Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
nasani nima nahana yakusance ki domin yana dauke da aids ke kuma kina ganin kobaki maiba shiyasa bayasan kusantarki to kirabu dashi ga bikin nafi zan hadaki da wanda yafishi yanxu bazan baki komi ba sai lokacin ke kuma nafi wannan karin aljani dan kundalo jarirai yakeso guda biyu domin aikin yanada wahala kinga haryan xu yakasa shiga jikin haisham harya dauki hanyar kaduna saukima ba ajirgi yatafi ba amotane nafi bata damuba jin boka yabukace jinin yara awajan domin dama tasaba duk sadda tazo saita bada jini shiyasa ake mata aiki mai kyau abinda yasama gabanta yafadi jin abinda boka yace mata wai har yanxu dan kundalo baishiga jikin haisham ba dariya boka yasa chan kuma ya daure fuskar tamkar gunki karkiji komi kamin ya isa nasan saiya mantar dashi wata uwar tsawa yadaka kutashi kufice man dagani da sauri sukayo waje kayanda suka tube suka dauka sukasa dominshi aqa idarshi ba ashigar mai fada koda da dankwali ne suna fitowa daga dajin sadi tasauke wata uwar ajiyar zuciya wai qawata boka yatai makeni ke inba danshi ba dayanxu nazama lbr kedai bari sadi shiyasa nakejin maganar bokan nan domin da bazarshi nake rawa ke inba danshi ba da tuni bashir dinda nake taqama dashi yaguje ni nifa koda cewa yayi nacigaba da bauta mashi to wallahi xanyi wa ixubillah Allah kakaremu da zuciyoyin mu fadawa halaka motarta tatada suka qara gaba haisham yana cikin mota dagashi sai PA dinshi sai drive sauran motocin cike suke da sojoji sai jiniya suke saki cikin motarshi kuma karatun alqur'anine ketashi kira arar sudas domin yasaba duk sadda zaiyi tafiya indai amotane to kira aceke tashi to shiyasa aljani dan kundalo yakasa shiga wurin amma dayake shi shedani ne saida yashiga duk yadda jikinshi ke konewa amma yahaqura haisham ne yatashi da sauri kai kukashe wannan karatun akwai wani pilat nawa koki samanshi daga PA dinshi har drive saida suka dago suka kalleshi *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 42_43 *Aunty ta baxan gaji dayi maki godiya ba nagode sosai Allah yabar zuminci* su mlm iro sun galabaita iya galabaita amma hainan ko ajikinta dariyarta kawai take gashi koda mutum yasuma bawai zata qyaleshi bane saisunji inama basu sumaba haka taita dukansu Abu tun bakwai na safe har akai kiran sallah magariba kana taqyalesu suduka basusan inda kansu yakeba itama sulalewa tayi akasa sume yayinda cikin rugar kowa yake mamakin ardo dan bainuna wata damuwa ba nanfa yan gulma suka fara kawo mashi gulmar cewa yaqori mlm iro daga cikin rugar tunda har abin yaxo kanshi taka masu birki yayi yace bazai koresuba shiya dauki kaddara yasan kuma Allan daya bashi yusif shiya amshe shi baxai xama daga cikin jahilan mutane ba ya yinda mutane dayawa bahaka suka soba sunso aima mlm iro korar kare tuntini ammashi ardon yaqi to yanxu zasusa tunda abin yatabashi zai dauwani mataki domin da suna ganin Dan abin vaixo kanshi bane shiyasa yaqi daukar wani mataki juyawa sukai kowa yakama gabanshi dan sunsan koda zasu kwana awurin suna cemashi yakori iro bazai yiba duk cikin yan uwan su lawai ba Wanda yaqara tunaninsu saida akai kiran sallah kana matar lawai tatuna cewa tundazu daya fita xuwa gidan mlm iro baidawo ba da sauri tayi hanyar soro tana tunanin ya akaima bata tuna dashiba sai yanxu tana fita takira wan mijinta tafada mashi abinda yafaru dawowa yayi yafa dama sauran mutanan dake wurin abinda ke faruwa kowa sai yanzu yake tunanin ya akai suka manta da lawai bayan shiya dace yarife danshi wanine yafara magana dazufa naga audu yake ceman gidan iro xaixo dan matarshi ta mutu shikuma bazai yarda ba dole saiya dauki mataki amma abun mamaki har yanxu ban qara ganinshi ba kuma koda mukaje maqabarta rife matarshi banda shi mukaje wan lawai ne yayi magana yanxu dai mutashi mije miyi sallah inmun gama saimu shiga gidan iron muga lafiya ke kuma kikoma cikin gidan harmu dawo to kawai tace mashi su sukai hanyar masallaci itakuma takoma cikin gidan tana shiga yan uwan lawai mata suka kama tambayarta wai ina yake nan tagaya masu komi yafaru shiru sukai ba Wanda yaqara magana koda aka gama sallah wan lawai tashi yayi yafa dama mutane abinda yake faruwa nanfa kowa yafara cewa shima baiga dan uwanshi liman ne yace sutashi suje gidan iron sugani ba wanda yayi musu haka suka fito suka kama hanya suna isa qofar gidan suka iske mata cike da qofar ba wanda yai masu magana cikinsu liman domin sunsan matan wa inda ke cikin gidan mlm iro ne sai kuma yan uwansu shegewa sukai cikin gidan amma asoro sukaci karo da gawar auwalu wanda yafito yabarsu mlm iro ihu matarshi tasaka shikenan ankashe man miji aradun Allah baxan yarda ba arado nima saina kasheta ba wanda yatan kamata domin kowa zuciyarshi iya wuya take dan suna tinanin dukta kashesu suna shiga cikin gidan suka iskesu yashe kasa wanda saika qura ido sosai kana kagane suna nunfashi ya yinda hainan take chan gefe ayashe amma shigowar mutane yasata tashi zaune cikin firgita kamin ta tabbatar da wani yanayi take ciki matar auwalu tashigo tamkar kububuwa tayi kan hainan amma kamin taqarasa akai wani irin juyi da ita aka bugata kasa wani irin ihu tayi wanda gadukkan alamu tasamu tija qafa da hannu kowa yaji tausayinta yayinda hainan kanta yake duqe tsakanun cinyoyin tana jiran taji duka amma mai makon haka saitaji ihu da sauri tadago kanta wacce tagani ayashe kasace tayi mamaki ita data taho dukanta to ya akai hakan yafaru wurinsu lawai sukayi matarshi da sauri tayi kan mijinta yadda taganshi yasa hankalinta tashi domin duk jikinshi jini yake fitarwa cikin sauri take mgn mlm waye yaimaka wannan aikin aradun Allah kowa nene baxan barshi ba domin ita har azuciyarta batai tunanin hainan xata iya yimasu haka ba daqyal lawai yadago dan duk cikinsu ba wanda yakaishi shan wahala cikin jin jiki yafara mgn Abu ba ruwanki dakowa yayi mana wannan dukan nidai kawai ko daukeni kokaini gida tun daxo damiketa ihun neman tai mako bako taima kamana ba sai yanxu wani tari yataho mashi wanda yahanashi karasa mgnr dayake daukar kowa akai aka kaishi gidanshi yayinda aka bar yalwa nan gidan uwale amma suduka saida akai masu gyaran tijar dasuka ji mlm iro ne kawai yaji ahannu amma uwale da yalwa duka aqafa sukaji indama uwale taji dadi cikinta bai xubeba *wannan nakune masoya bakar ixaya nagode da irin kulawar dakuke bani kuma alhamdulillah naji sauqi yanzu zakujini akan lokaci insha Allah* Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 44_45 *hadixa nanette wannan pagen nakine tabbas ina yaba maki akan qoqarin dakike* 😘ANSHOLLY😘 ba wanda yayi mashi musu acikinsu dan sunsan baya san musu amma abun yabasu mamaki sunsan ogan nasu bayaso asa mashi waqa amota amma yau da kanshi yace asa kidane yacika motar ba afi mnt5 haisham yace su juya sukoma abuja ba wanda yai magana domin sunga kwanan nan ogan nasu wani fada yakeji aban garan aljani kundalo kowa duk jikinshi yaqone yaji haushin abun amma yana tuna jinin daxa abashi yayi wata irin dariya yabace bat dan yasan yagama aikinshi nafi koda suka shiga cikin garin abuja kai tsaye asibitin su Dr bashir suka wuce domin tasan bata dawata matsala zai saman mata jarirran office dinshi tashiga dan duk hospital din sun dauka ita din kanwarshi ce kamar yadda yafada masu xama tayi agudan sit din tafara bashi lbrn yadda sukai da boka koda yaji ta ambaci jarirran da boka yace takawo kodar baiji ba baccinma hannun daya bata suka tafa dayake tabar sadi cikin mota karkiji komi dan yau anzo asa a domin akwai kusan mace samada goma adakin haihuwa kinga dan jarirrai biyu sun mutu aiba wani abu bane kamin nafi tace wani abu aljani dan kundalo yabai yana amma fuskarshi amurtuk duk da asufar mutum yazo amma saida sukaga wura ran daya qone basu tsorata da ganinshi ba domin dama inhar xasu bashi jini haka yake masu sunan wace zasu bashi kawai zasu fadamai shikuma yaje ya ida aikinshi da sauri Dr bashir yajawo list din sunayan matan dazasu haihu dan damashi ake kawo mawa sunan mata biyu yafada aljanin yabace yabat yayi dakin haihuwar watace keta ihu ga dukkan alamu haihuwar nagab da zuwa ita Kuma ta gefinta sunan Allah kawai take kira nurse dince taima wace ke ihun mgn domin nurse din musilmace haba baiwar Allah kamar ba musilmaba sai ihu kike dan zaki haihu kiduba takusa dake kiga yadda taketa kiran sunan Allah nasan wallahi koda wani abin cutarwa baxai cutar da wannan baiwar Allah ba domin tana anbatan Allah bakisan ba lokacin haihuwa aljannu nazuwa kusa da mataba inkina wannan ihun tsab zasu shafi yaranki saikiji anata cewa cuta takama man da tunda na haifeshi kuma kece sila kamin nurse takai karshen maganarta takuma fasa wani ihun wanda yai dai dai dafa dowar kanda kamin dan yayi kuka tuni aljani dankundalo yatsotse mashi jini yakoma wurin wace taketa ambatan Allah ganin dayai xata ida konashi yasashi bar mata wurin yaje wurin wata itama irin wace tahaihuce ihu kawai takeyi itama tana haihuwa yana zoqe jinin babyn yabace nanfa idanuwan sauran suka raina fata dansunga gaskiyar nurse tafito gashi su biyu dasuketa ihu cikin dakin duk sunyi asarar baby dinsu nanfa sauran suka kama kiran Allah nafi natashi xata tafi wayar Dr bashir takama ringing da sauri yadauka tare dayima nafi alamar tatsaya morning sir morning Dr ina ina fatan kana office yes sir to nanda mnt30 kafito bakin get xaka rakani gidansu yarinyar dakace ok sir rungume juna shida nafi sukai kana tafita daga office din da gudu domin taje tashirya kamin su iso shima Dr bashir bakin get din yafito yatsaya baifi mnt25 da tsayuwa ba saigasu sun iso mota guda yabude yashiga wace ke gaba domin motar haisham itace sukasa tsakiya kwatance yaitaima drivan har suka iso da sauri yafito daga cikin motar tare dacema haisham yafitosu shiga cikin gidan saida yakusan daqiqa goma kana yafara mgn inbaka da hankali bashir ni inada shi taya zakace nashiga cikin gidan mutane batareda kanemi ixininsu ba sry sir namanta banfada maba gidana ne yarinyar take dan kanwar mata tace kuma tunda kace zakuzo nakira waya nafada masu saida yakwashe kusan mnt20 kana yafito cikin isa da izza wanda kallo daya zakaimai kasan nairata zauna anan haisham kenan ga kudi ga kyau shiyasa yammata da yawa ke kawo mashi cafka shikuma baya tatasu dakin baqi Dr bashir yabude mashi ya yinda sojoji suka ciki qofar dan daga bakin get xaka san gidan akwai babban mutum aciki wanda Nigeria take jidashi nafi kuma anachan ana birsine jiki da abinda boka yabata wata qatuwar hijabce ta dauko tasaka ya yinda sadi tai shigar alfarma wace tafito tamkar matar auran dan dama tagirmi nafi da shekara 2 shiyasa dr bashir yace kanwar matarshice dan inhar yace kanwarshi ce to bada jimawa baza,a gano shi shiga palon yayi nafi taso mutafi gashichan apalon baki yana jiranmu to yanxu yayana ya zanyi da kwallin da boka yabani kisa yanxu sai sadi taimaki jagora har ashiga Palon dan inkince saikinje chan xakisa to bazai sanyuba dan sojoji suncika gidan gabaki daya sawatayi saita maida kanta cikin hijabin tamkar amarya sadi tariqe mata hannu har palon tunda suka doso palon gaban haisham ke faduwa amma yadake ganin dayai sunshigo cikin dakin yasashi dai daita natsuwarshi kallansu kawai yake ya yinda sadi taje taima nafi wurin zama itama tasamu wuri tazauna nan suka fara gaisawa shida sadi duk atunaninshi itace ganin tatashi tace to bari nashiga daga ciki kamin akawo maka abun motsa baki taran nunfashinta yayi no am full wallahi nagode to kawai tace tafice warta shikuma yafada tunani yanxu dama Dr makauniyace yasamo mashi amma bashir yagama dashi maganar nafice tadawo dashi daga tunanin daya tafi ina wuni yaji tace mashi domin 12 tayi lfy kawai yace mata kana yaqura mata ido cikin hijab din taga yana kallanta da sauri taja hijab din baya ido 2 sukai jiyai kamar wani abu yadakar mai xuciya da sauri yadafe wurin *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 46_47 😘Ansholly😘 *wannan page nakine aunty mamie Allah yabar xuminci* *rugar jalo bayan shekara biyu* abubuwa dayawa sunfaru ciki harda haihuwar uwale tahaifi namijin data keso hainan har yanxu bautar datake bata daina ba saida taji saukin wani abun dan yanxu uwale tadaina dukanta haka yan rugar domin suna tsoranta yanxu dukda ba ba adaina asarar rayukanba duk shekarar daxatai amma bamai iya dukanta saidai zagi ita kanta tanajin dadin hakan dukda batasan miyasa suka daina dukanta dinba ya yinda sarkin rugar ardo ko fuska baichan xamata ba domin yadauki kaddara kuma cikin ikon Allah har yazuwa yanzu bai qara wata asaraba mlm iro kam yanxu qiyayya hainan ce lifke cikin xuciyarshi dan tunda taimai wannan dukan qiyayyata taqara habbaka saikuma gashi uwale tahaifa mai namiji wanda yaci sunan baffanshi so yake nuna mashi sosai saidai hainan tai tsaye tana kallansu danji take inama itace sule wanda suke cema mai kudi dan haka uwale tace adunga kiranshi domin tace saiya zama mai kudin rugar kana shine namiji tasan shinexai taimaka ma rugar ba hainan ba yalwa da uwale anshirya amma saida uwale tasha fama kamin yalwa tayarda sudawo da amintarsu shima saida tasama uwale sharadin saidai tariqa zuwa gidanta amma ita tagama zuwa gidan uwale kaji yalwa da tsoro saikace London girl lol yaune bokanya takira su uwale akan maganar hainan zaune suke gaban bokanya bayan sungama kirarata kana suka dakata bushewa tayi da dariya kana tamaida fuskar tahade tamkar bata tabayin dariya ba kana tafara magana cikin aman murya bokanya natare daku batattu nayi binkice hanya dayace xa,a iya kashe hainan to amma tanada wahala amma inxaku iya bata dawata wahala cikin rawar jiki uwale tace wace hanya ce bokanya aradu komine ne zanyi indai har wan tsinanniyar yarinyar xata bar duniyar dariya bokanya tasa kana tadaure fuska zaki kawo shanu guda goma maza biyar mata biyar sai rakuma guda hudu mata biyu maza biyu uwale da sauri tadafe kirjinta dan tsabar firgice to itadai tasanko kanta zata saida bazata kai kudin sayan wa innan abubuwan ba ita wallahi ta haqura duk qiyayyar datakema hainan gwara tahaqura domin inhar tace to tasan zata shiga tsaka mai wuyane gashi bokanya batada mutinci indai har tace abu kumaka amsa to baka isa kadawo daga baya kace baka samu abunba amma kuma data tuno yadda tatsani hainan gashi bokanya tace saita zamamma rugartasu abin alfahari saitaji wani qwarin zuciya yashigeta da Sauri tamaida hankalinta wurin bokanyar zakice ina zaki samu shanun da rakumman to mijin innarki nafarko ya mutu kuma kinsan bashi da da kodaya gashi yabar tarin dukiya jibine za airaban gadanshi wanda yan uwanshine xasu raba wani kullin magane ne tamiko mata kisamu rushin wuta kisa wannan maganin kiturara kifara yau saiki gobe da jibi kinga sau ukku kenan to saiki tunkari rugarku tanda asuba yadda zaki isada wuri dan da antaso masalci zasuyi raban kina zuwa karkije ko ina inba gidan mijin innarkin ba kuma duk wanda yaimaki magna karki amsa domin inkika amsa aikinki yalalace da kinshiga duk wanda kika iske kicemasu gadan mahaifinki. kikazo amsa nantake zasu baki batare dasun maki wani musuba kuma abinda nayanke maki dai dai zasu baki basu kara maki koda daya ba kutashi kutafi inkika dawo zan fada maku komiza ai dasu *kuyi haquri da wannan promise gobe insha Allah xan maku mai yawa sadaukarwa ga Mira danfodia* 😘Ansholly😉 😭BAKAR IZAYA😭 50-51 😘Ansholly😘 *wannan page nakune ansholly fans2* rugar jalo bayan kwana biyu uwale tagama aikin da bokanya tasata tun daddare tatambayi mlm iro cewa xataje rugarsu bai hana taba shiyasa tatashi tunda asuba tafara shiri goya mai kudi tayi kan baya takama hanyar rugarsu tana ganin tafita tatashi tayi hanyar madafi dan rabanta da abincin yau sati biyu kenan dan har wani duhu take gani acikin idanuwan ta gashi duk wa inda uwale tace tarika yima aiki suma kamar uwalan suke basuda tausayi tuwa tazubo yanada yawa sosai gashi yayi wani irin sanyi dan yanxu lokacin sanyi suke amma bata damu da sanyin dayiba haka taketa turashi saida taji taqoshi kana tatashi ruwa tasha kana tadauki buta tayi alwala tana gama sallar daba tasan mitake cewaba takama shara dan mlm iro yana masallaci uwale nashiga rugarsu bata zarce ko inaba sai gidan wanda aka kira mahaifinta lokacin anfito daga masallaci duk yan uwanshi suna zaune za araba gadan aba kowa hakkinshi kamar yadda addini yatsara ganin mutum sukai tsaye bako sallama kowa yadago yana kallanta lfy mlm kikazo kikai mana tsaye aka kindai san baki da gadan mamacin nan kowa kuma yasani dan haka kama hanya kikoma inda kika fito A,a illiya baza ai hakaba ke uwale miyaka woki nan uwale datun dazo take tsaye tamkar damisi dan maganganin illiya sunbata mata rai badan bokanya tace kartai wata magana ba bayan taraban gado to aradu da maikwatar illiya sai Allah illiyan ne yakara magn waibake akema mgnb banxar mata kawai inhar kinsan baki da abincewa ubanmi kikazo yimana nan aradu koki wuce konazo natatta kaki cikin isa uwale tai mgn gadona nazo amsa tsit kaji kowa yayi illiya yanaso yayi mata mgn amma yakasa samun wuritai tazauna sai wani cika take tana batsewa haka sunaji suna gani sukaba uwale dukiyar gaba daya dan ba abunda tarage masu inba raqumi daya ba kuma kosuce mata basu yarda ba wanda duk sbd dukiyar suka kashe yayan nasu amma gawata arana tsaka tazo tatafi da ita sunajin gidan nan kawai suka qaru dashi sai raqumi daya kallan illiya tayi tashi muje karakani wajan da shanin suke ba musu yatashi yabita yana gaba tana biye dashi har sukaje wurin tsaye yayi yanama uwale kallan tsana domin shima yaci buri akan wa innan shanun to mlm sai akara gaba ko jinjina kanshi yayi kana yafice daga wurin domin wani kuka yaji yataho mashi tana dukawa xata fara kwancewa taji mgnr bokanya wanda yasata zabura dan tsanin tsoro saura kadan tasaki goyan dake kan bayanta karkiji tsoro nice bokanya ina tare dake tun tahowarki kibarsu anan zamu dauki abunmu ke kingama aikinki to uwale tace cikin qermar jiki dan har fitsari tasaki ficewa tayi daga wurin da sauri bata tsaya ko inaba hanyar rugarsu tayi gidan yalwa tashiga taci Sa,a tana nan sauke goyan mai kudi tayi buta tadauka tayi bayi da gudu chan saigata tafito yalwa yau naji tsoro aradu bantaba jin tsoro hakaba sai ranar danaga Hainan cikin dakina baccin nasan naya data rafi sai kuma yau ya akaine uwale har kinje rugar taku kindawo ko biyoki sukai yan rugar taku ke yalwa duk wannan mai saukine to miyafaru wai ina cikin kwance shanin dana samu kawai sainaji mgnr bokanya nan dai tagaya mata yadda sukai da bokanya ke uwale ashe abin bokanya harya kai haka kedai bari shiyasafa bana wasa da al amarinta yanxu dai tashi mutafi wurinta muji mizatace uwale da yalwa zube gaban bokanya bayan sungama kirarata dan yau har kirarin dabasu taba yimataba sunyi mata kallansu tayi daya bayan daya kana tafara mgn aljanin daxai maki aiki akan kisan hainan shine akaba dukka shanun da raqumma kubashi nanda wata bakwai xai baki mgnin da zaki zuba mata abinci tanaci ko sharawa bazatai ba zata mutu cikin firgici uwale tadago kanta bokanya wata bakwai yayi yawa nida nakeso yanzu dana koma gidata mutu tsawarda bokanya tayice yasa dan uwale firgita yasa kuka Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 48_49 😘Ansholly😘 *wannan pagen sadaukarwace ga dukkan masoya bakar ixaya ngd d kaunard kuke nunama littafina* *garin abuja* hannu yasa yadafe zuciyarshi danjiyai tana wani irin bugu amma yana ganin tamkar arba dayi da abinda yaji nantake yanaso ne domin yana ganin tunda yake baitaba san wataba sama dawannan baiwar Allah wace ko sunanta baisani ba nafi tasowa tayi daga wurin datake zaune dan tanasan yaji kamshin turaran da boka yabata sosai taba kafadarshi tayi firgigit yadawo daga tunanin daya tafi ido takashe mai yadai my haisham kodai ban makaba ne haisham da tunda yashaqi kamshin Nafi ya ida birkicewa yafara magna cikin voice dinshi mai saka yan mata surude irinsu halima Lol tunda nake bantaba samun macen danaji tashiga zuciyata irinki inajinma yanxu dana fita daga nan kd zani dan inaso ayi auran nan cikin kankanin lokaci dan baxan iya jure rashinkiba akusa dani dadin danafi taji Allah kadai yasani dan jitai tamkar tazuba ruwa akasa tasha amma tayi alkawari da haisham yatafi zata hada wani qwarya qwaryar party kallanta haisham yayi yaga tatafi tunani tabata yayi lfy naganki cikin tunani murmushi taimai kana tafara mgn ina tunanin Sa ar da Allah yabani nasamun qwarxan namiji irinka haisham ina sanka tunda naganka naji narasa sukuni harsai yau daka firta man kallamar so kallanta yayi cikin murmushin shi dama kintaba sanina ne baby sai yanxu tagane katobarar datasoyi girgixa kanta tayi a,a kasan dai inso yana azabar da mutum baima san miyake fitowa daga bakinshi ba fira sukaci gaba dayi tamkar sunkai shekara yayinda haisham ma yamanta yana dauke da wata cuta mai suna aids yana ganin tamkar yanxu zaifara aure kuma auran saurayi da budurwa saida akayi sallah azahar kana yai shirin miqewa baby nah baqo zaiyi halinsa zantafi badan nagaji dake ba saida i haquri ne domin inda xani danna sameki ne amma dazaki yarda kibini mutafi tare dana tafi dake saidai nasan baxaki iyaba cikin kisisina irintasu ta yan bariki tafara mgn nima haka nakeji my haisham jinake tamkar karmu rabu amma yaxanyi tunda tafiyar taka takasance wacce xamu xama abu dayane saidai kawai naimaka addu,a shafo fuskarta yayi baby kintafar man da xuciyata gabaki dayanta inama ganan gaba amma kinman laifi m kallanshitai alamar firgici afuskarta laifin minai ma my haisham murmushi yayi kwantar da hankalinki baby bawani laifi kikaiman mai yawaba sunanki ne baki fadaman kinaso naje gida dad dina yatambaye ni nakasa fada dakuma garinku kifada man komi sunana nafisa mubiyu ne wajan iyayenmu nida yar uwata sadi mahaifina Allah yaimashi rasuwa shekara goma data gabata wani hawayan muna firci tashare daga fuskarta ayya sry Nafisa Allah yajikan baba amin tace kana tafara mgn sunan qyauyan mu sulaja mahaifina kamin yarasu yanada rifin asirin shi amma tunda ya mutu yan uwanshi suka kwace mana komi yazam mana abincin dazamuci yana gagararmu to lokacin Dr bashir yaje qyauyanmu domin duba asibitin cikin qyauyan ko wa inda aka turo suna aiki yadda yakama to anan yaga yayata yace yanasan ta kamin takara mgn wayar haisham tadauki qara da sauri yadauki wayar assalama alaikum chan dayan bangaran akace wa alaikumussalam dad ina wuni lfy dama cemaka xanyi inbaka samo matarba toni nasamo ma yarinyar mutinci diyar alhaji Ahmad aikasan irin tarbiyar dayake ba yaranshi ko murmushi yayi dad karka damu nasamu wata yarinya mai tarbiya gani nanma wurinta tace nagaida ka duk mgnr dayake idanshi nakan Nafi shima alhaji hamxan fadada fara,arshi yayi to ina amsawa yaushe xakazo gidan dan xaman dakake ba mata yana damuna dad yau ina nan tafe to saikazo kashe wayar yayi yakalli Nafi to nidai xan tafi baby inajin sai gobe xandawo inna dawo xaki idaban lbrn dariya tayi tace saidai muhadu asilaja dan gobe muma zamu tafi dan afada masu dawuri to xanm sameku achan din kiran orderly dinshi yayi da waya kakawo man 2milyan yanxu ok sir ai Nafi mutuwar tsaye tayi 2 milyan to itaxaiba koko tsaye kawai take amma xuciyarta taruga wani wuri zata iyacewa duk karuwancinta bata taba rike koda 1milyan ba amma yau gata harda 2 ba afi 3mnt ba yashigo dauke da kudin ahannunshi amsar jikar haisham yayi gashi baby kiyi manaiji kamin nadawo inkuma bakisan wannan kinfisan kifiddo da kanki to kifada man girgixa Kai tashigayi uwa kadan garu murmushi yayi mata kana yajuya yatafi dan yaga tamkar batasan inda take ba itakuma tayi shirune domin tasan inhar tabude baki to ihu zata saki dan tsananin murna to bataso tabada kantane Ansholly 😭BAKAR IZAYA😭 53_54 😘Ansholly😘 *wannan page nakini Aisha* kd haisham ne xaune shida mahaifiyarshi kasha hanya dan nan dayake baka safe take fadin sunanshi ba murmushi yayi haba hajiya wace hanya ga mutuman da yaxo ajirgi duk da hakanan akwai gajiya yanzu katashi kaje kadan watsa ruwa kana kaci abincin to yace mata dan yanasan hajiyar tashi ganin yadda take tattalinshi tamkar karamin yaro dayazo wurinta jiyake duk wata damuwarshi takau yana shiga bedroom din wani kamshi yadakeshi yasan aikin hajiyarshi ne wani tausayinta yaji tabbas inba uwaba bawanda zaima haka dan yasan ita tagyara dakin dakanta tunda tasan bayasan na house girl cire kayanshi yayi yafada bathroom Nafi tanajin qarar fitar motarsu haisham tabuga wani irin ihu nafarin ciki da gudu Dr bashir suka shigo palon dama suna kusa da wurin dan tunda sukaji alamar haisham yatafi suka fito daga cikin gidan tana ganinsu tarungume Dr bashir yayana mafarkina ya kusa zama gaske kaduba kaga irin kyautar da haisham yayi man alokaci daya to inama ga abu yayi nisa nandai sukaita murna Nafi ce tai mgn aiyau akwai party dan dolene achashe dole kudi suyi kuka sadi taba hannu suka tafa shidai Dr bashir yana xaune yana kallansu yayana yanaga kai shuru ina tunanin wani abune Nafi bai kamata ataba kudin nanba gwara kitashi mubi hanyar kauyanku yanxu dan mugaya gidanku yake kinsan tunda bawani gidan kirki bane ko qyaure babu ballantana yyanxu wannan kudin chan yakamata suyi kuka banan ba kinsan matsayin haisham kodashi baiga aibun gidanba tunda yana sanki wasufa zasu gani yakamata muje mugaya gidan yake kana amma inkinga shawar batayiba shikenan tashi tayi da sauri haba yayana wanama irin shawararka batayiba tabbas kakawo shawara mai amfani kawai tashi muje bawani bata lokaci suka dauki hanya bayan tayi amfani da mgnin da boka yabata muntoci kadanne yakaisu cikin kauyan dan bawani nisa daga cikin gari zuwa kauyan yadda gidan yake haka yake saima kara lalacewar dayayi shiga cikin gidan sukai itada sadi sai wani irin warinne ketashi tamkar ba mutane aciki sadice takalli Nafi anya nafi akwai mutane cikin gidan nan jibafa kiga gidan duk kazanta aini wallahi ko yawo bana iya hadawa Nafi tajuyo zatai mata mgn sbd tadanji haushin abinda sadi tace kamin tace wani abu wata mata tafito daga cikin wani daki wanda yake bara xanar xubewa koda yaushe kuyi haquri yarannan ina sallah ne shiyasa kukajini shiro kushigo maraba banku wani kallan tsana nafi takebin matar dashi wai yanxunan wannan itace mahaifiyarta ya yinda ita kuma taga yan burni sai washe baki take wata yalolowar tabarma tadauko tashim fida masu ga dukkan alamu bata gane kosuwaye ba kallanta Nafi tayi cikin tsana dan tanaganin tabada ita gaban qawarta yadda sadi take bata girma duk da ta girmeta amma tasan yau girman yazube dan taga yadda takema gidan kallan raini wai Abu baki gane niba ne sai wata qerma kike dan haka take kiranta tunda da sauri wadda aka kirada Abu tajuyo danko da cikin bacci taji murya Nafisa dole taganeta tasan yanxuma abinda yasa bata gane taba farin dataga tayi mata baccin tasan diyarta bakace Nafisa kece kika koma haka tamkar baturiya zo kuzauna nabaku ruwa kusha a'a Abu bazamu iya shan ruwa acikin wannan gidanba kidauko hijabinki kizo mutafi gidan kawu kema bazaki kara shigowa ba harsai angyara gidan to kawai tace domin wata irin shakkar nafin taji tanaji koda sukaje gidan kawunta ba wanda yachanxa mata fuska ko yanuna abinda tai bata kyautaba murna ma suke nantake cemasu mgnr auranta ne yataso kana take gaya masu matsayin wanda zata aura karkuso kuga yanda kawu habu kewashe baki shida matansh ita kanta tasan wannan nasarar tata tana daga cikin aikin boka shi kuma Dr bashir yakoma cikin gari dan dauko wa inda xasu fara ginin gidan *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 55_56 😘Ansholly😘 *page nakune duniyar hausa novels* tsawarda bokanya tasace yasa dan uwale kuka wata tsawar takuma dakawa kutashi kuban wuri konasa ya'yan aljannu sutsotse ma yarannan jini da

Chapter 5 of 11