Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 8
da hak'a habibi yata, tunda an k'awo kudi gobe za'a kawo laife, " hajiya laraba ke kursum kije ki wanke mun kayana, " tace anjima zan wanke," hajiya laraba ta lura bata musa mata ba, sai cewa tayi kaikuwa kasan halin 'ya'yan Nan ai Yan iska ne, " alhaji i'sa yace ai mun fi son irin su, " fita tayi tana maganganu, " karki damu washi garin lahadi zamu tafi Madina saboda asubuti anata kirana, tohm " ke faiza na rasa irin ba'kin jinin' ki ga shinan kursum kursum zatayi aure, " hajiya ai aure nufin Allah ne, yazaki dinga gayamin kalaman nan, " yimun shiru mai jinin jaka, " umma alhamdulilahi yau mun k'ammala master's din mu naje dadi ibrahim Allah yayi albarka, " yanzu umma zan bude shago dakunin nan zanfara sai da shadda da kuma atamfa, " Allah yasa albarka ibrahim, " umma ya naganki wane iri kursum tace eh walhi Nima tun jiya naga k'amar batada lpya, ita datake magana a hankali Amma yanzu sauri sauri takeyi, kutayani da addua jikin nawa wane iri, " gida ya cika da mutane ankawo laifi har akwati 14 K'aya sunyi k'yau kamar me ansaka biki sati daya1..... Ya za'ayi k'a dinga kirana da 'yar iska Sai k'ace k'a taba k'ama ne da wani, suleiman nakeso kuma shizan aura, aduniya banga wanda natsana irinka ba! " Mara k'unya fitsarar riya k'awai muje yanzu zak'i tafi k'auye sati daya zakiye sannan saina dawo zan 'dak'ko, Sai data gama girke " jibril ya shigo dak'in ta, " mai yi k'a shigo min da'ki, hadiza ina sonk'i danAllah k'iso ne k'oda k'ad'an ne walhi zuciya ta k'ullum bigenki takeyi, nakasa bacci nakasa cin abinci, K'ai k'ana tunanin zan soka k'ana wannan mugun halin nak'a? " wallahi zan daina indai har zaki sone na daina shaye shaye nadaina, " Sai kace gaske, kaga fita inada abunyi, " haka yabar d'ak'in jikinsa duk yayi sanyi, " hak'a suk'a yi sallama da muta nen gidan " a gate suka hadu da jibril ga waya nasiya miki zankira ki, " tace godiya yayana, tana Bude wayar uncle yace bani wayar, " bazan bayar ba, " Sai da sukayi nisa a titi,ya fusge wayar, ya cillar ta window...... URS Nana diso💕💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/15, 9:59 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 60-65 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana diso😯 😯Na Nana diso😯 Lok'acin da uncle ya cillar da wayar ta window, " Nan da nan i'don hadiza ya ciko k'uka tafara yi, jibril yace yana sona amma soboda son da nak'e wa suleiman ya hanani son k'owa, Amma K'ai bak'a bani wayar ba ka cillar da wacce D'an uwanka yabani, Ka dauke tawa, danAllah ka gayamin abunda nayi maka, " wata harara yasakar mata bisani k'uma yayi mata banza wayar sa ya k'unna abida yakira ringing daya ta dauka, " tun dazu nake sauraron wayar k'a amma baka kirane ba k'aga yadda nake missing dinka, farouk k'ai ne rayuwa ta ina sonka, " same here my abida k'in dai ce abinci, ga wata yar aikin gidan mu ku gaisa , " hadiza ta anshi wayar sallama tayi sannan ta gaida ta, " abida tace yar aik'in mu yak'ik'e? " hadiza rai abace tace yar aik'in uban k'i! Nan da nan ta cillar da wayar, " wane irin burk'i yace! Na lura ba'ki da tarbiya ba'ki da hankali k'insan amfanin wayata, " tsak'i tayi wannan k'ai ya dama k'aga kama hanya mutafi, " dariyar mugunta yayi sannan yace Na bak'i minti 5 kije ki 'dak'ko min in bahaka wallahi Sai na barki a dajin nan, " ido tazaro cike da tsoro, sai k'uma ta bude k'ofa da k'uma K'amar bazata ba Sai k'uma tatuna uncle baida tausayi, rugawa tayi tanata gudu, farouk Na dariya yanata video, har ta dak'ko masa duk tace screen, mik'a masa tayi, " wannan gudun da 'kikaye harkin fara wari ko bak'ya shafa turare ne, " takaici ya'kara tsaya mata sai kuma zafafan k'uka, batace masa k'ala ba har suka je wata irin rigar fulani, wasu irin gidaje da k'atangar su baifi ace an haura ba, ga wasu irin mutane, suka dinga tafiya har suka isa gidan, " sallama sukayi wata dattijo wa ce tafito sanyi da dauren kirje, buhu tasaka musu suka zauna, uncle yafara gaida ta, umaru k'ai k'uma 'ya'yan ka nawa? Tunda ba 'kuda kirke ne k'a karku zaku dunga gudu, tanuna hadiza tace ko itace matarka? " sauri yayi yace Allah yakiyaye, yar gidan d'anki ce, wata shewa tasha Allah yakawo ki yarinya, " to nizan tafi sai bayan sati 1 kuma, " da sauri hadiza tarike hannun sa wane ya nayi ya shiga, danAllah uncle mutafi tare, " hankada ta yayi, tana shiga dattiju wa tace hadamun murhu, " ban iya ba, "tashi ki dak'ko Kara kihada, ko yanzu kije duka....... Dangi sai shirye shiyen bik'in kursum ak'eyi, hajiya laraba ta k'asa zama K'wata k'wata domin aikin bok'a yak'e ci ga baba sai fito da kudi yakeyi anata siyar abubuwa, " kursum ta gama girke kenan " umma takera ta tana yi mata nasiha, kursum tun safe jiki na kemun ciwo ga Kuma wasu abubuwa da nakeyi dazu na dauke al'kur'ani kasa biya wa nayi, umma nagani wallahi ko asubuti za muje a'a, Nidai k'i k'ama mijin k'i, D'uk namijin da yaga matarsa tana son iyayensa da 'yan uwansa yakan saki jiki da ita, kuma shima zai riqa kyautata wa mahaifanta, ya girmama su,Idan kuwa ta wulaqanta iyayensa da 'yan uwansa tariqe nata, haqiqa ta janyo masa baqin jini daga'yan uwansa Hatta maqwabta da sauran jama'a sun dunga zaginsa k'enan, k'ar k'uma kiye tunanin wai bazaki shiga cikin wane KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng ba a'a k'idaiyi fata k'i cinye domin k'addara ce da kowa Allah yakan jarrabe sa, "tohm umma inshaa Allahu zanyi iya k'ok'arina. Baba ne ya shigo Dakin rai abace k'e fatima Ne 'kik'aje kina gayawa duniya wai banyiwa 'yata k'a Yan dak'i ba, to bazan yi ba i'dan da wanda zai sane ina jera. " Tunda yake magana tak'e k'allon sa, wasu maganganun tanaji wasu k'uma suna kauce mata, " baba umma batada lafiya danAllah kayi mata a hankali, " yimun shiru munafuk'a kin shiga k'in fita k'in aure Mai k'udi to itama fa'iza zata samu, K'uma babu taron da za'ayi Ana daura auren k'i ya tafi dak'i. " Hajiya laraba datayi wane irin tsalle mai hade da juye, alhaji na fito daga Nan ga abincin ka. " fita yayi ya shiga dak'i. " usman ya akaye ne shiru fa, aiki kwantar da hankalin ki kafin dare zakiga ne. " Ibrahim daya yi sallama, umma tace banjikaa ba Kai Dan saurayi banjika ba, " umma lafiya ke kursum maiya same umma, Yaya tun d'azu haka takeyi, kuka suka fara kuka, " umma sai cewa tayi yara kunci ubanku nace Kai kutattaho fiiiiii' , " kursum jike dafa shayi bari naji nakera inna, tohm Yaya. " Dawo war da sukayi basu tarar da umma ba babu inda ba'a duba ba Amma babu ita........ URS Nana diso💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/16, 10:17 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 65~70 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Dawo war da suk'ayi basu tarar da umma ba babu inda ba a d'uba ba, " Ibrahim hank'alin sa ya tashi, rabon shi da ya shiga dak'in mahaifin sa tun yana yaro, Amma yau k'o sallama baiyi ba ya fada umma tanan? " hajiya ce ta tashi tsayi kai mahauk'aci Haka ake shigowa dak'in mutane, " umma nake naima, aguje ya fita yana k'walla mata k'ira, " k'ursum ta ba zama gidan yan uwa k'owa Sai yace bai ganta ba, " Inna da a k'a gaya mata suma tayi suna yayyafa mata ruwa ta farfad'o, k'uk'a ta k'eyi tana Allah k'ai k'asan Wanda yayi wa 'ya ta wannan abun Allah ka tuno asirin sa, " gidan redio k'owa ya baza ma Sai sanar wa ak'eyi, " baba yaba shigowa yaga k'ursum Sai kuka tak'eyi cik'e da tausayi yace k'iyi hakuri k'uk'a ba zaiyi mik'i magani ba, kowa da irin nashi K'UNCIN RAYUWAR, k'owa da k'ik'a gani sai yasha wahala yake jin dadi, k'i tashi k'i tafi gida ubanki mahaifiyar k'i ta riga ta bata idan mutuwa tayi shik'enan, " k'allon tayi cike dajin tsanar k'ak'an nata ace 'yar cikin sa wacce tafi k'owa son sa, tak'almin ta ta zura ta fita daga gidan, " Inna ido d'uk yayi ja tace wallahi k'ai butulu ne, 'yar ka a 'ya'yan nak'a wacce ta taimaki k'a lok'acin da'ka'ke cikin K'UNCIN RAYUWA k'aman ta lok'acin da aka k'ore k'a daga shago fatima ce ta dauk'i k'udin jarin lemon ta ta bak'a, kamanta k'ayan abuncin da tak'e k'awo mana, Har yau d'uk wata koda bata da k'udi sai tayi mana alheri, lok'acin da akayi min aiki a kirje ita tabiya acikin ya'yan k'a ak'wai wa yanda suka fitaK'udi Amma basa yimaka, Mai i'sa mu alumma muke da butulci k'atuna d'uk abunda kayi sai anyi Maka K'uma 'yar k'a ce!!! " jikinsa yayi sanyi tabbas na yadda sharin shaidan ne Allah ya yafemun, K'uma inna wannan k'amar jefan ta ak'ayi, " tabbas wannan aik'in jefani, yanzu zamu fara rok'on Allah. Lok'acin da Hajiya laraba taji zancen wane irin tsalle tayi, " usman ya shigo dak'in ta yace hajiya ya k'ik'aga aik'in b'oka, " ai kaje jakata k'a dauk'e dubu dari kyauta, " hajiya godeya nakeyi, alhaji ne ya shigo cikin sallama, a gate ya tarar da Ibrahim da k'ursum, " ibrahim yace k'i daina kuka k'ursum ' Duk Kan tsanane yana tare da sauki, Allah zai bayana ta, " k'i tuna D'uk hak'urin da muk'eyi wasu sunfi mu, 'k'owan ne tsuntsu zaice abinci Amma ba agidan sa ba! Sai ya nema, k'owa arzukin sa yana nan Amma sai ya fita nema'. " k'ai wanene yabata? " baba umma ce ba'agani ba " ina ta tafi? Wannan ai isk'ance ne karamar yarinya tafita hank'ali ko taga hajiya laraba tana fita ne, " alhaji ai ne da i'do na wane ya dauketa a mota nazata k'ai k'a aiko shi, " zata dawo ta sameni bin maza? " k'ursum tace Wai Mai i'sa mutane basa duba lahira sai duniya, basa tuna wa da mutuwar su? Wallahi Allah sai yasaka mana, " baba ya wanka mata Mari! mara k'unya k'unyo halin uwark'u gobe za'a d'aura auren k'i K'uma k'ibe shi wallahi babu abunda zan mik'i, " alhaji shige muje kace abunci, " to hajiya uwar taku tayi ta b'atan wataran k'u zaku b'ata, " usman ne yayi dariya ya shige, Sannan ya kalle ibrahim wai k'ai sai k'ayi arzuki ko? Zamuyi maganin ka, " ibrahim cikin mamaki ya kalle sa, yace hmm mutane biyu kada suje haushi idan an wulakanta su: wanda yace abincin da banasa ba, Wanda ya zauna a inda baidace da shiba da Wanda ya shiga maganar da baita shafe sa ba!!! Komai muk'addari ne a rayuwa, " usman ranshi a'bace yabar gurin zakagani? " Allah natare damu, " Yaya ko barin gidan zamuyi? " muje ina? Babu inda yafe nan hak'urin nan shizamu cigaba..... Garin bussu mutane ne jahilai masu addini k'addan ne, Daga nisa kuma Mutane da yawa sun taru aguri daya sunata k'allon wane abu, ina lek'a war da nayi naga umma ce azaune ta nata wasa da tsink'aye, tashin da tayi mutane suka biyo ta, " Mutanen suka biyo ta suna kiran MA HAUKACIYA YAR MACHUGULE! MAI K'ATO TON KAI, " binsu tayi aguje, " kowannen su ya tsere, " aguje tahau kan bola, ta nata cintar shara, " yara suka jewo mata dutse kawai tafara rawa NE MAHAUKACIYA CE KUNCI UBANKU YARAN BANZA!!! Kuzo na bak'u labari k'unji, " wasu manya maza su k'ace kunji jak'a wanene zaizo, " NE JAKA CE NE MAHAUKACIYA CE WOO NE NA'IYA WANKA, aguje ta tafi wane layi sunata binta suna tsok'anar ta tafara tsintar ledoji tana tafiya, fitsari ya matse ta k'awai ta sak'e fitsari k'ayan duk suk'a jek'i ta zauna ak'an k'asa tanata wasan k'asa ana tayi mata dariya itama ta fashe da'ita dare nayi ta k'wanta k'usa da wata kofar makaranta tana ta bacci...... Ruwa ta watsa mata tashi dan ubank'i, bacci Dan bak'i da hank'ali, " " a firgice ta tashi goggo mayi na zuba min ruwa karki na k'asa ne, " ke mara kunya yimun shiru k'u k'uma na lugude ki ta cillah mata boti k'i tashi ki tafi rafe aebo min ruwa, kuma k'ik'a dadi dak'uwa za k'iyi Dan ubank'i, " hadiza tana k'uk'a ta tashi tafita ba tasan inda zata d'usa ba tana tafiya tayi tambaya dakyar ta isa zuwa rafen ta rasa yadda zata kwaso ruwan Sai da kyar, Haka ta'isa gida tana ajiye ruwan goggo tafara dukan ta da ice........ URS Na Nana Diso💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/17, 11:34 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 70~75 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Hak'a ta i'sa gida tana ajiye tulun ruwan goggo tafara d'ukan ta da ice, ihu tafara yi tana naiman taimak'o Amma babu wanda ya jita, goggo danAllah k'iye hak'uri wayo Allah na goggo k'i tausaya min, karke kashi ne, " yimun shiru Dan ubank'i ba uwar k'i ce take juya ubanki ba to wallahi jefe ta zanyi gwara ta mutu,' yan iska marasa mutunce, " wallahi umma ta ak'e zalunta agidan hajiya laraba ita ce tak'e da k'arfi baba yafi son ta, " bak'in ta ta mak'a wa i'ce Nan da Nan Sai jini, kwano ta cilla mata da ashirin, " gashinan kije kisiyomin kuka, idan baki samu ba ki hau bishiyar k'i tsink'o, " hadiza ce ta zaro ido ne wallahi bansan inda ak'e siyarwa ba, " da goggo ta cillo mata dutse da rarrafi ta fita, " tafiya takeyi bata San inda zataje ba, Wata ba fulata nar yarinya ta gani, " sallam tayi mata ta amsa, ta amsa tare dace wa ince lafiya k'a tsaida ne? " hadiza tace danAllah inba zaki damu ba Ina ake sayar da kuka, " ba fulatar nar yarinya tace aiko zakayi yamma domin gurin da tafiya, I'dan k'ik'a mike Har cikin kasuwa Sai ki tambaya wasu suyi mike kwatance, " hadiza tace godiya nake fa sosai, innalillahi hadiza take ta yi domin in har ta dadi kakarta bata da Imani sai ta kusan kashe ta, dama kuma jikinta duk ya fashe, ga wani ganda da leb'en ta yayi dalilin i'ce da aka bugeta, " jaki tahau ya kaita kasuwa daga Nan ta karasa cikin gidan kuka Hak'a tasiyo ta juyo gida Sai 5 ta i'sa, " goggo tace 'yar iskar yarinya Sai da k'ik'a dade, bani kukar, ta mik'a mata, " ga k'okon da yan siya suka rage ki hada su guri d'aya kishan ye, " dama yunwa takeji sallah tafara yi sannan tasha k'uk'an, tunanin gida tafara kowanne Hali suke ciki? Allah ya yayi musu kuncin rayuwa, " ke hadizatu ga alala Nan yanzu maza sun taro adandali kije kisiyar mun d'uka, " d'auka tayi ta tafi da tambaya ta'isa dan dalin aikuwa d'uka aka siya raguwar daya ta cinye ranar ta dak'u taje a jikin ta, tunda ranar sau uku ake dura mata tallah....... Mutanen Garin bussu basu da aik'i sai tsukanar umma yau ma K'amar k'ullum k'anta abude duk gashin ya dan k'ari wasu yara suka dunga jefa mata dutse duk jikin ta Nafashi wa, aguje ta shiga wane layi ta dinga bin layin, sai gata a kasuwa duk inda taje zata siya abinci a k'orata, wane da taji ta tsaya a k'antin sa sanda ya k'wala mata, gudu ta saka ta shiga cikin wasu mutane k'afin su ankara kowa ya gudu, tafara tsintar ta kadda tana sawa abak'i, ta dinga birge ma Akan wane yashi, dare nayi ta kwanta kofar wane gida, " da asuba Mai gidan ke mahaukaci ya barmun kofar gida na, " Aikuwa sai cewa tayi zance ubanka uwarka ce mahaukaci ya, " dallah barnan, tana tafi tana surutai mutane uku a gaba na biyu abaya na, tanata surutai , ta ga wasu samari tace ku 'ya'yan jak'ai karfe nawa? "Dayan yace karfi uwar k'i, " aikuwa tace uwar ka ai yar iska ce na santa, " d'aya saurayin ya hank'a da ta ta wade, " da ganan suka saka gudu........ Yanzu yaya ibrahim ya zamuyi tasa k'uk'a, k'o wanne Hali umma tak'e cik'i shikenan tabata, " karki damu addu'ar Anan zamu cigaba, k'idai 'kibe mijinki ku tafi k'inga ana sakk'o wa daga masallaci za'a daura aure, " yaya baba baiyi mun komai Mai ba ko sababbin k'aya banida su, banida komai, kuma yazanyi na tafi muna cikin wannan halin? Ne gwara afasa auren " kinje sha shan cen, komai mukaddari ne kuma zai huce Kunci baya dauwa ma ballanta na ita kanta tayuwar, ga hadiza Wai farouk ya k'aita gurin goggo, " kursum ce tace goggo kuma? Garin Yaya ya k'ai ta bayan goggo haushin mu takeji ! " ai sai Dai addu'a domin hadiza tana cikin kunci, umma tayi Miki dink'i Kala biyar nema na dinga biyar ga sarkar gwal da kuma dubu dari 2, " Allah sarki umma ta ya Allah katsare ta a duk inda take, Ameen ga waya nabaki kiyita yimata addua a madina, tohm yaya, " muryar baba su k'aje fito kibe mijinki ba zaki zaunar mun agida ba, domin ganin ku aguri bala'i ne," hajiya laraba tace tun kuda zakayi, jakun kunan ta ta dauka tana kuka tana kallon dan uwan ta hajiya ta hankada ta, " aikuwa sai jinta tayi ajinkin alhaji i'sa ya rungume ta, tak'ara fashe wa da k'uk'a, k'i daina kuka mana, bakomai zan kula dake K'amar yadda zan k'ula da kaina bak'in ta ta bude zata kara wane kukan kawai sai ya sumbace ta suka shiga Mota sai airport........ URS Nana Diso💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/19, 12:38 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 75~80 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Suna i'sa airport basu wane bata lok'aci ba suka shiga jirge, a'wanne ne da ba sufi shida ba suka i'sa a madina, gidan sa suka huce gida yayi kyau sosai komai sabo, yar yariya da ta rar a palour wacce ta tabbatar itace Aisha, " Dr isa wanka kawai yayi ya i'sa asubuti, " mamaki ne ya kama kursum, Zama tayi akusa da Aisha, " tsak'en da Aisha taja shiya bawa kursum mamak'i, " cewar Aisha dallah malama k'yale ni, K'in aure baba na domin kudin sa, " Aisha bantaba zatan Haka k'ik'e ba, lok'acin da Dr yabani yayi mun misala da yarinya Mai tarbiya, Mai ladabi ga kuma biyayya, Sai K'uma nazo na tarar da sabanin Haka, K'uma k'isane nayi al k'awari zan k'ula dak'e tamk'ar 'yar da na haifa, " kiye hak'uri anty k'ursum daga yanzu zan dinga ce mik'i mumy, k'uma duk abunda nace mik'i yi hak'uri wallahi k'aka ce duk matar da ak'a kawo na dinga yi mata rashin k'unya, " babu k'omai Aisha yanzu muna tare babu abunda zai faru, " mumy k'ak'a ta masifaf fe yace ta sak'a ne a cikin k'uncin rayuwa tunda mahaifiya ta tarasu duk masu aik'in gidan Nan ta k'ore su, d'uk wane aiki ni nak'eyi yanzu ma ban gama wank'e bandak'i dan Allah k'i kula dani! " karki damu Bari naje nayi wanka Sai na gaida k'aka, " tohm, Wanka tayi ta shiga dak'in k'aka ta gaida i'ta, " ya rik'ecin gidan naku? " mamaki ya kama kursum k'aka wane irin rikeci kuma? " au ba ance uwark'i ta haukace ba? " kuka kursum tafara bashiri ta bar dak'in ta nufi dak'in ta, salloli ta farayi da addu'oi Allah ya yayi wa umma wannan cutar. Yau k'usan k'wana uku K'enan Dr i'sa bai dawo ba, kullum kursum cikin k'uka, wannan wane irin kunci ne, kitchen ta fada tafara dafa abinci, " k'aka ce tashigo kitchen din, kursum girke k'ikeyi? " eh k'aka yanzu na dura, " Tom daga yau karki kara dora komai a kitchen Sai kin tambayi ne, kitchen din tabari tana dariyar mugunta " k'uka ta fashe da shi, " jitayi an rungumeta tabaya yayi mata kiss abaki, jikinta duk ya mutu, " ko kallon sa batayi ba, " wallahi aiki ya tsare ne, ta bata ya farayi kinsan Dai ina sani da kayana, " sumbatar bak'in ta yafarayi adaidai lok'acin aka kirashi, sak'in ta yayi sorry dear zan shiga dak'in operation yanzu, " k'uka ta saka wannan wane irin k'uncin rayuwa ne......... K'e hadiza fito daga bayin Nan ko kuma nace uban k'i !!! " Da saurin ta tafito hartana kokarin gurdewa ak'a fa, " goggo danAllah kibari nace abinci wallahi yunwa nakeji, " abinci? Lallai wuyan k'i yayi k'auri shige k'ije k'i k'aimun tallan nan ko k'uma yanzu k'i daku, k'i daina yafa mayafi jaka! Kuku ma da mayafin za'a sok'i, Na matso nafara ganin su alhaji legide suna zarya asoro na, " hadiza daukar tallan tayi ta huce, tana tafi tana k'unk'une mayafi dai bazan daina saka wa ba inya so ke kashi ne, " zakizo kisameni Zaki gani kurun k'i, " tunda hadiza tafita cine k'in naira 10 tayi kowa yake siyar waken nata, zama tayi a jikin wata bishiya yadda ganyen bishiyon ke k'adawa ga wata iska Mai dadi tunanin mahaifiyar ta takeyi da k'uma halin da gidan k'e ciki, gani tayi yamma tafara yi aguje ta tashi tare da farantin ta, Tana tafiya taga kamar ana binta abaya, jitayi ance ke juyawar datayi taga wasu maza narka narka, "cikin rashin kunya tace lafiya k'uka tare ni, " ke Dan uban k'i bakisan menene ladabi ba? " ai data fahimta 'Yan iska ne deri faratin tayi tabe ta karka shin kafar su Sai gudu, " muke k'i tsere wa wallahi muka kama k'i, Sai mun fark'e k'i, " ai k'uwa Sai ta k'ara gudu, gudu takeyi suna bin ta, wane dutse tayi K'aro dashi sai je tayi an dam k'i mata hannun, ihu ta saka danAllah ka taimaki ne zasu illata ne, " wata irin murya mai sanyi k'i k'wantar da hankalin k'i babu abunda zasu yi miki, kallo daya yayi musu gaba d'ayan su suk'a gudu, " nagode Amma na banu yau goggo zata kashe ni, abincin ya 'bari "cikin tausayi ya kalle ta nawa ne kudin? " naira saba'in ne, " hannun sa yasaka a aljihu ya miko mata , gashi nan k'i rike canjin, " nagode nagode, sai datayi nisa tace ya sunan ka, " murmushi yayi yace sunana khalil, " Yaya khalil nagode, "goggo nadawo, jike wanke k'wanu 'kan na dura mik'i wane tallan...... Fa'iza ki shirya zamu tafi k'ibiya, " tohm hajiya gani nan, " baba yana zaune k'ansa Sai sara masa yak'eyi yarasa yadda zaiyi Sai yayi Kamar zaiyi tunanin su umma Sai Kuma ya manta, " hajiya ce ta shigo alhaji bani kudi zanje barka, " to hajiya Kamar nawa? Dubu dare nakeso, " to ki dauka mana, " kar dai k'a fita kasuwa yau, " toh hajiya, tafiya sukayi gidan bok'a, " Ibrahim ne suka shigo shida malamai da inna, dak'in umma suka shiga, malam usaine yace a kulle baba a daki domin zai iya kawo matsala, " ibrahim ne ya kulle dak'in, karatun al kurani yafarayi cikin suratul bakara anata karatu. Suna kara sawa gurin bok'a hajiya tafara Dan wuta aikin ka yayi kyau ka haukata kishiya ta, " hahaha a'i ne shige ne babu abunda bazan iya ba, " sauran 'ya'ya nata nakeso suma su fuskan ci K'UNCIN rayuwa, " ai karki damu suna cikin matsala, zamu hada kursum da matsalar kishiya ita kuma fitinan niyar yarinyar nan kakarta na hukun ta ta, " yauwa Dan wuta aikin k'a na kyau, " yaro ibrahim fa Sai kudi yakeyi, " ke kul yaron nan Bama taba irin su, yanzu ma karatun al kurani yak'eyi ba ruwan ki dashi, kin riga kin raba sa da mahaifin sa " tohm, ta ajiye kudi ta suka tafi...... A k'wan ce suk'a barta, wata baiwar Allah tazo huce wa taga umma shame shame a kwance duk zanin ta a Bude ga k'anta a bude, kama ta tayi suka tafi gida, " malam fito kaga wata baiwar Allah, " aikuwa naji ana zancen ta acikin gari, fara tofa mata ayatul kursiyu, " tohm malam mata basu da imani yanzu akan namiji suke wannan abun sun manta haduwar su da Allah, tana fara k'aratun ta hankada matar malam tafara duk'an ta, dakyar malam ya cireta daga jikin matar sa, ya saka ta adaki ya kulle ta, k'ofa tafara jij...... URS NANADISO💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/21, 7:28 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 80~85 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Matar malam ce ta k'alle yadda umma t'ake jijjiga kofar Nan, " malam ne ya shigo dau k'e da littafai da zamzam, yayi da umma tafito Amma shiru tak'e, " matar malam ta fashi da k'uk'a malam k'a dubi baiwar Allah nan yanzu hak'a tana da 'ya'ya Amma ak'ayi yi mata wannan aik'in, wallahi wasu matan jahilai ne suna mantawa da tsaye warsu da Allah Sunyi mata asiri d'an kawai naiman duniya Lallai ne mu sani hak'uri, k'awaici, yafe laifi, K'unya, natsuwa yayin magana, hik'imar magana k'o cikin gardama da barin jayaiya alamu ne na nagarta, da da nuna Allah yayi maka baiwa da Hali da dabi'a mai kyau,Cikin AlQur'ani da Hadisai da yawa anyi yabo ga masu halin k'irki, masu juriyar cutarwar mutane, da masu Mayar da Komi ga Allah, da masu yafe laifi Komi girman sa, " hakane Amma Mata dayawa suna sak'ace da Addu'a shiya abubuwa da d'a ma yak'e kama su ga rashin tsayar da sallah rashin k'aratun alqurani, azkar dinnan k'ullum ana magana a k'ansa k'ullum ana fadar fa'idar saa-: ﺣﺴﺒﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﻋﻠﻲ ﺗﻮﻛﻠﺖ ﻭﻫﻮ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺮﺵ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ Kafa bak'wai k'awai zaku karanta safe da yamma, (ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﻳﻀﺮ ﻣﻊ ﺍﺳﻤﻪ ﺷﻲﺀ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ ﻭﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻫﻮ ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ Wanda ya fada sau 3 da safe babu abunda zai cutar dashi, Amma Mata su dinga tsoron k'ishiya Akan wane asiri ko kaidi, wallahi d'uk macen da ta sak'a tsoron Allah azuciyar ta ta tsaida sallah, k'ina karanta kur'ani kina bin mijink'i k'ina zaune da k'ishiyar k'i lafiya

Chapter 5 of 8