Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 8
ka suka lallace kamar ke kika lallace, " Tabbas umma hak'ane, " D'an hak'a ina yi mik'i wa'azi k'oda k'inyi aure d'uk irin mijin da Allah ya hadak'i dashi k'ark'e sak'e k'i zage d'an k'i Dan mahaifinsa baik'awo miki abinci ba, d'an k'i nak'i ne k'e k'ik'ayi wahalar abunk'i tun Yana cik'i, " shiyasa nake hana ki rashin kunya domin batada rana k'wata k'wata a kasare ma sai kinyi dana sani daga baya, abunda hakuri Bai bayar ba rashin sa bazai bayar ba, akwai kishiyar da aka kawo min, Har cinyar sa ta saka min a akwatina babanku ya hukanta ne ya korine gidan mu, Kinga da nayi hakuri wanene yayi gaba? " kice umma, tabbas samun uwa tagare arayuwar Nan abune Mai wuya, " muryar hajiya laraba ce ta katse su, " gashi nan alhaji yakawo kaza kuma wallahi ba zaku ci ba dan haka kyautar ta zanyi, " Har hadiza Zata fita umma tace karkije dan dai kaza, nasa Ibrahim yasiyo, " da safe Ibrahim ya shigo suka gaisa da umma, " umma baki da bukatar komai banida bukhatar komai Allah yayi albarka dai........ Dr isa ne k'ita kokarin k'iran k'ursum awaya amma shiru bata d'auka ba ya k'ira ta k'ak'a ak'ashe ransa yayi mugun bace, gashi yau kifi yakeson Sha, haka ya k'ara k'ok'arin kiran Amma ba'a a d'auka ba, ran maza yabaci idon sa Har yayi jajir, " kursum da ta dage tanata bacci Bata tashiba sai kusan karfe 4 bandaki ta shiga tayi wanka, aisha tagani a palour tana k'allo, yaushe k'ik'a dawo? " mumy nadade da dawowa tun 2, ai kinsha bacci, " aikuwa da aisha bari naje kitchen Kar dadyn ki yadawo, tunda ta shiga take faman aik'i, " k'ak'a da taga waya tanata ringing sai ta saka a silent ta wurga Bayan bine tanata murna yau Dr zai yi masifa, " Dr isa a wane sauri ya shigo cikin gidan, kiranta yafara yi ke kursum, ta naji ta tabbatar ba lafiya ba, " Dan iskan ce inata kiranki awaya kinke ki dauka Mai kika mai da kanki, banza ku da bakuda 'yanci agidan naku, har na kiraki kike dauka zanyi maganin ki!!! " dagowar da zatayi fusk'arta duk ta bace da hawaye, takara fashiwa da wane k'uk'an, ta ma rasa yadda zatayi da ranta dak'in sa tashiga ta duba wayar Bata ganta ba.... K'aramar wayarsa ta d'ak'ko, dak'in ta ta shiga takira hadiza tana kuka tana bata labari, " kursum kowa da irin nashi bacin rai, ta gaya mata duk abunda zatayi, wayar takashe ta hau Sama palour dinsa, tsugunna wa tayi tace ga abincin ka akan dinning table, " wane kallo yayi Mata duk i'don sa ya k'oma red, atsoraci ta kau da k'anta, " abinci kike zance ko to kije ki cinye kayan ki, tunda ne mijinki ban i'sa nakira ke ba? Kinfe kowa sanin kwana biyu bana zama acikin gidan, yanzu da nake bukatar ki shine kika ke daukar wayata kullum Sai dai nasha magani gani da mata, kursum yakike so nayi, " kukan da takeyi tare da bude bakin ta Dan tayi masa bayani, " ya daka mata tsawa tabar palour din, " D'akin ta ta shiga ta wada K'an gado tana k'uk'a, wannan wane irin KUNCIN RAYUWA ne???........ Wanka ta shiga tasaka wasu rigar bacci wacce tasan yafeso, wane mint tasaka abakin ta, ta fesa turare kirjen ta yanata bugawa, ta murda kofar dak'in sa, ganin sa tayi yajeyo bayan sa yayi tagume, ta tausaya masa, dagowa yayi ya kalle ta " maimakon taga idon sa ya chanja Sai taga yakara tirewa, inda takara jin tsoro kenan kar ya zaneta, wane miyau ta hadeya mai cike da tsoro, ta baya ta rungume sa sosai sannan tafashi da wane zazzafan kuka, Dr danAllah kayi hakuri nasan nayi lefi amma wallahi wayata tun safe banganta ba, kuma I'dan baka kirane awaya ba bazai kirane, banida wanda ya k'aik'a Kaine rayuwa ta I'd an kayi fushi dani zan kasance daga cikin asararrun mata, " kallon ta kawai yakeyi, " kirjensa takara na newa sannan tasa k'uk'a, " nasan nayi abu cikin jahilce tunda ban tambayi ke ba, kiyi hakuri, " hawayen fuskar shi tagoge masa, kadaina asarar mun da k'uk'an k'a, " kursum dole nayi kinsan kulawar ki nakeso ita kadaice zata dauwa mar da soyayyar mu, " ne takace duk yadda kakeso kayi dane hallak dink'a ne? " zaiyi magana kenan tafara kissing dinsa nan da Nan hankalin sa ya tashi............ Ummi ina farouk? " yana dak'in sa,sallamar sa sukaje, gaida dady yayi, " kai dakata ne kakeso ka mayar karamin yaro, yau wata takwas baka fitomin da mata ba, wallahi ko ka gayamun ko kuma na hadaka da wacce nakeso, katsaya naiman kudi ko kullum sana'a, " haba dady ai lokaci ne aure, " yimun Shiru dama kike b'ata sa, " dady ayi hakuri, dama da wacce nakeso tun tana K'arama, " wacece?? " Hadiza ce, kowa jikinsa sai da ya mutu, jibril da yake dake tsalle ya daka yafito, wallahi yaya farouk baka i'sa ba! , " Kai farouk mai ke damunka ne hadizan da kake gallaza masa to ne ban amince ba Sha Sha sha, " ummi tace kuma hadiza ta tsaneka, " zata fara sona ne, " ai wallahi ne jibril ne nake son........... URS NANA DISO💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/29, 1:29 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 100~105 K'UNCIN RAYUWA Na Nana Diso Ai wallahi Ne jibril nak'e son hadiza!!! Wallahi Yaya bak'a'isa wannan ai hauk'ane k'aman ta cikin k'uncin dak'a sak'a ta? " farouk ne zai mik'e ya mari jibril Abba ya dak'a masa tsawa kai zauna, k'aik'uma jibril k'a k'ara magana wallahi Sai rank'a yabace, shiru yayi ya zauna, " Kai farouk kalli ne, hadiza bata sonka kuma bazata soka ba, kasan mukan mu shaidani akan haka? Ko kamanta lokacin data manta bata zuba maka abinci ba kamanta dukan da kayi mata? " Abba ai wannan tarbiya nayi mata Amma Abba hadiza nakeso Kuma ita zan aura, " wane kallo Abba yayi masa cike da cewa tashi kabar mun dakin Nan kafin raina ya baci, " Abba danAllah kabarni na aure hadiza, " ummi da tak'e gife cik'e da mamak'in 'ya'yan nata, Har yaushe suka kamu da soyayyar hadiza? " k'ai k'uma jibril duk lok'acin da naji ka Kara zancen hadiza wallahi saina saba maka! " Abba yakakeso nayi? Nefa ita nake kauna gwara a aura mun abata, " zaka tashi kabani guri ko saina ballaka eh? Wallahi inba'a aura mun hadiza ba Sai na.., " kafita nace maka, " Abba akwai matsala fa 'ya'yanka sun kamu da son hadiza, " ke kyalesu duk hauk'an su suke, " haba Abba kadaina fadar haka so yafi hauka fa? " zakiyi mun shiru ko Sai ranki yabace, fita yayi yabar mata dak'in... Aisha ce tayi sallama gidan su Ibrahim hajiya laraba ta tarar a kitchen ta gaida da ita, " gurin wa kikazo? " Gurin umma nazo mahaifiiyar Ibrahim, " ke yarinya bazaki Rabu da Ibrahim Dan iska ba ko, to bari ingaya miki ko jiya ya shigo da wata cikin gidan nan, kizo ga ya'ya na masu kudi ga kuma hankali, " aisha ce takallita tun daga Sama Har kasa sannan tace ayya nagode da shawararki Kuma inso kisane rayuwar nan bak'a cuci wane ba Allah jarabarka yakeyi ballanta na kuma kacuci wasu, dak'in umma ta shiga sallama tayi ta tsugun na Har kasa ta gaida umma, " lafiya Lou aisha ya mutan gidan naku, " lafiya lou, " hadiza kawo mata ruwa mana, " tohm umma frige ta bude takawo mata lemo, " hadiza sannu nagode, ledar da takawo musu su fruit ta ajiye tayi sallama da umma, " to ki gaida gida mungode, " umma wannan kuma wacece? " ita Ibrahim zai aura, " kai Amma gaskiya ya'ya yayi sa'a, " wayan ta ce tafara ringing wacce ta tabbatar mata da Khalil yazo, " turare ta fesa sannan ta dakko fruit da cake tatafi dak'in, sallama tayi, Gimbiya ta sannun ki da zuwa, " ina yini? Ya mutan gidan? " lafiya lou gimbiya wallahi nai missing dink'i sosai ina sonki, soyayyar ki tana kokarin ta haukatar dani kullum cikin begen na kasance tare daki nake, ki gayamun danAllah inkena sona kar naji son ma so wani nakeyi, " k'allon sa tayi tare da k'ada idanun ta ya Khalil kenan matar mutum kabarin sa kadaina damun kanka muje muci gaba da neman zabin Allah, " tabbas kinyi magana Mai kyau gimbiya ta siyasa kullum nake sonki, " dariya tayi ai nema haka, " baba ya shigo Khalil yayi saurin durkusa wa Har k'asa barka da yamma alhaji " barka kadai, ashe kana nan, ya aikin Naka Naga kana kokari Allah ya taimaka, " ameen baba nagode, " kinyi mamakin nasan baba ko? " eh nayi, sallama sukayi ya tafi....... Ibrahim ne ya kira aisha awaya, dazu naji baki kirane ba ince ba laifi nayi miki ba? " haba hasken zuciya ta wani Laifi zakayi mun nayi fushi da kai wayata ce tabata Amma ina ganin anty ce ta dauke, gaskiya abunda matar nan Bata kyauta wa, kai kaga cin mutuncin datayi mun ta wulakanta ne na gaji tafashi da kuka, " kidaina kuka komai zai zama tahiri wane satin za'a kawo kudi, " Ibrahim da gaske kake? " da eh dagaske nake, saboda murna kashi wayar tayi, " dak'in baba ya shiga ya sanar dashi zai tafi kasuwa, tohm Allah yakiya ye ka, " ameen baba, " hajiya laraba ce tayi tsaki, kai dai Allah ya shirye ka shanyayyi angama dakai, " dak'a mata tsawa yayi tafita tana masifa, gashi an aiko mata cewa aliyu ya bata abun duk ya damalmale mata....... Kee 'yar bora jike ki dura mun girke, " kalmar tayi wa kursum cewo Amma ba yadda ta iya ga ciwon baya, haka taji ta dora macaroni tunda ta shak'e kanshin abincin Sai amai, dakyar ta karasa ta kaimata nata, dak'i taji ta zauna, " aisha ce tashigo mumy baki da lafiya kafin takarasa magana amai yatawo aguje tatafi bandaki, " sannu mumy cewar aisha, Zama tayi K'an kujera aisha ta rungume ta, " Dr Isa ne ya shigo sannu da zuwa tayi mai, " aisha tace dady mumy batada lpya, " kursum maike damunki, Yana miko Mata milk harta bude zata sha Sai amai, " kallonta yayi yayi murmushi, " haushi da takaice yaisheta ka kaine asubuti zan mutu, " aisha dakko min magani a sama ki tawo Mata da ruwa, tana kawo Mata tasha, dak'in ta ta huce ta kashe fitila ta kwanta, " Dr ne ya shigo kursum harkin kwanta, tana jinsa tayi shiru, tabata yayi, " ne ka daina tabani, " hahaha duk cikin ne ya sake haka? " cikin lafiya, " rike hannun ta ya karayi, " nifa baza kaimun komai ba tafashe da kuka, " ya kikeso nayi zanbi wasu matan ne Kuma ayanzu akwai abunda kike bukhata sama Dani, domin shi zaikara wa babyn ki lafiya, " ne kadaina cewa wa inada baby, " rungumeta yayi yafara kokarin rabata da rigarta....... Baba ina yini? Lafiya farouk alhajin ka ya gaya mun kake katsayar da mata ko, " murmushi yayi baba ai da wacce nakeso kuma k'aga ta gida ce hadiza, " kai alhmdulhi Amma naji dadi, k'aga Sai ahada Dana Ibrahim, kuma ka kwantar da hankalin ka nabaka hadiza halak mal....... URS Nana Diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/31, 12:26 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 105~110 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Farouk k'a k'wantar da hank'alin k'a na bak'a hadiza halak malak, Daman inataso aci wane yace yanason auren zumunci yau gak'a ka fada naji dadi k'uma zan sanar da mahaifiyar ta, " wane murmushi yayi mai cik'e da murna, baba nagode sosai, " bak'omai k'adai k'afara shirin bik'i k'awai, " usman da k'ejin su ya huce dak'in hajiya laraba, hajiya ki fito kije wane abu, " aik'in ka k'ullum k'a'iya kawo munafur ci, ko kuma sabon bok'a kasamo mana, " ai Farouk ne ya k'e son hadiza! " hadiza anya kaji daidai kuwa? " hajiya agaba akayi zancen, " shigeya faiza fito nace fito mai bak'in jinin tsiya ga hadiza Nan zata tafi k'ina zaune babu k'o k'are, hadiza da naso ta shiga cikin bala'i Amma yanzu Farouk zai aure ta, dole mutafi gurin bok'a Dan wuta, ko baba Bata tambaya ba usman yaja mota Sai garin derfu tunda sukaji taketa surutu, " bok'a yayi dariya sannan yace kee!!! Wannan yarinyar tafi karfin k'i kuma mu baza mu iya yimata k'omai ba tana da addini ga k'uma tsoron Allah, " haba Dan uwata kaduba koza'a iya haukatar da'ita,? " nace miki tafi karfin mu kutafi kutashi kutafi, " tunda suka tawo hanya takasa suk'une, shigiyar yarinya tun tana karama nake mata asihiri Dan tak'i samun miji Amma kuma gashi ta samu? " da ashar ta shiga gidan kee hadiza fito munafuka, Kinje kinyi wa farouk asiri dan k'i aure shi ko? " hadiza da batayi shirin fitowa ba Amma saboda taje anfadi farouk a saure tafito, Wai hajiya mai ke damunki farouk wane farouk? kuma banda abunki I'd an kina asirinki Sai nema nayi, to Bari kije duk duniya natsane farouk Dan haka kidinga iya bak'in k'i! " hajiya laraba shewa tayi aikuwa kishirya shiga sabon KUNCIN RAYUWA, " kugani akan ku.... Yau k'usan kwana biyu cikin rashin lafiya hadiza tak'e yi, " yau baba Yana shigowa umma tace hadiza k'wana biyu batada lafiya zazzabi ga kuma Bata iya cin abinci, " kusa da'ita yazo yace sannu yar albarka banda kije asubuti, " bazan iya zuwa ba baba, " yauwa hadiza ne mahaifinki ne kinsan bazan cutar dake ba, " umma tace mai kuma yafaru, " alkhairi ne domin farouk yace Yana son hadiza kuma na aminci masa, " kuka hadiza ta farayi tare da ma k'yar k'yata baba dan Allah karka bani uncle Bana sonsa Bana k'aunar sa, " baba ne ya sanar da ita farouk zai zo ya k'aita asubuti, " kuka tak'e tayi umma tariqe hannun ta, haba hadiza karki saka kanki cikin wane hali mana, in ne mahaifiyar ki ce k'i aure farouk!!! " umma Har dak'e? " hadiza zan bak'i labari Amma Sai agaba, " sallamar farouk ta katse su, ya gaida umma sannan yace yajikin nake? " banza tayi masa, " to tashi mutafi, hijjabi tasaka suka kama hanya..... Cik'in da shash shiyar muryar ta tace uncle? " jiyowa yayi ya'akayi? " dan Allah ka taimaka min ka cewa su umma bak'a sona!!! " Mai isa kake son yar iska, mara kyun ya? Wacce ka k'irane ajahila Kai da kanka kace za k'aga jakin da zai aure ne? shine zaka aure ne D'an k'a kunta ta mun? Dan k'a jifa ne cikin K'UNCIN RAYUW? " idon farouk ne ya fara zubo da hawaye kashe motar yayi yajiyo Yana k'allon ta, hadiza jiyo k'i k'alle ne, " nidai danAllah kace bak'a sona? " hadiza saboda soyayyar da nake miki tun k'ina karama bantaba kula wata 'ya mace ba jira k'awai nake k'i girma, ina son k'i ina k'aunar k'i banida kice tauraruwar ruhina, soyayyar ki ta maimayi cikin zuciya ta, " kuka takara fashi wa dashi nidai danAllah kabarni na aure wanda nakeso, " motar yaja suka karasa asubutin, Basu da d'e ba suka huce gurin magani ya siya mata, " hadiza k'i daina dauka ta amatsayin makiyin k'i k'i dinga daukata a wanda yake son k'i domin farincikin k'i shine nawa, " tsake tayi ta shiga gida, tana shiga palour taga su anty aisha, " amarya an kawo kudi kuma Allah yasa damu za'ayi, " hadiza batasan lokacin da takara fashe wa da k'uka ba, " anty Aisha tace ne na rasa irin k'i, " umma tace kyaleta bata da hank'ali, batasan duk cik'in samarin nata babu mai kaunar ta Kamar farouk, shine zai k'ula dak'i sosai, " suka dinga yi mata fada ranta ya bace........ Sai ta fita dan Khalil yazo, sallama tayi mai, " lafiya gimbiya mai yafaru? " kayi hakuri ya Khalil anriga anyi mun miji, " bak'i gaya musu muna tare ba? " k'afin mu hadu da k'ai akwai Masu sona to an bani daya daga ciki, tasa kuka, " tohm hadiza karki damu dama matar mutum kabarins a yanzu Dai shawarar da zan bak'i itace kibe mijinki ko da kuwa bakya sonsa, hadiza k'i k'asance mai haquri, juriya da k'au da k'ai ga mijin k'i, da duk sauran dangin shi, kamar yadda Allah Subhanahu Wata’ala ya fada acikin littafin sa mai girma yana cewa:“Lalle Allah yana tare da masu haquri” kinga haqurin k'i yana da matuqar amfani a gare ki, domin zak'i k'asance a tare da Allah ta sanadiyyar haqurin qi, kuma ga tarin lada a wajen Allah, ga wanzar da zaman lafiya a tsakanin k'i da mijinki, ga qara sanya soyayyar ki a zuciyar mijink'i, " tohm Yaya Khalil inshaa Allahu zan kokarta, " sai anjima kigaida umma, zataji........ Umma tana kitchen tanata girke, hadiza ta shigo tace umma mai zakiyi da snacks anty aisha ta kirane tace angama, " yau za'a kawo lefin k'i yau Ibrahim za'a k'ai nasa, " shiru tayi tafita daga kitchen din wayar jibril ce ta shigo sallama tayi, " wato k'in zabe farouk ak'ai na mutumin da baya son k'i, kashe wayar tayi sannan tayi blocking Din number sa, " Yaya Ibrahim gaskiya lefin ka yayi kyau ba'a magana, " hadiza ai nake yafe nawa, " hmm, " kidaina nunawa bakya son sa akwai makiya akusa damu da wannan kiyayyar take za'ayi miki wane mugun abun, " Yaya ai shima baya sona k'wata k'wata, " kike Ganin haka Amma farouk yafi kowa son k'i ki tambayi umma, " karfe hudu aka k'awo lefin hadiza har a kwati 24, lokacin da hajiya laraba tagani suma tayi sai da fa'iza ta yayyafa mata ruwa, " ke faiza da gaske ne abunda nagani ko kuma mafarki ne? " gaske ne, " shikenan yarinya tasamu jindadi, " faiza tace Amma umma aibata son sa, " tabbas da wannan damar zamu jefa ta, " mutane sai shigowa ganin lefe akeyi..... farouk ne yake ta kiran hadiza awaya Amma tak'i dauk'a umma ya k'ira ta mik'a mata, " sallama tayi sannan tayi shiru, " haba matas ya za'a ayi kike daukar wayata? Kinfi kowa sanin yadda nake son k'i na dago ak'ai min k'i saboda na jini ajikin k'i jikin da aka dadi Ana kularmun dashi? " hmm kagaida ummi takatse wayar, " fadeela ce ta shigo aminiya ta, " yanzu nake zancen k'i, " ai k'uwa gani nazo lefe yayi k'yau ba'a magana, wallahi hadiza ki nutsu, " haba fadeela K'infi kowa sanin yadda uncle ya tsaneni Wai Amma saboda k'arya yace ne yake so, " hadiza kenan nidai idan zanbaki shawara to kimanta da baya k'i fuskance gaba, duk da nasan kinada sirri ka, Dan nema yanzu sai kinyi mun huduba, " dariya hadiza ta saka.... Kinsan fadeela matsalar Ina al'ada za'a kaine kuma sai na koyawa uncle hankali, " fadeela tace adai yi mai rangwame Wasu suna cewa jinin alada yana zubar da niima Karyane!!! Niima halittace kuma shi period jinin cutane babu tayarda yahadu da niima, Kuma ita shaawa tana tashi idan zakayi al'ada Kuma shaawa tana sauka dazarar jini yatafi wanda daganan gabanki zaizama mai dumi, abunda zance miki kitafi da danyin zogale kimarkada kisaka madara da Zuma kidinga sha harki gama alada, kisa akaimiki kankana kullum kiyanka kisaka madara kullum kidinga sha harkigama al'ada, " haha lallai fadeela irin wannna huduba, " aikin fi ne ma, kuma karki manta da abunda kike yawan gayawa amare, " wanne daga ciki fadeela? "Mace ta qwarai tana son dangin mijinta yara da manya, takanyi musu zato Mai kyau idan sukayi kuskure, takan taimaka musu daidai iyawarta,ta girmamasu,ta wadata suda abinci kyautttuka, tariqa zuwa sha'anonin su gaba daya na hai huwa dana mutuwa, ta dage sai taga mai gidanta yana taimaka musu, wannan zaisa su soshi sosai,itama su saki jiki da ita,har ma idan suna neman wani abu sai kiga sun biyo ta hannunta, " tohm fadeela nagode...... Kursum da taki fama da k'anta, yau da safe tana tashi zazzabi ya rufe ta, Dr ne yabata tea sannan ya bata magani, " sunnu kursum, " k'allon sa k'awai takeyi idonta yayi nuru nuru, yayi mata allura sanna yasa mata karin ruwa, " jikin naki zai yi sauki zuwa anjima karki shiga kitchen zan tawo da abinci, " tohm adawo lafiya, Bai dadi da fita ba kaka ta shigo daki, ke kursum yabaki dura abuncin ba? " munafuka maza kicire karin ruwan nan kishiga kitchen, " tohm tunda tafara girken taji bayan ta ya daure da kyar takara sa, " Dr na zuwa yace waya saki girke? " ainaga naji sauki ahakan kikaje sauki, haba kursum ki daina wahalar da kanki, " tohm abinci ya dakko yana bata........ Yau asabar yau aka fara bikin hadiza, Yan uwa sun ciccika, " tana daki tana wane sabon k'uk'an umma tayi mata Jan ido sannan ta shirya akayi mata kwalliya suna ta daukar hoto ummi ta zuwa hadiza ta rungume ta, aka saka dariya ummi ko kunyar sirikar take bakiji ba, ummi tayi dariya to Mai ruwan ku, haka akace biki, washegari aka daura aure, " baba yasata agaba yadinga yi mata fada umma ma haka, " Kuma ga adduar da nake so ki karanta idan zak'i shiga gidan k'i tun daga waje har zuwa, shigarki ciki, tundaga bandaki inzakiyi wanka kidaura alwalar ki duk da bakya cikin tsarki kidura alwala, Qul huwallahu Ahad, da Falaqi da Nasi, Ayatul kursiyyu, Amanarrasulu don kari kanki daga sharrin shaidanu da mutane idan anzo kofar gidan kishiga to ta shiga gidan da qafar dama tare da (isti'aza da basmalah don neman tsari) sannan kiyi sallama in zaki shiga gidan koda kuwa ba kowa, " banda matsala daki a harkar azkar da karatun al qurani nidai kawai fata na k'i zauna lafiya, " tana kuka tace to umma, ake dauke hadiza aka kaita dak'in hajiya laraba dan tayi mata wa'azi, " tace hadiza ina baki shawara da kidinga zabi mijin ki ki kaso auren ki kinji, babu shiri suka bar dak'in aka shiga mota, hadiza tana ta kuka sai gidan farouk gida ya hadu Sama da kasa ne gaskiya gidan na zama ne ne, ak'a kaita dak'i inna tace hadiza na lura k'ina al ada Ganyen magarya in kin gama alada ki tafasa kishiga cikinsa yana dauke karni da warin jinin haila, Kisamu almiski kishafa agabanki, Ki Kasance mai gyara gida, jikin ki, abin cin ki, da komai na ki,Domin tsafta abu ne mai kyau a Addinin Musulunci da fadin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam“Tsafta na daga cikin Imani” kinga kuwa hadiza ta ya zama dole ki tsaftace ko ki gyara gidanki, domin kin riga kin furta imanin ki ga Allah, " tana kuka tace to inna, haka kowa ya tafi sai ita kadai...... Lokacin da ango yazo sukazo k'anta yana kasa kuka k'awai takeyi nasiha ya dinga yi mata sannan ya umarce ta su tashi suyi sallah, " banza tayi masa taje tayi alwala tazo ta k'wanta, farouk ne ya tabata hadiza ina mike magana Amma kinyi mun shiru? " tashi tayi cikin masifa tace karka Kara tabani, " mamaki ne ya kamashi duka i'don sa ya ciko ya fita a dak'in, " tana ganin yafita taji ta chanja pad tazo ta kwanta" yana fita dak'in sa ya shiga kuka ya fashi dashi yau shekara 33 ina bukatar mace amma hadiza tayi mun haka??.... Da safe tana tashi tayi azkar sannan taji tayi wanka gurin dakko kayanta kananan Kaya ta dakko ba sufi iya cinya ba sai skin tied da ta saka, palour ta zauna tana karatun alqurani, " farouk ne ya fito da fara arsa yayi kyau sosai, " ta gaida shi ya amsa, " zama yayi kusa da'ita, tashi tayi karka kara zama ku........... URS Nana Diso http://nanadisoo.mywapblog.com/ [6/2, 8:31 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 110~115 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯 Na Nana Diso😯 Hadiza ce ta tashi tsaye k'aga farouk k'arka k'ara zama ak'usa dani, ai k'in k'awai Sai wane mam matsowa k'ak'iyi, haba ni bana son nanik'a, wata kujerar taji ta zauna, " kallon ta yak'eyi yadda hips dinta suke kada wa jiyaye k'amar ya rungume ta, " cikin sanyi murya yace yanzu hadiza idan ban zauna ak'usa da k'iba kusa da wa zan zauna? Idan banji dumin jikin ki ba nawa zanje? Mai yasa kike so ki wahalar dani? " lallai farouk kana bukata akaika asubuti kardai kace mun har ka manta tsanar da kakemun arayuwar ka? Ko Kuma kamanta kuncin da Kasaka ne? Ka rabani da masoya na ka aure ne Dan kasani a K'UNCIN RAYUWA, Dan haka kaje ka nemo wacce kake so ka kara aure Sai kayi iko da'ita! Mamaki ne ya cikasa ta domin duk maganar da takeyi a tsorace dak'eyi saboda farouk yanada zafi, " mik'ewa yayi yace to ne zan fita kidafa mun cous cous, " idan nafada nawa na taimaka na rage Maka a plate, " na tafi gida gurin su ummi, " tsaki tayi tace Allah yaraka tak'i gona, " yanzu ba zakiyi mun addu'a ba Sai wannan tsaki tayi tai shigewar ta daki, " Sai kallon ta yakeyi ga wane yar da yajeki ajikin sa, Wayarta ta dauka takira kursum, sunata hirar su kursum tace wallahi hadiza kije tsoron Allah mijinki ne kidaina wahalar dashi kinji, dazu yakira ne ya gayamun komai, " nifa na riga natsane shi Dan haka Sai anjima.... K'aka ce ta shigo dak'in kursum, kursum ta gaishe ta, " kursum kiyafe mun abunda nayi Miki Naso nasake cikin K'UNCIN RAYUWA, kuma Naga idan nayi haka k'aina zan cuta, kuma Allah sai ya sak'a Miki, kiyi hakuri Dan Allah, " haba k'ak'a wallahi babu komai, "Tom shikenan Allah sauke k'i lpya tace amin.......... Hajiya laraba ita da jibril da wane katon gardi suna mota, " jibril yace dama ai tunda ta k'e aure na wallahi Sai na goga Mata tambari, " Hajiya tace ai ne banaso na dinga ganin ta cikin walwala, yanzu Ola idan ka

Chapter 7 of 8