Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
inma tamutu anragema kasa nauyi haba uwale kixo mufita dai mugani aradu bazan fitaba saidai ke kifita amma ni ba inda xani koda yalwa tafito tsakar gidan hainan tagani tanata zagaye ga dukkan alamu ruwa take nema saita ba yalwa tausayi har xataje tabata ruwan saita tuna bulalal data tabayi mata tuntana yar shekara daya amma har yanxu duk shekara saita gayama jikinta danji take tamkar lokacin ne ake mata bulalar shiyasa tatsani hainan sosai gashi takasa fadawa kowa kotai niyar fada saitaji tamkar andade mata baki uwale ga hainan chan xata taba maki ruwa dayake takai wurin ruwan tanaji yalwa takira uwale tai sauri tadebu ruwan ta wanke fuskarta kamin uwale tafito daga dakin harta gama wanke fuskar amma ido yaki budewa mari taji wanda saida taga taurari saikuma masifa tabiyo baya ubanwa yace ki ibarman ruwa shiru tai tunda bata da abinda zata cemata yalwace tai mgn uwale naga borkonan bai shigeta ba tunda harta iya tashi hakane kuma toko aqara mata wanine kuka tasa wanda tundazu takeso tayi amma wahala tasashi yaqi fitowa wanda yasa makwabtansu shigowa dama tundaxu sukejin hayaniya uwale lafiya miya faru hmm aikunsan tatsiniyar gixo bata wuceta qoki ina mata zabane tunkamin ranar haihuwarta taxa gayo muma mudan dana tamu kunga gara itama tafaraji kamun yazu gakanmu inkuma kunce aqaleta to saina qyaleta wani irin aqyaleta ni yarana biyar amma sanadin wannan yarinyar hudu sun mutu saura daya aini tsaka nina da wannan yarinyar Allah ya isa kowa da abinda yake fadi daga masu cewa sunrasa miji saimasu cewa sunrasa uwa ko uba k da hakadai sukaita magannunsu ita kuma wace ake maganar kanta bata masan misuke cewaba dan jitake tamkar gabanta zai zazzago yafado qasa domin yadda yake mata zafi saida duk suka gama magan ganunsu kana uwale tafara mgn yanxu dai dukanku kona bukatar hutu domin haka nayanke shawarar ko wace daga cikinku ta ringa kwanciya tahuta duk aikin gidanta hainance xata riqayi mata shi kamarsu ibo ruwa wanke wanke shara wanke dakan dawar tuwo inkuma fura kikeso harda dakanta kobai makuba suduka suka amsa dayi su gomane wata daga cikin suce tafara magana dama wallahi banyi wanke wanke ba zoki wuce mutafi kiman aisuduka saisu kafara daga wantace bata da ruwa sai wannan tace batai sharaba hakadai sukaitayi wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata gani sosai gashi yai ja haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana yaranta samari subiyu tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi haryanxu idanta bai dayaye ba gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda tajin zafi amma haka taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha domin yawancin rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan gandune haka tazauna tafara wanke wanken data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo alwala tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan mitake cewa ba 😘Ansholly😘 08136195038 [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 20 😘Ansholly😘gidan uwale kuwa daga ita har mlm iro ba wanda yarimtsa domin uwale tahanasu bacci bayan mlm iro yadawo daga kiwo uwale tafada mashi duk yadda akai harda barkonan da suka sama hainan jini ba qarya ba saida yaji baiji dadi ba domin duk irin izayar da uwale takema hainan bataba jin haushinta ba irin wannan aicutar tayi yawa dan rashin imani ace wannan yarinyar za adunga yima wannan azabar gaskiya abin yayi yawa kodan anga yana shiru yana qyalewa shifa har azuciyarshi yanasan yarshi kawai dai abinda yasa yaji yatsaneta sbd tasana dinta yai asarar rayuka har ukku amma yanxu xaitakama abin birki dan baxa amaida mai diya jakka ba yadago cikin fushi amma yana hada ido da uwale yaji taimai wani irin qwarji dama haka yakeji duk sadda taima hainan wani abunda yataba mai xuciya dayaxo yimata mgn saiyaga tacika mai fuska murmushi uwale taimai mlm lfy naga katafi tunani a,a lfy lau kawai ina tunanin rayuwane aizansa hukuncin dana yankema hainan ne baima ba dan Allah kima daina man mgnr wannan yarinyar kuma duk abinda xataimasu aibazata dawo masu dawa yanda sukara rasa sanadinta ba gwarasu moreta kosun danji sanyin bakin cikin data sasu murmushi uwale tasaki wanda keqarama fuskarta muni domin bata kama da Fulani kwata_kwata xakace ba yar fulani bace domin muninta yayi yawa shiyasa mahaifinta yace ba yarshi bace yaqi amsarta shiyasa innarta tatahu da ita rugarsu iro domin chan rugar tasu taqi auruwa tabbas duk wanda yakalli uwale yasan bata fito tatsatsan fulani ba itama tasan bata da uba dan lokacin da ana mata gorin bata da uba saida taje tatitsaye mahaifiyarta tafada mata gaskiya ne bata da uba ita shegiyace eh kawai innar tata tace mata to ina baban nawa yake nima bansani ba domin lokacin da na auri Audu mijina nafarko minyi shekara hudu bamu sami haihuwa ba ana tunaninma nice ban haihuwar to lokacin muna fita bakin ruga saida nono inmutun yazo wucewa inyana da asha,awa saiya tsaya yasa tonan nahadu da wanda yaiman cikin ki kuka uwale tasa domin gani take har abada bazatai aure ba kukan mikike uwale saida taja majina kana tace inna niyanxu ba wanda zai aureni injuwa uwale indai har ina raye saikinyi aure tashi muje gurin bokanya tarife mana bakin duk wasu masu san sutozarta manke aduniya tunanin mikike uwale murmushi uwale tai bakomi mlm dama wani albishir nakeso nayi maka *Ansholly* [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭😭BAKAR IZAYA😭21 sadaukarwa ga Ansholly novels 💔luv u all💔 😘Ansholly😘 saida mlm iro yagyara zama kana yace ina jinki saida tasun kuyarda kai alamar kunya shikanshi mlm iro yayi mamaki yadda yaga uwale kejin kunyar yimai mgn wace ko wurin kwanciya inhar baida buqatarta ita tana datashi kai tsaye zatace mlm inada buqatarka abinda dija bata tabayi mashiba kenan harta mutu saida tagama sine sinanta shidai yanata kallanta ita kuma tanayin hakane danyace tanada kunya yasan kuma tasha nonan ba fullatana kinyi shiru uwale kokin fasa fadaman a'a dama mlm cema zanyi kakusa samun magaji fadada fara arshi yai uwale da gaske kike Allah mlm watama ukku kai amma naji dadin wannan albishir mikikeso nabaki dariya tayi danma bakaji gudan ba minene gudan to namiji zan haifarma dariya yayi uwale kenan taya akai kikasan namiji xaki haifa kadafa kiga inasan namiji kije kiman qarya wallahi mlm da gaske nake to waya gaya maki namiji xaki haifa saida tai jim domin tasan inhar tace mashi bokanya yanxu taran yawatse domin yahanata zuwa wurin bokanya shiyasa take aiken yalwa wata dubara tafado mata da sauri tace yaha makwabciyarsu kasan duk yaranta mazane dayace mace todana gaya mata yadda cikin keban wahala saitace cikin namiji haka yakeba mutum wahala yanxu nan uwale wahala kikesha banta ba saniba tace to mln banso nata yarma da hankaline shiyasa bantaba gayama ba saida naji nadaina jin abinda nakeji hmm kuji karya wace batama san da cikin ban saiyau amma kajita da karya kamar Mira danfodio lol shidai mlm iro murna kawai yake sai washe baki yake dan yana san danamiji jiyake tamkar yajawo cikin uwalan tahaihu kinsan uwale aradu kika haifarman da namiji nabashi shanuna duka biyun danai gado gurin baffana da kuma gonata buda uwale tasaki da gaske mlm *Ansholly* [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭😭23 😘Ansholly😘 yana nan tsaye har aka kira sallah sai lokacin yasamu uwale tadaina mashi ihun alwalla yayi yatafi masallaci yana bude gidan yaga hainan tsugunne wuce yayi duk da xuciyarshi ba dadi domin yaji tausayinta amma ko nuna mata afuska baiyi ba domin yana kallan inda take yadauke kai tashitai tashiga cikin gidan shara tafara kana tai wanke wanke tana cikin yin wanke wanken uwale tafito ida nuwanta jajjawur gashi aduduke take ttafiya tamkar yan kaciya duqawatai har qasa inna kwana wata banxar harara tawurga mata kana kota tsaya amsawa tashige daki sallamar yalwa ce takarade gidan bashiri uwale tafito daga cikin dakinta domin tunda taji sallamar yalwa tunkamin gari yayi haske to tasan ba lfy ba yadda taga yalwa ahar getse tasan jiya itama batai bacci ba lfy yalwa jiwata mgn uwale keda ganina kinsan ba lfy ba amma mushiga cikin daki kiji daki suka koma domin ganin hainan najinsu bani lbrn abinda yafaru dake yalwa kallan banxa yalwa taima uwale da idanunta wanda suka chanxa kala sukai ja abinda yasa meki shiya sameni kinga babu wanda xai tambayi wani yadda baki bacci ba haka nima banyiba to danhaka kiqaleni naji abinda ke damuna shiru dukkansu sukayi domin kowa da abinda yake tunani yalwa natunanin azabar datasha wanda daran jiya ko kadan bata rumtsaba abinda yabata mamaki yadda taita ihu amma koda makwabcinta daya bai leqoba kallan uwale tai tace uwale indai irin axaba daya mukasha to dole kiyi ihu da kikayi makwabtanku sunlequ kai kawai takada mata kina nufin ba wanda yashigo ba wanda yashigo yalwa da mutane sunji aida har yanxu sunanan koni nayi mamaki dana fito banga gidan cike ba hmm uwale baki ganin abinda mukaima yarinyar channe yadawo kanmu kina ganinta aiki kawai take tamkarba ita bace mukaima ixaya jiyaba anya bada gaske yarinyar nan aljana bace nima tunanin danake yikenan yalwa amma bari mlm yafita muje gidan bokanya tafada mana ko ita wacece mlm iro yana fita uwale da yalwa suka dau hanyar gidan bokanya *garin abuja* 😘Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 24 😘Ansholly😘 Da sauri yafito daga cikin hospital har yana hada hanya duk yadda yake cikin tashin hankali bai hana kyanshi fitowa ba sujojine barjet a hospital din da sauri suka taho suka Saramai kana suka bude mota yashiga Sukansu sunsan ogansu yana cikin tashin hankali koda suka iso bai jira sun bude maiba yafito da Sauri haryana cin tuntube hafsa ke hafsa dan uwarki kina ina da sauri tafito domin kiran yabata maki baisaba yimata irin wannan kiranba karo sukaci shima yana quqarin shiga bedroom din nata duka taji ko ina ajikinta dan ubanki nizaki cuta nixakiha inta miye ban maki wane haqqine naki bana saukewa amma kirasa dami zaki sakaman saiki dauko cuta kisaka man wallahi kincuceni hafsa saida yayi mata lilis kana yace kije nasakeke saki ukku duk da jikinta baqarfi amma saida tabude baki tai mgn ni kasaka haisham cikin xafin xuciya yace wallahi hafsa dada abinda yafi saki da saina makishi tunda nake bantaba zinaba amma gashi na aure mata mazina ciya wurin naiman maxanki kingoga man cuta banjiba banganiba wallahi Allah ya isa tsakani dake tunda yafara maganar hafsa ke kuka yanzu haisham sharrin daxa kaiman kenan aizansa ko wani yace maka ina hulda da maxa zaka qaryata amma kai da bakinka kake fada kamar yadda kace baka taba xinaba haka nima dan kokai shedane kaine kafara sanina aya'mace amma kaje nabarka da Allah sharrin dakaiman kuma insha Allah tundaga nan duniya zaka fara ganin sakaiyata mari yakai mata wanda saida komi nata ya tsaya cak natsawan minti 30 taga dai bakinshi yanata mgn amma batasan miyake cewa ba saida yajeho mata wata farar takarda kana tadawo hankalinta kiken isa naja maki sharri saiki bude wannan takardar ki karanta da sauri tadauka tana gama karanta wa taja jiki tafi daki domin bata iya tashi saida tashiga bathroom tahada hot water tagasa jikinta sosai kana tafito tana kuka tana tunanin haisham sam bashida adalci hakadai tagama shiryawa abaya kawai tasa light blue tadauki dan qarimin gyale tayafa wanda tunda ta aure haisham yahanata sa qaramin mayafi kuma tadaina amma gashi yanzu yasaka mata da abu mafi muni awurin ya'mace wato saki kuma sakinma nawula qanci saki uku gasharrin zina wai harda H I V wai itake da h i v aidolema kamin taje gida saita biya hospital anmata gwaji itama indai hartana da ita to haisham ne yagoga mata domin ita bata taba Mu amala dawani da mijiba inba haisham ba hakadai tafito daga ita sai handbag dan baxata iya daukar komiva inba jikarba yana zaune abisa daya daga kujirin da suka kawata falo harta taxo fita yadaka mata tsawar datasa yan cikinta juyawa ubanwa kikeso ya kaimaki shedar takardar sakin naki da hanxari tajuyo taga wata takarda kan center table kobai fadaba tasan itace ta dauka tajuya tana fita sojoji sukayo gunta kaminsu qaraso tada katar dasu kuma wurin aikinku nikade nakeso natafi wani cikinsu zaiyi magn kawai tajuya tabarsu tsaye ba yarda suka iya haka suka koma wurin dasuke get aka wanga memata tafice daga gidan kamar walqiya saida tahau titi kana taji xuciyarta namata daci Miyasa haisham zaiman haka miyasa lokaci guda yacanxa daga yadda nasanshi kuka tasa mai tsuma zuciya wani prvt hospital data gani shiyasa tatsaya Cikin asibitin tashiga tasai kati layi yana zuwa kanta tashiga taima likita bayanin tanaso aimata gwajin aids wata nurse yakira yabata wata takarda yacema hafsa tabita haisham tunda hafsa tafita yaji duniyar taimashi qunci jiyake inama yakashe kanshi yahuta ya tabbata hafsa tagama cutarshi kamarshi ace yanada h i v ya duniya zatace shida yake shugaban sojoji yanxu inyaranshi sukaji anya zasu qara girma mashi kuka kawai yasa duk da ansan soja da dauriya amma shi yakasa daure wa waye haisham haisham dane gurin alhaji hamxa wanda subiyu ne iyayanshi suka haifa shida qananshi Ameen haisham tunya dan shekara biyar aduniya yakesan sojoji to da mahaifinshi yaga haka bai taiyeshi ba yasashi makarantar sojoji yana gama secondary yatafi America dan qarasa karatunshi yagama karatunshi cikin nasara yafito da babban matsayi lokacin daya dawo gida hutu lokacin ne yahadu da hafsa sunsha soyayya cikin wata daya domin hutunshi na wata biyune ya yarda da ita itama tayarda tadashi aka daura masu auransu amarya tatare agidanta cikin farin ciki suke zaune domin haisham yasa meta yadda yakeso Wata daya dayin auran yatattara ya koma bakin aikinshi hafsa harda kuka Shima duk yadamu domin yana san hafsat dinshi nan yaymata alqawarin inya dawo da ita zai koma dominshi abuja yake aiki gidan iyayanshi kuma yana kaduna haka ko akai yana dawo wa y dauketa sukatafi abuja soyayya suke mai tsabta yana mata abinda takeso itama haka shiyasa suke San junansu Sunada shekara ukku amma haryanxu Allah bai basu haihuwa ba lokacin kuma aka qarama haisham girma yazam mana shine shugaban sojojin Nigeria abinya mashi dadi dagashi har ma soyanshi alokacin wanda baisanshi ba yasanshi dan dinne masoyan shi suka hada mai duk gidan TV dake garin abuja saida sukaxo wajan dinner nan anci ansha antashi wuraran 2 kowa yakama hanyar gidanshi cikin jin dadi yayinda haisham yagina wani qatan gida cikin asok ba abinda babu inkashi cikin gidan zaka dauka ba aduniya kakeba dan tsarowar gidan get gomane acikin gidan kana kowane get akwai sojoji guda goma Inkashiga cikin gidan titine yatafi har bakin wata kofar glass wadda zata sadaka da shiga gidan koda halibin bindiga baxai fasa wannan kofarba bare atara qarti goma saida suyi bugun sugaji bazata taiko motsiba Sanna inkaje gurin dole saika fadi sunanka kana na urar tafa dama yan gidan sunanka da hotanka insun amince kofa tabude kashiga cikin falon kanshi abin kallone kujeru saiti biyar ne kowani kuma akwai taxara sosai atsakaninsu kana daga bedroom dinsu zaka iya hango duk abinda ke faruwa waje domin kofar ta glass ce gurin kayan motsa jiki ko babu abinda babu fans ku ida yima kanku imagen din gidan kowa yaga gida saiyace yayi kyau yayinda alhaji hamxa yaimai fada sosai dan yana ganin yayi almubaxxaranci nafisa yanaji kinyi shiru ne hmm kedai bari sadi tun jiya danaga birgediya general naji yatafi da imanina sadi ina sanshi San aure bawai san shashanci ba hmm nafi kekina ganin zai aureki yanada wannan tsaleliyar matar 😘Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭25 😘Ansholly😘 saida nafi tayima sadi wata irin harara tamkar idanuwanta zasu fado kasa kana tarafa magana tabbas sadi komin munina sai birgediya general ya aureni wallahi kuma yaxauna dani ni daya domin ni banida kishiya agidan haisham suduka shiru sukai chan sadi tace bance bazaki iyaba amma tayaya zokiji akunnanta tarada mata wata mgn wacce bansan mitace mataba dariya sukai kana suka tafa wallahi kawata kina wuta amma kuma yaza aiki hada wannan plan din murmushi tayi miyasa ke sadi kinada saurin mantuwa kinmanta waye likitan da akaba haisham auhaka fane natuna mutumin kine domin in bandama ta dalilinshi baxakiga haisham din bama harkice kina sanshi saida tayi fari da idanuwa kana tace to dashi xan hada plan dina amma sainan da 1months kinga lokacin ya yadda dashi saimu fara plan dinmu koya kikace hakanma yayi qawata kina wuta muna binki da gas dariya suka fashe da ita nafi yar kauyan cikin garin abuja ce sulaja iyayanta talakawa wane sosai wanda insukaci nayau ba lallai susamu nagobe ba 😭Bakar ixaya😭26 😘Ansholly😘 haka suke rayuwarsu cikin rufin asirin Allah yayinda nafisa take bakin cikin zowarta tatsatsunsu domin tana gani tamkar baban nata malalacine shiyasa suke zaune cikin talauci har yanxu tanada shekara sha biyu tafara bin maza duk iyayanta basu sani ba lokacin da tanada shekara sha biyar lokacin tayi ciki mahaifinta wannan bakin cikinne sanadin mutuwar shi ya yinda mahaifiyarta tace baxata zauna mata agida ba ko dar batajiba dama tagaji daxama cikin talauci tattara kayanta taqarama rigarta iska dama wanda yaimata cikin yana taso tadawo gurinshi dazama domin aganinshi qaramar yarinya da ita bai dace tana zaune cikin talauciba koda tagama gayamai yarda sukai da innarta dariya yayi karkiji komi nafi nizan riqeki tamkar yayanki kuma wannan cikin yau baxaki kwana dashiba kallanshi taicikin mamaki to yaxa ai dashi dariya yasa kana yace karfa kimanta nafi nifa likitane haka yaxubar da cikin nafi tare dayi mata alqawarin gobe xaitafi da ita cikin garin abuja dominshi ba anan yake aikiba yaxone yaga ya mutanan da aka turu suke aikinsu to nan yaga nafi safiya nayi nafi da Dr bashir suka kama hanyar cikin garin abuja kotaje tanemi yafiyar innarta koda suka shigo baixarce da ita ako inaba sai gidan magajiyar karuwai hannu biyu tatar besu domin tasan dr bashir sosai lbrn komi yabata jawo nafi tayi jikinta kisaki jikinki sosai nafi nan gidan kune bamai korarki inbake kisake wani gidan ba nafi taji dadi har acikin ranta domin gani take yanxu xatai rayuwar yanci saida magajiya tayi wata biyu tana goge nafi kana tahadata dawani alhajin birni wanda saida yasauke ma magajiya dubu dari biyar kana yatafi da nafi hakadai nafi tazama gogargiyar yar bariki domin ko magajiyar tana sara mata duk cikin gidan da sadiya kawai suke shiri shiyasa koda dr bashir yabata gida suka dawo tare to dinner da akai dr bashir yagai yaceta taje danta samo masu wani mai kudin amma ita ganin birgediya general yabirkita mata lissafi dan tunda taganshi takasa sukuni yau watan birgediya general daya yana aki lfy domin bawani matsalar dayake samu da sauri yashigo office din domin yana gani yayi latti sosai dan yanada meeting around 10:30 gashi kuma yanxu har 9:30 yana xama PA dinshi yana shigowa kallanshi yayi da mamaki yace lfy domin yayi mamakin ganin PA dinshi dan yace kar wanda akabari yashigo domin yanaso yahada wasu takardune baiso ayi disturbing dinshi saida yaqame tamkar gunki kana yace sry sir wanine yace nakawo maka wannan takardar yanxu dan saboda akwai important abinda yakamata kasani ciki amsa kawai yayi ya aje ya yinda PA nashi yajuya yafita harxai aje saiya tuna da ance important ne budewa yayi yafara karantawa kamar haka *Allah yasa kana lfy birgediya general wannan takardar tafito ne daga hannun saurayin matarka nadade tare da matarka tun tana kd nake tare da ita domin inbaka nan nine mai ebemata kewa to yau naji wani wa,azi wanda yafirgita ni shini naga yadace naxo nanemi yafiyarka domin inhar kana kusantar matarka to kana dauke da cuta maikarya garkuwar jiki wato aids* wargiyai da takarda wace tunda yafara karantata jikinshi ke tsema alamin ran maza yabace da sauri yafito daga office dinshi wanda saida yaba bodyguard dinshi tsoro saida yashiga motar har sunfara tafiya kqna yace hospital xamu wanda driven nashi ne kade yaji miyace koda suka isa kai tsaye wurin likitanshi yayi yagaya mai abinda yakeso ayimashi bawani dogun xance ya ibe jininshi amma koda ya auna saiya nuna mashi positive jim dr bashir yayi kana cikin murya mai laushi yace am sry sir cikin masifa haisham yatashi tsaye sry for what saida dr bashir yayi jim alamun ko mixai fada bamai dadi bane kana yace sry sir is positive fitowa yayi daga office din dr tamkar yahadi xuciya ya mutu dan bakin ciki *cigaban lbr* *rugar jalo* Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭27 sadaukarwa gareki qawar alkairi maryam rimaye Allah yaraba lfy yasa ahaifamana baby gal muzo muchashe💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 😘Ansholly😘 uwale ita da yalwa gaban bokanya yalwa ce take bayanin abinda yaka wosu saida tagama kana bokanya tafara mgn da harshan filanci tamkar yadda sukai mata bayani kutashi kuban wuri batattu bani da binciken daxan iyayi maku akan wannan yarinyar kamin kuxo mutane dayawa sunxo amma kona duba wani farin abu kemamaye man qwarya kawai dai abinda nasani zata zama abin alfahari arugarnan indai hartana raye uwale ce tayi mgn to bokanya yaza ai tabar duniyar gabaki daya domin ni natsani inbude idona inganta wata dariya tasa wacce duk gurin saida ya amsa kana tadaure fuska takama magana cikin aman murya tamkar ba mace ba kuje gida duk sadda natashi yin aikin zan kiraku suduka duk ba haka suka soba domin sunsan indai hartace zata nemi mutum to aikin yayi mata wahala ne ko saitayi bincike sosai wanda ba rana ba lokaci ana iya kaiwa shekara daya batai mgnr b haka dai suka fito cikin sanyi jiki saida suka kusa xowa gida kana uwale tadubi yalwa tace yalwa bakisan gidan wata bokanyarba kai kawai yalwa takada mata haka suka ida karasawa gida xuciyo yinsu ba dadi suna shiga uwale tai tozali da hainan acikin madafi tana qoqaran xuba dumaman tuwan da uwale tayi wata tsawa da hainan taji abayanta yasata sakin ballan tuwan data dauqo take qoqarin zuba miya tace domin wata irin yunwa takeji da sauri uwale tayo madahin dama haushinta takeji na axabar da taci jiya da kuma yanxu da bokanya tace wai hainan xata xamar ma rugar abin alfahari wanda tasa aranta ko zatai yawo tsirara sai hainan tabar duniyar nan *hmm tamkar ita keda ranta* jawota tayi da iya karfinta tabu gata da qasa maqareta tayi sosai wanda har saida idanuwanta suka fito waje yalwa dataga kawar tata tanaso tai kisa da sauri tai warin haba uwale baki ganin zaki kasheta kisaketa haka nan mana barni yalwa nakasheta inhuta bakin ciki tabbas wannan yarinyar ita zatai sanadin kasheni inhar niban kasheta ba yalwa tayi tayi taqwaci hainan hannun uwale amma taqasa cikin matsifa tace wallahi uwale tafiya zanyi nabarki da ita baxaki jaman bala iba jiya haka nakwana ido biyu yauma sokike kijaman kwana tsaye kinga tafiya ta kamin takai kofar fita taji uwale tasaki wata irin qara jiyowar daza tai taga hainan tayo kanta tamkar xakanya ihu xatasa amma kamin tayi ihun tajita tamkar anqunna wuta antsomata ciki sumewa kawai tayi dan atunaninta ta qone itama hainan nan tasilali qasa sume har aka kira la asar suna nan kwance suduka uwale kuma tamkar ta mutu saigab da magrib mlm iro yadawo yana shiga ya iske mutum ukku kwance tamkar basu da rai da sauri yakoma waje yakira mutane dan sutai maka mashi ruwa aka dauko aka watsa masu amma ciki hainan ce kawai tatashi saida aka qara watsawa kana yalwa tafasa qara tamiqe tace dan allah nawa kiri karka buga man wannan sandar aradu zan dunga sallah kuma nadaina zuwa wurin bokanya mlm iro ne yajata zai fidda ta daga cikin ruwan da suka watsa masu wata irin qara yalwa tasaki dan Allah mala ikan wuta karka maidani cikin wutar aradu zan daina rashin sallar da banyi tsaye kowa yayi yana kallan yalwa wanine ya mikama mlm iro sandarsa takiwo yariqemai dan yadau yalwa yakaita daki yalwa naganin gilmawar sandar tafasa ihu ta sume *grin abuja* *kuyi haquri d wannan fans gobe in allah yakaimu zan maku da yawa insha Allahu* *Ansholly* [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR. IZAYA😭28 😘Ansholly😘 wannan page nakune masoya bakar ixaya ina gdy da kaunarku bayan 15mnt hafsa tatura office din doctor tashiga mikamai takardar tayi amsa yayi saida yagama karantawa kana yadago kai cikin fara,a yace congratulation hajiya hafsa baki da aids ajikinki ko wata alamar cuta mai suna HIV baki da ita dan haka ina maki murna cikin farin ciki takai goshinta kasa tai sudaja kana ta dago taima likita godiya takarbi result din tatafi cikin jindadi tatada motar tata tadau hanyar kaduna gudu take nafitar hankali tamkar ba mace ke tukin motar ba ita dai sotake kamin qarfe hudu tashiga cikin garin kaduna tanajin tunda ta auri haisham wannan ne xuwanta gida ita kadai 4:30 ta isa cikin garin kaduna hanyar gidansu tayi dake mahuta hon tayi mai gadi yataso yabude da sauri saida tagama parking kana tafito tayi hanyar cikin gida, sallama tai tashiga palon amma ba kowa sai tv dake tafaman aiki hanyar kitchen tayi domin tasan mahaifiyar tata tana chan rungumeta taji anyi tabaya magana tafara haba auta miyasa ke haryanxu baki girma ba shin waima har kindawo daga islamiyar ne kukan dataji anfashe dashine yasata juyowa wace tagani yasa hankalinta tashi lfy hafsat ina haisham din ko wani abu yasa meshi kai kawai tagirgixa to minene hafsat kinbarni cikin tashin hankali takarardar da haisham yabata tami qama mahaifiyarta tana gama karantawa tasa salati ke yanxu hafsat mikakaima haisham har yai maki saki ukku share hawayanta tatayi kana takalli mahaifiyar tata tace wallahi umma bansa ibinda nayi mashiba kawai ina zaune Palo yashigo yamiqa man dana tambayeshi minai mai cayai kawai hakanan danya gaji daxama da juya marar haihuwa abinda yasa tai wannan qaryar dayane tasan inhar tace ga sharrin da haisham yayi mata to mahaifinta yanada xafi zai iyacewa saiya kai haisham qara daganan aita abu daya ita harta rasa mijin aura tunda dai tasan aids abin tsoroce ga mutane ba lallai in ance batada itaba mutane su yarda ba tunda ga mijinta da ita maganar umman tace tadawo da ita daga tunanin datafi amma haisham yaban mamaki wama yasan ko shine bashi haihuwar amma ba komi tafiki wanka kihuta kafin mahaifinki yazo yaji abinda yafaru muji hukuncin daxaya yanke 😘Ansholly😘 [3/8, 1:07 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭29 gareku Ansholly novels aiman afuwa pagen nan nakune 💋 lv u all💋 😘ASHOLLY😘 sai da isha alhaji bashir yadawo saida yagama komi kana hajiya zainab tagamai abinda yafaru saida yagamaji kana yace ina ita hafsar tana daki itada yar uwarta Mira kiraman ita waya tadauka takirata ba afi mnt5 ba saigata saida tagaishe da mahaifinta kana taqara sinniyar da kanta qasa gyaran murya yai kana yafara mgn hafsa nasanki bakida hayani duk cikin yarana zan iya shedarki kifada man gaskiya miya hadaki d haisham yai maki wannan sakin har ukku yadda tafadama mahaifiyarta haka tafadamai ranshi yai bala in bace domin dama shi mutum ne maixafi tashi kitafi kawai ya iyace mata yayinda yakama neman haisham amma wayarshi kashe ta baban

Chapter 3 of 11