Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels KUNCIN RAYUWA Na Nana Diso Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng [2/27, 10:22 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 1 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Wallahi Allah Alhaji abunda kakiye ba ka kyauta wa, Abu ya isheni anriga an gama dakai sai abunda laraba tace wallahi bazaiyu wuba, kowa fa auransa kakiye koma kowa yanada yara acikin gidanan ni ce uwar gida Ne yakamata aci sai abunda nafada za'ayi zakayi, sallama su kaji Alhaji yayi saurin zabura hajiya sannu da zuwa, hajiya fatima sakin baki tayi yadda taga Alhaji Yana kyakyarwa yaga hajiya laraba, lallai ne alhaji sahibar ka tazo dole katashi kafara magana kee fatima ki iya bakinki abun ya'isa hajiyar zaki zaga! Hajiya laraba tace alhaji jika kwanta banason kana Bata ranka to hajiya Ina fatan kikwana lpya, hajiya laraba tace shige muji, haka alhaji yahuce daki sumi sumi, hajiya laraba, takalli hajiya fatima tace baki ga komai ba tukunna, sai na mayar daki wulakantaci ya, kuma sai kin fuskan ci KUNCIN RAYUWA...........urs Nana diso💕💕💕 [3/4, 9:47 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 2 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 hajiya fatima tayi wane murmushi mai ciki da takaice, hajiya laraba kinan kina bani mamaki, lallai babu Allah a lamarinki Kuma kisani Ne da Allah na dogara baki isa kiyimun abunda Allah bai rubuta ba, kee hajiya fatima kisane ko yau naso alhaji yasakike wallahi Sai ya sakike, dan haka kibi ahankali, domin kinsan nice tauraruwar gidan nan, hajiya fatima tace Allah Dai yasawake haka Dai kikace, duniyace kowa yayi dakyau zai gani, hajiya laraba Daria tasaka mai ciki da takaici acikinta, kije ki dauramin tuwan shinkafa domin yau banajin zan iya shiga kitchen ba, hajiya laraba mayi amfanin yaran mu bayan kinsan sun girma, Akan me za'adinga sangarta su, ko da kin sangarta nake to kada ki sangarta 'ya'yana, hajiya fatima na fahimci bakida hankali kin manta 'ya'yanki bakida iko dasu malama kifita kije kidaura san wa, ko kuma ranki yabaci, hajiya fatima cike da kwallah tabar Dakin tana fita tahadu da nafeesa tadawo daga makaranta, nafeesa tahayi sama ko kallon hajiya fatima batayiba, haka tashige tayi murmushi, tun safe take cikin kitchen ba tafiba Sai da ta tabbatar tagama tayi wanke wanke tashari gurin, tana shiga dakinta tayi wanka tasaka wata duguwar rigar atampha ta zub'buda hijjabi tayi sallah tunda tai'dar taki faman yin kuka tare da adduar Allah yajiyo mata da hankalin 'ya'yanta da mijinta, bata bar Kan dad'dumar ba Sai bayan isha'i bacci ne yafara i'banta, muryar alhaji taji Kamar a mafarki taji alhaji yana cewa kee fatima afurgice tatashi tana fitowa tsakar gidan kowa Yana zaune, ta durkusa tace alhaji gani yace mahaukaciya baki da hankali in banda hauka darashin sanin darajar miji kowa yazo yayimun sannu dazuwa Amma ke kina 'daka, hajiya laraba cikin kisisina tace alhaji kayi hakuri rashin tarbiya ne, tace wallahi alhaji banjiba shigowarka ba bacci ya kwashe ni, mai kekayi bayan duk uban abincin nan hajiya laraba ce tadafa, mamaki yakama hajiya fatima tace bakomai alhaji Allah yahuce zuciyarka, ai wallahi bazanyi hakuri ba, gobe bazaki kwana adakina ba nabarwa hajiya girken ki, hajiya Fatima tana kuka tace alhaji waĺlahi kije tsoron kasani inada hakki akanka kayi mata afuwa abisa lifuffukana,Kar ka rikeni azuciyarka, Idan zakayi mun fada, Kayi mun daga ni sai Kai,Ba agaban yara ba, kuma ba a tsakar gida ba, 'ya'yana ne bai kamata aci malama kiyimun shiru, nasiyo less bazan bakiba, hajiya labara cikin makirci tace alhaji yazancen umara, yace ai wallahi banda mahaukaciyar nan ina nufin fatima...... Ibrahim ne yashigo yatarar da hajiyarsu acikin daki tanata kuka yace umma kidaina kuka danallah, Ibrahim ku biyar na haifa kai kadai ne, mai sona, 'ya'yana guda uku kishiyata tajanyi su guda daya alhaji yayi kyautarsa, kaima da karfin addua Allah yabarmin kai, tunda nazo duniya bantaba cutar wani ba wallahi, Amma kuma Nake fahimtar 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, abubakar yace umma kidaina kuka dan Allah, tace to abubakar Allah yayimaka albarka.... ASALIN SU urs Nana diso💕💕💕 [3/6, 7:57 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 3 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Alhaji salisu binbo shaharar-ran Dan kasuwani kowa ya sonsa su hudu mahaifiyarsa tahaifa, abdullahi, salisu,Amina Sai auwalu mahaifansu sun mutu tun suna kanana wanda kishiyar uwace ta raine su Wanda sun tashi cikin wahala, tunda tafara ri'kon su Bata taba sassauta musu ba, ba ma aci alhaji salisu Wanda shi Sai tadinga dura masa tallan lemo Na kala in baiyi ciniki ba aranar Sai tasa 'ya'yanta su faruku sun zanishi, ahaka ta aurar da kanwarsa, sauran yayan sa ta turasu kasuwa shekarar sa 20 Bai fara sana'a ba gashi baiyi karatu Mai zurfiba, ahaka yasamu muktar babban yayansu yace yataimaka yadauke shi koda dako ne yadinga yimusu, Anan mukhtar yanuna 'Yan ubance yace daya dauke shi gwala yadauke mahauka tan unguwan nan, maganar tayiwa salisu muni Amma haka yadanneta ya hakura,Salisu Sai yafi wata Bai saka ko kwandala a hannun sa ba, yau yaji kasuwa ko zai samu wanda zai taimake shi ahaka yaji yadawo babu wanda yakalle shi, Yana tafi Yana tunanin rayuwa dama haka rayuwar take, ayayin dahya karasa gida yunwa yakeji kamar me, yana zuwa yatarar da 'yar autar su a kitchen yace subai'a zuba mun abinci kai tsayi tace bazata zuba ba, yace subai'a ne sa'anki ne dazaki gayamun haka, budar bakinta Sai cewa tayi Dallah da'kire yimun shiru, baice mata komai ba haka yafita daga kitchen din yahuce gidan makocin su yayi mai sallah yace danallah dako ya kison yadinga yimasa yace to ya aminci, haka yadinga yin sana'ar sa, batare da ya raina taba ahaka salisu ya kasance cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng akwana tashi ga mai rai Kamar yaune, alhaji salisu yazama Sha hararrin Mai kudi, wanda kudin ma Har tsora tashi suke yi, arana Sai ya bude Sama da dila dubu biyar Amma kayansa basa kwana, ahaka yadinga naiman matar aure haka kishiyar babarsa tahadashi da hajiya laraba wacce kowa yasan mahaifinta boka ne a cikin Garin kibya haka hajiya laraba suka shiga suka fita sai da aka aura masa ita alokacin da aka daura aure da daddare da aka kai masa amarya yana ta zumudi,amma adaran daya sadu daita Sai yajita amatsayin bazawara yayi takaice wanda Anan ranshi yabaci, ahaka suka dinga rayuwar su inda alhaji salisu yazama mijintace tasaka shi yamanta da yan'uwan sa, Sai abunda tace shi akeyi, yayanta guda hudu biyu mata biyu maza, rukayya da maryam Sai usman da sunusi, yarane sangar tattu, duk shekara Sai sun fita kasar waje...... A hanyar alhaji salisu ta zuwa kasuwa kullum Sai yahadu da wata farar yarinya ,ahaka ya shiga yadinga ko karin Sai ya aureta, hajiya laraba tadinga zan bada asiri amma mahaifinta yace ta hakura yakara auren zasu jefa matar cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, haka akayi auren a cikin shekarar tunda h.Fatima tafara rayuwa a cikin gidan kullum Sai taji tagaida hajiya laraba tayimata aiki kullum cikin bauta take, yau yakasance ranar lahadi rukayya tazo tace anty fati hajiya zatayi miki asir........... Urs Nana diso💕💕💕 [3/27, 1:02 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 4 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Haka rukayya ta taho aguje, ko sallama batayiba tatarar da anty fati Akan sallaya tace anty fati hajiya zatayi miki asiri, anty fatima tace kee rukayya a'ina kikaje maganar nan banson karyafa, rukayya tace wallahi dagaske nakeyi yanzu ma naji ance boka zai turo tattabara ta ajiye miki laya kina dauka zakifara cuta, anty fati tace babu kyau rukkayya kidaina kawomin zancen mahaifiyar ki, rukayya tace wallahi anty baki taba cuta taba Dan Haka duk inda Naga za'a cuceki Sai nagaya miki, anty tace to nagode tashi kitafi, Haka rukkayya tatashi takoma dakin su,anty fatima tana ta tunanin Mai yasa hajiyar su taki mugayin hali, anty Fatimah tatashi tashiga kitchen ta dura abinci tahada lemon tsamiya, tana zuwa daki dauko sukari, ai kuwa usman yashigo yadauki lemon tana shigowa taganshi ta washi baki oh ni usman inazakaji da lemon na mahaifinku ne, usman yace ai naganki kina barbadi to bazai sha ba zubarwa zanyi, takalle shi tayi murmushi tace zamaki daina murmushi kifara kuka kiri kiri, yaja tsaki yafice, Haka takarasa girkin sai ga sumayya tashigo faiza tashigo anty fati tace sannunki 'yata zo Kikarasan rabon abincin nan faiza tace hajiya tace mudaina taimakon ki, faiza karfa kimanta hajiya laraba bata haife ki ba, nice mahaifiyarki Kuma, faizah sai kuwa fita tayi daga kitchen din, hajiya fatima batasan lokacin da kuka yawanke idonta ba lallai ne takarfi dayaji an rabani da 'ya'ya babu faixa ba hadiza, to gwara gwara kursum ita tana gaidani,ahaka tagama sake sa'kinta, tadauki abincin alhaji ta tafi dashi dakinta sai data shirya sannan tadauke abincin takaima sa sallama tayi sannan ta tsugunna Har kasa tace inayini alhaji, yafara yimata masifa kee banaci miki Nadaina cin abincinki ba sai nahuce ba, fita nace ki fita banson ganinki, alhaji danAllah kayi hakuri wallahi bansan laifen danayi maka ba Allah yahuce zuciyar ka ,fita naci kuma ki shirya kayanki gobe ki tafi gida domin na biyawa kowa dubai daganan sai umara zasu huce, to alhaji nagode tunda ai harda ya'ya na, oho miki kidaice bazan biya miki ba..... Washe gari da sassafe kursum tashigo dakinta tace umma ina kwana, umma kiye hakuri Idan ina batamiki rai wallahi duk kwanan danakiye adakin hajiya wallahi duk ba'asan raina baniba kuma karna dawo gurinki alhaji ya wulakanta ne, bakomai kursum tashi kitafi Kar Ace wani abun Allah yayimuku albarka, Allah yakiyaye hanya sai kun dawo, au umma badaki za'ajeba? eh kursum, tana kuka tabar dakin, anty Fatimah tashirya kayanta tanufi gida tana zuwa inna tace fadima lpia tace lpya lou Tagaya mata tafiya zasuyi inna ce Allah yakaisu lpya, ke kuma abunda nakeso daki shine k....... Urs Nana diso💕💕💕 [3/27, 1:02 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 5 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng To fatima abunda nakeso daki shine hakuri duk abunda mijinki zaimiki karki ce zaki rama abunda hakuri bai bayarba rashinsa bazai bakiba yanzu bari mahaifinki yadawo muji mai zaice, hajiya fatima tacewa mahaifiyar ta ai wallahi yadda kika sanni har yanzu ban janjaba matsalata bata huce matsalar 'ya'yana da akarabani dasu yanzu aci dukan su anrabi dasu ibrahim kadai akabarmin kuma an rabashi da babansa bayayi mai komai yanzu makocin mune yataimaka yakaishe shagonsa yaki aebo masa kaya, kullum yakan sallame shi da dubu daya da dare, kuma kiduba kigani Makaranta yake zuwa da wannan kudin yake komai, innalillahi wa inna ilahhirrajiun, yanzu wannan hali kike ciki Amma baki taba gayamun munba, duk lokacin da naganki cikin damuwa sai kice mun bakomai, kinfi kowa sani fatima mahaifinki yakasance mai kudi, Amma danki tana chan Yana wulakanta, murya sukaji daga Sama ibrahim ne yace kada a naimar mun taimako agurin kowa ina gayawa Allah kuma zai isar mu, cikin dadin da Yan uwana sukeji banason najishi Yanzu zan cigaba da hakuri komai zai huce, hajia Fatima tace ibrahim a ya'yana nafi sonka kuma banson ka wahala Amma komai zai huce Allah yayimaka albarka yace amen yafita..... Yan saudia masu ibada sunayi masu kashi kudi suma suna tayi, tunda sukaji alhaji yaki kashe musu kudi inda ya sayar wa hajiya laraba, faiza takalle mahaifin nata tace baba anty fa bakasiya mata, wata tsawa da hajiya tadakawa faiza sai da ta tsorata lallai faiza kishiyata kike tayawa kishi ko karkimanta ne Nahaifike ko ya'yanta basu ci komaiba saiki, faiza tace ai gaskiya ce sai nafada wallahi abunda kukeyi wallahi babu kyau, alhaji ne yawanka mata mari, faiza tace Lallai mata suna da hakkoki masu yawa a kan mazajensu kamar yadda su ma maza suke da hakkoki a kan matansu, Haka kuma hadisi ya tabbata daga Mu’awiyyatul Kushairi radhiyallahu ya ce: Na ce ya Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama, mene ne hakkin matar daya daga cikinmu akansa? SaiManzon Allah SAW yace:ka ciyar da ita, idan ka ci, kuma ka tufatar da ita,idan ka tufata, kuma kada ka doke ta a fuska, kuma kada ka munana mata, kuma kada ka kaurace matasai a cikin dakinta, danhaka baba kayi tunani akan maganata batabbar zakaji gaskiya acikinta masallaci tatafi, tunda faiza tafita baba yayi shiru, hajiya tace karka damu faiza yarinyace..... Hello ibrahim ko kallonta baiyiba, nasan kasan fuskata tunda kashigo skull dinnan nalura dakai kusan yau shekara 4 kenan, she ne naci please zamu iya zama friend's? Ibrahim yace kirasa da wanda zakiyi abota sai na miji to kisani niba irin mutanen nan baniba, karatu ne agabana, to sunana aisha kuma inbanda abunka ibrahim ai kai kagama sa'a duk da cin hancin da akeyi shekara 3 kai kake daukar first class, ibrahim yace to mai yashafeki, yatashi zai bar gurin aisha tace tunda Haka kazaba ibrahim sai na hadaka da KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng........... Urs Nana diso [4/6, 7:00 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 6 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Murmushi Ibrahim yayi Mai 'kayatarwa, lallai rayuwa tajanza yanzu kuma mata su suke bin maza, Allah yasa mudace, haka yashiga lecture Bai fitoba Sai gurin karfe 5, direct gida yahuce, daf dazai shiga gida yahadu da usman Yana iban kayan abinci a store, Ibrahim Har yahuce Kamar bazai kulashiba sai kuma yadawo daga baya yace yaya usman barka da yamma, usman yadallah masa harara sannan yace sannu munafiki kadawo kaga mai nadauka a store, to kayan abinci na dauka da ashana, Ibrahim yagada kansa yace lallai yaya usman ina gudar maka ranar da Baba zai mutu lokacin zaka shiga KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, Ace a Shana ma bazaka siyaba Sai Dai abaka wannan mutuwar zuciya Har ina, usman yace yimun shiru munafiki ai zakaga sharrin dazan Maka da Kai da uwartaka kune acikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, Ibrahim Bai Kara tofa komai ba Yashiga yayi sallah sannan yafito zuwa gurin umman sa, akasarin bashida kudi akafa yaje, domin yar dare biyun sa gobe da'ita zaije skul, tunda ya'isa ya zauna a palour ya huta haka anty fati tafito tace sannun ka da zuwa Ibrahim Har kasa ya durkusa yagaida ta, ta zubo mai abinci yace Yana gamawa yace umma tace ya'akayi Ibrahim yabata labarin yarinyar makarantar su, umma tace karka damu komai zai huce,suna zaune ringing din waya sukaji hajiya fati tana dauka taji muryar alhaji yana cewa kee fati kije kigyara gidannan gobe zamu dawo, kuka yawanke fuskarta dashi, Ibrahim yace gaskiya umma karkije, tace aa Ibrahim bakomai zanji na gyara gidan , hajiya fati tace yaushe zakaji kauye gurin dan uwanka naga ka kwana biyu bakajiba, wallahi umma rashin kudine da inada kudi datune naji, wata kwallah tacika idon umma, Ibrahim yace umma gobe to zani walhi banda kudi karki zata kin zuwa nayi, umma tace Ibrahim Kenan aiko karya kayimun nayarda saboda kaine kadai kake sona a 'ya'yana, abunda yasani kuka kaninka da aka dauka haka kurin aka kaishe gidan da ba'ason sa yana Chan cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, gaskiya abunda alhaji salihu yayimun sai Allah yasaka mani, Ibrahim yace ai ko baki fadaba, hajiya fati ta laluba jakarta tace anshi wannan dubu dayar Ibrahim yace aa umma 'kirike, aa Ibrahim ka ansa kodan makaranta dazu alhaji yabani dazai tafi kasuwa, kayi gaba sai nataho yace to umma nagode, tunda yafito yana tafiya Akan hanya kyawawan halayen mahaifiyar sa yake mamaki, ayi tayi mata wulakanci Amma bata nunawa, Ibrahim yace Allah sarki ummata matsalarta daya gyamatar mutane wane sa'in,ahaka yana tafi yana zancin zuci ya isa gida........... Anty fati tana shiga gidan taga yadda yayi kaca_kaca ga uban bula da wanke_wanke dakinta tabude tafara gyarawa sannan tashiga Dakin alhajin tagyara tsaf, duk dakunan gidan saida ta gyara tsaf, tafito da kayan wanke sai ga Ibrahim yashigo yace umma sannu Bari na sharo dakunan,aa ai har na gyara yanzu wanke zanyi yace aa kawo nayi tabashi nan da nan ya wanke ta gyara kitchen ta dura abinci, tana Bude frige taga kaza ta gyara ta dura kafin hudu sun gama komai kai bakace gidan bani ba, tana Kan sallaya taji sallama tafito tana sannunku dazuwa saninku, alhaji dauke Kansa yayi faiza ce tace anty fati inayini tace lafiya lou,ya kuma ibada tace alhamdulilahi, anty fati tace hajiya laraba inayini tace lah lafiya lou yazaman gida da takaice, hajiya fati tace masu ibada sun wanke shi,kinga Fatima Bamu waji mu huta, tashi tayi tabasu guri daki tashiga tafara kuka Yanzu alhaji yaji yayi ibada Amma bazai shiryuba, 'ya'yan data haifa ko kallan ta basuyiba lallai a Kwai aiki agabanta, hajiya laraba tana shiga kitchen taga yadda hajiya fati tayi girke aikuwa takaice ya'isheta sai ta kwara gishiri a ciki, tadauka takaiwa alhaji yana fara ci, kee fati sai yanzu Na tabbatar ke jaka ce, haka ake girke banza hajiya laraba sai bashi baki takeyi hajiya Fatima tace alhaji kenan komai zakace kace domin babu sabon Abu da abansaba dashiba, dallah yimun shiru ubanwa nine zaici gishirin nan, aa alhaji wallahi banzuba gishiriba, usaman ya iba kuma hajiya tace karkiyewa usman sharri banason munafurci, usman yashigo yace alhaji ai bazai huci Ibrahim yazuba maka ba domin shi yanzu yafison ka mutu alhaji yace kubarni dashi zance ubansa, faiza ce tashigo takalli yadda anty fati take kuka, tace lafiya mai yasameki tace Wai ance Ibrahim ne yazuba gishiri a abincin alhaji, hajiya laraba ai ba Wai baniba shi yazuba, faiza tace aa baba Wai maiyasa kake Abu cikin jahilci, usman yakawo mata duka tace malam maida hannunka ko kuma yanzu na cimaka mutunci, to baba yanzu muka ci abinci mu 6 Amma babu Wanda yaji gishiri, yanzu Wanda ya kawo maka abinci shine Wanda yazuba usman yace munafika muma munji gishirin nida matata, atake faiza takirawo matar usman tace anty nabeela ya abincin dakuka ci dazu tace wallahi da dadi faixa dan harmun cinyi nida usman, faiza tace to baba kaji kuma Ibrahim yana da jarabawa sai 6 zai dawo kaga kenan Bai masan mundawo ba, gaskiya baba ina mamaki Wai ga Abu kuru_kuru Amma baka bin gaskiya wallahi anty fati bazata taba zuba maka gishiri ba, alhaji yace to ai hajiya ce takawo mun, faiza takalli yadda hajiya take huci tace saidai fa ki kasheni Amma kice kika zuba gishirin nan, hajiya laraba tagigice tace alhaji wallahi ba.................... Urs Nana diso💕💕💕 [4/10, 7:10 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 7 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Hajiya laraba tagigice wallahi alhaji banzuba gishiri ba,karya takemun kasan faiza da fushi dazu Nahanata wata atamfa shiyasa tace haka,usman ma yayi saurin cewa tabbas kuwa Hajiya Dan najiku, Amma kaima alhaji kasan yadda nake kaunar ka kuma kaine rayuwata kaga kenan bazan saka abunda zai illata kaba, tabbas hajiya nasani domin ke auran soyayya mukayi hajiya tace tabbas alhaji na, ni bari naji na huta nadan kwanta alhaji yace toh, tun dazu anty fati tana zaune tana ganin ikon allah, Sai da hajiya laraba takai bakin kofa, alhaji yace hajiya tace naam ya'akayi? Dama Cewa nayi fatima zata kwana a dakina, hajiya cikin kissa tace laah alhaji takwana mana kaga ta tayaka wari kayanka na tsaraba, yace nagode hajiya, kee fati baki'iya cewa hajiya Sai da safe ba, Karo Nafarko da anty fati tadallah mai harara, tace Wai alhaji tsaya koka manta nice uwargida ne? Ai ita yakamata tabine bani nabita ba, alhaji yace Dallah kiyimun shiru Ai wacce akeso itace uwargida, hajiya laraba tace dadina dakai adalci alhaji, tafita tana tsakar gida Sai ga usman Hajiya laraba tace usman kashirya gobe zamuji Gorin boka, dan Sai nayi maganin faiza, 'yata ta cikina ita takemun haka, usman yace kibarni nazanita, Yana shiga daki yazage faiza bataci mai komai ba Sai daga baya tace to mai mutacciyar zuciya, kakoma islamiya tabar mai gurin, hajiya tace gobe Zan maganinki, alhaji yasa anty fatima Bude Jakarsa duk dogayen riguna da turaruka da takalmi kusan Kala 4 yace ga tsarabar'ta tace alhaji nifa kace anya ba mistakes kayi ba, aa nakeni tace to nagode, da asuba saiga hajiya laraba tashigo takalle kaya Sai cewa tayi alhaji alhaji yafito daga daki hajiya sannu da tashi tace ba wannan ba wannan kayan wanene yarasa Mai zaice Saint cewa yayi keee Fatima sata kika koma lallai yau zan cimiki mutun ce, anty faty tace aa alhaji kaika bani fa, kacemun tsarabata ce, hajiya laraba tace lallai ne anty fati kin kwari gurin sata tayaya miji zai soki,anty fati saboda takaice fita daga Dakin tayi idonta ciki da hawaye, kuka kawai takeyi tana cewa wannan KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng Allah ya yayiwa musulmai, faiza tashigo tace anty fati gataki tsarabar wannan kuma ta kursum tace kada hajiya taganta tazo nan, anty fati tayi godiya sosai,faiza tana fita tahadu da hadiza da kursum sukace anty faiza ina kikeji , takallisu a wulakanci tace gurin mahaifiyar mu naji, sukayi wane irin tsaki wato hajiya tace murabu da ita shine kee bazakijiba...... Hajiya laraba tafi suke cikin kauyen su,bama tabi ta babansu ma tafiya takeyi itada usman basu isaba sai da aliyu yakirasu tana dagawa tace lafia aliyu? Hajiya nema ina bukatar baba yasiyamun Mota kigawa shaidani tace karka damu abune Mai sauki, suna isa tace shaidani a Kwai matsala? yace ai nagani babbar matsalarki faiza Amma yanzu zance ubanta, Allah yatsine maka Shaidani yace amen, sai kuma kishiyata inaso asawa alhaji tsanarta daita da 'ya'yanta, hahaha karkidamu Abu nafarko ki kori 'ya'yanta daga gurinki domin akwai matsala agaba, angama tsinanne, yanzu zamu turamata aljani, alhaji kuma ke da 'ya'yanki sai yadda kukayi dashi, hoo tsinanne, shikuma Ibrahim zamusa masa fitinar mata, haka tadire masa kudi masu yawa tatafi, usman yace hajiya kinyifa amatsayin uwa, kudai karku damu sai nasasu sun shiga 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng,suna isa gida umma tagama girke tana daki kawarta hajiya ladidi tazo,sunata hira take tambayarta inasu kursum da hadiza, anan tabata labarin komai, hajiya ladidi tajimanta mata lallai anty fati haka kika zauna ai yanzu andaina zama, anty fati tace ai walhi a tsaye nake domin kowa kullum cikin addua nake,hayaniya sukaji a tsakar gida dasauri suka fita.............. Urs Nana diso💕💕💕 [4/10, 8:40 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 8 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng 🌻🌴🌴🌻🌴🌴 Hayaniya sukaji atsakar gidan wanda da sauri sukafita suna fita suka tarar da hajiya laraba sai zagen hadiza da kursum takeyi inda sumayya Dama yarinya ce batasan maike faruwa ba, usman da aliyu su suketa watso kayansu, ladidi tace laraba mayi haka, Dallah yimun shiru yan iskan ya'ya to wallahi bazasu Kara zamar min adaki ba sukuma dakin uwarsu, marasa kunya, budar bakin kursum sai cewa tayi ai dole akayi mana shiyasa muka zauna Amma tayaya mutum zai zauna adakin kishiyar uwarsa, faiza tace kee kursum karki zagarmun uwa, sumayya tace kina tunanin uwarki tafi uwata, faiza tace ku yanzu ku kasan haka dan haka sai ku kuma dakin uwarku, anty fati takasa magana godiya takeyi da Allah, sai ga alhaji yashigo lafia mayi haka, kursum tagaya mai abunda hajiya tayi musu, yace haba hajiya kee da 'ya'yan ki, kince mun kinfi kowa son su, mayi kuma kikaye musu haka, tafara kukan

Chapter 1 of 8