, tatashi tabar gurin, "addu'ar neman tsare daga sharrin ta yayi sannan ya tsaya sai daya zana jarabawar sa,yafita zuwa kasuwa Amma yau ma shiru ba'a kawo kayan da'ko ba, zama yayi yagaida uban gidan sa lafiya alhaji ba'a kawo kaya, "wallahi ibrahim wasu kudi ne ban biya ba, shiyasa ba'a kawo wa, "alhaji Allah yawarware na tafi zuwa gobe zan kara zagayo wa, sai da ya laluba aljihun sa babu komai sai naira goma, haka ya wanke kafarsa yafara tafiya ahanya yanata tafiyar sa, "aliyu yahuce tagaban sa yawatsa masa kwantaccen ruwan dake gurin, "hahaha Yaya usman kalle ibrahim, "ai Suna cikin 'KUNCIN RAYUWA, ai ibrahim ma yafi yan uwan yadawo Kamar mahaukaci Saboda wahala, ai da'ko ma yakeyi haba dai suka saka dariya, "ibrahim kuwa yagane motar amma ko kallon su baiyiba, ya cigaba da tafiyar sa, da hanzari ya bud'e k'ofar gate ya shigo zama yayi domin ya huta sai saukar mari yaji a fuskar sa, " dama hajiya tace mun shaye shaye kakeyi yau gashi nan nayi in banda iskance kasha, kazo gidana kana layi, " hajiya tace ai alhaji 'kadan 'kagani hmm Bari dai nayi shiru, "tashi yayi ya shiga dakin sa ko kallon su baiyi ba, "kagani ko alhaji Yama rainaka, " ai hajiya Bai i'sa ya raina neba sai dai yaraina uwar sa, hadiza tana tsakar gida tana wata jakarta taji anyi sallama amsa wa tayi ci'ki da dauken ganin fuskar sa tasan bakowa baniba illah halifa, kace ganinan, ma yafin ta tasaka sannan tafita sunata hirar su, "alhaji kafito ga 'yan iskan samarin da suke lallata maka 'ya ko ta kalmi Bai sakaba, yafita gate, halifa ya cewa mutunci tas ta inda yake shiga batanan yake fita ba, " hadiza ce tace wallahi hajiya inbaki tuba ba, " alhaji kaje abunda take cimun, dukan hadiza ya dinga yi sai da uncle farouk yace haba baba ai sai ka illata ta, " baba ya wayance da hmm farouk kenan, " yauwa farouk anjima inason ganinka, tohm yace... Hadiza da taki faman kuka, farouk yace tatashi take yayi yayi da'ita amma ta'ke tafiyar yayi yabarta, ibrahim ne yafito daga daki tatarar da'ita, " umma tazo takama hannunta tashi 'yar albarka kinje, takama hannun ta suka tafi, "ibrahim wannan shatin na fuskar ka menene? " Kursum tace babane ya mari she, " umma tace bakomai watarana sai labari Allah dai yayi muku albarka, sukace ameen, " bari naji na gaida alhaji nadawo, sallama tayi adakin, babu wanda ya amsa tace alhaji ina kwana banza yayi mata, "tashi kibar mun daki idan na kara ganin kafarki adakina sai na karyake, tunda soku ke ku kashine hajiya tadinga yimun girken, "Allah yahuce zuciyar ka "kaji munafuka, "haka umma tabar the da'kin duk yana yinta babu dadi, " kee kursum kishirya gobe alhaji isa zai zo yaganki, "wallahi alhaji bazai yiwuba, ga yarinya nutsatseya fa'iza, wato kafison yar uwargida? Haba hajiya yakike wann.......... Urs Nana diso💕💕💕 [5/2, 1:04 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 30~35 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng Na Nana diso Wallahi alhaji bazaiyi wuba, ga yarinya ta nutsatseya fa'iza, wato kafison yar uwargida, tunda ita kafara auro wa ai wannan iskance ne, fa'iza 'yata za'a bawa alhaji i'sa, ai alhaji nafison ka da kaunarka, Akan fatima! Ko kamanta 'yarta nakama zata zuba maka goba kamutu, ina tambayar ka ko kamanta ne?? " haba hajiyata duk zancen bai 'kai haka ba, kawai Dai naji yace mai nutsuwa nikuma naga duk fa'iza tafiso, " ahh lalle alhaji wuyanka girma yakeyi, to fa'iza zai aura, " to hajiya angama, shige muji kace abinci, to hajiyata, " su anty fati suna jinsu ada'ki Amma babu wanda ya tofa, " hadiza tasaka dariya wallahi yaya kursum Allah yana sonki ma, wai alhaji i'sa? " kema dai kya fada yar uwa, muje mu dura girke, Amma " gaskiya umma kiye magana kusan sati uku Amma baki anshi girke ba, to ya kukeso nayi Sama da hak'urin wallahi ko gaida shi nayi baya kulane, " to umma kar'ki bi ta hadiza Sai takara dagula lamarikan Dan haka Allah yafi kowa Sanin halin damuke ciki, " hakane ya kursum Amma fa kisane komai zan fada Akan gaskiya tace, kuma zaman mu haka bazai yiwuba gobe zansiyar da zobe na Sai nasiyo mana fiyawata mudinga siyar wa " umma tace hakane zaman hakan babu dadi, "Aliyu sai da alhaji yakira kusan sau 5, "sannan hajiya laraba tace kai aminu back kiranka ake ba? Dan Allah kukyaleni kida nakeji,karku takura min, " alhaji yace inka gama kazo, " kaga alhaji sai dare nakeson ganin fuskar ka, dama ai kauye zan aiki ka, bazaniba ka aiki Ibrahim, " kai Ibrahim, Naam zonan, " ya gaida alhaji, " kaga ba gaisuwa nace kaimun ba uban munafiki, saikace wane mumini, nasan kai jahili ne bakasan account ba,hajiya mikomin dubu dari biyu, ka kaiwa baban rafi, inka Zara saina kaika station, " tunda suke magana Ibrahim ko dagowa baiyiba, " alhaji yace ga dare biyar kudin motor haya, wallahi ko biyar kadauka Allah ya'isa, "ai alhaji baayi haka ba kabashi dare biyun, "hakane hajiya "to baba idan namutu ahanya fa? ? "Ai dama bakada amfani, Dallah fita, " Ibrahim yashiga da'kin umma yagaya Mata komai, kursum tabashi naira dubu yayi godiya yatafi, "Hadiza tana zance "Aliyu yashigo sai da yakalleta sama da kasa sannan yace yanzu karasa fasikar dazaka so sai wannan, yadinga zagen ta, " kai Yaya Aliyu ya i'sheka ina shiga harkarka ne? Ko nataba zagen uwarka? " mari yakawo tareki hannun sa, kai ka'isa karamin dan iska, "waya taje da Sauri tasake sa baba ki dukanta hajiya nazigashi.... Fita hadiza tayi cikin sauri tana kuka, tafiya tafarayi dama babu nisa tsakanin su da gidan anty aisha tafiya ce daba lallai mutum sai ya hau mota ba, cikin mintina kadan ta isa gidan, sallam tayi anty aisha ce ta amsa tanata faman zuba kunun aya aroba, "anty Ina yini? " lafia lou hadiza sai yau kikazo kullum ina zuba ido! " cikin fuskarta da hawaye yafara jikata tace wallahi anty abunda akeyi agidan mu ba a kyautawa, " hadiza kenan taku matsalar kuka sani Amma duniyar Nan kowa da nashi, "anty aisha kenan kifa kiduba kigane kuna zaman lapiya da abokanan zaman ki, " tabbas hakane kowa takansa yakeyi agidan nan kusan shekara 7 muna tare dashi yariga yazama uban 'ya'yana wallahi ingaya miki ko kudin sabulo baitaba banib mu muke ciyar dakan mu da wanga sana'ar da mukeyi, ko kayan sawa Jamil baitaba baniba Amma Yana son matansa, lokacin Dana fahimce halinsa, raina yabace sosai, akwai kuma lokacin da nahana abid abinci yazo yana masifa, abid yanata kuka sai yaci abinci na zazzage sa nace kuma ba uban sa yake sai mun abinci ba, Dana zauna nayi tunani saifa natuna nina sha wahalar ciki, nahaifi shi, na shayar dashi, Kuma duk abubuwan nan danayi Lada zan samu bayan haka kuma dannan Allah zai tambayi ne abisa tarbiyar dana bashi, shiyasa naga k'ula da abid shiyafe dace wa nabashi i'limi dakuma kasance mai shi masa albarka arayuwa, sai k'iga alumma ta amfana dashi, Amma KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngR damuke ciki acikin gidan nan sai dai mu godewa Allah domin namu da sauke Akan na wasu, " tabbijan Amma mai i'sa ba'ki Rabu da jamil ba, " hadiza kenan ai hakuri zantayi yazanyi nafita nazama bazawara zamanin nan sai addu'a sai kiga nakaso auren na aure wanda yafi jamil rashin mutunci, " hakane anty hadiza Allah ya albarkace mu kawai "ameen, " dauke kunun ayar kitafi dashi ga kuma dari biyu kya hau mota kikuma cewa umman ku zanzo, "tohm asubuti zanji duba mijin anty safiyya, " gwara dai kije tanata mita babu wanda yaji ninatafi sai anjima.... Mota ta shiga ta tafi asubitin, k'wallah 'ki k'o'karin zubo Mata alokacin da taga mijin anty safiyya kamar matacce, " sallama tayi dakyar anty safiyya ta amsa, "yanzu abunda umman ku tayi takyauta kusan watan mu 3 a asubiti, Amma ko kuzo, ko dan kunga mijina talaka ne, wallahi masu kudin mu kuje tsoron Allah," haba anty safiyya bantaba tunanin Jin wannan kalaman abakin kiba wallahi, kuma kinfi kowa Sanin halin gidan mu, wallahi umma ta tambaya yafe sau biyar Amma baba ya hanata akarshi ma haka inta k'ara tambayar shi abakin auren ta, kuma aikin yi kokarin jinyar sa wallahi duk dukan dayake yimiki da rashin mutunci nice 'ke rabuwa zanyi dashi, " hadiza kenan nawa 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngr anan yake nida nake da Allah idan nayi sallah ta raka'a biyu ai sai nagayawa Allah, d'ukan kuma daya ke yimun ai na barshi da Allah, ke ranar da cutar zata sameshi wallahi sai da yazani ne yakuma zawone tun daga waje Har cikin gida ina kuka maza na kallo na, "tab bijan¿ Amma kika zauna?? " mijina ne kullum addu'a nake yimasa,wallahi komai zai huce Kuma zai zama tarihi, Amma kullum mutum ya godewa Allah shine, "hakane Allah yabashi lafiya nizan tafi sai munkara zuwa, " kigaida min da yayata, zataji, "tana isa bandaki ta wada tayi alwala, umma yau asubiti naji, "haba amma naji dadi nasan tayi fushi, " sosai umma Amma nayi Mata bayani, " Allah yayi miki albarka, "ameen. " to munafukai sai kufito wallahi Baku isa ba, hadiza ba zataji America ba dan........ URS Nana diso [5/4, 8:47 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 35~40 K'UNCIN RAYUWA Na Nana diso To munafukai Sai ku fito wallahi baku i'sa ba, hadiza ba zataji America ba dan wallahi kunsan fa'iza ita tayi kalar 'yar manya ba hadiza ba! " hadiza tafito a hanzarce to ke hajiya inbanda abunki mayi na tada jijuyoyin wuyanki, kibe a hankali Sai nabar Mata tafiyar, " ke kin isa dan uban'ki, " dama baki zageni ba domin kuwa mijinki kika Zaga, Kuma 'yar'ki ita kadai kika sani ko? Ita zataji dadi mukuma mu wahala, " dallah Chan ai kinsa 'babu ruwan kwai da aski' " haha Haka Dai kikace Amma akwai, kuma banda abinki hajiya ai 'ruwa cikin cokali ya'ishe Mai hankali wanka', "dallah matsa shasha sha Wai kina tare wa uwarki, to ba'ki i'sa nayi daki ba, " Allah yabaki hakuri domin banfada dan wane abun ba, " ke hadiza banaci kije kishirya ba? " lah farouku kaima sun gama dakai kenan, lallai fati kina zabga asiri, " faiza ce tace ai hajiya hadiza son uncle takeyi, " wata muguwar dariya tasaka lallai yaya fa'iza uncle din zanso Allah yakiyaye, " jikin kowa yayi sanyi Bama ace uncle data wulakanta shi, umma ce ta kwallah Mata Kira, ata'ki tashiga dakin, "kee hadiza bakida hankali haryanzu yazakice bayason mutum, " to umma ai gaskiya nafada wallahi na tsane shi, "kursum ce tace dallah yimana shirumalama,"Suleiman yazo bari naji, " sai dai kishiga gaban mota domin baba yakusa karasowa, "eh dama ba dadi wa zanyi ba, " haka tafita sunata zancen su itada saurayin ta, "uncle yafito yaganta zuciyar sa sai abubuwa take kawo masa wato yarinyar nan bin maza takeyi dubi yadda tahau mota sai dariya takeyi wa namiji, ko wazata aura ancucesa, "tana hango shi yadadi atsaye sukayi sallama tashigo gida, bata dadi ba baba yashigo dakin umma yashiga" mamaki duk yacika su, zama yayi kusa da'ita, sannan yace matas Har yanzu fushi kikeyi dani, " La alhaji yaza ayi nayi fushi dakai sai kace bansan hakkin aure ba, ga kuma fushin da mala'iku zasuyi dani, "yayi dariya yanzu kin dafa abinci? "Nadafa alhaji suka 'dak'ko masa yaci ya koshi sannan ya dauke dubu Dari biyu, yabawa umma, " tayi masa godiya sosai, yabawa su kursum ma, au hadiza Baku tafi ba " eh baba sai da yamma, " suna ma Abuja ai kusa kenan, duk mamaki yacika su.... Sallama yayi da'kin hajiya yashiga, au alhaji kadawo, yau agidan nan Annu namin bambanci, yaza ayi aci, hadiza itace zataji America, " in banda abinki hajiya wane gari ne bankai kuba, Kuma hadiza lokacin dakuna makaranta kunsha tafiyi tafiyi, Amma data dawo batace komai ba, " lallai alhaji abun naka kullum gaba yakeyi, oh ni laraba, lallai alhaji, kee faiza fito da hayakin falo, ina tunanin addu'ar su tafara karya abubuwa, "faiza na fitowa da turaren hayakin alhaji ya shaka, " hajiya ta maganar mai mukeyi, " tayi dariyar mugunta harka manta alhajina dama maganar america muke, " so kukeyi kuje ni, to alhaji inka biya bazamu k'i Zuwa ba, Tom zamuyi shawara da aliyu, kuma iyayen farouk suna Abuja, kuma kinsan yadda farouk yatsane hadiza bawani jin dadi zatayi ba, hakane alhaji, nema zan zugashi, hadiza ta shirya kayanta, umma nifa sati daya zanyi wallahi, domin bala'in dayake cikin gidan su uncle wane zubin yafi nanan kuma ne bazan azumi achan ba, " komai zai faru baruwanki da kowa, ki girmama kowa kinji, "umma inshaa allahu, farouk yashigo dak'in baba suna sallama hadiza tashiga tace mu mun tafi ayafemu," hajiya laraba tace kiyita tafiya mana waya rike ki? " farouk yayi murmurshi yace hajiya da'kin kwantar da hankalin ki ai aikatau zatayi agidan mu, "alhaji yace in tayi maka laifi kudinga zane ta, " haba baba Sai kace wata jaka.. Ranta abace tashiga motar, ya kalleta,hadiza ai bakiga tsana da kiyayya ba sai yanzu , " ai ummi bazata barka ba dan haka komai zakayi zata tareni, " wani irin murmurshi yayi wanda ya bayya na hushiryar sa, ai zamuga mai gaskiya tsakanin mu, ina mamakin rashin kunyarki kima ji da matsalar rashin samun mijinki, " wane irin K'alo tayi masa lallai ashi kura zatace da kare mayi, Suleiman tadanno awayarta cikin wata murya suka fara magana, Akan me Zaki tafi kibarne cikin kiwarki, tabashi amsa cikin wata irin murya da kanaji zaka rikeci, atake tsigar jikin farouk tatashi, tayi dariyar mugunta takashe, suna isa a palour ta zauna yayi maza yashiga daki " son yaushe kadawo ina hadiza tawa, ummi gata chan, yar magana

Chapter 3 of 8