Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
gudu uwale tafito daga bukkar ya yinda yalwa tatsaya bata haquri daqyal tasamu tasauko domin da tace baxatayi aikin ba sai chan yalwa tafito daga cikin bukkar da sauri uwale tayi wurinta yalwa yaya tayarda kotace tafasa aikin hmm nasamu daqyal ta amince kema uwale kincika sauri tunda kikaji tace haka aikinsan akwai abinda tahango muje gida saina fada maki abinda tace to kawai uwale tace dan jikinta haryanxu rawa yake suna isa gidan yalwa uwale tasunce goyan mai kudi inajinki yalwa dan nazaqu najimi bokanya tace maki kallan uwale tayi kedai aradu kincika azabarbiri naji nidai kifada man ke uwale Ashe hainan dinnan dakike gani mai kudice hade fuska tayi wani irin maikudi haba yalwa banasan wasa fa mitake sayarwa dazata samu kudin hmm uwale ke kinada Matsala baki iya cin ribar zance ba mutum yana cikin mgn zaki katseshi kiyi haquri kawata aimaganarce najita wata iri kinsan da duk rugarnan ba wanda yakai mlm amadu yawan rakumma sadda yana raye gyada kai uwale tayi dan batasu tayi mgn yalwa tace takatseta duk da tamanta waye mlm amadun to lokacin dayaji yan uwanshi na maganar zasu kasheshi to lakacin ne nandai tacigaba daba uwale lbrn abinda yafaru kana tace abinkichan da bokanya tayi kagano wannan mutine da mlm amadu yaba kudin yana gab daxuwa rugar nan kuma yanxu kudin sun ninka nada sauba adadi dan da abashi juyasu yaitayi shiyasa tayanke nanda wata bakwai xa akashe hainan dan lokacin yayi daidai da xuwan mutuman kinga dole yaba ubanta kudin yaqara gaba tafawa sukai kana uwale tatashi tana rawa kai Allah ngd ma kice nakusa zama hajiya uwale da gaske dai yarona saiya xama mai kudin dana keso kallan banza yalwa tayi mata uwale kenan dake sai danki kikasani koki tunada yalwa haba aminiyar arziki taya zan manta dake dukfa inda kikaji uwale to dole kiji yalwa nandai taitayi mata dadin baki harta sauko amma ita uwale axuciyarta tayi alqawarin indai harta samu kudinnan tagama abuta da yalwa ai ita sai matan ardo suma saita daddaga masu kai nandai suka zauna sunata lbrn yadda zata kasance in kudin sunzo hainance kwance tsakar gidansu sai murkuso sowa takeyi tadafe cikinta tunda tagama aikin datake ciwan ciki keda munta jitake tamkar zata mutu tagala baita sosai wata kyaikyawar mata naga tashigo cikin gidan sallama tayi daqyal hainan tadago kanta ta amsa gani tayi matar tayo kants da sauri tatashi zaune duk da yadda cikin natake mata ciwo gaiyar da ita tayi cikin siriri yar muryarta kana tace innar bata nan murmushi matar tayi mata ina innar taki tajene kamin tabata amsa cikinta yawani murda dafe cikintayi da sauri matar ta matso kusa da ita mike damunki da hannu tanuna mata cikinta bata tsaya wani bata lokaci ba tadauki hainan din tamkar tadauki baby takaita bayi hainan dai kallanta kawai take dan takasa mata mgn abun mamaki suna shiga bayin hainan taga ruwa ajiye ga dukan alamu yanxu aka ajiyesu towa yakawo su itada tasan bakowa cikin gidan ita kadaice kallan matar tayi ita kuma taimata murmushi kana tafara cire mata kaya cire wandanki bata musa mataba domin jitake matar tayi mata kwarjini jinin data gani ajikin wandan nata yasata dagowa araxane takalli matar nima arazane naqara leka pant din badai hainan anxama manya ba Anty mamie cetace bata isabane shekara12 ace bata isa tafara on ba Lol tam fans komi uwale xatace intaji Hainan angirma ba mashin shini Ansholly 😭BAKAR IZAYA😭 59_60 *this page is for member of ansholly novels I love y all*😘 😘ANSHOLLY😘 kuka tasa ya yinda matar batace mata komiba ta ammashi pant din gefe daya ta ajeshi kana taci gaba dayi mata wankan volum din kukanta taqara dan ita gani take kawai takusa mutu tunda har jini yake zubo mata tanan tasan jininta ne zaiqare shikenan tamutu wani kukan tasa matar tadago takalleta mikikema kuka hainan ko wankan ne bakiso girgixa kanta tayi alamar aa to miye yasaki kuka kallan matar tayi da idanta wanda suka sauya launi dan kukan datake cikin kukan tace ba mutuwa zanyi ba yanxu tunda jini nafita tajikina murmushi matar tayi wayace maki zaki mutu hainan shiru tayi wata maganar taqara yimata to bakiso kimutu ne eh tace sbd mi ke bakiso kimutu nima inaso naga babana yana daukata yana man wasa kamar yadda baffa keyima mai kudi aikinga baffa yaceshi va babana bane takalli matar toke kinsan babana din inkin sanshi kikaini wurinshi shima yayi wasa dani kuma bazan kara zowa wurinsu baffa ba kwalla matar tashare dan tausayin hainan taji sosai kiyi shiru hainan kibar kuka kinji bazaki mutuba tashi mifita daga bayin nan saina fada maki komi kike suna fitowa hainan taga wasu kaya aje kusada kayanta kallan matar tayi amma batace komiba saida tagamayi mata shafa wanda hainan batasan daga ina aka samu kayan sshafarba kana tace mata jeki dauko wa incen kayan kisa ba musu tatashi tadauko masha Allah kawai matar take fadi dan wani masifafan kyau tayi tamkar yar India Mira danfodio ce tasaki baki tana kallanta saida nata bata haba Mira harda jilalan yawu LOL taga kyakkawar yarinya saban pant tadauko zo zauna kiga yadda zanyi pad tadauko tasa apant din kinga yadda nayi daga mata kai tayi mika mata sauran pad din tayi jeki ajeta cikin kayanki kidawo kiboyeta sosai wajan kayanta tatafi wanda kala biyune kacal ganin ba inda xatasa aqi gani yasa matar kiranta kawo nan na ajiye maki da kaina mika mata tayi to zauna zama tayi itadai babu uhm bare aa kallan matar kawai take amma taji dadin yadda take mata dan tunda tatashi ba mutuman daya taba rabarta kamar haka shiyasa take taimata ladabi dan kartace bata da kunya kamar yadda uwale kecemata kallanta tayi hainan ya cikin yabar ciwo eh tace mata murya chanciki nasan kinaso kiji koni wacece to nidai nan nake makwabtanku gida na ukku dagowa hainan tayi takalleta indai gidan datace ne aitasan kangone yazube tuntuni kuma ko dazun data wuce taganshi yadda yake haka yake murmushi matar tayi kina tunanin yaushe aka gyara gidan ko gyada kai tayi to dana mai kudine sosai shiyasa aka ginaman dasauri kuma ginin cikin burni yasha bam ban dananan muchan inza ayi gidan kawai ake daukowa asa awurin nandai taitaba hainan lbr dan tanaso tasaba da ita sosai kana tai mata bayanin komi game da on din data fara saida aka kusan kiran sallah magarib kana tamiqe zata tafi bari natafi ya'ta naga uwale takusa dawo wa duk da baki tambayi sunana ba sunkuyar da kanta tayi alamar kunya kana cikin siririyar muryarta tace kiyi hqr ba komi 'yata sunana halimatu sadiya amma ke inaso kikirani da mama kinji ko dan allah baibani ya' mace ba kuma anjima inkin fito zaki rafi kibiyo tagidana kinaji eh mama dagani taji dadin sunan data kirata dashi kamin sukuma wata mgn uwale tashigo ko sallama babu da sauri hainan takalli inda matar take saidai bata gantaba bata waniji tsoroba dan tadauka tana kallan uwale ita kuma tafi wani banxan kallo uwale tabi hainan dashi saidai bayarda zatai da ita ubanwa nene yabaki wa innan kayan jikin ki cikin rawar murya tafara mgn inna watace taban wata matsiyaci duk cikin rugar nan bamai irin kayan nan ballantana kice kwance aka baki kici rosu konazo nai maki dukan tsiya shegiyar yarinya mai irida aljannu kokarin cire kayan take amma takasa tana dan juyawa ne uwale ta hango sawun jini garigar wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan mixan gani haka zonan dan ubanki saikin gaya man *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 60_61 *this page is for member for Arewa hausa* 😘ANSHOLLY😘 haisham ne xaune shida Nafi sai wani kanai nayeshi take sallam akayi aka shigo palon da sauri haisham yatura nafi daga jikinshi dan yayar hajiya maryam ce tashigo amsa salamar yayi kishigo hajiya wata uwar harara da nafi tayi mashine yasashi yinshiru kamarya tashigo ciki ita batasan taga mata d miji nazaune ba takoma saita wani shigo kai kuma harda tureni wani kallo tabi hajiya fadila dashi kana tabuga wani uban tsaki mutum yagirma amma baisan ya girma ba ke baki ganin lokacine tunda sassafe zaki shigo mana adaki inda kinzo kintadda mu awani halifa kai wanda yagirma baisan yagirma ba anyi asara daga kai hajiya fadila tayi takalli agogo yanxu wurin 12pm dama abinda yasa tashigo suna san suta fine gashi sunjishi shiru baizo ba da Ameen zata aiko sai bata ganshi ba shine ita tazo da kanta kallanta tamaida wurin haisham dantaji wane mataki zai dauka matarshi yariqo yanata bata haquri tamkar xaiyi kuka juyawa tayi tafice daga palon dan bata taba tunanin haisham zaiyi hakaba ita atunaninta zaitashine yayima Nafi tas kuma yafada mata ko ita wacece wurinshi komawa tayi dakin da aka saukeso jiki asanyayi nanfa suka fara tambayarta ina angon karya taimasu nacewa tundazo akace yabar gidan wai wani aikine yataso mashi nagaggawa sundai jitane kawai amma basu yarda ba inshi yatafi to ina matarshi ita baza tazo sugaisa ba nandai suka gama shiri suka dauki hanyar kd akabar amarya da angonta yayinda haisham yakejin wani tsoranta azuciyarshi dan yanaji zai iya batawa dakowa akanta dan koda mahaifiyarshi takirashi tanuna mashi bacin ranta kan abinda yayi chaye ai laifin hajiya fadilar ne dan ita tashigo masu tunda safe kamar yace shibazai jeba tunda yafadi haka hajiya maryam takashe waya dan tasan haisham baya cikin hankalinshi wanda baitaba yi mata musuba amma yau gashi harda gaya mata mgn akan yar uwarta koda tagayama alhaji hamza baice komiba addu'a yace kawai susashi dan sai da yakoma kauyansu nafin dan hankalinshi yakasa kwanciya da abinda tsohon nan yafada mashi aiko yana komawa yayi binkice saiso saiga gaskiya tafito to lakaci yariga daya qore har andaura aure shiyasa yayi haquri kawai yaci gaba dayi mashi addu,a yanxu dai haisham da Nafi suna cikin wata3 amma haryanxu baije ganin gida ba wanda da bai iya sati1 baijeba amma yau gashi har wata3 babushi babu lbrn shi dan ko waya aka kirashi kashe take yayinda Nafi nachan na milkinta dan tazama itace mijin shine matar su Dr bash likkafa taci gaba rugar jalo wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan zonan dan ubanki kigayaman miye arigarki salati uwale tasaki bayan tajayo Hainan ta ida tube mata rigar nina shiga ukku uwale yanxu yarinyar nan harkin girma ammaba masun suni hmmm kajiki uwale ke kamarba saida kika kai shekara20 kana kikai auran ba inji my daughter Lol kamin taqara wata mgn mlm iro yashigo lfy uwale tunchan nakejin haya niyarki kaidai bari mlm wai hainan hartaga hannunta amma ba masunsine kuda yake wama zayace zai aureta taje takashe banxa yaudai mlm iro yace bari yataba uwale kallanta yayi yana murmushi uwale bakisan har shekara20 anakaiwa ba batace mashi komiba tajuya tashige dakinta dan tasan mgn yaga yamata yayinda yajuyo wurin Hainan yadaka mata tsawa ubanmi akai kika tsaya kina kallona da sauri tasadda kanta kasa tadauki rigarta tasa tafita daga gidan gidan yaha tashiga tadauki tulo tatafi rafi tana xowa daidai kangon taga yazama gida maikyau wanda bata taba ganin irinshi ba da sauri tashige cikin gidan 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 57_58 😘ANSHOLLY😘 haisham ne yafito sanye da jallabiya palon yakarasu inda ya iske kananshi Ameen da alhajinsu sunata lbr shima wuri yasamu yaxauna kana yagaida mahaifin nashi cikin farin ciki ya amsa Ameen ne yagaiyar dashi yaya anxo lfy lfy kawai yace mashi dan yasan halin Ameen inhar yabiye mashi to yanxu xaici gabada zaulayarshi duk da daura fuskar dayayi baisa Amern qyaleshi ba yayana inadaiji yau allurar sojojin tamutsa naga sai wani cin mgni kake kuma kamin yayi wata mgn haisham yakatse shi jeka dauko man abinci daga saman dining kakawo manshi nan hajiya maryam ce dake fitowa daga dakinta tace aigwara daka turashi dauko abincin nan inba haka duk saiya cika maka kunnuwa da surutunshi dariya sukai dan gidan kowa yasan surutun Ameen gashidai yashiga 22years amma baibar abin yaraba kodan yana ganinshi autane nandai suka zauna anata lbrn duniya chan alhaji hamxa yayi gyaran murya kana yafara mgn haisham kaimana laifin da banyi tunanin ko Ameenulah xai iyashibs to amma danai wani tunanin sainaga haka Allah yahukunta domin aure rai gareshi amma duk da haka nahaneka da saurin saki sakinma wanda Allah bayaso wato saki ukku duk abinda mace xataima karka qara hukunci da Saki kajini ko insha Allahu Abba zan kiyaye to alhamdulillahi saika gayaman wacece wadda kakesan dan bana fatan kakai sati dayaba mata amma kasani inbata da tarbiyya baxan bari ka aureta bs ko dar haisham baijiba dan yasan nafinshi tanada tarbiyya shi tun daxu daya kerata yace sun sauka har yanxuma baikara kiranta ba mgnr abbanshi tadawo dashi daga tunanin sahibarshi kai mike saurare kayi mana shiru lbrn da Nafi tabashi shiyabasu batare daya rage komiba shiru yabiyo baya saida aka kusan 5min kana alhaji hamza yayi mgn to Allah yatabbatar mana da alkairi jibi in Allah yakaimu zanje sulajer nayi binkice kamar yada addini yace kana yada dawo da kallansh wajan matarshi dan yaji batace komiba yanaji kinyi shiru maryam to mixance alhaji sabida Allah haisham yarasa inda zaije naiman aure sai akauye bama wannan ba ni yarinyar bata kwanta manba duk da banganta haba maryam baidace kice hakaba kedai kiyi mai addu'a Allah yasa yazame mai alkairi dan koni banji yariyan tayimanba amma ita mgnr aure intataho Allah akebarma xabi su haisham din yakalla tashi kuwuce kuma adunga addu'a akan Allah yai zabi na alkairi Amin sukace kana yatashi yawuce part dinshi danji yake dazai iya haquri da Nafi dayayi tunda iyayanshi basuso saidai baxai iyaba yana shiga ya dauko wayarshi yakira Nafi *bayan kwana biyu* angyara gidansu Nafi yayi kyau sosai dan tasakarma masu ginin kudi shiyasa saikai mata aiki da sauri har sundawo tamkar bagidan ba alhaji hamza yazo sulaja yayi binkice amma baisamu wani bad news ba dan Nafi tasayesu da kudi sai wurin mutum daya yaji baki yachanxa wanda yace mashi itace tai silar kashe ubanta kana tatafi yawan karuwanci duk da mgnr wannan dan tsoho tayi tasiri xuciyar alhaji hamza amma saiya barta dan shikadene yabada wannan shedar saiyai la akari da mutanan dasukaita yaban halinta anxu anyi gaisuwar aure kana suka roqi alfarmar sunaso ayi biki nanda sati daya kuma basusan komi na amarya waliyan amarya sun yarda dan dama sungama mgn da nafin *biki wan shagali* ango yazubarda naira wanda shikanshi baisan nawa yakashe ba dan hatta kayan gidanshi saida aka kwashe aka zuba komi sabo anyi chasu kala kala inda duk kayan amarya yan bariki ne sadi ma an aje auren karya agefe ankama samari shidai haisham kallan ikon Allah kawai yake sai yanxu wani shashe na zuciyarshi yake hango mashi illar Nafi domin duk wanda yai mata kallo daya yaga tantiriyar yar bariki to shida miyasa bai gani ba sai yanxu wani bangare na zuciyarshi yace sanda kake mata tabbas yaga irin kallan da yan uwanshi kemata yasan dasun koma zasu faraba hajiyarshi lbrn yar barikice ya auro ga Ameen ma duk party dinda akai daya yaje tunda yaje baisake zowa ba miyasa yafara dana sani tunyanxu wanda yau yaci ace yana cikin farin ciki juyawa yayi saman bed din turo qofar akayi ahankali Nafi ce gotashi cikin wata arniyar sleeping dress wace da ita dababu ita duk dayace wata irin tsanarta haisham yaji takowa tayi tazo kusa dashi kamshin turaranta daya shaka yasashi rungumota dan wani santa yaji sb azuciyarshi nan suka cigaba da aikama juna sakonni duk qwarewar haisham a romance saiyaji Nafi tazartashi abubuwan datake mashi har sunwuce tunaninshi remote yalatsa take hasken dakin yamutu tom nima nace asuba tagari birgediya *Ansholly* 😭BAKAR IZAYA😭 64_65this pg.for mmn zee an mmn fatee tnx for du,a 😘ANSHOLLY😘 dariya mm sadiya take sosai yayinda habib yafita yai alamar kamar sannan yashigo kallan hainan yayi yaga yadda tatsure take wata dariya tazo mashi amma saiya dake qarasawa yayi dai dai inda sukeyayi nunawa yayi tamkar baisan abinda yafaruba mm miyasa ki dariya harara tadalla mai kana tace bansani ba hainan kuwa tunda taga Habib tamiqe tsaye tana qare mashi kallo daya ba kyanshi dan bata taba ganin kyakkyawa kamar shiba kallanshi take ko kyaftawa batayi juyowa yayi yai mata murmushi dan dagashi har mm sadiya sunga irin kallan datake mai itama murmushin tayi mai yayinda takalli mm sadiya tace mama wannan mai kyan dankine gyada mata Kai tayi alamar eh wurinshi hainan tataho kai yayana ne shima gyada mata kai yayi to ina babanmu yayi tafiya yace da ita to inya dawo zai daukeni eh yace mata nandai taita tambayar shi shikuma yana bata amsa murmushi kawai mm sadiya keyi dan tana ganin shirman hainan yanxufa tagama kukan kar ayanke mata kai amma gashi harta manta yaro yarone kallansu tayi kana tace diyata zonan ba wata gardama tataho qasa tazauna Habib bamu wuri tashi yayi yafita kallan Hainan tayi kana tafara mgn yanxu kin yarda damu kinsan baxan iya cere maki kaiba gyada kai tayi to karki kuma irin wannan tunanin kinji to tace kinaso nadinga koya maki karatu cikin murna ta amsa duk da batasan wane irin karatu ba to yanxu xamu fara kallanta hainan tayi to mama ke baki baccine kamarni eh tace mata kana tajawo wani lttf da br tafara rbt kallanta kawai hainan take dan tagama burgeta chan komi tatuna tatashi da sauri zata fita ina zaki taji amfada juyowa tayi takalli mm sadiya amma tamkarba ita tayi mgnr ba ruwan dana ibo zankai dawo kizauna anriga da ankai tanajin bata iyayi mata musu haka tadawo tazauna amma xuciyarta cike take fal da tsoro dan tasan inhar gari yawaye Allah kadaine xai amsheta wurin uwale ABCD tarubuta mata mika mata tayi kana tacigaba da koya mata kamin safe ta iya har rubutawa take da kanta ko mama tayaba mata da qoqarinta saita koma matasu alifun ba un haka taitayi saidai dan lokaci ta dago takallit mm sadiya murmushi kawai take mata dan tasan tanaso taje gidane jeki kimaza kidawo ajiye littafin tayi tafita da gudu dan tsoranta Allah tsoranta uwale amma tana zuwa gidan ta iske angama komi kuma tasan uwale bazata yiba tana cikin wannan tunanin uwale tafito adaki wata irin tsawa tadaka mata dan ubanki mikike man cikin gida banace maki dakin gama aikin dakike ba kina fita kiban wuri batace mata komiba tajuya tafita duk saida tabiya sauran gida jan taga duk ammasu komi kana takoma gidan mm sadiya isketa tayi tana sallah itama tanaso tayi amma batasan ina xatayi alwala ba xama tayi har tagama inda hainan taqura mata ido tana kallon duk yadda yatake saida tagama addu'oin ta kana tatashi kallan hainan tayi harkin dawo eh tace kana tace ngd bakomi ya'ta daga yanzu ba inda xaki kuma fita har sainan dawani lokaci yayanki ya dauko maki wace xata dunga yin aikinsu uwale batare dasun san bake baceba koba kisan kiyi karatu irin najiya inaso tace kana tace ngd babu gdy tsaka nunmu kinji 'yata to tace kana tace mama inane wurin alwala nayi sallah Hainan aike yau baxakiyi sallah ba duk sadda jini yaxo maki inhar bana cuta bane to baxa kiyisallah ba harsai yatafi kinyi wanka kin gane kai tagyada mata to yanxu tashi mutafi nai maki wanka kunya hainan taji tasunne kai dan ko jiya taji kunyar wankan datai mata murmushi tayi kunya kikeji dan karnaga breast din naki qara sunkuyar dakai tayi danko batasan mitace ba to tunda kunyata kikeji tafi kiyi wankqnki ga bayin chan da sauri tadaga kai dantaga inda tanuna mata inda tashiga jiyane Ashe bayine niban saniba to amma bayinsu maikyau dariya tayi kana tatashi tafara cire kayan jikinta pant kadai tabari towel mama Tamika mata kallanshi taitayi dan batasan mixatai dashiba daura taji ance mata daurawa tayi to jeki kiyi wankan dariya tayi aiban iyaba mama kiyi hqr kikoya man yau jibi sainayi da kaina to mije amma anjima xaki qara wani dan anaso mace tana wanka sau ukku ko hudu kinjine eh tace ya yinda suka shiga toilet din 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 62_63 *sadaukarwa gareka bawan Allah dukda bansan sunanka ba amma nasan kai masoyin bakar izaya ne sbd kuma nayi wannan typing din Mira an daughter* 😘ANSHOLLY😘 ahankali take tafi cikin gidan harta jiyo magana kasa kasa inda taji mgnr nan tanufa tura kai tayi cikin dakin wani irin ihu tasaki da sauri mama sadiya tadafa wanda nima banga daga inda tafito ba wani ihun zatasa saita rife mata baki ishiru nice miyasaki jin tsoro bango take nunawa dariya mama sadiya tasa to nan miya baki tsoro aciki cikin tsoro take mgn idanuwanta aremtse to miyasa wa innan mutanan suke asama ni kice sutafi bana sansu wurin TV taje takashe to bude idanki suntafi ahankali tabude kana tafara bin dakin da kallo takalli nan takalli chan haka taita juya wuyanta tamkar xai kare mama sadiya natsaye batace mata komiba saida tagama kallache kallacenta kana taduka har kasa ta gaiyarda mama sadiy murmushi tayi mata kana tace ida shigowa kinji ya' ta kinje kintsaya abakin qofa takowa take ahankali kanta nakasa dan abinda taji tana takawa shiya dauke mata hankali wani ihun takuma jin tataka wani abu mai laushi da sauri taja dabaya tafita gidan da gudu bata zame ko inaba sai rafi wata ajiyar zuciya tasaki aradu nakusa kai kaina makasa inajin wannan matar wace take yanke kan mutanece shiyasa take da tsafi duk gidanta kayan tsafine daga kaga mutum yana magn asama sai kaji kana taka wani abu da sauri talaloba kanta jin yana nan yasata tayi dariya tulunta tadauka Wanda dama bata ajeyeshi ba yana hannunta duk abinda yafaru mama sadiya ce tsaye tanata murmushi dan Hainan tabata dariya wani kyakkyawan saurayine yafito daga wani daki sai dariya yake mama zakisha famafa da wannan yarinyar akwai qauyanci sosai awurin kijibafa wai tv takejima tsoro taji laushin cafet ta gudu kinsan Allah mama zakisha fama sosai murmushi tayi mai ga dukan alama tafisan tayi murmushi akan dariya insha Allah habibillah kamin nanda lokacin auranta saita san duk abinda nakeso tasani 😳tofa fans hainan din xatayi aure bamu saniba dole nacigaba dabin mama sadiya dan najiyo maku mitake nifi😏 dariyar yakuma kana yace mama bari naje nasata shigo cikin gidan dan bangaji da dariyar ba Hainan dauke da ruwa atulu har sauri take qarawa dankar mama sadiya tafito taganta saimi tana zowa daidai qofar gidan taji ita sotake tashiga ahankali take tafiya cikin gidan ya yinda habibillah ke take mata baya batare data saniba samun wuri tayi ajiye tulun kana tanifi wani daki dan tace baxata koma wanchan ba turawa tayi ahankali gadone kadai sai sif to tasan gado shiyasa bata wani damuba duk da yafina uwale kyau sosai wurin sif din tanufa saida tagama bude budanta harzata juya saita hango wata qofa chan gefe cikin xuciyarta ko jitake inama tun daxu wannan dakin tashigo shidai habibillah binta kawai yake tana budewa ta tura kai tashige kallanshi kawai take afili take magn wannan dakin yafi wanchan kyau haka dai taketa sorutanta tana tabe tabe harta murdo wani abu aiko ruwa suka fara xuba ihu tasaki kana tasa kuka aradu baxan kara shigo maku dakiba dan Allah karku yanke man kai natuba ihu kawai take saita kara daga ido tahango Shaw war saitasa wani ihun haka taketa kuka tana roqun karsu cire mata kai shi kuma habib yana daga gefe sai dariya yake mata ranqwashi yaji aka da sauri yagimtse dariyar shi mama sadiya ce cikin bayin tashiga kashe shawar tayi kana tadaga hainan tafito da ita kalanta hainan tayi cikin rudani mama dan Allah kiyi haquri aradu nagama shigowa dama kekice nashigo dan Allah kiyi haquri karki yanke man kai aradu shaka daine dani inkika yanke bansan inda xan samu wani ba duk da dariya ba abin yinta bace yaudai tadara dan yadda taga hainan na mgn tamkar taga wuqar yanke kantan agabanta page nan nakune my daughter keda Mira danku ukku nayi wannan page 😘Ansholly😘 😭BAKAR IZAYA😭 65_66 www.Aishamusa.blog.com 😘ANSHOLLY😘 bayan sunshiga toilet din mm sadiya taci gaba dakoya mata yadda ake amfani da abubuwan ciki brush tadauko kana tamatsa toothpaste mikoma hainan tayi amshi bata amsa ba saima tayi tsaye tana kallanta dan tana tunanin mixatai dashi hakan da mm sadiya taganine yasata itama dauko brush miqa mata tayi amshi kiyi duk abinda kikaga nayi ba musu ta amsa yadda taga mm sadiya tayi itama haka tayi bakinta sai jini yake amma saida tasata tatisa kusan so biyar haka taitayi har jinin yadan rage xuba kana tace to barshi haka amma kullin xakinayi sau biyar arana kinji ko eh wanka tai mata sosai dan har gashinta tawanke mata wanda dattinshi tamkar abula take kwana zata iya cewa tunda takeba ataba wanke mata gashiba ko akitsashi mm sadiya tasaba gashin yafi sau goma kana taga yafara fita shekara shabiyu ace ba ataba wanke abuba aidole yayi datti shima jikinta saida tasabashi sosai saigashi har wani kyau taqara 😁fans kunga hainan kuwa tamkar ba itaba lol saida taimata tas kana tanadota cikin towel tamkar jinjira kwalliya tayi mata kana tadauko kayan indiawa masu shegen kyau riga da wando tabata tasa wow beauty tsarki yatabbata ga ubangijin dayayi wannan halitta inji Habib wanda yashigo dai dai lokacin data gamasa kayan ita kanta mm sadiya baki tasaki tana kallan hainan dan tayi kyau sosai waima yanxu kenan inaga nan gaba wurin habib tayi yaya ina kwana kin tashi lfy beauty kinga kyan dakikai kigode ma Allah beauty nasan ko cikin jinsunmu sai antona kamin asamu mai irin kyawanki ke aljan mm sadiya ce tadaka mai tsawa waye ya tambaye ka wuce mutafi kitchen kallanta Hainan take dan batasan mitake nufida kirkice din ba ganin har mamar takusa qofa yasata juyawa wurin habib yaya miye mama take nufida kirkice kallanta yayi dan shima baisan mitake nufiba mama hartakai qofa taji babu sawun hainan juyowa tayi tsaye taganta inda tabarta ko motsawa batayi ba bata damuba barcinma fadada fuskarta datayi da murmushi miya faru my daughter naga baki tahoba ankuma inji hainan komi take nufi da dagartir kallanta habib yayi mm waibata gane abinda kike nufida kirkice ba dariya mm tayi tabbas akwai aiki agabanta sosai amma tasan insha allahu nanda 6month taci rabi acikin jahilcinta tynda taga brain nata naja kitchen nace mata tazo muje namanta batasan ana kiranshi hakaba dariya Habib yasa yanxu ke 👈🏻 kitchen din kike kira kirkice cunno baki tayi tamkar zatayi kuka dan ita tatsani dariya ganin yadda hainan takusa kuka yasa mm sadiya ranqwashin habib kana taja hannun hainan yi haquri kinji ya'ta muje madafi mugirka abinda zamuci hanyar dakin data shiga jiya taga sunyi dan danan jikinta yakama rawa dandai kawai bata iyacema mama baxata shigaba shiyasa tabita inda hankalinta yakwanta da bataga bataga yan sama jannati ba lol *agurguje hainan yanxu watanta shidda agidan* Ansholly😘😘 😭BAKAR IZAYA😭 67_68 www.Aishamusa.blog.com 😘ANSHOLLY😘 hainan yanxu watanta shidda agidan mm sadiya tayi kyau fatarta tamkar kalatsa jini yafito yanzu suna izif bakwa karatun boko alhamdulillah dan har turanci tanayi sosai bazakace batashiga makaranta ba kusan yare biyar takeji mama sadiya kanta tana mamakin irin qwanyar hainan amma datai tuna cewa insuka fara ba abinda ke tayar dasu sai sallah da dare haka sukeyi har sai asuba kanasu bari akoma ma girki fans inkukaga hainan bazoku ganeta ba dan bazakace itace wadda uwale ke ganama izaya ba yanxu ba abinda bata sani ba cikin gidan TV ma yanxu da kanta take kunnawa ita kanta tana makanta dariya inta tuno da shirmanta ya yinda tasaba da mm sadiya sosai dan daga ita har Habib suna nuna mata soyayya tunda tashiga gidan bata taba fitaba uwale bata taba sanin hainan bata cikin gidan ba dan duk sadda tafito zata iske angama mata komi shiyasa bata damuwa dasai taganta ita tama fisan haka dan yadda takejin tsanarta bata fatan tabude ido taganta agabanta murnarta daya lokacin da bokanya tabata yakusa shima mlm iro bai wani damuba dan bai ganinta *abuja* haisham dai yaxama mijin tace dan baida ikon aikata komi saida

Chapter 6 of 11