Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
koda mace bacci take to batafa isa sutashe taba saidai kawai taji abu ajikinta tabbas akwai cutarwa mai yawa cikin wanga al amari shin duk isarka kafi annabi ne wanda inyace yabama wancen aljanna shikenan tabadu amma yazauna da matayanshi lfy yayi wasa dasu yayi dariya dasu amma kai banzar bazara wanda shigarka aljannanma baka da tabbas kakasa bawa matarka farin ciki waidan karta raina ka wane irin raine kuma ai raini tariga da tagama raina ka tundaga ranar data ganka gabanta haihuwar uwarka to kaga babu wani girma gwarama kasauko kariqeta zai fiye maka wannan shan kamshin dakake dan jinkirtawa yayi ina iro da sassarfa yaqaraso wajan mlm abukar da hawaye idanshi gani mlm tabbas iro kayi ganganci gangancin dawasu suke dauka bakomi bane sudai kawai insha,awarsu tatasu sukawar da ita kawai babu ruwansu da tsayawa yin wata addu,a wanda daga lokacin dakafara wasa da matarka shaidan zai taho zindir yatsaya maku aka jira yake kawai yaji zakayi addu,a ko a,a inkayi zai qara gaba inkuma bakayi ba to tare dashi zakuyi wa iyazu billah kazami la,anannan Allah shine zai shiga jikin matarka duk baka saniba awannan daran in Allah yabata cikin zakaga yaran yatashi baya kunyar kowa gashi yaita abu tamkar shaidani nan kuma sai mutane sufara mgn karshe iyayan nashi na iya tsanarshi sun manta dasune ummun aba,isin haifar dawannan matsalar kamardai yadda yafaro cikin rugar nan da baiwar Allah Hainan wadda batasan miya faru ba amma daga karshe abun kanta Yakoma hatta ubanda yayi abun gudunta yayi Allah yabamu ikon kiyayewa amin sukace dan kowa jikinshi yayi sanyi dayake da fulatanci yake mgnr kallan hainan yayi wadda ba itabace babanta ne aljani to inaso kafita daga cikin jikin yarinyar nan danba yarka bace yar iro ce kuka yasa amma jinine kefita a idanshi zan fita yace cikin kyarmar murya ta ina zaka fita duk ta inda kace to kafita ta hanci to yace amma mii wata uwar bubuwace tataso tarifewa kowa ido nada qiqika kamin dan lokaci talafa saidai babu Hainan babu dalilinta wata uwar qara haisham yasa dan yanzu ya tabbata yanasan yar matarshi yayinda jijiyoyin kanshi suka fito rada rada alamun ranshi yagama baci yanaji inhar aljanin yafito yanzu babu abinda xai hanasu gafza h maryam kam kuka takeyi sosai mlm abukar zaune yake yakasa tashi tunda yake fidda aljannu bai taba samun matsalaba irin wannan excort din haisham kansu abin yabasu tsoro Ashe lambu lambu yayi danya arce da ita 😘ansholly😘😘😘 😭BAKAR IZAYA😭 190 FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 *this page for mmn ilham kinfi kowa san littafin nan wannan sadaukarwa ce gareki* 😘ANSHOLLY😘 A hamza kam yakasa koda motsi tamkar zaiyi kuka mlm iro kuka kawai yake sai yanzu yake dana sanin abinda yayima tilon diyarshi wadda ashe batada laifi ko kadan shine mai laifin yanzu ace dije zata dawo tabbas taji lbrn abinda yaima gudan jininta saita tsaneshi wata uwar bubuwace tataso tahade wuri daya tamkar suna fada saboda saita dunkule waje daya kana tabude tamkar ana gumurzin yaqi kowa hankalinshi yakoma wurin dagani kasan fada suke tsakaninsu dan dai anfi cutar dayar sunkosan kwashe daqiqa sittin suna gafzawa amma har yanzu dayar bataci sa,ar dayar ba dan guda kawai ake tarwatsawa amma cikin jarimta take hadewa da sauri kallan mutane mlm abukar yayi kowa yasaki ido da baki da hanci yana kallan ikon Allah dan basu taba ganin bubuwa tana fadaba magana yafara cikin qarfin murya bai kamata mutsaya muna kallansu hakaba ga dukkan alamu wadda ake cuta itace zata taimakemu kowa yayi alwala mai la,asar mugayama Allah kukanmu dan babu kyau yin nafila bayan la,asar dasai muyi alwala kowa yakamayi ammafa sunayi suna daga kai wasu har mikewa suke insukaga anyanki wadda mlm abukar yace kila taimakonsu zatai hakadai akagama alwallar kana mlm abukar yaja sallah wadda yana gani duk babu wanda yayi alwala cikinsu dai dai harshi limamin garin suna gama sallah yaimasu addu,oi kana yafara karanta ayutul,kursiyu da flaq d nas yana tofawa asama haisham shima yakamayi A hamza kam yakasayi dan yagaji iya gajiya h Maryam kuma tana gidan ardo tashiga yin sallah basufi daqiqa goma dafara karatun ba dayar taci sa,ar kaima dayar sara wadda tunda suka fara fadan batayi wannan nasarar ba kamin tahada kanta taqara kaimata wata sarar saida ta kaimata sara yafiso goma acikin daqiqa daya wani abu kamar leda yayo qasa wanda daga wadda ke sarar har wadda aka sara sukabiyo ledar nan saidai dukkansu babu wanda yakeso dayan yarigashi zuwa abinda yajamasu tsaiko kenan har ledar takusa zuwa qasa fuskar Hainan haisham yagani tashiye dawani irin gudu wanda baitaba tunanin yanada irinshi ba ya isa wurin wanda yayi dai dai da isowarta qasa asume take daukarta yayi tamkar yar baby zaibar wurin wannan bubuwar yagani tayo wurinshi addu a yakamayi duk wadda taxo bakinshi su mlm abukarma wanda tun rugowar da haisham yayi suka tashi tsaye addu,a suka fara wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat kuyi haquri da wannan bana danjin dadin jikina ne Ansholly 😭BAKAR IZAYA😭 190_195 FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 😘ANSHOLLY😘 wata irin qara bubuwar tasaki lokaci guda tabace bat rikidewa gudar tayi take takoma kyakkyawar mace qarasowa inda haisham yake tayi tashi kakaita chan wurin mlm yayi Mata addu,a yanxu inba haka tunaninta zai jirkice aibata rife bakiba haisham yamiqe yanufi wurinda aka umarceshi gaban mlm abukar ya ajiyeta itama qarasowa tayi tazauna amma duk rabin jikinta yankane addu,a mlm abukar yafara yimata kana yadauko zam zam yayi addu,a yaba haisham kan yabata tasha daqyal yasamu tasha kadan wani ruwa wannan aljanar tamiqo ma haisham anshi kabata tasha saida yayi dagaske kana yasamu tasha tanasha wani bakin abu yaita fitowa daga bakinta tamkar jini gashi har yanzu asume take chan kuma abin yadaina fitowa wani irin ihu tayi wanda gaba1 saida rugar ta amsa wannan aljanar naga tayima haisham mgn cikin sauri wadda sai yanzu naganeta ashe mm sadiyace tadaisha wahala🤔 tashi daga wurin inba hakanan ba da aljanin yafito wurinka zaya koma da sauri haisham yatashi wani baqin hayaqi yafito daga bakinta da gudu dan bawai ahankali yake fitaba sannan gawani ihu hayaqin yanayi alhamdulillah mm sadiya tafada kana tafara mgn nasan bakusan niba ni suna sadiya kuma nice wadda hainan tazauna wurina kamin tatafi birni nan tahau basu lbr kowa yayi mamakin wannan lbrn amma bandasu A hamza tana gamawa tayi shiru abinda imeka yafada mako babu gaskiya aciki kallanta sukayi dan basu gane waye hakan hakan data lorane yasata yimasu bayani dalla dalla ina nufin aljanin dake jikin Hainan kallanta kawai suke amma zuciyarsu ta razana murmushi tayi kunyi mamakin haka ko kallanta tadawo dashi wajan ardo inzaka tuna da gidan mlm amadu kangone wanda suka gada kaka da kakanni amma duk cikinsu babu wanda yayi yin qurin gina wajan dan sunsan akwai fadar sarkin baqaqen aljannu awajan hakadai lokaci yaita taafiya har kangon yadawo wajan mijina dayake ubansu daya d imeka lokacin shi akaba milkin imeka yaji haushi dan shiyaso ya mulki fadar ganin yadda tatsaro dan sun gina fadar iya ginuwa shiyasa sukeji da ita babu yadda imeka vaiyi ba danyaa anshi fadar nan daga hannun yayanshi amma yakasa dan hatsabi bancin shi yafina imeka dahaka dai rayuwar masarautar taita tafiya amma imeka baitaba nasara kan yayanshi ba duk irin surkullan dayake aiko mashi dasu alokacin ne danip sunqn yayan imeka yaganni yakwallafa rai dani ni musilmace babu aure tsakaninmu amma hakayace yaji yagani kuma zai musilinta aina bako lbrn abinda yafaru imeka najin wannan mgn ranar har qwarya qwaryar party yahada dan yasan dole danif yabar mashi sarauta lokqcin da za,abawa imeka sarauta ana saura sati daya danif ya aureni kuma ya musilinta alokacinne kuma imeka yayi tafiyq zuwa birnin sin dan qara habbakar masarautar su kuma achane yahadu da matarshi uwar ya'yanshi haras haras kyakkywa ce dan kyawanta kansa mutum yashqgala da kallanta koda imeka yaganta yaqwallafa rai akanta baiyi wani jinkiriba ya fadama mahaifinta wanda shima sarkine nan take ya bashi ita dan yasan masarautarsu imeka babbar masarautace ga yanzu shine sarkin imeka yaji dadin wannan zuwan nashi ana saura kwana biyu abashi fada yadawo ana nadashi sarki yakoma birnin sin dan shagulgulan biki dan sai sunyi shekara daya suna biki alokacinne kuma mlm amadu yafara ginin kangon nan wanda mutane dayawa sunso su hanashi amma yayi buris baqaqen aljannu sunyi baqin ciki marar musaltuwa dan yayi masu asara dayawa saidai duk abinda yafaru imeka bai saniba kuma babu wanda yafada mai sunyi niyar cutar d mlm amadu amma suka kasa dan duk rugarnan babu mai iliminshi dan duk inda yaje yaga wanda yafishi ilimi saiya zauna yaita tambayar qbinda ke dakyau da wanda Allah bayaso hakadai yayi auranshi yatare cikin koshin lfy shikoma imeka ana gama biki yadau amarya suka shiga yawan zagaye duniya basu dawoba saida tahaifi yara biyu lokacin kuma har ansake mashi masarauta shima mlm amadu anhaifa mashi kyakkyawar yarshi hadiza lokacin da imeka yadawo yayi baqin cikin jin lbrn wai anbige mashi masarauta yayi alqawarin daukar mumunar fansa akan amadu amma koda yaje ya iske yarshi dije tana zama lokacin sai yaji yakasa yima mlm amadu komi dan san dije yaji yayimai dirar miqiya juyowa kawai yayi yakasa yin komi wanda matarshi kanta tayi mamaki data tambayeshi saiyace akwai daukar fansa bayanzu ba hakadai yaita niyar auranta amma saboda mlm amadu yayi mata addu,oin tsare tuntana yarinya ahaka har akai mata aure itada iro 😭BAKAR IZAYA😭 195_200 FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 😘ANSHOLLY😘 to nan yasamu halin auranta dan iro baisan wani addini ba ahaka suke auranta su biyu lokacin da dije tasamu ciki alokacin ne imeka yai alqawarin daukar fansar fadarshi da aka bige mashi dan dama bawai yayi haquri bane duk mutuwar da ake imekane ke shanye masu jini dan duk shekarar da yar dije zatayi to ashekarar yake rama abinda akai mai dan koba komi yana ganin yasaka ma iyalan mlm amadu baqin ciki duk da harda mlm amadu yaso sakamawa saidai Allah bai nufaba ya amshi abunshi dan dagaske bashi yakashe mlm amadu ba amma wutar da akasa cikin gidan malm amadu shiyasa dan yanzu haka dije nanan da ranta da sauri iro yatashi tsaye dijata ke araye ko wata dijar murmushi mm sadiya tayi dijar mlm amadu ke araye ba takaba dan inda dijarkace bazakabar yarta ta tagayyara ba dan hakaba dijan kabace asabule yakoma yazauna cigaba dabada lbrn tayi dayasa wutar saiya dauke dija chan masarau tarshi yakaita baccin yaima matarshi gargadi kan koda wasa karta kuskura tacutar mai da dija kana yabadda mata tunanin ta yanzu haka tana cikin aljannu tana rayuwarta cikin jin dadi dan tama manta da ita wani jinsine bana aljannu ba rayuwarsu kawai suke saidai har yanzu bata qara haihuwa ba kallanta mlm abukar yayi dama zata iya haihu dashine zata iya saidai rabi mutum rabi aljani inkuma tahaifi duka aljani to tun yana ciki suke dauke abinsu girgiza kai mlm abukar yayi to yanzu yaza ai tadawo wurin yan uwanta insha Allahu zata dawo kamin nanda bikin hainan kawai dai addu,arku nake bukata dan itace kawai zata taimaka man insha Allahu zamu tayaki da addu,a amma yanzu daya dauki ita hainan din inazai kaita inji h maryam zai hallaka tane dan yanzu batada wani amfani gareshi tunda anganoshi zaro ido h maryam tayi to yanzu yaza ai nasan dole yadawo gareta murmushi mm sadiya tayi karki damu maryam bazai taba dawo gareta ba dan yanzu haka yama manta da ita kamarya inji A hamza mu aljannu Allah ya,azamana mantuwa dan muna iya hango abu daga nesa daniyar inmunzo zamu cutar dashi amma muna zowa kusa dashi mumance mumarasa mimuka zoyi inhar kaga munje mun dawo wuri to munyi ajiya wurinne wanda ko shekara dari xa,ai muna sane da wurin amma inhar bami ajiyaba muna saurin mantawa hayakin dakaga yafita abakin hainan to ajiyar da emika yayice dan tun randa aka haifeta yayi wannan ajiyar yanzu insha Allahu zata dinga bacci kamar kowa koma tayi bankwana da emika har abada yanzu yaqin dake gabanmu shine naceto dija bara natafi sai wani lokaci kuma inmun hadu godiya sukai mata sosai bat tabace tana bacewa hainan tatashi zaune bakinta dauke da salati kallan kowa tafara daya daya hartazo kan mlm iro gani tayi yana kuka riris tamkar qaramin yaro gurin A hamza taqarasa dad mike faruwane nan naga mutane dayawa katashi muje gida nagaji dazama nan murmushi yayi mata to daughter bari ayi sallah magrib kinga takusa mlm iro najin haka yajawo qafa yazo kusada A hamza dan Allah alhaji kataima kaman kabarman hainan wuriina kamin lokacin auranta yayi dan inaso nanuna mata gatan uba wanda bannuna mataba murmushi A hamza yayi to mlm iro banike auranta ba kuma biki da munkoma gobe xa,acigaba dayinshi amma in haisham din yayarda to gashinan in itama tace zata zauna bazan hanata ba h maryam ko takawo iya wuya dan wani haushin iro taji banda munafinci duk da baisan da yarshi bace sai yanzu dayaji uwarta nada rai kana yasan abar mashi ita to baza abartaba tabude baki zatai mgn kenan hainan tarigata daddy babu inda zanzauna kai zanbi aikaine babana ko gyada mata kai yayi to kaji mlm iro kayi haquri hainan dai bazata zaunaba mlm iro jiyya tamkar anbada mai garwashin wuta azuciyarshi waishi da yarshi amma gabanshi take nuna shiba mahaifinta bane kodayake duk abinda yafaru shine sili matsawa yayi gaban Hainan dan Allah ya'ta kiyafe man abinda nayi maki da sauri hainan tadago kanta danyauce rana tafarko da mlm iro yakirata da yarshi kallanta kowa yake dan yaji mizatace bude bakinta tayi cikin tsoro kana takoma bayan A hamza dakai da inna uwale bazan taba yafe makuba ko zakuci wuta bal bal dankun dakeni sosai nanfa mlm iro yakara riqicewa yana roqon Hainan tayafe mashi amma kallama daya kawai take fada cewar bazata taba yafe masuba kozasuci wuta bal bql abinda keqara tada hankalin mlm iro kenan wutar datake fada ganin haka yasa A hamxa sanya baki kancewa yaqyaleta watarana dakanta zatace tayafe mashi ba haka iro yasoba yaso kamin amaidu mashi dijanshi yawanke kanshi wurin Hainan saidai babu yadda ya iya nan A hamza yaima ardo mgnr yarshi kan yanaso ya aurama Ameen ita cikin farin ciki ardo ya amsa dan yasan hada zuri,a da A hamza abin farin cikine nan suka aje da angama sallah magrib za,adaura aure dan lokacinta yagabato gidan ardo suka shiga h maryam d Hainan wani mutunci Hainan taga suna mata cikin zuciyarta take tunanin kodai basu ganetaba har yanzu dakin uwar matar daza,a aurama Ameen sukashiga wanda dama anan suka sauka saidai mutuncin datake masu yanzu yafi nafarko sharewa kawai sukai sukaci gaba da sallah ana gama sallah aka daura auran Ameenullahi tare da matarshi hasiya akan sadaki dubu hamsin godiya A hamza yayi sosai da wannan mutunci da ardo yayi mashi kqna yanemi alfarmar abashi amarya sutafi da ita dan ahadasu tare da yar uwarta ai masu gyaran jiki ana saura kwana biyu biki zai aiko adauke duk wanda yakesan zuwa haba alhaji babu komi aiyanzu hasiya ikwan koce haka suka tafi cikin mutunci baccin haisham yacika duk wanda suka halacci wajan da kudi kana yace aduba mashi gona babba wadda za,a iya makaranta da ita nanda kwana biyu zai dawo rugar nanfa kowa murna yake tabbas yau gashi sun faracin arzikin wadda suka tsana dama haka rayuwa take .Ansholly 😭BAKAR IZAYA😭 200_205.Ansholly 😭BAKAR IZAYA😭 200_205 wannan page sadaukar wane gareki RABIAT JIBRIL FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 😘ANSHOLLY😘 SAI QARFE TARA SUKA ISO CIKIN GARIN KADUNA KAITSAYE GIDAN MLM ABUKAR SUKA WUCE SAUKESHI SUKAI KANA A HAMZA YAI MASHI GODIYA DAN SAIDA YAYI YAYI DASHI KAN SUJE HOSPITAL DAN ADUBA QURAJAN JIKINSHI WANDA EMIKA YASA MASU AMMA YACE BAZASHIBA YASAN DAYAYI ADDU,A ZASUYI SAUQI HASIYA KO RUNTSE IDANTA BATAIBA DAN WANNAN NE SHIGOWARTA BIRNI TAFARKO KALLE KALLE KAWAI TAKE YAYINDA HAINAN TUNDA AKA SHIGO CIKIN MOTA TAKAMA BACCI WANE IRIN TAUSAYINTA YAKAMASU SHIYASA KODA AKAZO GIDA HAISHAM YADAUKETA YAKAITA HAR DAKIN H MARYAM ITAMA H MARYAM BATA TASHETA BA DUK DATASAN BATAYI SALLAH ISHA BA AMMA TAKASA TASHINTA DAN TANA GANIN INTATASHE TA TAMKAR BATAI MATA ADALCI BA DAN TUNDA TAZO DUNIYA YAUNE KADAI TAYI BACCI WANDA BANA CUTABA HAWAYE TASHARE KANA TATASHI TATAFI PARLOUR WURIN HASIYA HABIBA TAKIRA KAN TAJE TANUNA MA HASIYA YADDA ZATAI AMFANI DA TOILET TAYI WANKA TAYI ALWALA INTAYI SALLAH TAFITO TACI ABINCI AMSAWA HABIBA TAYI CIKIN GIRMAMAWA KANA TAJA HASIYA SUKA NUFI DAKIN DAKE KUSA DANA H MARYAM TANA JINJINA YADDA H MARYAM KEJI DA HAINAN DAN KODA YAN UWANTA NE SUKAZO DAKIN KUSA DA ITA TAKE KAISU TANAJI YAYARTA CE KAWAI TAKE KAIWA DAKIN TA SAI GASHI HAINAN CHANMA TASAUKETA HAKAN YANA NUNI DA WANNAN BAZATA SAUKA CHAN BA ITA AWANNAN DAKIN ZATA ZAUNA DUK DA BATASAN KOMI BA GAME DA HAINAN AMMA TA AJETA ALAYIN YAR WANI BABBAN MAI KUDI HAKADAI TASHIGA KOYAMA HASIYA ABUBUWA KOSANMA ITA TAIMATA WANKA DAN DATAJE ZATA FITO TAKE BIYOTA HAKAN YASA HABIBA TAGANE YAR KAUYECE ITA DARIYA TAKAMAYI MATA TANA NUNA SHAWA YANZU WANNAN KIKE TSORO ITADAI BATASAN MITAKE CEWA BA KALLANTA KAWAI TAKE HAKADAI SUKA GAMA SUKA FITO AMMA AWULA QANCE HABIBA KE KALLAN HASIYA DAN ITA YAR AIKICE AMMA BATA KAUNAR TALAKA CIKIN KAYAN DA AKA DINKAMA HAINAN H MARYAM TADAUKO GUDA TAKAWO MA HASIYA KAN TASAKA KAMIN ADINKO MATA NATA parlor SUKA FITO TAYI KYANTA IYA NATA AMEEN NAZAUNE ADAYAN SET DINSHI NAFICE TADORA KAFA DAYA KAN DAYA SAI TAUNAR CHIN GUM TAKE ADINING TAKAITA ABINCI TAZOBA MATA KANA TAKOMA INDA YAN AIKI SUKE DAN TASAN TAGAMA AIKINTA DA KYAL TAKE CIN ABINCIN DAN BATASABA DA CIN IRIN SHIBA HAKADAI TASAMU TADAN YAYYAGA H MARYAM CE TAFITO DAGA DAKINTA CIKIN SHIGAR KAYAN BACCI AMMA SAITA DORA HIJAB ASAMA A NAFISA MIKIKE HAR YANZU BAKI TAFI WAJAN MIJINKI BA TASHI KIWUCE BANASAN SHIRME HAR QARFE SHA DAYA TAYI FA KAIMA AMEEN KATASHI KAJE DAKINKA HAKANAN DARE YAYI CIKIN SAURI YATASHI DAN TUNDA ABUNNAN YAFARU YAUCE RANA TAFARKO DA H MARYAM TAYI MASHI MGN KUMA YAJI DADIN HAKA NAFI MA TASHITAI TAIMATA SAIDA SAFE KAYAN BACCI TABA HASIYA TASHI KIJE CAN DAKIN DA HABIBA TAKAIKI KICERE WA INNAN KISA WANNAN AMSA TAYI CIKIN LADABI TABI HANYAR DAKIN DA KALLO TABITA ITADAI HAKANAN BATAJI YARINYAR TAKWANTA MATA ARAI SOSAI BA ITAMA TURAKAR MIJINTA TAWUCE RUGAR JALO TUNDA SU A HAMZA SUKATAFI MLM IRO KE ZAUNE NAN KE RUSAR KUKA UWALE KAM NAGEFE RAI KWAKWAI MUTU KWAKWAI HAKA MUTANE SUKAITA SHIGEWA GIDA JANSU SUKA BARSHI NAN ARDONE DAYAGA ABIN YAYI YAWA YASASHI DOLE YABAR WURIN DAN HAR DARE YAFARA NISAWA JAN UWALE YAYI SUKA TAFI GIDA WANDA KURAJAN JIKINTA SUKA. MAIDA ITA TAMKAR KUTURWA YANA XUWA YASAKETA SAURA KADAN BARAN TATINTSIRA DA ITA TAFADI DA SAURI TARUQO HANNUN MLM IRO CIKIN MURYAR AZABA TAFARA MGN MLM KAYAFE MANI NASAN NAYI MAKA LAIFI KUMA NI NAQARA MAKA JIN TSANAR HAINAN DAN WATARANA KANASO KAHANANI YI MATA ABU AMMA KANA KASAWA HAKAN DUK YAFARU AKAN AIKIN BOKANYA AMMA DAN ALLAH MLM KAYAFE MANI INHAR INADA LAIFI KAIMA KANA DASHI DAN DAMA KATSANETA KAWAIDAI NAQARAMA TSANARTA NE NANFA TAHAU BASHI LBRN YADDA TASO KASHE HAINAN AMMA SAI QAIQAYI YAKOMA KAN MASHEQIYA MLM IRO KUKA YAKE TAMKAR KARAMIN YARO YAYINDA MAKWAFTANSU SUKA LEQO TAKA TANGA DAN ALLAH MLM KAROQA MAN HAINAN KAN TAYAFE MANI DAN NIKADAI NASAN MINIKEJI AJIKINA TSAYE MLM IRO YATASHI BAZATA TABA YAFE MAKIBA DAN KINCUTAR DA ITA KO CATAI ZATA YAFE MAKI NI UBANTA SAINA HANATA KUMA KIJE NADATSE IGIYOYIN AURENA AKANKI DAN MATATA TAKUSA DAWO MAN 🤔KAJI MLM IRO DA KARFIN HALI BARAWO DA SALLAMA JUYAWA YAI ZAI TAFI ROQO HANNUNSHI UWALE TAYI KARKA MANTA KOMI ZANMA HAINAN SAIDA SANINKA KUMA ITAMA TASANI DUK IZAYAR DANAKE GANA MATA DASA HANNUNKA WACE TAKAMA ZAKAIMAN KANCEWA XAKA HANATA TAYAFE MAN KAIMA BAZATA YAFEMABA BALLE NI DAN HAKA GWARA KAMAIDA AURANMU TUNKAMIN KARASA WADDA ZAKA AURA DAN NASAN DIJE BAZATA DAWO MABA KAMIN MLM IRO YAYI MGN AKA BUGA SALLAMA DANGIN MIJIN UWAR UWALECE WANDA TAJE TA AMSAR MASU KAYAN GADANSU KOWANE RIQE YAKE DA SANDA AHANNUNSHI ASHAR KAWAI SUKE KUN TUMAWA DAN DANAN UWALE TAJI CIKINTA YAHAUTSINA WANI ZAWO YATAHO MATA BAWANI JINKIRI YAFARA ZUBA ANSHOLLY 😭BAKAR IZAYA😭 205_210 FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 😘ANSHOLLY😘 wurinta sukayo ina kika kai mana gadanmu koki bamu ko kuma aradu nalahira yafiki jin dadi..... atsorace tafara mgn yana gun bokanya nanfa tafara basu lbrn yadda akai nanfa suka hau danna mata ashar..... da rantsuwar indai har bokanya bata basuba sai sunkashe ta daga ita har uwalan..... har zasu fita mlm iro yadakatar dasu gwara kutafi da itachan inkukaje bokanyar tafi saurin ganewa.... amma inba hakaba raina mako hqnkali zatai jan uwale sukai tamkar kayan wankii suka tafida ita yayinda mlm iro yamaida gambunshi yarife danko amafarki bai fatan Allah yaqara hadashi da uwale kowa nazaune a dining dan wasuma sunfara cin abinci qarar takalmin tane yadawo da hankalinsu wajanta tafiya take tamkar batasan taka qasa red din atamface ajikinta doguwar riiga tayi kyau bana wasa ba..... qarasowa tayi adaning dad gud morning morning daughter kintashi lfy lafy lau dad juyawa tayi wurin h maryam morning mum.... bazan amsaba saida kika gashe da daddyn ki kana zaki tuna dani sry my mum kinsa dai kema inaji dake dariya akasa amma banda Nafi datakeji tamkar tamaqure Hainan....... itabadan ma kar auranta yagundele ba da tuni tabar masu gidan takoma warta abuja..... suna gama cin abincin suka sauko parlo gyaran murya A hamza yayi kana yafara mgn alhamdulillahi dukkan yabo yatabbata ga Allah tsira da aminci sukara tabbata ga shugabanmu annabi Muhammad (S,A,W,) tabbas Ameen abinda kayi baka kyauta ba saidai yanzu ba mgnr tune tune bace dan nasan inda laifinka to harda namu shiyasa mukafi daukar laifin..... amma yanzu nasan amatsayina na uba nasan nafita hakkinka tunda ga matanan nabaka inaso kariqe ta amana kuma inhar kasake kaqara aikata laifi irin wanda ka aikata Allah ya isa banyafe makaba wani kuka yaji yazo mashi amma yadake tare da daukarma dad dinshi alqawarin bazai qara koda kusantar zinaba kamin suqara cewa wani abu akai sallama h abidace yayar h maryam tare da wadda h Maryam tasa akirata dan gyara amarya daga garin katsina...... cikin farin ciki h maryam ta amshesu tare dakaisu dakin baqi bayan sun gaisa take gayama mai gyaran yadda takeso amaran sukasance... karkiji komi hajiya keda kanki saikin yaba mani murmushi h Maryam tayi kana suka ficce itada h abida kidan huta akawo maki amaran a,a hajiya akawosu ayanzu wane hutu xanyi baccin anan nakwana... to bara naturosu Hainan kutashi kuje dakin baki akwai mai jiranku tashi Hainan tayi batare datayi ma hasiya mgnba dan da turanci h maryam tayi mgnr ...... tun jiya h maryam take ganin Hainan nashare hasiya tasan dan bata sava da itabane tunda duk cikin rugarsu babu wanda yake kawance da ita haisham ne yamai maita mata abinda akace da fulatanci kana tatashi acikin kwana biyar amare sunyi kyau gashi babu inda suke zuwa daga daki sai daki ga haisham yakoma bakin aikinshi sai ranar da za,ai dinner zai dawo waya kawai yake mata dan yaji lfy yarta..... dan dazai tafi saida yasai mata waya ameen kam kunya tahanashi zuwa saidai kullin tambayar habiba yake kan matarshi tana lfy tun batasan matar ba hartasan wadda yakecewa...... aiko tasha jinin jikinta yayinda takoma mata biyayya dan tana gudin inta waye tasa akoreta....... tunyau gidan yafara cika abinka damasu kudi hidima ake tamkar yaune bikin abangare guda kuma sundage da addu,a akan Allah yataimaka ma mm sadiya har masallatai A hamza yace susasu a,addu,a babu abinda ke damunsu yanzu irin wannnan..... h maryam ce zqune aparlo itada yan uwanta suna tattquna yadda dinner zata kaya dan gobene biki kuma jibi za,akai amarya gidan mijinta.... shikuma Ameen daga wurin dinner zai wuce datashi matar" dayace daga cikin yan uwan h maryam tafara mgn wai itama matar haisham wa incen kauyawan ne yan uwanta murmushi tayi kana tafara mgn tasan tabbas tafada masu wacece Hainan zasu iya rainata abinda bata fata kenan..... a.a itama nata daban insha Allahu ana cikin bikin nan zakuga mahaifiyarta tazo dan ita yar larabawa ce...... wow inji diyar h abida haba kallo daya zakai mata kasan bata hada jinsi dayan Nigeria ba murmushi h maryam tayi mata aiko sunada yan uwa anan dan mahaifinta yacema zai dawone anan. tashi h Maryam tayi baraa naje nayi wanka to kawai sukace mata yayinda tajuya takama hanyar dakinta mutum biyu ta iske aciki dan danan jikinta yakama rawa.... tagane dayar dayarce mai kuka bata gane ba karaso ciki mana Maryam yazaki tsaya daga nan qarasowa tayi tamkar yadda aka umarceta amma jikinta rawa yake sosai zama tai akan bed set dorowa kiran A hamza tayi awayarta kan yazo dakinta yqnzu to yace dan yana cikin gidan baifitaba ba,afi 10 minit ba saigashi bai wani tsorata daganinsu sadiya dayayi ba gaisawa sukayi amutunce kana tafara mgn.... alhamdulillahi kamar yadda naimaku alqawari gashi nacika nadawo da khadija akan kari nakuma gode da addu,oin dakukasa akaita yiman dan suntaka muhimmuyar rawa wajan taimako na.... dan yau kwanqn khadija biyu ahannuna nabartane dan tadawo hayyacinta kuma alhamdulillahi tadawo normal amma ban bata lbrn abinda yafaru ba sai yanzu kukan daku kaga tanayi kenan.... amma nasan insha Allahu nanda dan wani lokaci komi zai dai daita Ku kiramata yar'ta taganta waya h maryam tadauko takira hainan kizo yanzu adakina Ansholly😭BAKAR IZAYA😭 210_215 FANTASTIC STARS WRITERS 🌺F S W🌺 😘ANSHOLLY😘 sallama tayi tashiga da sauri dije tadago kanta tashi tayi cikin sassarfa ta rungumeta,,, kuka tasa mai tsuma zuciyar mai sauraro wanda saida yaba dukkansu tausayi saida tajima rungume da ita kana tasaketa..... itadai Hainan tsaye kawai take tana kallan ikon Allah h maryam ce tayi mgn..... wato dije Hainan kadai kika sani mu babu wanda kika kula murmushi tayi kana takoma inda tatashi.... murmushi A hamza yayi a,a maryam dolefa taso ganin Hainan tunfa tana yar kwana bakwai tabarta kinga ko dole taso ganinta samu wuri Hainan kizauna zama tayi amma zuciyarta nawani irin bugawa bazata taba mantawa ba sunan innarta dije.... kuma tamutu to wannan wacece kuma ga mm sadiya tagani taya akai su daddy suka santa zama kawai tayi amma zuciyarta cike da fargaba..... A hamza ne yafara mgn Hainan nasan zakiyi mamaki daki ganmu tare da sadiya nan yahau bata lbrn abinda yafaru bairage mata komi ba..... kuka take sosai rungumota dije tayi itama tana tayata h maryam harda share hawaye dariya mm sadiya tayi to mudai kun cikamu da kuka kuma inada mgnr dana keso nayi daku shiru sukayi nan tafara fada masu maqar qashiyar da Nafi takullama haisham abin yadaki su h maryam tabbas yarinyar nan shaidaniyace inji A hamza amma taya za,a magance wannan matsalar? tawurin Hainan kadai inji mm sadiya..... itace wadda zata taimaka mashi dan inba hakaba bazai taba yadda da baida HIV itama Hainan abinda yasa zai aureta dan yana ganin kamar yasa mata HIV n dan jinin daya bata asbiti to taya zata tema keshi? inhar suka koma abuja nasan likitan haisham dole yazo nasan kuma dole suyi wata mgn d nafi.... inasan dakunje kisa shi yasa camera agidan karki sake kibari nafi tasan da ita kinjini ko kaita gyada alamun taji.... sallama tayi masu kan zata tafi saikuma wani lokaci godiya sukai mata sosai bakamar dije dan taga uwar wahalar da sukasha itada mijinta wurin daukota Allah dai yabi yata....... hainan kam takasa tashi tana nan zaune. jikin dije uwa mai dadi inji h maryam murmushi A hamza yayi kana yabar dakin.... tashi kije ki wanka hadixa kifito kigaisa da yan uwana dana alhaji amma nace masu daga makka kuke..... da sauri tadago takalli h maryam insuka ganefa naji ance harda yan rugarmu sunzo fa.. karkiji komi bazasu taba gane waba dan kinyi kama da larabawan yan rugarku kuma part dinsu daban ko Hainan basu shiga safgarta yarsu kawai suka dauka.... murmushi mai ciwo dije tasaki tabbas yarta taga rayuwa amma tayi alqawari insha

Chapter 10 of 11