Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 8
munafurci tace alhaji bayadda naiya shiyasa uwarsu taji tana batamin suna agari Har tana cewa Wai asiri, alhaji yace daina Bata hawayen ki kigane kanki munafuka, mahauka ta kukwashi kayanku kushige daki aikuwa haka sukayi, hajiya ladidi tace to nidai sai da safe, suna. Shiga sumayya tafada jikin anty fati, dukan su sai neman gafarar mahaifiyar su sukeyi tace bakomai Allah yayi muku albarka sukayi sallah suka ci abinci, sunata hirarsu Ibrahim yashigo dukanin su sukace ina yini yaya yace lafia lou, yatambayi su Akan Makaranta sukace alhamdulilahi, sumayya ince kina karatu tace yaya tunda nayi zazzabin Nan Bana gani komai na'iya turanci Amma Bana iya rubuta WA Bana fahimtar komai, Umma tace subhnlhi karkidamu........ Aisha tana gida tashirya zuwa makaranta Wata yar iskar duguwar riga tasa wacce da'ita gwara babu, tadau key din Motarta, makaranta tahuce direct, tana Shiga taga Har anfara lecture, kowa kallonta yakeyi tasamu chair kusada Ibrahim tazauna sai Kashi masa ido takeyi, Chan suka hada ido tace please can I see your booklet, yayi Mata banza sau ku kenan tana magana ashe duk a idon malamin yace will you give her, yamika Mata wata bazawarar dariya tayi tana gamawa tamika masa Yana ansa tashafa hannun sa wani yar yaji ajikinsa wanda sai da ya hadiyi yahu,suna Gama lecture tazo taban gajishi yace kee banson iskan ce fa,tayi tsaki tace kadan kagani, kusan kwana uku tana saka shaidanun kayanta yau Yana kusa da wata mota tazo ta rike hannun Ibrahim tana kokarin fadawa jikinsa yawanka mata mari, ne zaka Mara wallahi tallahi sai ka fuskanci 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng saika soni kuma saikayi lalata dani, Ibrahim yace wa'iya zubillahi!!! Tanuna shi da danyatsa yabar wajan mota yahau yahuce gida, yana shiga dakinsu yaga aliyu sai lissafa kudi yakeyi, Kala baice masa ba yahuce yayi alwala yayi sallah, yafara karatu Yana Gamawa tunanin aisha yafarayi yadda surar jikinta take bayyana, Nan yakara Jin wani Abu Kamar yabi jikinsa, aliyu yace gobe zan tafi USA Ibrahim yace Allah kiyaye hanya, alhaji yafito Sai Allah ya'isa yakeyi jiya yashigo da million biyu Amma Bai ganta ba, hajiya tace lafia alhaji kee fati fitoo kuban kudina anty fati ranta yabaci, tace kaga alhaji karkasaki kadura min zargin sata dan iskance ai bamu kadai bani agidan mukadai Kaki ganin laifin mu ita laraban kafin takarasa ya wanka mata mari, lallai ne alhaji masifa takeyi dakyar kursum tajata daki suka shiga, anan Umma ta wadi sukayo kanta............ Urs Nana diso💕💕💕 [4/15, 8:14 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 9 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Umma Ta wadi suka yo kanta,sumayya Sai kuka takeyi tana fadin Umma kitashi Umma danallah karki mutu, kursum ta fita aguje tayi hanyar dakin alhaji tana kuka tana fadawa dakin tace baba kazo kagani ta suma,alhaji ya wani daka mata tsawa batasan lokacin data fitaba, alhaji ya hau masifa Yan iskan 'ya'ya to bazan kaita asubutin ba, da asarar data jawo min zanji tamutu ma ai banida asara, wata shewa hajiya laraba tayi, alhaji yace kina jimun su hajiya tayi wata dariya tace alhaji kenan karka makara fa, Dan alhaji sadik Sai kiranka yakeyi awaya, yace to hajiya angama Bari na shirya cikin kankanin lokaci yashirya to hajiya ninatafi Mai zantawo Miki dashi, alhaji Kenan ai ne a kullum sonka da kaunarka soni agabana yace hajiya kenan Allah barmun ke,yanzu nayi alkawari wane satin zaku tafi USA, ah alhaji godiya mukeyi Allah Kara bud'i,Yana fita zai shiga mota hadiza takaraso baba kabamu mukullin mota nakaita tunda baka sonta,tafi kiban waji tamutu mana Sai me?? Hadiza tana kuka tafita tatsayar da taxi,shiga tayi ita da 'yan uwan ta suka kamo anty fati, basu tsaya ko'ina ba Sai a breitfied hospital emergency suka tafi aguje likitoci suka shiga da'ita Bayan Yan mintuna likita yafito yace musu anbata daki, yagaya musu kudin dakin Haka suka biya dubu Dari, hadiza tace yaya kursum daman baki kashi ba?kursum tace aikin san bazan Kashi uban kudin nan ba, yanzu ne zan zauna da Umma kitafi ke da sumayya kinga tohm Bari naji nadaura girke, kursum ta mika mata dubu biyar, hadiza tace ai nema akwai ragowa Bari nayi amfani da'ita...... Suna i'sa gida hadiza tahada kayan umma da na kursum tasaka acikin jaka,tana shiga kitchen zata dura abinci taga yaya usman Yana i'bar nama, Bata kulasa ba tahuce tadura shinkafa, ta aiki sumayya ta siyo salak, ataki takirawo su anty aisha anty zulaihat tagaya musu,takira Inna da su khalifa duk yan gidan,su kace Suna hanya zasu tafi,usman ya jita Amma ko yajiyo yace mata yajiki, hadiza kenan yarinyace yar shekara18, amma a kwai ta da masifa Bata ragawa kowa agidan nan tagama makarantar ta inda tayi karatu a gombe takarance sociology, akwai hazaka da kokari, muryar usman taji yace hadiza ga nama nan kiyanka kidafa ki kaiwa antyn ku, Sai daya kai kofa tace yaya usman! ya jiyo Naam hadiza, nanda nan tabata fuska, sannan tace ko kamanta wacce take kitchen? Yace a'a ai hadiza ce,to ba kursum bace dazata ansa Kuma ta dafamaka, kaganni nan niba asarar riya bace, bazan dafaba yaya usman!!! Kaga wannan abincin wallahi bamaici, faiza tashigo yaya usman mai yafaru?? Hadiza tace ne zaki tambaya tunda Nikika tarar ina magana Wai matarsa ce ta aiko shi adafa mata nama ko wanene baiwar ta, Ke hadiza yayan kike gayawa haka,hadiza tadallah mata harara ko kinje na ambaci wani sunan inba na yaya usman ba, faiza tace kaima yaya kasan hadiza bata da kunya yace to kee jike dafamin tace sai dai hajiya nibazan i'yaba, hadiza takara sa abincin ta tazuba a flask, ta shirya sumayya suka tafi, takai sumayya makaranta tahuce asubuti har yanzu umma shiru bata tashiba, yan uwa sun cika dakin tagaida da kowa, inna tace ina Ibrahim, Kuban wayata ko komai sai kunyi shiririta takira shi bugo daya yadauka kazo asubuti, yace innalillahi ganinan............... Anty aisha Bari naji gida nadaura abinci sukace to, tana zuwa taga uncle farouk yazo, farouk uba bamalle yaro ne na hudu a'ya'yan mahaifinsa, babarsa ce tatsakiya wato hajiya maimuna 'ya'yanta uku kacal daga asiya wacce takida aure asudan, sai farouk shekarar sa talatin da biyu babban pilot ne wanda kowa yasan dashi Kuma Yana business sosai inda yayi karatunsa a london, sai kaninsa jibril wanda yake primary,farouk fari ne amma Kuma yanada 'yar Kiba akwai wani lafiyayyen saje daki fuskarsa ga hushirya, yanada tsayi amma ba sosaiba gashida nutsuwa magana ma bata dame shiba, Hadiza taga su hajiya atsakar gida suna hira tayi sallama tayi hucewar ta, Kee hadiza baki i'ya gaisuwa ba, hajiya tayi saurin cewa ai haka suke babu tarbiyya farouk yace ai naga alama, tace ina yini uncle farouk ya harare yajikin umma da sauki, tashige daki faiza sai jansa take da hira Yana basarwa, karfe 7 Nadare, hadiza tashiga dakin baba tayi mai sannu da zuwa tace kaji asubitin? Yace bazani ba, to bani key nakai abinci bazan bayarba, to walhi kabani kudin mota nake! Ta hango dare biyar tadauka walhi saina dauka kuma sai naji kasuwa nace musu bakasan matarka, yasaka dariya tafito , a'ya'yan sa yana san hadiza amma sai yaji yatsaneta wani zubin, tana fita uncle farouk yazare rigarsa yaja lafiyayyar motarsa yafito baba yana ina zakaji yace ganinan baba, Yana i'sa daidai hadiza yace kee tawo mutafi! Tace ina? Asubiti, kayi tafiyar ka, wata tsawa yayi mata!!! Idiot!!!........ Urs Nana diso💕💕💕 [4/18, 3:02 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 10 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 "Tsawar" da farouk yayi Mata i'ta ta tsorata ta bashiri ta shiga motar, hanyar asubiti suka bi cikin mintuna 15 suka i'sa ,hadiza tayi fumm domin ranta ya 'bace bude motar tayi cikin sauri tafita, abinci tadauka acikin boot, tayi gaba, farouk Sai dariyar mugunta yakeyi Mata, domin kafin ya tafi ya tabbatar zata daku, sallama tayi a asubutin tana masifa, Sai kace dole Sai an shiga motar aikin banza kawai, bata an'kara ba taji anbuge Mata ba'ki zatayi ashar kenan taga farouk agabanta, cikin fitsara tace mai nayi maka, Inna tace lallai wuyanki yayi kauri, farouku Rabu da'ita, ya durkusa yagaida inna yayi musu ya jiki? Inna tace jiki Dai gashi nan babu dadi yanzu surutai takeyi, ya kalle kursum yace yaya kursum sannuki, kursum taji kunya kayi hakuri wallhi hankali na baya jikina, ina yini uncle? Lpya, yaushe kazo? yace jiya nazo walhi nakawo wasu kayane to Nan da 3weeks zankoma, tace yasu mum yace duk suna gaidaku, inna tace a'she alhaji bai'jin dadi shima?naga Har yanzu baizoba, cikin mamaki yace ai gobe zamu tayo tari, inna tace kayi masa sannu, yace inshaa allahu, hadiza ce tashigo yazauna kusa da ya kursum, sannan tace Wai yaya mai kida mun umma? Tace walhi "nakasa gane wa" abun kamar Bana asubuti ba, kaddai abunda nake zargi ne? kursum tace duk ba wannan ba kije da safe kisanar da malam hassan danAlla, zanje yanzu ne Bari natafi Kar wannan jarabben yafara, kursum tace naga ranar da zakiyi hankali, hadiza cikin sauri tace inna mukwana lpya? Farouk yace kitsaya mutafi, ta murguda ba'ki tace lallai ma kagama ru'bamin baki kace natsaya, ai wallahi Sai Allah yasaka mun, tana fita taji titi shiru tafiya tafarayi zuciyarta ciki da dari-dari, mota tagani tafaka agabanta cikin 'kan'kanin lokaci tasaka gudu, tuni farouk ya kamota ya "taska" mata mari tafara kuka suka shiga Mota.. Suna shiga gida tace Allah ya'isa, tayi saurin dakuka tashiga, baba yace lafia tayi musu banza tafada dakin su, hajiya laraba tace ai walhi alhaji ka dauke mata'ki domin uncle suke yiwa rashin 'kunya, yara basu da tarbiya, alhaji yayi saurin katse hajiya yace ai uwarsu sukayo, tana shiga da'ki sumayya ta tarar a zaune tana kallo,tace ya hadiza yunwa nakeji sosai babu wanda yabani abinci, tace kema in banda abunki sumayya wazai ba'ki mutanen nan dabasu da imani, bani indomie guda uku nadafa mana, tana shiga kitchen, fa'iza ta sanar da baba itama zataci indomin, baba yace angama Bari nakirata, cikin muryar su ta manya yafara kiran hadiza tace tanan zuwa,farouk ya zauna anatar hira, ta samu guri ta zauna tace baba gani ? yace dama fa'iza za'ki dafawa indomie, Sai datayi shiru na 'yan mintina, tace baba kacemun "gardiya" zan dafawa, hadiza takalli fa'iza baiwar Allah gaki katuwa kuma yayata nadafa miki indomie, alhalin baki rasa ido ba ba kirasa kafa ba, ga kuma hannu, lallai ne? Ku kuwa anya kunada imani? Cikin fushi farouk yace tashi kibamu guri, baba yafara masifa hajiya nazuga shi, masifa yakeyi zaki ci ubanki zan Rama mata, hadiza tace ai masoyan ka aka'taba, ta shiga tajuye indomie takaiwa sumayya nata, tatarar uncle farouk yabawa fa'iza nata,ta dubi fa'iza yadda take ci, tace walhi ya fa'iza Allah ya'isa 'kikace, takalli shi uncle tafara masifa ai Sai an biyata! Zatafara zage kenan farouk yafara du'kanta da waya tafara ihu tace d..... Urs Nana diso💕💕💕 [4/19, 12:48 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 11 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana diso😯 Farouk d'ukan ta yayi da waya, "tafara ihu dagudu ta shiga ci'kin daki tana Allah ya'isa, "ya biyota tayi saurin rufe kofar su tana kuka, sumayya tace ya hadiza dukan ki akayi? Tace eh uncle Farouk ne ta rungume yar uwar ta, "sumayya tace kiyi hakuri Yaya Allah zaimiki sakayya malamin mu yace duk wanda aka zalunta Allah zai saka masa tace toh, ahaka tashiga daki sai kuwa tayi karo da leda! A a waya kawo musu dakin su? Tana budewa kaza da ice cream ,cake tagani, "hadiza tace aikuwa wallahi bazan ci ba, Yama raina mun hankali, a hankali tafito ta bude kofa, cikin sadaf-sadaf take tafiya, tana zuwa daidai dakin uncle Farouk ta ganshi Yana waya ta zura hannun ta tabude window, ta cillah masa ledarsa, "aza buri yatashi ransa A bace! Tayi saurin juyawa ya rikota ya hanka'da ta da'kinsa yaciro ya dinga jibgarta tana ihu Amma ina ko kulata bayayi, da kansa yagaji ya 'kyaleta, Amma ba'kin ta bai mutu ba sai Allah ya'isa takeyi, hajiya laraba tana kallon su ta "window" sai murna ta'keyi Farouk ya tsani su hadiza, "Farouk ta dubeta har baccin wahala yakamata, dariya yayi zan sai ta'ki da kaina yashiga cikin da'kinsa, bargo yadakko da filo ya shin'fide ta, gurin karfi 3 hadiza tatashi takalle harda su bargo, sai kuwa cewa tayi mugu azzalumi harda wani dak'ko min fillo, tafara zare sakata kenan ta tsinkayi muryar sa " ina zakije? Tace da'ki ! "Tsaki yayi ya zauna Akan kujera, tana fita tace inshaa allahu sai anyiwa 'ya'yanka, "mamaki ne ya cika shi bashiri ya koma baccin sa, shigar dazatayi taga alamar Kamar an shiga da'kin su, Ai kuwa taga bataga takalmin ta wari ba, karfe ukun dari tasaka ihu, mutum gida kufito kufito, bashiri su faiza baba da Nabeela data dawo gidan da zama kowa yafito lpya? "Hadiza tace ina lafiya nayi muku wannan Kiran, to abunda akeyi agidan nan ya'isa! Baba ka duba ansace mun warin takalmi na da daddaren nan? Hajiya laraba tace Amma anyi yar iskar yarinya, jaka kawai, hadiza tace aikuwa wanda ya satar mun takalmi shine babban Dan iska, Kuma shine dan jaka, alhaji cikin fada yace uwarki kika fadawa i'taba tsinan no, Masu halin uwar ku, hadiza zatayi magana uncle yafito yace to mara hankali, "wallahi ni ba mara hankali bace ba! "Ibrahim yace muji da'ki hadiza tace to yaya, alhaji yace dama kaika ke sakata kuma yanzu zan maganin ka sha -sha, Ibrahim ya zaunar da hadiza yace haba hadiza Mai i'sa ki'keson Kara saka mu amatsala kinsan yadda gidan nan yake, mahaifiyar ki tana asubuti bata da lafiya, kitashi kiyi mata addu'a umma bata cikin hayyacin ta! Yaya Ibrahim tafarka? Eh tafarka Amma tana bukatar addu'ar mu, tace to yaya... Da Asuba hadiza ta tashi ba'kinta ciki da addu'oin tashi daga bacci, sanna ta tafi zuwa bandaki tayo alwala ta tashi yar uwarta itama tayi alwala sukayi sallah, ku wacce ta sallame, hadiza ta dak'ko wayarta tayi azkar sannan tafara karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣـﺪﻩ ﻻ ﺷـﺮﻳﻚ ﻟﻪ، ﻟﻪ ﺍﻟﻤـﻠﻚ ﻭﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤـﺪ، ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ kafa dare, sannan tayi addu'ar Allah ya warkar da umma, da safe tayiwa sumayya wanka ta nufi kitchen, dankali da Kwai tadafa ta dura tea takaiwa baba nashi, tagaida hajiya laraba, ta amsa a ciki ince bakiyi kazanta ba, hadiza tayi murmushi ai bani da fa'iza muka dafa ba, baba yace fitar mun adaki, bazan baki kudin ba, tafita tana shari hawaye tararar da uncle ada'kin su, sallama tayi ta zauna Chan ta Gano shi, tace ina kwana? Yace lpya" ina tea dina tazubo Mai ta zuba Mai ta dak'ko sumayya taji suka ce Tari da uncle, GA cikin hadiza sai kartawa yakeyi, uncle yamiko mata cup din "tace ragowar ka, to bana shan, yace zaki ansa ko sai nataso? Ta ansa tasha, suka shirya zuwa asubuti harda baba,Umma tana ta surutai, kursum da inna duk hankalin su yatashi yadda take al'amura aguje ta tashi zata fita, Inna tariko ta, haba fati ina zakije dan Allah kidaina wayan nan abubuwan, zaunar da'ita tayi sannan tace kursum danna lambar aisha awayata suzo suga halin da 'yar uwar su take ciki, kursum tana kuka zata kirasu, anty fati ta kar'be wayar tafasa, hankalin su yakara tashi hankalin su bai tashiba sai da sukaga ta shanyi gaba daya, ruwan shayin fulas din, inna tace lailah hail lallah , fati anya kice, kursum tafara karatun alqur'ani dataji an wanka mata mari sai kuwa tayi shiru tafara kuka, sallama su baba sukayi, Yana kallonta gaban sa yafa'di fatima yaushe ta dallah masa harara, yagaida inna ta amsa yazauna kusa da anty fati, hawaye yafara zubo masa, kursum taji dadi dama yana son su, zai kira malam hamisu tayi haka zata fasa wayar hadiza tashigo aguje, sai hannun umma yayi baya," hadiza ta rungume ta, ummata Allah yabaki lpya, ai naji sau'ke, kowa yayi mamaki a dakin baba Yana fita kursum tabishi, umma tace kirawo min kursum, hadiza tace kyaleta umma zata dawo, i'donta yakada hadiza tana kallonta kuma yadawo daidai, kursum tace baba wannan matsalar iska ce walhi yace nagane Bari nakira malam hamisu, ya kirashi yace Mai da yamma zaizo, kursum tana shiga da'kin umma tace ina kikaje? tace gurin baba naji, mai 'kika ce masa tace bakomai, kawai sukaje umma tayi tsa'ki, " hadiza tace ummata bari kije mun karatu nan haddata sai zube wa takeyi, umma tace a a kibari inkinje gida, "aa umma yanzu zakije mun, umma tace baza'ayi yanzun ba , aikuwa hadiza tafara karatu nan umma tayi hanyar fita suka ka mota, aikuwa hadiza tacigaba nan tayar dasu kursum da inna, har zata fita hadiza tace umma tace naam, zo to naba'ki labari......... Urs Nana diso💕💕💕 [4/21, 1:48 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 12~16 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴 😯Na Nana diso😯 Har umma zata fita, hadiza tace zo na ba'ki labari, umma ta dawo ta zauna,su inna da karsum suna kasa sun sha makuwa, hawaye ne yacika idon inna azuciyarta sake sakin abubuwa kawai takeyi, lallai wanda yayi wa 'yarta wannan Abu bazata yafe masa ba, "hadiza tace umma Kinga yadda kika yar dasu? Mai sukaye Miki? Cikin dubur burce wa tace ne-ne bani bace ba wallahi, hadiza tayi dariya tace ummata kenan, doctor ya shigo yayewa umma alurar baccu, sannan su inna suka tafi, wayar hadiza ce take ringing, Sai datayi kamar Zata tsinke sannan ta dauka, salim ne 'dan skul dinsu,Uncle farouk yayi sallama ya shigo, Yana shigowa yatarar da umma tana bacci, su inna Kuma suntafi siyo Jan miski, hadiza ce Kawai aciki ta'ke waya, dama al'adar ce ma'ke murya intana waya,ita Bama ta lura dashi ba 'kawai Sai mari taje, tashi tayi afurgice, Sai kace wacce aka kama tayi sata, sai Kuma kuka yafara wanke Mata fuska, "tace Mai nayi maka ka mari ne? "Mahaukata marasa tunani shiyasa ku ka'ki samun mijin, bakwa bin iyayenku, to kisane wallahi inbaki hankali ba sai nayi maganin ki! Kuma nasaki a 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng kamar yadda mahaifiyar ki ta'ke ci'ki, "Cikin wata irin hardad diyar murya mai ci'ki da bala'i take magana, Wai uncle mayi a lakata da kaine? Kabi ka tsani-ne danAllah mai nai maka? Kuma daka'ki zancin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng wani 'kuncin rayuwa ce ban shiga ba? Wani bala'i ne banshiga? Bari natuna maka abunda bazan taba mantawa ba, lokacin da ina shekara 6, daga zuwa mahaifiya ta kakan nina, yan uwana gaba daya basa sona.. Lokacin da su Yaya surayya suna Nan, ta ta'ba aikata domin na'kai yar gidan Yaya usman Wai akace na kwakule Mata wandon ta? Aka saka kadinga dukana kana zage na, kakirane da yar iska ka kirani da mai bin maza, umma tayimun targadi akafa,Wai 'yar shekara 6 akewa haka, tunda natasa bantaba jin dadin iyaye ba,kullum cikin tsan-gwa ma nake, banida wasu kaya na arzuki, Makaranta ma banida wane takalmin sakawa haka zanje a wulakanci na dawo a wulakanci, umma kullum cikin dukana take azageni acikin kawayena akirane fasika akira ne barauniya , Komai ma cimun akiye, su Yaya kursum ne 'ya'ya, kullum cikin kuka nake wataran ayi abinci abani watarana a hanani, ko dankali nace zan dauka sai ace ai sata nayi, aliyu yacimun mutunci a cikin abokanan sa, yaje inda yakeso yakitara inda yakeso, ni da i'dona nataba kamashi yayiwa baba sata, Yaya Ibrahim ne kadai yake sona yakoya mun karatu, shikansa bashida wane fawa agidan tunda yafara Makaranta shiyake biyan kudinsa, nafi kowa kokari nafi kowa farin jini, manyan mutane suka dinga zuwa naimana Amma baba yadinga korar su, ya kasance al azkar shine abokina I'dan banyiba saina ga kamar banyi sallah ba, tanan abubuwa suka zomin da sau'ki, hmm uncle farouk kenan ai ne saidai nakalle mutum badai yakalle niba, tana kuka tace yanzu kagaya mun wane dare ne jimage bai gani ba? Kasan Dai sai na mutuwar sa!!!... Dan haka ina jiran abunda zakayi mun, Amma kasani Na tsane ka! Na tsane ka!! Na tsane ka!!! Saboda Kai mugune kuma azzalumi ne rayuwa ba zata na barka ba, takara fashewa da kuka, ai jikin ka ma bazai mutuba sai ranar da kaganne akasa, ranar da babu ne, Bana tunanin aure, mutuwa ta itace agabana, domin nasan balalle kaddara ta a aure take ba, maza guduna sukeyi, kamar wata 'karya, narasa dalili, danhaka ka yafimun inna fadi abunda bakaje dadi ba, fita yayi yaja motarsa murmushi tayi, sallama sukaje, malam hamisu yakaraso, su inna suka shigo, aguje umma tatashi zata fita,"malam hamisu yace dawo nace maka, " umma da muryarta ta chanja tace Wai mai ruwanka dani? aikin mu mukeyi, "malam hamisu yace hadiza roko ta, hadiza takamata akasaka ta agefe, karatu yakeyi ba kakkauta wa, murya sukaje ana cewa kabari mana, wayoo karfa ka kona mu,"malam Hamisu yace mai I'sa kuka shiga jikinta, " bazamu fada ba, " karatu ya cigaba dayi " yafara ihu zanfada kadaina to, "malam hamisu yace munajin ka, " kullum munaso mushiga jikinta Amma kuma ibada ce daita, kullum tana zama da alwala, bata rabo do karanta alqurani, munfi shekara muna binta, Amma munkasa, ranar Nan Nasa taji haushi, shine taja dan kwalin ta, shine na shiga ta silin gashinta," su waye suka aiko ka, "bazamu fada ba anbamu jini, "karatu malam ya cigaba, "to kabari kaji mana nema musulmi ne sunana Suleiman iyayena ne suka tsanine batare danayi musu komaiba, shine nakoma wannan aikin, "hadiza tace yanzu abunda Kaye ka kyauta? " a a ban kyauta ba kuma kee munajin tsoronki babu aljanin dazai iya shiga jinki domin kinfi karfin mu kina al'azkar Koda munshiga saikin kona mu da karatun al-qurani, ga wannan addu'ar da kikeyi Bayan sallah asuba, "hadiza tace Allah ba ya son azzalumai: ﻭﺗﻠﻚ ﺍﻟﺄﻳﺎﻡ ﻧﺪﺍﻭﻟﻬﺎ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻭﻟﻴﻌﻠﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻭﻳﺘﺨﺬ ﻣﻨﻜﻢ ﺷﻬﺪﺍﺀ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻟﺎ ﻳﺤﺐ ﺍﻟﻈﺎﻟﻤﻴﻦ Kuma ya debe ma azzalumai albarka ﺃﻟﺎ ﻟﻌﻨﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻈﺎﻟﻤﻴﻦ Zalunci yana haifar da duhu ga mai yin sa ranar alkiyama,ranar da kowa ke bukatar haske don tsallake siradi, Amma kukeyin mugance? " Nadaina wallahi, " malam yafara karatu zaka fita, "zan fita yanzunan ta hanci hadiza natafi kuma nagode sai mun kara haduwa inkinye aure, "hadiza tace Allah karya hadamu kowa yayi rayuwar sa, "wata atishawa umma tayi sai kuma bacci... Inna tayiwa Malam sannu yayi musu nasiha sannan yabada miske yace ashafa mana, domin za'a iya aiko wasu sukace to, Ibrahim yayi sallama sannan yayi yajikin umma, kursum tace yaya sai yanzu, yace kursum jarabawa mukeyi, kuma sai da naji gurin mahmud nakaimai kudi, yanzu yana sayar da kankara, hadiza tace yaya kankara fa, yace to menene? Bakomai umma tatashi hadiza tafara kallah tace mai yakawo ne nan, sukace nakomai, umma tace Ibrahim kaji makaranta yace eh, hadiza mai yasake kuka, " nasan kintuna da wahalar Dana ba'ki kiyi hakuri yata wallhi yawance duk ba ahankali na nakeba kiyafemun, hadiza tace wallahi nayafe miki tuntune, haka inna takera drivernta yakaiso gida ta dauke dubu Dari 3 tabawa umma sukayi godiya, da yamma faiza tafito tsakar gida tana zagen umma, hadiza data fito rai abace tabuga 'Kan faiza sai jini,hajiya tafito kenan zata kwalawa hadiza kwalba, uncle farouk yana ganin haka ya tunkuda hadiza goshinta yafashi daganan ta suma......... Urs Nana Diso💕💕💕 [4/24, 10:56 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 16~20 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Uncle farouk yana ganin haka ya tun kuda hadiza tabugu da karfen gurin goshin yafarayi jini daga nan ta suma, "hajiya ce tafara bambame ko mutuwa kikaye sai nace ubanki ballantana suma 'ki k'aye, Mara mutunci, "faiza tace barni da i'ta zanci ubanta ne, suka shiga 'dak'i sai ga su usman da aliyu sun shigo, "Aliyu yadubi fuskar faiza Mai yafaru da'ki?? Walhi fada mukayi nida hadiza, "usman yace ai bata da 'kunya Walhi yakamata hajiya 'kiye maganin ta! "Ina yarinyar nan ba yadda banyi da bokaye naba Har nagaji, asirin yak'i cinta, "Aliyu yace karkida mu zanyi maganin ta, "usman yace hajiya maggi nakeso, "jika kitchen ka dauke laida biyu tohm, "umma tana dak'i i'ta da su surayya da kursum, umma tace Narasa irin hadiza kwata-kwata batada tsoro, "kursum tace Nima haka umma yanzu gashinan anfasa mata kai, "kyaleta ita tajawo da tayi musu shiru ai shikenan, yanzu gashi nan Tajawo wa 'kanta raune, su usman da aliyu suna dak'in uncle farouk sunata hira, farouk ya 'dak'ko ruwan sanyi ya kwara mata afuskarta, " A zabure tatashi tana kuka, uncle yayi mata banza su "aliyu sai dariya sukeyi, Kara sautin bak'in ta tayi sannan tace danallah uncle farouk karabu da rayuwata kada ka hallaka ne, ne banmaka komaiba wallahi na tsaneka Kuma Allah sai yasaka mun, "mamaki ne yacika su aliyu, "uncle banasonka banson Mai kaunar ka tun ina yarinya har da kai acikin masu sakane acikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng' "ko kallon ta uncle baiyiba, " 'kanta wane juya wa yakeyi Amma ahaka tatashi tafita inakike dan uwarki ko angaya muku tsoronku nakeji, 'da kenan banda yanzu wallahi abunda kukayi mun da bazan yarda ba hajiya Har k'arya ne ta tabayi, "farouk ya 'dak'ko belt kenan, "Ibrahim yace shige mutafi daki tana masifa tashiga, "uncle farouk yace Allah ya tsare ke da yau nema nafasa miki kai, " kansu usman ya daure, " aliyu yace ya usman dama ance kaje tsoron wanda Bai wayeba, " usman yace ka tsorata kenan? " haba ta'isa, " Ibrahim yafara mata fada tana kuka yana fadan ma baisan lokacin tadatayi bacci ba, " umma kiye mata magana mana, ke kursum kidinga bata shawara " wallahi yaya inayi, "umma tace ku kyaleta zan mata fada... Hajiya mai akaye miki kike kuka, alhaji yafara rikicewa hajiya kigaya mun mana, "anty Fatima tafito ta durkusa har kasa tagaida alhaji, " ke fati Mai akaye wa hajiya? " alhaji bansaniba, tashige da'kinta " Dama haka zakice munafuka Kuma nasan ku kuka bata mata rai, "ita dai umma bataci kala ba, " hajiya tadago 'kanta bakinta ciki da k'arya alhaji agidan nan harda yarinyar dazata zageni, " hajiya kigaya mun komai kidaina kwana kwana mana, ko wanene yau sai yayi da nasani, " kuka takara fashi wa dashi sannan tace yau agidan nan hadiza tazane fa'iza, alhaji kamar ne ta'ke zage Wai ne boka ce, babana baya sallah, alhaji wasu ma baza su faduba, kai'kanka sai da tazaga, ga fa'iza Chan rai ahannun Allah , wayoo alhaji mutan gidan nan basa sona, " kwantar

Chapter 2 of 8