Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
fara bamu lbr abbashe ne yadauko ki zai sakaki awuta yazo dai dai wutar sai yayi kamar anjefashi ciki muza musama harda yarinyar taqone hakadai muka sallaci tuka muka tai muka rife aka dawo da wata saban xaman ke kuma babanki iro yadauke ki yatafi dake gida domin duk dacewa mutum ukku ya mutu agurinsu to ba wanda yakoma qofar gidan anadawo wa daga maqabartar kowa yakama hanyar gidanshi dan atunanin mutane yanxu kuma maza xa akashe tunda bida bine abun andauki maza sai kuma aka dauki mata to Insuka qara zama suza aqara dauka shiyasa da aka dawo maqabarta mlm sule yagaba wanda yabiyo su saiyaja iro cikin gida yafaramai nasiha domin yaga yafara yadda da abinda mutane kecewa akanki shin iro ka yarda diyarka yar aljannuce kamar yadda mutane ke fada iro saida yaqara sinkuyar da kai domin jiyake shima kamarya hadi zuciya ya mutu dan rasa matarshi dayayi da mahaifiyarshi kana yafara magana to baffa zata iya kasan cewa haka domin daga yadda mutane sukace ba ataba haifar mai kyantaba duk rugarnan ni kaina yanzu tsoranta nake dan kyanta kanshi abin tsorone ballantana yadda kuma taxa mamma mutane annoba ciki hardani dan nima nayarda annobace aka haifa man kawai yasa kuka *Ansholly* *08136195038* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 12 😘Ansholly😘 Mlm sule zubama iro ido kawai yayi yana kallanshi saida yayi mai isarshi kana yaishiru kana mlm sule yafara mgn iro kaban mamaki dahar dakai ake cema diyar daka haifa annoba kuma wai yar aljannu to inajin jinina ajikin yarka kuma nasan wannan yarinya yarkace domin jini baya qarya da yarka bace da baxanji jininta ajikina ba kawai dai nasan da abinda Allah yabuye akan wannan yarinya hakadai mlm sule yaitaima iro nasiha ta dai dai iliminshi cikin ikon Allah iro yasa duda yayda dake yarshice danda da gaske kallan yar aljannu yake maki nan suka samaki suna hainan dan ba asa maki sunaba kuma yasan yanxu inyace atara mutane asa maki suna ba wanda zai iya zuwa mlm sule ne yace iro ya dauko shanuwa guda cikin shanunshi ukku yanka maki na sunanki dan alqawari yai indai dija ta haihu saniya zai yanka mata dan haka kuda bata da rai bazai fasa wannan al qawarin daya dauka ba saida aka gama yankan shanuwar kana suka kama tunanin waye xai soya mlm sule ne yace iro yaje gida zai bada akawo mashi shi yasamu wadda zaya turo tasuya yana tafiya ahanya yagamu da uwale ita uwale ba yar rugarmu bace rugarsu nagaba datamu uwartace ke aure anan shine tatahu da ita agolanci to uwale tunda taga iro taji tana sanshi amma shi alokacin baya takanta domin dijen shice abun sanshi gaisawa sukai kana taimai gaisuwa yaji dadin gaisuwar da taimai domin tunda akaimai mutuwar ba wanda yaimai gaisuwa wasuma harararshi kawai suke yai mata godiya harzata wuce yatsaida ta dan Allah uwale wani tai mako nakesan kiman to Allah yasa zan iya dama baffane ya yankama hainan shanuwa to narasa wanda zai suya man yancikin koxaki iya taima kaman ki suya man kamin gobe nasamu mai suyaman gangar jikin saida tara zana dataji ance saniya aka yanka maki domin koni aka haihu gidana tumakai nake yankawa dan kinsan fullatani da shaninshi gwara yaga tafadi ta mutu da ace anyankata uwale cikin saurin murya tace ta amince amma saitaje ta gayama innarta bakomi saikin dawo dannasan lokacin har ankawo naman kuda taje tagayama mahaifiyarta bata hanata ba itama dauko gyaletai tabiyo yar tata domin sunada san banza sosai koda yaran da mlm sule ya aiko kawo naman yazo sai iro yace yafa dama mlm sule yasamu mai mashi soyen haka uwale da mahaifiyarta sukaxo suka kama soye bayan angama sallah magarib iro yafadi ansa maki suna hainan ba wanda yace mashi ko uffan hakasu uwale suka gama soyansu suka tafi da alqarin gobema zasu dawo su ida sauran haka kowa yake jininshi bisa akaifa har kika kai sati daya lokacin satin mahaifiyarki daya bata raye kekuma satinki biyu aduniya amma tun bayan baccin dakikai kina sati daya aduniya baki kuma wni baccin ba 😘Ansholly😘 [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 13 😘Ansholly😘 To abinda yasa mutane suka saki jiki shine da sukaga harkinyi wata ukku ba abinda yaqara faruwa yayinda uwale tashi gema iro sosai tunyana shareta har yake yafara kulata domin yadda take kula dake yanxu kuma yafara jin saukin yan rugar dan sun fara rage tsanar da suke mashi shida yarshi haka baffanshi yaje ya neman mashi auran uwale ba asa bikin da nisaba domin uwale ta jima gida dan xata kai shekara 20 dan duk rugarnan ba tsaranta danmu yarinya nada shekara 13 muke aurar da ita ansha biki lfy ankawo uwale gidan mijinta ya yinda kike da wata tara kina tafiyarki ko ina alokacin uwale tadaina kula dake saiki kashinki harya bushe ajikinki bata wanke ba har sai iro yadawo shi zaya wanke maki ranar dazaki ciki shekara daya aranar kikai bacci hankalin iro yatashi dan gani yake kamar abinda yafaru abaya zai kuma faruwa da assuba yatashi yai alwalla yatafi masallaci dan sadda yaje ko liman bai samuba haka yatsaya har liman yazo iro lfy naganka haka cikin tashin hankali bai iya boyewa limanba yafada mashi abinda ke faruwa wanda yaci ace ya boye wannan abun acikin xuciyarshi danda bai fadaba ba wanda xaice dan kincika shekara daya wani bala,i yafada mashi hakadai aka kira sallah bayan angama sallah liman yatashi yafara gayama mutane abinda iro yafada mai kana yace nafada makune dan kusan da zanchan dan kar abar mutane cikin duhu nan akaita surutu kamar ba masallaci akeba wani cayake wallahi inhar tasake tataba mani wani nawa aradun Allah saina bajeta hakadai iro yatashi yatafi gida jikinshi duk ba dadi domin saiyanxu yake dana sanin fadar dayai yana zuwa gida bai daddara ba yaqara fadama uwale kamin tace wani abu taji sallama kobata fadaba tasan qananta ne tafito da sauri Audi lfy nangaka tunda asuba gashi sai kuka kake saida yaqarasa wani kukan kana cikin kuka yace uwale inna ta mutu ihu tasaki wanda saida yasa iro yaji tsoro yafito daki da sauri lfy uwale ita bata masan miyake cewaba dan hanyar dakinshi kawai tai saidai kanantane kefada mai abinda yafaru ihun hainan sukaji amma ko motsawa iro baiyiba dan yana ganin haka uwale kadai zatai tahuce abinda takeji dan shima jiyake kamar yaje yai mata dan banxan duka saida uwale taga kinsuma kana taqyaleki domin duka tai maki bana wasaba kamar tasamu wata abiyarta hakata dakeki ko tausayinki batajiba alokacin data fito lokacin kuma wani yaro yashigo yafa dama iro mutuwar baffanshi dagudu iro yafito daga gidan yai gidan baffanshi ita kuma uwale komawa tai dakin iro tadaukoki suka tafi itada kananta saida sukazo dai dai wannan rafin da kuke ibar ruwa kana tasakeki ciki suka juya suka tafi suka barki sbd tasan dole ki mutu koba kumi ke yarinyace baki iya ruwaba kuma tasan ba mai taimakonki iro yaji mutuwar mahaifinsa wannan lokacin mutum biyar ne yamutu ciki harda dan liman hakadai muka kaisu makwancinsu nikaina abin yafara bani tsoro hakadai nabar abin azuciyata iro yaje yima uwale gaisuwa nan yake gaya mata yayanke shawarar kaiki bakin ruwa yadda aljanun zasu dauki abinsu nan uwale ke fadamai aitun da akai mutuwar taje tasaki arafi bai wani damuba domin shi harga Allah yadauka ke diyar aljannuce haka yai mata sallama yatafi zuciyarshi sawai dan jiyake yarabu dake dagashi har uwalan basu koma gida ba sai bayan da akai sarakar bakwai kana iro yabi yama uwale suka tafi gida uwale natura qofar dakinta tai arba dake kwance kina mata dariya *Ansholly* *08136195038* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 14 😘Ansholly😘 Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin qara nabani mlm wallahi aljana adakina tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa yadda kika saki fitsari daga tsaye bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai tanace wa wallahi mlm aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta sai yashige dakinta dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi har saida nagata nutse kana nabaru rafin shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana yarinya yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba diyata bace aradu diyar aljannuce kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai daga iron har uwalan waje sukai da gudu suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo wa na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni tana shiga haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba yanxu dai mushiga ciki haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta daukeki kana tajuyo takallesu tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki tunanin ko wani yaje yacireta Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma nasanshi da tausayi shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin dana sata mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci waya budema audi dakin uwale maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga tunanin daya tafi Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar innarki uwale kinga acan ba wanda ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida uwale tai jim kana tafara magana tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka haifeni taya xakice basu sanni ba aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba tunda ankusa haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan dama surutu gareta Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji dadi sosai dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi yaje yai sallah su kuma Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan sallah bata damesu ba yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai masu salama tatafi domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin bulala da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi mlm iro Aljanaka haifa kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah xanyi mai yawa *Ansholly* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 18 sadaukarwa ga dukkan masoyan bakar izaya da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔 😘Ansholly😘 saida taje dai dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu zasiyi ba barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake mata sosai ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga hainan tazo tafa dama uwale dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida suka daka kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga ko lfy kar ace yar mutane ta mutu *Ansholly* *08136195038* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 19 😘Ansholly😘 keniba inda xani inma tamutu anragema kasa nauyi haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba saidai ke kifita amma ni ba inda xani koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema saita ba yalwa tausayi har xataje tabata ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar shekara daya amma har yanxu duk shekara saita gayama jikinta danji take tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani hainan sosai gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar andade mata baki uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale tai sauri tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga dakin harta gama wanke fuskar amma ido yaki budewa mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo baya ubanwa yace ki ibarman ruwa shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai mgn uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi hakane kuma toko aqara mata wanine kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala tasashi yaqi fitowa wanda yasa makwabtansu shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo bata wuceta qoki ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo muma mudan dana tamu kunga gara itama tafaraji kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina qyaleta wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k da hakadai sukaita magannunsu ita kuma wace ake maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake tamkar gabanta zai zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi saida duk suka gama magan ganunsu kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar hutu domin haka nayanke shawarar ko wace daga cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta hainance xata riqayi mata shi kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan dawar tuwo inkuma fura kikeso harda dakanta kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata daga cikin suce tafara magana dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi kiman aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai wannan tace batai sharaba hakadai sukaitayi wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata gani sosai gashi yai ja haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana yaranta samari subiyu tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi haryanxu idanta bai dayaye ba gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda tajin zafi amma haka taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha domin yawancin rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan gandune haka tazauna tafara wanke wanken data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo alwala tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan mitake cewa ba 😘Ansholly😘 08136195038 [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 14 😘Ansholly😘 Da gudu uwale tafito daga dakin tare da fasa wata irin qara nabani mlm wallahi aljana adakina tanata kerma wanda har fitsari tasaki batare da tasani ba Iro da sauri yafito daga cikin dakinshi lfy uwale kijifa yadda kika saki fitsari daga tsaye bata masan miyake cewaba dakinta kawai take nunamai tanace wa wallahi mlm aljanace cikin dakinnan da dai yaga bata cikin hankalinta sai yashige dakinta dasauri yajawo qofar dakin yace uwale kikace kin yadda hainan rafi amma miyasa naganta ada kinki cikin rawar murya uwale tace wallahi mlm nakaita rafi har saida nagata nutse kana nabaru rafin shi kanshi qafafuwanshi karma suke dan ya tsora yana tunanin ko uwale bata kaiki rafiba yaci ace kin mutu Koda baki mutuba kinji gata domin ko babbane aka bari da yunwa natsayin sati daya dole yajigata ballantana yarinya yajuyo yakalli uwale yace uwale aradun Allah hainan ba diyata bace aradu diyar aljannuce kamin uwale tai wata magana kika bude kofa kika fito ai daga iron har uwalan waje sukai da gudu suna naiman taimako karo sukaci da yalwa qawar uwale tace lfy mlm iro daga kai har uwalan naganku haka kedai bari yalwa lokacin da kikazo man gaisuwa bana fada maki najefa hainan rafiba to wai yanxu muna dawo wa na isketa ada kina itama tadan razana amma dayake yar duniyace saita nuna bata tsorata ba dan ita har burni tana shiga haba mlm iro karkaban kunya mana kamarba namiji ba yanxu dai mushiga ciki haka suka bita suka koma ciki amma atsorace suke haryanxu tsaye take inda suka barta yalwa taje ta daukeki kana tajuyo takallesu tace uwale nasan da gaske kinsa hainan arafi amma baki tunanin ko wani yaje yacireta Sadda zaki sata ke dawa kikaje nida audi kanena kuma nasanshi da tausayi shima ne yaje yacirota dan shika daine yaga lokacin dana sata mlm iro shiru kawai yai dominshi bai yadda ba in ance audine yaci rota to wake kawo mata abincin daza taci waya budema audi dakin uwale maganar dayaji yalwa nayi ita tadawo dashi daga tunanin daya tafi Mizai hana mudau hainan mukaita chan kusa da rigar innarki uwale kinga acan ba wanda ya sanmu bare mu ajeta wani ya biyomu da ita saida uwale tai jim kana tafara magana tace yalwa shawarki tayi amma karki mantafa chan aka haifeni taya xakice basu sanni ba aibacane mutafi tare dakeba tare da mlm iro zamu tafi to hakanma yayi yanxu kuimaxa kutafi kamin ai magriba tunda ankusa haka suka fito suka tafi saida suka kusan xuwa rugarsu uwale kana suka ajeki amma saida sukaga ba kowa kana sai ana sallah isha,e kana suka dawo duk wanda yagansu ya tambayesu daga ina suke sai yalwa tafada masu dan dama surutu gareta Aikin santa ko kai kawai tadaga domin kuka kawai take kana yaci gaba haka suka dawo ma da uwale albishir taji dadi sosai dan tana ganin sunrabu dake kenan iro tashiyai yatafi yaje yai sallah su kuma Suka aza zancen duniya dan daga yalwar har uwalan sallah bata damesu ba yalwa batabar gidanba saida dare yayi sosai kana tai masu salama tatafi domin mijinta yajima da mutuwa gashi batada ya tunda asussuba mlm iro yaji bugun qofar gida da sauri shida uwale suka fito dan bugun bana wasa bane suna budewa sukaga yalwa tsaye duk jikinta shatin bulala da sauri uwale tace lfy yalwa naga jikinki duk shatin bulala saida yalwa ta qara fashewa da kuka tace wallahi mlm iro Aljanaka haifa kuyi haquri fans am busy wallahi amma next insha Allah xanyi mai yawa *Ansholly* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 18 sadaukarwa ga dukkan masoyan bakar izaya da wayanda nasani dama wayanda ban saniba ngd da kaunarku gareni nima ina kaunarku💔💔 😘Ansholly😘 saida taje dai dai gidan kana tatuna da abinda uwale tace mata samun wuritai taxauna tacigaba da kuka in qaiqayin yataso ta cigaba da soshe soshe tamkar mahaukaciya tana nan zaune har akafa kiran sallah la asar tashitai da sauri ta dauki rabbiyar qwaryata tashige gida domin tasan zamanta wani laifi zaiqara jamata uwale ta iske da yalwa sunata lbr koda suka ganta shiru sukai tazo kusa da uwale taduqa dan Allah inna kiyi haquri kiman aikin gafara wallahi inna bada gangan nazu barda nonon ba uwale fadada fuskarta taida fara,a wace tunda hainan tatashi bata taba ganin tamata koda murmushi ba amma yau harda dariya uwale ke mata tace tashi tsaye ya'ta hainan aike ya'tace kuma yau kinci darajar albishirin da qawata yalwa taxoman dashi daga gurin bokanya cewa inada ciki wata ukku kuma namiji xan haifa dan haka kinkusa samun Kane tashi ga ruwa chan naxuba maki kiyi wanka ake yanzu ya'tace cikin jin dadi hainan tatashi tacire kayanta tadauki ruwan tashiga bayan daki tana murna itama takusa samun qane taringa wasa dashi yayinda uwale takalli yalwa sukasa dariya uwale tace aradu yalwa kinfini sanin cuta toba doleba kingafa ni ina zuwa burni dole nafiki dubara da wayau dan baxan taba manta dukan da yarinyarnan taiman ba haryanzu sawun nanan bai bajeba kamin uwale tace wani abu sukaji ihun hainan suduka ba wanda yatashi inma baccin dariyar da suka saki da gudu tafito idanta rumtse ga hannunta agabanta ihu take tamkar ana zare mata rai idona inna zai cire inna zai fado yalwa tace ke uwale mi sauri miyi mata gudan kamin mutane sushigo duk daba hanamu zasiyi ba barkono suka dauko da kakke wanda suka daka bakomi ciki zallarshi ne uwalece tadakama Hainan tsawa dan ubanki kima mutane shiru wani ihun tasaki domin bazata iyayin shurinda suka buqaci tayiba inna idona zaicire yalwace tace to kwanta acire maki inajin barkonone yafada maki to tace qasa tai takwanta uwalece tace to miya sami gabanki naga kin dafe wurin cikin kuka tace inna shima zafi yakeman to saki mugani sai awanke maki ba wani musu tasake domin zafi yake mata sosai ga qaiqayin dayake mata wata irin axaba taji tashigeta ihu zata saki yalwa taimaza tatoshe mata bakinta ihun yaqi fitowa saida sukaga tana daniyar shedewa kana yalwa tasakar mata baki sukai dakin uwale tafawa sukai uwale bance kikwaba bafa canai kawai kisa mata hakanan yo ganine inban kwaba ba baxai shiga sosaiba kai uwale aradu kinfini iya cuta yanxu duka barkonon kikasa mata awajan fitsari uwale dariya tai towa yakawo wannan shawarar inajin keci shiru yalwa tayi domin tasan bata da gaskiya dan ita taga hainan tazo tafa dama uwale dan sadda zata taho tagayama uwale albishirin da bokanya taimata na uwale nada ciki taga hainan tasaki qwaryar nonan ita kuma hainan din bata gantaba tana xowa tagayama uwale kana tabata shawarar intanada borkono takawo adakashi hakanan bakomi ciki saida suka daka kana suka samu ruwa suka jiqashi kamin ajiqa yalwa ta ibi wani taraqe saida suka tabbatar yajiqa kana yalwa taceshi tacema uwale intazo karki nuna mata kinji xafin abinda tayi maki kiyimata mgn mai dadi yanda ko kince taje tai wanka bazata kawo komi aranta ba kinga zata saki jiki tayi wanka yadda yakamata kinga zai shigeta tako ina koya kikace hakane kuma kinsan Allah yalwa natsani wannan yarinyar kodan kyanta yalwa tace ke uwale naji hainan tayi shiru mufita muga ko lfy kar ace yar mutane ta mutu *Ansholly* *08136195038* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 19 😘Ansholly😘 keniba inda xani

Chapter 2 of 11