Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BAKAR IZAYA Na Ansholy Ebook creat by Shuraih Usman A.K.A 99% Ebook published by http://hausaebooks.cf . BAQAR IZAYA😭 1 Bissimillahir rahamanin rahim sadaukarwa ga qawata maryam rimaye much love you💋💋💋 😘Ansholly😘 Rugar jalo ruwa ake kamarda bakin qwarya kowa yamaida gidanshi yakolle dan darene sosai ruwan harda kankara gidan mlm iro Yarinyace wacce aqastin shikarinta bazasu wuce goma ba Zaune ruwa nadokanta sai karkarwa take kowa nacikin gidan yana daki Amma ita tana waje acikin ruwa harta babanta yana cikin gidan amma baidamu da itaba yana dakinshi akolle yana bacci mai dadi itako tananan Cikin ruwa kuka tasa mai tsuma xuciyar mai saurare duk da tasaba amma ba asbd da wahala Ba adaina ruwan nanba sai kusan asuba kana aka daina amma duk dahaka ana yaiyafi Tananan zaune har akafara kiran sallah mahaifinta yafito cikin dakinshi dauke da bota alamun alwallah zaiyi Jikinshi wata irin rigar sanyice jibgegeya amma duk da haka rawar dari yake kallo daya yaima inda take yadauke fuskarshi yakama hanyar bayi Itadai tana zaune tana kallanshi harya fito yagama alwalla yatafi masallaci wani irin kuka tasa maiban tausayi tana tunanin anya ita diyar mlm iro ce dan da ita yarshice daya tausaya mata yadda yaganta cikin wannan sanyin shikanshi babba yanajin sanyi ina ga ita wacce bata wuce shekara gomaba nanda nan gabanta yafadi data tuno saura wata biyu tacika shekara goma takama tunani itadai tasan tunda tatashi mutane ketsoran sura beta ciki harda mahaifinta Wasu harkiranta suke aljana qawarta daya Hadixa itama sadda tacika shekara tara hadixa tamutu wanda sanadin haka uwar hadixar har gida tazo tai mata danbanxa duka dawata maganar da harta mutu bazata manta tab [3/8, 1:04 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭2 😘Ansholly😘 Saudakarwa g hadixa tunau Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da sauri tadago taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan daya doketaba gashi anxuba mata wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko ruwan duk tamaka mata ajiki wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi yaza mammaki dole daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda roba daya ki taraba nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn taimata dan banzan duka tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani makwabcinsu dagaji maganarta akeyi dan taji anacewa saura wata biyu tacika shekara goma tasan kuma da ita ake danduk cikin rugar ko yaro zaka tambaya shekarunta indai harya iya magana zai fadama tazo tagifta tagabansu tawuce dantasan kota gaishesu bazasu ammasa ba dan babant yace karta qara gaisar dashi domin shiko gaisuwa bayaso tahadashi da ita duk cikin rugarsu sarkin rugarne kawai yake mata magana kana yake janta ajiki kamar jikarshi zata iyacewa shika daine ke santa duk fadin duniya hakadai taketa tunane tunane harta kai rafin saida tayi alwalla tai sallah kana tashi zata ibi ruwan kamin takai tulin cikin ruwa tuni wani irin bacci ya dauketa ba ita tatashiba sai yamma lis tatashi dasaurinta tadauko tulin dataga gefanta taibi ruwan cikin sauri tajuya xata tatafi taji kamar anriqe mata kafa tawai wayo bataga kowaba nantake tasa kuka dan tasan duk sadda tai irin wannan to ranar mai qwatarta gurin inna uwale sai Allah kuma tunda taji kafarta tariqe tasan ita da komawa gida sai anyi sallar magariba haka taita zama anan har aka kira sallah kana ta tashi tatafi lokacin data isa gida har anfara sallah [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭3 😘ANSHOLLY😘 Uwale nazaune wurin murhu tahassala wuta kamar maida huwar kai ko inda innuwarta takema bata kallaba to ita kantama tasan duk sadda tai irin wannan baqar izaya take gallaxa mata shiyasa tana juye ruwan tatahu gurinta tadir kusa kawai jitai tace kwanta kimiko man kafarki da sauri ta kwanta tamiqa mata kafar dan tasaba dasalan cuta irinta inna uwale saidai duk da tasaba tana tsoran yaukuma wace irin izaya tatana darmata tana cikin tunanin nan taji wata irin azaba tashiga daga cikin kafarta har cikin kanta wani irin ihu tasaki dukda sunada taxara daga gidansu zuwa masallaci amma harcan saida sukaji wannan qara liman da sauran mutane dama angama sallar sukayo gidan mlm iro danjin mike faruwa kamin sukawo ankuma fasa wata qarar da sauri suka fada ciki ko jiran abasu ixinin shiga basiba Uwalece riqe da wuka jajjawur ahanninta taqara azamata akan kafa tana azamata tana shedewa tasuma liman ne yafara mgn haba uwale mi xakici jikin wannan yar yarinyar duka Hainan nawa take daxaki taimata irin wannan baqar ixayar yarinyar dabata wuce agoya taba uwale tadaga mashi hannu mlm dan Allah kada kataman kasan mitaiman aikentanai tunda asuba rafi ibar ruwa tanacan tana baccin dana san bazai zame mana alheriba duka rigarnan dan duk sadda hainan tai bacci nanda sati kajira kaga abinda zai samu rigarnan kuma konsani baccinta ba alkairi bane shiyasa nace kamin wani abu yasamemu ita xaifara samu dansu aljanninta insukaga anacis guna mata sun barmu muhuta daga liman har wa yanda suka shigo tare saida suka yabama uwale gani suke tayi abin arxiki atunaninsu inhar ana musguna ma hainan dole abar masu rigarsu tahuta dan tunda aka haifeta rugarsu take cikin tashin hankali Liman yace ai uwale bansan haka bane cigaba daga inda kika tsaya dan baxan taba mance wannan yarinyaba ranar sunanta mai dakina tamutu ranar da tacika shekara dana yamutu ainibaima dace nazo nacece taba kawai dan xuciyar musilinci amma yanxu ko kasheta zakiyi nagama magana wani daga chan gefe yace wallahi dama kashetan akayi dama yafi mana kwanciyar hankali hakadai suka juya sukatai kowa yana fadin albarkacin bakinshi 😘Ansholly😘 [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭4 😘Ansholly😘 Ruwa inna uwale tadebo tawatsa mata afuska wata ajiyar zuciya Hainan tasaki wadda dagaji bata dadi bane tai maza tatashi xaune tana kallan inna uwale dan ubanki bari kallona shegiya maiya toni kurwata tafi karfinki wallahi saida kicinye tawasu badai uwale ba kuma kitashi ki maxa ga wankinan kiman cikin ladabi ta bude baki tana magana tace dan Allah inna uwale kiyi haquri sai gobe nai maki bakiji yadda qafata takeman ciwo aikamar jira take tarife baki taji duka ko ina ajikinta saida tai mata lilis da irin dorunar korar rakummar da sike ta fiya da ita kiwo kana tace kitashi kitafi kiman wankin kona qara maki mayaiya wace harta mahaifiyarta bata bariba haka taja jiki hartakai inda wankin yake kukanma bata iyawa dan banda zafin duka da zafin da kafarta takeyi wata irin yunwa takeji dan yau satinta guda ko lumar tuwa batasa abakinta ba hakadai tafara wankin cikin jiga tuwa wata tsawa taji abayanta kobata wai wayaba tasan inna uwalece dan ubanki daga zaune zaki man wankin dasauri hainan tatashi tsaye duk da kafarta namata azaba amma hakataita wankin harqafe daya nadare kowa nagidan yai bacci ahankali takejan qafarta hartaje cikin madahin gidan dan yinwa takeji tamkar zata mutu tacisa a ta iske tuwo kuma yanada yawa tasan uwale ta ajeshi nadimaman safe harta maida zata rife sai wata zuciyar tace gwara kici dan kinsan kokici kokar kici baxaki tsallake izayar uwale ba gwarama kisan laifi kikai mata tazubo miya cikin tuwan tazauna duk yawanshi saida tacinye shi kana tatashi taje tasha ruwa tadawo tazauna jitake kamarta yanke qafarta tayar sbd wani irin radadi take mata haka taita kuka har aka kira sallah asuba tanan zaune a inda yazame mata daki wani irin xaxxafan zazxabi yarifeta sai rawar sanyi take [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 5 😘Ansholly😘 Haka malam iro yazo yawuceta yatafi masallaci ko kallo bata isheshiba itama tashi tayi daqel ta dauki tulu tana tafiya tana hada hanya dan batasu inna uwale tazo ta isketa tasan dan banzan duka zata sha tana fita gidan sarkin rugarsu tayi dan tasan shikade zai iya tai makonta Shima bacikin gidan tashiga ba awajan gidan tatsaya dan matanshi sun hanata shiga sunce duk ranar da taqara shigam masu gida saisun illatata tana nan zaune har aka fito masallaci dayake akwai hasken farin wata shiyasa yaga neta Yace hainan mikike anan da asussuba haka tadago fuskarta daqel dumin ta gala baita iya gala baita wani bafa danshi yasa yadaukota ya ajiyeta acikin dakinshi kana yadauko wani magani yami qama bafadan yace bata tasha Ya dagata yabata maganin tasha kana yabashi wani yace ammshi kashafa mata aqafar saida yagama duk umarnin da sarki yabashi kana yaja gefe yatsaya Saida suka kwashe kusan minti talatin har gari yasoma haske kana cikin ikon Allah xaxxabin yasauka kuma kafar tarage yimata zafi Takalli sarkin tace ardo nagode murmushi kawai yai mata kana yace mikikaima uwale tai maki wannan dukan bata boye mashi komiba saida yayi danjim domin shikanshi yasan duk sadda hainan tai bacci garinshi yana cikin matsala domin bata bacci daga shekara sai shekara to yanxu gashi saura wata biyu tayi shekara goma kenan wannan karin bazata ciki shekara goma ba abubuwa zasu faru dan bawai abu dayane ke faruwa ba Ita dai hainan zuba mashi ido tai tana kallanshi can dai yadago shima yakalleta yace kiyi haquri hainan Allah zai saka maki inda ita mahaifiyarkice aiba zatai maki hakaba Hainan tace yauwa ardo dan Allah kabani lbrn ni wacece dan naji wasu suna cewa waini nakashe mahaifiyata da kakanni na dan Allah dagaske ardo taqare maganar tana kuka ardo yakalleta cikin tausayi yace share hawayanki kinji hainan yanzu zakisan koke wacece *tuna baya* 😘ANSHOLLY😘 08136195038 [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 6 😘Ansholly😘 Kamar yadda kikasani rugarnan hade take da Fulani da buzaye to haka take tun kaka da kakanni gidan mlm sule da malm amadu makwabtane kana kuma abokaine nasosai da sosai wanda duk rugarnan ansan yadda sukesan junansu har matansu haka suke Yayinda malm sule yake ba fulatani shikuma mlm amadu buxune duk dare tare sukecin abinci Yauma kamar kullin mlm sule ke sallama agidan mlm amadu da sauri yafito Kayi haquri mlm sule kanata sallama ban amsaba wallahi nagewaya bayan gidane yana maganar suka ida qarasawa gurin da suke xama domin cin abinci A,a bakomi abokina kana suka faracin abincin saida suka gama suka wanko hannunsu Kana suka dawo suka zauna domin tattauna abinda yasha fesu mlm sulene yai gyaran murya yafara mgn dama mlm amadu wani alfarma nake nema agurinka saidai yagyara xama yace ina jinka mlm sule dama iro nake yima neman irin auran hadixa diyar wajanka mlm amadu murmushi yai haba mlm sule dije yar kace kaike iko da ita inma wani kace xakaba ba iro ba wallahi bazance komi ba Dan dije ikon kace ballantana iro Allah dai yasa alkairi Amin inji mlm sule suduka akwai abinda suke tunani dumin qa idar rugarnan indai maza dayawa sunasan yarinyan tu dule sai anyi shadi tu lukacin harda dan wajena kesan dija kuma duk rugar nan ansan yafi kowa jarimta gashi shi mlm sule antaba kashe mashi da a irin wannan shadin dama su biyune yaranshi to yanxu saura iro anya zai iya wannan kasadar sana tunda buxuwace saiyayi wasa da rakumi su duka sunyi zirfi cikin tunani mlm amadu shiya katse shirun yace abokina nasan mikake tunani Yace mixai hana da asuba inminje masallaci adaura auran kaga bawani shadin daza ai tunda tazama matarshi Mlm sule😁kai amma abokina kakawo shawara wannan yayi Allah yabarmu tare nasan dai za asha surutu arugarnan ace munyi sar ranmu abinda ba ataba yiba kenan Hmmm mlm sule inhar ana biyema mutane to subazasu fadi abin alkairiba kuda abin alkairi kayi haka kumafa ne abokina to yanzu tashi muje mugayawa yan uwa dan sushirya karsuce munyi gaban kanmu dan munga iyayanmu basu raye A,a Mlm sule ba inda xamu kasan daga yan uwanka har yan uwana basanmu sukeba zasu iya zuwa sufa dama sarki ace dole sai anyi wannan shadin gara miyi shirinmu da asubar sunji hakadai suka aje magana saida asubar kowa zaiji da dauri auran kowa yashiga gidanshi cikin farin ciki iro dayaji abinda baffanshi yace yayi murna sosai dan dama yanasan dija sosai gani yake kamar tafi ajinshi domin jail dan sarkin rugarsu yana santa Hakadai yakwanta cikin farin ciki yayinda dija koda mlm amadu yafada mata abinda suka yanke shida abokinshi bata nuna wani farin cikiba kuma bata nuna bakin cikiba yayinda iyayanta suka dauka kunyace takeji *Asuba* *Ansholly* *08136195038* [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 7 😘Ansholly😘 Asuba nayi iro yafito cikin sauri yashiga bayi yayi wanka yafito yayi alwalla lokacin baffanshi yafito shima zaiyi alwalla kallan iro kawai yayi yagirgiza kai Yayinda iro akashege daki akashafa mai yadauko shaddarshi tasallah yasa sai wani washe baki yake waishi ango Chan naga yan group din Ansholly novels sunata lekenshi wai inama yace yana sansu dan sunga yasha kwalliya to qwalelanko loll Haka iro yafito sai washe baki yake kamar saban kamun nan lol tun kamin mutane suzo su malam sule suka samu liman sukaimai bayani amma yaki amin cewa saida mlm amadu yabashi raqomi daya kana ya amince domin mlm amadu mai kudin rugar nan ne domin kuni danake sarki zamanin dayana raye yafini raqumma nisa bakusa shiyasa yan garinnan suke girma mashi yayinda dangin ubanshi dana uwarshi suka tsaneshi dan dukiyar da mahaifanshi suka mutu suka bar mashi shikuma Allah baibashi dana mijiba yarshi daya mace itace dije hakadai liman ya yadda dan akwaishi akwai san kudi bayan angama sallah liman yai sanarwar daurin auran Iro da dije cikin ikon Allah cikinmu ba wanda yai musu kamar anrife mana baki har aka daura auran Kana tsegwamin mutane yafara tashi sudai su mlm amadu hakuri kawai sukeba mutane duk wanda yace basu kyautaba saisuce yayi hakuri to andaura aure ba yadda za ace dole awarware shi saidai surutun yayinda yan uwan mlm sule dana mlm amadu sukace sunfidda hannunsu daga kan almuransu dan sunga basu daukesu kan iyayeba inda iyayansu nanan zasuqi gaya masu sudai haquri suketa basu nan suka gama surutansu suka qara gaba da mlm sule yace abari amarya tatare jibi amma mlm amadu yace ranar zata tare tunda bawani abu zatai mashi cikin gida ba Kuma tanada komi nakayan daki dan kayan dakin da aka kaima dije irin nacikin yan borni ne dan mlm amadu yanada aboki cikin borni shiyaba kudin yaje yasawo mai kaya masu kyau wanda duk yashiga cikin dakin dije bayasan fitowa dan gurin kayan dakin dije mukasan miye wannan abun mai laushi katifa yake nifi hainan tace dama ardo wannan abin mai laushi nadakin inna uwale na innata ne tabbas shine hainan dan tunda aka sawowa marigayiya dije har yanxu ba wanda aka kara sawuwa irinta hakadai amarya tatare gidan mijinta suna zaman lfy dan hadixa bata da matsala yayinda jail dana har rishin lfy yasha saboda rashin dije dan dije ko kyanta zaisa asota dan lokacin yan matan cinsu itace tarike kambon kyaikyawa dan duk cikin rugar saiya zammana ba wanda yakama qafarta agurin kyau hakadai amarya da ango sukaita rayuwarsu cikin mutunta juna dije nada shekara biyu Allah yabata ciki karkiso kiga murna wurin wa yannan bayin Allah yayinda ranar da yan gari sukasan da cikin aranar gonar makwabcinko tayi gobara takone kurmus kuma alokacin baza ace ga abinda ya haddasa gobarar ba kinsan kauye da canfi to daga nan wasu suka fara yan magan ganu dan alokacin da abin yafaru ana cikin fadin mahaifiyarki tanada ciki kawai sai wuta takama agurin to alokacin da aka fara canfe canfen wasu sun yadda wasu basu yadda ba alokacin da aka fara mgnr liman yadawo daga kiwon rakumin da kakanki yabashi yazu ya iske ana wannan mgn yaja yatsaya yace haba bayin Allah yazako fara yimana canfe canfe daga ance matar iro nada ciki kawai sai ace wuta takama agona aikamin ya ida rife bakinshi rakuminshi yafadi yana shure shuran mutuwa kamin adauko wuka ayanka tuni ya mutu to nanfa wa inda basu ida yadda ba suka yadda magana tabaza ruga dan dagaske hakanke faruwa da mutum ya ammabaci dije nada ciki saiyai asarar wani abu Kuyiman haquri anjima zan qaro mako wani 😘Ansholly😘 [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 8 😘Ansholly😘 sadaukarwa ga Ansholly novels group 💋love you all💋 Hakadai abubuwa sukaita faruwa harya xama anbar maganar cikin dija acikin rugarnan cikin dija nada wata bakwai bazan mantaba mlm amadu da mlm sule da abokinshi Alhaji hamza wanda nace maki shiya sawowa dija kayan daki acan birni to sunanshi alhaji hamza yana zuwa rigarnan sosai sayan nono to nan suka hadu da mlm amadu suna gaisawa har zuminci yaqullu to ahakada har abota mai qarfi tashiga tsakanin su domin mlm amadu Yayaba da addinin alhaji hamza dan inyazo shiyake koya mashi abubuwan addini dan rugarnan muna da qaranci sanin Allah domin akwai jahilci sosai dan liman kadaine mlmn dake koyawa to zuwan alhaji hamza yasa muka qara sanin Allah domin duk sadda zaizo saiya fadakar damu kana zai tafi Bayan anyi gaishe gaishe mlm amadu ne yafara mgn daman zowanai miyi wata shawara koma nace nafada maka Nace inaji yace shekaran jiya muka yanke shawara nida mlm sule nasaida rakumana da mlm sule yaqi yadda amma dana fada mashi uzirina shima yadda to cikin ikon Allah muna cikin mgnr saiga alhaji hamxa yazo to damuka gama gaisawane nafada mashi bokatata tare dayi mashi bayani abinda yasa zansaida shima ya amince amma yaban shawarar na aje daya domin basan yadda Allah zaiyi da almarinba nima nayadda da shawarrashi to inda Allah yataqaita abin shi alhaji hamza yanada wani aboki mai irin kasuwancin yace mushirya nida mlm sule mutafi burni akai Mashi yace insha Allahu yasan zaisaya tunda kasuwancin shine haka ko ake amma saida muka bari dare yayi kana muka tafi domin masu sa ido cikin ikon Allah da mukaje ba asamu wata matsalaba yasaya yabamu kudinmu nawane ma alhaji hamza yace milyan 40 yauwa damuka amso munyi niyar mudawo gida aranar amma alhaji hamza yace saimun kwana to da daddare nida mlm sule mukai shawar gwara asai wani abu da kudin A aje zaifi da ace kudin xamu taho dasu kana in ansaya saimuba alhaji hamza ajiya to da haka muka kwanta Da safe muka samu alhaji hamza da maganar shima ya amince da hakan amma yace bazai amshi ajiyar ba daqel muka shawo kanshi yayadda zai amsa amma saida yakira mai dakinshi yafada mata da yaranshi dan shekara goma mai dakinshice tabamu shawarar gwara musai diamond haka mukaje muka sayo diamond din milyan 39 akabarman milyan 1 ahannuna shine damuka dawo mukace zamu taho yace saiya biyomu dan asamu sheda muma awurinmu yana zuwa nan yai shiru saida najima shiru domin ina ganin wannan kasace Hakanan daganin mutum saika yadda dashi harka bashi ajiyar milyan 39 *Ansholly*😘 [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭9 😘Ansholly😘 Wannan gangancine amma saina bar abin azuciyata nafara mgn to mlm amadu Miyasa kasaida raqumanka nibaka fadaman ba saida yayi jim kamar bazai fada manba kana yafara mgn abinda yasa nasai dasu shine kasan ni yata daya dije kana yanxu ta Allah takasance kaina nasan yan uwana bazasu ba dije gadoba koda sunbata ba wani mai yawa zasu bataba shiyasa nayanke shawar tunkamin ta Allah takasance agareni gwara nayi kyauta da dukiyar saida sarkin yaqara gyara xama kana yace to dijar kaima kyauta da dukiyar taka indai har ita kaba to kaima kasan kayi rarguwar dubara dan kana mutuwa yan uwanka saisun amsa a,a ba ita nababa dan daxata haifa naba ko yarda zata haifa nabasu halak malak to shikenan Allah yara basu da abinda ke cikinta lfy aka amsa da Amin mlm sule ne yace ya kamata akira dangin mlm amadu asanar dasu haka aka aika kiransu amma saida mukacema alhaji hamza yatafi domin inhar sukazo suka iskeshi to zasu iya bigeshi su amshi diamond din Kana mlm amadu yace kadda yasake ya qara zuwa rugarnan sai bayan shekara shabiyar lokacin komine ne dija tahaifa ya girma yana tafiya bada jima waba saiga yan uwan mlm amadu koda nagama fada masu abinda yafaru karkiso kiga yadda suka rikice tamkar dukiyarsuce aka saida kanan baffanshi harda daukeshi da mari danjin haushin abinda yai harda cewa indai harbaije yadawo da wannan dukiyarba to babasu bashi shidai shiru yai yaqalesu baice uffanba har suka gama zage zagensu saka tafi da amshe raquminshi daya dayarage Allah yaso basuji cewa yanada milyan daya ahannunshi ba dan bankai ga fada masuba suka fars zage zage nasan da har ita saisun amshe nandai nabashi haquri da abinda yan uwanshi sukaimai yace bakomi ai abinda yasa yasaida raquman bawai dan dije na diyar shi daya ba jiyai suna shawarar xasu kasheshi inya fita kiwo shiyasa yai maza yaje yasayar naji tausayinshi sosai sukatashi suka tafi suma hakadai rayuwa taita tafiya yayinda cikin dije yakai wata tara haihuwa yau ko gobe [3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 10 😘Ansholly😘 ranar asabar da asuba dije tasauka ta haifi kyaikyauwar yarta wace hatta unguwar xoman data wanketa saida yarinyarnan tabata tsoro dan kyan yarinyar yayi yawa amma datai wani tunani taga daga uwar har uban kyawawane shiyasa yarinyar tazama maikyau haka da akaba iro karkiso kiga murnar dayayi yana godiya ga Allah dan kyan yarinyar firgitashi yayi To aqa idar garinnan inhar matar mutum tahaihu dole yaje masallaci yafada haka yai alwalla yatafi masallaci cikin farin ciki bayan angama sallah yace matarshi ta haihu tahaifi diya mace kamin yagama rife baki Wani yace kace annoba tafito duniya wadda in akace uwarta nada ciki mutum yanayin asara ina ace anhaifeta shima kamin yarife baki wani yaro yashigo massalacin dagudu yace adamu babanka ya mutu kamin yaran ya ida magnar nan adamu ya fece daga Masallacin da gudu kamin mi wani yinquri wasu yaran suka kaqara zowa suka fadamana mutuwar mutum ukku hadda kakanki mlm amadu da gananfa mutane suka fara tsanar dije da iro haka akakai matattu har hudu gidansu na gaskiya yayinda mahaifiyarki dije har suma tai hakadai akaita zaman gaisuwa yayinda mutane ko kallanki basuyi daga dije sai iro saikuma kakaninki matake daukarki wani abin mamaki tunda aka haifeki baki taba koda rintse idankiba koda cikin dare idanki abude suke ranar da su mlm amadu suka cika sati guda aranar tun cikin dare kike bacci kema aranar satinki guda aduniya abin yayima dije dadi dataga kina bacci danda duk atuna nunsu kobaki lfy har anfara neman maki magani shiyasa duk yan rugarnan suka sani tunda aka haifeki kwana shidda baki taba bacci ba wanda ansan jariri da bacci to aqa idar rugarnan inhar mutum ya mutu to ranar daya cika kwana bakwai aranar zakiga anata abin ciccika kamar anayin biki kuma har yanxu ba adaina ba haka mata dayawa suketa kai abincin gidan mlm amadu wani fura wani tuwo wani nono hakadai mutane keta shiga da qwarya an aje da anyi sallah la asar za ai addu,a lokacin bai ida karasawa ba mukaji wuta takama agidan mlm amadu ga mata dayawa aciki dan aqalla matan dake ciki zasukai ashirin muka tashi dankai dauki amma da mutum yatin kari wutar zakaga kamar ta biyushi haka munaji muna gani wutarnan tacinye mutanan ciki kaf ciki harda mahaifiyarki da matar mlm sule da matar marigayi mlm amadu da matar liman saida mangariba tai kana wutarnan tatsaya batare da ankasheta ba gurin yayi sanyi qalau kamar bawurin akai gobara ba haka mutane sukaita shiga cikin gidan amma inba tukaba ba abinda kake gani Kakanki mlm sule sumewa yayi dan tashin hankali daman ga mutuwar amininshi bata sake shiba yanzu gashi matarshi ta mutu wani abun mamaki ke kina kwance ba abinda yasa meki dan wasanki kawai kike da hannu wanki *Ansholly* [3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 11 😘Ansholly😘 sadaukarwa g limsy🌺 ina godiya da addu,arki haka mutane sukaita magan ganu akanki wasu suna cewa keba mutum bace qilan diyar aljannuce domin kuta kyanki aka duba ansanke ba diyar mutane bane haka dai mutane suketa magan ganunsu wani mai zafin zuciya abbashe dan gidan jamo shiya daukeki ya samu karmami ya kunna wuta yaje zai sakaki ciki alokacin muna chan wajan qokarin ibu tokar mutanan da suka qune ihun mutum kawai mukaji muduka da sauri muka fito daga inda muke Abbashe ne muka gani cikin wutar yanata ihu wuta tana cinshi muduka kamar anriqe mana qafa muka kasa zuwa inda yake harsai da yacinye wutar tamutu kana muka iya zuwa wurin yadda muka ganki acikin gida kina gefe haka yanzuma muka sameki sai wasa kike da hannunki tan bayar mutane mukai cewa miya kawoki anan kida keki cikin gida nansuka

Chapter 1 of 11