Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
haisham din yanema yayinda bugu daya yadaga suka gaisa kana yafara gayamai abinda yafaru ran alhaji hamxa shima yabace haquri yaba alhaji bishir sosai kana suka kashe wayar ya yinda alhaji hamza yaita fada dama zaune yake shida matarshi suna dinner kallanshi tai tace lfy wai alhaji tsaki yaja kana itama yafada mata abinda mafi soyuwar danta yayi haisham su biyu allah yabata amma har azuciyarta tafisan haisham yau kuma ita kanta yabata haushi domin tanasan matarshi hafsat batada matsala kwata kwata ya yinda alhaji hamxa kwana yayi yana neman layikan haisham amma akashe sai 9:00 am yasa meshi aiko yana dagawa yarife shi dafada naji abinda kayi ngd kuma yanzu nasan kayi kudi kuma kazama babban kanka giyar mulki na ibarka tunda aikamin kasamu milkin zaune kake da matarka lfy kuma bakasan bata haihuwa va sai yanxu to wallahi bari kaji nabaka nanda 2 weeks ka nemo mataka aura kuma wace nanda 9 month zata haihu danni ma namatsu naga jikana inba hakaba ranka saiya bace 😘😘Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IXAYA😭30 page nan nakine ke kadai Mira danfodio ina godiya da kula warki gareni 😘ANSHOLLY😘 shidai haisham haquri kawai yakeba abban nashi domin wata irin tsanar hafsa yakeji tana qara shigarshi domin yana ganin baccin abinda taimai bai ishetaba har saida taje tahada shi da mahaifine mgnr alhaji hamxa ce tadawo dashi daga tunanin daya lula haqurin da zanyi haisham dayane kawai kayi abinda nace maka kuma karka sake kazo man gida har sainan da sati biyun dana baka inkuma kaqi to wallahi wa innan samu dawan daka aje abakin get zansa sufida mankai inkuma kana ganin wasa to bismillah yana kawo wanan yadatse wayar yana ganin abban nashi yakashe yanemo lambar hafsa saidai yayi rashin sa'a wayar akashe take ita kuma tasan dole zai kirata shiyasa tacere layin gaba 1 taba kanwarta mira sautin inta dawo daga makaranta tatsaya tasayo mata saban sim card yau kwanan haisham ukku ko qofar gida bai leqaba danshi yana jiran mutuwar shine shiya sama ko mgnin da dr yace yaje yariqa sha bai amso ba amma abin mamaki komi bayaji ajikinshi shiyasa yashirya yauxai fita office domin yasan aiki nachan najiranshi amma saiya biya wurin dr shi domin yacemai yasamo mashi mata mai irin cutarshi ya aura danya ciki umarnin abbanshi inba hakaba shida aure har abada yana fitowa bodyguard dinshi sukayo kanshi baiko tantama yasan tunda yashiga cikin gida konan dachan basu jeba domin dukba musilmi acikinsu da sauri dukkansu suka kame tamkar gunkuna kallansu yayi daya bayan daya kana ya umarcesu dasu tafi gida dukkansu suhuta yacema PA dinshi yakira mashi wa yansu domin chanji suke inwa innan sunyi nasati saisoba wa yannan haka ko akai ba ai 10mnt cikakke ba saiga wa insu sun iso kana wa incen suka tafi aka bude mashi mota yashiga wace tamkar yashiga palo dan komi akwai aciki harta kitchen akwai kallan PA dinshi yayi kana yabude baki cikin isata zaratan maza yace hospital zamu dan inaso naga doctor kallanshi PA yayi yace bai dace ace ranka yadade kullin kaike zuwa ganin shiba wanda dolan shine yazo inka kirashi komi yake dole yazo kiranka kuma yabi yama buqa tunka wata irin tsawa haisham yasama PA nashi abinda nakeso za aiko abinda kace sry sir kana yaima drive"n inda zasu *rugar jalo* Ansholly [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭31 page nan nakine nanette ina yaba maki akan qokarinki 😘Ansholly 😘 daqyal aka samu aka kai yalwa daki kana aka dawo wurin uwale ruwa aka dauko masu yawa aka watsa mata ihu tasaki kana tatashi zaune mutane take gani dishi dishi domin gani take tamkar mutane tamkarba mutane ba wani irin ihu tasaki gatanan zata cinyeni dan Allah kutai makaman xata kasheni waiyo Allah gata nan ihu take tamkar zata fasa gidan mlm iro ne yamatso ya dauketa da mari domin tabashi haushi wata qarar da tasaki saida yayi dana sanin marinta dan Allah kiyi haquri aradu nadaina dukanki karki kuma dukana nima natuba baxan qaraba aradu bazan kashe kiba nima kisakanman wuya hakanan wuyanta takama tanata ihu mutane sai kallanta suke gashidai sunga bakowa gurinta amma sai ihu take da naiman tai mako mlm iro mutane kawai yaima godiya domin yasan ihun uwale ba yanxu xata barshi ba barinta akai nan zaune kowa yakama gabanshi domin anyi magrib ya yinda hainan take gefe zaune tunda tatashi takoma gefe taxauna tanata kallan ikon Allah tana nan zaune taga mlm iro yayi alwalla ya wuce masallaci itama da sauri tatashi tadau buta tayi alwallar tazo takama dosa sallah wace bata san mita kecewaba ya yinda har yanzu uwale bata bar rusa ihu ba ita kuma yalwa ko motsi batayi nandai tsakar gida uwale takwana itada hainan domin mlm iro ba yarda baiyi da itaba takoma daki amma daya dosota zata fasa uwar kara dole yaqyaleta ga kuma hadari yataso daga gani xai saki ruwa sosai haka yanaji yana gani yashige daki yaqyale uwale wadda har cikin xuciyarshi tausayinta yake dan ruwa ake kamarda bakin qwarya ya mance yarshi duk ruwan daza ai tana cikinsu amma ita vaiji tausayinta ba har yawuce yatafi masallaci taga banta sai matarshi mlm iro dai bai runtsaba ko kadan ana kiran asuba yafito daga dakin lokacin andaina ruwan saidai wani irin sanyi wurin uwale yayi ko kallan inda hainan take xaune baiyi ba domin yasan tabbas itace silar ciwan matarshi yana zuwa kamin yatabata tamiqe tsaye tana kallanshi amma sai qermar sanyi take murmushi yai mata kana yace uwale wuce daki kichanxa kayan jikinki kamin nakawo maki rushin wuta kigasa jikinki to kawai tace mashi kana tashige daki tana shiga ta iske yalwa itama zaune kobata tambaya ba tasan itama cikin gidan takwana ba abinda suka cema junansu iyaka dai uwale taje tachanxa kaya kana tatura wa yanda tacire waje ta dawo taxauna bata dade dazama ba mlm iro yashigo da rushin saida ya aje kana yajuya yatafi yai alwalla yatafi masallaci ita kuma hainan tadauki tulu tatafi rafi kamar yadda uwale tabuqata cewa ko anyi ruwa dole taje rafi saida uwale taji tqdan dawo dai dai kana takalli yalwa tace 😘Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭32 wannan page nakine churber💋 dake da dukkan masoya baqar ixaya 😘Ansholly😘 saida uwale taji tadan dawo dai dai kana takalli yalwa cikin murya dushashiya tace yalwa tunda nake bantabacin axaba irin tajiya ba yalwa dariya tasama uwale kana cikin dariyar datake tace basaida nace kidaina ba amma kikai kunnan uwar shego dani sai gashi hardani kika jamawa itadai uwale daure fuska tayi tamkar bata taba dariya domin tana ganin tamkar yalwa taraina mata wayo yaza aitana fada mata ixayar dataji takama yimata dariya yalwa dai dataga kawar tata tahau saita nemi hanyar saceta uwale miyena hushi inajin kamin wannan ranar tazo gunki nitafara zuwa guna kuma ko jiyan yadda kikasha azaba nima haka nasha abinne yaban dariya naganmu manya mu biyu amma yarinya qarama tabamu wahala uwale sai yanxu tasaki fuskarta wace dukta kumburi aina dauka nikikema dariyar wata dariyar tazo mata amma tadoje domin batasan tabata shirin amma ko kallan fuskar uwale kayi dole tabaka dariya to uwale waiya akai keda nabari bisa ita amma naganki akasa harda ihu saida tayi Jim kana tafara mgn kedai bari kina juyawa nafarajin jikinta yafara tauri tamkar dutse kamin nayi wani yinquri tuni tamaqare man wuya aradun Allah jinai tamkar wani qatan mutumne yamaqaran amma itace tsaye da dan hannuta tamkar ludayi ni nasan saura qadan na mutu Allah ne baisa kwanana yaqare ba yalwa tace aini aradu saida namutu nadawo domin har mala ikan daukar rai nagani da nawa kiri kefa naki yalwa mai sauqine nida aka kaini cikin dodanni mlm iro da tundazu yake jinsu yai sallama yashiga dakin yana masu dariya nan yaba yalwa lbrn abinda sukai yace yalwa mutane kika gani kikecewa kinga mala ika inkin ganshi aiko baxaki dawo duniya ba kema uwale mune kika gani atsaye kikecewa kinga dodanni nidai shawarar dazan baku shine kudaina neman makasar hainan uwale inkina da tunani keda kanki zaki gane inhar dukan hainan xakiyi ba abinda ke faruwa dake amma inhar zaki nemi makasarta to kema sai kingaba dai dai ba bawai nahanaki kimata abinda kika gadama bane a,a inaso kibari sai kinhaifa man dana saiki dora daga inda kika tsaya yatashi yafita domin tafiya kiwo ita kanta tayarda da mgn mlm iro shiyasa yanxu tasha fama hainan lfy amma duk aikin datake bata dainaba hardana makwabtan abinci ko saitayi da gaske take samu haka dai rayuwa take tafiya har gashi yau sati daya da baccin hainan hmm wannan karin komi xai faru arugar jalo *Abuja* *Ansholly* [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭33 😭Ansholly😘 dai dai asibitin sukai parking fitowa yayi yashiga cikin assibitin ya yinda sojoji suka take mai baya yana cikin office yana waya da nafi yaji anturo qofa dago kanshi yayi cikin masifa domin yahana ashigo mashi office ba excuse da sauri yatashi tsaye amma bai kashe wayarba ajeta kawai yayi domin yanasan nafi taji yadda zasi da bergidiya general saida yaqame tamkar gunki kana yace gud morning sir nafi wace tayi niyar kashe wayar domin tayi mgn taji shiru jin an ambaci sir yasata saurarawa morning kawai yace kana yace yaxauna xama dr bashir yayi kana ya kalli haisham ranka yadade kana buqatar wani abune maimakon kakirani daga mashi hannu yayi alamar yayi shiru hakanan saida haisham yajima shiru kana yafara magana wanda hakan yana cikin al adarshi inaso kanemo man wata mai irin cutata nanda kwana kadan dan inaso inyi aure kuma wannan mgnr tazama sirri tsaka nina dakai inhar kabari wani yaji to kasan sauran yana gama mgnr shi yajuya yafita ya yinda nafi murna take tamkar tataka kan jariri shima haka dr bashir dan yasan dole adama dashi cikin gidan birgediya general wayarshi yadauka kinji nafi plan dinmu yayi wallahi nida naganshi zansa yagano gaskiya zowa yayi yasa akamani hmmm yayana kenan ai har abada bazai gano gaskiyar ba kamanta saida nasa boka nakan dutse aiki kana muka tunkare shi bazai taba guje makaba yaje wata hospital din da batakaba indai har wannan kwalbarna hannuna dariya sukasa natuna fa amma dan Allah kiqara riqe kwalbarnan da kyau karkiyi wasa da ita tamkar ran mune ni da ke karka damu yayana yanxu yaushe zaka shigo musan yadda za ai inaji kamar wurin 5:00pm gaskiya zanfita dan inada bako asharaton hotel yanxu nafi bakon haryafi abinda xamu tattauna yafi mana dominshi wannan kudi zan samu kai kumafa mgnr bakice xamiyi barni dai yayana naje nasamu kudi nafi kinfini san kudi wallahi dariya tayi haba yayana nifa inaji tun ina yar shekara 9 nasan namiji to dammi nabada kaina kaga dan kudi abin ajinina yake shima haisham danyana da ya'yan banki shiyasa yasamu wuri azuciyar nafi kuma ga kyau hakane ke sainazo karki cinyeman kudin waya da surutinki wanda baya qarewa dariya sukasa kana yadatse wayar cikin farin ciki domin yana ganin haqarshi takusa cumma ruwa haisham koda yaje office kasa aikata komi yayi gashi yanada aiki sosai amma jiyake bazai iyayin komi ba haka dai yaita zama idan yagaji yakwanta har lokacin tashinshi yayi yafito yatafi gida rugar jalo 😘Ansholly😘 [3/8, 1:08 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭34 wannan pagen nakine yar uwa 🌷🌷sawdat ina kaunarki nima hainan nagaisheki 😘Ansholly😘 yaune yakama sati daya da baccin hainan kowa na cikin rugar yatashi cikin tsoro da wasu wasi har ita kanta hainan din domin tasan bazata wanye lfy ba uwale ce tabuga wata uwar qara mlm zoka gani wallahi baxan yarda ba mlm iro da sauri yafito daga cikin daki har yanacin tuntube yayi wurin uwale wacce ketsaye wurin garken shanun daya ce yaba dan da uwale zata haifu mashi miya faru uwale naga shanun nan akwance tamkar basu motsi hmm mlm miko zai faru bayan ibinda wacen annobar yar taka tayi kasanfa yaune tacika sati daya da baccin datai arafi mlm iro kuka yasa yanzu shanun dana mallaka wurin baffan nawane suka mutu wanda sukade nake gani naji dadi takashe man baffan nawa takasheman inna ta amma duk bai mataba wannan karin shanun nawa takashe ai aradu saitaci ubanta wannan karin nixan daketa da hannu na yana rife baki saiga hainan tashigo gidan sai kuka take jikinta duk jini mlm iro bai tsayaba shima yajawo dorina yayi kanta yaci gaba da dukanta saida yaga ta sume kana ya qyaleta yanata buga huci tamkar yayi fada da babba kamin yace wani abu yaji makwabcinshi yana sallama da sauri yafita A,a mlm lawai bakatafibwurin kiwanba ina Zani kiwo bakaji yarima dan sarki ya mutu ba mlm iro cikin kidima ya kalli lawai mikace lawai aikaji abinda nace wanda ardo yafiso acikin yaranshi yusufa dan amaryarshi shine yamutu mlm iro xare hular kanshi yayi zufa nakaryo mai yana gogewa domin yasan duk rugar nan ba wanda baisan ardo nasan dansa yusufa ba kallan lawai yayi to yanxu lawai yakake ganin xa ai kamin lawai yayi wata magana sukaji ihun matarshi da gudu yashiga gidan shima mlm iro bai jira komi ba yabishi abaya 😭BAKAR IZAYA😭35 😘Ansholly😘 *wannan nakune masoya baqar ixaya irinsu asma u mahamud lawai d Mira sai Nanette dake kuma qawar alkairi maryam rimaye da duk wa yanda ban ambata ba kuna raina ngd da kula warku* Matar lawai suka iske riqe da danta wanda shika daine dasu domin sunjima basu samu haihuwa ba sai ashekara biyun data gabata kana Allah yabasu yanxu kuma gashi zai mutu gurin matarshi yaqarasa da sauri abu miyasa meshi cikin kuka take magana mlm tun fitarka yake tayin wani abu nixan sama rashin lfy ce kawai saina jika mashi itatuwa nabashi yanzu nashiga bayi nafito na iskeshi haka hannu lawai yamiqa ma matarshi alamun tabashi shiyagani yana amsarshi yasanba rai ajikin dan nashi kuka yasa mlm iro dake tsaye tamkar gunki danji yake uwa xuciyarshi xata buga domin yasan annobar diyarshi ce duk taja wannan bala in waidan xata cika shekara goma shima hawayan yake yanaji inama tun farko baisan uwar hainan dijah ba kara sawa kusa da lawal yayi yadafa kafadarshi kayi haquri abokina aje yaran kawai lawai yayi yashige daki wata zabgegiyar dorinace yafito da ita hanyar barin gidan yayi daga mlm iro har abu ba wanda yayi koqarin riqeshi domin suduka sunsan inda zashi mlm iro ma binshi yayi abaya ya yinda sukabar Abu tanata kuka fitowar mlm iro daga gidan lawai saida zuciyarshi takusa bugawa domin mutane yagani sunkai goma daga wannan yace raqumanshi sun mutu sai wannan yace matarshi tamutu hakadai kowa ke fadin albarkacin bakinshi kallansu mlm iro yayi to yanxu mikukesan ayi kaminsi mgn sukajiyo ihu acikin gidan mlm iro rige rigen shiga aka farayi suna shiga suka iske ashe lawaine ke dukan hainan bako tausayi ihu take duk jikinta ba inda baya zubarda jini amshi lawai ko ajikinshi dukanta kawai yake daya shigo gidan ya tadda ita asume kamar yadda mlm iro yabarta uwale naga ninshi taji wani irin dadi yama mayeta domin tasan lawai da xuciya tasan kuma ba abinda xai kawoshi inba hainan yazo duka ba saida taqara kallan dorinar dayazo da ita wace in aka zugama mutum ita saudaya dole ya sume dan girmanta tambayarta yayi ina hainan nuna mashi ita tayi hanyar wurinta yayi azuciye saida yada dage tamkar zai doki dan uwanshi namiji kana ya zaula mata itace tai sanadin tashinta tasa ihu wanda yai sanadin shigowarsu mlm iro dukanta yake iya karfinshi cikin mutanan dasuka shigo ba wanda yayi qoqarin hanashi dukanta wasuma casuke yaqara mata duk jikinta yafashe jini kawai ke xuba idanta ne yarine yakoma tamkar jini chan saiga jini yafara xuba daga cikin idan wanda suka lura da abinda ke faruwa suka juya zasu fita da yalwa sukai kicibis asoran gidan ko kallanta basiba sukai hanyar kofa itama cikin gidan tashige suna zuwa kofar zasusa kafarsu waje sukaga wani qatan zaki wanda girmanshi yawuce misali damasu ukkune da gudu suka koma cikin gidan yayinda lawai yana cikin dukan hainan saiyaji *Abuja* ANSHOLLY Copied By HAYATU BABA ZUBAIRU (admin Arewa hausa novels Novels villa Duniyan novels Hayat hausa novels Hausa novels and fashion And Cool novel, makeup and cooking) WHATSAPP NO: +2347039625239 😭BAKAR IZAYA😭 36 to 37 😘Ansholly😘 nakine wannan page Anti ta I love you wujiga wujiga 😁 dr bashir ne shida nafi zaune a palonta kalanta yayi ce nafi miye gudan plan din saida tagyar xama kana tafara mgn plan dinmu nabiyu shine xaka kira haisham kace mashi kasamu mai irin ciwanshi kuma ka auna kaga cutar tamu iri daya ce xan iya auranshi Idan yace maka ya akai nasamu cutar kace mashi mijina ne ya mutu ni kuma kabarni d sauran aikin gobe xanje wurin bokana dr bashir murmushi yasakar mata shiyasa nace kinfini san kudi amma dan Allah karkice inkin auri sir haisham kindaina kulani yajawota ajikinshi danbaxan iya haqura da jin dumin jikinki ba haba yayana kaima kasan baxan tabayi maka hakaba nasaba da maxa dayawa dan haka kaga namiji daya bazai isheniba nandai suka cigaba da romance din juna haisham tunda yadawo gida yaji wani irin kunci nashigarshi domin daya zauna saiyaji kamshin hafsa yasake Palo amma nanma kamshinta ke tashi duk palon gidan ba inda bai zauna ba amma daya zauna saiyaji kamshinta shi saima yanxu yaga chan xawar da palon sukayi domin yaga ansharesu kana ammaida komi wurinshi atuna ninshi masu aikinshine suka gyara tashi yayi yanufi hanyar dakinshi domin kamshin hafsat da yakeji yanasa shi yaji yafara tunaninta yana tura bedroom din yaga komi tsaf angyara wanda shi kaca kaca yafita yabarshi domin yana saurin fita shiyasa abin yabashi mamaki domin yasan dai masu yimasu shara basa shiga dakinshi bathroom yawuce yana budewa shima yaganshi tsaf sai kamshi yake dawo wa baya yayi yasan ko bai fadaba hafsace tazo gidan ibar kayanta shine tagyara mai daki take santa da tausayinta suka dawo mai axuciya amma daya tunami taimai sai yaji tsanarta amma wata xuciyar natuna mai halayan hafsa yana ganin anya zata iya aikata abinda akace toni miyasa banyi binkiceba nayanke hukunci cikin gaggawa to amma aikaje asibiti andubaka ance kana dauke da cutar tsaki yaja yana ganin miyasa zuciyarshi take tunano hafsa gani yake yaka mata yafidda ta daga cikin ranshi wata xuciyarce taqara bijiro mai dawani tunanin abinda mahaifinshi yace mashi to yanxu yanada tabbacin wace zai aura xata bashi abinda mahaifinshi yace wato jika shi miyasa yasaki hafsa aikyau yabarta suzauna atare yaita gana mata axaba kala kala ba wanda yaji ba wanda yagani amma sai xuciya tadi beshi yai saki har guda ukku gobe yanaji kaduna xaima tsinke dansu dai daita da matarshi saitai auran kisan wuta tadawo mashi kiran sallah dayajine yakatse mashi tunanin daya ke toilet yashiga yayi alwalla yatafi masallaci bai dawo ba sai wurin goman dare domin yaje wurin shugaban kasa dan suyi wata shawara duk da shugaban kasan zaiba haisham 5 years amma suna mutunci tamkar abokai dan kusan matsayinsu daya tunda yadawo yakwanta amma bacci yaqi daukarshi tunani kawai yake har asuba tayi tashi yayi yadaura alwalla kana yatada sallah saida yayi raka atainir fijir kana ya dauko qur'ani yafara karantawa sallah dayaji wani wuri anfara shiyasa shi rufe Qur'anin yatashi ya kabbara sallah domin bazai iya zuwa masallaciba wani irin baccine ke fisgarshi yana gamawa anan kan sallayar ya kwanta nafi tunda asuba ta haushiri domin tanaso wurin qarfe tara tana chan kawarta sadi tatada kina zuwa wurin boka ko baki dawata matsala da sauri sadi tatashi xaune niko keda matsala bari nadan watsa mutafi toilet tashige tana fitowa tazira kayanta bawata maganar sallah sukadau hanya cikin motar nafin civic wace taima sadi alkawarin bata ita indai harta auri birgediya general 8:45AM dai dai suka isa cikin dajin da bokan yake dajin shiru ba motsin komi inbanda sautin tafiyarsu daga gani sunsaba zuwa danba tsoro suke tafiya amma tunda suka shigo ba wanda yaqara mgn hakan nadaga cikin qa idar bokan dan duk wace tai magana to aljannunshi zasu tsotse mata jini dan harka shigo kafita baka magana shine xai gayama duk abinda kakeso shiyasa suke cemai mai gani har hanji wani katan dutse suka nufa suna isa suka sunce kayansu duka kana sukayi cikin dutsan tamkar fadar sarki dan tsarowan wurin ba abunda babu harta Ac akwai kaiwurin yatsaro iya haduwa bakacewa fadar bokaci saikaga tsubirin kayan aiki zama sukai suna zama wurin yakama girgixa tamkar xaya tsage wuri biyu wani katan mutumne yafito bakyan gani tunbinshi yakusa hadewa da cinyo yinshi cikin aman murya yace 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 38 to 39 *anti ta naga saqo nagode sosai 👏🏼👏🏼 Allah yabarmu tare* *page nan nakine deejah siba Ansholly fans1* 😘Ansholly😘 lawai yana cikin dukan hainan saiyaji tamkar ankarya mashi hannu ihu yasaki atake yasaki bulalar kasa bulalar tatasu dakanta tatafi hannun hainan su mlm iro naganin haka sukayi hanyar waje domin dama sallamar yalwace tadauke masu hankali kicibis sukayi dawa inda suka fara fita suna ganin su mlm iro suma suka koma baya sunasa qafa zasu fita sukaga wani qatan zaki tsaye sukai sun rasa yazasi gashi kuma sai ihun lawal sukeji ga dukkan alamu hainan bakar ixaya take gallaza mashi wanine yaga daya koma cikin gidan kara yafada ma zakin nan dan gani yake tamkar rufa idone ake masu baiyi shawara da kowa ba domin yanaso yafita inya gansu yayi masu dariya dan yana daya daga cikin wa inda ke tunxura lawai wurin bugun Hainan cikin jin dadi yasa kafarshi waje yana fita yaga ba xakin juyowa yayi yana dagama su mlm iro hannu yana masu dariya sukuma sunyi tsaye carko carko kamar xakaru cikin fargaba domin xakin nan suka gani yayo kanshi ganin dayayi ba wanda yabiyo shi kana fuskarsu da tashin hankali cikinta kuma bayanshi suke kallo yasashi juyawa abinda yagani shiyasa shi faduwar gaba da sakin zawo awando dagudu yayi hanyar komawa cikin gidan amma gani yayi qofar tabace mashi ya yinda su mlm iro suna kallan duk abinda yake faruwa saidai ba damar tai mako taku daya zakin nan yayi ya iso gurinshi yana ihu yana komi xakin nan yai fata fata da naman shi yalwa kuka tafashe dashi itada uwale hakanan tana zaman zamanta tace bari tataho gidan uwale gashi yanxu tajama kanta bala I ganin da sukai zakin yayo kansu yasasu komawa cikin gidan ba shiri suna shiga gidan yadinke da duhu maitsanani wanda ko tafin hannunka baka gani kamin suyi wani yinquri duka sukaji kota ina suduka ihu suke yalwa da uwale dan tsananin ixayar da ake gana masu kukan ma bai fita sosai abinda yabasu mamaki duk iya ihun da suke tamkar xasu hargetsa gari amma ba wanda yakawo masu dauki ya yinda cikin rugar kowa yamanta da akwaisu matar lawai tama manta ina mijinta yayi haka yan uwanshi ba wanda yai maganarshi iyaka amma yaro wanka anje anrife haka gidan sauran sha aninsu kawai suke sunma manta sunada wasu yan uwa ihun da lawai yayine yasa hankalin sauran dawo wa duk da wurin yayi duhu dayawa da sannu duhun yasoma yayewa lawai suka hango kwance rai ahannun Allah ga dukkan alamu suma yaye hainan sukaga tayi kanshi tana dariya idanta nazubar da jini daga bulalar hannunta tayi wace suka gani tamkar anqara mata girma tashau da mashi cikin firgici yatashi kamin yai wani motsi tafisgeshi tawurga shi cikin su yalwa kara yasaki wace ga dukkan alamu kafarshi takare ganin da sukayi tayo kansu yasasu shiga taita yinsu bakamar yalwa wace tasan xafin dukan hainan tun tana yarinya ma to ina gayanxu ta girma ya yinda mlm iro yaqara gyara xama yasan dai bazata dakeshi ba tunda shi ubanta ne har cikin zuciyarshi yanada wannan yaqinin dan yasan daxuma data hada harda shi tadaka dan yana cikin duhu saukar bulalar dayaji ajikinshi itace tasashi shedewa wanda saida tuna ninshi ya dauke nawucin gadi kamin yadawo daga tunanin yaqara jin wata aituni yai kasa sumamme wata bulalar yaqaraji wace takusa sanadin fitar numfashinshi ga dukkan alamu bataso tana dukan mutum ya suma dumin inka suma to wacce xataima saikaji inama baka sumaba suduka dukansu take tamkar tasamu jakkai duk jikinsu yai jina jina amma ba alamar tausayi ko gajiya awurinta Dan dariya ma take abun mamaki gata ita kadai ke dukan amma suduka jisuke ana zaula masu bulala cikinsu ba wanda bai samu tijaba ga jini nazuba tamkar anyanka dabba mlm iro ko yafita haiya cinshi sosai dan tunda yake duniya bai taba shan bakar ixaya irinta yauba bama amaganar su uwale domin da qyarne incikin da ake taqama dashi bai zube ba yalwa kamtasha ixaya dan yau harta iyayanta sunsha zagi da suka haifota dantana ganin dabasu haifotaba baxatasha wannan bakar ixayar ba sai kuma uwale wace tace abuta da ita takare koda itace tarage mace daya aduniya *Ansholly*😭BAKAR IZAYA😭 40_41 😘Ansholly😘 *wannan pagen nakune masoya bakar izaya ina godiya da kaunarku* *today I'm very happy welcome home baba buhari Allah yaqarama lafiya mai amfani yakareka daga sharrin maqiya* cikin aman murya boka yafara mgn kinxo adai dai domin dabaki zoba to asirinku nagab da tonuwa dan yau yai niyar zuwa garinsu wurin matar daya saka dayaje zata fada mashi itabata da aids kinga xaiyi bincike sosai kuma dole ne yagano ku hotan haisham ne yamaye duka bangon dakin tamkar ana kallo yana zaune yana daura agogo acikin qaya tatcen bedroom dinshi kallansu boka yayi kana yafara magana acikin muryarshi marar dadin sauraro kunga wannan shirin dayake yi to xaije wurin tsohowar matarshi ne amma tunda kunxo yanxu zan dakatar dashi wasu surutai ya shigayi cikin lokaci kanqani saiga wani dan yaran aljani yazo jikinshi duk jini bokan yafara yima wannan aljanin magana tareda nuna mashi photan haisham kaga wance nakeso kaje kamantar dashi matarshi karya qara tunaninta koda sunanta yaji bazai iya tunataba kana inka gama aikinka zasu baka jini jinin yarinya kakeso kona babba da hannu kawai yaima bokan alama yabace bat shi bokan yasan komi yace juyowa yayi wurinsu nafi kunasan kuce miyasa nace abatar wa haisham tunanin hafsa to hafsa kadaice wace xata tuna maku asiri kuma baxata iya zuwaga haisham ba harsai inshi yaje gareta domin munsa mata wata katanga tsakanunsu yau zamu tunxuroshi yazo gareki kisa manyan kaya kiyi shigar mutunci kana xamu mantar dashi cutar dake jikinshi domin bikinku yayi dadi inba hakaba bazai yiwata hidima ba domin abun nadamunshi azuciya wani maganine yaba nafi karbi hannu naqerma takarba wannan inyazo kamin kifita kitabbatar kinyi wanka dashi wani yakuma miko mata da kwalli da turare wannan turaran inhar kika shafashi yaji kamshin shi to soyayyarki xataimai dirar mikiya wannan kwallin ko inhar kika shafa karki kuskura kikalli wani inbashi ba akwai qalo bale wurin iyayanshi dan haka dole kikoma wurin uwarki kamin lakacin nafi mgnr boka tabata tsoro totaya zata koma wurin mutanan da shekara goma yanxu bata qara wai wayarsu ba tasanma bazata karbu garesu ba bokane yakatse mata tunanin datake kidaina tunanin cewa basu karbeki ba domin kina dani kina cika mana duk alqawarin dakika daukar mana dan haka aljani dan kundalo yana tare dake nafi batayi mamaki ba jin boka nazai yano mata abinda take tunani domin tasaba jin abinda yafi haka indai wurin boka maigani har hanjine wani magani ya bata mai kamar turare dakin dauki hanyar garin naku to kishafa wannan ba abinda suka isa suce maki kallanshi yadawo dashi kan sadi da idanuwan shi masu firgita mutum babu wani alheri acikin tarar yaki da wanda kika kawo nan dan tunda kuka hadu

Chapter 4 of 11