Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ixinin Nafi yanxu watan su shidda da aure amma har yanxu baije gidansu ba tama sashi ya chanja no dan kar wani daga cikin gidansu yakirashi dan bokanta yace mata karta kuskura tabari yayi hulda da iyayanshi dan inhar yaje gidansu xasu karya duk asirin dake jikinshi sai anqara saban shiri akanshi wanda zai dauki lokaci baiyi tasiri akanshiva tunda Nafi taji haka hankalinta yatashi shiyasa watarana har office dinshi take zuwa duk dan kar yan uwanshi suzo sutafi dashi kd hajiya maryam ce zaune tabuga tagumi ya yinda Ameen keta sallama bata jiba hannunta taji kawai ansauke daga kan fuskarta dagowa tayi takalleshi haba mam miyasa kike damun kanki dayawa kinsan dai inda bros yana cikin hankalinshi bazai iya sati daya baizo yaganki ba mam wannan damuwar da kike ba abinda zai sauya inbama kikamu dawata cutarba daki zauna kina damuwa gara kitashi kikaima Allah kukanki mam kinsan addu' ar uwa ga danta batada hijabi wurin ubangiji mum hawayan fuskarta tagoge ngd Ameenu abinne ke damuna dama yasaba yin hakan dabaxan damuba amma baitaba yiba ko tafiya yayi duk safiya saiya kira yaji lafiyarmu amma yanxu wayar shima ba asamu gashi abbanku ma yahana aje inda yake kagako dole hankalina yatashi Ameen lallashinta yaitayi har saida yaga tadan rage damuwar mum wai yaushe nexa aje qyauyan danaji dad yace end months dinnan naji yace tsale yasa ashe nakusa samun mata dan nasan matansu dolene suyi kyau harara hajiya maryam tawatsa mashi waye zai barka kayi aure yanxu ko makaranta baka gama ba sunkuyar da kanshi kasa yayi mum gaskiya inasan nayi aure yanxu wani kallo tawatsa mashi nagaya ma kadaina wannan mgnr har saika karashe school dinka to kawai yace mata kana yajuya yatafi danshi Allah yasan bazai iya haqurin harnan da shekara biyu ba batare da mace ba dan yana daga cikin maza mavu"qata shiyasa yakeso yayi aure dan baiso yafada ma mummunar harka rugar jalo *fans kuyiman haquri kwana biyu kunjini shiru inata ganin saqonku abubuwa ne sukaiman yawa amma yau gashinan nasan har jibi ya isheku lol* 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 75_76 www.Aishamusa.blogspot.com 😘ANSHOLLY😘 uwale ce da yalwa gaban bokanya bayan sungama kirarata vokanya yau saura sati biyu lokaci yayi gashi mundawo kamar yadda kikace wata roba tadauko dawani ruwa acikin amshi duk sadda zataci abinci kixova mata aciki data gamaci xakiga tana wani amai baqi haka zatai tayi nanda sati biyu saiki dawo nanne xan baki mai gaba dayan abinda yasa nafara baki wannan danki fita daga zargin mutane ba wanda zaice kekika kasheta tunda saida tafara rashin lfy kallan bokanya uwale tayi bokanya wane irin zargi wanda duk yan rugarnan sosuke akasheta inajin mutum dayane ke santa ardo wata mahaukaciyar dariya tasa kana tsuke fuska ninaga da matsala shiyasa nafara baki wannan inbaxa kiyinba baninan haquri uwale da yalwa sukaita bata kana tabarma uwle mgnin gidan mm sadiya hainance tafito da gudu daga dakin mm sadiya tayi dakinta kuka take sosai mm sadiya naga tafito tabita bisa gadan taqarasa haba ya'ta dagace maki zantafi tamkar nace maki zan mutu bafa murrabu kenan ba xanzo maki akai akai yanxuma wani aikine yataso man tun wanchan watan yakamata natafi amma sbd ke naqara sati biyu kuma zan barma yayanki ke zai kula dake sosai kuma anjima kadan uwale zata nemeki sautin kukanta taqara tana tuna irin wahalar datasha wurin uwale gashi yanxu tanajin dadi amma dole takoma gidan uwale tunda matar gida xata tafi dafa kafadarta mm sadiya tayi karki damu hainan kisani wahalar da uwale tasaki da yanxu bazata saki ba dan har yanxu wadda hamman ki yadaukar maki tananan itace xata cigaba dayin komi kallan mm sadiya tayi da jajayan idanuwanta wanda kuka yamaida haka itama mm sadiyar shafo gashinta tayi wanda yazubo har bisa kwan'kwaso daganin fuskarki ya'ta akwai tambaya tambayarni xan baki amsa dai dai insha Allahu sunne kai taqarayi dan tanaso tatambayeta miyasa Habib yake yawan cemata da jinsun su daya daba abinda zai hana ya aureta kenan su suna wani jinsine ba jinsin mutane ba duk batasan afili tayi mgnr ba saida taji mm sadiya tafara mgn dama nace bazan taba fada maki komu suwaye ba har sai kinvuqata da kanki da gaskine ba jinsunmu daya va mu jinsun aljannu ne amma musilmai juyowa tayi taqalli hainan dantaga kota firgita dajin kala manta amma saita ganta zaune lfy lau ko afuska bata nuna taji tsoro daga kalaman dataji ba tasan haka zata faru dan shaquwar da sukai bata wasa bace cigaba tayi da lbrn ta nakasance ina zowa duniyar bil adama sosai dan suna birgeni watarana ina cikin yawona nsfado rugar nan take nazama bafillatana kyaikyawa haka naita tafiyata wata gona nashiga ina cikin tafiya naji anjane cikin shifkar da tayi tsawo sosai hakan yasa wurin yayi duhu sosai maxa ukku ne suka riqeni sosai fyade suke qoqarin yiman duk iya duba runa nayi amma nakasa amsar kaina dan sunriqeni gashi alokacin saura sati daya bikina kuma mijin daxan aura babansu Habib lokacin ba musilmi bane alqawari mukai indai har naje maida budurcina gidanshi to zai musilinta dan yadda bil adama ke murna in matarshi takai"mai budur'cinta haka muma miji ke murna dan har qwarya qwaryar party ake hadama mutum hakan dana tuno yasani fasa qara dan ganin ogan nasu yafara cire wandan shi karar danayi yayi dai'dai daxowan kakanki amadu zai wuce dan daga kiwo yadawo lokacin ko aure baiyiba da sauri yayo wurin dayaji ihun sannan har yakusa far Mani sandan kawai yaji akansa da sauri sauran yan uwanshin wa inda suka riqeni suka sakeni suka koma wurin amadu wannan damar dana samu tasani tashi da sauri natari gabansu dan nasan amadu bashi da qarfin fada dasu ogan nasune ya qyalqyace da dariya kana yanuna ni ke wan yar abun xakixo kitari gabana kisani bawai naqyaleki bane zan gama da wannan ne kana nadawo kanki kamin ya ida rife baki yaji naushi abakin haquranshi ne suka zobo kasa kamin suyi wani yin quri tuni nagama dasu dan saida natabbatar abinsu bazai qara amfanuwa ba kana naqyale su batare danayi ma amadu godiya ba nabace dan bil adama sunban haushi to tundaga lokacin ban kuma wai wayar duniyar bil adama ba ina duniyarmu sai watannin dasuka wuce naji ajikina ban kyautama amadu ba shida yatai makeni yaci naimai gdy dana gayama mijina shima yaban goyan bayan nazo naimai gdy dan tun lokacin da abin yafaru saida nafada mai nazo dan binkice naganu Allah yai mashi rasuwa da matarshi da yar"shi saike daya nagani kuma kinada buqatar taimako banyi gaggawar taima kamaki ba harsaida naje nasamu mijina nafada mashi halin da keki ciki to ya amince naxo naxauna dake amma wata shidda yaban sati biyun daki kaga naqara yaje umarane shiyasa tam shiyasa nataho da habibullah dan duk cikin yarana yafisu sauqi yarana bakwai duk maxa kinji tarihina ajiyar heart tasaki kana takqlli mm sadiya mm kince niba jinsunku bace to ya akai uwale itada baffa suke ceman ni yar"aljannuce da gaske hakane mqma murmushi tayi mata kana tajawota tarungume ke jinsin bil adamane daughter amma kiyi haquri gaskiya takusa halinta kinkusa fita daga zargi wannan gidan zaki riqa kwana tare da Habib zai cigaba da koya maki karatun yadda yakamata harki aure nima zan riqa kawo maki ziyara kinji ya'ta to tace tqmkar zatayi kuka kina zowa gidan uwale safe da yamma komi tabqki ki amsa kinjinko gyada kai tayi dan tuni hawaye yacika mata fuska jitake inama mm tatafi da ita duniyarsu saidai tasan haka baxata yuba ANsholly 😭BAKAR IZAYA😭 75_80 kuyi haquri jiya nayi mistake no ne zansa 69_75 sainasa 75 _76 www.Aishamusa.blogspot.com 😘ANSHOLLY😘 kd hajiya maryam sosai tadage da ad"du'a agefe guda shima alhaji hamxa yasa wani babban mlm yata yashi da addu'a nanne yake gaya mashi ba karamin asirine jikin haisham ba dan aljanine aka turo yabatarmai da hankalinshi amma insha Allahu zasu sanyashi addu'a dakanshi zai dawo godiya alhaji hamxa yayi mashi kana yatafi gida baifada ma hajiya maryam ba yadaice suci gaba dayimai addu''a sosai haka ko akai dan yanxo har bacci suka rageyi da dare dan mikama ubangiji kukansu masanin sirrin fili dana boye wanda yace muroqeshi xaya amsa mana aduk inda muke rugar jalo uwale xaune tabuga tagumi dan tun daxu tagama girki tana jiran Hainan taxo taci babu inda bata dubaba bata gantaba ita abinda ke damunta shine bokanya tace indai harta zoba maganin acikin abinci indai hainan bata cishiba to dole sai anchanxa saban aiki da sauri tamiqe tsaye aradun Allah baxai yuba mayafinta tasaba tayi hanyar soro kicibis sukayi da Hainan da sauri uwale taqara murxa idanta dan bata gane kowa ceceba itadai aradu tunda uwar data haifeta bata taba ganin kyaikyawa tamkar wannan taurarowar ba kallanta take daga sama har kasa amma bata ganeta ba wani tunani tayi ko gidan ardo sukazo tasan yaro da yawo kila batan kai tayi dan daganinta yar birnice wangale baki uwale tayi kishiga yar'nan kihuta anjima zan maidake gidan ardon nasan batar kai kikayi ko ganinda hainan tayi uwale bata ganetaba yasata duqawa inna nice hainan aida sauri tawaigo wani abu taji yadaki zuciyarta tabarmar data dauko dan shinfida ma baqowa tasaki kasa cikin firgici take kallanta sai yanxu taganeta to inataje tayi wannan kyan da ace batasan hainan nacikin rugar nanba dasaitace wani wuri taje amma ba yarda za ace bata ciki dan kullin saitayi aikin datasa ba yimata harda nama kwabta daure xuciyarta kawai tayi kana takalleta aiban ganeki bane ya'ta zonan kizauna ga abin cinki kici kallanta hainan kawai take dan baxa taba mance cutarta da sukayi itada yalwaba dan haka tasakar mata fuska ashe cutarta zatayi tamkar kada taje saita tuna da mgnr mm kije kinji hainan karki manta Allah yana tare dake baxai bari tacutar dakeba kana kuma ga yayanki koda tatuno mgnr mm saita tashi taqarasa inda uwale take akushin tuwan bismillah tayi tafaci tamkar yadda mm sadiya tace mata duk abinda xataci tafara da bismillah kamin tafaraci to shedan baxai iyaci maka abinci ba amma duk lokacin dakafara cin abinci batare dakayi bismillah ba to tare da shedan kakeci uwale dai murna fal cikin ranta ganin Hainan nacin tuwan tana gamawa taje tawanke hannu tadawo tazauna tana zama dan uwale mai kudi wanda shima tuwan yakeci dan yanxu shekararshi biyu yanacin komi yafara amai tamkar zai amayar dakayan cikinshi gashi aman baqi da sauri uwale tayi wurinshi itakuma hainan tana zaune tana kallansu yabata tausayi dan dai uwale tahanata zuwa wurinshi zata iyacewa tunda aka haifi mai kudi ba ataba batashi tadauke shiba kamin yagama aman uwale tadaukeshi tafita daga gidan ko ina zata oho tashi tayi takoma gidan mm sadiya bakowa gidan saida taduba ko inabata gantaba kuka tasa dan tasan tatafi tabarta saida tayi kukanta sosai kana taji mgnr Habib bisa kanta kukannan ya isa haka sis tashi kije kiyi wanka kiyi sallah kinga anyi la,asar ba musu tatashi tashige daki dan taji da din ganin Habib uwalece tafada gidan yalwa ko sallama babu yalwa kina ina fito kiga ikon Allah da sauri yalwa yafito daga daki lfy uwale aradu ba lafy ba sauko maikudi tayi daga kan bayanta wanda har yanxu bai daina amai ba kijibafa kiga wani irin aman dayake kallanshi yalwa tayi uwale irin wannan amanfa bokanya tace hainan zatayi indai taci maganin kodai ba ita kika xubamawa ba garin sauri kika zobama yaranki haba yalwa nafasan abinda nakeyi nasan akushin dana samata kuma gabana taci tuwan ballantana nace kota bashine to ita kinga tayi aman yoni ina nasani hankalina yadauku nan bakiji tashin hankalin dana shigaba inajin dai hakanan aman yazo mashi kinga yanxu yabari hakane kuma nan dai suka zauna sunata lbr ciki harda gaya mata yadda hainan tazama barshegiya aita kusa barin duniyarma gaba daya kowama yahuta 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 80_85 *pg.nakune masoya bakar ixaya ina godiya da kaunanrku arewa hausa novels*💋💋 haisham ne zaune office dinshi yakasa aikata komi haka yakeji kwana biyun nan yanaji tamkar yayi wani abu wanda bai kyauta ba amma yarasa wane abune wannan zunbur yayi yamike daga kan kujerar dayake zaune iyayena yafada da qarfi wanda yai sanadin shigowar excorde dinshi guda Sir are u ok ko kallanshi haisham baiyi ba yafito daga office din binshi excorde dinshi sukayi saida yakusa zuwa wurin motar kana yafara mgn aiman biking jirgi to 3:00pm ok sir juyawa yayi yakoma ciki dan fadama deputy dinshi amma yaso yaji mike damun oganshi dan dai ba hali Nafice da doctor bash zaune apalon sunwani mallaqe juna tamkar zata koma cikinshi sai sadi gefansu tana kallo gaskiya kanwata kina qwarata tunfa dakika aure oga sau biyu kawai kika bani gashi kin hanani nayi aure wani fari tayi mai kana cikin kissa tafara mgn kayi haquri yayana tashi muje nabaka tunda nasan haisham ba yanxu xai dawo ba janshi tayi zasu wuce bedroom computer gidance tafara neman agaji bergediya general kawai take fada tana neman abata izini tabude mashi da gudu Nafi tayi hanyar dakinta yayinda bash yadai daita natsuwarshi kana yadawo yazauna yes yace take kofar tabude haisham ne yashigo cikin sauri ganin doc bash shida sadi yasashi tsayawa su gaisa dan kusan kullun sai sunzo da sauri doc bash yatashi gud evening sir hannu kawai yamiqa mai suka gaisa kana lfy bash lfy lau yallabai juyowa yayi wurin sadi suka gaisa wace tuntuni yasan ita ba matar bash bace yasan karya sukai mashi saidai yakasa tambayar Nafi kan tagaya mashi gaskiya yasuke da sadi dan saiyanxu yaga basu kama kwata kwata ina babyn tawani naga tabarku kukadai anan inajin wanka tashiga inji sadi juyawa kawai yayi yashiga bedroom din dan yasan tana ciki yana shiga yaji qarar ruwa shima cire kayan jikinshi yayi yabita bathroom din tare suka cigaba da wankan saida sukasha romancing kana suka fito ita batamaso wasan yatsaya nanba taso axarce saidai yanuna mata yanada uxiri shiyasa aka fito wankan cikin bacin rai qyaleta kawai yayi yacigaba da shiri tana kallo yajayo dan akwati yacigaba da shirin kayanshi da sauri tamike ina zaka jene naga kana shirya kaya Zambia kawai yace mata Zambia mixa kayo azambia banxa da ita yayi yacigaba da shirinshi saida yagama kana yazaro cek yarubuta mata 5milyan gashinan zankai 2weeks or 3 inhar kudin basu ashekiba call me xansa abaki wasu kuma banisan yawan fits any how kinfahimta kalanshi kawai take wai haisham dintane koko wani aka chanxa mata shida baisan yaga bacin ranta amma shine yau yakemata mgd agada rance hmm mlm Nafi bakisan illar asirin kenanba yau inkinga fari to gobe xakiga baki kai inma kikaita ganin farin dole watarana kiga mugun baki walau anan duniya ko aranar dabaxaki iya gyara kurakuranki ba Allah katsaremu da imanunmu kaba maxa janmu ikon sanmu da gaskiya mukuma kabamu ikon yimasu biyayya wa inda basuyiba kabasu miji nagari alfarmar annabinka dadai taga yana shirin fita batare daya yimata wani bayani ba yasata binshi amma saida tasaka hijab dantasan halin kayanta haryakai palo inda yabarsu har yanzu anan suke tam nidai zanyi tafiya mlm sadi saikizo kiriqa taya kawarki kwana kaikuma bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya yafita tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da sha,awata kana yatafi yabarni doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra' ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 80_85 *pg.nakune masoya bakar ixaya ina godiya da kaunanrku arewa hausa novels*💋💋 haisham ne zaune office dinshi yakasa aikata komi haka yakeji kwana biyun nan yanaji tamkar yayi wani abu wanda bai kyauta ba amma yarasa wane abune wannan zunbur yayi yamike daga kan kujerar dayake zaune iyayena yafada da qarfi wanda yai sanadin shigowar excorde dinshi guda Sir are u ok ko kallanshi haisham baiyi ba yafito daga office din binshi excorde dinshi sukayi saida yakusa zuwa wurin motar kana yafara mgn aiman biking jirgi to 3:00pm ok sir juyawa yayi yakoma ciki dan fadama deputy dinshi amma yaso yaji mike damun oganshi dan dai ba hali Nafice da doctor bash zaune apalon sunwani mallaqe juna tamkar zata koma cikinshi sai sadi gefansu tana kallo gaskiya kanwata kina qwarata tunfa dakika aure oga sau biyu kawai kika bani gashi kin hanani nayi aure wani fari tayi mai kana cikin kissa tafara mgn kayi haquri yayana tashi muje nabaka tunda nasan haisham ba yanxu xai dawo ba janshi tayi zasu wuce bedroom computer gidance tafara neman agaji bergediya general kawai take fada tana neman abata izini tabude mashi da gudu Nafi tayi hanyar dakinta yayinda bash yadai daita natsuwarshi kana yadawo yazauna yes yace take kofar tabude haisham ne yashigo cikin sauri ganin doc bash shida sadi yasashi tsayawa su gaisa dan kusan kullun sai sunzo da sauri doc bash yatashi gud evening sir hannu kawai yamiqa mai suka gaisa kana lfy bash lfy lau yallabai juyowa yayi wurin sadi suka gaisa wace tuntuni yasan ita ba matar bash bace yasan karya sukai mashi saidai yakasa tambayar Nafi kan tagaya mashi gaskiya yasuke da sadi dan saiyanxu yaga basu kama kwata kwata ina babyn tawani naga tabarku kukadai anan inajin wanka tashiga inji sadi juyawa kawai yayi yashiga bedroom din dan yasan tana ciki yana shiga yaji qarar ruwa shima cire kayan jikinshi yayi yabita bathroom din tare suka cigaba da wankan saida sukasha romancing kana suka fito ita batamaso wasan yatsaya nanba taso axarce saidai yanuna mata yanada uxiri shiyasa aka fito wankan cikin bacin rai qyaleta kawai yayi yacigaba da shiri tana kallo yajayo dan akwati yacigaba da shirin kayanshi da sauri tamike ina zaka jene naga kana shirya kaya Zambia kawai yace mata Zambia mixa kayo azambia banxa da ita yayi yacigaba da shirinshi saida yagama kana yazaro cek yarubuta mata 5milyan gashinan zankai 2weeks or 3 inhar kudin basu ashekiba call me xansa abaki wasu kuma banisan yawan fits any how kinfahimta kalanshi kawai take wai haisham dintane koko wani aka chanxa mata shida baisan yaga bacin ranta amma shine yau yakemata mgd agada rance hmm mlm Nafi bakisan illar asirin kenanba yau inkinga fari to gobe xakiga baki kai inma kikaita ganin farin dole watarana kiga mugun baki walau anan duniya ko aranar dabaxaki iya gyara kurakuranki ba Allah katsaremu da imanunmu kaba maxa janmu ikon sanmu da gaskiya mukuma kabamu ikon yimasu biyayya wa inda basuyiba kabasu miji nagari alfarmar annabinka dadai taga yana shirin fita batare daya yimata wani bayani ba yasata binshi amma saida tasaka hijab dantasan halin kayanta haryakai palo inda yabarsu har yanzu anan suke tam nidai zanyi tafiya mlm sadi saikizo kiriqa taya kawarki kwana kaikuma bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya yafita tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da sha,awata kana yatafi yabarni doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra' ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 😘Ansholly😘 *95_100* *rugar jalo* Hainan zaune itada habib kuka kawai take kallanta yayi cikin tausayawa kiyi haquri hainan dole murabu tunda ba jinsinmu daya ba kiyi hakuri insha Allah daga yau zaki fita dagama rugarnan gaba1 ko bakiso kije burni kiga baffanki ai kuka saiya zama dariya da gaske ya habib zanga baffana kuma zai daukeni ya goyani kamar yadda baffa yakema maikudi kai yagyada mata kallanshi takumayi to baffan nawa yaushe xaizo anjima xaki ganshi baki taqara washewa to kai yaushe xaka tafi yanxu dan naji wani wuri anfara sallah tashi kema kitafi dan nasan yanxu baffanki yafito sallah cinno baki tayi nifa ba baffana bane tam naji ba baffanki bane tashi kitafi sai watarana kinji beauty ita daga mashi hannu tayi bye bye yah Habib sai watarana murmushi yayi mata au Hainan yanxu baki damu da tafiyata ba dan kinji nace maki dad din naki zaizo ih tace sannan taruga da gudu harta kai get kuma tadawo yaya mikake nifi da dad din inkace dad achan burni ana nufin baba kenan kingane kai tagyada mai kana tajuya ttafita girgixa kai kawai yayi yasan har yanxu yarinta bata saketa ba koda tashiga gidan bata iske kowa ba tasan uwale dama bata tashi sallar asuba sai safiya tayi take fitowa amma gidan agyare yake angama komi buta tadauka tayi alwala kana tafara sallah cikin natsuwa tamkar ba Hainan dinda take sallah bata masan mitake fadaba cikin qira arta mai dadi mlm sule ne yashigo gidan dan har sungama sallah kallanta kawai yake dan duk da cikin duhune hakan bai hana yaga kyanda taqara ba kallanta kawai yake dan yajima bai gantaba ina kwana yaji tace mashi wata harara yawatsa mata ban hanaki gaisheni bane kokin manta ne da sauri ta girgixa kai a,a to rainine yasa nanma a,a tace tsaki yabuga kana yaqara gaba itadai tananan zaune har gari yafara haske sallamar yalwa taji amsawa tayi birki yalwa taja tatsaya tana kallan tsantsar kyan da hainan tayi kd ana gama sallar asuba sukayi azkar suka fito daga cikin masallacin dan yanaso suje rugar dawuri dan baisan mixa sutarar ba kallan haisham yayi kafitar da wa inda zamu dasu dan dana shiga gida wanka kawai xanyi nafito to yace mashi wani caftin yakira yafada mai yashirya mota goma ta sojoji yanxu yanxu lokacin da suka fito har angama shirya motocin cikin kayan sojoji yake yawani hada fuska sai yafito sojanshi naxahiri dan qwar jininshi kanshi ya ishi mutum duk sojojin suka qame har saida yaxo yawuce kana suka take mai baya mota aka budemai yashige ameen kam abin yabirgeshi hakama sukaima alhaji hamza wanda kecikin wata dakakkar gixina wadda kallo daya zakai mata kasan cewa zatayi kudi bana wasaba nan aka rirrife motacin hajiya maryam taimasu Allah yakiyaye ya yinda Ameen sai gunguni yake waishi sojojin basuyi mashi irin yadda sukaima haisham ba aishima sojanne tunda kanan sojane murmushi kawai haisham yayi mashi *Abuja* tunda asuba su Nafi sukahau shiri ba wata sallah dasukayi dan ba itace gabansu ba bata damesu ba wa,iyazu'billah Allah kashirya wasu matsatsun kaya tasa wanda yafito da duk wata halittar jikinta wani yalolan mayafi tadauko tasa dukda tasan haisham yahanata Sa mayafi bakamar qarami amma ita batajin zata iyasa hijab ko babban mayafi daganan har kd haba ai qwarar dayawa kallan sadi tayi sadi bakice nayi kyauba kallanta tayi kinyi kyau sosai wannan in yallabai yagani aidole yabiya wannan kwalliya wani fari tayi kana tayi hanyar Palo excord din haisham takira guda zaka kaini gidansu haisham ina fatan kasan gidan gyada mata kai yayi to aje ahada motoci ganinan fito ok yace kana yajuya yatafi dan cika umarninta 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 85_90 www.Aishamusa.blogspot.com *inata ganin saqonki Aunty ta kuma insha Allah typing akai akai kamar yadda kikace ngd da kaunarki mmn affan* 😘ANSHOLLY😘 yanxu dai gidan alhaji hamza yadawo tamkar yadda sukeso kowa nacikin farin ciki dan haisham yadage wurin ganin farin cikin iyayan nashi yadawo yau kusan satinshi daya amma ko tunanin Nafi bayayi shiyqma manta dawata wai Nafi yayinda Nafi hankalinta inyayi dubu to atashe yake dan tunda haisham yatafi take tsammanin kiranshi yace mata yasauka amma shiru tamkar an aiki shirwa safiya nayi dataga shirun yai yawa suka xarce wurin boka ita da kawarta korosu boka yayi bacin yagama yimata fadan baisaida yace karta barshi yaje gidansu ba amma tabarshi yatafi to shiyanxu ba abinda zai mata sainan gaba danko yayi bazai kamashi ba dan iyayanshi yanzu tsaye suke wurin yimashi addu'a tagumin datayi tasafke takalli sadi sadi yanxu miye abinyi abinyi kawai kishirya mubishi chan kd tom waye xai nyna mana gidan wannan bawata matsala bace dan gidansu baxai boyuba kuma ainasan bazai rasa addreshin gidansuba acikin gidan nan hakane bari naje chan Palo na biyar abedroom dinchan yake ajeye duk wasu mahimman peppers dinsa batasha wata wahalaba tagano address din gidan malali gida no12 da gudu tasakko sadi nasamo kitashi mutafi a,a Nafi mubari sai gobe mutafi tunda safe kinga dagani harke ba sanin wyrin mykaiba kinga inmukaje zamusha wahala kamin mi isa keni nama manta ashe duk excord dinshi nanan nasan sunsan gidan kinga bawani batun shan wahala amma abari sai goben hakadai suka zauna suka cigaba da tattaunawar yadda tafiyar zata kasance alhaji hamxa ne zaune shida iyalinshi to ameen gobe daine zamu rugar jalo washe hakura ameen yayi dan yafi kowa murnar xuwa rugar dago kai haisham yayi dad mixa kujeyi aruga murmushi yayi namanta lokacin da abun yafaru kai bakanan sai ameen yanzu shekara sha hudu da baruwar abin nan yafara bashi lbr to danayi alqawari baxanje rugar ba sainan da shekara shabiyar kamar yadda mlm amadu yace saidai akwa nikan dasuka wuce naita mafarkin mlm amadu yanace man nai sayri naje rugarsu na taimakama yarinyar dejih dan tana cikin hadari to kaji abinda xai kaini rugar tam Allah yakiyaye ni inanan tare da mum dita ina aitare zamu dakai haisham dan yan uwan mlm amadu basuda mutinci mota goma xamiyi ta sojoji nasan zasu tsora inba hakaba wani na iyasa sandarshi yabigeni haba dad dagaske nake maka haisham Allah dad da baxanje ba amma yanxu xani rugar jalo uwalece kita xunbuda sauri yalwa fito mutafi yalwa dake jiran uwale tundaxo haba uwale yazaki barni naita zaman jiranki kamar sakara tun dazufa kikaceman xakixo amma sai yanxu mtss tasaki tsaki kiyi hakuri yalwa aradu mln ne bai fita da wuriba sai yanxu yanxun haka baimasan nafito ba tashi tayi suka kama hanyar gidan bokanya kirarata suka dingayi sai ita dakanta tadaga masu hannu alamar ya isa hakanan wani kullin mgn tabata kidamashi da fura kibata tasha kitabbatar tasha to ko daqiqa daya bazata karaba xata tafi bar zahu godiya suka shiga yimata tsawa tadaka masu banasan godiya kutashi kubace man dagani jiki nabari suka fito uwale saida tatsaya tataka rawa dan tsanin murna yalwa dariya kawai take mata kai uwale harda rawa barni kawai yalwa nataka ainajima da bakin cikin yarinyar nan yau bokanya takawo man kar shanta gobe iwal haka taxama gawa kai aisainayi rawar daban tabayi ba tafawa sukai yalwa tace aiyau nikam ina gidanki har dare kana gobe tunda asuba zaki ganni da gaske kike yalwa aradu da gaske nake tunda nadaina zowa kinji nace xanje a,a amfa naji dadi danko dana haifi maikudi bakije ba cikin xuciyarta kam chatake duk kigama wannan rawar qafar gobe iwal haka da burina yacika xan chanxaki *tam fans ko burin uwalan nacika kubiyoni yar mutan katsinawa danji mi gobe xata haifar kaini harna qagara gobe tayi ga zuwansu Nafi 😳 ko hajiya maryam xata amshesu kuwa* *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 105 110su Nafi andau hanyar kd tam Allah yasadai hajiya maryam tai maku tarvar arxiki yalwa tunda taqurama hainan ido ko qyaftawa batayi mlm iro ne yafito a,yalwa kece agidan namu sai yanxu hqnkalinta yadawo ih mlm iro chqne bara yaudai nqyi zumincin daya dade bq asqdqshiba aikowa kinkyauta suduka duk mgnr da sukeyi idanuwansu nakan Hainan wace tasadda

Chapter 7 of 11