Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 8
k'o k'uma mutane lafiya,inshaa Allahu Allah zai k'are'ki daga duk k'an sharri, " hakane malam Allah ya ganar damu, " karatun da yafara yi wa umma tana ta ihu, yanata karanta ayatul ruqya, datayi wata kara ta wadi,Ga ganyen magarya Nan idan ta tashi ta k'urba sau uku Sai ta wank'e jikinta da raguwar, wannan k'uma zamzam ne tayi niyya tasha, ga hayake Nan Shima tayi tohm malam, " aikuwa tana tashi matar malam tasa tayi tak'e magana Sai dai batayin komai, matar malam tabata kaya tayi wanka, ta shafa man zaitun " malam na shigo wa yace alhamdulillahi yanzu kuma Sai binnin da akaye zamuyi ta karatu kai....... Goggo naga yanzu na dawo daga tallan wane irin tallah kuma zan k'oma wallahi kije tsoron Allah akwai al- kiyama, k'intsane ni narasa mai nayi miki danAllah kisassau tamun, " ke dakata ina magana kina magana? Indan bansaki a KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng ba mai nayi fansar da nace zan dauka dole nadauka Dana tun Yana karame akaraba ne dashi shekara kusan 40 Bai taba zuwa guri na ba, matarsa ce tayi wannan aiki shiyasa nace sai narama Akan wacce tazo gurina, dauke tallan k'i tafi ku kuma yanzu kije ajik'in k'i, " wallahi kije tsoron Allah goggo tafita tana kuka, yau Dai anyi ciniki babu laifi ta karya wata kwana ta hango khalil akusa da wata bishiya, " sallama tayi tazauna kusa dashi, yammata ya gida? " lafiya Yaya khalil, khalil mutum ne mai kyau ga kwarjini, " yace Mata mai yakawo ki kauye kuma naga ke ba yar kauye ba ce? " tabashi lafiya komai , " hmm hadiza ne wallahi duniyar sai hakuri, babana mai kudi ne nikadai ya haifa k'awuna ya kawone kauye shi da 'ya'yan sa suka koma birne, nayi karatu mai zurfi ne babban barister ne, " karka damu akwai Allah! ya kamata ka koma kodan aikin ka, wane satin zan koma, " lah Yaya khalil kaga laya yanzu sai kaga wane ne yayi wa wasu, " to k'i kyale inda kika gansa, " a a sai na warware ta, cikin ikon Allah tawarware ta jefar, " hadiza kenan kina burgeni wallahi, dama aci nakasance mijinki, " cikin kunya ta rufe fuskar ta, wane k'allon sa tayi, " ya tsok'ane ta k'ije gida Kar goggo ta jibge k'i, " aikowa Amma tsoron hanyar nakeyi, " tashi to na rak'ake, haka suka tafi suna hira Har tai mai k'watan ce gidan su, " uncle farouk yana kofar gida yanata jiran ta, bisane ya hango ta ita da khalil suna hira, tayi masa sallama zata shiga gida taga farouk ko k'allon sa ba tayi ba, shiga gida tayi, " goggo tace tir tir da halinki tun dazu sai yanzu, " goggo mayi nafada badai nayi Miki cinike ba? " ke hadiza wane dan iskan ne wannan? " banza tayi masa tafara wanke wanke, " tashi mu tafi, " hannun ta ta wanke ta kalle goggo to Allah sada mu da alheri, suka kama hanya suka tafi...... Ibrahim ne ya 'kira kursum suna ta hira yana kuma gaya mata rayuwar aure ba wasa bani, " tohm yaya inshaa Allah zanyi yadda kace, hadiza ta dawo, Amma farouk yace yanzu zai kawo ta, " danAllah kabata waya zamuyi magana, " tohm shikenan, " hajiya laraba duk hankalin ta atashi alhaji tun safe yaki kiran sunan fati yabada sanar wa duk wanda yaganta a K'wai kyauta mai tsok'a, " hadiza ce tayi sallama dak'i ta shiga ba wanda tagani, fitowa tayi tagaida baba, sannu hadiza ko awaya bakya kirana? " wallahi Baba wayata ta lallace, " Wai ina umma ne tunda nazo banganta ba? " hajiya tayi wuf ai uwarki ta shiga duniya! " wannan ai hauka ne? Wai laraba bazaki nutsu bane? " hadiza da kuka ya wanke wa fuska ta tafi gurin yaya Ibrahim, ba k'uka zakiye ba muciga da addu'a to yaya.. Sallama ak'aye a k'ace hadiza tazo inji jibril hijjabi ta saka fita tayi, " danAllah hadiza kiso ne wallahi na chanja halaye na, ki amince nayiwa su baba zancen, " tunani ta shiga lokacin da Khalil yace hadiza ki amince da soyayyata danAllah? " hadiza dake nake magana fa, " kabani lokaci zanyi tunani, danAllah ki taimaka wa rayuwa ta....... Tun daga sama umma take kallon gidan, matar malam ta kalla baiwar Allah inane nan? " alhamdulilahi kinfara Jin sauke Sai mugode wa Allah, " Mai ya faru dani? Ina k'ursum? " ki kwantar da hankalin ki mai zaki tuna karshen abunda yafaru? " kishiya ta Naga ta barbada min magani kofar dake ina takawa na manta komai, kuka tafarayi..... URS NANA DISO💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/22, 11:28 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 85~90 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 K'ukan nan bazai mik'i magani ba, yanzu tunda k'in dawo hayyacin k'i awane gari k'ik'e? Acikin abuja nake muku ma muna zaune a wane zubin a kaduna! Wato mutane sukan bane mamaki baka damu da shiba? Baka tsare musu komai ba? Baka cutar dasu? Baka wulakanta su? Amma su dinga naiman su rabaka da duniya, " hakane baiwar Allah k'iyi hak'uri, Allah yana tare da mai hak'uri k'uma da wanda ak'a zalunta, yanzu k'itashi mukama hanya, " nagode Allah yasaka da alheri Allah yabawa mutane zuciyar taimakon 'yan uwan su Ameen, hanyar garin suka k'ama sun dadi a hanya k'afin su i'sa, gidan su suk'a fara huce wa sallamar su Inna taje, da gudun ta tafito tsakar gida, fati k'e nak'e gani k'u k'uma baki bace? " nice inna, " alhamdulilahi, addu'ar mu ta amsu, Allah ya shiga tsakanin mugu da nagare, " ameen suka ce, " zama sukayi inna tace wayan nan sune wa yadda suk'a taimak'i 'ke? " sune inna , Allah yabiyasu, " malam yace ai bakomai, kawai Dai abunda zance shine ku cigaba da addu'a zama da alwala da kuma yawaita addu'o'in tsare, ku kuma gyara zuciyar ku, duk lokacin da ku kaga mugun mutum ku kasance cikin k'aranta wannan addu'ar :- ﺍﻟﻠﻬـﻢ ﺇﻧﺎ ﻧﺠـﻌﻠﻚ ﻓﻲ ﻧﺤـﻮﺭﻫـﻢ، ﻭﻧﻌـﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ ﺷﺮﻭﺭﻫـﻢ k'u k'uma yawaita karanta ﺣﺴﺒﻨﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻧﻌﻢ ﺍﻟﻮﻛﻴﻞ domin rinjaya Ak'an mak'iya, " inna tayi musu godiya tare da alheri sannan suka k'ama hanyar garin cik'e da jindadin k'yautar, Sannu fati an hada k'i da hauk'an dole, Allah ya k'ara karek'i y'ata, " Ameen inna dama kuma mukaddari ne Allah ya riga ya rubuta, " hakane K'am Nan tahau k'iran 'yan uwa, aka dinga zuwa, ita dai umma k'allon su take ta yi, " anty aisha tace kursum tana madina itama, " au Har anyi aure, " eh an k'wana biyu ma ai, " to Allah yatsare kursum hak'urin ta Allah yakara mata wane, " Ameen..... K'o ina ya d'auka umma an ganta baba ne bashiri ya huce gidan surukan nasa, Har k'asa ya gaida inna, yace bark'an mu anga uwargida, " umma ce ta gaishe shi, " wane k'allo yayi mata Na nasu na manya, can kuma yace fati ki gafarce ne nayimiki laifi wallahi in zan rabu da kowa bazan iya rabuwa da ke ba! Duk abunda yafaru wallahi Bana cikin hankali na Sai a k'wanan nan, k'iyi hak'uri kursum ma bansan haka na turata ba Amma yanzu Na aika da kudi tasiya abunda takeso, fati danAllah k'ar kice zamu rabu domin haquri da rayuwar da k'i ka tsinci kanki a gidan auren ki, ko wahala, ko daci,ko zaqi,sanyi, zafi, ku jure ki yi haquri k'i roqi Allah ya yi mik'i sauyi na alk'hairi, k'i tallafi mijink'i domin k'ice irin mata nagare da mazaje suke son kasance wa dasu, nasan komai zaiyi sauke inshaa Allahu, " i'don umma duk ya cik'o da k'uka tace k'arkada mu alhaji bazan taba cewa ka sak'e ne Dan na shiga wannan K'UNCIN RAYUWA!!! kuma nasan komai zai huce, " inna tace fati k'in cik'a 'ya tagare Allah ya mik'i albark'i, Nema kiyafe mun abunda nayi miki alokacin da kike karama, " inna kenan ke mahaifiya tace bani da kamar k'i komai k'i k'a yemun nayafe mik'i, Allah ma muk'an yi masa kuskure ya k'uma yafe mana! " inna tace tabbas Biyayya ga miji ba mai iyawa sai mace ta tagari,da yawa mata suna so aci sune wadan da Annabi (S.A.W) ya sifanta dinnan da (Nagari) saidai biyayyar itace tayi qaranci, ko za ayi saidai a gabansa, idan ya matsa an watsar kenan, kina cikin mutanen dake kwatan tawa, " haka suka kama hanya sai gida..... Sallama umma tayi hadiza ce ta dire salad d'in da tak'e yan k'awa, umma ta rungume tanata k'iran alhmdlh umma ta, wayyo d'adi Sannu da zuwa baba ne yace k'ar k'ik'arya mun mata, " haba baba da girman k'a, " hannun umma ya rik'e suk'a tafi bangarin sa, " Hajiya laraba duk ta kideme yanzu ya boka zaimun haka? Sai sintiri ta k'eyi k'ee wallahi sai na k'awar dak'i fati, lallai ne, tsakar gida tafito ai wallahi baka i'sa ba, ta gama isk'an cin nata tadawo shine za' ayi mak'a asiri wai hauk'ace wa tayi, yau ne dak'ai ne agidan nan! " fati ya k'amata nafita na k'oyawa laraba hankali, " a a karkaje alhaji danAllah kayi hakuri, " ina nagaje! Har zai fita tafashi da k'uka in dai kana sona karkaje, " angama basai k'inyi k'uka ba k'i k'wantar da hank'alin k'i ba zanje ba, " wallahi kayi asara wawan namiji wanda ak'a gama da shi, banza D'an kauye, " K'ai K'ai Hajiya lafiya kuwa? " lafiyar ubanki? Wallahi hadiza zanyi maganin ki idan baki fita ido na ba? " ikon Allah daga fadar gaskiya, " sallama taji ance hadiza kizo inje khalil, murmushi tayi tace tohm gani nan, dak'i tashiga ta gyara fuskar ta wane turare tasaka mai k'amshi, ta dauke wayar da ya ibrahim yasiyo mata, frige ta bude ta dauke lemo, sallama tayi masa " cikin murmushin daya kawata masa kyau yace barka da rana gimbiya, " a'a ranka yadade yaushe k'ada wo, " ai nema a ranar na baro kauyen, har nayi solving wane case mai ban tausayi ga ban dariya daga karshe, " ah gaskiya ne barister zanso naje wannan case din daga bak'in k'a, " ya k'ada fararen ida nowan sa yace ai yarda k'ik'a fad'a hak'a za'ayi.... Wata mata ce tak'awo k'ukan ta mijin ta ya saketa sak'i uku ga kuma 'ya'ya tak'was, ga KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng domin idan yayi tafiya baya dawowa sai yayi Wata biyar, to wannan k'aran yana dawowa ya sak'e ta ya dinga watse da k'ayan su, " subhnlhi Amma wannan miji baida imani, kuma banda abinsa inta tafi ina zataje ga 'ya'ya tak'was, " kidai bari gimbiya shine k'oto ta tambayi shi dalilin sak'en aik'uwa sai cewa yayi shi hak'a k'urin, k'uma ta tafi da 'ya'yan yabar mata, " hadiza tace kaje danAllah yasan wanda zai amfana acikin 'ya'yan, " ai ingaya miki shine ak'ace ya k'awo ta k'ardun gidan, yanata d'aga K'ai wai shi Mara k'unya, yanata dariya, alk'ali yace wannan gidan k'a ne? Yace nasani aikuwa aka mikawa matar tana k'uka ta ansa, shikuma ya fashi da k'uka ai k'uwa k'owa yasa dariya, " lallai mutane basa tunani k'azo zak'a wulak'anta wane sai Allah ya wulakan ta ka, " hakane yanzu yakike yagida, " lafiya lou, ya kuma tunani na? " ta rufe fusk'a, " sai ga uncle farouk ya turo gate, kallon su yayi ya k'au da K'ai, " Nan suka cigaba da hirar su, sai yamma ya tafi....... Tana shiga cik'in gida aik'in ta ta k'ara ta zuba masu, lok'acin da ta k'aiwa hajiya laraba k'waro mata tayi ajik'in Allah yakiyaye bata k'one ba, " wallahi Hajiya kije tsoron Allah mutuwa bata da rana, " kee fitar mana adaki cewar fa'iza, " ai dama ba dak'in mu bani ba zan fita, " Dak'in su ta shiga unma sannu ga abinci khalil yana gaidak'e, " uncle ina yini? Lpya ya k'ule k'ulan samari, " hmm tace wayanta yafara ringing duba sunan tayi jibril ta gani, dauka tayi cik'in wata murya, " habibi yata kina lpya? " lpy, " kin ganne ina masallaci, dama inaso na tambayi ke, " inajin k'a, " Nafilar da ake yi bayan sallar Magariba; shin karatun ta a asirce ne? ko a bayyane ne?, " A bayyane ake yi, sai dai mutane in a cikin masallaci suke don kada wani ya rinka yi wa wani a bayyane (yan saurare), sai a yi a asirce, " godiya nak'e matata tak'aina, zanzo da daddare danAllah kifara sona " hmm kashe wayar tayi, uncle ya harare ta......... K'ursum wane dadi ya cika ta tunda ya Ibrahim yace umma ta dawo, Amma shi yayi tafiya beyelsa, girke ta dura sannan ta shirya aisha ta tafi mak'aranta kaka taje ta gaisar, dakyar ta amsa tana dak'elewa, tana zuwa dak'in ta wayar ta ta 'dak'ko umma takira suka sha hira, " umma tace yanzu kin zama matar wane ki yawaita addu'a tace tohm, " umma bani hadiza, ta mik'awa hadiza wayar, dak'in ta ta shiga ta rufe, " amarya anata shan soyayya, " ke wane amarci mutumin da Har yanzu bamu kwana gado daya ba, " kursum wannan wane irin abu ne mtsw sai kace ba mace ba, " naji nidai nayi missing dinki danAllah bani tips, " ga sunan zanbak'i, " yanzu daddare i'dan zak"u k'wanta saik'i saka fitinannun k'ayan bacci, " Hadiza tun yanzu zanfara? " da dina dak'e gidahuman ce dole ne yanzu zak'i fara domin k'i mallak'i abunk'i da wuri, daman jiran dakikeyi k'ishiga k'uma k'inshiga, k'uma k'idinga sak'a masu fito da shape din jik'i, " gask'iya da k'unya, " kinga kursum sai anjima," danAllah karki kashe wasa nake, " kursum k'i ka'sance mai k'ula da mafificin gyara akan inda mai gidank'i ke fara kallo na daga jikinki, " tohm hadiza... K'i dage dasaka kaya na zamani da style na dinki kala kala, daurin dan kwali daban daban, tafiya mai tsari da daukar hankalin sa, k'insan can bak'amar Nan bace ba, " kwarai kuwa, " idan k'un tashi da asuba k'i tsugunna k'i gaida shi, sannan Sai kishiga wanka ki saka kaya masu kyau k'i fesa jikinki da turare, kiji cikin shagawaba kice k'in hada mai ruwan zafi yana shiga, kigyara da k'ink'i,da gadonk'i, sai ki k'unna turaren wuta, k'i dakk'o masa k'ayansa Wanda kik'aga sunfi sauki, " Tam hadiza ina jink'i, Narantse mik'i da Allah gurin farantawa miji babu k'unya, babu k'unyar data huce k'ik'ama kanki awaje,yanzu K'uma k'inshigo gidan miji d'uk wane motsi nake Allah zaibaki lada, dan hak'a kisak'a Allah aranki to Shima zai faranta miki, K'ark'i yarda bak'in k'i yayi doyi haryaji k'ina wari, k'inajin bak'ink'i yafara wari to yimaza k'i dauk'e brush da maclin k'iwank'e, k'ark'i zauna babu k'amshi, K'uma k'izauna k'ik'arance halayyan sa tsaf, " tohm yar uwa... Yawaita sallah dare ko da sau biyu ne a sati kiyi addua Allah yabaku zaman lpya ke da mijinki yadauwamar muku da kauna ta har abada ya kade muku sharrin mutum da aljan, kinga sai anjima wataran ma karasa zanyi aiki yanzu, " tohm hadiza Allah yabar zumunci, " anty aisha ce ta shigo dak'in haba hadiza danAllah karamun nema wane sirrin, " sirrin me kuma, lah ai naje k'omai wallahi, " ke anty aisha ne yarinya ce fa, " yarinya mai tarin ilimi makuwa, " hmm kisamu zuma da kankana da pink da zogale kiyi blending k'i shanyi, " godiya nakeyi 'yata tak'aina..... Lokacin da doctor ya shigo gidan kusan sha dayen dare, kursum tana zaune ta saka wane mini skirt tayi kyau, " mamaki ne ya kamashi kursum da take kullum cikin hijjabi dan k'walen ta ya cire mata," ta tsorata ba k'iyi bacci ba? " taya zanyi bacci mijina baya kusa Dani, " wane irin kallo ya yimata, "okay bari nayi wanka, "a'a muje Nahada mak'a, jansa tayi har dak'i daga nan k'uma suk'a fada sunna........... URS Nana Diso💕💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/25, 10:53 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 90~95 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 , Dr isa ne ya k'alle kursum tare da shafa k'umatun ta, kursum barakallahu fiyki, rabon da naji dadi haka kusan shekara 10 kenan kullum ban da lok'aci Sai aiki, " k'iye mun alkawari kursum k'o da nayi miki laifi zaki kasance cikin faranta mun? " dai dai kunnan sa taje tace karkada mu mijina Na kaina komai idan nayi maka Lada zan samu to mai zai hanani ba faranta Maka k'o da kuwa ina cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, " k'allon ta yayi tare da kad'a jajayen i'danu wan sa, wato kursum inkika bani kulawa ak'o da yaushe, zaki Samu soyayya ta kulawa ta, da Kuma kauna daga gareni, " murmushi itama tayi cike da sake sake acikin zuciyar ta dama akwai ranar Nan da zatazo gani ga mijina Allah nagode maka, "haka yafita zuwa dak'in ta, " ita kuma tararra fa zuwa bandak'i d'omin ta tsark'ak'e k'anta tayi alwala tafito, tana fitowa ta gyara dak'in kayan su ta sak'a a ingin wank'e " shigo wa yayi rike da ledar a hannun sa, k'allon dak'in yayi yadda ta gyara shi, sannu my heart beat, " sannun me? " yadda kika tsaftacen dak'in, " inban gyara mak'a ba wazai gyara mak'a, bakaso na samu lada ne? Yanzu zo muje kayi wanka, " wata mik'a yayi wash nagaji sai dai k'iye mun...... shiru ta danyi Na lokaci sannan tace indai har zai faranta maka to muje nayi maka, " Sai da ya shiga toilet taga da gaske yake aikuwa da sauri ta fito ta rufe masa k'ofa, kitchen tashiga ta hada musu breakfast, dak'i ta dawo ta zauna, yana fitowa tabashi kayan sa, ta shafa masa mai, " laptop ya 'dak'ko ya k'unna cikin wata murya sirirya tace breakfast din fa, " anjima kadan zanje nayi, " tunani ta danyi sai kuma mai hadiza tace mata, ta k'asance mai nane masa duk inda ya zauna, aikuwa ringume shi tayi ta manne ajikin sa, " wane dadi yaje, yauwa heartbeat baba ya bayar ansiyo miki Mota gobe za'a kawo sai k'i fara 'dak'ko Aisha a skul, " cikin nutsuwa tace tohm Allah yakara girma yace ameen, " chan yayi nisa acikin aiki tace mijina, " yace Naam ya ak'ayi? " zancen aik'i na, " kursum kisane bazan barke kiyi kowanne irin aiki ba koda kuwa Na office ne, " murmushi tayi tace tohm miji na zanyi yadda kakeso, " to Allah yayi miki albarka, Amma koma zakiyi business, " tohm Bari na 'dak'ko Abu, " tashin da tayi duk yaje babu dadi, " Aisha taje ta tasa tayi mata wanka tasaka mata uniform suka tafi dinning tabata abince abak'i, " Dr ne yafito mamaki ya cika shi da yaga aisha ta sak'e jik'i da'ita, dak'in k'ak'a su kaje Sai da suka gaisa," ta kalle Dr ina asubutin, " yanzu zan tafi , " banson Sha shanci kar a shanye min kai, " breakfast yayi ya dauke wasu file's, " kursum ta rungume shi tace adawo lpy....... Hadiza Bata 'dad'i da dawawo daga gidan inna, kitchen ta shiga ta ajiye daddawar data basu, zata shiga dak'in taga duk an barbada wane Abu Kamar magani, k'o k'allan gurin ba ta karayi ba, tsintseya ta da'kk'o ta share gurin, " hajiya ce tace ke Dai Allah ya wadaran halinki, Mai ruwanki da maganin? " Hadiza rai abace tace hajiya k'ama girman ki, " d'aki tayi shigewar ta tabarta tanata zagen su, " umma ce tace da baki share maganin ba, da kin kyaleta da aniyar ta, " Tom umma gaba bazan kuma ba, " yauwa kidai kawai ki cigaba da addu'oin kuma komai Zaki taba agidan nan ki dinga bismillah , " inshaa Allah zan dingayi " baba ne yashigo yaga Sai masifa hajiya laraba takeyi da zage, " ransa abaci yace wai ke maike damunk'i ko kunya bakyaji kiye ta masifa ke k'adai, " Kai alhaji dak'ata kaima yanzu zan ci maka mutunci, " k'allon ta yayi da mamaki to inajinki asararriya, kowacce mace tana neman aljanna ki kuma kina naiman duniya, " dallah yi mun shiru zaka dawo hannu ne sai kayi bayani, " umma ce ta lek'o tace sannu da dawowa alhaji, " Yauwa matar kirke, tawo muji ki bani abunci nagaji, hannun ta ya rik'e suka tafi shashen sa.... Hajiya laraba tsalle tayi ta wadi k'asa saboda tashin hankali, d'aki ta shiga ta lalabe number usman yace gashi nan zuwa, " hajiya k'ik'a k'irane, " Kai da matsala gurin boka zakaje, alhaji yadawo hankalin sa, " tohm hajiya kawo kudi, " hak'a tak'wasa tabashi ya tafi, " yana isa bok'a yayi dariya, su Dai sunfi karfen ku, domin kullum cikin yin azkar suke ga tsoron Allah ga sallah, bata yadda asiri zai shige su, domin aljani Dan bunzu yaje sun fara k'ona shi, " uban ku Dai yanzu ga magani ta barbada masa, Amma kuma aik'in bazaiyi ba sai anfara yi masa sata, huwumeekoo, " tohm boka dan wuta godiya nakeyi......... Hajiya laraba tsalle tayi ta wadi k'asa saboda tashin hankali, d'aki ta shiga ta lalabe number usman yace gashi nan zuwa, " hajiya k'ik'a k'irane, " Kai da matsala gurin boka zakaje, alhaji yadawo hankalin sa, " tohm hajiya kawo kudi, " hak'a tak'wasa tabashi ya tafi, " yana isa bok'a yayi dariya, su Dai sunfi karfen ku, domin kullum cikin yin azkar suke ga tsoron Allah ga sallah, bata yadda asiri zai shige su, domin aljani Dan bunzu yaje sun fara k'ona shi, " uban ku Dai yanzu ga magani ta barbada masa, Amma kuma aik'in bazaiyi ba sai anfara yi masa sata, huwumeekoo, " tohm boka dan wuta godiya nakeyi, hadiza tana gyara gadon ta wayan ta taje tana ringing dauka tayi sannan tayi sallama, " wata sabuwar murya taji Kamar ta taba jinta, gaida shi tayi, "cikin nutsuwa ta amsa, " zakiso kije k'one wanene Amma hak'an bazaiyi wu yanzu ba, tun kina k'arama nak'e tattalin son k'i, aduniya banida wane farin ciki sama dak'i na fahimce anaso akwace mun ke shiyasa nace please kidaina kula samari nine mijin k'i, " ikon Allah bawan Allah Kamar Dai mistake din number kayi anya k'asan dawa kake magana? " da hadiza sarauniyar kyau, ma'abociyar murmushi, ga tsafta ga k'uma iya k'walliya, ilimi k'uwa ba'a magana, " bawan Allah sai anjima, k'anta ne ya k'ulle zama tayi ta kunna k'allo, sallamar jibril taje da ledoji a hannun sa, " k'allon ta yayi tun daga sama harkasa sannan ya wani gyad'a kai, " sannu da zuwa yaya jibril k'awo k'ayan? " banaso koya ya k'ashin abin kauna ta ya wahala, Zama yayi a kujerar kusa da'ita, " umma ce ta shigo lallai ne jibril sai yau anya ba b'atan kai kayiba? " keyarsa ya Sosa ayi mun afuwa umma ai yanzu mun tuba, " daki ta shiga tana dariya, " zumudi da son in kasance dake nake, mai yasa bazaki aminci da soyayya ta ba, kinsan yadda nake son k'i, kinga nadaina duk abunda nakeyi dan Allah k'i sone, " kallon sa tayi yanzu daga ina kake k'a biyo, " masallaci naji nayi miki wannan siyayyar, " ah nagode sosai kam bari na huce kasuwa, " tohm Allah ya tsare, " umma duk tana jinsu....... Ibrahim yana beyelsa ya d'ago ya dawo domin yaga umman sa, gobe dai yake shirin dawowa domin ya hada k'omai nashi, wayar sa tafara k'ara ya d'auk'a, " hello ibrahim, " Naam wake magana? " Aisha ce Ibrahim saboda ina kiranka ka canja layi, wallahi ibrahim ina sonka ina kuma fata kazama mijina, ko kuma gudun halina kakeyi, wallahi ne ba mutuniyar banza bace ba, " nasani aisha ba gudun ki nakeyi ba? Nema ina sonki, dan kince kina sona bazan gujeki ba, domin so hallitar ubangiji, kuma Allah ki durawa, " ibrahim kaine na mijin da idan nazauna dakai zan amfana zaka koyamun ilimi da sauran abubuwan, " karki damu inasonki sosai, yanzu bari na kwanta gobe da sassafe zantawo, " sukayi sallama... Babane yafito tsakar gida yanata fada waya daukar masa kudin sa, fati ke kadai nabari adakin nan dan haka fitomin da kudina, " alhaji kadaina zarge na tuntune banyi maka sata ba Sai yanzu, lokacin da kake hana mu abinci babu abunda na taba daukar maka, Sai yau, " hajiya laraba tace ai dama za'a rina, " hadiza tace baba ba akwai, " mai kuma zakice, " gurin kunnan sa tazo taradawa Mahaifin nata ai kadaina wahala baba nasaka maka camera, " ya jijjaga kansa yatafi kasuwa, " cewar hajiya laraba ke Dai hadiza kin banu munafuka, " daki Suka shiga,Da safe yashirya Sai garin abuja, tunda suka i'sa murna ta ishe shi, sallama ya doka, " umma tace sannu da zuwa Ibrahim, aka kawo masa ruwa, " hadiza ta zauna kusa da umma, " umma ya jikin naki, " alhmdlh, ai komai ya huce, " umma Allah ya kara tsare mu, wato addu'ar ki tayimun tasiri a rayuwa ta, kullum zanfita kice Allah yatsare ne kullum cikin shimun albarka, " a a Ibrahim kaima ka dogara da Allah kuma kayarda da kaddara shiyasa, " bari naje nadan kwanta, " wayar hadiza tafara Kara khalil ne ya sanar da'ita yau zaizo, " hadiza ina sane da ke abunda bakiyi da ba shikeki kokarin yi yanzu, Tara samari ba abune mai kyau ba kirabu da sauran kika ma Wanda kikafe so, " umma suleiman ya sone a halin dadi da rashi, " khalil kuma ya taimaki ne kuma kaunar sa tafara shigata, " jibril kuma saboda ne yadaina komai....... URS NANA DISO💕💕 http://nanadisoo.mywapblog.com/ [5/27, 1:47 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 95~100 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 K'UNCIN RAYUWA 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 😯Na Nana Diso😯 Umma duk sunyi mun halacci ina son su, Amma Kuma zan dage da addu'a zan kuma yi istikhara, umma kema danAllah ki taya ne da addu'a, " hadiza Kenan ai wallahi kullum cikin yi muku addua nake, idan banyi muku ba wazai muku, bani da kamar ku, Kuma koda Allah ya amshi addu'ar ku nema farin ciki nace domin naganku cikin jindadi, ai 'ya'ya dakike gani ni'ima ne, idan mutum yayi musu baki ma kansa zai koma, domin I'dan 'ya'yan

Chapter 6 of 8