Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 9
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels BANI NA KASHE TABA Na King Boy Isah Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.co →BA NI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 1 na bigboy isah me yasa kakashe ta me tama kane da zaka kashe musu ita banyi zatan zaka iya kisan kaiba zaharaddin sannan ta sake shi daga shake mai wuya da tayi idanun shi sunyi nare nare ta koma gefe tana kuka a hankali idan shi cike da kwalla ya durkusa yace momy wllh BA NI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng cikin kuka ya karashe maganar yace amma nasan ba wanda zai saurare ni ya fashe da matsanan cin kuka abun tausayi ji sukayi ana girgiza get din gidan kamar za'a karya shi Daga ji kasan katti ne majiya karfi a kofar gidan sai cewa suke wllh a fito muna da dan mafia nan bazamu yarda ba ya yanka masoyiyar sa bale yaran mu da kannan mu ay wllh bazamu yarda ba sai mun kashe shi shima. da maman deeny da kuma shi kanshi zaharadeen din duk sun firgita da jin kalaman jama'ar nan na kofar gida tunani suke ya za'ayi lalai idan ta basu deenyta kashe shi zasuyi shima tunani yake bazai iya mika kansa ba idan ya mutu mahaifiyar sa wane hali zata shiga. suna ta faman saka wannan kwance wancan su kuwa matasan nan tuni sun gaji kuma sunga anki bude get hakan yasa aka nemo jarkar man fetur a cewar su idan suka ji an fara toya gidan sa fito su kuma sai su kama zaharadeen din su kashe kamar yadda suke zargin yayi kisan kai. haka suka fara watsa fetur a gidan su momy suna cikin tunani sai sukaji ana jika su da ruwan fetur da dai suka fahimci fetur ne sai duk suka tsorata jikin su ya fara bari suka rasa abun yi momy cewa take cikin kuka ay kaga abunda ka jawo mana yanzu gashi zasu toya mu da rai kamar wasu yan wuta lol. deeny yace wllh momy BANI NA NA KASHE TABA momy tace towa ya kashe ta hawaye kawai naga ya sake zubowa a fuskar shi karan jiniyar motar police suka ji a waje ana ta koran mutane da ke kokarin cin nawa gidan wuta dan har an samo ashana ana kokarin kyastawa police da duka suka kori mutane suka je kofar gidan cikin murya me karfi suka ce zaharadeen ka fito ka mika kanka ga hukuma dan tabatar da rashin laifin ka ko kuma laifin jikin shi na rawa sai kuka yake yana wallh BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng2 momy ta kama hannun shi tace hakuri zamuyi mu rungumi kaddara isha allah bazaka cutu ba kayi hakuri ka mika kanka ina ga hakan zaifi sauki. a gare mu ta karashe maganar ta cikin kuka haka ya tashi yana tafe yana hawaye yana juyowa kamar ya bude get din kuma kamar ya bari a cikin zuciyar shi kuwa yace gwara in fita a kashe ni ma hakan zaifi min sauki ya kalla sama yace allah ka fitar dani daga zargin nan da ake min yana bude get wani police yayi carat ya damke shi gam sannan wani ta kama hannayan shi ya maida su baya aka samai ankwa a hannayan shi aka tura kyyarshi har cikin motar police din mutane ne suka fara jifar shi suna sai mun kashe ka wllh bazamu barka ba haka yasa police din cikin hanzari ya warci motar tasu sai police station ana zuwa aka nufi sel da shi aka rufe ganin an rufe deeny a sel yasa na tsaya nan ku biyu ni dan jin labarin →»ku dinga comment →»yan mata da samari ayi invite →»dan momy na gaisuwa ↓Yauwa haka nakeso comment↓ bigboy →BANI NA KASHE TA BA← PART 2 na bigboy isa a gidan su halima kuwa ganin su nayi jigum jigum kowa yayi ta gumi sai hawaye hajja hauwa hawaye take tana fadin zaharadeen ashe ba san halima kake ba ashe duk san da kake na kaje ka kashe ta ne kayi kudi da ita ta karashe maganar da fashewa da kuka kacuce mu deeny kaci amanar mu ka kashe muna yar mu wace ita kadai muka haifa. kiyi hakuri maman halima wllh wllh wllh sai an kwatar muna hakin mu sai inda karfina ya kare wllh bazai kashe muna diya a banza ba sai an kashe shi shima hawaye ne suka gangaro fuskar shi. jikin fushi ya tashi ya fita hajja hauwa kuwa kanta a kasa kuka kawai take. momy kuwa tana ji an tafi da deenyta cikin hanzari ta dakko hajib dinta ta saka ta fito da sauri ta kulle gidan kunya duk ta cikata duk majalisar data wuce ana nunata ana cewa ga mahaifiyar yaran nan da kashe budurwar sa haka tata wucewa ana nunata har takai gidan su kawun deeny wanda shine kanin mahaifin deeny da yake allah ya amshi ran mijin nata wanda shine mahaifin zaharadeen tana shiga cikin gidan da sallamar ta aka amsa ta shiga suka gaisa da amina matar kawo kenan aka zubo mata koko da kosai dama bata karya ba amma ko kallan shi batayi ba saboda abunda ke damun ta su kam basu san komai ke nan ba saboda labari bai kawo musu nan ba amina matar kawu tace mamar deeny lafiya naga duk fuskar ki cike da damuwa daidai nan ne kawu ya fito daga ban daki kallo daya yama matar yayan nashi yagane ba lafiya ba alamun tasha kuka ya karaso wajan a lokacin da yake tambayar ta lafiya kuwa tana kallan shi ta fashe da kuka a lokacin ne duk sukayo kanta suna menene ya faru mamar deeny lafiya kuwa. nan ta fara magana cikin kuka tana deeny ne da maryam ta maimaita3 har sau uku cikin kuka ta kasa fada.amina ce ta kamata tana rarashin ta sannan tadan rage kukan kawu yace me yasama zaharadeen din da maryam kuma? nan ta fara shesheka tana musu bayani.tace maryam tun jiya da ta fita islamiya jiya da yamma to bata sake dawowa ba har yanzu deeny kuma a yanzu maganar da nake muku yan sanda sun kama shi sun tafi da shi wai ana zargin shi da kisan kai nan ta fashe da kuka su kuma duk suka kama inalilahhiwa ina ilaihir raji'u inalilahhiwa ina ilaihir raji'u inalilahhiwa ina ilaihir raji'u suke fasa ***************** acan kuma DPO ne yasa deeny a gaba yana bazaka fada mana gaskiya ka hutar da kanka kuma ka hutar damu ba yace yalabai wllh wllh BANI NA KASHE TA BA dpo ya kara kallan shi yace watto sai jikin ka yayi tsami zaka fada ko?…… tsoran kar a hada dani ne yasa na tsaya a nan nima mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group bigboy . →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 3 na bigboy isah a ranar koni da nake gefe na tausayawa zaharadeen irin dukan da yasha suna dukan shi suna bazaka fada mana gaskiya ba shidai abun da yake cewa kawai wllh BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng. BANI NA KASHE TABA FA. haka akaci gaba da narkar shi wai yaki fadan gaskiya har saida ya sume. ***************maman deeny kuwa gidan kawu ta koma da zama kullum cikin kuka tana tunanin halin da ta tsinci kanta a ciki yaran ta biyu su duka ba daya har gwara shi deeny ma tunda ansan yana hannun yan sanda amma ita kanwar tasa maryam kenan ba'a san inda take ba kawu yayi yawo har ya gaji ya dawo gida yana yin sallama suka amsa su mashi da sauri maman deeny ta mike tana fadin angan ta anga maryam dina kuwa? gani tayi ya sunkuyar da kanshi kasa alamun ba labari kenan ai kuwa ta dora hannun wanta akai ta saka uban kuka matar kawu dake gefe ita ce ta taso ta rungume ta tana cewa haba maman deeny hakuri zakiyi kuka ba namu bane adda'u itace ma fita a wannan lamari ita ma hawayan ne a fuskar ta. salama suka jiyo a kofar gida da sauri kawu ya fita dan ganin wake sallama police yagani cikin kayan aikin sa dan sandar ya mikawa kawo hannun suka gaisa sannan dan sandar yace kaine kanin mahaifin zaharadeen ko kawu yace kwarai kuwa nine police din ya ciro wata farar takar da ya mikawa kawo yace wannan san maci ne daga kotu ku gaugauta samun lauya domin gobe gobe zamu shiga kotu a bisa kes din danku dan yaki amsa laifin sa a hannun mu kawu ya karba hannun shi har bari yake yace na gode sukayi ban kwana har ya juya zai shiga gida dan sandar yace amma fa ku gaugau ta samun lauyan ku saboda gobe ko baku da wani lauya bazai hana zamanan ba a gobe haka kawu ya koma cikin gida cike da damuwa yana ta tunanin shi ba kudi gare shi ba ga basu dawa kadara da zasu sayar su dauka lauya. abban aliyu me ya faru maman deeny ce ta je4 mai wannan tambaya bai ce mata komai ba kawai takardar dake hannun sa ya mika mata ta karba tana bude wa ta fara karantawa sai hawaye tana tunanin a ina zasu sama lauya Barrister fadilah ta tuna sai sukaji tace alhmdulilah suka juya suna kallan ta itama juyowa tayi sannan tace inada kawata Barrister fadilah nasan tabbas zata taimaka min idan na nufe ta da wannan alamarin sannan kwarariyar lauya ce itama. gaba daya sukace alhamdulilah saiki tashi ki shirya maman aliyu ta rakaki inji kawu. mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group bigboy on-line 14.04 21:00 →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 4 na bigboy isah ****************** alamarin maryam kuwa ranar asabar tayi wankan ta tasaka kayan islamiya tayi ayr kwaliyar ta ta dauko jakar qura'a nin ta ta fito tace mama zan tafi makaranta maman deeny tace to maryam adawo lafiya ayi karatu da kyau tace to momy zamu dage. har ta fara tafiya tayi taku uku sai kuma ta juyo tace momy wai har yanzu su yaya zaharadeen shida halimar basu dawo ba ne momyn tace wllh kuwa kinga har yanzu basu dawo ba. maryam tace uhm nidai na tafi karna makara sai na dawo bye bye tafita tana tafiya tana tilawa dan karta manta karatun da sukayi jiya sai ji tayi mota ta faka ta gefan ta da yake dan titin yau weekend ba jama'a sosai duk ana gida ana hutu wasu kartai biyu suka fito a motar cikin hanzari suka kamata suka rufe mata baki sannan suka jefata cikin mota sukayi gaba da ita sunata tafiya kamar bazasu tsaya ba ita kuma kuka take har ta gaji tayi shiru sai kuma ta fara ajiyar zuciya. wayar ogan yan daban ne tayi kara ya daga ya risina yace oga an cika aiki ga yarinyar da ka ce mu kamo ta yanzu ma muna tare da ita. kome ogan yace mai oho jinayi yace ok sir ya kashe wayar ya mayar aljihu sannan ya juya ya kalli yarinyar da idanun ta duk sunyi jawur yace kuba marar kunya ba zaku gane kun tabo wuta mun kashe dayar sannan kema an bamu umarnin mu kashe ki amma ba zamu tashi a tutar babu ba sai mun danaki tukun nan zamu kashe ki. hannu ta dora a kai ta fasa wani uban iho hade da kuka. wuka yaciro yace sheet yi mana shiru, kallo daya zakawa mutumin ka gane bashi da imani gashi baki ga wasu jaja yan idanuwa fuskar nan tashi ba annuri sai kace hata damusa maryam kuwa ta kara kankame jikin ta tana kuka ciki ciki ana cikin tafiyar ne naga sun faka motar kome ya faru oho sun fito duk su ukun ba mai fara'a a cikin su dayan naga ya zagaya baya sannan ya dawo yace oga akwai matsala fa munyi faci a bayan nan ogan ya daka masa tsawa maryam dake cikin mota har dan fitsari ya kufto mata dan tsananin tsora lol. ogan yace bazaka kunce tayar ka koma baya wancan dan garin ka wo mana faci ba ka tsaya kana wani yen yen yen wuce daga nan dallah. cikin hanzari naga wanda ake kira kumurci yaje ya fara kunce tayar ya sabe ta akafada ya koma baya wato garin da suka wuce to gashi dare ya fara yi shi kuma ogan ya dauki gallan yace wa wanda ake kira da mugu yace kai zanje wancan gidan man wanda muka wuce a baya zan je in karo mai dan ina tunanin wannan bazai karasa damu kano ba sannan yace ka kula da wannan yarinyar sosai kuma kasa ido a kanta sosai yace angama oga shi kuma ya juya ya fice ya bi bayan kumurci suna tafiya shi kuma ya shiga gaban mota ya kuna music yana yi yana girgiza kai yana rawa ita kuma maryam tunanin tserewa take yi sai sake sake take yi can sai naga tayi a jiyar zuciya ko me ta tuna oho nima cewa nayi my queen me kika tuna……… Naku bigboy > whatsapp no 08096831009 →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 5 na bigboy isah jakar ta naga ta bude ta ciro wani lacasera mai sanyi kuma sai naga ta dakko wasu kwayoyi cikin hanzari ta zuba a cikin kwalbar lacasera din shi kuma mugu yana can yana jin music din sa har ya manta tsaron mutum yakeyi can sai naga maryam din ta dan matso tace bawan allah dan allah zan sama breadi ko rabi ne zan dan hada shi da wannan ne ince sai ta dago lacasera haba baaban yana ganin lemo gashi dama yunwa yake ji ya kwace kwalbar tare da cewa yar iska waya ce miki yara suna shan irin wannan miko shi yana amsa yaji da dan sanyi sanyi kuwa ya kafa kai sai da ya shanye shi kaf sannan ya yi wurgi da robar lacasera din waje ya juya ya kalle maryam yace ina sauran nan take idan shi suka fara lumshe wa kamar wanda yasha ya bugu. ita kuma a zuciyar ta karku so kuga farin ciki sai dadi take ji.sai a lokacin na kula ashe maganin barci ta zuba mai mutumin ku ya langabe kai ya fara sharar barci hada minshari. maryam din tana ganin haka sai ta bude motar da sauri ta fito ai kuwa tace kafa me naci ban baki ba nan ta ari ta kare tayi cikin daji da gudu su maryam anga mutuwa saida tayi gudu 5 mint sannan ta sama wani gidan fulani gari ne karami duk yan filo ne a garin ji sai daka ake yi can kuma anyi wa wani daga cikin yaran fulanin biki an dakko makadi sai cashewa akeyi. alamarin su ogan yan daba kuwa tare suka taho shida kumurci sai wajan magari ba suka dawo tun daga nesa suke jin music na tashi a cikin motar su ogan yace kutt lalai wannan yaran zai ci uban sa har ya sama damar kunna waka a motar nan kamar motar uban shi zaici uban shi bari mu karasa tun daga nesa kumurci yace oga yarinyar nan fa kamar bata mota a fusace ogan ya juyo yace zan mare ka dan ubanka kasan abunda kake fadi kuwa. to ka muna shiru ai kuwa suna karasa wa sukaga mota wayam ba maryam sama ko kasa can gidan gaba kuma mugune sai sharar barcin sa yake tuna ogan yaje ya bude gidan gaban ya kwada ma mugu mari. cikin barci ya tashi yana iho yana wllh na tuba bazan kuma ba. yana ta yan surutan shi dai ogan ya daka masa tsawa wanda ni kaina saida na zabura saura kadan in yarda wayar in gudu lol. amma saboda tsabar juriya irin tawa tsayawa kawai zan yi anan ************* ku sani wannan abunda ya faru da maryam kanwar deeny ka sancewar itama tunda ta fita islamiya bata kara dawowa ba…………Naku bigboy > whatsapp no 08096831009 mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group bigboy on-line 15.04 08:12 →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 6 na bigboy isah tsawar da ogan ya mai ita ce ta dawo da shi hayyacin sa ogan jikin murya mai kara yace ina wannan yarinyar?. nan fa mugu ya fara kame kame yana. dama uhmm uhmm ogan yace dama me bazaka fada ba saina rabama kai biyu ogan ya fiddo wukar shi yace wllh kayi wasa zan raba maka kai biyu. jikin mugu na rawa yace oga inaga sayan lacasera ta biku baku hadu a hanya ba ni dai na san na kwace mata lacaseran ta ina shanye wa barci ya kwashe ni ban farka ba sai ynz wllh oga. nida nake gefe dariya na kama yi ma mugu. tsawar da ogan ya sake yi ita tasa na kama baki na nayi shiru. ogan yace kasan me kake fada kuwa kana nufin ta tsere yanzu kasan ko asarar nawa ka jawo mana kuwa ga asarar yarinyar sannan ga na 3m naira ogan ya jingina kai jikin mota yana wani huci kamar zaki. shi kuma kumurci da yake gefe ji sukayi yace alhamdulilah su duka suka kalle shi yace oga yadda zamuyi kawai muhau motar mu muyi gida tunda dama mai gida yace a kashe ta to kaga kawai sai mu koma muce angama aiki duk mun kashe su tunda kaga wannan yarinyar dai bazata iya tafiyar da zata sama gari a cikin wannan daji ba nasan zatai ta yawo ne har yunwa ta kashe ta kaga mun cika aiki kenan HAHAHAHAHAHA dariyar mugun ta ogan yayi sannan kamar hadin baki su duka suka dauka HAHAHAHAHAHAHAHAHA sai dariyar suke ************* maryam kuwa zuwa tayi wajan masu kade kadan nan ta zauna ta fara tunanin maganar ogan yan daban nan da yace mata mun kashe dayar saura ke ita a tunanin ta to wacece dayar? amsar data kasa bawa kanta kenan ta dago kanta sai kalle kalan yaran fulani take can ta hangi wani bakin maciji ya doso wajan wasu yan mata su biyu dake zaune a gindin wata bishiyar bedi da gudu ta nufi wajan su tana kutashi maciji maciji suma da gudu naga sun watsa suna iho aradu mashiji aradu mashiji kafin kace me samarin fulanin nan sun rufe macijin da duka dama kunsan basa rabuwa da sanda ga kuma wuka. ita kuma yar fulanin zagayo wa tayi tana neman maryam data taimaka musu can ta hango ta a inda take zaune da ta kuma yin tagumi abunta a hankali yar filo ta matsa wajan ta a tsorace tace hannuka ko maryam ta dago kai tace yauwa sannun ki sannan yar fulani tace amma naga kamar kai bako ne anan ko ko zaka iya fada min sunanka? ita kam maryam abun ya daure mata kai an maidata namiji bata san haka suke maganar su ba mace a maida ta namiji namiji kuma a maida shi mace. can dai maryam ta dago kai ta kalli bafula tana tace nifa macece ba namiji ba kuma sunana maryam. sai bafulata nan ta kwashe da dariya tace kayi hakuri haka maganan mu take. taci gaba da cewa ni sunana aneesat amma mutanan rigga nan suna cemin anne. maryam tace gud nice name aneesat. ita kuma anne budar bakin ta sai cewa tayi kice naman aneesat lol. maryam ta kwashe da dariya tace cewa nayi nice name. ina nufin sunan yayi dadi sannan annee tace ohho hk kike nufi kenan. haka dai suka ci gaba da hira tamkar kawaye. wanda suka saba da juna can dama. dan itama anne har waje ta samu ta zauna sai labari suke maryam na mata dariya yanayin hausar su ta fulani. anne tace……… mu hadu a whatsapp→ 08140027062 Group maman sabir on-line 15.04 14:45 mungode mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group delete bigboy on-line 15.04 15:27 →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 7 na bigboy isah anne tace wai shin gidan suwa kika zo ne awannan riggar tamu?. maryam ta sunkuyar da kai sannan sai hawaye suka kwararo mata. tace sato ni akayi. nan ta kwashe labarin duka ta fadawa aneesa. anne tayi mamaki dajin wannan labari. ta gyada kai tace tabb aradu kinyi gudun mutuwa. ko kin san daga nan zuwa bakin titi tafiyar wuni guda ce kuwa gamu wanda muka saba ma kenan. maryam ta bude baki tace wuni guda fa kika ce?. annee tace kwarai kuwa. maryam tace allah ne kawai ya cece ni daga sharin su. anne tace yanzu kinga dare yayi tashi mu tafi gida sai mu kwana tare. maryam tayi godiya ta tashi suka tafi.************** acan kuwa gidan kawu, kawu ne yake cewa wai ni shin da ake cewa deeny yayi kisan kai wa ya kashe?. hawaye ne suka biyu ta kan fuskar maman deeny sannan tace gawar halima aka gani a motar shi sannan gawar halima aka samu a cikin nan ta kara fashewa da kuka. maman aliyu ce ke rarashin ta tace kiyi hakuri yanzu tashi mu tafi gidan br fadila din dakyar aka samu tayi shiru ita dai abun ya mata yawa ba maryam ba zaharadeen din ta tasa mayafi suka fita suka tsaida nafen sai gidan barrist fadila. sunyi sa'a tana gida kuwa da yake ba wani aiki suna isa ta tare su hannun bibiyu tasa mai aiki ta kawo musu abinci da ruwa da lemo haka kuwa aka kawo musu abinci aka girke a gaban su ga lemoka kala kala. su duk hankalin su ba'a akan abince yake ba su brfadila suke su ta fito su mata bayani kawai. can after 5mnt sai gata ta fito daga daki fuskar ta cike da murmushi tace a su maman deeny manya ba'a ko ganin ku yanzu yaushe rabo mu hadu. maman deeny kuwa murmushi ta nema ta rasa duk batada sukuni. tace ai kune manya bakwa ko neman mu. kallo daya brfadila tawa maman deeny ta fahimci ba lafiya ba. taga duk ta wani canza. tace maman deeny lafiya kuwa. haba sai hawaye kamar jira suke dama nan ta kwashe labarin duka ta fada wa barrist fadila sannan tace yanzu haka sunce gobe gobe za'a shiga kotu saboda baban halima ya kai kara. brfadila wani a jiyar zuciya ta saki sannan tace tabdi babbar magana. tace yanzu bari in shirya inje mu gana da deeny inji kan lamarin ankama deeny ai bamuga ta zama ba. maman deeny ta dan share hawaye sannan ta kalla brfadila tace yanzu saiki fada mana abunda zamu kawo dan allah ki ceci yaran nan nasan bazai iya kisan kai ba kuma shike daukar dawai niyar mu yanzu in bashi ya zamu yi gashi maryam din ma bamu san inda tayi ba. cikin sauri fadila ta dago kai ta dafe kirji tace maryam ta bata. maman aliyu ce ta bata amsa tace kwarai kuwa tun jiya data fita islamiya bata dawo ba har yanzu. maman deeny kuka take sosai. fadila ta kalle su cike da tausayawa ta taso daga kujerar ta ta dawo kusa da maman deeny ta rike hannun maman deeny sannan tace. ki kwantar da hankalin ki isha'alahu zamuyi nasara kuma kibar maganar kudi deeny ai dana ne sannan ta kara dacewa in allah yayarda deeny zai fito ki bar komai a hannun na yanzu zanje na sama deeny. maman deeny da maman aliyu godiya suke kamar me sun rasa kalan godiyar da zasu mata ma. tace ba komai muje driver ya kai ku idan ya dawo sannan na shirya sai mu wuce da shi station wajan deeny………… mu hadu a whatsapp→ 08096831009 Group bigboy on-line 15.04 15:28 →BANI NA KASHE TABA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng← PART 7 na bigboy isah anne tace wai shin gidan suwa kika zo ne awannan riggar tamu?. maryam ta sunkuyar da kai sannan sai hawaye suka kwararo mata.

Chapter 1 of 9